Showing 117001 words to 120000 words out of 135555 words

Chapter 40 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

676

zan jawa kunne ko kuma wa?"

"Eh ita kazar"

"ta yaya zanjawa kaza kunne? Ko nima kazarce?"

Widad tace "to waya sani"

Gwaggo dake banWaki kam dariyarta ta sha, dan yanzu sun saba kusan kullum da rigimar Widad da Hari suke karyawa.

Yusuf da wanine yace masa Widad ta iya neman magana cewa ze ?aryane, amma yanzu yake ganin zahiri da ikon Allah, haka yaita bawa Hari ha?uri sannan yasa Widad a gaba zuwa Waki.

Ya ?ura mata ido sannan yace "da wanine ya cemin kin iya rikici haka cewa zanyi an miki ?arya, amma gashi da idona ina ganin ikon Allah, kullum sekin nemi magana"

"da da bana yi ancemin mahaukaciya bana son mutane, yanzu kuma kace na fiye rigima"

Yusuf yace "yi ha?uri, amma adinga ragewa kinji queen, waini ya'akayi kika sake da mutan gidan nan, abun ya bani mamaki fa"

"Basu san ni wace ba, dan haka bana tunanin zasu cutar dani, dukda suma bawai yarda dasu nayi ba, amma inajin daWin yadda suke kyautata min ne"

Yusuf yace "to nifa, an yarda dani?"

Kallon up and down Tayi masa tace "tukuna dai"

"shikenan ni na yadda dake ai, zoki zauna kusa dani muyi hira"

"Baza'ayi hirar ba, idan nazo kusa da kai taSani zakayi"

Dariya Yusuf yayi, yace "taSakinne bakya so inyi?"

"Eh bana ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
so, kai kuma sekace dole seka taSani"

"ba laifina bane, laifin zuciyata ne Gimbiyata"

"kai ka sani kai da zuciyar taka"

Tai maganar tare da kwanciya ta koma bacci, a hankali Yusuf ya dawo kusa da ita ya kwanta, tana yun?urin juyi akan katifarta taji mutum, ta le?o kanta daga bargo taga Yusuf.

"wai dan Allah meyasa kake min hakane, tasarmin daga kan katifa"

"Niba taSaki zanyi ba, ina son inyi bacci ne zuwa ?arfe goma in fita, Amma cinnaku se cizona suke wuyana ciwo yake saboda kwanciyar ?asa, haba uwa Wakina, atemaka a tausayamin mana"

Tura baki tayi tace "to matsa ni in fita tsakar gida in baka guri seka kwanta"

Zaro ido yayi yace "haka kawai inje ki fita ki jawomin magana, ki fita neman rigima, a'a yi zamanki anan"

"toni gaskiya bazan kwanta a kusa da kai ba"

Banza yayi mata ya gyara kwanciyarsa, tare da lumshe ido, yun?urawa tayi zata fice ya fizgota ya zaunar da ita yace "yi ha?uri, bari in tashi in bar miki katifar, base kin fita kin janyomin magana ba, har mamaki nake yadda kika koyo rigima"

"nifa ba magana zan Wakko ba, ni kawai zomaye zan kalla"

"Idan kika tsokani Baba Hari, ba zan baki bredin ba"

"aikuwa kuka zanyi in ka hanani" ta mi?e tayi waje abunta.

Hankalin Hajiya Halima ya kasa kwanciya sam, saboda rufe mata Wa da'akayi, Amal ma duk abun ya dametta, suna ta zaryar station amma abu ya gagara, Yanzu ma Amal ce ta tafi Wakin Ramlah, ta tarar da ita a zaune tana waya, da Fahad.
Amal ta samu guri ta zauna, ta jira ta kammala sannan ta kalli Amal tace "lafiya kuwa? Kin shigomin Waki kin sani a gaba kina ta kallona"

Amal tace "Ramlah waike baki damu bane dan Allah, kwanan Yayanmu Uku a hannun 'yan sanda, Mummy se zarya take an?i sakinsa, amma kin shigo Waki wayarki kawai kike"

"to Amal haukacewa kike so kiga nayi ko yaya? Shima Allah ya ?ara masa waishi ga me mutunci ya zauna yana jiyyar uban da ya tsinta a rana, kinga hakan ze zamo masa darasi gobe baya ?ara taimakao ba"

Amal tace "bekamata ki faWi haka ba Ramlah? Ta wani fannin in aka duba abunda Yaya yayi beyi laifi ba, ko so kike duniya ta farga da halin da'ake ciki? Ace bashi da lafiya amma babu wanda ya damu a cikinmu? Ni wallahi abun ya fara damuna koba komai Yaya Anwar Wan uwanmu ne"

Ramlah tayi ajiyar zuciya tace? "kuma fa hakane, ni kaina ta wani fannin inajin ba daWi rufe shin da'akayi, amma me zan iya akai wanda Mummy ta kasa"?

Amal tace? "Fahad zakiyiwa magana, dan Mummy taje har gidansu ta gayawa mahaifinsa amma ya?i Waukar abun da mahimmanci, ke tunda kuna Wasawa dashi kisa yayiwa mahaifinsa magana yasa baki a saki Yayanmu"

Ramlah tace "Anya kuwa? Fahad fa akwai lafiyar kafiya mussman yanzu da suke takun sa?a da yaya"

Amal ta taSe baki tace "ashema ba son naki yake ba tsakani da Allah tunda ze iya barinki cikin damuwa, Allah wadaran wannan soyayyar"

"Amal ni kike cewa Allah wadaran?"

"Na faWa Allah ya wadaranta, dama wannan banzan Fahad Win me fuskar jakai kansa kawai ya sani, in ba soyayyar ?arya ba, yayiwa mahaifinsa magana yasa baki a saki Wan uwanmu mana, naga shima dai Wan uwansa ne"

Ramlah tace "Aikuwa Amal i will prove you wrong, zan nuna miki soyayyar mu ta gaskiya ce"

Amal tace "in gani ?as, ancewa kare ana biki a gidansu, ?aryar banza burodi a lefe, ina amfanin soyayyar da baka da alfarma a gun wanda kake so"

Ta tashi ta bar mata Wakin, tana ci gaba da mita da tsaki.

Nurat ta shirya cikin doguwar riga, tayi rolling ta Wau wayarta da jakarta ta fito, ta le?a Wakin mamanta taga tana bacci, ta taho cikim sanWa ta fito harabar gidan, da sauri sauri ta tafi bakin gate tace "zoka buWemin ?ofa zan fita"

Me gadi ya kalleta yace?? "ina zaki?"

"ka aikeni ne? Ka buWemin zan fita"

Ya Wan sosa kai yace "Madam, me gidan nan yace kar in kuskura in sake bari ki fita, muddin bashi ya bada umarnin hakan ba"

A Wan hasale tace "ka buWemin ba nisa zanyi ba, yanzu zan dawo"

Girgiza mata kai yayi yace "dan Allah kiyi ha?uri, wallahi zan fuskanci fushinsa muddin na bari kika fita"

Juya tayi cikin gida, jiki ba ?wari tana tunanin meye mafita, can wani abu ya faWo mata, ta mi?e ta fito tace masa? "kazo Mummy na kiranka"

Ya mi?e ya biyo bayan Nurat, yana gaba tana binsa a baya, yana shiga falonsu cikin sanWa ta dawo baya a hankali, tayi waje tana zuwa tasa mukulli ta buWe gate Win tayi waje abunta.

Gidansu Widad ta tafi, tana zuwa tayi sa'a ta tarar da Amal a babban falo tana karyawa, Amal na ganinta ta buWe baki tace "Nurat yau kece a gidanmu haka? Abun mamaki"

Nurat tayi murmushi tace "meye na mamakin kuma?"

Amal tace "ni dai nasan koda zaki zo gidan nan saboda Widad zaki zo, kuma duk garin nan ba wanda be san anyi kidnapping Winsu ba, kuma dai amma baban ku besan kinzo ba"

Nurat tayi murmushi tace "tabbas nasan an sace Widad da Wan uwanta, sedai...

Amal tace " Wan uwanta kuma? Direbanta dai"

Nurat tace "direba kuma kamar yaya direba?"

Amal tace "kamar yadda na gaya miki, ita da Yusuf ne aka Wauke su, Yusuf kuma direbanta ne"

Nurat tayi shiru, sannan tace "Amma meye ala?ar dake tsakaninta da Yusuf?"

Amal tace "Allah kaWai yasani, Wallahi Nurat ina cikin matu?ar damuwa Satn nan nasu, mussman Yusuf idan nace zan nuna damuwar da nake ciki ma babu me saurarata a gidan nan, Amma duk rashin yardar Widad ta yadda da Yusuf fiye da tunaninki"

"Amma Amal mezesa matashi kamar Yusuf ya Sige da aikin direba a gidan masu kuWi?"

Amal tace "bake ba ni kaina ina wannan tambayar, amma kin san da wani aikin gwamnatin gara aiki a gida kamar wannan, dan ba Widad ba hatta me gidan nan ya yadda dashi sosai, Amma a yadda Yusuf ya haWu kam, bekamata ace aikin direba yake ba, nayi masa zancen ya nemi wani aikin, amma ya?i yarda, yafi ?aunar kasancewa a ?ar?ashin wannan uwar izzar, tana hantararsa tana komai amma baya ganin laifinta"

Shiru Nurat tayi kamar ba zata ce komai ba, can tayi ajiyar zuciya tace "Amal ya batun Yaya Anwar kuwa?"

Amal tace "hamm, yana can Mummy tana ta fama an?i sakinsa, wai har yanzu bincike ake akai"

Nurat tace "wani station Winne?"

"Suna state CID shida Likitan"

Nurat tace "Allah ya fidda shi lafiya, Insha Allah zanje in ganshi"

Amal tace "kai amma kuwa mungode sosai Nurat"

Nurat tace "bakomai Amal, se anjima"



Yusuf yayi baccinsa ya tashi, ya buWe jakarsa ya Wakko kayan tea daya bada sautu aka kawo masa, ya Wora tea Widad tana tsakar gida suna hira da Hindu, da hansai.

Yayinda Hanne se wani gyatsine fuska take yi, bata kallon ko inda Widad take, Widad data fita bata taSa nuna tasan da halittar Hanne ba, abun da Hanne bata sani ba shine, mutanen da suka damu da itama ba kowa take iya shiga sabgarsa ba, balle wanda ya nuna be damu da ita ba.

Yusuf ne ya fito tsakar gida, yaje Wakin megari suka sake gaisawa? ya zauna suka shiga hira.

Widad na zaune kusa da gwaggo, tana dama koko tana kallon yadda take yi, Widad tace "Mama haWa kokon nan ma ashe ba wahala, na iya haWa custard shima zan iya wannan"

Hansai tace "meye kuma kostan?"

Widad tace "wani abune shima sha ake, kamar haka ake dama shi amma suna da Wan banbanci da wannan, Ai zaki ban watarna nima inyi ko?"

"taS za'a sha kwaSa kuwa, yadda kike a sangarcen nan ba uwar da kika iya, mijinki na fama wallahi, ba uwar da kika iya se zance"

Widad ta Waga ido ta kalli Hari tace "Mijinki ne yake fama da ?azantarki ba nawa ba, kuma karki ?ara cemin sangartacciya"

Gwaggo tace "yi ha?uri Amarya, ?yaleta"

Gwaggo ta fara rabon koko, ana zuba na kofin megari Widad tasa hannu ta Wauka tace "wannan nake so, wannan kofin yafi kyau"

Gwaggo ta Wanyi shiru, Hansai tace "Amarya kofin megari nefa"

Widad ta tura baki tace "toni ina son kofin, wannan nake so"

Gwaggo tace "Hindu, jeki ki duba ?asan gadona a cikin kwanukan Hanne ki Wakkon sabon kofi irina Malam"

Hanne tace "kai gwaggo kofin Auren nawa za'a Wakko?"

Gwaggo tace "eh kema ba Allah ne ya baki ba, a sai miki wani"

Haka aka Wakko sabon kofin silva, se ?yalli yake da murfinsa aka zubawa Widad koko a ciki, Hanne ta dinga mita tana kumbura baki, ai Widad bata nuna tasan da zaman Hanne a gurin ba.

Hanne na tsaka da masifar ne sega Yusuf ya fito daga Wakin megari, ai nan da nan Hanne ta nutsu ta fara murmushi, Yusuf ya harari Widad dan yaji duk abunda ya faru, ita kuwa tayi kamar bata ganshi ba.

Hanne ta dur?usa ta gaida Yusuf, Yusuf ya Wan saki fuska ya amsa mata, yazo ya dur?usa ya gaida su gwaggo, duk faWan da Hari keyi da Widad, tana matu?ar girmama Yusuf, dan suna Wasawa dashi.

Hanne tace "yau ba wanke wanke ne ka kawo ayi?"

Yusuf ya kalli inda Widad take, yaga ko a jikin ta, jujjuya kofin kokonta kawai take.

Yusuf yace "A'a babu na wanke tun Asuba.

Gwaggo tace "kaine kake wanke wanken? "

Yusuf yayi murmushi yace "A'a Mama, wani lokacin ina rage mata aikine kawai"

Gwaggo ta kalli Widad tace "Anya ?iyata?"

Widad tace? "Mena yi? Shine yake cewa zeyi fa, kuma idan nace zanyi se yace ban iya ba"

Hanne tace "ka dinga barinsu, da safe se in haWa in wanke, tunda bata iya ba"

Hansai tace "ikon Allah, toke Hanne dole ne sekin wanke musu kwanukan?"

Widad tace "Yoseef kaga sabon kofinmu, Mama ta bamu"

Yusuf yace "Ahh mama mungode sosai Allah yasaka da alkhairi"

Ya kalli Widad yace "let's go and have a breakfast"

Ta mi?e tayi gaba, suna zuwa Waki yace "sannu kinji"

Cikin rashin fahimta tace "aikin me nayi kakemin sannu?"

"yanzu memakon kice in sai miki kofin kina so, kawai seki sa rigima ke se'an baki?"

"ko zaka ?wace ka mayar ne?"

Yusuf yace "A'a ni bance ba, na dafa shayi ne kuma gashi kin karSo koko"

Da sauri tace "dan Allah dagaske?"

Bece mata komai ba, ya wuce ya sauke tukunyar tea Win, ya buWe jakarsa ya Wakko kayan tea Win ya haWa mata shayi yasa mata madara, tana zaune tana kallonsa, ya Wauka ya kai ya WanWana yaji in beyi zafi da yawa ba sannan ya bata.

Ta kalle shi tace? "meye kuma seka sha zaka bani?"

"Na duba ne inji in beyi zafi da yawa ba karki ?one baki"

"to shine zaka sa baki a jikin kofin, toni gaskiya da cokali zan sha tunda kasa baki, ko in canza kofi"

Tsayawa yayi yana kallonta, taje ta Wakko wani kofin ta juye a ciki, ta Wau bredin ta gutsura ta koma gefe.

Karon farko da taga fuskar Yusuf ta canza saboda abunda tayi, ta nuna ?arara tana ?yamarsa kenan.

Tana kallon yadda ya Wan Sata fuska, ya kasa sakin jiki yaci Abincin ma, amma ta basar ta cigaba da cin bredinta, da a gidane ba yadda za'ayi taci bredi babu mahaWi, amma yanzu se tura shi take kuma tana jin daWinsa? a haka.

?arshe Yusuf mi?ewa yayi yaje yayo wanka, yazo ya fara shirin fita sedai ya?i cewa uffan, be sake kula ta ba shirinsa kawai yake.

Widad ta matsa inda yake tace "wai naga ka wani yi shiru, lafiya dai?"

Girgiza mata kai yayi, ya cigaba da shirinsa "Amma naji kayi shiru haka? Nasan baka saba zama haka kayi tsit ba"

Still shiru ya kuma yi mata, yana gyara kayansa dake cikin jakar matafiya.

?agowar da zeyi taga idonsa yayi jawur, gaba Waya se jikin ta yayi sanyi.

"dan Allah meye ya same ka?"

RaSata yayi ze wuce ta sha gabansa tana kallonsa.

Ze kuma kaucewa ta kuma shan gabansa, ba tayi tsammani ba Yusuf ya janyota ya haWe bakinsa da nata.

Mutsu Mutsu ta dingayi tana ?o?arin ?wacewa, amma ta kasa ko ?wa?waran motsi, saboda yafi ?arfinta nesa ba kusa ba.

A hankali ya cika ta, tayi baya da sauri tana rarraba ido, tare da sauke numfashi.

Tofar da yawun bakin ta ta dingayi, tana goge bakinta tana kuka.

Yusuf ya ?araso inda take, amma ta shiga ja da baya, ri?ota yayi ya ?ura mata ido, take yayi mata wani irin kwarjini.

Cikin sanyin jiki Yusuf yace "Widad da zuciya zatamin adalci to da ban iya jure duk wula?ancin da kikemin a baya ba, saboda Yusuf baya Jura wula?anci dan shima mutum ne kamar kowa, sedai kash zuciya ta ta fara son abunda tasan yayi mata nisa har abada, wanda be dace da ita ba, zuciyata ta saSa Al?awarin da mukayi da ita nayin ban kwana da soyayya har Abada, hakan shine kawai mafita ga irin rayuwar da Yusuf ya tsinci kansa a ciki, Amma ko warkewa banba daga cikin zugi da raWaWin da zuciyata ke ciki ba, ?addara ta haWani dake, kuma zuciyata ta shiga begen ki, Auren nan da mukayi har cikin zuciyata nake som Auren nan, sedai nasan dole wataran zamu rabu saboda bamu gina Auren akan tirbar soyayya ba, dan Allah Widad ni bance sekin soni ba, saboda nasan hakan baya cikin tsarin rayuwar ki, kuma tamkar ?as?ancine a gareki Auren mutumin dabe kaiki a komai ba, nasan yanzu ma kutsen ?addara ne ya haWamu zama inuwa Waya dake, ko baki soni ba dan Allah kidena nunamin ?yama kinji Gimbiya, yi ha?uri na saki kuka" yai maganar yana ?o?arin goge mata hawaye

Fizgewa tayi tace "Dalla ni cikani in wuce, the must useless word i hate in my life Love, kaima ka shiga sahun imagination da shirme kenan, ban guri ni zan wuce"

Ta ture shi tayi gaba abunta, ta Wakko brush da toothpaste ta tafi sake wanke baki, duk dan Yusuf yayi kissing Winta.

Jiki a sanyaye ya ?arasa shiryawa, ya fito ze fita ko kallon inda yake ba tayi ba, ganin ba kowa? a tsakar gidan se Hanne yasa yazo gabanta yace "Zan tafi"

"Jirani inzo in zama mota seka hau ka tafi"

Ya girgiza kai yace? "nasan kina jin haushina, kiyi ha?uri"

Banza tayi masa ta cigaba da abunda take, Hanne tace? "Adawo lafiya Allah ya tsare"

Yusuf yayi murmushi yace "Allah yasa nagode"

Har yayi gaba ya waigo ya kalle ta, suka haWa ido ya Wan lumshe ido yace "I love you My queen"

Wata uwar harara tayi masa ta mi?e ta bar tsakar gidan.


Nurat tana zaune a reception, da ?yar aka bari taga Anwar, fuskarsa duk ta Waga yayi wani iri, a gigice tace "Yaya Anwar me kayi aka kama ka haka?"

Anwar yace "wallahi Nurat ban saniba, wai ana tuhumata da haWin bakina akan sace Daddy, kuma wallahi ban san komai ba, na gyara masa jiki na bashi abinci, likita yace inje in karSo wani magani, ina komawa se cemin yayi wai ya shiga Wakin amma be ganshi ba"

Nurat tace "kamar yaya, ta yaya za'a sace mutum a Asibiti mutumin dako motsin kirki baya iyayi"

Anwar yace? "wallahi bam sani ba Nurat, ni yanzu ba kamanin da'akayine damuwa ta ba, sanin inda Alhaji Nasir yake shine babbar damuwa ta, ba shi da lafiya waye ya sace shi? Waze kula dashi? Waze bashi magani na rasa wacce irin masifa ce tasa ake bibiyarsa haka"

Shiru Nurat tayi tana zancen zuci? 'Anya kuwa babu sa hannun mahaifina a sace Alhaji Nasir?'

Ta Wago ta kalli Anwar tace "Yaya Anwar baka yi laifi ba dan baka banga dalilin da zesa a kama ka ba, dan haka ka kwantar da hankalinka, akwai wani cousin brother Wina, barrister Abdallah zan masa magana ya shiga cikin case Win"

Anwar yace "bakya ganin akwai matsala? Kar a sashi a matsala fa, sunce in suka gama bincike za'a sakeni"

"babu wata matsala insha Allah, ka kwantar da hankalinka, Insha Allah zak bar gurin nan"

Anwar yace "Nagode sosai ?anwata, Allah yasaka miki da alkhairi"

Nurat tace? "you deserve it dear" ta Wau jakarta tayi waje.

Ramlah ce zaune a motar Fahad, ta murtuke fuska yana ta surutu amma tayi shiru, kallonta yayi yace "beb, ya inata magana amma kinyi shiru, lafiya kuwa?"

"Fahad yanzu ace brother na yana Waure, amma koka jajantamin talk less of kace zaka kai masa ziyara"

Fahad yace "ni inje state CID no i can't tarnish my image"

"Amma fa kaima Wan uwanka nae"

"Yeah really, you are right dear but zuwa gurin nan se masu manyan crimes da manyan terrors, kuma kinga daddy na sanannen mutum ne, ace anga mutum kamar ni a irin wannan gurin is not fair at all, it will tarnish

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login