Showing 60001 words to 63000 words out of 135555 words

Chapter 21 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

605

shima ya buWe ya fito, Alhaji Nasir ne yake tahowa da brief case Winsa a hannun sa.

Yusuf ya ?arasa da sauri yana gaida Alhaji Nasir tareda karSar brief case Win hannun sa.
Alhaji Nasir yace "Yayana na kaina, fatan na sameku lafiya ya amana ta?"

Yusuf yay murmushi yace "Alhamdilillah"

Ya kalli Widad yace "my Lovely har yanzu kina fushi da Dad ko?" yai maganar yana rungume Widad, kamar anmata dole tace "Welcome Daddy"

Alhaji Nasir ya Wan shafa bayan ta yace"thank you sweetheart" suka Wunguma zuwa mota gaba Waya, suna tafiya Alhaji Nasir da Yusuf ne kawai ke hira, Amma Widad tunanin ta ta yaya zata hukunta Yusuf.

Har Yusuf ya gama aikin sa na ranar ya tafi Widad bata samu mafita ba.

***********************************

"Jama'a bafa a bori da sanyin jiki, wannan ce damar da yakamata muyi amfani da ita, tunda Allah yasa yarinyar nan tana ?asar nan musan abunda za muyi" cewar Alhaji Munir

Alhaji Musa yace "Ni idan an samu abun nan falillahil hamd, amma babban burina be wuce in Wula?anta Alhaji Nasir a idon duniya shida ahalinsa ba kamar yadda ya Wula?anta ni ya Sata min suna"

Alhaji Haruna yace "gaba Wayanmu bu?atar mu Waya ce, kuma kunsan Alhaji Bukar shike bamu umarnin abunda zamuyi, karmu yadda muyi abunda ze waegaza shirin mu, yanzu yarinyar taje gidan yari tayi wa Hashim barazana akan indai da hannun sa akan wannan lamari daya samu Bala to tabbas zata Wau mataki akansa "

Alhaji Musa yace " Umarnin Alhaji Bukar kawai nake jira, amma akwai yuwuwar shima a kauda shi, dan komai ze iya faruwa barinsa a doron ?asa"

Alhaji Haruna ya zame akan kujera yana shafa tumbinsa yace
"Ni dai kam da zan samu yarinyar nan, So nake gaskiya, dan akwai ta da ?ira daidai gwargwado".

Tsaki Alhaji Munir yayi yace "kai ka fiye shirme, ana ta kai wake ta kaya, in in hutawa kake so, ka fita ?asashen waje ga mata nan farare yadda kake so, amma yanzu ka bari idan muka karSi abunda muke so, muka aika Nasir Daula kiyama, se kayi yadda kaso"

Wata uwar dariya suka saki hadda shewa.

**********************************

"Bulama tafiya tayi Alhamdilillah, na samu approval na fara business Wina da China"

"Masha Allah, naji daWin hakan, Allah yayi jagora"

Baban Widad yace "Ameen ya Allah, sedai ko kun samu saSani da 'yar taka ne? Tunda na dawo naga bata walwala ko akwai matsala ne?"

Alhaji Bulama yai murmushi yace "hmm Widad' yata ta kaina, tabbas munyi faWa, kasan tunda nace ayi mata Aure take jin haushi na, tazo ta sameni akan wai sena mata Visa ta koma na?i, shine take fushi"

Alhaji Nasir ya girgiza kai yace "Nima wancan satin ta kirani tana kuka, akan lallai sena kiraka nasa an mata visa ta koma, ni kuma gaskiya bazan bari ta koma ba, idanma zatavkoma se bayan Auren ta da Fahad sa tafi tare"

"hakane, daga lokacin da ta fara tara iyali dole ta dena wannan halayen nata, sannan mamanta ta kawomin ?ararta akan yadda suke da direban nan, na kirata nayi mata faWa, nanma ta sake yin fushi dani"

Alhaji Nasir yai murmushi yace "ina tunanin akwai wani Soyayyen al'amari a tattare da yaron nan, ba ?aramin daWi naji ba ganin shine mutum na farko bayan nida kai da Widad take sakewa dashi"

"Amma karfa muyi sake yazo suyi sha?uwar da zamu yi da nasani"

"Insha Allah ba zamuyi ba, dan yaron yana da tarbiyya sosai"

"Amma idan soyayya ta shiga tsakanin su fa?"

Alhaji Nasir yace " Yarinyar da bata yadda da soyayya ba, ta ina zasu fara soyayya? Gaba Waya Widad Wina a birkice take bata da al?ibla"

Bulama yace "Kasan bata da al?ibla ai kuwa ba abun mamaki bane ta fara soyayya da direban ta, tunda shi so baya sallama".

"to nidai duk abunda ze saka ta farinciki shi nake so, idan ta kawo shi tace tana so bakomai se in Aura nata shi"

Bulama yace "Allah ya kiyaye mu aura mata direba haba Daula"

"to masu 'ya, ai seka biye mata kuyi tayi"

Sukayi dariya suka shiga hirara duniya.

***********************************
Sintiri take a Wakin ta, tana son gazgata abunda take ji a zuciyar ta game da Abokin ta. Dagaske na kamu da Son wanda yake daga Sangaren ma?iyin mahaifi na, amma ban san ala?arshi da Widad ba, amma tunda na gansu tare suna da ala?a.
Shiru tayi tana tuna yadda ya zauna a kusa da ita yana mata magana, cikin rarrashi danta saki jiki dashi.

Kamar light da yake kiran ta dashi yafi komai yi mata daWi, Amma dagaske yana da Aure? Ta tambayi kanta, anya za'a yarda a auramin me mata? Gashi kuma Wan uwan Widad.

Dafe kai tayi tace "Subhanallah"

"ke lafiya kuwa? Sintirin me kike tayi haka kamar kinwa sarki ?arya?"

Juyawa tayi ta kalli inda Maman ta ke tsaye tace "bakomai fa"

"bakomai, a hakan? Gaba Waya alamu sun nuna baki da gaskiya sam"

Ta Wan tura baki tace "wallahi ina da gaskiya"

"shikenan, idan tayi wari maji"

Nurat ta koma kan gadonta ta zauna ta Wakko wayarta ta shiga kiran layin Yusuf amma shiru baya shiga, tayi2 harta gaji ta ajiye, tana mamakin ya akayi hakan ta faru?

Shikuwa Yusuf tun ranar data kira shi agaban Widad, yana komawa gida ya cire layin ya ajiye gaba Waya.

**********************************

Oga Suleiman ne zaune akan kujera yana gwadawa Sakina wasu ayyuka a computer, sun maida hankali sosai kan aikin.

Abbas ne yayi sallama, suka Wago gaba Waya suka dube shi tare da amsa sallamarsa, Sakina ta gaida Abbas, yayin da Abbas ya ?amewa Suleman cikin girmamawa.

Suleiman ya bashi damar zama, sannan ya mi?a masa hannu suka gaisa, Suleiman yace "Abbas kwana biyu banga Yusuf ba fa, ya kamata ace yazo ya gabatar min da sakamakon binciken da yayi"

Abbas yace "ranka ya daWe, nima kaina na kasa gane inda yasa gaba, gaba Waya kamar ba aikin yake ba, yaje ya shantake se abun Arziki yake samu a gidan, alherin da suke masa yasa gaba Waya hankalin sa baya kan aikin, da dai da hali a canza shi da wani kawai"

Suleiman yace "Amma kaika cemin ze iya aikin, da kai nace zan bawa ka nunamin ya fika ha?uri da juriya"

"Ai Oga sam ban san haka ze faru ba, ban taSa sanin Yusuf yana da son abun duniya ba seda ya karSi aikin nan, ba abunda yake se neman gindin zama a gidan da yake"

Sakina kam sakin baki tayi tana sauraren yadda Abbas ke Sata Yusuf a gurin ogansu, wanda hakan ze iya jawowa Yusuf babbar matsala a gurin aikin nasu, Yusuf ya yadda da Abbas sosai, dan yana masa kallon Wan uwa bama abokin aiki ba.

Oga Suleiman yace "shikenan, zan duba idan da dama zan kira shi a waya ma, inaga karSar aikin zanyi daga hannun sa in bawa wani"

***********************************

Gidan shiru babu kowa, Yusuf yana inda ya saba zama idan yaje gidan su Widad, Murtalah ne yazo inda Yusuf yake yace "Malam Yusuf kana nan kana hutawa ashe?"

"wallahi kuwa Murtala ya aikin?"

"Alhamdilillah, ai kana fama Yusuf, kullum se kazo ko zakayi aiki ko ba zaka yi ba"

Yusuf yayi murmushi yace "to ya za'ayi tunda na yadda zanyi aikin, ai dole in cika ?a'idar aikin"

Murtalah yace "hakane" suna cikin hirar Amal ta fito, ta ?araso inda Yusuf ke zaune, ranta a Sace tace "kazo ana son ganin ka"

Ba musu ya mi?e yabi bayan ta, suna shiga babban falo har Yusuf zeyi hanyar Sangaren Widad, dan yasan be wuce ace ita take kiransa ba, tunda Alhaji Nasir baya nan.

Amal tace "A'a,? ba a nan ake neman ka ba"
Ta nuna masa hanyar Waya part Win dabe taSa taka gurin ba, seda ya Wanyi jimmm ya kalle ta sannan yace "shikenan muje"

Suka rankaya Sangaren data nuna masa, tana tafe yana binta a baya
Wata ?ofa ta buWe suka shiga, matsakaicin bedroom ne, me Wauke da kayan more rayuwa sedai be kai haWuwar na gimbiyar gidan ba.

Amal ta juyo ta kalle shi tace "Yusuf Meka ke nufi dani ne?"

Cike da rashin fahimta yace "kamar yaya? Kince ana kirana kuma kin kawo ni nan"

"Yusuf nina nake nemanka ba wani ba, na gaya maka abunda ke raina amma ka maidani kamar wata banza, Haba Yusuf me yasa baka da tausayi ne? Soyayyar ka nata wahalar dani amma hankalin ka yana kan waccan banzar mahaukaciyar, har dama ka samu a kanta wanda zaka rama irin wula?ancin da take maka, ATM Winta kwanansa nawa a gurin ka? kamata yayi kayi amfani da wannan damar ka azurta kanka, tausayin mara tausayi asara, asara ne gagaruma ko dai dan Widad tana da kuWi shiyasa kake Wula?anta ni?"

Yusuf be taSa jin son Amal a ransa ba, ta yaya suna muzanta wadda suke cin Arzikin gidan su, ina gashi da yake bare? Kuma suna ta jadadda masa yayi wannan gagarumar sata haka?

"Amal ki fuskance ni, niba na Wula?anta mutane, sannan bani na tara musu dukiya ba, ta yaya zan musu wannan mummunan aiki? Ni ba ?arawo bane, dukiyar Widad bata gabana mutunci da girmamawa ya fiye min wata dukiya komai yawan ta, indai ban rasa ci da sha ba Alhamdilillah a yadda Allah ya ajiye ni, Widad batamin laifin komai ba, babu wani abu da tayi min wanda zesa in cutar da ita ko mahaifinta, tsakanina da su in musu aiki ne su biyani bisa ga yarjejeniyar da na sakawa hannu, Amma Amal tsakani na dake babu batun Soyayya duba da banbanci da kuma tazarar dake tsakanin mu, ke 'yar masu kuWi ce, ni kuma talaka ne matsiyaci kamar yadda mutan gidan ku suke faWa"

"Yanzu kana nufin ba zaka karSi Soyayya ta ba Yusuf, ka zaSi cigaba da wahalar da zuciya ta, mace me kima kamata ince ina sonka amma ka watsamin ?asa a ido? To wallahi baka isa ba, zaSi biyu ke gareka kodai ka karSi Soyayya ta, ko kuma in shirya maka gadar zaren da idan ta rufta da kai har Abada ba zaka sake wani Amfani ba"

'Kiyi duk abunda ki kiga dama, tabbas da soyayyar gaskiya kike min da baki faWi haka ba, tabbas na taSa Soyayya nasan zafin ta, Amma ba' a dole a soyayya "

Yana gama maganar ya juya ya fice daga Wakin, biyo bayan sa tayi tana ?wala masa kira, Amma ya?i tsayawa yana buWe ?ofar part Win ze fita yayi tozali da gimbiya 'yar masu gida, Widad ce a tsaye a bakin ?ofar dake facing Win wadda ya fito, se muzurai take idanunta sunyi Ja, tana masa wani irin kallo me wuyar fassara.

Me kuke tunanin ze faru?

(Masha Allah, am speechless wlh, Addu'arku tayi tasiri a gareni ina mi?a muku godiya, masu tambayar jikin Daddy Alhamdilillah ya warke ras=؃?=؃?=؃ܠ almost done with the exams only some part remains, saura fatan Nasara, farinciki yasa nace bari inyi surprising Winku da posting, ina jiran jin comments me fasa waya, idan anyi Comment yadda nake so gobema akwai posting insha Allah =?
?=?
?=?
? ina godiya masoya)

Domin sharhi, gyara, ko shawara feel free to contact me
Ayshercool
07063065680? ? ? ? ? ? ? ? ? ? _*A?IDATA*_

PERFECT WRITERS ASSOCIATION

(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)

https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P. W. A

*Story and written by*

_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_

The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*A?IDA TA *

I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? PART1
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? Page 15

ELEGANT ONLINE WRITER'S

Turus Yusuf yayi ya rasa me yakamata yayi? Me zeyi wanda zesa Widad ta yadda da shi, Amal ma da ta ?araso domin cimma Yusuf, tana ganin Widad itama tayi Turus ta shiga rarraba ido kamar an sacewa karya 'ya' ya.

Widad tayi wa Yusuf alama da hannu ya biyo ta, ji yake kamar ?asa ta tsage ya shige, haka ya bi bayan Widad zuwa part Win ta, gaba Waya ya sadda?ar yana jiran jin ruwan masifa daga bakin Widad.

Ta kalle shi tace "nayi list na abubuwa da nake bu?ata ne, za kaje ka siyomin, ka lura da duka abunda na rubuta bana bu?atar product Win basu nace ba"

Jiki ba ?wari ya jinjina mata kai, ta Wakko paper ta mi?a masa tare da ATM card, a sanyaye yasa hannu ya ksrSa, amma harya juya? zefita beji tace masa komai akan ganinsa ya fito daga sashin su Amal ba.

Har ze fita ya tsaya ya juyo ko zata yi magana, amma yaga tana danna wayarta, tana Waga ido suka yi ido huWu dashi ta kalle shi tace

"Lafiya? Ka tafi mana"

Ya kalle ta yace "bakomai"

Ya juya ya fita yana sake waiwayen Widad ko zata yi magana.

Fahad ne keta shirya kayansa a trolley, Anwar ya kalleshi yace "Fahad ji nake kamar in bika mu koma Nigeria tare, amma ba yadda zanyi, munzo tare ka rigani kammaluwa"

Fahad yace "Ai kai ba komawa Nigeria ce ta dame ka ba, zuwa kaga wannan yarinyar ne ya dame ka"

"?warai kuwa faWi ka ?ara Fahad, ni kaWai nasan abunda nake ji game da ita, nima ina nan dawowa ai Insha Allah, inga farincikin zuciya ta"

"Allah yayi maka magani, dan kaibnaga abun naka ka afka da yawa"
? "kadai bari kawai, dan Allah Fahad kayi ?o?ari ka samo min lambar ta idan kaje Nigeria"
Yatsuna fuska Fahad yayi yace? "gaskiya ban maka Al?awari ba, dan tamin rashin mutunci marinta zanyi"
Anwar yayi dariya yace?
"da kuwa ka ?are rayuwar ka a prison"
"kaini ka isheni da zancen yarinyar nan haba"

?arshe Fahad ya fice ya barwa Anwar Wakin, dan ba ?aramin haushi yake bashi ba idan yana zancen Widad.

***********************************

"Ana ?o?arin a hallaka min Wan uwana, sannan kuna min barazana da rayuwa ta, gefe guda ga yarinyar nan itama ta sakoni gaba, anya Alhaji Haruna kunmin adalci kenan?"

Alhaji Haruna yace? "Adalci Waya za muyi maka Sale, kayi aiki nan na ?arshe da muke so, in ba haka ba da kai da Wanuwanka haka zaku ?are kuyi biyu babu, tabbas muka samu abunda muke so zamu fidda Wan uwanka, sannan baku ba na kusa da kuma seya azurta"

Saleh ya fesar da iska yace? "kamar yaya? Yanzu dai ta tabbata kune kuja bawa Wan uwana abunda yasa rashin lafiya ta kama shi, don ku kasheshi karya tona muku asiri"

Alhaji Haruna yayi murmushi yace? "zata iya kasan mune, kuma zata iya kasancewa bamu bane ba, ka sani ko Wan uwanka ya tona mana Asiri bashi da wata cikakkiyar hujja a kanmu, kuma muna da ?arfin da zamu siye Al?alai da lawyoyi, shari'ar ta tafi a banza, shi kuma a cigaba da tsaron sa, abu Waya ya rage maka, shine ka haWa kai damu mu gudanar da wannan aikin tare "

Maimakon Saleh yayi magana, sema tsaki da yayi yai waje yana wani irin huci kamar kumurci.

***********************************
Kafin Yusuf yaje aiken da Widad tayi masa seya wuce gida ya Wakko system Winsa ya wuce office.

Yana shigowa harabar station Win ya tsaya yana gaisawa da mutane, Sakinace ta hango shi, ta yun?uro ta fito da sauri ta tare shi, ta kalle shi tace
"Sannu da zuwa yau ka le?o mu kenan?"

"Yawwa sannu" kawai yasa kai ya wuce, ya nufi office Win Abbas, gaba Waya dirircewa tayi ta shiga tunanin ya zata yi ta fahimtar ds Yusuf, irin illar Kasancewar sa da Abbas.

Yusuf yana zuwa ya mi?awa Abbas hannu suka gaisa, Abbas yace "mutumina gidan daula sun Soye mana kai gaba Waya fa"

Yusuf yace? "bari kawai Abbas, kullum a cikin zullumi nake, the more nake binciken the more nake sake gano Wata sar?a?iyar, in ta?aice maka ma an fara bina wallahi"

"Kamar ya an fara binka?"

"Wai wani abu ake so in karSo a hannun Widad, gashi yau na shiga wata cakwakiya a gidan nan, ina ta jira ta sauken kwandon bala'i amma ta?i kulani, ?arewa ma aikena tayi, shine nace tunda na samu chance bari inzo inga oga Suleiman"

Abbas yace? "ka gan shi kayi masa me?"

"In fara presenting abunda bincike na ya nuna min mana, akwai bu?atar tsananta bincike a wasu guraren, amma kaga ai yakamata in gaya masa"

Abbas yace? "garajen Meka ke hakane Yusuf? Ka bari ka kammala binciken nan, idan ka kammala base ka kawo masa ba, YallaSan mafa baya nan ana nemansa a headquarter za suyi meeting, kasan koka bashi cewa zeyi kabi komai a hankali"

"So kake inzo inyi laifi kenan? Ni nafi ganewa in fara presenting Win aikin"

Abbas yace? "A'a karka damu, kabi komai a hankali"

Yusuf yace "shikenan bari in tashi in tafi, dama nan aikena aka yi"

Abbas yace? "Amma Yusuf akwai cigaba a cikin binciken kuwa?"

Yusuf yace? "Sosai makuwa, an samu ci gaba, the more nake binciken the more nake sake cin karo da wasu matsalolin, Amma idan bincikena ya tabbatar da abunda nake zargi, mutane da yawa a ?asar nan za suji kunya"

Abbas yace? "wai tukuna ma inga abunda kayi kake son ka nuna masan, suwaye za suji kunyar?"

Yusuf yace? "kabari sena kuma dawowa se mu cigaba da zancen yanzu ina sauri tunda baya nan tafiya zanyi"

Yusuf yaja System Winshi yai waje, bayansa Abbas yabi da kallo yana ?wafa, 'Sena sa an ?wace aikin daga hannun ka tukuna za kayi bayani'

Sakina tana so ta yiwa Yusuf magana, amma sam ya?i bata fuska, tana ji tana gani ya fice daga gurin, tunani ta shiga yi, yadda Yusuf ya yadda da Abbas babu lallai kota gaya masa ya yadda da abunda tace.

Yusuf yaje yayiwa Widad siyayyar data aike shi, ya wuce gida ya gama abunda yake yi sannan ya koma gidan su Widad.

Har yanzu gabansa faWuwa yake, ya Wau kayan ya shiga ya kai mata, sedai da yaje bata part Win nata se maganta akan gado.

Ya ajiye mata kayayyakin, ya Waga ?asan pillow Winta ya sa mata ATM Card Winta ya fito.

A falo ya ci karo da maman su Amal, ta masa wani irin mugun kallo tace? "kai daga yau, bana son sake ganin ka shigomin falo ba tare da ka nemi izini ba, na gaji da wannan sintirin da kakemin, baligi kana ratsawa kana wuce Wakin ta, baze

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login