Showing 27001 words to 30000 words out of 202729 words

Chapter 10 - MAZAN KO MATAN HAUSA NOVEL

M SHAKUR   

17 Feb 2025

8919

sukaci abinci aka zuba musu abinci a lunch bag nasu dakanshi yakaisu makaranta sannan yabada addres na gidan kan anan zaa dinga zuwa daukansu sannan yadawo yakai Hajiya hospital.
***

Kusan 2min Meena tayi adakin da Ummi take zaune ga roban farfesun zabo agabanta bama ta taba ba tayi nisa sosai tana tunani, dan ijiyan zuciya Meena tasauke ta duka ahankali ta ijiye kofin madaran shanu mai zafi dake dauke da magani da Gwaggo tabata takawoma Ummi ta ijiye agabanta sannan ta taba Ummi tace “Ummi” firgigit Ummi takalleta tace “Na’am sorry banjikibane Meena” Meena dake kallonta tace “tunanin me kikeyi haka Ummi? Kinsan sau nawa ina kiran sunanki baki jiba tunanin me kikeyi haka?” Dan shiru Ummi tayi takasa magana hakan yasa Meena tazauna da kyau agabanta tana kallonta tace “meke damunki Ummi?” Yanda Meena ta tsareta da idanu yasa ahankali tace “Meena bansan yaya zan kalli Anty ba, bansan yaya duniya zata kalleni ba nazo aiki na aurema mata miji, kawai jinayi banajin dadin dan kaman nayi cin amana ne, wani kalan rashin jin dadi nakeji azuciyana da damuwa dadai wani iri” ahankali Meena tace “shi ake kira da guilt” ahankali Ummi tace “inajin shi guilt din azuciyana sosai wlh” ganin yanda Ummi tayi yasa ahankali Meena takama hannunta tace “Ummi tsaya kiji abu na farko danake so nafada miki shine Matar mutum kabarinsa, inhar Allah yarubuta wane ko wance matarka ce saika aureta ko ana k’ak’a” hannunta Meena tasaki tace “nasan yanda za’a kalli abin amman bakida laifin komi a case din nan” dan shiru Meena tayi saikuma ta nisa tace “Ummi kinga Yaya Nura bantaba ganin namiji Mai kirki da bala’in hakuri da rashin magana irinshi ba, tun yana yaro haka yake, baida hayaniya, baida rigima, baida fada, dukanmu kanninshi mata ne dukanmu mun taso shike kula da mu, ya wanke mana kaya, har yau ina tuna yanda yake wankemin kashi da ina yarinya yamin wanka ya goyani, ba karamin taimakawa Hajiya da rainanmu yayi ba cus tun ina yar yarinya babanmu yarabu da Hajiya sai Ya Nura yazame mana uba, wannan dabi’un nashi na sanyi da hakuri yasa Hadiza ta matukar rainashi” Meena tasake sauke ijiyan zuciya tace “nasan kalolin dumbin tunanin dakike azuciyanki Ummi irin yaya zakiyi kiyi zaman kishiya da Anty Hadiza, bari kiji aure is not about how beautiful you are, ba kyau, boko, kudi dawasu ado da kyalekyalen duniya bane aure ba dan duk zasu iya karewa, hali shine aure, halinki amatsayinki na mata zaisa mijinki yaji yana bala’in sonki da girmamaki haka kuma shi wannan halin shi zaka mijinki yaji kin siremai yakuma gaji dake, and duba ga abinda ni nagani da idanuna Ummi halinki da dabi’unki yasa Yaya Nura yakamu da sonki kaman yanda aranan damuka shigo Abuja muma mukaji muna sonki” Meena takai hannunta saman kan kafadan Ummi tace “ki cigaba da halinki abinda ake cewa da turenci keep being you Ummi, the caring sweet and soft Ummi mai kulawa da kowa, ki tsarkake zuciyanki ki shiga gidan Ya Nura da zuciya daya kiyi zaman aurenki kada ki bari wata ta zageki ko taci miki mutunci dagake har ita duk zamanshi kuke, wannan kunyan ki ijiyeshi agefe Ummi kinfini sanin abubuwan da Ya Nura baya samu wajen matarshi ke kibashi dan kin zauna agidan dasu, sannan namiki alkawari zan baki wasu abubuwa karatun classes na matan aure da M shakur keyi da hausa dan kowa yagane ki karanta sannan zan biyamiki kudi ki shiga classes din kokuma ma zan biyata ko nawa zata chajeni tamiki private erotic hausa class dantanayi ma wayanda basason group, ki koyi abubuwa ki ijiye kunyan nan ki farantama mijinki sama da yanda yar birni wayayya ma zata iya, ke ba budurwa bane kin Riga kin wuce level din nan, ba wani kwana kwana ki shayar da Yayana dadi da kwanciyan hankali and kiso mijinki sama da komi is not a crime kinji” Gyadamata kai Ummi tayi ahankali tanajin wani kalan kwarin guiwa Meena takai hannunta ta share mata dan guntun hawayen daya zubo tace “maza saki jiki kiyi walwala kisha magungunan ki da kyau ana miki gyaran jiki dan ki mantar da Yayana damuwanshi kuma ba kunya ehe kinajina” akunyace Ummi na murmushi ta sunnar da kanta dariya itama Meena tayi tanason kunyan Ummi ta tashi tafita, kofin Ymmi tadauka tafara sha saikuma ta kalli wayanta kewanshi kawai taji tanayi wlh ahankali tadauki wayan dailing numbershi tayi Kunya kuma saiyasa ta katse dasauri daga aurensu jiya dazu kuma yakirata dasafe saitayi ta damunshi ijiye wayan tayi agefenta dasauri tadauki cup din zata sha wayanta yahau ringing dasauri takalli wayan ganin shine yasa takai wayan kunnenta asanyaye tace “ina yini” cikin murya kaman batasaba yace “lafiya lau Ummi na kewana kikayi kikemin flashing”? Rufe fuskanta tayi kaman yana wajen baki tabude zatace a’a murya ciki ciki tace “eh” dasauri tazaro idanu taredakai hannunta ta rufe bakinta saikuma da karfi tace “wayyoo Allah ni a’a fa zance nace eh” hahahha Nura ya kyalkyala dariya wani kalan dadi yaji bana wasaba yanda she’s missing him din nan, cikeda so yace “kada kidamu nakusan zuwa na daukeki nima nagaji wlh kewan Hajiya Ummi nake sosai” adan kunyace cikeda son abar maganan tace “kaci abincin rana? Kun dawo daga asibitin da Hajiya ya jikinta”? Dan shiru yayi ko Allah yasan yanason yanda take tambayan jikin mahaifiyanshi da yanda take tambayan yaci abinci cikeda so yace “naci abinci tareda Hajiya Ummi, munje asibiti taga duka tests nata sun fito Dr yabata magani zatasha na 2weeks saimu kara komawa” dan ijiyan zuciya Ummi tasauke tace “Alhamdulillah Hajiya zata warke kaman ba itaba in sha Allah tayi ta tafiya da kanta batare da taimakon wani ba, akwai wani mai da Gwaggo tabani dana gayamata wai tadinga shafawa akafan zasuyi sauki” murmushi yayi yace “bari naduba jirgi nazo na amsa” dan zaro idanu Ummi tayi tace “aikin fa”? Yana murmushi yace “zan ijiyeshi agefe nazo naga matata wai nazo na amsan ma Hajiya maganin ta” kyalkyacewa da dariya Ummi tayi dayasa yayi shiru yana sauraran dariyanta dakema kunnuwanshi dadi kaman busan algaita, ahankali yace “ina sonki Ummi, Nura na sonki” akunyace ta sunnar da kanta tana boye kanta acikin guiwanta tana dariya kasa kasa hakan yasa murya chan kasa yace “bazaki gayamin kina sona ba? Maimaita abinda kika fadamini a wasikar nan” lankawshemai kai tayi saikuma ta kwanta anan kasan dakin datake ciki ta lumshe idanu kawai shitake gani cikeda shauki dakuma sautin wake dawani irin taushashiyan murya tace “banjin zugar kawaye a soyayya kaina dauka, ka sharemini hawaye, kasa nadaina kuka, indai ina araye Sam bana gudun ka, Allahu ya kiyaye banison waninka, kaine dai daya, acikin zuciya, mai sakani dariya sannu masoyinaaaaaaaaa” “Ummiiiiii haka kika iya wakan soyayya”? Cewan Gwaggo datagama jin komi, dasauri Ummi tace “wayyo Gwaggooo” ta katse wayan tana boye fuskanta bakaramin kunya taji ba ganin Gwaggo na jinta sai dariya take tana kwalama su Shatu da Meena kira suzo wakan soyayya Ummi takewa mijinta.



Wallahi Nura ko at this point jiyake bazai iya ba, dudda yau anci kwana biyu kaman sati bazai juyoba haka yakeji baiso yayi abin kunya ne shiba yaroba saisa kawai yake daure wa but Ummi zata kasheshi da soyayya, watttt!!! Ba’a tabamai wakaba tun zamanin yana secondary school daya fara soyayya da all this classmate yan aji but just look at wakan soyayyan data raira mishi ga muryanta kona mawaki baijin yakai na Ummi dadi ba, tashi yaji kanshi nayi yana kumbura, abu yaji an bugamai akai hakan yasa yabude idanunshi Musa ne yashigo office din dawata katuwan jaka a hannunshi yace “waikai mehaka saikace wani saurayi sai shafa kirji kake karike waya gam a kunne kaman wanda akema wahayi, ka lumshe idanu kana cikin kogin soyayya, dalla taso kazo nan nazo na shirya abokina” Musa yayi maganan yana zama kan dogon kujeran dake cikin office din yashigan hada mishi some magunguna yace “yauwa wai ban tambayeka ba ina zaka ijiye Ummi ne? Zaka rabamusu gidane”? Girgixamai kai yayi yace “a’a bazan so yarana su taso gida daban daban ba inaso yarana su taso kansu a hade, babban gidan nan nawa nasa an fara gyaranshi kowa da flat dinta nan da 2month za’a gama aikin tass, before then anan gidana zamu zauna dakina zan cire komi naciki nayi magana dawata interior decor gobe zatazo tadauki measurement jibi za’a kawo komi, and inaso nakara siyan wani gida a Adamawa, inaso idan na daukota daga kauyensu mu zauna anan muyi hornymoon and again yarana su Aman sunaso suje kauye to irin duk ranan da zamuzo munada gida agari kagane” Musa daya bashi kofi yace “nagane but Hadiza fa kasan kar kwankwamnata su tashi ta taba Ummi fa” wani kallo yama Musa yace “duk randa tai kuskuren tabamin mata saitaga other side of me” murmushi Musa yayi yace “shegge nawa tun yanzu kafara rawan jiki haka bare kuma kasha kindirmo” bugamai filo Nura yayi yana murmushi Musa yace “Nura kalleni nan, auren nan auren hutu ne da shakatawa dakuma more rayuwanka, Allah yabaka dukiya, yabaka yara, me kake nema banda jin dadi? Matarka taki kwantar maka da hankali tunda yanzu Allah yabaka Ummi enjoy your life da yarinya danya abinka, fresh yarinyar ni irinsu Ummi I still consider them virgins wlh, to tun suna yara akai auren nan, she’s semi virgin, gata da natsuwa ga kirki, she can cook, gata she’s not expose duk inda ka juya yarinyar nan zata juyun maka meyafi haka dadi? Enjoy your self abokina our 50’s can never be boring duk wacce tace bazatai corporating ba ajiyesu kadauko wacce zata bada hadinkai kaji dadi, kagama amarci dai tukunna nima kauyen nan zan shiga na dallo amarya ita wanchan tajika farantin nata tasha tunda ta tsufa dan wlh ni ban tsufaba ina mahaukacin son farantin nan, cheers to enjoying our 50’s Nura” cheers sukayi suna buga cups na magungunan basir sha suna dariyan keta, Musa yace “wayyoo kindirmo, Nura kawa Allah kagama amarci muje kauyen nan nima na zaba na dirja, mai manyan kindirmo zan dauka” murmushi Nura yayi shima he can’t wait yasha nashi kindirmon.
***


Tun ranan Wednesday Nura yashigo Adamawa, wani gida yasaya mai kyau duplex awani anguwan yan gayu da sunan Ummi yasai gidan, yashiga gyare siyo furnitures da sauransu ranan Friday gidan komi yagama haduwa dudda up and down dayakeyi baitaba missing shan maganin basir dinshi for a day ba, da kyar ya iya yayi bacci ranan Friday din nan ranan Saturday 11 yana kofar gidansu Ummi yasha wani jumper na ash yadi yasaka bakin shade da hula da takalmi yayi kyau kaman balarabe shiga cikin gidan yayi ya gaisa da matan dasuka cika gidan yabiya wasu kudaden daukan amarya da akace yabiya sannan yafito yashiga bayan jeep din dayazo dashi dan da direba yazo chan saiga Ummi an fito da ita wani alkyabba tasaka da atampa dan Nura yaturama Meena kudin tashiga cikin garin Adamawa tasayo komi, da kanta tama Ummi black and red henna takuma mata kitso Ummi harwani kyalli take abayan mota aka sakata itakuma Meena tashiga gaba, direba yaja motan, saida suka danyi nisa atafiya kaman daga sama Ummi taji yajawota ahankali yasata ajikinshi wani irin kunya taji dan akwai direba da Meena amotan kasa kwace kanta tayi tai kaman yar jaririya ajikinshi tana shakan cool kamshin turarenshi, hannunta yakarba yana kallon lallen ahankali yace “Auta wayama matana zane mai kyau haka”? Dasauri Meena tajuyo ganin yanda ya rungumo Ummi yasa tajuya dasauri tace “Yaya nine namata harda kitso ma” dasauri yace “aaah lallai Auta tai abin arziki mu bata tukuici ko baby” yayi maganan yana leka fuskan Ummi dake cikin alkyabba, gyadamai kai tayi akunyace, hannu yasa yadauki wata Prada purse dake sude na kofan motan yabude yaciro bandir daya na 1k yace “amsa Meena mun gode” cikeda dadi tace “laaaa Yaya thank you” gidan Ummi suka fara zuwa suka shiga ciki gidan yayi kyau zama Meena tayi afalo shikuma yana rikeda hannun Ummi sukaje sama daki uku ne asaman master bedroom yabude yashiga ciki da ita yana maida kofan ga mamakinta daukanta yayi chak atsorace tace “wayyoo Gwaggo” murmushi yayi yasa hannunshi ya jaye hulan alkyabban yana kallon fuskanta da black skin nata ke sheki sosai lumshe idanu yayi ya zaunar da ita kan gado tareda zama yana facing nata akunyace ta sunnar da kanta kasa, murmushi yamata yakai hannayenshi yabude boturan alkyabban yacire shi daga jikinta ya ijiye a gefe yana kallon kayan jikinta yaune first day dayake ganinta da atampa fitted daidai jikinta wanda duk aikin Meena ne ita tadauki measurement nata ta shigo birni dashi atampan yamata kyau, ahankali yakai bakinshi kan kumatunta yasakin mata peck. “Muah!” Wani yirrr Ummi taji dasauri ta runtse idanunta, batare daya cire bakinshi daga jikin kumatun ba yace “kinyi kyau sosai Zainab, kinyi kyau” idanunta alumshe itama cikin whispering tace “kaima kayi kyau bantaba ganin abu mai kyau irinka ba Noor” fuskanshi yakawo saitin nata yadaura hancinshi kan nata yana kallon dogayen gashin idanunta dan idanunta a kulle suke yace “kalleni, bude idanunki ki kalleni ki gayamini inada kyau Ummi” ahankali kaman mai tsoro Ummi tabude idanunta tahada da nashi idanunshi sun kankance kadan suna mata wani kallo da all she sees irin usulin soyayya aciki, gently tadaga hannunta daya takai saman kuncinshi wani kalan lumshe idanu Nura yayi sabida sanyin dayaji a hannnunta yakai hannunshi daya ya daura saman hannun dayaji yana rawa kaman zata dauke daga saman fuskan nashi yace “wayyooo Allah na” yabude idanunshi ahankali yadaura kan nata yace “Ummi kin iya shagaltar da namiji, wlh kina daburtamin lissafi” lumshe idanu tayi tabude su tadaura akanshi tareda huramai a very light breeze daga bakinta tace “huuuuuuhhh” ahankali ya lumshe idanunshi wani natsuwa na shiganshi yasake danne hannunta dake kan kuncinshi gam, with a vet light yet naked voice Ummi tace “tsarki ya tabbata ga Allah ubangijina, ubangijinka, Ubangijin talikai, ubangijin daya busa mana numfashi, ubangijin daya hallitoni yakuma halittoka ya halitto kowa, idanun Ummi basu taba ganin namiji da komi nashi kyau ne dashi kaman ka ba My Noor, idanunka farare fat masu asirtaccen kyau da mai baiwa irina kadai ke iya gani, fuskanka ka kyanshi zai iya sanyaya zuciyan mugu daya kawo maka hari, lafuzan ka yafi zuma zaki dakuma dadi, muryanka kaman ana busa sarewa, sarewan ma wacce ake samota abishiyan dake kan dutsen kufaina wacce take fitowa sau daya a shekaru dari, halikan gabaki daya yafi duk wani abu da Ummi tasani aduniyan mai kyau, gemun nan naka akullum saina tunashi dan shine abu na farko dake fara sanar dani zakamin murmushi” wani kalan murmushi Nura yayi yadaura bakinshi saman nata batare dayay kissing nata ba dasauri ta lumshe idanunta murya chan kasa yace “bakina kuma da kanshi zai sanar dake abinda yakeyi” soft sensual kiss yafara mata jikinshi na dan rawa kaman this is the first time yafara kiss in his life, almost 2min yayi ahaka sannan yasaki lips nata taredakai fuskanshi saman kirjinta ya kwantar tareda cuddling nata ahankali yana lumshe idanu feeling tudun chest nata kafin ahankali yakai hannunshi yaciro wayanshi, cikin muryanshi da baya fita sosai yace “wlh bazan iya kai Meena airport bari nakira direban nan yakaita”.

Assalam Alaykum Ladies.
This littafi ina yinshi ne dan gwadawa mata da maza some kuskure nasu, how to overcome major issues dake kashe aure and how to do and undo things a aure, I wanna ask something at this point. Kunason Erotic scene? Na koyamuku how to spice it up a bedroom? Kunason namuku erotic scene ko nabarshi??? I go with what majority want.
Thank u
M Shakur ✍🏻

💫 MATAN?? Ko MAZAN!??💫




✍🏻M SHAKUR



EPISODE 9️⃣
JOIN THIS GROUP DON SAYAN TURARUKA DA SAURANSU
‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Izv1KgHEcNl5uwqalMM9Oe




Dialing number direban yayi yana kara manna kanshi a kirjinta but number bai shigaba yaki connecting dan malalacin tsaki yasaki yadago kanshi from chest nata yakalli fuskanta da sauri Ummi ta lumshe idanu, agajiye yataso tareda ijiye wayanshi kusada ita tareda manna mata kiss a kumatu yace “bari naje namusu sallama” gyadamai kai tayi batare data iya hada idanu dashiba tace “amata Allah ya kiyaye ta gaida su Hajiya dasu Aman da Amal, kada ta manta tabasu abinsu dana bata” dasauri yakalleta saikuma yarike waist nashi yace “wani abu aka bayar ni ina nawa”? Dan murmushi tayi yanda he always ask for nashi nabata dariya sosai saikace shi yaro ne, adan kunyace tace “iloka namusu jiya idan kana so saina maka ai but nasan bakason zaki saisa banyi dakai ba” murmushi yayi kawai yana kallonta dudda taki yarda su hada ido he loves yanda she knows so much akanshi sabida she pay attention, is this abinda yakeso yaga matarshi na paying attention to him hakan nasashi feeling special, asanyaye yace “godiya nake Hajiya Ummi” dasauri tadauki filo tadaura kan fuskanta tana murmushi, juyawa yayi yafita tadan sauke filon kadan tabi bayanshi da kallo wlh bala’in son Alhaji taji tanayi but why? Ya iya magana da ita? Yana karramata yana kulawa da ita yana nuna mata tanada daraja dakuma yanci, Komi ataushashe nashi, gashi ya iya cemata ya gode dudda ita yakamata tacemai but baida girman kai, he’s always thanking her for every little thing koda abinci tabashi, kwata kwata yanda yake rayuwanshi kaman ba mai kudi ba, murmushi tasakeyi tana addu’a yayi yadawo koba komi zama kusa da ita ya yanda yake mannanna mata kiss a kumatu na mugun burgeta, harta rabu da Mudi baitaba sumbatar bakinta ba bamasa cire kaya, hawa gado kawai zaiyi yaja wando kasa bayan minti daya ya sauko yana gyara mazagin wando batare dashi yaga al’auranta ba ko ita taga nashi, wai kallon wajen nakawo matsalan idanu, ita bama ta taba ganin abunba Allah sa Alhaji yana bari agan nashi ita tanaso tagani wlh, bata taba ganin na manya ba banda na kananun yaran kauyensu da akema kaciya lokacin sanyi.

Wayanshi dake wajen tabi da kallo tana murmushi wai yanzu da gaske tazama matar Alhajin nan? Wannan babban wayan ya ijiye nashi kusada ita? Ohhh Allah mena maka kamin wannan babban kyautan, zanyi

25, August 2025
Saadatu Ali

Yes

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login