Showing 150001 words to 153000 words out of 202729 words

Chapter 51 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8956

is she mentally okay kuwa yarinyar?? Ko ta kwarkwance???


M SHAKUR✍🏻 07012181461

THE BIGGEST SALES IS HERE💃💃💃
Duk wanda yasan Habisma yasan nanne gidan kayan bacci, Underwears da sauran su, whatever you do join this sales group zatai running sales starting from 4th of December za’ama kaya kwasha kwasha ina gayamuku oya join now💃💃💃 muhadu achan.

https://chat.whatsapp.com/KGCjEvBSvUk3TY9ZHC2iWv



EPISODE 6️⃣



Kafin yakaraso tahau sama but yasamu da kyar yarike hannunta yace “keee kin haukace ne? Mene? Mehaka? Kin dauka mutuwa zatamiki magani”? yawani kara damke rikon dayama hannun Alawiyya dayasa tafashe da kuka sosai fuskanshi yadawo mata na Alhaji sak jikinta yahau rawa tana jumping down firgice tana ihu sosai ganin Alhaji shikuma mai keken yana faman rike hannunta da duka karfinshi before kace Kwano masu keke napep, masu mota, harda yan machina anyi parking an taru kan Alawiyya dake ihu ba magana atsoracee afirgice she just wants to die.

He’s actually driving out daga Navy force yaje yaga wani client nashi that turned friend, yana zuwa gym nashi shike training nashi baida lafiya sosai ne, yahayo kan bridge yaga an taru ana ihu akira police ga waya anata snapping something da baya gani daganan mota, flash tako’ina kaman yan jarida ne awajen, dasauri yayi parking shima yafito sai alokacin yaji ihun da mace keyi, dasauri yayi wajen ya kutsa cikin mutane, yaga kusan kokawa ake da Alawiyya dat was acting like mahaukaciya sai daukanta hoto suke daya sake firgitata tana ihu don’t touch me, mugun faduwa gabanshi yayi dasauri ganin Alawiyya daine yace “me haka kuna kara tsoratata da hasken fitilan waya, rayuwanta zaku ceta ko hoto zakuyi”? Dasauri kowa ya kalleshi kowa na kashe flash din, har lokacin kafafunta na barrier hannunta mai keke na rike dashi tana ihu sosai asaketa tayi jumping dasauri yace “Ajay, look at me” yayi maganan yana matsawa dab da wajen ahankali, idanunta akulle but sama sama takejin murya daban dana kowa awajen hakan yasa tadaina ihu but she’s still shaking, ahankali AJ yace “Ajayyyy open your eyes” gently tabude idanunta takalleshi bata ganinshi sosai an riga an kashe mata idanu da haske but zuciyanta can see and hear him, ahankali yana nunama mutane da hannu dasukoma baya suna komawa yace “I will hold you nasauko dake okay” girgizamai kai tayi still shaking tace “I want to diee, I’m tired of this rayuwan nan, he’s touching me” ahankali yace “bazan kara bari wani yatabaki ba, daga yanzu I promise come here” dasauri yatarota kafin tai wani wani motsi tashi daya yadauketa chak, kankameshi tayi yanajin yanda duka jikinta ke rawa jama’a sai cewa suke kaman yasan baturiyan hmm Allah kyauta ai dama turawa ba imani garesu ba, abu kadan suce zasu kashe kansu su sha azaba a lahira abanza……
Ijiyeta yayi a sit na gaba yamaida kofan yarufe yazagaya dayan bangaren yashiga ya kunna motan yatada yana kallon yanda ta kankame kanta, breathing fast, shaking, he’s not even sure taganeshi har yanzu what is wrong with her? What is happening in Alawiyya’s life? Why is she trying to kill Herself? What is she doing alone at night haka a kawo’s bridge babu kowa tareda Ita?. “Don’t touch meeee!” Tayi ihuuu sosai tana kokarin bude kofan motan, Allah yasa yakulle doors din dasauri ya gangara yayi parking gefen hanya ya kunna wutan motan yayi haske yace “Ajay is me kalleni, is AJ” dasauri tajuyo takalleshi sai yanzu take ganinshi da kyau, taga eh da gaske AJ ne, fashewa tayi da wani kalan kuka mai tsuma zuciya tace “AJ save meee, I don’t like that man, he’s touching me” tai maganan tana yarfe hannunta, awani kalan hankali yadan dago yazo ta saitinta kawai saiya dagota kaman yarinya karama yakoma sit nashi da ita yana mika hannu daya ya kashe wutan motan yasata akirjinshi ahankali ya kankameta gam gam yadaura kanshi gefen wuyanta patting her back, very softly yayi magana yace “I’m here now no one will touch u, nobody can touch my Ajay when AJ’s here” sosai ya kankameta itama haka sai ijiyan zuciya take saukewa ba kakkautawa, baitaba driving ahakaba in his life amman yau kwai saiya tada motan yadan matsar da kujeran baya kadan yatada motan tareda yin reverse yaje yayi u-turn kawai yadauki hanyar barin kaduna yana tuki da one hand patting her back da one hand cus she’s still shaking, yana gudu ba sosai ba.


Lokacin da sukakai jaji tai bacci he could feel it but bini bini tana firgita ajikinshi, ahaka sukakai zaria chan wajajen hanyar kano kabama yaje wani karamin gidan gona ne tun yana yaro yagaji gidan a gadon daya samu na marigayi mahaifinshi bawani babban gidan gona bane but is still fine and portable, horn yayi wani maigadi dasauri yafito ganin motan Oga yasa yabude gate dasauri yana murna yasa motanshi ciki, kafin mai gadin yazo yadaga wayanshi yashiga kiranshi zuwa wajen yayi yana kallon wayan yana kallon motan ganin bai sauke glass na mota kasa ba yasa yadaga wayan yace “barka da zuwa yallabai” ahankali yace “sannu Musa zaka iya tafiya, zan kwana anan gobe da safe sai kazo na sallameka ko, thank u” godiya mai gadin yashigamai sannan yawuce dakinshi ya dauki abinda zai dauka yawuce yatafi. Ahankali AJ yasauke kujeran baya kadan ya kwanta comfortably tana jikinshi yana patting nata a back sannu sannu baiso yatadata ko kadan, kaman ya maidata cikinshi ya huta yakeji tunaninta kawai yake da abinda ke damunta that mess with her mental health like this, kusan 3hrs suna ahaka wajajen 1 tawani irin mugun firgita ta zabura ta tashi zaune akan jikinshi zatai ihu ya kunna wutan mota ahankali yace “Ajay is me” ahankali takalleshi saikuma da sauri takai hannunta ta shafa kumatunshi tana kallon kwayan idanunshi fashewa tayi dawani soft cry kaman yaron dayaga maman shi dayake nema for years tana kallonshi jikinta na shaking yayi shiru yana kallonta bai hanata ba cikin kuka tace “AJ inaso in mu…….” Hannunta yakai kan lips nata yadan mata wani mugun kallo kafin ahankali yace “don’t say that word a inda nake, and stop crying” yayi maganan yana sharemata fuska yabude kofan yana rikeda hannunta ya maida yarufe sukai flat din tare, sırrın key nashi dake attach to car key yasaka wani key yabude kofan dakin, dan kujera ne afalon dogo da tv dakin ba datti dan duk sati mai gadi yanada key yana shigowa ya gyara uwardakan dakin suka shiga gado ne ba irin daidai din nan bawani maigirma ba agayre sai sip da bayi babu wani kayan alatu adakin, fankan dakin yakunna sannan yazaunar da ita sai kalle kalle take atsorace tace “bazaizo nan ba”? Gyadamata kai yayi yaduka agabanta tareda kama hannunta yace “do you trust me”? Gyadamai kai tayi ahankali, gyadamata kai yayi yace “bazaizo nan ba ko zaki one year, kidena tsoro no one can touch you if am here okay” gyadamai kai tayi like a baby, ahankali yace “ina zuwa, stay here” kaman zata fashe da kuka tace “Ina zaka?” “Waje zanje na kulle gate” gyadamai kai tayi ahankali kaman kace wu tagudu, wucewa yayi yafita gate yaje ya kulle yadan shiga dakin mai gadinshi ganin bag of pure water yadauka da sachet na madara da milo yaciro wayanshi yama Khairat text. “Something come up bazanzo gidaba take care of Alawiyya will call soon” ya kashe wayan yawuce yakoma chan.”

Kitchen yashiga yadauki pot ya wanke yatara ruwa yasa awuta, yakuma fita yaje wajen da kajinsu masu kwai suke yadauko kwai 3 yadawo kitchen akwai salt ba mai yana rasa yanda zaiyi sai kawai yayi boiling egg din yayi peeling yamata tea a cup yasake saka ruwan zafi a gas din yadawo dakin yazo gaban gadon ya ijiye komi ya zauna egg din yadauka yakai bakinta yace “eat” ahankali ta gutsuri kadan, ahaka ta cinye gudan yadauki tea yana bata, kadan kadan takesha kafin tadauke kanta murya chan kasa yace “ya isheki?” Gyadamai kai tayi, yadauki komi yafitar dashi chan sai gashi yadawo da ruwan zafi a bucket yabude bayin yatara akasan tap saida zafin yadawo normal yazo gaban gadon hannu yamika mata yace “come muje ki watsa ruwa jikinki is dirty with sand” hannunta tasa anashi gently yadagota ta taso ta tsaya dab da shi kallonta yayi for few minutes kaman yanda take kallonshi kafin ahankali yasauke ijiyan zuciya yakai hannunshi saman gashinta yamata dusting dattin kai sannan yawuce da ita bayin yace “lemme get you wasu kaya a mota” jawo mata kofan yayi yafice dukawa tayi tafashe da kuka tadade ahaka muryanshi taji yace “banace kidena kuka ba” dasauri ta mike ta kalli kofan bamatasan sanda yabude ba wasu kaya yabata da karamin towel haka nashi duk suna boot nashi sabida gym da sauransu karba tayi yace “2min nabaki kona shigo” juyawa yayi yafice ya tsaya jikin kofan tareda folding hannunshi he’s just scared kartai trying anything since she’s not in right mind.



Kusan 10min tabata abayin sannan tabude kofan yana tsaye gaban bayin yajuyo dasauri jin tabude kofan chak ya tsaya numfashinshi na neman daukewa tana sanye dawani blue tshirt nashi na nike da dogon jogger wandonshi dayamata daidai sabida hips amman rigan yamata girma ajiki but sun mata wani kalan kyau, she looks breathtaking wucewa tayi gadon taxauna yace “kinyi salla?” Girgiza mai kai tayi yace “kinyi alwala?” Gyadamai kai tayi, sip na dakin yawuce yabude clean bedsheets yadauko da daduma dan babu hijabi yazo yabata ya shimfida dadduman ta tashi warware zanin yayi yashafa mata ahankali takalleshi sai kawai yawuce yazauna tahau salla tai magrib da isha’i saida ta idar yace “come and sleep kwanciya tayi ahankali tace “bazaizo ba” Gyadamata Kai yayi yace “yes close your eyes ina nan” lumshe idanunta tayi tana sauke ijiyan zuciya yana zaune yana kallonta ahaka bacci yayi awon gaba da ita Shika bini bini tana fitgita zani ya rufamata yamata addu’a sannan yatashi bayi yaje yayi wanka yasaka wani riga da wando shima ya kwashe riganta dashi kadai yaga abayin yasa a bucket yafita dashi gobe zai wanke yakoma mota yadauko laptop nashi yazauna nan falo yayi some few things kafin yasake komawa dakin ya dubata sannan yadawo falo ya kwanta kan dogon kujeran anan yayi bacci.


Yana bacci yaji ihunta har zuciyanshi da sauri yatashi yayi ciki chan karshen gado ya ganta ta dukunkune tana ihu. “Don’t touch me” dasauri yayi gado yahau dasauri yace “Ajay” kallonshi tayi ganinshi yasa tawani taso tahayo jikinshi loosing balance yayi kawai yafadi kwance kan gadon tana biyoshi fuskanta yayi landing akan nashi shock yaji sosai yadaure yace “Alawiyya” ahankali tanayin lamo kan jikinshi tace “uhm, am scared” wani kalan saki jikinshi yayi sabida yanda tai maganan ashagwabe, cikin whispering yace “you are safe with me” gyadamai kai tayi tace “bazan kara komawa that house ba I don’t want him to ever see me again” Gyadamata kai yayi yace “it’s okay” tareda maidata gefe sabida the way he’s feeling chest nata akan nashi is unbearable for him tashi zaune yayi dasauri tabishi bai hanata ba saiya farasata shiga bayin tayo alwala shima ya shiga yayi tare sukai salla gari na haske yafice kayan bacci yasayo luckily yaga hijabi a hanya ya sayamata yadawo gida yabude gate ya shiga dakanshi yamata breakfast indomie yamata yakawo and feed her around 9 wani mota yayi parking gaban gidan fitowa AJ yayi yaje ya shigo dashi yakoma daki yafito da Alawiyya dayasa tasa hijabi ahankali yace “zanje waje Dr will speak to you answer him kinji” gyadamai kai tayi taba binshi da kallo yafice dik Dr na kallonta yadauki pen yadanyi gyaran murya hakan yasa tajuyo da kanta takalleshi yace “What is your name? Ahankali tace “Alawiyya” shekaranki fa? Murya Chan kasa tace “24yrs” Dr yace “why do you want to die?” Dan shiruuu tayi chan tace “sabida shine way to end my problem dudda nasan zan hadu da hukuncin Allah” Dr na kallonta yace “menene problem dinki”? Hawaye yazubo mata dasauri ta share tace “Ammi da Baban su Hassan” Dr yace “tell me about them” ahankali tace “I don’t even know what to say, am not really lucky da family, mu 6 Ammi ta haifa, Ammi tayi aure sau hudu, Ya Rayyana da Hamida Baban su daya, Ya Layla da Ikilima Baban su daya, Ya Zaifa Babanta daban nima Babana daban” Dr na kallonta yace “kinsan Baban ki?” Girgiza kai tayi tace “I remember fuskanshi vividly but ban sanshi ba ina karama lokacin ba dan Nigeria bane, su Ya Raheena ma bansan baban su ba but bansan ko su sunsan Baban su ba nine karama, in our house we don’t talk about our Dads, Ammi is our everything, dan dukanmu yaran kanmu ahade babu babana daban babanki daban haka Ammi tai training dinmu” tadanyi shiru Dr yace “menene between Maman ki and shi Baban Hassan din”? Shiru tayi chan tace “Ammi na aiki a office din Alhaji, mass com takaranta so reporter ce alokacin one of the best a time din, natuna ina 11yrs ta taba zuwa dani office tun lokacin kaman wasa naji Alhaji yana cewa yana riko, yana kamu, I don’t know what happened nidai, but Ammi tace he sponsored my education da komi nawa, I don’t know how, ina gab da gama school akace shi zan aura alokacin nama sanshi ni properly, I’ve never hated anyone in my life like him, Ammi forced me to marry him kota yafeni, lokacin auren were the darkest moments in my life, bayan aure any little thing yakira Ammi, she forced me to….to…accep……” tafashe da kuka kawai, ahankali Dr yace “what happened jiya what were you trying to do”? Dan shiru tayi saikuma ahankali tasaki kuka takai bakin hijabin jikinta tana goge fuskan cikin kuka tace “jiya gabaki daya ganinan ne kawai nima bansan meke damuna ba, shine yazo gidan yana kunna wuta na ganshi kaman dogo banso yatabaniiiii….” Tashiga shesheka sosai tace “shine nagudu shine yabini danaga zai kira Ammi shine na gudu” Dr yace “shine kika tafi kawo?” Gyadamai kai tayi cikin kuka rubuce rubuce yayi yace “were you trying to kill yourself bayan kina musulma kinsan hukuncin ki” kuka tashiga rerawa duk Dr na kallonta cikin kuka tace “nagaji ne, idan na rabu dashi Ammi tace zai kwace position daya sata idan namutu kaga bazai kwaceba” ahankali Dr yana kallon fuskanta kyam yace “har yanzu kinaso kimutu har yanzu?” Gyadamai kai tayi like a baby tace “dana koma wajenshi gwara in mutu” sake rubutu Dr yayi he wants to talk to her but yanzu bazata gane ba she’s still not in her right state of mind, murmushi yamata yace “I will see you in 7days” yatashi yafito AJ yagani jikin kofan da idanu yamai alamu yazo binshi yayi har waje agaban motanshi yayi folding hannu yace “AJ is because u are my cousin saisa nataso tundaga Shika nazo nan, are you trying to get yourself in trouble? Me kakeyi da diyar masu kudi? Matar aure kuma? Kasan waye mijinta kuwa? AJ kasan inda kakesa kanka kuwa?” Dan ijiyan zuciya AJ yasauke yace “are you saying na barta takashe kanta abanza? Sabida wani grandfather”? Cikin dan fushi Dr yace “I am saying don’t mess your life up kai ba dan kowa bane, if something happened kap family mu ko zamu gama siyar da asset namu bazamu iya saving naka ba, yarinyar nan wanda take aure ko shugaban kasan garin nan damuke ciki yaronshi ne, our president boy nashi ne, he groomed him, imagine duk salla president zaibar Abuja and come to KD yayi sallan idi da ubangidan shi, are you nut AJ? Kana ganin aka gano tana tareda kai bazasu iya locking naka in a cell dahar saidai afito da gawanka ba”? Dan murmushi AJ yayi yace “i can die for her, I don’t mind giving Ajay life dina to see her happy” shiru Dr yayi yana kallon AJ tun suna samari yasan yanda AJ keson Alawiyya tun school, daga shiganshi Nile, cikin fushi Dr yace “fine kayi yanda kaga dama mai bakin taurin kai, magungunan ta is 180k zatasha for 7days, wanda zatasha yau zai sata bacci sauran na gobe jibi bazasu sata bacci ba, then I will see her bayan 7days din” ahankali AJ yace “zan maka transfer” kaman ya makeshi yace “kuma kacike kudin to 200k bazan ma budurwanka free consultation free” “anki” AJ yafadi yana ciro wayanshi yamai transfer ya gallamai harara yace “dan wahala kawai” dariya Dr yayi sosai yace “eh naji, yan wahala zakace gwara ni am not a fool in love” yawuce ciki AJ yayi yamai banza shima yawuce abinshi bazai taba tonama cousin nashi asiri ba but he’s scared for the boy, komawa ciki yayi ganinta yayi ta kwanta akan kujeran falon kaman marainiya tana ganinshi ta tashi zaune ashagwabe tana kallonshi karasawa gabanta yayi hannunshi yamika mata yace “muje” ahankali ta tashi sai kawai tabishi suka fice wajen kifi sukaje tana gefenshi yace “kin iya bama kifi abinci”? Girgizamai kai tayi alamun aa kallonta yayi saiyasa hannu ya share mata fuska tass yace “kukan ki natabani ki dena” kaman abinda take jira kenan ashagwabe tashige jikinshi ta rungumeshi, kawai lissafi ta kwancemai, ahankali yacirota daga jikinshi tareda juya mata baya dasauri sai ya duka ya debi abincin yajuyo yabata yace “jeki basu” karba tayi tajuya tafara tafiya yabi bayanta da kallo saikuma yadauke kai, basu tayi tana zaro idi ganin yanda kifi ke tasowa suna dambe, tasowa yayi yazo yana koyamaya yanda akeyi suna ahaka akai knocking gate afirgice tai baya saura kiris tafada pond din AJ yarike ta dasauri yace “Ajay” fashewa da kuka tayi tana kallon gate din tace “is him, yazo yamaidani gidanshi” Dasauri yace “no Dr ne, muje kije daki” daki yakaita yafito ya amshi magungunan yadawo dakanshi yabata tasha yazauna gefenta yasa musu kallo kafin kace me tadaura kanta a hannunshi tayi bacci juyo da kanshi yayi yakalleta yakai kusan 20min kallonta yake shi kanshi baisan iya yanda yake sonta ba, wlh tsoron Allah da imani yasa he’s holding kanshi back, tashi yayi tareda kwantar da ita yawuce ahankali yafito daga gidan ya kulle gate yashiga mota yafice Khairat yakira yayi magana da Alawiyya dakemai jagwalgwalon magana yacema Mamanta ba yanzu zai dawoba maybe

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login