Showing 30001 words to 33000 words out of 135555 words

Chapter 11 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

606

Fahda Win shima yadda yake da saurin Fushi da zuciya? Tabbas babu inda wannan Auden zeje, gara ma karka fara"

"Babu ruwan ki, Insha Allah zasu zauna lafiya"

Mi?ewa tayi tsaye tace? "Ai se ayi in gani, ni na haifi abuna ba wani ya haifar min ba, bame Aura masa Mahaukaciya mara tarbiyya"

Ta Wau jakarta ta bar gurin tana ?un?uni.

Yusuf ne zaune ya zubawa sarautar Allah ido, Widad ce take zaga dabbobin gidan, wanda mafi Akasari karnuka ne da maguna se tsuntsaye, Abunda ya bashi mamaki shine yadda tasa aka fito mata da wani jibgegen ingarmar doki, aka Waura masa linzami, ta ajiye Wayarta ta da 'yar ?aramar Jakarta, ba tare da an taimaka mata ba ta haye kan dokin nan.

Kasancewar harabar gidan ?atuwa ce sosai, hakan yabawa Widad damar yin sukuwa akan dokin nan yadda take so, ba ?aramin Waurewa Yusuf kai tayi ba, yadda take sukuwa akan dokin tana sarrafa akalar sa yadda take so, ze tabattar maka ta saba hawan dokin, kuma ga dukkan Alamu hakan yana bata NishaWi.

Seda tayi me isar ta sannan taci birki ta sauka daga kan dokin, ta shiga cikin gidan.
Yusuf yana nan zaune Waya daga cikin ma'aikatan gidan wanda A?alla ze shakara talatin da wani abun ya ?araso inda Yusuf yake zaune shima ya zauna kusa dashi.
Ya mi?awa Yusuf hannu suka gaisa, ya kalli Yusuf yace
"Wan Samari daga wani gari kake ne?"
Yusuf? ya Wan ?ura masa ido Sannan yace? "Kano"
Mutumin Yayi Murmushi yace? "Ashema Wan garin nan ne kai, a wace unguwa kake?"
Yusuf yace? "Me yasa kake tambaya ta ne?"

"Ahh karka damu kawai dai na tambaya ne, Amma idan ba zaka damu ba, dan Allah wani irin aiki kakewa Madam haka da take yawo da kai ko ina? A iya sanina da ita tun shekarun baya bata sake wa da mutane haka, Amma kai gashi tana yawo da kai ko ina"

Yusuf yayi Murmushi yace
"Ita yakamata ta baka wannan Amsar bani ba"

Suna cikin maganar ne Widad ta fito sanye da wasu kayan daban.
?ure Yusuf da Saleh tayi ido, tana musu kallo irin na tuhuma, ba tace komai ba ta nufi inda Motar su take, Ma'aikatan gidan suka biyo ta suna mata kirari suna Allah ya kiyaye, bata kula kowa a cikin su ba ta hau motar Yusuf ya ja suka bar gidan.

Suna cikin tafiya yaji tace?
"Me Sale yace maka?"

"Waye Sale?" Yusuf ya tambaye ta, shiru tayi masa tsawon wasu da?i?u sannan cikin maganar ta ta isa, tace?
"Kana jin daWin rainamin hankali a lokuta da yawa, na kan ?yaleka ne saboda ina jin nauyin hukunta ka a lokuta da yawa, saboda hatsarin da rayuwar ka ke ciki Kasancewar ka tare dani, Amma hakan baze hanani koya maka hankali idan ka saSawa Yarjejeniyar mu ba, na tambaye ka Wazu da Safe baka bani ha?i?anin Amsar tambaya ta ba, ka rainamin hankali, yanzu ma na tambaye ka kana sake tambaya ta, wannan abubuwan da kake kana jawowa kanka zargi ne a gurina, karo na biyu Me Sale yace maka? "

Murmushi Yusuf yayi yace
"Ya tambaye ni Sunana ne, da kuma aikin danake miki, na gaya masa sunana, Amma aikin da nake miki nace ya tambaye ki"

Jinjina kai tayi tace? "Amma kamar na gaya maka duk inda muka je, ba zakayi magana da kowa ba se idan ni nayi maka izinin yin hakan"

Juyowa yayi ya kalli Widad, Yarinya ?arama se izza da jin kai.

Yusuf ya Wan rausayar da kai yace
"Allah ya baki yawan rai ya kare ki daga sharrin ma?iyanki, banyi hakan da saSa dokarki ba, sedai idan nayi hakan mutane zasu ga tamkar wula?anci ne, nasan tsoron ki kar a haWa kai dani a cutar dake, Amma ina tabbatar miki da cewa bazaki taSa samuna da cin amanar ki ba"

Ba tare da ta kalle shi ba tace
"Zan gani ai"

Sunyi shiru na wani lokaci, can ta jinjina kai tace?
"Lallai Sale, kar nake kallon sa, yana son ganin bayana saboda abunda nayiwa Wan uwan sa, duk randa na kama shi red handed wallahi se yaje inda Wan uwansa yaje, babu Amfani zama da ma?aryaci me cin Amana"

Yusuf ya juya yana kallon ta, yana tunanin randa ta gano waye shi, wane irin mataki zata Wauka akan sa?

****************************
A kwana a tashi Yusuf yayi wata guda cif yanawa Widad aiki, kullum cikin hantarar sa take da wula?anci amma sam seya nuna mata ko a jikin sa, duk abunda yayi baze burgeta ba, yayin da Amal keta ?ara tura kai a gurin Yusuf, dan ita nan duniya babu wanda yayi mata kamar shi tana matu?ar ?aunar Yusuf saboda nutsuwar sa, Yusuf yana ta ganin Abubuwa na ban mamaki a game da uwar Wakin sa yayin da gefe guda ya kasa gane bakin zare al'amuran gidan nan, gaba Waya yanayin yadda mutanen gidan ke gudanar da mu'amalarsa da ban mamaki dan kowa da inda yasa gaba kuma kowa akwai wani boyayyen abu da yake Soyewa a ransa.
Har wata ya cika, aka shiga wani watan Widad bata biya Yusuf ha??in sa ba, shi kuma bece mata komai ba, sannan duk lokacin da ta bu?aci zuwa wani guri, zeje ya kaita ba tare da Sata lokaci ba.

Isa me gadi yana ta ?o?arin bugun cikin Yusuf yaji wani abu game da shi amma Yusuf ya?i gaya masa komai.

Gaba Waya ma'aikatan gidan suka tsangwami Yusuf suna ganin ana fifita shi akan su.
Shikam ko a jikin sa, shima ya dena shiga harkar su, har gara Murtalah me kuka da shuke shuken gidan suna hira da Yusuf wasu lokutan.

Hajiya Halima na zaune a falo tana aiki a System, gefen ta kuma Amal ce ke cin Abinci, mai aiki ta fito daga sashin Widad, ta dur?usa a gaban Mummy tace
"Hajiya, Anty Widad fa tun jiya Wakin ta a rufe, na ?wan?wasa ta?i buWewa, tun jiya da safe naje in gyara mata amma Wakin a rufe"
Tsaki Hajiya Halima tayi tace? "To ina ruwana, yarinya ce ita ?arama da zan dinga binta, in taji yunwa zata kashe ta ta fito"

Amal tace? "Mummy kina tunanin Yunwa zata saka ta fito ne? In baki wasa ba sedai kiga gawar ta kin san halin ta, idan ta mutu da wani kalamai zaki ?waci kanki a gurin me gidan nan? Bama ke kaWai ba dukkan mu, sannan Burinmu baze cika ba, ?arshe ma dukkanmu sedai mu mutu a prison"

?an zaro ido Mummy tayi tace? "Kuma fa hakane, tashi muje mu gani"

Suka nufi part Win Widad, Amma suka tarar ta rufe bedroom Winta, suka yi bugun duniya ta?i ta buWe.

Rasa abunyi suka yi, suka kira Alhaji Bulama suka sanar masa da abunda ke faruwa, da kiran wayar tasa beyi mintuna Arba'in ba se gashi.

Yaje ya tarar dasu sunyi cirko cirko a ?ofar Wakin Widad, ya taka yaje gaban ?ofar ya fara ?wan?wasawa
"Lovely daughter, Dad Winki ne, ki buWe ?ofa kinji, karkiwa kanki illa"
Still Widad ba tayi responding ba, dan ko motsin ta basaji.

Alhaji Bulama yace?
"Kuma babu wani abu daya haWaku da ita? Kowani saSani ko ayi mata wani abun?"

Ramlah tace "waze nata wani abu kuwa? Ita wannan se an mata wani abu? Ai sedai tayi wa wanima,wata?ila haukan nata ne ya motsa"

Alhaji Bulama yace "ku bani mukullin Wakin ta, a buWe Wakin karta"

Mummy tace? "taS wake da mukullin Wakin basarakiya, ita da bata yadda da kowa ba, wa zata bari ya mallaki mukullin Wakin ta ba wanda yake da mukullin ta"

Alhaji Bulama yace? "to ko maza za'a kirawo su Salla ?ofar a gani"

Ramlah tace? "A'a karka jamana Jaraba, a Salla mata ?ofa ka samu a tashin hankali da masifarta, a kira Baban ta aji meze ce"

Alhaji Bulama yace? "Keba babanki bane Ramlah"?

Cikin tsiwa Ramlah tace? "Niba baba na bane, kullum bata da gori seba gidan ubanmu bane, dan haka ubanta ita ya haifa bani ba"

Yau Yusuf ya makara dan se sha Waya ya tashi na safe, tunda ya koma bacci ?arfe takwas na safe, dan haka a gurguje ya kintsa ya fito, yayi sa'a Umma bata nan ta fita, dan haka ya kulle gidan ya fita, ya nufi gidan su Widad.

Yana zuwa suka gaisa dasu Nura sama sama,suna masa wani kallon banza

Yusuf ya kalli Murtalah yace "Murtalah Madam ta fito kuwa? Ko tazo nema na naga yau na makara sosai"

Murtalah yace? "ina fa, tana can tun jiya ta?i buWe ?ofa, ana can anata fama da ita, ba wanda yasan tana raye kota mutu, gashi babu wanda yake da mukullin ?ofar ta, ana tunanin ko Salla ?ofar za'ayi

Zaro Ido Yusuf yayi ba tare da yace komai ba, ya tashi da sauri ba tare da tunani komai ba ya tun kari cikin gidan.

Isa ya taSe baji yace "kalli uban shisshigi, Allah yasa yana zuwa su Wula?anta shi su koro shi, banza me rawar kai kawai"

Murtalah yace? "Haba Isa, ka sawa Yusuf ido da yawa wallahi, gashi kullum ?ara samun matsayi yake a gidan nan fiye da kai"

"dalla rabu dani, se kace baka ganin yadda aka fifita shi akanmu a gidan nan, danma mun samu mu Hajiya tana bayan mu, duk yadda muka so samun gindin zama a gurin yarinyar nan muka kasa, Amma shi daga zuwan sa ga yadda ya samu sake yake wani za?ewa kamar gidan ubansa"

Yusuf kuwa na shiga Babban falo ya gansu a zazzaune suna tattaunawa, Ya dur?usa ya gaishe su.

Alhaji Bulama ne kawai ya amsa, se Amal da tace "Sannu da zuwa"

Hajiya Halima tace? "To Munafuki me ka shigo yi uban iya"

Yusuf yace "Naji ance Madam bata fito daga Waki ba yau kwana biyu shine nace.....

Cikin hantara Ramla tace "shine me, mezaka iya? Bama son munafunci malam jeka mungode, Anjima baban ta ze dawo, yasan yadda zeyi da ita uban shishshigi"

Yusuf yace "Amma be kamata a barta har se ya dawo ba, babu wanda yasan halin da take ciki, ta rufe kanta a cikin Waki yakamata a duba halin da take ciki"

Hajiya Halima tace? "kai bana son rawar kai irin naku na matsiyata, ka fimu sanin abunda ya dace ne? Dalla Sacemin daga nan"

Alhaji Bulama yace? "A'a Hajiya Halima, kika san Ala?ar dake tsakanin su?, ki ?yale shi ya Jarraba mana wata?ila kiga ta buWe ?ofar, kaga tashi kaje ko zata buWe"

Yusuf ya mi?e ya nufi hanyar Wakin ta.

Yana zuwa ?ofar Wakin ba tare da Sata lokaci ba, yasa hannu a aljihunsa ya Wakko mukullayen motocin ta dake gurin sa, ya saka key ya buWe Wakin nata, da yake yasan mukullin ?ofarta ta falo da ta bedroom tunda tana aiko shi Wakin.

"Innalillahi wa inna ialaihi raji'un!!!"

Shine abunda Yusuf ya faWa



In an karanta ayi share please =?O?


07063065680
Ayshercool

_*A?IDA TA*_


PERFECT WRITERS ASSOCIATION

(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)

https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P. W. A


*Story and written by*

_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_

The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*A?IDA TA *

I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=in


? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? PART1
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? Page 9




_Asslam Alaikum warahmatullah_da _fari dai zanyi wata magana_ _tun page Win farko nayi bayani_, _nace ina da Jarrabawar ?arshe_, _ina ?o?arin cika Al?awari ne yasa na cigaba da kawo_ _littafin nan Waya ga watan October_ _nace bazan samu yin posting kullum ba_ _amma ina iya ?o?arina inga nayi duk dan faranta muku_ _amma wasu na ?orafi hadda gayamin ba?ar magana_? _dan bana posting kullum_? _littafin nan dai nina sa kaina_? _kuma nace free ne balle ace siya akayi nake jan rai_ _babu wanda nayiwa dole seya karanta_ kuma ban karSi kuWin kowa ba, _ni nake saka data in Sata lokacina inyi typing sannan inyi posting_? _dan haka wanda baze iya ha?uri ba ze iya dena karantawa_ ba zanyi _typing kullum ba tunda ba siyarwa nayi be_
_Ni bana Wula?anta kowa nasan soyayya ce tasa ake karanta littafina

_
_Masoya har kullum ina sake godiya da Comments Winku da Addu'oinku_ _zancigaba da ?o?arin faranta muku Insha Allah_







Widad ya hango zaune acan ?arshen gado kamar Mahaukaciya tuburan, rigar jikin ta iya cinyar ta, gaba Waya gashin kanta a hargitse, ta sunkuyar da kanta jikin ta se rawa yake tana kuka, ta rufe ko ina babu haske a Wakin, seda ya buWe Wakin sannan haske ya bayyana a Wakin.

Babban abunda ya bawa mutan gidan mamaki be wuce yadda akayi Yusuf ya mallaki mukullayen Wakin Widad ba, alhalin su raSar Wakin nata ma basu isa suyi ba, balle samun mukullayen.

Da sauri ya ?arasa gaban gadon ta yana ambaton Subhanallah,tana? Wagowa taga Yusuf ta gigice ta fara ja da baya tana girgiza kai.

Yusuf yace? "Meya sameki haka? Ki kwantar da hankalin ki, Yusuf ne direban ki fa"

Girgiza masa kai tayi tana kuka tace? "Ni karka kasheni"

"No ba kashe ki zanyi ba"

?aga kai tayi ta kalli su Alhaji Bulama dake tsaye suna kallon su, ri?o rigar Yusuf tayi kamar zata yagata tace? "Suwaye wannan? kace su fita bana son ganin su, kace su fita su bar nan" ta faWa cikin Waga murya da zubda hawaye.

Yusuf ya zauna yace?

"Calm down, kinga fa wancan Dad Winki ne Alhaji Bulama, ga Mummy, ga Ramlah ga Amal, sune baki gane ba?"

Alhaji Bulama ya tako yazo inda suke, ya mi?a hannu ze ri?o Widad.

Wata irin ?ara ta saki, ta rirr?e Yusuf tana Suya a bayan sa tana girgiza kai, cikin ?araji take cewa
"Ni su fita, su fita su bar nan gurin, kasheni za suyi, kana kallo nima zasu kasheni, bana son ganin su ba wannan ne Daddyna ba kuma bashi ne Bulama ba"

Yusuf yace? "buWe ido ki kalle su fa, ga Daddy Bulaman nan s tsaye a gaban ki"

Girgiza kai tayi tace "bashi bane ba, na gaya maka bashi bane"
Ta rungume Yusuf gam tana ci gaba da zubar da Hawaye.

Yusuf a ransa yace? "ta tabbata kenan Widad tana da taSin hankali? In ba haka ba meze sa ta koma haka?"

Alhaji Bulama yace "Karka damu dama tana yin hakan wani lokacin, ciwonta ne ya tashi"

Ihun da take yi ne iya ?arfinta, kai kace wadda ake yankawa, ba shiri suka bar Wakin Amal wani irin ba?in kishi ne ya cunkushe zuciyarta, yadda Widad ta rungume Yusuf yafi komai yi mata ciwo.

A hankali Yusuf yace? "Kinga sun fita ba kashe ki za suyi ba, cikani ki ga wani abu"

Girgiza masa kai tayi "tace ni A'a tsoro nake ji, kasheni za'ayi nima an kashe Ammi nima kasheni za'ayi"

Yusuf ya girgiza mata kai cike da damuwa yace "Ai ina nan tare da ke, ba inda zani babu me taSa ki idan ina nan insha Allah , ba wani abun tsoro fa"

A hankali ta cika Yusuf tana sauke Ajiyar zuciya, hawaye na cigaba da bin fuskarta.

Yusuf ya kalle ta yace? "je kiyi brush se kici Abinci, ance tun jiya baki ci Abinci ba"

Girgiza masa kai tayi Alamar A'a.

"Idan baki abunda nace ba, zan tafi in barki anan suzo su tafi dake"

A firgice ta kalle shi, ya jinjina mata kai alamar eh,? rigarsa ta kuma ri?ewa gam ya rakata banWaki ta wanke baki, ta fito, tana ta binsa da kallo kamar taga wata halitta daban.

Da yayi hanyar fita seta biyo shi tana sake rirri?e shi, gaba Waya tausayinta ya kama shi, ya Wauki bedsheet Win dake kan gadon ta ya Waura mata, ya Wakko hula ya saka mata.

Alhaji Bulama ya kalli Hajiya Halima yace "Nayi mamakin abunda ya tayar da ciwon Widad, na zata tuni ta warke?"

Hajiya Halima ta taSe baki tace? "to ni ina zan sani, daga ita se ubanta se kuma kai suke sakawa a lamarin su, ta yaya zan san kota warke ko bata warke ba"

"Amma abun da mamaki, Akwai bu?atar ta cigaba da ganin likitan ?wa?walwa kenan?"

"Wannan kuma ya rage shawararka kai da Mahaifinta, ni 'yar kallo ce ai tunda alamu sun nuna haukan yana nan tuburan"

Bulama yace "Hajiya Halima ai ba kyace haka ba Wa na kowane"

"A'a wannan dai bata kowa bace, ta babanta ce kawi, ka dena wannan maganar nawa' ya'yan dai nawane, itama 'yar wasu ce"

?yal?yalewa da dariya Alhaji Bulama yayi yace? "Shikenan tunda haka kikace, ni dai na tafi, Munyi waya dashi Megida kafin inzo nan yace yana kan hanyar dawowa, zezo ya dubata idan jikin da sau?i ya koma, idan kuma da yuwuwar a maida ita ga likitocin ?wa?walwa shikenan, dan be gama abunda yake ba ze yanke ya dawo, kin san idan bata da lafiya baze iya komai ba, Allah ya bata lafiya"

Hajiya Halima tace?"Karma Allah yasa tayi lafiyar, Ita da ubanta ya shafa bani ba"

Alhaji Bulama ya girgiza kai ya fice.

Yusuf Ya kira Amal a waya, ta Waga tana tura baki, dan gaba Waya kishin Yusuf take, Yusuf yace?
"Amal dan Allah ki kawo Abu me Wan Wumi a bata taci, da alama tana jin yunwa sosai"

"wallahi Yusuf ba dan kai ba ko zata mutu ba zan kawo komai taci ba, kaima Win dai kawai zan kawo ne"

"Yi ha?uri, Nagode sosai da kika min Alfarma"

Amal ta shiga kitchen ta haWa kayan tea, Mummy tace "Me zakiyi da tea? ranar nan?"

"Widad za'a bawa" ta bata amsa

"ke meye naki a ciki to?"

"Mummy wai so kike se duniya tasan halin da muke ciki ne? Kar hankali ya dawo kanmu, Ai se munayi muna Sadda sahu"

Mummy tai murmushi tace? "daWina dake wani lokacin akwai hankali, Wakkomin Jakata a Waki"

Amal taje ta Wakko mata jaka ta dawo, sannan ta Wau tray Win ta tafi part Win Widad.

Yusuf ya mi?e da nufin karSo kayan tea Win, Amma Widad ta ri?e rigar sa tabi bayan sa tana zare ido.

Yusuf ya kalli Amal yace "dama Amal dagaske Widad nada taSin hankali?"

Amal tace "gashi kuwa kana gani tana yinsa tuburan"

Cikin tsawa Widad tace
"niba mahaukaciya bace, ka gaya musu niba mahaukaciya bace, su suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login