Showing 1 words to 3000 words out of 135555 words

Chapter 1 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

609

??ࡱ?>?? ?????????????? ?
?
? ?
?
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table????????hData
???????????????????? P???KSKS?1?pk ???????rr???????<? ???BBBBBBBBD$??Y*r??BB????B????B?B??BB?? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List pk ?00J?`???????????N*?@?Hh` yΔ??м?.??8&?3HH?VRoH???? ? ?Asslam Alaikum warahmatullah, A madadina, ?ungiya ta da kuma 'yan uwa na da abokan arziki, ina taya ?aukacin Al' ummar Musulmi barka da salla, tare da fatan anyi salla lafiya, ina fatan ubangiji Allah ya karSi ibadunmu da mukayi a watan Ramadan, sannan ina Fatan Allah yasa mu Wore da ibadun da mukayi a watan Ramadan, Taku har Kullum
AISHA HUMAIRA (Daddy's girl) ko kuma ince Ayshercool =?
?=?
? kaman yadda wasu suka fi sani.

? TALLA! TALLA!! TALLA!!!

Ina masoya wanda suka bibiye ni a littafina na ABDUL JALAL, da kuma WATA KISSAR yanzu ma na shirya tsaf domin kawo muku wani ?asaitaccen littafin me Wauke da sabon salo da kuma sar?a?iya,
ga WanWano daga cikin littafin
? ? ? ? ? ?

? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? ? _*A?IDA TA*_

? ? ? ? ? ? ?

? ? ?*PART1* ? ?? ? ?
? ? ? ? ? ? ? ? ? _Page 1_

*written and edited by*

_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_

The experience writer of
*ABDUL JALAL*

Bismillahir rahmanirrahim, da sunan Allah me Rahama me jin ?ai, Wannan littafi ?ir?irarren labari ne banyi shi dan cin zarafi ko cin fuska ga wani ko wata ko wata ?abila ba, idan har wani ko wata yaga wani abu daya yi kaman ceceniya da rayuwar sa ko ?abilar sa Amin Afuwa banyi dan cin zarafin wani ko wata ba.
? ? Wannan littafin mallaka tane, ban yadda a juyamin labari ta kowane fanni ba ba tare da izinina ba.

What's App : 07063065680
Facebook : real Humaira
Watpad : Ayshercool7724
Gmail : Www.ayshertadam@gmail.com

Katafaren Wakin Bacci ne me Wauke da kayan alatu na more Rayuwa da jin daWi, idan ka ?arewa Wakin kallo zaka tabattar da ma'abocin wannan Wakin Allah yayi masa Ni'imar Dukiya dan ya ?awatu da dukkan wasu kayan more rayuwa, kallo Waya zakayiwa Wakin kasan mamalakin Wakin mace ce, saboda kan madubin dake Wakin sha?e yake da kayan kwalliya da gyaran jiki, ga wani show glass Wauke da takalma da jakunkuna na adon mata kamar wani kantin saida kayan ado, kai da ganin takalma da jakunkunan nan kasan bana talaka bane,? Makeken Gadon dake Wakin ne Wauke da wata kyakywar matashiyar budurwa ta baje gashin kanta tana bacci cikin nutsuwa.

Hasken ranar da ya ratso ta tagar Wakin ne yake dukan fuskarta wanda hakan yasa ta motsa a hankali, ta buWe idanuwanta.
?an ya mutsa fuska tayi, ta mi?e zaune ta kalli Agogon bangon dake Wakin nata, ?arfe tara da rabi na Safiya, a hankali ta zuro ?afafuwanta ?asa ta mi?e ta nufi banWakin dake cikin Wakin nata.
Aljannar Duniya shi kansa ba Waya nata ya isa a tsaya a kalla.

Wanka matashiyar tayi ta fito daga ita se towel, abun mamaki har an gyara mata inda ta tashi, ta zauna a gaban mudubi, ta shafa wannan ta goga wancan, gashi komai nata a hankali cikin nutsuwa take aiwatar dashi, riga da skirt na blouse ta Wakko ta saka da Wan guntun mayafi, ta Wora akanta tasaka takalmin ta me matu?ar tsini da jakarsa, seda ta kalli agogon hannun ta ?arfe goma da rabi dai dai sannaan ta buWe Wakin ta fito.

Wani irin taku take na ?asaita, takalmin ta na bada sauti ?was, ?was, ta fito wani irin ?aton falo ta zauna, ba ta daWe da zama ba, me aiki ta kawo fruit gabanta ta ajiye, bata kalli inda fruits Win suke ba, se kallon tsintsyar hannun ta da ta Waurawa Agogo take yi.



"wato Isa rayuwar ?auye akwai daWi akwai wahala"
Wanda aka kira Isa yace

"Haba Wan uwa wani irin daWi a ?auye? Kai ka taSa ganin wanda yake birni ya koma ?auye banda zunzurutun wahala mene ne a ?auyen?"

"to ai Rayuwar ?auye tafi ta birni kwanciyar hankali, ba tashin hankali ba fargaba, amma kaga birni a nan rashin gaskiya ya ?are"

"tabdijan lallai ma sani, ai tunda Allah ya kawoni birni na samu aikin gadin nan, idan naje ?auye to ziyara na kai Amma bani babu zaman ?auye ina daf da dawo da iyalina? nan ma"

"kai gidan nan zaka dawo da iyalin naka, kaifa? kace min zaman fargaba kake a kowane lokaci za'a iya sallamar ka fa"

Isa yace "rufamin Asiri in kawo iyalina gidan nan Haya zan kama"

Suka ci gaba da hirar su tare da yin taWi akan rayuwar birni da ta ?auye





Sake kallon Agogon ta tayi har sha biyu saura minti goma sha biyar, mi?ewa tayi cikin takunta na isa ta fito harabar gidan, kai tsaye ta nufi bakin gate, inda me gadi ke zaune yana hira da abokin sa sani suna cin gyaWa.

Isa Yana hangota ya mi?e jiki na rawa yace "Allah ya temake ki, barka da fitowa" bata amsa masa ba tace

"har yanzu Sabo driver bezo bane?"

Cikin girmamawa yace "Eh ranki ya daWe be ?araso ba"

HaWe rai tayi ta jinjina kai ta koma cikin gidan

Sani yace "Isa ita kuma wannan wacece naga jikin ka se rawa yake dan tazo" sani ya tambaye shi

Isa yace
"kai bari kawai, itace 'yar masu gida bata da wa, bata da ?ani shalelen Alhaji kenan, watan ta uku da dawowa daga ?asashen Turai, yarinyar nan sam bata taSuwa, gaba Waya halin turawa shi take yi, yau kam kashin sabo ya bushe wallahi "

Sani yace "kamar ya kashin Sabo ya bushe meze faru?"

Be ?arasa maganar ba aka fara bubbuga gate Win gidan, da sauri Isa yaje ya buWe, wani mutum ne a ?alla ze shekara Arba'in ya shigo kaman an koro shi.

Isa ya kalle shi yace "TaSWijan sabo yau kashin ka ya bushe, yanzu ta fito gurin nan neman ka"

Wanda aka kira da Sabo ya shiga rafka salati "na shiga uku yanzu ya zanyi, wallahi yarona ne babu lafiya na kaishi chemist"

Isa yace "ai bani za kayi wa bayani ba, seka je ka same ta"

Suna cikin maganar ta kuma fitowa, Fuskarta a haWe babu annuri ta kalli sabo tace

"?arfe nawa nace maka zan fita?"

Jiki na rawa yace "?arfe sha Waya ranki ya daWe"

"yanzu ?arfe nawa ne?"

"shabiyu da minti goma"

"good, bani mukullayen motocina"

Sabo yace
"dan girman Allah kiyi hakuri ranki ya daWe, wallahi yarona ne ba lafiya na kaishi chemist"

Cikin tsawa tace "shut up, did I ask you? Kabani keys Wina"

Dur?usawa yake ?o?arin yi amma ta dakatar dashi "kai motocin na ubanka ne ko nawa?"

"naki ne Hajiya"

"idan har nawa ne, ka kawomin makullayena, na sallameka za'a bawa me gadi kuWinka ya baka, daga yau se ya zama izina a gare ka, Al?awari yana da mahimmanci cika shi alamace ta amana, lokacin aiki dana Wauke ka mallakina ne ba mallakin ka ba tunda biyan ka nake, dan haka seda izinina za kayi duk wani abu komai girmansa in ba ibada ba tunda biyan ka nake"
tana gama maganar ta juya ta koma cikin gidan.
guri sabo ya nema ya zauna ya dafe kansa yana salati.

Isa yace "Sabo se dai ha?uri, Allah ya baka aikin da yafi wannan"

Cike da damuwa Sabo yace "Ameen Isa, Nagode sosai Allah yasaka da alkhairi, idan ta bada sauran ha??in nawa nazo in karSa"
Sukayi sallama Sabo ya fice daga cikin gidan zuciyar sa a cunkushe babu daWi.

Bayan tafiyar Sabo,

Sani cikin damuwa yace "wai Bala in tambaye ka mana, ita bata da mafaWi bata san dai dai ba, bata san Afuwa da uzuri ba?"

Bala yace "TaSWijan kai kasan su amma ita kam bata sansu ba, wannan da kake gani tana da wata irin muguwar A?IDA da ta tashi akai saboda rayuwa da turawa, zuciyar ta kaman Arniya gaba Waya A?idun turawa ne da ita bana musulunci ba, babu wanda ze iya raSarta su zauna lafiya, Akwai matar mahaifin ta dake gidan nan ita da 'ya'yan ta, seta yi sati biyu seta ga dama za su ganta balle maganar fatar baki ta haWa su, ta maida su tamkar bayin ta, idan kaga dariyar ta to da Mahaifin ta ne, da wani babban Aminin sa, ko wasu ?alilan daga ?awayen ta, bata da yadda sam, gani take duk wanda ya fiye raSarta ba shi da gaskiya, Sabo shine driver na huWu da tayi bayan dawowar ta Nigeria, ga Albashi me kyau ga mahaifinta da kyauta, amma kowanne ma'aikaci da ?afarsa yake guduwa saboda izza da bala'in ta, 'yan aiki kuwa koni na kawo shida daga garin mu amma da ?afarsu suke guduwa, yanzu kalli duk ha?uri da ?o?ari irin na Sabo kaga yau yadda ta wula?anta shi ta kore shi"

Sani ya sauke nannauyar Ajiyar zuciya yace "to ina mahaifiyar ta? Ya aka yi aka bari ta tashi da wannan A?IDA wadda tayi hannun riga da Akidunmu na musulunci da kuma na Al'adar mu?"

Isa yace "Mahaifiyar ta ta rasu, shi kuwa mahaifin ta duk abunda tayi dai dai ne a gurin sa, yace Sata mata rai tamkar zuba wuta ne a zuciyarsa"

Sani ya dinga juya maganganun Isa a ransa yana tunani, Sallama yayi wa Isa ya fito ya tura wheelbarrow Win mangwaronsa ya bar arear.

************************************

Wani matashine da baze gaza shekaru talatin ba zaune akan kujera ya tattara dukkan hankalin sa da tunanin sa akan allon na'ura me ?wa?walwa dake kan teburin gaban sa ko ?yafta ido ba yayi da alama wani abu ne me mahimmanci yake wa wannan kallon ?urrilar.

?wan?wasa ?ofar ofishin da'aka yi ne yasa shi dawo wa hankalin sa a hankali yace "yes bismillah"

Turo ?ofar ofishin akayi aka shigo, wata matashiyar budurwa ce ta shigo jikin ta sanye da suit ba?a?e da Wan ?aramin veil shima ba?i hatta takalmin ?afarta ba?ine, cikin taku na Waukar hankali ta ?araso gaban teburin sa tace

"barka da hutawa ranka ya daWe"

Fuskarsa babu yabo ba fallasa yace "yawwa sannunki ya aka yi?"

Cikin iyayi da yau?i tace

"dama YallaSai ne yace yana son ganinka a office dinsa"
?an jinjina kai yayi yace

"Alright zanje Insha Allah"
Cikin sigar shagwaba tace

"can i offer you something to eat, naga yau kaman ba kaci komai ba?"
Girgiza kai yayi tare da faWin

"No thank you"

"Amma Yallabai dan Allah Yusuf fa?"

Ba tare da ya Wago ba yace mata "be shigo ba"

Haka ta fita ta bar office Win gwiwa a saSule tana tunani "komai za'ayi ba'a taSa birge gayen nan daga shi har Yusuf, gara ma wannan akan waccan me kama da sa?agon da magana ma se ya ga dama yake yi" tai maganar a fili da sigar mita

Ya tattara system din ya kashe, ya Wauki wayarsa da mukullin motar sa, ya Wora top Win kayansa a kafaWa da jakar sa ya fito ya nufi wani ofishin.

Yana shiga dayan ofishin ya ?ame cikin girmamawa ya sarawa wanda ke office Win da alama shugaban sa ne, be zauna ba seda aka yi masa izini sannan ya zauna suka sake gaisawa.

Mutumin ya Wago ya kalle shi yace
"Abbas kana ganin babu matsala a wannan aikin da'aka baka kasan hatsarin dake cikin aikin zaku iya kuwa? Kana ganin akwai wani cigaba akan case Win?"

Wanda aka kira da Abbas yai murmushi cikin girmamawa yace "karka ji komai ranka ya daWe Insha Allah zan iya, zamu yi nasara, kuma ina fatan nasara Insha Allah yanzu idan na bar nan zanje in samu Yusuf
ne kasan shine jigon aikin"

"hakane to shikenan Allah ya tabbatar da Alkhairi ya baku sa'a na yadda da ?wazon ku, Allah ya bada sa'a"

"Ameen yallabai muna godiya".

**********************************

Zaune yake Ya barbaza takaddu da na'urori masu ?wa?walwa har biyu akan gadon sa ya tattaSa wannan ya taSa waccan, kafin daga baya yayi zugum yana kallon hotunan wata tsaleliyar yarinya, yarinyar wadda zata yi kimanin shekaru goma sha takwas sanye take da farin gajeren wando, se wata 'yar riga a jikin ta itama fara, ta saka farar hula hat ta baza gashin da ya kasa tantance nata ne ko na sawa ne, ga ?aton ba?in tabarau a idonta ta buWe fararen ha?oran ta tana dariya, bayan ta wani irin makeken ruwa ne shuWi sosai, hannun ta na hagu ri?e da igiya da aka sa?alo wuyan wani jibgegen kare, jikinsa fal farin gashi ?al, ba ?aramin kyau yarinyar tayi a hoton ba. ko ?wakwaran motsi ba yayi hotunan kawai yake dubawa kaman yana ?o?arin gano wani abu a jikin hotunan.

Wayarsa ce ta fara ruri, wanda ya sashi dawowa daga dongon nazarin da yake yi, ya duba wanda yake kiran wayar tasa yaga sunan Abbas akan Allon wayar tasa, yasa hannu ya kai wayar kunnen sa yace "Assalamu Alaikum warahmatullah"

Daga Waya bangaren aka amsa sallamar sannan wanda ya amsa din ya Wora da cewa " ina ?ofar Wakin ka kana cikine in shigo? akwai labari da nazo maka dashi"

"eh ina ciki shigo kawai"
Kafin ya kashe wayar aka turo ?ofar akayi sallama a Wakin nasa, tashi yayi zaune ya aje wayar yana faWin

"kai tun shekaran jiya daka turomin hotunan wata yarinya bamu kuma haWuwa ba, kuma ka kashe wayarka, gashi saboda aikin nan ko Office bana zuwa ina ta ?ara bincike, ina ka shiga haka?"

Abbas yace "ka bari in zauna se in maka bayani sarkin ?orafi"

"to zauna maza ka koramin bayani, wani labari kake tafe dashi?"

Abbas Ya samu guri ya zauna ya ajiye jakarsa ya tattara hankalinsa kan Yusuf sannan yace

" Yusuf kaga hotunan yarinyar dana turo maka dasu ta email Winka?"

"Eh nagani, su nake ta nazari ban san dalilin da yasa ka turo su ba"

Abbas ya gyara zama yace "
hotunan 'yar gidan Alhaji Nasir Daula ce, kusan aikin mu gaba Waya akan ta yake, sati biyu kenan ina zuwa ina gidan su a matsayin me saida mangwaro da yankan farce, na samu karSuwa a gurin megadin gidan su, hakan yasa idan naje se in zauna muyi ta hira da megadin su sannaan in tafi"

Yusuf ya gyara zama yace "to aini banga Al?ar binkicen mu da ita ba"

"Injiwa ai ta hanyar ta zamu samu duk abunda muke so, ita kaWaice 'yar Alhaji Nasiru, kuma itace target Win ma?iyan sa, aikin mu ba' a akan iya bincike bane hadda bata Kariya"

Yusuf yace
"Abbas sanin kanka ne binciken nan na sirri ne, shi kansa Alhaji Nasir be san ana yin shi ba ta yaya zamu bawa 'yarsa kariya"

Abbas yace "Yawwa Wan gari bazata taSa sanin Aikin da muke ba, yadda mahaifinta be sani ba itama baza ta sani ba, a hirar da muke dame gadin su yau watan ta uku da dawo wa daga America a can take Rayuwar ta, maman ta ta rasu a hannun step mum Win ta take, a tsawon lokacin nan mahaifinta ya sangar tata da kuWi a ta?aice dai muguwar taSararriya ce me wata irin A?IDA ta kafiya da taurin kai ga mugun tsatstauran ra'ayi kamar baturiya, yarinya ce da bata da yadda tafi bawa mage da kare mahimmanci fiye da mutanen dake kusa da ita, bata san zafin talauci ba balle tayi wa wani talaka uzuri ko Waga ?afa hasali ma gani take kaman talakawa bayin sune masu kuWi bata Waga ?afa ko sassauta wa na ?asan ta san.....

"kaga dakata wannan dogon labari haka, kamin bayani a ta?aice" Yusuf ya katse shi

Abbas yace "Dadina da kai ?osawa, hotunan dana turo maka hotunan tane"

Yusuf yace "to me zanyi dasu?"

Abbas yace "Yawwa anzo gurin, da dawowar ta a wata ukun nan direbobi biyar aka sallama saboda baza su iya jure halin ta ba, tana da gadara da wula?anci, a gabana tayi wa direban ta korara wulakanci jiya, Yanzu haka megadin ya bani labarin mahaifinta yasa shi ya samo mata wani direban daze dinga kaita unguwa, yake gayamin ya gaji da samo mutane tana wula?anta su, akwai Albashi me kyau amma halin ta da A?IDAR TA kesa mutum ya gudu da kansa, dan haka nace ni ya barni zan samo mata direba, kuma kai nake so ka zama direban nata!!"

Wani mugun kallo Yusuf yayi wa Abbas
"Ashe baka da hankali, kaime ya hana kaje ka zama direban nata?, ni zanje in dinga tu?a ?aramar yarinya tana wula?anta ni akan me? Bazan yi ba gaskiya, ai kaine gaba dani a gurin Aikin kai kaje mana"

Cikin sigar rarrashi Abbas yace

"Calm down brother, nasan zaka iyane kai ?arshe ne gurin ha?uri, kaga ni bani da ha?uri zan iya lakaWa mata duka idan tayi min ba daWi ?arshe in ?are a prison in shiga uku, kaikuma kowa ya san ka akan ha?uri da hikima, dan haka zaka iya, Wazu mukayi magana da YallaSai na tabattar masa zamu iya aikin nan, ita kanta yarinyar a cikin gagarumin hatsari take, akwai bukatar a bata kariya da kulawa "

?an tsaki Yusuf yayi yace" gaskiya ni bana son wulakanci ne, yarinya ?arama ta wula?anta ni dan ni talaka ne, gaskiya ni ka gama dani daka haWani da wannan aikin, daka barni da kayan computers Wina da damuwar da nake ciki da se yafi min"

Abbas ya kuma gyara zama yace "cigaban mu ne idan mukayi nasara dan Allah ka daure, Sannan Yusuf lokaci yayi da zaka cire damuwa ka fuskanci Rayuwa ka manta da ?alubale ka gina Rayuwar ka"

Cikin takaici Yusuf yace
"Abbas kenan kana yiwa matsala ta kallon ?aramar matsala, amma Allah shi ka Wai yasan zugi da RaWaWin da nake ji a raina idan na tuna ni wane ne, wace Rayuwa zan gina bayan bani da dirakun da zasu ri?e min ginin Rayuwar tawa? Abunda ya faru dani yasa naji komai yafi ta daga raina, yanzu na barwa Allah al'amura na, in ri?e mahallici na, in rungumi ummana da Aikina nasan bani da kamarsu"

Abbas ya dafa kafaWar Yusuf yace "Yusuf nasara bata samuwa ba tare da an jarabci Wan adam ba, kayi ha?uri da taka ?addarar, Allah yana sane da kai"

Yusuf yace "Hakane Allah yabani ikon cin jarrabawa"

Abbas ya amsa da Ameen, sannan ya Wora da cewa
"Aiki na gaba se bayan ka zama direban ta sannan zan sanar da kai shiri na gaba, zan gaya maka aikin da'a ke so kayi"

Yusuf yace "to Allah ya bani iko ya tabattar da alkhairi ya bamu nasara"

"Ameen ya Allah, Wazu fa mutuniyar ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login