Showing 99001 words to 102000 words out of 135555 words

Chapter 34 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

666

ka rame fa, anya baza' a nemi me kula da Alhaji a dinga biyansa ba, ba ha??inka bane yin jinyarsa, duk kayi wani iri jinya ba sau?i fa"

Ya kalli mahaifiyarsa yace "Ciyar damu Waukae Wawainiyar karatunmu da sauran bu?atunmu da yake ha??insa ne? Me yasa lokacin da yakw Wawainiyar damu baki ce masa ba ha??insa bane, babanmu yayi mana ba tunda yana raye?"

Ya ajiye kayan hannunsa yayi waje zuciyar sa na ?una, da irin wannan hali na mahaifiyarsa.

Ramlah taja wani Wan gajeren tsaki tace " Mummy ya kamata anemo wanda zasu Salle ?ofar Wakin yarinyar nan, mu Wibi abunda zamu Wiba, kuma mu shiga Wakin ubanta mu kwashi abunda muka samu kafin wancan manyan suzo"

Hajiya Halima tace? "hakane, amma dole muyi komai a hankali naga Anwar yana neman ya gane halin da'ake ciki nikuma bazan so hakan ba"

Ramlah tace "Ai Mummy ki rabu da Yaya Anwar Win nan kawai"

Saleh ne a hukumar 'yan Sanda na farin kaya, ya nemi ganawa da Sulaiman, ai kuwa be sha wata wahala ba saboda Kasancewar shima ma'aikacin tsarone.

Ya shiga Office Win Suleiman suka gaisa, Saleh ya gabatarwa Suleiman kansa sannan yace? "kamar yadda nima jami' in tsaro ne nazo maka da wata mahimmiyar maganane akan jami'inku da'aka sace tare da 'yar gidan Daula"

Suleiman yace? "ya akayi kasan jami' inmu ne? Ba kowa yasan Yusuf Wan sanda bane"

Saleh yace "ba abun mamaki bane dan na san hakan, Amma yanzu ba wannan ne mafi a'ala ba, ka tsaya ka saurareni da kyau, na kuSuttar da Jami'inku tare da 'yar gidan Daula"

Wani irin kallo Suleiman yayi masa yace "ya akayi kasan inda suke harka kuSuttar dasu? Kenan dasa hannunka akan sacesun da' akayi"

Saleh yace "ka dena wannan muzuran, ka tsaya in maka bayani dan baka da ikon da zaka kamani ko gayawa duniya abunda ya faru, idan kayi haka kayi abakin ranka"

Nan Saleh ya warwarewa Suleiman komai sedai be faWa masa ?auyen daya bawa su Widad mafaka ba, Suleiman yayi matu?ar girgiza da jin labarin da Saleh ya gaya masa, Saleh yace "a yanzu haka babu wani bincike da akeyi akan Satansu, saboda sun siye jam'ian tsaro gaba Waya kuma suna harin rayuwar Daula duk saboda dukiyarsa, na fuskanci idan nayi wani kyakkyawan yun?uri a gurin ceton Daula tabbas Asirina ze tonu, kuma zasu kasheni, kaima na gaya maka dan ka sani, ka samu iyayen Yusuf ka musu bayani, dan hankalinsu ya kwanta, sannan ka gargaWesu akan suyi shiru da bakin su "

Suleiman ya jinjina kai yace ai abunda za'ayi yanzu shine, zan Waukeka muje gaban mahaifiyar Yusuf kayi mata bayani da bakinka dan ta samu nutsuwa"

Saleh yace?? "kana ganin babu matsala?, bafa nason a ganeni"

Suleiman yace "babu wata matsala insha Allah, hankalin mahaifiyarsa ne ya?i kwanciya, ta damu sosai"

Saleh yace "shikenan muje"

Suleiman yayi musu jagora har gidansu Yusuf, ba ?aramin farinciki tayi ba da jin an kuSuttar mata da Yusuf Winta, sedai jin an Soye shi a ?auye, ga kuma bata san ranar dawowarsa ba yasa tace "Allah sarki Yusufa na, koze iya rayuwar ?auye? Be saba ba nace ko zaku kaini in ganshi?"

Saleh yace "A'a hakan bame yuwuwa bane, akwai hatsari a cikin hakan, sedai zanyi recoding Win muryarki in kai masa, amma baze yuwu in kaiki inda yake ba"

Umma tace "ynzu dai dan Allah dagaske kake ya tsira baya hannun Azzaluman da suka sace shi?"

Saleh yace "tabbas basa nan, ya kuSuta"

Umma tace "Allah kaine abun godiya, ubangiji Allah ya ?ara tsare su"

Widad kuwa wunin ranar nan ji take kamar ba ita ba, wai ita da bakinta ta Amince da Auren Yusuf, abun da tafi tsana a rayuwar ta yau da bakinta ta amince.
Amma da:ace wannan me korayen ha?oran me kama dana horo tazo ta dinga kwana da ita, ko wannan yaran nasu masu kallon jaraba, gara tayi maleji ta Auri Yusuf Win su dinga kwana guri Waya, tunda duk abu dai shi ta sani.

Widad sam bata iya cin Abincin da ake kawo musu, saboda gaba Waya kwanon da'ake kawo Abincin kansa idan ta kalla be mata ba ba zata ci ba, se taji kamar tayi amai, Yusuf yayi ta fama da ita ga larura tana fama, ga rashin cin Abinci.

Haka a daddafe suka kwana uku, kullum tana kan katifa, Yusuf yana bakin ?ofa a ?asa, idan ta fito tsakar gidan nan to tare da Yusuf ne ze rakata banWaki, shima bata shiga banWakinsu, wannan Wakin da ba kowa a ciki take wankanta, shima idan tayi abunda zata yi tun safe bata sake yadda ko fitsari ta sake yi.

Ko sannu bata taSa haWata da mutan gidan ba, shiyasa suke zaton ko bata jin hausa ma, haka suke wuni a Waki bata yadda Yusuf ya fita ya barta, tsakaninsa da ita sedai kallon kallo.

Babban abunda yake ?ara bata haushi be wuce yadda data fito, gaba Waya sesu koma kallonta ba, sekace sunga wasu halittu daban, ita tarasa meye abunda suke kallo.

Yanzu tana Wan iyayiwa kanta wasu abubuwan, dukda bata gama warkewa ba, bata cin Abinci sosai, dukda a da Winma ba wani ci take ba, Yanzu kam cimar ?auyen nan ta sha banban da irin wadda ta saba gani, gaba Waya kalar Abincinsu yasha banban da wanda ta saba gani ko ta saba ci.

Yusuf yana son yayiwa megari bayani, amma yana tsoron irin kallon daze masa kuma gashi besan me Saleh yace masa ba game dasu
A haka suka kwana uku, ranar kwana na ukun da yamma ba tsammani suka ji salamar Saleh, ba ?aramin farinciki Yusuf yayi da zuwan Saleh ba, yayo musu siyayya cikin ledoji.

Saleh suka gaisa da Yusuf, yace "Yusuf ya zaman ha?uri ya me jiki kuma?"

Yusuf yace "Alhamdilillah, me jiki tana samun sau?i"

Saleh yace "fatan dai komai lafiya, kuna lafiya kuda mutan gidan?"

Yusuf yace "Alhamdilillah komai lafiya ?alau"

Saleh ya kalli Widad yace "Autar Daula ya jikin naki?"

Banza tayi masa ba tace komai ba, Saleh yace "hmm aike? in dan halinki ne ko kashe ki za'ayi mutum baze ceceki ba, seda?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? i amiki dan Allah dan karamcin mahaifinki, mace se tsabar girman kai da izzar tsiya, yanzu dai dole ki sauke su ki rungumi ?addarar da tayi kutse cikin rayuwar ki ba tare da kin shirya mata ba, ki sani abunda kika gayawa wanda sukayi garkuwa da ku, sun Sanarwa da wanda suka sa a sace ku, dan haka idanma dagaske kin san wanda suka sa a saceku inama baki sani ba kikace kin sani, sun bada umarnin a kasheku, zuwa yanzu basu san kun kuSuta ba, da zarar sun farga kun gudu zasu saka Wambar nemanku, dan haka idan kin gadama ki ha?ura ki zauna anan na wani Wan lokaci domin ki tserar da rayuwar ki, in baki ga dama ba kuma kiyi yadda kike so "

Yadda Widad take a kashingiWe ko motsi ba tayi ba, balle Saleh yasa ran jin wani abu daga gareta.

Yusuf ne yace " Ayi dai ha?uri, Insha Allah zata zauna ma, kuma mungode sosai da taimakon da kayi mana Allah ya saka da alkhairi, ya YallaSai kuwa? "

Saleh yace "Yana nan ?alau, dan ina daf da sanar dashi cewar kun tsira, kasan komai nima se nayi lissafi nake yinshi, domin Sadda sahu, jiya munje gidanku na gana da mahaifiyarka ma"

Da sauri Yusuf ya Wago ya kalle shi zeyi magana, Amma Saleh ya girgiza masa kai.

Yusuf yace "Amma ya akayi kasan wanda suka sacemu, harka kuSutar damu?"

Saleh yace "labarin dogone Malam Yusuf, uwa Wakinka tasa an kama Wan uwana an tsare shi tsawon shekaru goma, akan zargin dasa hannunsa akan kisan mahaifiyarta, na haWa kai da ma?iyanta domin in rama abunda tayi min, sedai suma ma?iyan nata kansu kawai suka sani basu da adalci, gefe guda dukda zargin da yake kan Wan uwana mahaifinta be fasa kyautatamin ba, yana matu?ar girmamani yana kyautatamin ga kuma kai Yusuf da babu ruwan ka, shiyasa na ceceku ba dan halinta ba Wallahi "

"I don't judge based on Assumptions, what happens ten years back is still dancing in my memory, abunda ya faru a wancan lokacin ina jinsa a raina kuma ina ganinsa a idona tamkar a yanzu yake faruwa, da sa hannun Bala akan abunda ya faru, kuma ko ka ceceni ko kar ka ceceni hakan baze taSa canza ?addarata ba, nasan wanda suke bibiyar abun nan tsawon shekaru suna da Ala?a da wanda suka kashe mahaifiyata, kallona kawai kuke but am beyond your expectations, idan kaje ka ?ara tabattar musu ko bayan raina se sun Wula?anta se Asirinsu ya tonu wula?anta mafi muni a duniya "

Tuni Hawaye ya wanke fuskarta, yadda take maganar zaka san abun yana taSa mata zuciya sosai, Yusuf yace
"Amm inaga ku bar wannan maganar, it's hurt her feelings kuma kaga bata da lafiya, dama ina son muyi wata magana da kai ne"

Saleh yace "Ina jinka"

Yusuf yace "kaga zaman da muke da ita a Waki Waya be halarta ba, tunda ba muharrama ta bace, kuma kasan ba zata yadda matan gidan nan su kula da ita ba, ga yanayi na jinya tana ciki, da nace mu raba Waki ta?i yadda, amma munyi shawarar zamuyi Aure, yadda zan iya jinyarta lokacin da Allah ya ?addara zamu bar garin nan semu rabu, da naso in yiwa megari bayani, amma ban san yadda kuka yi da shi ba"

Saleh yace? "eh to ni namanta kam banyi tunanin raba muku Waki ba, taS amma wannan zaka aura? Allah ya baka ha?uri da juriya, tashi muje gurin me garin, dama Jibi in Allah ya kaimu Juma'a se'a Waura"

Widad dai bata tanka musu ba, suka tashi suka tafi turakar mai gari.

Mai gari na ganinsu tare yace "Masha Allah, Saleh fatan dai ba wata matsala ba suce, mun musu wani laifin bako?"

Saleh yace "Lafiya ?alau babu wata matsala, munzo da wata 'yar magana ne"

Maigari yace "Masha Allah"

Saleh yace "Ina son in Allah ya kaimu jibi da rai da lafiya, ka Waurawa ba?inka Aure"

BuWe baki Maigari yayi yace "dama ba matarsa bace?"

"Eh ba matarsa bace, ?anwarsa ce hatsarin ya ritsa dasu tare kamar yadda nayi maka bayani, 'yar uwarsa ce amma da Aure a tsakanin su"

Maigari yace "Shikenan babu laifi, amma hakan baze kawo matsala ba idan suka koma gida?"

Saleh yace "kaikam Baffa ba dai tsoro ba,' yan uwane fa kuma ba lallai su koma gida nan kusa, se rigimar da'ake a garinsu ta lafa"

Maigari yace "Shikenan Allah ya kaimu, idan anyi sallar Juma'ar se' a Waura"

Saleh yace "yawwa Baffa godiya muke, nima ina nan bazan tafi ba se Allah ya kaimu juma'ar idan an Waura Auren"

Maigari yace "to madalla babu laifi"

Suka fito shida Yusuf, Yusuf yace "nikam me ka cewa Maigari ne a kanmu?"

Saleh yace "kasan mutumin ?auye, kawai kifeshi nayi, nace masa faWan ?abilanci ake a garinku, kun samu kun tsira da ?yara akan hanyarku ta guduwa kuma akayi garkuwa daku, har yanzu garinku babu lafiya"

Yusuf yayi murmushi yace "Allah sarki, yana da kirki da karamci kam,
Amma nifa bani da sadakin da zan bayar"

Saleh yace? "karka damu zan bayar, Allah yasa Auren ka yayi silar shiryuwarta daga wannan ba?in taurin kan da izzar, shegiya me kama da Aljanu"

Yusuf yace "dan Allah kadena zagin ta, bana jin daWi idan ka zageta, Wazuma ka sata kuka"

Saleh ya yamutsa fuska yace "Yusuf ina zaton kana son yarinyar nan ne, in bahaka ba tun a baya su Nura dama sunce baka ganin laifinta, da'an mata abu sekaji haushi"

Yusuf yayi murmushi yace? "Saleh, duk Wan adam tara yake be cika goma ba, duk rashin kirkinta akwai halayenta masu kyau, su kansu su Nuran yanzu zasu gane Amfaninta"

Saleh yace "eh amma rashin kirkinta yafi kirkinta yawa ai"

Yusuf yayi murmushi yace? "koma dai yane ni nasan tana da kirki ai, amma dagaske kaje gidanmu? Ya akayi kasan gidanmu?"

Saleh yayi murmushi yace" Yusuf kenan, har gurin aikinka nasani kai jami'in tsarone na farin kaya"

Gaban Yusuf ne ya faWi "ya akayi kasan hakan?"

"saboda ina tare da ma?iyan Daula, binciken da'aka saka ma duk cikin shirinsu ne, ni naje na shirya komai, ba lallai kasan komai yanzu ba, amma anaso ka gama ka tattara bayanai akan binciken se akai sama, su kuma su karSa su basu, duk cikin ?o?arin su na goge duk wata sheda da zesa asan sunawa Daula da 'yarsa zagon ?asa, sedai basu san cewar kai aka saka kayi binciken ba, sudai kawai zaman jiran sakamakon bincikenka suke, basu san kaike binciken ba shi kanaa me gidanka Suleiman be san hakan ba, sedai akwai wani abokin aikinka da nayi connecting dashi, da zimmar idan ka gama binciken ya dinga bani wasu bayanai daga abunda kake binciken, sedai bazan gaya maka waye ba"

Shiru Yusuf yayi gaba Waya kansa ya gama kullewa, kenan dama duk wannan wahalar da yake sha shirine, jiki a sanyaye yace "Widas tasan koni waye?"

Saleh yace "Yadda take shiri haka ma?iyanta sukeyi, sannan da ta san kai waye, wallahi da yanzu kana prison saboda bata yafewa wanda yayi mata ?arya koya yaudare ta, kayi fatan Allah yasa ta fara sonka kafin lokacin da zata san ko waye, wata?ila ta sassauta maka"

Gaba Waya Yusuf yayi shiru ya rasa abunda yake masa daWi.

Saleh yace "zomu je mu Wan zazzaga, kaga yanayin yadda ?auyen yake"

Haka akayi Yusuf yabi Saleh, garin yana da kyau sedai ?auyen ?ayau ne, babu ababen more rayuwa sam.

Ramlah tasha kwalliya cikin wasu ?ananan kaya, tayi kyau sosai, tana zaune a falo tana kaWa ?afa, aka kirata a waya, tana ganin me kiran ta mi?e tsaye, ta Wau ?aramin gyalenta ta yafa tace? "Mummy yazo bari inje"

Hajiya Halima tace "shikenan sekin dawo"

Amal tace "wallahi Ramlah baki da aji, daga zuwansa harkin mi?e kina rawar ?afa zaki fita da nice da yanzu kina nan kinamin surutu, wani banza dashi gwalagwaji se shegiyar ?arya da iyayi"

Ramlah a fusace? "Mummy kinga kiyiwa Amal magana ba ruwanta dani"

Mummy tace "Amal kar in ?ara jin bakinki a gurin nan"

Amal ta kwaSe fuska tace "eh ai tuni na gane, kin fi son Ramlah akaina, damuwar ta ce kawai damuwa ni kuma baki damu dani ba, shikenan"

Ta mi?e fuuuu ta bar falon, Ramlah tayi waje abunta, a harabar gidan taga Fahad sanye da ?ananan kaya da tabarau yana tsaye a jikin motarsa, ta ?arasa gurinsa tana wani yau?i, tana ?arasawa inda yake ya rungume ta, ba kunya ba tsoron Allah suka fara kissing Win juna a gaban ma'aikatan dake gurin, Fahad ya zame bakinsa a hankali yace
"you look so cute Baby"

Ramlah tace? "Really, you look good too baka ga yadda kayi kyau ba"

Ya ri?o ?ugunta yace "mu tafi ko"

"Ke Ramlah!" muryar Anwar ce cikin fushi yace "meye haka? Baki da hankali ne? Malama wuce ki koma gida"

Fahad yace "kamar ya ta koma gida, meyasa kake hakane Anwar"

A tsawace Anwar yace "zaki koma ko sena SaSallaki a gurin nan, ballagaza kawai"

Da sauri Ramlah ta jiya da gudu cikin gida.

Anwar ya kalli Fahad yace? "Fahad kayi Asara wallahi, ita waccan da kake i?rarin zaka aura baka samu ba, shine ka dawo zaka lallaSa ka lalata ?anwata, meyasa baka da imani Fahad, kana da 'yar uwa mace fa, baka tsoron ayimata abunda kake wa' ya'yan wasu, ya zakaji idan wani yayiwa Iman abunda kake yi "

Be rufe baki ba ya jiyo muryar Hajiya Halima tana masifa
" Anwar meye haka, yaushe ka zama haka? Ya zasu fita da yarinya zaka ce ba zata ba, tunda wannan shashashar ta Sata ai ita ze Aura, me zesa ka kore ta haka akeyi? "

Anwar kamar zeyi kuka yace
" Mummy ke uwace, kamata yayi kisa ido sosai akan Yaran nan, yanzu ya dace Ramlah tabi saurayi da yammacin nan, kalli suturar dake jikinta fa"

"rufemin baki ko in gaggaura maka mari, ke wuce ku tafi"

Anwar yana kallo Ramlah ta shige motar Fahad, yayin da Fahad ke masa wani irin kallo na ya kaga lamarin.

Anwar dama Asibiti zashi gurin Alhaji Nasir, dan haka be sake cewa komai ba ya juya ya tafi.

Nura yace? "Bala'i ana shegiya a gidan Nasir Daula, duk iskanci shigar banza da izzar Gimbiyar Daula ban taSa ganin ta aikata makamancin abunda wannan kwazgwamar tayi a gaban mu ba"

Isa me gadi yace "kaidai bari Nura, ai iskanci guri yake samu, kai da Yarinyar nan tana nan waya isa ya shigo gidan nan ya aikata wannan baWalar, kuma wallahi kayan basu yiwa wannan shegiyar Ramlan kyau ba, wanka ai se Gimbiyar gidan nan, kaga kaya cas a jikinta kamar ita tayi kanta"

Nura yace? "kai dai bari Malam Isa, ni se yanzu nake ganin Amfaninta a gidan nan, duk wula?ancinta idan tana nan se an bamu Abinci sau uku a rana munci mun ?oshi a gidan nan, amma kalli yanzu sau Waya ma ba'a bamu"

Isa yace? "kai ba wannan ba, nifa ban gane kan wannan matar ba, kofa Asibiti basa zuwa, Anwar Win nan ne kawai yake zuwa yana kula dashi su kuwa ko a jikinsu"

Nufa yace "Hmm kai dai bar kowane munafuki inda ka ganshi, kallon mutan gidan nan kawai nake yi"

A kayan da Saleh ya kawowa su Yusuf, hadda kayan sawa ya kawowa Yusuf, dan Widad Akwatinan ta akawai kayan sawa, ya kawo musu man shafawa da sabulun wanka, dasu Omo, ya siyo musu sabon risho, da fitila sekuma kwalin batir, saboda garin ba Wuta.

Rana bata ?arya sedai uwar Wiya taji kunya, Ranar Juma'a bayan an idar da sallar juma'a aka Waura Auren Yusuf da Widad akan sadaki naira dubu goma sha biyar, shi kansa inda masallacin juma'ar nasu yake se anyi wata uwar tafiya daga nan inda su Yusuf suke kafin aje, ga shi duk ya lalace ya fatattake.

Nurat ce zaune a Wakinta da system akan cinyarta, a hankali ta zare earpiece Win kunnenta tace "Alhamdilillah, done with this chapter"

Ta Wakko wayarta ta kira Anwar, tayi sa'a ya Waga, ko gaisawa ba suyi ba tace "Alhamdilillah Yaya Anwar, na turo maka lamabar wani Bature, abokin cinikayyar baban Widad ne sosai, tare dashi za'ayi zaman taron kasuwancin, dan sune kusan wanda suke shirya taron kasuwancin, na san shi lokacin da nayi makaranta a England, muna zuwa gidansa tare da Widad, nayi masa bayani, Amma dukda haka nace zan bashi lambarka kuyi magana "

Jiki a sanyaye, tunda acikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login