Showing 135001 words to 138000 words out of 202729 words

Chapter 46 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8957

idan bata tsine mata ba, so dole kawai hakuri zatayi ta karbi kaddaranta.
Dago kanta tayi ahankali tai murmushi kaman bata gane komiba tace “I have an idea, ki dinga fita sosai to, go out make friends, kirage yawan zaman gidan nan tunda ba aiki kikeba, naga a page din Nile za’ayi reunion na all old student anan kaduna gobe, kije zakiga class mates naki dayawa kinji” ahankali ta gyadama Layla kai, share mata fuska Layla tayi tace “stop behaving childishly Alawiyya, yanzu nida su Ya Rayyana dasu Ya Hamidah, Zaifa can’t protect and take care of you, kinyi aure Alawiyya, you need to learn how to survive, maganan Ammi is true love is not really necessary a aure, talakawa ne ke after love, we the rich don’t give a f*ck about love, see auren masu kudi yawanci is a business deal ko business proposal, is either an hada auren to get something to establish something, kokuma an hada auren to start something, maybe collaboration etc, ke ba yar gidan talakawa bane Alawiyya so stop thinking like one, tunda shi yana sonki ba lallai ke saikin soshi ba, some yaran rich people ma zakiga both mijin da matan basason juna but dole ayi zaman auren sabida iyayyensu sun kulla mata alaka that will benefit the both family, auren kudi ake yanzu, this you are not happy menene menene is just childishness, is crap Alawiyya, just makesure kina kwasan rabonki, kita haihuwa kina zuba yara agidan nan, su Hassan yakamata ki musu brother sunyi biyu already, don’t cry again kinji, start seeing things like Ammi and us, stop all this baby attitude kinjini” gyadamata kai tayi ahankali.
Ammi daduk taji maganan su dan tana tsaye a corridor bata shiga ciki ba tasauke ijiyan zuciya she just pray this girl will not do something stupid, shirme da rashin wayon Alawiyya is too much haryau takasa gane auren kudi da hutu tamata, love is nonsense, shirmene love, tsaki tayi tawuce ciki kawai danyin sallan.




Tashi tayi kaman marainiya tawuce ciki Ammi nakan dadduma but ta idar da salla tana zikiri ne one thing da Ammi duk business da siyasanta baya hanata bautan Allah da kyau gatada yawan yin azamu, agefen Ammi ta zauna ahankali kaman marainiya, tanason Mamanta sama da tunanin mai tunani, idan Ammi na fushi da ita kaman rayuwan ta yazo karshe takeji at the same time kuma tana bala’in tsoron fushin Ammin nata, yanda ta zauna kaman marainiya Ammi ta kalla sai kawai ta shafa addu’an ta tace “zonan” dasauri taje gaban Ammin cinyanta Ammi ta nuna tace “kwanta” ahankali ta kwanta tadaura kanta kan cinyan Ammi, hannunta Ammi tasa cikin silky gashinta tafara massaging ciki kafin cikin kwantacciyan murya tace “tunda nahaifi dukanku dagake har sisters naki nataba cutar daku?” Girgiza ma Ammi kai tayi, ahankali Ammi tace “I work hard all my life Alawiyya, kin gani kinsan komi, I single handedly trained dukanku ku 6, 6 girls alone without any man tareda ni, all abinda nakeyi arayuwana I mean everything is for my 6 girls, all ayyukan nan, siyasan nan, menene menene, yau da Layla nai tafiyan nan why? Sabida am trying to get her a contract, already nasaka yayanki Raheena a politics itama she’s S.A to government Niger state, Hameeda ma nasata yanzu Layla, kuma duk zan kawo kanku, I want to leave a legacy ta yanda kona mutu yarana bazasu wahala ba, yau idan bana nan Rayyana can take care of ku most especially ke karaman, kowa najin magana na akan mene ke Alawiyya zaki bani matsala what is love? Shi Alhaji Mai Makamashin baya sonki? Ko kin dauka nida na aura miki shi ban sonki ne? Akwai wanda yakaini sonki aduniya?” Girgiza mata kai Alawiyya tayi, Ammi tace “Akwai wanda yakaini sanın darajan ki da kimanki da amfaninki ni da na daukeki 9month acikina na haifoki na shayarda ke, what are you looking for Alawiyya dakika rasa eh Cookie? What? You have a husband that is running crazy crazy fa like a mad man for you? Look at your house yaranki nada Nani each, kinada masu aiki you are living like a queen, that is karshen abinda Uwa zatama diyarta aduniya but kin tsareni kina cemin baki sonshi okay me kikeso namiki na rabaku? Yaranki fa? Kin zaci idan yarabu dake zaki kara ganin this twins dakike mugun so ne? Are you even thinking about them? Look at me I work all my life for the 6 of you I sacrifice everything for yarana idan wannan soyayyan dabakimai ne zaki sadaukarma da yaranki bazaki iyaba?” Hawaye ne ya zubo daga idanunta Ammi tace “tozarta ni kikeso kiyi? Zaki bani kunyan duniya? Sanadiyyan wa nazama Minister of Abuja? Sanadiyan wa Nigeria gabaki daya keji dani yanzu?” Fashewa da kuka Alawiyya tayi sosai ta manna fuskanta acikin Mamanta she just wish Ammi can open her heart taga yanda takeji, Ammi tace “the moment you try anything stupid just know cewa ni kika kashe, it takes Alhaji Mai Makamashi just a single call yasa acireni as minister, a kwace duk wani abu danake takama dashi, nida yake shirin maidawa gwamnan kaduna bayan nagama serving as minister” Ammi tadanyi shiru tace “president na Nigeria dakike gani bow down to mijinki, your husband is a king maker, top top politicians dakike gani duk yaranshi ne, he made them and they’re forever loyal to him, idanba you want to shatter ni mahaifiyarki dana haifoki na kwawoki duniya ba dagayau karna karajin maganan baki sonshi cus your love doesn’t matter his own ne matters Alhamdulilah nafi kowa murnan yanda Makamashi ke son diyata, this is the last time zan ji kinyi maganan nan okay, am I clear Cookie”? Ammi tai maganan tana dago kanta gyadama Ammi kai tayi da jajayen idanunta hannu Ammi tasa ta sharemata fuska tace “stop crying my baby, wai ke bakisan kinyi girma ba kinada yara yanzu fa har biyu but u still acts kaman auta, stop crying remember whatever kikeyi yanzu you are doing it for me mahaifiyarki, bazaki iya zama da abinda bakiso for me ba”? Ahankali tace “i can Ammi” murmushi Ammi tayi tace “good girl remember duk yaron dayama iyayenshi biyayya baya tabewa, zancen happy go out and make friends, akwai tons of people in this KD, go to occasion da sauransu, ki shiga meetings na manyan mata, dan Allah kisaki jikinki ko hankalin Alhaji Makamashi ya kwanta kinji” Gyadamata kai tayi Ammi tace “mesa har yanzu bakiyi ciki ba? Kinyi family planning ne bayan nagayamiki karkiyi?” Ahankali tace “banyi ba Ammi” dasauri Ammi na kallon kwayan idanunta tace “to mesa har yanzu baki wani ciki ba su Hassan are 2yrs plus, baki bari ya sami natsuwa ne dake”? Sauke kanta kasa tayi maganan na mata nauyi tace “yanayi Ammi” dan shiru Ammi tayi tace “yaushe zai bar gidan nan”? Ahankali tace “gobe” Ammi tace “jibi zan aiko that my gynecologist tadubaki idan akwai wani problem ne, inaso ki haifi yara sharp sharp kicika gidan nan, in sha Allah ma nabiyu ma yan biyu zaki haifo maza again, duk sati ana sauke muku Al Qur’ani keda su Hassan babu abinda kishiyoyinki suka isa sumiki maza kuma yanzu kika fara haifa, please be making Alhaji happy koda yaushe kinamai girki dakanki ko”? Gyadama Ammi kai tayi har lokacin kanta akasa Ammi tai murmushi tace “good gurl harda iya girkin ki ke kara kashe Alhaji, yanzu kin ganni ai no more kuka for me, dan haka bari natafi” dawani kalan sauri tafada jikin Ammi ta kankameta cikeda so tace “lemme hug you a little more Ammi bansan yaushe zan kara ganin ki ba kuma, Ammi wai mesa baya barina ina zuwa Abuja sosai bafa nisa amman tunda nai aure sau daya nazo abuja in 4yrs” dariya Ammi tayi tace “manyan Alhazai haka suke suna killace matayen su, uhm kinga ni sakeni nabiye miki bazan tafi ba” ahankali tace “Ammi wai ba da PJ kikazo ba please ki tsaya I want to hug you sooo tight Ammi” murmushi Ammi tayi tace “Cookie I can’t wait for the day you will act matured agabana yara biyu baki gyaruba bansan ranan ba kuma” tana kankame da Mamanta tace “Ammi ko yarana dari i will always be your Cookie” shigowa dakin Layla tayi murmushi kawai tayi tace “ke wlh kinji kunya Alawiyya katuwar banza kawai” watsama Layla harara Ammi tayi tana shafa bayan Alawiyya tace “kinga ki kiyayyen mini auta Layla” dan hira kadan suka kara sannan suka tattara suka tafi.

Wuraren 10 nadare Alhaji ya shigo gidan ahakama yana wajentane yake dawowa 10, asauran gidajen shi yakankai 1,2 wani zubin ma 4 na asuba yake shiga gida sabida meeting na siyasa da sauransu.
Tana kwance akan gadon su Hassan data sakasu bacci sanye dawani short gown na bacci yabude kofa yashigo hada idanu tayi dashi murya ciki ciki tace “sannu da zuwa” shigowa yayi yazo gaban gadon yace “Auta yau anga Ammi are you happy yanzu”? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba kan su Hassan dasukai bacci yashafa yana sauke hannun Hussain dake saman kan boobs nata yabi booby da kallo dan nipples din sun fito yaji sha’awa yakamashi ita bama ta lura dashi ba hannunshi kawai taji yakama mata boobs dasauri ta kabar da hannunshi tace “me haka”? Dan murmushi yayi yace “yakuri to ba fushi nace kiyiba tunda ke kin iya rigima, kan maaman ne sun fito charko charko amman muje kibani abinci” ahankali ta tashi zaune ta tashi tawuce ta gabanshi tai kofa yabi jikinta da kallo yanda kasan tana wanka da madara fatanta yanda yake sheki, ga ass tana tafiya suna kadawa suna juyawa, ga boobs dinta kaman su Hassan basu sha ba, tana tsaye tana debamai abinci kawai yazo ta bayanta ya rungumeta, sakin spoon na hannunta kasa tayi tajuyo da sauri zatai magana yasa bakinshi anata kaman maye wani kalan hargetsewa cikinta yayi duk yanda taso ta daure kasawa tayi kawai tai wani irin kakarin amai. “Hauuuuu!”dasauri yasaki bakinta yama rude ya bubbuga bayanta yace “Babyna sorry bakida lafiya ne? Baki fadamin ba meya sameki, Lawi? What is it zauna, sannu, sannu” yayi maganan yana zaunar da ita kan daya daga cikin kujeran dinning dan baimasan cewa kiss dayamata yake kokarin sata amai ba, yarude yashiga zuba ruwa daga jug zuwa cup yana bata abaki yana shafa bayanta still, dasauri tasha ruwan ko cikinta zaiyi daidai sai alokacin kayan cikinta dasuka tashi suka dawo daidai ta ture hannunshi daga bayanta ahankali tace “ni kadena” dasauri yana lekan fuskanta yace “kin denajin aman?” Gyadamai kai tayi yaciro wayanshi yace “lemme call Dr tazo ta dubaki” dasauri tace “I am fine abincin su Hassan dana dandana dazu ne ke tadamin da zuciya since” hannunta yakama yakai bakinshi yama kiss yace “sannu Babyna kada ki karaci, kinsan is not everything you like you have allergies daban daban Lawi, sannu sannu, sannu kinji, sannu My Alawiyya, sannu Autana” yakasa cin abinci sai sannu yake mata yana murza hannunta daya rike, dan kallonshi tayi da kyar tana karbe hannunta tace “kaci abincin kana bukatan wani abu kuma” murmushi yamata yana daukan spoon yace “duk kinfi matana iya girki ke kadaice dudda kinada yan aiki zaki shiga kitchen kimin girki da kanki kimin abinci mai lafiya dakuma gina jiki sannu da aiki Lawi, ya shirin gobe naga bakije shopping ba banga any alert na kin anfani da ATM din ba” dan yatsine fuska tayi tace “sai gobe Hamda Besty zata zo daga Abuja for a seminer anan zata sauka tare zamu wajen” yana murmushi yana kai abinci baki yace “kice Besty mu zatazo me kikeso amata? Zaki tura dreba ya daukota ne” hannu tasa tadauki cup zatakai baki tace “da motansu zatazo” daganan bata karacemai komiba dudda yanda yake janta da hira harya gama cin abincin yace “muje mu kwanta” ahankali tace “kaje lemme clear the table” Dasauri yace “akanme aikin yamiki yawa, me amfani yan aikin gidan? Zasu gyara let’s go” yayi maganan yana kama hannunta gabanta har faduwa yake batason ya nemeta wlh bedroom nashi ya wuce da ita dakin kaman ba Nigeria ba maida kofa yayi yarufe yace “bari na watsa ruwa” bayi yawuce she can count how many times tazo dakinshi most times saidai shi yabiyota dakinta ya kwana she hate this room yauma sabida fadan da Ammi tamata ne dan zama tayi bakin gadon tarasa yanda zatayi sai kawai ta kwanta tareda sauke ijiyan zuciya, fitowa yayi daga bayin daure da farın towel a waist tabishi da kallo abu ya tsaya mata awuya basai ta raina halittan Allah bane, sannan tasan cewa kowa inhar da ranka kowa will reach this stage na tsufa amman ace wannan grandpa dinne mijinta, fatan jikinshi ya soma motsarewa, kunsan nonon maza ma na zubewa amman sai sun soma tsufa, shima nonon shi ya zube fatan wajen yawani saki ya tale ya fadi, jikinshi duk yayi tamukewan tsufan nan, bama yatafiya atsaye straight fa, wlh da mutumin nan baida kudi dabai ganu ba, at this stage kamata yayı yana hutawa, ita bata taba sanin tsofaffi nada sha’awa da jaraba ba sai akanshi, abinshi gabaki daya bata tashi but kullum burinshi yajishi ya kwanta saman jikinta warwas ya shige ya kankameta, bayama iya knacking ko trusting in fa wani kalan tafiya yake kaman dodon kodi aciki, shikenan yakawo shi kuma ahakan sex din dadi yakemai kaman zai haukace, tayi nisa tana tunanin taji ya kankameta firgita tayi dayasa da sauri ya riketa yace “sorry baby na firgitaki nine nagama ne nakashe wuta” yayi maganan yana daura hannunshi saman boobs dinta yace “ataimakamin abani maaama yau insha eh Lawi, ataimaka yau asauke fadancin dan Allah kinsan banson ina batamiki rai, haba Lawi, babu mai juyani aduniya irin ki, ahakura da fadancin nan Lawi” shiru tamai baida aiki kullum sai roko tabashi nono tabashi wani zubin ji take kaman ta kwasamai mari kawai sawa yake abaki baya iya tsotsa sabida ciwon kumatu, dan ko hard meat bayaci yawanci ma yanzu fish yake ci, rice idan zaki dafamai sai yayi over done, he can’t chew hard food, but kullum burinshi yaji bakinshi akai, yanda yaji tai shiru batace uppan ba yasa kaman maye yadago hannunshi har rawa yake yaja rigan baccin kasa wani kalan runtse idanu Alawiyya tayi tana jinshi yadaura bakinshi akai tashi tsigan jikinta yayi nippi dinta hardening wishing inama he will suck and munch on them kona 10secs ne she will appreciate it, she’s human bata sonshi but idan yataba jikinta she feels amman ina bai tsotsa ba sai nishi daya fara yahau kan jikinta ya kwanta warwas yace “Kinfi gadon zinare taushi Lawi, jikinki kaman buhun audugun misra”.



My first question is Mesa iyaye ke amfani da yaransu for their own selfish reasons???
This abubuwan iyayen happens a ko’ina not just wajen masu kudi, idan ke as a parent you want to be a gold digger become your gold digger in peace must you drag yaranki and ruin life dinsu???
Let’s call a spade a spade some iyaye suke jefa yaransu ga halaka but my people what is your take on this???
I think Ammi ta kanannade Alawiyya in such a way yarinyar can’t leave auren nan.

And to Alhaji Mai Makamashi please wai mesa tsofaffi da tsakani ga Allah sunsan bazasu iya pleasing yara mata ba dan karfin is not there again ke zuwa su auro yara danyu ma why??

Idan kece Alawiyya what will you do????


Kinyi subscribing?? Pay 1k only and join the paid group now💃💃

You can make payment here


3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Chat me up on WhatsApp nai adding naki to the group after making payment
wa.me/+2347012181461

Thank youu💃

💫MATAN?? Ko MAZAN??💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 2️⃣


Wannan dama ce ga masu son Koyon business ..tiles,jewelry,frames,ceiling decoration,key holders,stairs design etc a kudi kadan..Key holders,tray na dinning table da abubuwa dayawa na dacorashan na cikin gida ko opis dikka a 30k(dubu talatin kachal)Sannan kuma idan Kai Baka damu da koya ba amma abubuwan sun birgeka kanaso ka siya ka saka a gidanka saboda kaima naka gidan yayi kyau Toh muna dashi abelabul shima a kudin qalilan zaka siya bugu da qari Duk Wanda ya sai wannan kwas kar yayi tinanin yayi ya kashe kudi har dubu talatin a wannan marrar na rashin kudi ku kwantar da hankalin ku saboda zaki iya mayar da kudinki Duk wadda kika yiwa talla ya siya da link dinki xasu Baki Rabin dubu talatin dinki ma’ana(18k)…Ba a nan garabasar ta qare ba idan kika siya Duk Abinda kika hada muna group inda zaki yi posting a miki talla har a samu mai saye ku gayamin shin kun taba Jin business mai garabasa kwasha kwasha haka🤷🏻‍♀️Group link below..masu raayin siyan wannan kwas ga link ko mace ko namiji kowa zai amfana muna koyarda abubuwan maza da na mata rayuwa tayi Tsada dole sai muna hadawa da business👇
https://chat.whatsapp.com/CxjG2cSDTxaLxNPyQclFaA


Da ace Alhaji Mai Makamashi nada kiba daya kashe ta hala yanzu dan kullum yana saman jikinta, shi kawai ya kwanta saman jikinta, daga rigan baccinta sama yayi tana jinshi yatura daidainan hawaye ya gangaro daga gefen idanunta, she hates him, she hates him ajikinta, she hates yana tabata, ita dama zai hakura yadaina kusantar ta datafijin dadi, kafin kace kwabo yakawo yana nishi kaman ana zaremai rai yakoma gefe, dasauri ta juyamai baya before 10min yafara minshari, tashi tayi ahankali tasauka daga gadon tabude kofan tafito tawuce takoma dakinta tarufe kofa, zama tayi lungun gado ta rungume kafafunta tadaura fuskanta kan knees dinta, all of her body and organ are crying, yearning for a good sex from someone da zuciyanta ke so wholeheartedly, all this sha’awa yafara mata ne bayan ta haifi yaran nan, data aureshi ko oho bata damuba batada sha’awa, tana haihuwan yaran nan kaman an chanza system na jikinta, kankame kanta tayi a lungun gadon nan dazaka shigo dakin dabaza ka ganta ba, kusan awajen tai bacci, kukan Hassan ya farkan da ita daga bacci nan kan carpet a lungun gadon hakan yasa ta tashi da sauri tawuce dakinsu around 5:00, Baban nasu tagani harya daukeshi

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login