Showing 141001 words to 144000 words out of 202729 words

Chapter 48 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8937

bashi emotional cuddle tabaya tana daure hannayenta ta akirjinshi tafashe da kuka sosai, wannan irin kuka mai karfi kaman yar yarinya tana sheshaka da tarin kuka, kukan mai sosa rai, tace “I am sorry AJ, I’m sorry for hurting you, you’ve been through hell sabida ni, I am a bad person AJ, I’m terribly sorry, everything that happened wasn’t my fault, I am not happy AJ, sometimes I wish ba’a haifoni duniya ba nahuta, I hate that I was born into my family that doesn’t respect love, they only respect money and status, I hate yanda I was born acikinsu, sometimes I wish I was born into a middle class family yafi mini, AJ being rich is nonsense babu komi arayuwan riches sai bakin ciki da tashin hankali, I see yara masu suyan wara akan titi suna wasa suna wake suna soya waransu I will be wishing inama nine su, AJ help me I hate my life wlh, the only time danasan farin ciki was when we were together in school, I experienced different life during that time, AJ I want to die……..” dawani kalan sauri yajuyo da jajayen rinannun idanunshi yace “baki mutu ba da ranki but nakusan mutuwa do you think kika mutu zan rayu”? Fashewa dawani kalan kuka tayi tana kallonshi tana girgizamai kai, ahankali yadaura goshinshi kan nata yana lumshe idanu hawaye nafitomai daga idanu yace “don’t ever utter those words ever again, you hear me”? Gyadamai kai tayi itama tana lumshe idanu ta kankameshi kaman za’a kwace mata shi, gently yadaura dogon hancinshi chin dinta yana numfashi sama sama, ahankali itama tana numfashi sama sama ta goga hancinta kan nashi feeling sanyin tip na nose nashi akan nata kaman irin dukansu biyun are looking of something din nan ayanda suke goga hancin junan su, cikin muryan da bata fita sosai har lokacin idanunshi a lumshe yace “stop crying” awani irin hankali kaman akwai wani magnet dake pulling nata tadan daura soft pink lips dinta kan nashi batare datayi komiba yanda kasan yau aka haifeta cikin kar kankanuwan karaman murya tace “stop crying you too” all movement da lips nata yayi na maganan datayi yajisu akan nashi tun dazu daya manna fuskanshi kan nata yake having this strong urge na yayi kissing nata ya lallasheta but yakasa as soon as yaji nata lips din kan nashi dudda itama she’s holding back the urge na tai kissing nashi din yaji yakasa gently yabude bakinshi kadan yaja bottom lips dinta ahankali kaman mai tsoro and suck it a bit, both of them suka sauke wani kalan intense ijiyan zuciya, kokarin sakin lips dinta yayi kaman wata hungry dog passionately tai wani irin grabbing lips nashi back into her mouth shima kaman abinda yake jira kenan suka fara kissing juna passionately babu abinda kakeji banda sounda din mtsw! Muah! Mua! Muss! Uss adakin da karan ijiyan zuciyoyin su……


Hmmmm!




Ance zuciyoyin masoya wai makafi ne Yaya kenan?

As a sister, Mom and Aunt advice Alawiyya😟

Zaki iya rayuwa da mutumin da bakiso??

Idan yanzu Alawiyya tarabu da Alhaji Mai Makamashi menene makomar mahaifiyarta??

Idan kuma tacigaba da zama dashi tana soyayya awaje da AJ ya kenan??

Wannan shine gaba wuta baya rijiya.

END OF FREE PAGE
Zaki iya cigaba da karanta littafin nan with just 1k, SUBSCRIBE and join paid group
May Allah bless you as u join.
You can make payment here


3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint
Click the link a bio na zai kawoki direct to WhatsApp dina don’t miss this book for anything YOU WILL LEARN ALOT!

❤️


💫MATAN?? Ko MAZAN??💫


✍🏻M SHAKUR

Chapter 2- CHEATING


Toh jama’a I am back again nadade rabona dayin paid littafi anan whatsapp amman nace let’s do this one anan. Things to know;

1- Novel din nan nakudi ne is 1k nayi chapter one dinshi FREE go and read it a any of my platforms by clicking on this link; linkbio.co/Mshakur


2- Allah yasan I’ve done my part, I’ve tried my best, please idan bazaki biyaba don’t read this book, kika karanta BAN YAFE MIKI BA har lahira! So please and for the sake of Allah pay up.

3- I run advert come and do advert with me and promote your business just chat me up, 07012181461

4- Join Dirty December Matan aure class with just 2k, send me message and chat me up 07012181461



EPISODE 3️⃣
Gabaki dayan zuciyan Alawiyya was completely open, yagama budewa tatas, she loves AJ with every bit of element daya maidata human being, this is the second kiss datakeyi in her life datakeso, the way she’s kissing him shima the way yake kissing nata will show you how much love sukema junan su dan kaman zasu cinye bakunan juna, all his life baitaba iskanci da kowa ba wlh, sai matanshi daya aura this is 1yr 5month da aurensu sunada yarinya yar 5month old, Maman shi tahadashi aure da yarinyar diyar kawarta, though baya kuntata mata but ko Allah yasan cewa his heart, his body and his entire soul belongs to Alawiyya only she, itace wacce yafara so yakuma ke so har yau, da kyar dakuma karfi da fighting zuciyanshi sanin matar aure ce ya tsayar da kissing nata dayakeyi batare daya karbe bakinshi daga bakin Alawiyya ba that was kissing him as if her whole life depend on it gwanin ban tausayi, cus ita mutum ce dabata iya boye so ba, kaman tashige jikinshi tahuta and just live there forever takeji, ta kankame bayan wuyanshi gam gam kaman kada ya subuce mata, almost 1min she’s kissing him alone bai hanata ba baice mata bari ba, kafin kaman an tabata tadawo cikin hayyacinta dasauri tabude idanunta daidai shima AJ yana bude nashi idanunshi dasukai jajir yadaura akan nata, faduwa gabanta yayi dasauri tasaki lips dinshi tacire hannayen ta dake bayan wuyanshi, tashiga komawa baya jiki asanyaye akuma kunyace saikuma tajuya da sauri ta tai wajen kofa tasa hannu tabude kofan zai kirata but harta fice daga dakin, sauri sauri, gudu gudu take tafiya tawuce bayin datagani dazu kawai tabude kofa tafada ciki akwai some few mata awajen hakan yasa tawuce asalin bayi tabude kofa tashige tareda maida kofan tarufe tadaura hannayenta biyu kan bakinta da AJ ya shanye lip gloss din tass duk kyallin nan da bakin keyi yanzu babu shi, gabanta faduwa kawai yake heart dinta na racing kaman zai fito, she just kissed AJ da aurenta the trust is bazama tace gatayaya abin yafaru ba, kaman magic, ta kankameshi sucking every corner of his mouth that taste like mint, his breath smells freshly blended coffee, kaman kada tadaina kissing nashi, tana ahaka taji muryan Hamda tana cewa “to kodai tazo rest room ne bata waje bata motanta, Alawiyya are you here”? Dan ijiyan zuciya Alawiyya tasauke tasa hannunta ta goge fuskanta tass tabude kofa tafito tace “gani nan” dasauri Hamda tai wajenta daidai takarasa wajen basin ta debi ruwa tana wanke fuskanta, Hamda dake saman kanta tace “sabida abinda Leema tace kikazo bayi kina kuka? Besty kifara business din saida hawaye cus why will you be crying sabida maganan ta? Is not your komi yafaru ayanda yafaru kin sani ko”? Gama wanke fuskan tayi tadago takalli Hamda tareda kakalo mata murmushi tace “mubar maganan idan mukaje gıda mayi muje” handbag dinta Hamda tabude tace “you are not going back like this kowa yagane kinyi kuka” Hamda taciro hoda ta shiga shafamata tadauko wani lip gloss ta shafa mata sai alokacin fuskanta yadawo daidai sannan suka wuce suka koma hall din tana tafiya ahankali tana dan kalle kalle ko zata kara ganin AJ.

Yadade tsaye yanda tabarshi kafin ahankali yazauna bakin gadon dakin yakama kanshi ya lumshe ido saikuma yafada kan gadon kawai ya kwanta yana adjusting tie dinshi yasauke hannunshi kan gadon, sai alokacin yatuna da wayanta da hannunshi yasauka akai dasauri yadauki wayan danshi wayanshi na aljihu, screen saver wayan ya kalla hoton Alawiyya ne itada twins sunyi kyau sosai kaman ka sacesu, though yaran basu da haskenta but sunada shape din fuskanta da eyes nata, yakai kusan 1min yana kallon hoton sannan yayi swiping screen din ya shiga cikin wayan cus ba password, keypad yashiga direct yasa number shi tareda kiran wayanshi sannan yafito, kawai samin kanshi yayi da bincike wayan, WhatsApp banda Hamda da yayyinta yawanci suma tai chatting nasu up is either suce mata suna office ko some excuse, bata chatting da kowa, bata any group, bamata da contact dayawa, IG ma account dinta ko profile pic babu batada followers, sai ita dake following mutane wanda yawanci comedians ne da bloggers and few hairline influencers, gallery nata ya shiga yawanci hotonta dana twins dinta ne, sai hoton yayyinta da Amminta, babu wani hoto banda su, air dropping most pictures nata da twins dinta yayi awayanshi, dukdai yagama abubuwan dazaiyi da wayan yayi adding kanshi a Snapchat nata da IG, yana cikin tabe taben akai knocking kofan tawaje. “AJ wai kana ina is time for your speech, MC nata shouting sunanka a hall” ahankali yatashi zaune tareda mikewa agajiye dan baida energy yace “coming Bash” gyara tie nashi yayi yakalli wandonshi ganin yadawo daidai yasa yatura wayanta a aljihu sannan yawuce wajen kofa yabude Bash daya kalleshi yace “ya idanunka sukai ja”? Dan yatsine fuska yayi yace “abu ya shiga ciki” wucewa wajen hall din yayi kafin ya shiga akai annoucing xuwanshi.



Dama tun suna school tasanshi da farin jini, shi haka yake kowa na sonshi, yana shigowa hall din zokaga yanda mutane ba maza ba mata ke tashi sunamai tapi ana ihu ana shouting AJ, AJ, AJ, ahankali Hamda ta taba Alawiyya da kanta ke kasa tace “kalli AJ wow, kaman ba AJ damukai class dayaba kinga yanda yakara kyau yazama babban mutum, is he a bodybuilder ko weightlifter damn! Kinga body dinshi kuwa shitt gaskiya Ammi tamiki bukulu Besty da yanzu AJ zaki dinga mora ba tsoho ba” duktai maganan ahankali idanunta nakan AJ din bama tasan ko Alawiyyan ta dago ki bata dago ba, kasa dago kanta Alawiyya tayi su Leema suma sai tafi suke Leema tace “kalli yanda yakara kyau gayen nan akwai class ga charisma, wowww, yanda kasan wani hip-hop artist” abu Alawiyya taji ya tsayamata awuya yanda kowa keta cewa yanada kyau.
Saida yakai gaban hall din sannan cikin murmushi yarike speaker yace “thank you, thank you, settle down please” shiru akayi kowa yakoma ya zauna hall din yayi tsit jira ake yafara magana, neman Alawiyya yahauyi da ido saida yaganota a table nasu kanta akasa sannan yasauke ijiyan zuciya wani sabon natsuwa na shiganshi yashiga bada speech nashi, duk yanda Alawiyya taso ta daure kasawa tayi saida tadago kanta tadaura idanunta akanshi, tundaga tsayuwanshi, kiranshi, yanda yake magana, murmushi shi da annurin fuskanshi abin sha’awane, dole ma AJ yayi farin jini, he’s handsome, intelligent, smart and he’s tall, ga murya, ga english kaman yataba karatu a British school haka kuma ya iya larabci guy din is just a brain box, she really love AJ he’s the only man she wants, lips dinshi ta tsare da kallo datagama kissing a while ago yana magana,
mutane da dama sunyi jawabi amman anata surutu but shi yanzu dayake nashi ko tari bakaji a hall din, yanda matan hall din ke kallonshi da so much admiration a idanunsu yasa taji abu yasake tsayamata awuya da sauri ta sauke kanta kasa, gama speech nashi yayi Dj yasa kida sosai ana raba item 7 shikuma yashiga bi table table barinma duk inda yaga friends dinshi yana gaisawa da jama’a har saida yakai table din su Alawiyya dab da ita ya tsaya kaman bai ganta ba yakalli su Hamda dasu Leema da Mamu dake kallonshi kaman basu taba ganinshi ba yace “Hello Ladies” yay maganan yana ijiye wayan Alawiyya agabanta batare da wani ya lura ba cikinsu da fuskanshi suke kallo, su Leema sukahau surutu ana gaisawa itama Hamda ta gaidashi cikeda mutunci kan Alawiyya na kasa hannu yasa a aljihun shi yaciro business card nashi yace “okay ladies inada Gym mai suna AJAY GYM” faduwa gaban Alawiyya dake sauraronshi yayi jin yayi naming Gym nashi da initials na sunan su AJ shi AY Alawiyya, saishi yake kiranta da Ajay itakuma tana kiranshi da AJ, yana kallon su Leema yace “I’m a gym coach, I’m into gymnastics” dasauri Leemah tace “ahh ai basaika fadi ba evidence ya nuna a hannunka dake shirin fasa rigan nan” dan dariya yayi kadan yace “munada session na mata, munada a lady instructor, akwai flat tummy class, wait loss, aerobics, we basically do everything, come and register idan kuna KD” Leema da Mamu atare sukace “kaman munzo” ijiye katin yayi agabansu one one har gaban Alawiyya yajuya zai wuce Leema tace “ga Alawiyya fa baka ganeta bane”? Dan kallon Alawiyya yayi dasauri yace “oh hello Alawiyya” saikuma ya kalli abincin dake gabanta da aka kawo tun dazu dudda baiso nuna kulawa akanta agaban friends ba but kasawa yayi dasauri yajuya daga inda yake l yakira wani waiter dake raba abinci yana zuwa yasa hannunshi yadauki jellof rice dake gaban Alawiyya yace “she’s allergic to nutmeg kunsa nutmeg in this jellof, i heard the chef saying it” ahankali Alawiyya tadago kanta takalleshi, AJ still knows everything game da ita, hannu yasa yadauki bukka rice dake tray waiter yasauke agaban Alawiyya dake kallonshi yace “have bukka rice instead Mrs” yana ijiyemata yayi gaba Leemah da abun yayi melting heart nasu har Hamda ma tace “awwwwwn wlh wannan shine soyayyan gaskiya bai manta komi game dake ba Alawiyya and he still cares” itama Hamda duk saitaji takara tausayin Alawiyya, ijiyan zuciya tasauke ahankali tace “eat” gyadamata kai Alawiyya tayi she hardly eat awaje but sabida AJ yabata this bukka rice da kanshi yasa tadauki spoon tafara ci ahankali taji rice din yamata wani kalan special dadi.
Wucewa AJ yayi chan gaba wajen friends nashi bayan yadauki glass na non alcoholic champagne yakai baki yana sipping idanunshi akan Alawiyya da yanda takecin abincin ahankali, wayanda zasuyi rawa suka fita suna rawa ana manni masu daukan hoto nayi, duk anyi nisa ana activities MC daya fita waje ya shigo harda gudunshi abunma saida yabama AJ mamaki irin lafiya, yadauki microphone yace “DJ a moment please” DJ ya kashe wakan MC yace “inaso na sanar da zuwan wani babban bako that is here today to support us, bakowane bakon nan illa former governor namu na nan kaduna state, the king maker dakanshi, madugu uban tafiya, wato attariji Alhaji Mai Makamashi” kusan kwarewa Alawiyya tayi tahau tari sosai tareda juyowa taga wani mai Makamashin ake magana cus maybe kunnenta na ciwo ne, tana tari sosai ga biggest mamakinta saitaga Alhaji yaci wata bugaggiyar shadda dake kyalli sosai yasha babban riga da bodyguards dinshi kusan su 6 sun shigo biyeda shi abaya, yana wani kalan murmushi kaman an mai bushara da aljanna yaje gaban hall din ya tasaya ana tafi, masu ciro waya na ciro waya na daukanshi hoto ya karbi microphone yana murmushi kaman chali chali yace “thank you, thank you, actually I’m only here for my wife” sauke kanta kasa Alawiyya tayi dasauri gabanta na mugun faduwa, Alhaji yashiga kalle kalle yana washe baki yace “I can’t find my wife kasan ba idanu yanzu sosai Alawiyya Alhawary” kai!!!! Alawiyya bata tabajin bakin ciki irin na yau ba hatta su Leema dasu Mamu duk uban surutun su kasa nuna Alawiyya sukayi cus abun da kunya, kowa yayi shiru ana waige waige aga waye matan tsohon former governor nan, sai wata dake next table kusuda nasu tace “gatanan your excellency” dasauri Alhaji kaman wani wawa yabama MC microphone din yace “ina zuwa lemme get matata kafin nayi announcement din danazo yi” kawai yasauka yana gyara malummalum hall din yayi tsit ana kallon ikon Allah, AJ dake tsaye inda yake idanunshi sukai jajir yawani matse glass cup na hannunshi dake dauke da champagne, zuwa table dinta Alhaji yayi cikeda so yace “sannunku” ya gaida su Leema dasukahau gaidashi yakalli Alawiyya dataki kallonshi kanta akasa yace “muje baby” yayi maganan yana kama hannunta dasauri AJ yadauke kanshi yana idasa fasa glass cup din dayasa Bash yace “Subhanallahi AJ”.
Juyowa Alawiyya tayi idanunta kaman zasu fito da hawaye girgizamata kai Hamda tayi hakan yasa tadaure tama kasa wani reaction kawai sai kallonshi take, ganin bazata tashi ba yasa cikeda siyasa da kanshi yadagata kaman yar yarinya yace “muje Babyna let’s announce the good news together.

Idan kece ALAWIYYA ya zakiyi?? Zakibi Alhaji ko bazaki bi ba??

Alhaji ya kyauta ko bai kyauta ba??




M SHAKUR ✍🏻 07012181461

Allah yasan I’ve done my part, I’ve tried my best, please idan bazaki biyaba don’t read this book, kika karanta BAN YAFE MIKI BA har lahira! So please and for the sake of Allah pay up.

ANNOUNCEMENT 📣 ANNOUNCEMENT 📣

Join DIRTY DECEMBER Matan aure class for just 2k💃

Forget about the name😅 group ne dazai koyar da Matan Aure mostly zamantakewan aure, How to spice up sex life, mostly abinda ya danganci.
1- Sex essentials
2- sex games
3- Understanding your libido
4- sex rituals
5- kissing
6- foreplay
7- kunyaza
8- massage
9- dirty talks and erotic sound
10- how to be naughty 👿

Every matan aure needs this and classes a hausance ne dalla dalla kowa yagane pay and join don’t miss out.

You can make payment here


3107021073 Aisha Muhammad first bank
KO

6353995766 M Shakur world Moniepoint

KO

7032934950 Aishat Muhammad OPAY

Chat me up on whatsapp wa.me/+2347012181461


EPISODE 4️⃣

Yana maganan tana wani rungumota ta gefe ko kunya bayaji wlh Alawiyya jitayi kaman kasa ya tsage ta nutse ciki, duk wani mahaluki dake hall dinnan idanunsu nakansu, janta Alhaji yayi kanta akasa cus what is this da Alhaji ke mata haka? Gaban hall yakaita suka tsaya yawani kama hannunta yana kallon fuskanta saikace yaro cikeda bege yace “don’t mind my wife akwaita da kunyan tsayuwa agaban jama’a” saikuma yakawo bakinshi saitin kunnenta kaman irin lovers dinnan dake zuba love cikeda whispering yace “nawa zamuma yan school naku donating su raba”? Kaman batajishi ba, kaman ruwa ya hadiyeta sai fidgeting nails nata take, murmushi yayi yadago ganin taki magana kuma shi yasan

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login