Showing 186001 words to 189000 words out of 202729 words
hate you Alawiyya I hate you” kyafkyafta idanu ta shigayi da gudu tafara juya kanta saichan takai hannuwanta biyun kan kunnenta tadaura asama tana jujjutawa tana kulle idanunta dasauri daga Ammı har Alhaji da duka yan dakin sukahau cewa menene meke miki ciwo tell you. “I hate you Alawiyya, I hate you” wani irin dukan kunnuwanta Alawiyya tafarayi da sauri da sauri sabida tadenajin muryan AJ yana gayamata he hates her amman muryan karuwa ma yake akanta hakan yasa tafara dukan kunnuwanta da karfin gaske Ammi tai ihu hakama Alhaji “Cookie what is it stop beating your ear, kunnenki na ciwo ne”? Wani irin ihu Alawiyya tashiga kwalawa tana dukan kunnuwanta nonstop har earring nata saida ya chaketa saiga jini su Ammi suka shiga kama hannunta aka rirrike ta tana kurma ihu tana babbankarewa tana jujuuya kanta kaman mahaukaciya, gashinta ya barbaje kaman wacce Aljanu suka tasomata takasa daina jin muryan AJ a kunnenta, she just wants that hate words from AJ to stop at all cost, kaman ta katse kunnenta takeji, saida likita yayi pushing alluran bacci sannan aka samu takoma bacci suka sassaketa Alhaji yamugun rikice yace “likita what is wrong with Alawiyya” nurse na wajen Dr yace “dress kunnenta and take off the earrings da duk wani abu na karfe dake jikinta acire mata shi” dasauri Nurse din tace “to” Dr ya kalli Alhaji yace “come with me Alhaji” Dasauri Alhaji yace “muje Binta” Ammi ta kalli su Raheena tace “stay with her” tabi Alhaji da likita da sauri office na Dr suka shiga suka zazzauna rubuce rubuce Dr yayi Alhaji yace “Dr tell me what is wrong with her eh? Ni wlh dama zaka iya cire ciwon yadawo jikina ita ta warke haba Lawi na fa ba lpy what is wrong with her?”
Idan kika karanta batare dakin biyaba ban yafe miki ba wlh.
Anatse Dr ya ijiye pen yayi folding hannunshi yace “physically there’s nothing wrong with Alawiyya, abinda made her to pass out was mainly dehydration da rashin bacci dakuma yunwa other than that ko malaria batada shi ai we run test daban daban on her everything is negative” yanda gaban Ammi ke faduwa idanunta kaman zasu fado kasa, maganan AJ kawai take tunawa amman dai takasa magana Dr ya kalleta yace “kece mahaifiyar patient dinko”? Gyadamai kai Ammi tayi tace “yes nine” ahankali Dr yace “yarinyar ki tanada any mental issue ne? Ko maybe datana yarinya ta taba faduwa tafadi akai ko kuma maybe a family naku kunada history wani mai mental issues?” Dasauri Ammi tace “a’a Dr kodaya bamu dashi” Alhaji yace “Alawiyya batada wani matsalan brain lafiyayyen yarinya ce kana ganinta ciki da bai, bata rasa komi najin dadin zaman duniya ba as u can see she’s surrounded with so much love, all of us love her, itane Autan family mu the smally” rubutu Dr yakarayi sannan yadago yace “okay, but ta tabayin wani violence da ne koko tanada wani damuwa dake damunta?” Gaban Ammi na faduwa sosai but ta dake tace “yarinya na is not a violent person besides Alawiyya is extremely soft, and fragile batasan menene damuwa ba, I don’t think she can even handles damuwa” gyadakai Dr yayi yacigaba da rubutu batare daya dago ba still writing yace “but you know children like that are prone to matsalan brain ko yara that are soft hearted cus basuda kwarin yakance damuwa azuciyansu dazaran sun sami yar kankanuwan damuwa can mess their brain up” dasauri Ammi tace “what are you saying Dr”? Dago da kanshi yayi ya ijiye pen din ya kalli Ammi da kyau yace “dudda I am not a psychiatrist and banmayi magana da patient dinba dan she’s not in right state of mind na magana ma but I can clearly tell you the patient nada matsalan depression among other mental issues wanda banma saniba, don’t get me wrong depression na kama kowa, but marasa karfin zuciya tafi kamasu nan da nan, someone kaman diyarku datake auta, duka rayuwanta ta taso cikin jin dadi da kulawa da lot of love kaman yanda kukace can be depress because of a slightest issue dabakuyi tunani is something ba ku iyayenta da yan uwanta” tari Ammi tahauyi dasauri Alhaji yatashi yahau buga bayanta yace “sannu sannu Binta kinj,i sannu” daga mai hannu Ammi tayi tarin na raguwa Dr dai ya tsaya yana kallonsu yadade baiga Inlaw’s paddy hakaba, Alhaji dasauri yakoma yazauna yace “wani kalan depression eh likita? Wani kalan depression kuma likita fisabillahi ni dadina daku komi awajenku cutane har kuka ma saikuce cutane kai numfashi ma saiku iya bata wani sunan cutan, banda haka mezaisa Alawiyya ta shiga depresssion tanada dukanmu arayuwa? Iyye? Kodai wani cuta ke damunta bamu gani ba naga kaman kunnenta na ciwo ma” dan murmushi kadan Dr yayi yace “Yallabai I’ve been family Dr naku for years nataba bada diagnosis that is not true”? Shiru Alhaji yayi yakasa magana yace “Alawiyya na suffering from depression among others yanzu zanyi referring naku to psychiatric hospital branch namu ku kaita wajen, she needs to be admitted and manage before condition nata yayi worsening” ja idanun Ammi yayi cikeda damuwa tace “Dr y’ata kake cewa na kaita asibitin mahaukata eh? We are politicians fa idan labarin yayi leaking yarinyar minister Abuja ta haukace tana asibitin mahaukata before u know it za’a fara fadin gaskiya da karya afara cewa shaye shaye ne da sauransu, hakan can dent my image nida zan fito takaran gwamna next year, da ace ya’ata mace ta haukace ai har gwara d’a namiji ma da ace mace kuma Autana ne ta haukace, in politics everything matters, I mean every little thing, labarin nan zaisa people to loose trust in me ace ko y’ata ban bata tarbiya ba ban kula da ita ba nabarta ta haukace to tayaya zan jagoranci gari guda eh”? Anatse Dr yace “are you thinking about politics da abinda mutane zasuce ko condition na yarki Hajiya?” Cikin fushi Alhaji yace “don’t you dare talk to Binta like that!” Alhaji ya buga table yace “she have every right to think about both abinda take cewa, idan baka ganeba shine babu wani abinda za’a iyayi maybe akira psychiatric Doctor mubiya ana zuwa har gida adubata?” Dan ijiyan zuciya Dr yasauke yace “ehh to za’a iya hakan a lot of Drs zasu karbi offer but wani zubin idan patient nada mental issue anfiso akaisu confined environment it helps with the healing process nasu dan wani zubin matsaln family ne reason na samin mental issue din so she needs to get away from the family” Zabura Ammi tayi ta mike rai abace dan ji take kaman da ita Dr ke magana tace “Alhaji am done talking to this man zan samoma y’ata psychiatric doctor just come with discharge papers nata mutafi gida da ita” Ammi tayi maganan tabude kofa fuuu tafita kaman zata tashi sama tawuce bayin hospital din tana shiga ta maida kofa tarufe tana dafa kirjinta tace “nadade banga yarinya da kuruwanshi keda karfi ba irin Alawiyya yanzu haukacewa zakiyi sabida ki tonamin asiri, Alawiyya tariga tai alkawari she will ruin me direct ko indirect, Ya ilahi mesa yarınyar nan ke damun rayuwana ne eh? Alawiyya tazaman mini kashi a wuya I can’t chew her, I can’t swallow her, and I can’t bring her out, ohh ni Fateema Bintu, wani kalan gasani Alawiyya keyi haka yanzu yazanyi da ita? Mezan mata da warke? Asibitin mahaukata takeso na turata sabida ta tonamin asiri da aduniya?” Ammi ta shiga kissafe kissafe abayi.
EPISODE 2️⃣6️⃣
Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr
Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950
Bangaren AJ
Ahankali yake bude idanunshi dake budewa kadan kadan yana lumshe su yakalli saman dakin zuwa hannunshi na haggu dayaji yamai nauyin gaske hakan yasa yasauke kanshi ya kalli hannun cast yagani a hannunshi alamun ya karye kenan ijiyan zuciya yasauke yana kokarin tuna meya faru the last abinda yatuna was dukan da mutanen Ammi sukamai har yafita daga hayyacinshi bai sake tunawa da komiba where is he? Bin dakin yayi da kallo lafiyayen ubansu daki yake yana kwance kan makeken gado ga drip dayaga an Riga an ciremai yunkurin tashi yayi da duka karfinshi yakasa amman karfin hali da taurin zuciya irin nashi saida yatashi zaune hannunshi namai zafi jikinshi namai ciwo but yadaure da kyar yafara tafiya yana dafa bango yana tangadi da hannunshi na dama dakeda lafiya tafiya one two three yayi kafafunshi suka kasa cigaba yayi baya zai zube daidai lokacin an bude kofan dakin karaf yaji an taro kafadunshi an rikeshi da kyau, wani kalan ni’imantaccen sanyi yaji da kamshi sun ratsa jikinshi da hancinshi, ahankali yabi hannayen daya gani akafadanshi da kallo farin hannu ne tass kaman na bature ga farin hannun jallabiya jikin kayan, ahankali yadago kanshi tareda juyo da kanshi, ido cikin ido yayi dawani mutumi da inbadadan namiji bane sannan inba dadan ya manyanta ba zaice Alawiyya ne tsabagen kaman dasukayi kaman male version and older version atare ne na Alawiyya, yanda AJ ya tsaya chak yana kallon mutumin yasa anatse cikin harshen larabci yace “Assalama Laikum Abbakar Jaafar!” Kasa magana AJ yayi sabida mamaki, anatse mutumin yace “let’s go back to bed you are seriously injured, let’s go, careful” ahankali yashiga tafiya da AJ kadan kadan, AJ baiyi musu ba ahankali yake binshi yana takawa ahankali har zuwa wajen gado still kallon fuskan mutumin yake pictures didn’t do justice to him yana kallonshi kaman yana kallon Alawiyya gashi matashi da kadan yadanfi AJ manyanta ga kyau but Maman Alawiyya ma ai daga gani ta girmeshi sosai ma ayanda yaga Ammi yakuma ganshi, ahankali ya zaunar da AJ cikin muryan mara lafiya AJ yace “how did you find me?” Stethoscope mutumin yadauka ya sa akunne yazo ya daura a kirjin AJ anatse yace “your vitals looks good Masha Allah, ohh you ask how did i find you?” Yanda yake magana zaka gane balarabe ne daga accent na turencin, gyadamai kai AJ yayi, ahankali yace “you need food food ,we will talk after that” ahankali AJ yace “no tell me, am not hungry” zama ahankali Baban Alawiyya yayi kusada shi yadan kalli AJ sannan yasauke ijiyan zuciya yace “the day I got your email telling me about daughter na, that long email na summary rayuwanta, I believe you because I knew the woman Madam Fateema daka fadi, she work as an intern in my company lokacin” yadanyi shiru kaman mai tunani chan yace “I was young then very very young” yanuna how small he is da yatsun hannunshi, yace “we got married without my family knowing sabida foolishness dina, banaji da ina yaron nan, they suspend her sabida wai she took advantage of me I was just 16yrs banmakai adult age ba so ban isa nama kaina decision ba and tabiye mini using me, so she left with my baby in her tummy” yanuna cikinshi saikuma yace “she told me she lost the baby after birth and asked me for divorce which I did cus zan fara uni then, daganan we lost communication, when I got your email telling me I have a daughter I was shocked, mentioning name nata made me believe you, I flew the next day to Nigeria, you know I don’t have a child at all and I can’t have a child I had an accident…” yadanyi shiru kafin yasauke ijiyan zuciya yace “my father had lot of men here in Nigeria he asked them to investiga the source of the email kafin na nuna maka ina Nigeria incase of fraud ko scam that was yanda akayi I have every info akanka like everything” yayi shiru sai chan yace “saida aka gani koni akanka har gidanku, your bank statement, har lokacin da aka saceka akan idanun men dina har lokacin dasukai dumping naka a river suna tafiya my men rescued you they brought you to Abuja here to Qatari embassy” Baban yayi shiru yana kallon AJ kaman yanda yake kallonshi yace “how dare she tayi maltreating daughter na, she didn’t tell me my daughter was alive, I will sue all of them including the grandfather, I will save my daughter, now you should get better kaji, thank you for everything” Baban Alawiyya yayi maganan yanadan matsowa dab da AJ kafin ahankali ya manna ma AJ sumbata a kumatu da goshi sannan yabashi warm hug yadago yace “your mother is here yau kwana uku da zuwanta, I will send her in yanzu” gyadamai kai AJ yayi ahankali tareda lumshe idanu Baban Alawiyya yatashi yatafi haryakai kofa AJ yace “please save Alawiyya” juyowa Baban Alawiyya yayi yakalleshi sai kawai yayi shiru yana kallon AJ kaman mai nazarin wani abu, chan yace “I love my daughter morethan my life Abbakar, Allah yadubeni da idanun rahama ne yaturoka ka sanar dani zancen diyata da bazan taba sani ba and as long as I am alive diyata tagama wahalan nan it’s a promise” jinjinamai kai AJ yayi yace “idan Mamana tazo zamu tafi gida” dasauri Baban Alawiyya yakoma ciki cikeda damuwa yace “but why? You are not safe” murmushi AJ yamai kadan yace “I will be fine, I promise” ko kadan Baban Alawiyya baisoba sai kawai yace “I am coming” fita yayi daga dakin chan sai ga Mama tashigo dagudunta sai kawai ta rungumeshi tafashe da kuka tace “waya maka haka eh Abbakar? Ranan dana ganka danaso saida jinina yahau, waya maka haka”? Ahankali AJ yace “Mama tun yaushe kikazo nan”? Ahankali tace “yau kwana uku an ina kasan larabawan nan kaga yanda ake kula dani kaman wata babban mutum? Bantaba ganin karamci hakab…” shigowa dakin akayi hakan yasa Mama tai shiru duk suka juyo baban Alawiyya yazo dawani briefcase na kudi tashi Mama tayi da sauri zama yayi kusada AJ ahankali yadaurama AJ breifcase din akan cinya yakama hannun AJ yadaura kan bakinshi ya sumbaci hannun anatse yace “Abbakar shukran, awajen mu munada wani al’adan tukuici, duk wanda ya taimakemu dole ne mumai kyauta, this is 10million dollars gift, na sanar dani zance y’ata, please accept it” kallon briefcase din AJ yayi dake cinyanshi ahankali yaturata back ya girgizamai kai cikeda karama yace “the best gift you can give me is the news na kacire Alawiyya daga kuncin datake ciki that’s all I want Sir, thank you for the gesture” Baban Alawiyya yadade yana kallon AJ sai kawai yayi murmushin manya yadaga jakan yasake kama hannun AJ suka gaisa gamgam yana murmushi sosai yace “but eat before going za’a kawo abinci yanzu da kaya ka chanza is that okay”? Gyadamai kai AJ yayi, ahankali Baban Alawiyya yace “Allah maka albarka” yatashi yasake ma Mama godiya yawuce yafita daga dakin AJ yabishi da kallo he can’t believe Baban Alawiyya is here Alhamdulillah!.
BONUS❤️
Nace make I keeee una da dadi 🫠
EPISODE 2️⃣7️⃣
Naji ance you are looking for the most affordable shoe and bags plug?? Say no more check and Follow this page dan samun hadaddun shoes and bags na yan gayu na ado da kwalliya, check them out.
https://instagram.com/asmeeyamin_collections?igshid=NzZlODBkYWE4Ng%3D%3D&utm_source=qr
Duk wacce ko wanda ya karanta mini littafi batare daya biyaba ban yafeba, chat me up idan kinason this book wa.me/+2347032934950
Ya Raheena ne kadai tafito lokacin da taji wucewan Ammi da gudu sai chan taga Alhaji yafito shima yana kwala mata kira yana binta yana gyara malum malum baima lura da itaba dasauri tawuce office na Dr kai tsaye tabude kofa ta shiga dasauri Dr ya kalleta dagudu Ya Raheena taje gaban office din taja kujera tazauna tace “Dr what is wrong with my sister? Mekafadama su Ammi naga hankalinsu atashe?” Yanayın idanun Ya Raheena ya kalla yaga how she deeply cares this is the kind of care he was expecting from mahaifiyarta da Alhaji but baigani ba yace “your Sister needs emergency admission into the psych ward, but iyayenku basuso sabida reputation nasu sun fison su daukomata likitan Psychiatrist a gida” shiru Ya Raheena tayi chan takalleshi tace “inane hospital din dazakai referring namu? I will take her there” Dasauri Dr yace “Alhaji Oga na ne why will I do that” daidai lokacin hawaye ya sauko daga idanun Ya Raheena tace “those two people dakake gani sune sukasa Alawiyya in this condition, I can’t sit and fold my hands na barsu su kasheta, action nasu can end Alawiyya for good, my sister needs to get away from them inhar anaso taji sauki kawai kabani referral letter nata i and my sisters will take her there baruwanka aciki I promise” harga Allah shima likitan yafison akai beautiful yarinyar asibitin inhar anaso ta warke saikwai yace “bani email naki zan tura miki referral letter ta wajen, asibitin na Abuja is one of the best psychiatric hospital da akedashi a Nigeria gabaki daya” gyadamai kai tayi tabashi tace “ayi arranging ambulance da nurse ko wani dazai bimu a jirgi” kawai tagama komi da kanta taje tai clearing all bill din Alhamdulillah kudi ba matsalan dukansu bane tana komawa dakin ta sanar da sisters din duk sukai na’am ana haka Ammi tashigo dakin tareda Alhaji idanunta yayi jazur kallonsu Ya Raheena tayi adake tace “Ammi, Alhaji we will be taking Alawiyya to psychiatric hospital a Abuja” rai abace Ammi tace “ubanwa yabaki izinin nan ke waye ke dazaki ce ga abinda za’ayi akan lamarin Cookie”? Ido cikin ido Ya Raheena tace “Ammi enough! I don’t want to go there dake I’ve said abinda nafada zamukai Alawiyya psychiatric hospital bazatai treatment agida ba sabida damuwanku bazai bar yarinyar nan ta warke ba” cikin fada Alhaji yace “what are you saying Raheena? So kike information yayi leaking matan Makamashi na asibitin mahaukata diyar Minister na asibitin mahaukata kinsan scandal din kadai zai iyasa kar mamanki ta zama gwamna”? Tafi Ya Hameeda tahauyi idanunta sunyi jaa tace “wowwww this is all abinda kuka damu dashi arayuwanku not Alawiy………” Tass Ammi tadauki Hameeda da mari tana huci tanunata da yatsa tace “how dare
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes