Showing 57001 words to 60000 words out of 202729 words
but yakama yazomini da wata, what is wrong because na nuna ba ita nama girki ba? Karya nayi? Ita nama girkin? Akanme zanyi pretending nabawa wacce na tsana abinci? Why am I not allowed to express myself, to express my feelings, to express my anger, anmin laifi an dakeni yanzu kuma ance ban isa nayi kuka ba, ba’a ganin laifin yar iskan shameless yarinyar dahar tanada guts ta sauko tafito tazo tazauna a dinning tace zataci abincin mijina, nayi serving mijina abinci yadauka yabata sabida tantiriyan mara kunya ce tadauka zataci akanme zan barta? Godddddd Ya Allah! Maisa nobody is looking at things daga my own perspective? I love Nuri with everything I got and I hate wata atare dashi banda ni, God oooo why are you tasting me this way?? Maisa ban mutu gabaki dayaba na huta cus at this point banjin I can continue living in this agony and sorrows ba gwara na mutu, no one is supporting me wayyooo Allah zuciyana” tai maganan tana wani irin kuka mai sosa rai tana buga kanta abango Nura da all this while yana staircase tsaye yana jinta jikinshi yayi sanyi wani kalan tausayin Hadiza yake bana wasaba he will say this again and again baitaba sanin wannan reaction din zaiyi getting from her dayay auren nan ba, yadauka still halin ko oho, I don’t care dinta zata cigaba dayi cus yasan baya gaban Hadiza at all, she no just send him ne at all but all he’s getting is total opposite of abinda yayi expecting from her is as if auren nan daya kara awoken feelings dinshi in her heart banda haka yakara mata wani strong love nashi azuviyanta yanaga sisters to be honest he hates seeing any mace in pain balle kuma Hadizan shi.
Yadade awajen sannan yashiga saukowa kasa Hadiza na kuka sosai bin stairscase din tayida kallo ganin Nura ne ke saukowa saita kara kara karfin kukanta ko kallonta baiyiba jitayi kaman ta mutu dinning ya wuce hannu yasa yadauki plate na abincin yadawo ga mamakin Hadiza zama yayi anan kasa agabanta ya ijiye abincin da bottle water ahankali ya debo rice din yakai bakinshi tareda lumshe idanu yace “uhmmm delicious” wani irin tsumewa da kuka Hadiza tayi mai kashe zuciya tana kallonshi tanajin wani irin so dabata taba sani tanama Nuri ba, kusan 5spoon yayi sannan yadebo yakai bakinta yace “eat is very sweet” hawaye na zuba daga idanunta tabude bakinta ahankali yasa mata taunawa tashigayi ahaka tana kuka sosai yake feeding nata har saida shi da ita suka cinye abincin tass yasha ruwa yabata ragowan tasha still hawaye sun kasa daina zuba daga idanunta tashi yayi yakai plate din kitchen ya man maida sauran abincin flask yadauki broom ya share shinkafan kasa tass ya kashe wutan falo yazo ahankali yadagata wlh bamata da karfi ahankali yadauketa chak a jikinshi Hadiza takasa daina kuka son Nura datakeji kaman zai hallakata haka takeji dakinta yabude yashiga da ita tareda maida kofan yarufe ya kashe wuta yayi gado da ita ahankali ya kwantar da iya yana kallon fuskanta da side lamp dake wajen kaman yanda take kallonshi yunkurawa yayi yatashi zai wuce tarike hannunshi karaf hakan yasa yajuyo yakalleta tana kuka in a very very vulnerable state cikin tsantsan so da narkewan zuciya tace “Nuri I’m sorry! Nuri I’m so soo sorry! Nuri kayafemin kaji” kusan mutuwan tsaye Nura yayi Hadiza fa is unapologetic so is he dreaming datake cemai ya yakuri, cikin kuka tace “Nuri bazan iya rayuwa without you ba cus u are my entire life, you gave me happiness, peace and freedom, Nuri u are the best man aduniyan nan and I love you with every every thing in me, Nura I love you a whole lot” yana kallonta still har lokacin cikin kuka tace “I know I’ve been a pain in your ass, I’ve been nothing but trouble, Nura I know am very stubborn but stubbornness dina baya nufin ban sonka wlh ina sonka kishi ne ke dawainiya dani nakasa coming to terms with yarinyar chan matankace my heart is heavy Nura help me I don’t think I can do this alone” gently Nura ya kwanto kan jikinta tareda daura fuskanshi kan nata ahankali cikeda so yace “Hadiza!”Cikin sheshekan kuka murya chan kasa tace “Nuri na! Dan darajan Allah kasaki yarinyar nan banson na haukace gabaki daya, wallahi wallahi zan chanza bakaga yau dakaina naje na dauko yaran nan ba, I took care of them na saya musu pizza I did everything sannan nayi girki, wallahi Nuri I will change and become a good wife, I will give you all my love, na kula da kai and give you the best of the best cus kaine sanyin idaniyata, please Nuri promise me zaka saketa” girgizama mata kai yayi murya chan kasa yace “I can’t Hadiza! I can’t” yanda take kuka dazakaji saika mata kuka murya Chan kasa Nura yace “son da nake miki babu abinda yaragu koya sauka, bazata taba iya sa narage sonki ba, har yanzu Nura is very much your own, just take care of me, give me all your love, pamper me nobody can come between us I promise you this, I am yours, yours only Hadiza, Nura naki ne sai yanda kikai dani circle dina dake mubiyu ne kadai ciki ki kuladani batare dakin kawo kowaba I want you to be blind akaina ki manta inada wata matan, uhm babyna” yay maganan yana manna mata kiss kissing juna sukahau yi yana bude wandonta yadago tareda ja kasa ya yar yacire jallabiyanshi ya yar da boxer yadagota itama yana ciremata riga grabbing her boobs yayi squeezing da kyau kwantar da ita yayi yahau kanta yakai joystick nashi bakinta zai saka ciki yace “s*ck me” juyarda kanta tayi dasauri cikin raunanniyan muryanta tace “Nuri kasan banson inashan gaba fa is somehow abakina, yana sani inji kaman am about to puke” bai damuba yakoma baya yadaga kafafunta yakai kanshi zaisha mata down there da sauri ta fizge kafafunta tace “wannan wani irin barbaric fettish ne haka Nuri? You see abinda nake fadi ko kaga abubuwan da karuwan yarinyar nan takoya maka ko” dagowa yayi strictly yace “stop calling her with that name” zata kara magana yahada bakinshi da nata kawai ya danna mata shi ciki, forget Nuri nada dan shekaru but he’s still good in bed, he f*cked Hadiza so good tafara neman kwace kanta dan to be honest Hadiza ba sex freak bace, batawani damu da sex ba ita ganin sex take as damuwa, tun tana daurewa Nuri na different styles da ita tanajin dadi har abun ya gimsheta zaiyi wheelbarrow da ita ta fizge kafafunta cikeda korafi tace “wai Nuri yaushe kadawo jarababbe ne haka? Are you a monster mehaka kawani babbaremini kafafu, kadage kana abu daya saikace aljanna ake rabawa awajen, please kabarni haka nai bacci is almost 2AM nadare haba kafayi first round” hannunta tasa ta tureshi tareda fizge kafafunta tajuyamai baya kawai yayi shiruuuu yana kallonta rikeda boner dinshi a hannu tana nishi, maganganun Anty Jams ne suka dawomai fill arai he needs to show her he’s d man, hannu kawai yasa ya fizgota a zuciye yana kama kafafunta dasauri Hadiza tace “mehaka Nuri”? Da karfi ya shigeta yafara riding nata crazily tana kokawa dashi almost 15min yayi yasamu yayi exploding yasaketa tareda kwanciya gefe yana maida ijiyan zuciya Hadiza sai tsoki take ta tashi tawuce bayi tayi tsarki tadan gyara kanta, wato haka yakeyi da yarinyar chan Nuri da baida jaraba sai suyi wata babu abinda yashiga tsakanin su, idanma zasuyi one round shikenan but jibi Nuri yau kaman maye, fitowa tayi tazo ta kwanta gefenshi taja bargo sai bacci.
Kun tuna albishir din danace zan muku yau???🥰
Here we go, MATAN KO MAZAN chapter 1 is coming to an end just few more episodes to go which nakega zan gama mukushi within this week now here comes the EXOTIC NEWS konace the most EXCITING PART of the news shine Chapter II namu wanda is about CHEATING!!!!
Did you know acikin kaso dari na ma’aurata 90% na cheating?? Ko kiga mijin yanada babes awaje ko kiga matan nada samari awaje, Ex dina, class mate dina, Classrep dinmu, ko dan office dinta. Cheating a aure yanzu ba yaro ba babba, da sababbin auren da tsofaffin all both mata da mazan nayi.
Some mata nada samari awaje while some matan kuma yammata garesu, kunsan mata da yawa na gida are into lesbianism kuwa???
And our Men kusan some of them bada mata suke cheating ba da yan uwansu maza sukeyi???
Like I said, dana tashi yin book dinnan MATAN KO MAZAN I interview ma’aurata da dama, divorcee da Momies wayanda sun haifi kamata, da Aunties, so I decided to pick on the big, big major matsaloli dake kashe aure ayau to write about them in other to Educate yan uwana mata da maza, to show you how to fight that battle and to let you know every problem nada solution, so idan kin dade ko ka dade kana cheating on your partner thinking bazaka iya dainawa ba this book is here to help you overcome this addiction na cheating, I will pieces this Cheating of a thing, the stages and yanda ake dainawa, abinda mutane dayawa basu saniba shine Ma’aurata na cheating ne sabida dalilai da bazasu wuce 1 zuwa uku ba;
1- For revenge, wata feels tunda Mijina is cheating on me I will cheat on him back.
2- Rashin gamsuwa, dayawa maza
Dayawan maza cheats because they feel matansu are lacking in a thing or something in za other room, same with mata maybe baya gamsar da ita or he’s too tiny.
3- Addiction, addiction ina nufin wayanda suka saba sleeping around tun kafin suyi aure, so bayan auren bawai suna cheating sabida partner dinsu yarasa wani abu bane ko basa gamsuwa sunayine sabida sun riga sun saba bazasu iya rayuwa da one sexual partner ba, kun gane….
SAIDAI!!!
Is not going to be FREE this chapter and I employ each and every one of you to support me, this Chapter two is about to BLOW YOUR MIND💃
Payment is just 1k, pay into 6353995766 M Shakur world Moniepoint saiki turomin evidence of payment ta whatsapp wa.me/+2347012181461 sainai adding naki a PAID GROUP DIN.
If you wanna speak to me akan wani abu chat me up a whatsapp 07012181461, ko send a message ta IG @mshakur_world ko tiktok @mshakurr
Thank you and I love you remember CHANGE IS NOT EASY just like yanda Hadiza is struggling yanzu ta chanza, baka tashi rana daya ka chanza is process the most important a process din is determination wato JAJIRCEWA!!!
💫MATAN?? Ko MAZAN??💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣6️⃣
As usual da asuba yatashi yawuce bayi wanka yayi yafito ya shirya tsaf cikin jallabiya sannan yazo bakın gadon yatadata ta hanyar dagota yana kallon her sleepy face yace “Hadiza” bude idanunta tayi takalleshi ahankali, softly yace “tashi kije kiyi wanka kiyi salla, fix something for breakfast and get the kids ready for school” dudda baccin dake idanunta but jin ayyukan daya lissafo mata saida tabude baki zatai magana saikuma tai shiru tunawa da fadan Anty Jams, ga mamakin Nura dan he was expecting her to nag sai yaga ta gyadamai kai tace “to” wani irin sweet smile yasaki baisan lokacin daya sumbaci goshinta ba yamike yawuce yafita daga dakin Hadiza tabishi da kallo wani wutan sonshi na ruruwa aranta, tana zaune awajen taji yabude kofan dakin Ummi wani irin bakın ciki taji yataso mata batasan sanda ta runtse idanunta gam gam ba, kasa motsi tayi awajen chan saitaji yabude kofan yafita ahankali ta tashi tawuce bayi tayi duk abinda zatayi tafito ta shirya cikin wani jean da riga mai kyau tasa dankunne tai salla tafito tana zuba kamshi tayi dakin yaranta Anty Jams tagani tana shafama Aman datama wanka mai, kallo daya tamata tadauke kai maida kofan Hadiza tayi tarufe tazo wajen ahankali tace “ina kwana Anty Jams” sabida Aman Anty Jams tace “fine” takalli Aman tace “greet Momy ka” batare daya kalli Maman ba yace “good morning Momy” shafa fuskanshi Hadiza tayi tace “morning Son” karasa sakamai kaya Anty Jams tayi tace “jeka wajen Amali” wucewa yaron yayi yafita daga dakin Anty Jams tamike zata fita dasauri Hadiza takama hannunta tace “Anty Jams idan kikai fushi dani rayuwan zata kara zama baki kırın agreni, the husband i have dazan iya magana dashi shine yasani in this situation, I can’t tell my friends abinda yasameni they will just laugh suce banida any influence agidana, kene komi nawa Anty Jams dan Allah kiyakuri, Anty Jams wlh, wlh naji maganan ki, I tried so hard jiyan nan na danne nakasa, look at it fa nashiga kitchen nama mutumin nan abincin dayay shekaru yana complain banamai, saiya dauka yabama wata is it fair? Nura namin mugunta da baki gani sabida anganshi shiru shiru? Anty Jams I can’t pretend to even save my own life maisa kikeso nayi pretending kaman everything is cool? Why do you want me to pretend as if is okay yadauki abincin dana dafamai, na zubamai yabama shegiyan butulun yarinyar chan eh? Why do you want me to pretend??” Juyowa Anty Jams tayi dasauri takalleta ta hanyar rage murya yanda babu wanda zai jiyosu tace “sabida as a woman dole ki koyi pretending, faking it da sauran su you have to learn ai shine kissa da kissisina, yanzu take a look at this girl ba lallai bane tanason yaranki tsakani ga Allah ba but yanzu idan zaki shekara kina gayama Nura Ummi batason yaranshi bazai taba yardaba why? Because dudda tana yar kauye ta iya wasan? Agaban babbansu zata iya nuna tafison yaran nan sama da rayuwanta, Hadiza u are educated but u lack wisdom, bakida hikima ko kadan, bakida dabara bakida wayau, waya gayamiki being real pays a zamanin nan da ake? Kowa is faking it pretending to be who he’s not, Allah kadai yasan waye mu sabida shine kadai yake duba zuwaga zukatanmu, you always allow your heart to control you baki using kanki, head is a monster while the heart is a toy very fragile, wani zubin is good to use head, idan u wanna catch Nura a palm na hannunki you need to stop showing him kin tsani yarinyar nan, and you have to stop being razz, loud and mahaukaciya like attitude nakin nan, yanzu yanda kike so hyper nan yarinyar nan bazata taba fito da true colors nata ba sabida Nura yaganta for who she is, amman idan kinaso to expose her inner aim you need to calm down make peace da kowa the ball is in your court har yanzu, wlh Nura na sonki Hadiza, I keep saying it kada ki bari soyayyan nan ya gushe, control anger naki, learn to swallow pride da kishinki sometimes not everything must be said, ki iya kissa da kisisina ki iya buga siyasa, idan kika kara all this attribute akan knowledge dinki wannan yarinyar saidai tazama yar kallo agidan nan wlh kinajina”? Ahankali Hadiza ta gyadamata kai, saikuma ahankali tace “Anty Jams yanzu yau saina bata breakfast na safe”? Gyadamata kai Jams tayi tace “da nine kema dakaina zanje nakirata bazan bar Nura yakirata ba, Hadiza show this girl she can’t play with you, Kece the real mastermind na game din nan, you set the rule, Nura is yours kinaji, ki nunama Nura love agabanta itama ta shaka, nasan hala tanachan maybe tanajin dadin kunyi fada yau Show her keda Nuri baku iya fushi da juna kinji” Dan murmushi Hadiza tayi abun na shiganta tace “to, yanzu mezan dafa for breakfast”? Anty Jams na mata wani kallo tace “Hadiza ohh Allah, da gaske kin dawo tantiriyan yar iskan yarinyar kin manta girke girken abincin safiya dakikeyi agidan ubanki ko to jeki tambaya YouTube, shegiya rubabbiyan fandararriyan yarinya” dariya Hadiza tayi tawuce tafita daga dakin tana hararan kofan dakin Ummi tadauka kasa.
Kitchen tashiga tafara aiki, bawai wasaba jitake kaman ta kurma ihu kaman zata zare haka takeji, dudda tanada kitchen tools that made cooking so easy but nahhh! She hate this cooking thing, tana cikin kwashe chips daga air fryer akai hugging nata tabaya dasauri ta juyo hada idanu sukayi da Nura da sauri ta turomai baki kaman yar yarinya tace “good morning” wani irin murmushi yamata dake kashema Hadiza zuciya yace “sannu da aiki Madam Boss Lady, Hajiya Hadiza damusan gida” murmushi tamai saikuma tace “bahaka kakeso na shiga kitchen naita wahala ba look at the way naketa zufa? Nuri why all this stress bayan Allah ya horemana baka ganin yanda business partners naka a living agidansu, why at my age and stage of life zan dinga shiga kitchen when I can hire the Guinness world record breaker Hilda tazama cook dina agidan nan ko wata or wani famous Chef, when the money is not an issue why stressing me Nuri?? Look at yanda nake zufa is it fair?” dasauri Nura yasaketa yana wani kallonta from head to toe saikuma yarike baki yace “dole nasaka miki AC guda uku a sabon kitchen dinki na sabon gida come here my lioness” sai kawai yajawota jikinshi taredakai hannunshi yana sharemata dan zufan daya keto mata daga goshi yace “bari me kikeso natayaki yi?” Bata tabajin dadin tambayanshi kaman na yau ba dudda tasan he’s just trying to block maganganunta ne yasa dasauri ta rungumeshi kaman zata shige jikinshi tace “just kaimin flask dinnan dinning kazo kaji” sakinta yayi yace “to Madam” daukan flask din yayi like a gentleman yawuce yafita dashi yakai dinning ya ijiye ya tsaya daganan yana kallon yanda take aiki a kitchen tana yatsine fuska yana fada da every tool dazata dauka he just wish Allah sa tadaure ahaka and he feels like appreciating and encouraging her, dan jim yayi saikuma ya ciro wayanshi daga Aliiyu ya shiga danne danne Hadiza na cikin aiki a kitchen taji wayanta yayi kara dasauri ta ijiye abinda tarike tazo kan island tadauki wayan kawai taga alert of 5M from Nura ansa narration as gift, dasauri tajuyo da kanta hada idanu sukayi yadan dagamata gira dawani
25, August 2025
Saadatu Ali
Yes