Showing 39001 words to 42000 words out of 202729 words
tafi saida ya tsaya yayi salla ma……….
Parking motarshi yayi Ummi taji gabanta yafadi kallon gidan tayi takasa fitowa su Amal dake tareda ita sukace “Anty Ummi muje gida” daidai lokacin Nura na bude musu baya yakalleta suka hada ido yace “muje” gyadamai kai ahankali, ganin yanda tayi yasa yamika mata hannunshi ahankali takama yafito da ita sannan yadauki Amal itakuma takama hannun Aman gateman namusu sannu da zuwa yana bude boot na mota dan kwaso akwatinan su, bude kofan falon Nura yayi ahankali da sallama abakinshi Hadiza na zaune kan kujera daga ita sai wani material data saka na batic mai shegen kyau gown yana walkiya walwal kyau purple hannunta rikeda wayanta dake kunne tana magana ga MacBook nata kan cinyanta tana aiki tadan saka farin reading glasses a idanunta kanta da kalaba yan kananu ganin Nura rikeda Amal yasa dasauri tace “I will call you back Hajar just send the order ta IG ko WhatsApp me” takatse wayan dasauri tayi tana kallon Nura dashima yake kallonta batare datacemai uppan ba dan fushi take dashi sosai sabida abinda yamata, shigowa Nura yayi saikuma yajuya yakalli Ummi data tsaya gaban kofan batare data shigoba Nura yace “shigo” gyadamai kai tayi tashigo ahankali kanta akasa tana rikeda hannun Aman Hadiza tabita da kallon mamaki irin mugun mamaki daidai nan Gateman na shigo da akwatinan su yabarsu anan falo yawuce yafita bayan yagaida Hadiza dako kallonshi batayi ba balle yasaran zata amsa, ahankali Ummi kanta na kasa tace “ina yini Anty” har lokacin Hadiza kallon Ummi data chanza mata take a ido sosai ganinta tareda mijinta a ina yaganta? Taya suka hadu? Tayaya suka dawo gidan tare? Yarinyar dake kauye? Yanda tambayan ke cinta arai yasa batare data amsa gaisuwan ba tace “meya hadaki da mijina dakuka shigo gidan tare ko ince kuka dawo gidan tare? Kumama bance kada ki kara dawomin gida ba tunda kin tafi ganin kakarki nariga nakoreki, na sallameki me kike dawo yimini agida kuma sannan kika shigo tareda mijina”? Sauke Amal Nura yayi yakalli Aman yace “kuje dakinku asama kujira gani nan zuwa” dasauri Amal tace “Daddy zakazo ka karanta mana stories?” Gyadamata kai yayi dasauri sukai stairs suka wuce sama without saying a word to Maman su kaman ma bata falon.
Dudda Nura yaji ciwon ko gaidashi batayi ba balle amsa sallaman dayayi ko cemai sannu da zuwa batayiba amman saiya daure yakalli Ummi yace “zoki zauna nayi magana daku” Ummi kanta na kasa ta taho Hadiza jitayi jikinta da kafafunta sun fara rawa hakan yasa tasauke MacBook nata dake kan cinyanta ganin wani attention da care da Nura kebama Yarinyar nan wanda bata taba ganin yayiba tsawon kusan a year datake aiki agidansu, shida ko kallo yar aiki bata isheshi bama, ganin Ummi takasa motsi yasa Nura yazo da kanshi ahankali yakai hannunshi yakama hannunta dawani kalan sauri Hadiza tamike tsaye tana kallon Nura dataga yariko hannun Ummi, shigowa da Ummi yayi cikin falon yazaunar da ita kan kujera shikuma yazauna kan 1 sitter yana facing nasu yakalli Hadiza dake tsaye yace “sit” cikin bugawan kirji trying to calm herself down but takasa sabida yanda kirjinta ke tafarfasan bala’i ganin yanda yakamo hannun yar aikinta tace “Nuri just say abinda kakeso kafadi basaina zauna ba cus I don’t understand sa yar aikin nan zama kan kujera na dakayi kana rike mata hannu, maganan me zakamin eh”? Sosai Nura ke kallonta ganin rashin mutuncin ta da rashin kunyanta na nan dudda yadan punishing nata kwanan nan saikuma anatse yace “Hadiza Ummi ba yar aiki bace yanzu, naje har kauyensu na nemi aurenta an bani, yau kwana goma sha hudu da daura mana aure! Ummi is my wife!”.
Today da Matan Auren gidan nake when was the last time kika daga waya kika kira Maman mijinki just to say Hi Mama yakike?? Makesure kin kira yau🥰
Idan kuna gari daya when was the last time taci abincin ki?? Yau weekend yi lafiyayyan girki ki aikamata 🥰
When was the last time kika siya mata gifts? Kikai making nata happy??
Do that yauma😎
Ance akwai a thousand ways to zuciyan miji and one of those ways is when you carry his Mom asaman kanki, lokacin dazaki dinga kula da mahaifiyarshi kaman taki.❤️
Like I said still yau zan fada this book badan fun ko dadi nayi ba nayishi ne for US maybe this book yarage rate na divorce da ake samu Kwanan nan agidajen aure.
Everything in this book is a lesson not just the kishiya part, zamantakewa, kyautatawa, soyayya, yara da sauransu duka nakawo.❤️
I have a question for Mamas, duba da maganan na batai failing as a Mom ba cus tana sayama yaranta heaven on earth and tabasu the best yar aiki dasuke so inaso naji view naku kuna ganin GIFTS kesa yara su shaku da Mom nasu ko spending quality time dasu??
And is it possible yara su fison wacce ba ita ta haifesu ba kan wacce ta haifesu????
Maisa Aman and Amal prefers Ummi to Maman su?????
WEEKEND PROMO💃💃
I have special announcement masu son shiga class na MATAN AURE you can all pay 1k now kafin Monday yakoma 2k, registration is still ongoing kafin murufe.
🔊🔊🔊🔊🎊🎊🎊🎊🎊
Don’t miss MATAN AURE dina class for anything, I will give you all!!
Sirri zan baku da dama
Zan koya muku how to love mijinki in your own way kaman yanda Ummi keyi.
Shagwaba, iya magana 🥰
Uwa uba iya kwanciya❤️, yanda ake siyan zuciyan miji, how to steal heart na Inlaws naki and so much more.😍
Idan kina tunanin asiri ko kayan mata ke siyan zuciyan miji come to my group na nuna miki gaskiya.
HAUSA CLASS NE BA TURENCI BA
REGISTRATION IS 1k NOW
6353995766 M Shakur world Moniepoint
Send ur evidence of payment ta PC zanyi adding naki a group.
click on this link and chat me up directly
wa.me/+2347012181461
💫 MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣2️⃣
Ga KAYAN MATA PLUG nakawo muku.
Ummu Fua’d tahada wasu lafiyayyan magunguna kaman su
Shu'umar humra
Bita zaizai
Matar so
Alajab
Na tsugono
Al oud special na kaya
Mowar mace dashi zata turara jikinta
Sai till we meet ruwan wankane a toilet dinta
Night queen shi take shafawa da daddare
Makhmaria tana shafawa ajikinta
Sunshine kuma shi take shafawa angon a inner wears tana turare masa inner wears dinsa da turaren matar so.
Just chat her up koku shiga group dinta💃
Open this link to join my WhatsApp Group:
https://chat.whatsapp.com/Izv1KgHEcNl5uwqalMM9Oe
Episode 12
Wani irin kallo Hadiza kema Nura kaman wacce hankalinta ya gushe ta tsare bakinshi da yanda labbunshi ke motsi da kallo kanta yayi wani dummmmmmmmmm, kunnuwanta sunyi wani shuuuuuuu kaman irin ana hura tsakiyan gwangwani kanta yamata nauyi kaman an daura block kawai kallon Nura take da bakinshi dake motsi, tanajin wasu maganganun wasuma bataji, anatse Nura yace “for now anan zamu zauna dukan mu kafin nan da 2month an gama gidana zamu koma kowaccen ku nada flat dinta, for now ita zata dauki dakina ke kina dakinki ni zai zamto banda daki, duk wacce yake girkin ta zan kwana adakinta wanda zan raba muku 2-2days, da zan iya daukan dayan dakin dake kusada naki but sabida baki gwara kawai ni nahakura da rashin dakin ai is just 2month or less ma, kece Babba Hadiza ga Ummi nan amana, Ummi kece karama ban yarda ki sabama Hadiza ba, kuyi zamanku lafiya nariga nabiya kudi yau za’a hadoma kowaccen ku akwati, sannan Hadiza ki duba gidan komene babu saiki sanar dani nakawo kinji” sosai Hadiza kecikin wani kalan state dabazata iya tantance kowani yanayi take ciki ba hakan yasa takasa magana shock yarufe mata baki, shi Nura har kasan ranshi yaji dadin shirun datayi dan baiso tai haukan nan agaban Ummi koma menene tamai shi adaki kokuma kawai dai not in present of Ummi dan baison abinda zaisa Ummi ta rainata, kallon Ummi yayi yace “tashi kitafi dakinki asama saida safe” gyadamai kai tayi tamike tawuce tana tafiya ahankali tayi hanyar staircase daidai ta daga kafanta zatahau bene cikin wani irin murya dashi kanshi Nura baisan Hadiza nada itaba tace “Um……….mmi!” Chak Ummi ta tsaya tareda juyowa dasauri gabanta nafaduwa, awani kalan zuciye Hadiza ta taho zatai wajen karaf Nura yarike mata hannu yace “ina zaki” cikin wani buhun uban ihu Hadiza tace “sakeni Nuri kafin na daukeka da mari, tell yar aikin chan tabarmini gidana right this minutes dan I just want to assume all abubuwan dakagama fadi yanzun nan wasa kake is a prank Nura, let’s pretend you are just joking, baka isa kamin kishiya ba Nura, Nuri nace baka isa kamin kishiya ba! Kai baka isa ka kara aureba Nuri! So tell this village girl to get out of my house right this minute before na salwantar da rayuwanta! Nuri ka gayama yar aikin chan tabarmini gida” Hadiza tai maganan tana tura Nura so kawai take ta fizge kanta taje wajen da Ummi ke tsaye gaban bene, “Hadiza!” Nura yakira Hadiza azafaffe yana rikeda ita ya jijjigata yace “look at me” juyoda kanta tayi from kallon Ummi datakeyi, kallonshi tayi da jajayen rinannun idanunta tana kallon cikin kololuwan idanunshi kaman yanda yake kallon nata yace “nakara aure Hadiza! Nayi wani aure Hadiza! And Ummi na aura! Na aure Ummi! Yes Ummi is my wife! Matata………” “Noooooooo!” Hadiza tayi wani kalan ihu da saida gidan yadauka tadaura duka hannayenta biyu akan kunnenta takara kurma ihu dako maigadi zai iyaji tace “nooooooo! Nooooooo! Nuri I said No! Yar aikin chan can never, ever become your wife!” saukowa su Aman dasukayi ji ihu yasa Nura yajuya yakalli wajen, wajen Ummi yaran suka tsaya tareda rikemata hannu Aman yace “Anty Ummi menene”? Nura na kallonsu yace “kaisu sama su kwanta Ummi” gyadamai kai tayi takamasu sukai sama dagudu Hadiza ta yunkura zatai wajen kaman mahaukaciya tace “karki sake kije saman gidana, zokibar gidan nan” dasauri Nura yariketa gam yakalli Ummi data dake tsayawa yace “go” wucewa sukayi yaran duksun tsorata ganin abinda Maman su keyi, Nura saida yaji karan sun rufe kofa sannan yasaki Hadizan, babu alamun wasa kan fuskanshi yace “Hadiza nakara aure because of so many reasons which I don’t wanna go into details of that dan kin fini sani, please ki kama kanki don’t start with this your drama” Nura yamata magana babu alamun wasa akan fuskanshi, Hadiza na wani kalan kallonshi da idanunta dasukai jazur ganin ya chanza mata kaman bashiba dan da dane tai abubuwan nan shareta zaiyi bazaimace wani abuba saikuma tadaga hannunta tanuna kanta muryanta yayi sanyi kaman kankara tace “Nuri ni? Ni? Wai ni Hadiza kama kishiya Nuri?? Nura!?” Takira sunanshi cikeda mamaki, shiru tasakeyi tana kallonshi tana kara kara kallonshi, sai kawai takai duka hannayenta ta kama gaban riganshi kaman akace ta dakeshi zata iyane tace “Nuri ni zaka yaudara haka da yar aiki na? My slave fa? Wacce kecin kashin gidana dana yarana? Yarinyar dani nakira agency aiki aka kawomini ita all u ever did was to pay salary nata, Nuri wai am I dreaming did u just say ka auri Ummi yar aiki na? Nuri wannan wani kalan bakin cin amana? Yar aiki na fa Nuri, Ummi, Ummi this Ummi dakemini gyaran gida da wanke baya da wanke wanke ita kaje ka auro?? Nooo I don’t believe this it’s a lie, Nuri wai ni Hadiza kama kishiya da yar aikina”? Yana kallonta yace “let it sink in your brain nakara aure, and yes yar aikin taki Ummi na aura haramun ne? Ummi is my wife now so cikani” sake chakumeshi HADIZA tayi da kyau zuciyanta na tafarfasa kaman ta mutu takeji tace “amman Nura kacika annamimin, makirin, munafuki maci amana da tsoron Allah, Nura wato all this while you’ve been fooling me kana soyayya da yarinyar nan kazo kasata tacemin zataje kauyensu duba kakarta kuka tafi kaje ka aurota, Nura yau 14days sau daya nayi magana dakai u don’t return my calls, u don’t reply messeges dina, Nura ni Hadiza kama kishiya wai Ummi, Ummi dai yar aiki na? Nizaka yaudara kaci amanata Nura, eh”? Hannunshi yadaura kan nata yacire daga gaban riganshi yace “bandawo gidan nan to fight with you ba so just respect yourself kidena haukan nan kar co wife naki ta rainaki” kaman ya zubama Hadiza fetur wucewa tayi stairs tace “durun uwan cowife, ita Ummi hartanada liver aure mini mijina? Wlh Nura auren nan trust me dream kakeyi baka isa bane kuma kayi kadan kamin kishiya na rantse mama da Allah sainasa gidan nan ya gagareta zama billahillazi la’ilaha illahuwa, babu macen data isa ta auri mijin Hadiza kai ko yar boko mata masu usuli da daraja basu isa su auremini mijina ba balle kuma yar aiki, mijina Ummi ta aura ni? Aiko tanaso ta mutu” da gudu gudu take hawa stairs daidai takai falon sama Nura daya biyota ya fizgota azuciye tai ihu tace “saken mini hannu Nuri” kobi takanta Nura baiyiba dakinta yabude ya jefata ciki yashigo shima tareda maida kofan yana rufewa yana saka key yazaro key ya jefa a aljihu dasauri ta taho wajen kofan tayi ihu tana dukan kofan da hannu tace “kabude mini kofa nafita I need to show that girl her proper place which is trash, wlh, wlh I will never share mijina da wata balle kuma Ummi yar aiki, kabude kofa! Nura open this door ko na fasa kofan nan” “Enough!” Nura yadaka mata tsawa da saida tadan firgita dan kaman zai daketa, nunata yayi da yatsa yana kallon kwayar idanun ta da idanunshi da sukai jajir yace “enough of your nonsense Hadiza! The only reason I even let you back into this house sabida Hajiya ne! Aure is not a do or die matter, idan kinga bazaki iya cigaba da zama amatsayin matata ba let me know I will let you go, but wannan haukan naki nagama dauka Hadiza your time is up, koki natsu and live peacefully under me ko u can leave the Marraige nagaji, nagaji da stupid, wild attitude naki always barking woo woo kaman karya haba! Don’t you get tired of shouting? Why do you think violence is always the way out for you? Kina behaving kaman ba mace ba, is something wrong with you upstairs I can take you to the asylum adubamini ke, nayi aure and so wat?” wani kalan kallo Hadiza kema Nura tunda ta aureshi yau kusan 10yrs kenan dan bata haihu da wuri ba yaune rana na farko da Nura yabude baki yamata masifa haka, bawai basa fada bane no sunayi but masifa ya kwakkwance mata haka yaune rana na farko, sosai take kallonshi Nura jikinta na bar-bar duk yanda taso ta daure ta cije tahana kanta saita kasa sabida yanda yakirata karya, harda mahaukaciya ma dan cewa yayi zai kaita asibitin mahaukata aduba ta, yana kuma threatening nata da rabuwan aure kawai saiga hawaye sharrrr ya sauko daga idanuwanta masu mugun zafi, muryanta babuma karfi balle kuzari tasake nuna kanta tace “Nuri ni? Ni kake gayama bakaken maganganu haka? Nuri nika tsana haka? U just called me a dog, mahaukaciya and so much more, Nuri you hate me sabida kayi aure? You hate the sight of me, Nura ni zaka cima mutunci ta hanyar auren yar aiki na? Idan ka tsaneni haka kagaji dani zaka iya cika ragowan saki biyun dasuka rage why marry maid dina? Kasan yanda nakeji azuciyana Nuri ni, kaci amanata, ka yaudareni, ka munafinceni” wucewa tayi dasauri taje gaban gado tazauna akasa ta kankame kanta tana shaking kaman ta haukace, saikuma tafara buga kanta ajikin gado jikinta ko’ina da bakinta na rawa tana maganganu. “yar aikina, yar aiki, Nuri ya auro mini yar aiki na, Nuri ya tsaneni, ya tsaneni, ya tsani ganina, ya cuceni, ya wulakanta ni, ya toxarta ni, Nuri zoka kasheni nasan bana duniya namutu kayi auren nan, aure fa? Aure Nuri yayi aboye sai yau bayan sati biyu yake fadamin kuma yar aiki na, Ummi, Ummi, Ummi uhmmm Ummi”.
Nura kawai yayi shiru ya tsaya yana kallonta he can’t even remember the last time dayaga Hadisa na kuka haka maybe tun kafin aurensu, cus irin hard ass ladies dinnan ne ita, she’s in total shock dan bamatasan tana kukan ba, strong woman Hadiza ke kuka hakayau, he wanted to ignore her amman kuma saiya kasa ganin yanda take hitting kanta is getting serious sai kawai yawuce tabashi tausayi, kishiya koyaya batada dadi azuciyan mata but yazaiyi she pushed him yayi? Wucewa yayi yacire kayan jikinshi yarage daga singlet sai boxer, sannan yadauki wani bottle water daya gani adakin yataho inda take gently ya tsugunna agabanta ahankali yakai hannunshi yadaura kan fuskanta yana cire kanta daga jikin gadon dasauri ta kabarda hannunshi tana kuka wiwi komi najikinta rawa yake tace “kada kasake tabani da hannun nan daka taba wata, Nura nika yaudara haka kaci amanar alkawarin mu, Nura nizaka wulakanta ka tonama asiri ni Hadiza the mother of your kids, Nuri what have I done to you to deserve this eh? How can you comfortably hurt me this much? Nuri haka ka tsaneni?” girgiza mata kai yayi ya ijiye ruwan agefe ganin yanda jikinta ke rawa she’s seriously having a panic attack gumi na keto mata tana zufa duk kalan Ac dake dakin, ahankali softly yace “come here Hadiza, u are not in right state of mind yanzu kome nagaya miki bazaki gane menake cewa ba, zonan” da karfi yasata ajikinshi tana ihu kasakeni, sata akirjinshi yayi da karfi yana patting back nata kaman yakara cemata takara karfin kukan wani kalan kuka take kaman anmata rasuwa yacigaba da patting nata lovely yace “shiiii it’s okay” kankameshi Hadiza tayi sosai da sauri ita kanta batasan iyakan son datakema Nura ba sai yanzu dayay hugging nata kaman yana waking feelings din datake dashi for him she became so vulnerable and weak, yau batada karfin nuna she’s a strong woman dan zancen kishiyan nan hit her so damn hard, kuka take bana wasaba harda shesheka singlet din Nura ya jike sharkap da hawayenta, she’s just crying, crying bana wasaba kaman zata mutu takeji, wani luteten dunkulelen bakin ciki takeji bana wasaba, sosai Nura ke lallashinta ta hanyar buga bayanta yana manna mata few kissing agefen wuya like a baby, tana jikinshi cikin kukan tace “Nuri dan Allah kada kamin
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes