Showing 57001 words to 60000 words out of 135555 words

Chapter 20 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

653

ba? She's very simple and kind, but why do you attempt to kidnapped her?"

Kamar Nurat zatayi kuka tace? "bafa laifi na bane, Daddy ne"

Yusuf ya Wan ?ara matsowa yace? "Amma me tayi wa Daddy haka da zesa a saceta?" yai maganar yana kallon idon Nurat, Yarinya ce dan haka yake binta a sannu cikin hikima

?an shiru tayi sannan tace "Nifa ban sani ba"

"Haba me sunan manya, Haske maganin duhu, baki kama da ma?aryata ba, ni ya akayi ma kika san Widad har kuke hulWa bayan bata son mutane?"

"Nifa ba wani hulWa mukeyi sosai ba, da tun ina ?arama, gidan su na U. K yana kusa da namu daga baya suka dawo Nigeria shine... Sekuma tayi shiru tana satar kallon Yusuf.

"Shine me? "

"Dad Wina sunyi faWa da Daddynta akan Siyasa, shikenan abunda nasani, Amma dan Allah karka gayamata Daddy nane yasa ayi kidnapping Winta idan ta sani, zata sa a kai Daddy na prison ne"

"bazan gaya mata ba, ai kin gayamin gaskiya, amma naga Daddynta Wan kasuwa ne ba Siyasa ba me zesa suyi faWa da Daddynki akan siyasa"

"to ainima bakomai na sani ba, muna yara lokacin Amma tabbas sunyi faWa ne shine yake son ya rama akan Widad, amma ni ban san me yake so yayi mata ba"

Yusuf yace "shikenan nagane, gaskiya you are so kind dear, Insha Allah bazan bari taji ba, Amma dan Allah karki bari a cutar da ita, kinga marainiya ce ita abun tausayi, ke kina da Mum da Dad Winki ita kuma she's orphan"

Jinjina masa kai kawai tayi.

Yusuf yace "Bani wayarki in sami ki lambata, se mudinga gaisawa ni daga yau nayi ?awa, ni zan maye miki gurbin ?awancen ki da Widad"

Kallon sa tayi ta Wanyi murmushi yadda yake magana ya burgeta, bashi da hayaniya, ya iya tsara magana daki daki, se yanzu ta gane ranar da yayi mata wannan barazanar ne ya koma kamar wani mugu amma ba haka yake ba, ta mi?a masa wayar sannan tace?
"Amma ni ban sanka a Family Winsu ba, waye kai a gurin ta?"

Yusuf yayi murmushi yace
"i don't belong to her family, but a very important person attached to her destiny"

Kallon sa tayi cike da rashin fahimta za tayi magana ya kashe mata ido Waya, gaba Waya seta sunkuyar da kai ta kasa maganar, ya daWe yana daddana wayarta, ita kuma ta kasa cewa komai.
Seda ya gama abunda yake sannan ya mi?o mata wayar yace?

"Nagode sosai ?awata, Allah ya bar zumunci, ni zan koma naji daWin kasancewa dake da wannan hirar da mukayi"

Murmushi tayi tareda sunkuyar da kai tace? "baka gayamin sunan ka bafa"

"Sunana Abokin Nurat, Just call me Aboki or any name you like, good night Nur"

Ya ?arasa maganar tare da nufar hanyar fita yana addu'a Allah ya? shiga lamarin sa akan wannan aiki me hatsarin gaske da yake yi, yasa hanyar da ya Wakko ta zama mafita ga al'amuran.
Yayinda Nurat ta rakashi da ido har ya fice

Nurat tana komawa cikin gida Maman ta tace
"Ke lafiya kuwa? Waye wannan yazo kika daWe haka?"
"Abokina ne yazo muka gaisa" tai maganar cike da basarwa ta shige Wakin ta tana tunanin Yusuf



(Masha Allah, daga wannan posting bana tunanin zan kuma wani posting se Allah ya kaimu ranar Asabar insha Allah, gobe in Allah ya yadda zan fara jarrabawar ?arshe ta makaranta, ku sani a addu'oinku please =?O? =?O? =?O?
Dana kammala exams insha Allah zanyi ?o?ari ku dinga samun update akan lokaci, comments Winku zesa kudinga samun update kullum, idan kun shirya yanzu aka fara wasan, ba'a fara komai ba thank you for being with me =?
? =?
? =?
?)


Domin gyara sharhi ko shawara, feel free to contact me
Ayshercool
07063065680? ? ? ? ? ? ? ? ? ?

? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? _*A?IDA TA*_
? ?

PERFECT WRITERS ASSOCIATION

(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)

https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P. W. A

*Story and written by*

_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_

The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*A?IDA TA *

I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=in


? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? PART1
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ??
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? Page 14

ELEGANT ONLINE WRITER'S




Sosai Yusuf yake ?ara samun haske akan lamarin binciken da yake yi, Sam babu specific lokacin da Widad take bawa Yusuf albashi, duk lokacin da ta bushi Iska sedai yaga alert Win kuWi, kuma kuWi masu yawa, sannan be isa yayi magana ba.

Yana ta tattara bayananan daze gabatar a gurin aiki na sakamakon binciken da yake yi.

Tunda Yusuf ya tafi Nurat take tunanin, ko ta gayawa Mahaifiyarta yadda suka yi da Yusuf, wata zuciyar ta gargaWe ta akan hakan.

********************************

Gaba Waya Widad ta takura kanta, sam ko Babban falo bata fitowa, tana iya sashin ta daga ita se magenta, duk da haka Yusuf kullum se yaje koda baze ganta ba kuwa.

Lambar wani abokinsa likita ya dubo a wayarsa ya kirashi, se da ta kusa katsewa sannan ya Wauka.

"Yusuf kana da kirki kuwa? Ace ka Sata ko neman mutane baka yi?"

Yusuf yace "Amma ka tsaya mu fara gaisawa, sarkin ?orafi"

Nan suka gaisa suka taSa hirar yaushe rabo, sannan Yusuf yace "dama doctor Hamza ina da wata 'yar tambaya ne, dukda nasan tambayar da zan maka ba a fannin daka karanta kenan ba, amma na sanka da shige shige"

Hamza yace "shikenan ina jinka, Allah yasa nasan amsar tambayar taka, in babu amsar ma? se'a nemo"

'Masha Allah, dan Allah Hamza wace irin larurar ?wa?walwa ce take sa mutum ya dinga gudun mutane? "

Doctor Hamza yace
"Anthropophobia kenan, is a mental disorder, masu irin wannan larurar suna jin tsoron taron mutane, idan abun ya tsananta ma ko ahalinsu basa son su raSe su, sedai wasu tsirari daga mutane, basu fiye son taron jama'a ba, ko shiga cikin mutane basa so"

Yusuf yayi ajiyar zuciya yace "to me yake haddasa ciwon"

Hamza yace "eh to, abun da yake haddassa wannan larurar ga wasu, idan an taSa cin amanarsu, mussaman wanda suka yadda da shi, ko kuma wani abu da ya taSa faruwa dasu mara daWi a rayuwarsu, wasu kuma hormones ne suke haddasa musu excessive fear ya danganta dai, zakaga wataran suna lafiya ?alau ga wanda ciwon be tsananta a gare su ba, amma idan ya tashi zaka ga basa son haWa ido da mutane, basa son suga ana kallonsu, kosu kasa bacci, ko yawan ciwon kai, bugun zuciyar su ya canza, wasu numfashinsu har Waukewa yake, ko su dinga karkarwa in sunga ba?o, ko wanda basu yadda dashi ba, ko kuma su dinga wrong perception akan abubuwa, ko su dinga ganin duk wanda ya raSesu ze cutar da sune"

"Ok magana, nagode sosai Hamza amma meye maganin ciwon?"

"gaskiya babu wani sahihin maganin ciwon gaskiya, rehabilitation ne a dinga kwantar musu da hankali tare da ?o?arin canza musu tunani daga mummuna zuwa kyakkyawa, dan wasu in damuwar tayi musu yawa suna fara shaye2, ko dinga wasu tunani wanda ya saSa da abunda yake a zahiri, ayi ?o?arin samar da wani abu daze dinga Webe musu kewa, koya Wauke musu hankali daga damuwarsu, in kaga an basu magani mafi akasari sedai a basu magani akan sauran matsala, kamar bugun zuciyar, ko daidaituwar hormones Win ko makamancin hakan...

Shiru Yusuf yayi yana tunani, meye ala?ar ?wayar daya gani a ?asan kofin shayin da za'a bawa Widad da ciwon nata, Doctor Hamza Yana cikin yiwa Yusuf bayanin ne ya hango Widad ta fito, tana nufo inda yake zaune, gaba Waya fuskarta a haWe kamar kullum, yauma shigar tata da ta saba ita tayi, jikin nan a tsuke a cikin ?ananan kaya.

Da sauri Yusuf yace "shikenan nagode sosai doctor, nagane Allah ya saka da alkhairi" ya katse wayar

Ya shiga wani tunanin, "to wace irin Allura akewa Widad haka? Amal tace masa ana mata wata Allura, ga kuma abunda likita yace"

Ta ?araso ta kalle shi a yamutse tace
"Wakko mota, zamu airport ne yanzu"

Ya kalle ta yace
"me zamuje yi a Airport?"

"ban sani ba" ta bashi amsa

?asa yai da idonsa yayi mata wani irin kallo sannan ya mi?e yai gaba, gaba Waya kasa gane kalar kallon tayi meya ke nufi da haka?

Ya Wakko mota ya kunna suka fara tafiya, suna tafiya yana satar kallonta yana tunanin, me zeyi wa Widad wanda ze temaka gurin canza tunanin ta mara kyau zuwa me kyau, kamar yadda doctor Hamza ya gaya masa.

Yana cikin tunanin wayarsa ta fara ringing, sedai lambar ba suna, kuma yana tsoron ya Waga yaje a cikin abokan aikinsa ne, wani yayi masa kwaSa, sekuma ya tuna halinta, yanzu yana ?in Waga wayar zata masa wata fassarar, haka ya basar ya Waga wayar yasa a kunnen sa tare da yin sallama.

Siririyar muryar mace ce ta amsa tace
"Aboki ya kake?" se yanzu ya gane muryar Nurat, murmushi yayi yace "lafiya ?alau, light ya kike?"
Wani murmushi ne ya suSuce mata tace "lafiya ?alau friend, dama cewa nayi bari in kiraka mu gaisa"

"Amma gaskiya kin kyauta Light, ina fatan kina lafiya ba kya cikin kowace irin damuwa? Kin san damuwa da yawan haWe rai yana sa mutum Sacin rai da saurin tsufa, kuma duk kyansa ya koma kamar wani abun tsoro"

Da sauri Widad ta juyo ta kalle shi, amma ya basar ya cigaba da wayar, yayin da Nurat tayi murmushi tace "Ni lafiya ?alau nake, bani da wata damuwa ko matsala ina Widad?"

"tana gidansu, ko ince kina gaishe ta ne?"

Kamar Yusuf yana ganinta ta girgiza kai tace "Kamanta kace kar in gaya mata muna abota? Na tambayane kawai dan inji ko tana lafiya"

"Eh kuma fa hakane? Amma yaushe zakizo ki ganta?"

"Ai ban san wane irin kallo za tayi min ba idan nazo gidansu, inajin tsoror"

Tsaki Widad tayi ba tare da ta kalli Yusuf ba tace

"Malam ka isheni, ka cikamin kunne"
Murmushi Yusuf yayi yace
"light, se anjima Madam tace na cika mata kunne"

Jiki a sanyaye Nurat tace "Madam kuma? Dama kana da Aurene?"

Yusuf yace "Babba dani kice bani da Aure, ina da Aure mana muna tare da ita ma, munWan fita ne, se anjima kar in sake Sata mata rai"

Wani irin wula?antaccen kallo Widad tayi masa, dama yasan a rina
"ni kake cewa matarka? Baka da hankaline, ni ka kalleni ka cemin matarka"

"waye cemiki dake nake ne? Am just kidding idan ba haka nayi mata ba zata ga kamar na mata wula?anci ne, kuma babu daWi ka Wula?anta mutum it hurts a lot, Yusuf baya Wula?anta mutane"

Wani tsakin ta kuma ja ta Wauke kanta, yayin da shi kuma yayi murmushi, a ransa yace 'Insha Allah, sena canza miki dukkanin wannan gurSatattun tunanin naki kafin in kammala bincike na"

Gurin wani restaurant sukabi, tace masa ya tsaya ai kuwa yayi parking, tana yi tana duba agogon hannunta, ta buWe motar ta fita, shima ya fito yabi bayanta.

Cikin restaurant Win ta shiga ta samu guri ta zauna, Yusuf be jira unarninta ba shima yaja kujera ya zauna.

Aka kawo musu menu
(jadawalin Abincin da suke available)
Ta karSa tana jujjuya menu Win, Wan Sata fuska tayi ta zaSi Abunda take so,
Aka bawa Yusuf ma, ya kalli Menu Win ya girgiza kai yace
"Ni ban iya cin irin wannan Abincin ba gaskiya, Umma ta cika min ciki da Wumamen tuwo dan haka ni ba abunda zanci"

Kallonsa tayi ta Wauke kanta, yayin da waiter Win tayi murmushi ta karSi menu Win ta tafi.

Karon Farko da Yusuf yaga Widad tana cin normal Abinci, sam bata damu da Abinci ba, sedai yaga tana 'yan ciye ciye, ta yaya mutum zeyi lafiya ba tare da cin cikakken Abincin da ze gina masa jiki ba, ko duk cikin rashin yardar ne oho mata.

Yanzun ma ba wani cin Abincin take ba, Wan cakala take a jikin spoon, kamar wata ?aramar Yarinya kamar me wasa da Abincin tana kaiwa bakin ta .

Yusuf ya Wan ?ura mata ido yace "Madam are you really Hungry?"

Cigaba da cakalar Abincin ta tayi ba tare da ta kula shi ba.

Ko Waya bisa ukun Abincin bata ci ba, ko naman kai bata taSa ba, ta ture Abincin ta Wau tissue tana goge bakin ta, 'Iko se Allah, Abincin naira dubu huWu akayi wa wannan cakalar aka barshi, wani yana nan yana fama da Yunwa'

"wai Harkin ?oshi?"

"wai ina ruwanka dani ne? Ta yaya zan iya cinye wannan Abincin duka?"

"Amma kin san bazaki iya cinyewa ba kika sa aka kawo miki? Akwai dubban marasa ?arfi da Abincin naira Wari ma gagarar su yake a rana, kalli uban Abincin da kika bari, wata?ila yanzu wannan da kika rage sedai a zubar, ba kyau Wula?anta Abinci, wataran kema ze iya Wula?anta ki"

Ko kallonsa ba tayi ba, ta Wauke kanta tana kallon wani gurin, amma tayi shiru tana saurarensa, gefe guda kuma ta shiga tunanin maganar sa, dagaske akwai wanda suke rasa Abincin naira Wari ya gagare su? To wani irin Abinci ma mutum zeci da naira Wari, se a samu mutum yace bashi da naira Wari?.

Yusuf Yaja plate Win Abincin gabansa ya Wau spoon ya fara cin Abincin da Widad ta rage.

Kallon Yusuf take, sosai mamaki yake bata shi sam be Wau komai da zafi ba, Abincin data rage yake ci, ko dan dai shi talaka ne oho.

Yusuf ba ?aramin mamaki yake ba yadda take Waga masa ?afa, dan shi kansa yasan wasu lokutan yana wuce gona da iri, tana ?yaleshi ne kawai

"ya naga kina kallona ko nayi wani abun ne na rashin yadda?"

?auke idonta tayi daga kallonsa zuwa wani gurin daban.

Yusuf ya ciko spoon yace
"Kinga yadda ake cin Abinci a ciko cokali da Abinci, se mutum ya ?oshi ba yadda kike yi ba, kamar kina wasan yara, koda yake yarinyar ce ai"

?ago ido tayi ta kalle shi, amma ya cigaba da cin Abincin ya?i kallonta, lallai Yusuf ya samu dama a kanta ya fara rainata, tunda harya samu damar gaya mata maganganun da yaga dama, ita kanta Widad tana mamakin yadda take ?yale Yusuf, ba yadda za tayi dashi wata ?addara me ?arfi ta shigo dashi cikin rayuwarta, wanda ko dan albarkacin hakan yaci ta dinga Waga masa.

Seda ya kammala sannan ta ajiye masa ATM Winta, ta mi?e ta nufi hanyar fita, Yusuf kuma ya nufi gurin biyan kuWin, kafin Widad ta kai ga ?ofar fita wani mutum da tunda suka shigo yake kallonta yabi bayanta.
Yusuf yace "ashe akwai mini Drama yau"

Ya biya kuWin ya fito, sedai yana fitowa ya tarar tana zazzagawa Mutumin masifa.

"Kalle ka ni zaka biyo kace in baka lambata? Bazan bayar???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ba shashsasha an gaya maka kowa sakaraine irin ka?"

"Ni kike cewa sakarai?"

"Na gaya maka ko akwai abunda zaka iya ne?"

Yusuf ya ?araso da sauri gurin yace "haba bawan Allah, ya zaka biyo matar Aure kace kana so?"

Mutumin ya kalli Yusuf yace "Matar Aure kuma? Da wannan shigar tata?"

"koma wace irin shiga ce tayi ina ruwan ka? Haka muka tsara rayuwar Aurenmu, haka muka ga damar yi, idan har kasan shigar da tayi bata dace ba meye na biyo ta? Kana gurin nan muka zo tare mu kaci Abinci, danme zaka biyo ta kace kana so?"

Mutumin yace "Amma indai wannan matarka ce gaskiya kayi dacen Auren kyakykyawar mace, sedai bata da Wa'a kuma bata san darajar Auren ta ba"

"bakomai a haka nake son a bata, sannan karka kuma gangancin kiran ta da wasu miyagun kalamai, ka gode Allah da ban Wau mummunan mataki akanka ba"

Ya juya ya kalli Widad da mamaki ya hana ta magana, A fusace ta juya ta tafi mota ba tare da tace komai ba

Yusuf ya juya ya koma motar shima yana shiga ya zauna, ya kunna motar suka fara tafiya, ba tace komai ba se tafasa da zuciyar ta take yi

Ba zato ba tsammani, Widad ta ?an?ance ido tace
"i thinks you drunk something abusive today, kasan me ka faWa kuwa? Which type of Weed did you take today? Wane irin rashin hankali ka aikata? Meye hakan kake ne dan me zaka dinga danganta kanka dani a matsayin mijina, kai ko Auren zanyi zan auri talakan mutum kamar Kane?"

Dukda yadda kalaman Widad suka daki zuciyar Sa haka ya daure, yayi parking Win motarsa, ya matsa Kusa da ita ya matsa yace "Abunda kika ci dai shi naci, dukda baki san meye So ba, ?arewa ma kince baki yadda dashi ba, amma the magic behind Love is that, ba ruwan sa da talaka kome kuWi, sannan wannan abunda nayi shine kaWai mafita daze hana kowane kare da biri binki, da kuma ?arewa surar jikin ki kallo, please Dress decently to avoid such type of people, dukda ina matsayin me miki aiki, aikin ma na direba, I have to tell you something, you have an attractive beauty Widad, stop exposing it anyhow yana taSa zuciyata a duk lokacin da kika fito da wannan shigar naga wasu na ?arewa wannan kyakykyawar halittar kallo, your beauty suppose to be only for your husband, duk wata mace me tsadace jikinta ma me tsada ne meyasa zaki dinga bari ana ganin naki?"

?aga ido tayi tana kallon sa, gaba Waya Yusuf ya rufe mata baki, ya kulle mata kai, gaba Waya ta nemi izzar da jin kan da zata masa wula?anci ta rasa, yau wani irin kwarjini yayi mata data kasa cewa komai, shi kuma ya samu damar hakan yake ta abunda yaga dama, a baya zata iya rantsewa baze aikata haka ba, ganin yadda ko magana baya son yi.

Haka suka cigaba da tafiya kamar kurame, kowa da abunda yake sa?awa a zuciyar sa, gaba Waya tunanin rashin mutuncin da zata yi wa Yusuf take.

Har suka ?arasa airport bata iya cewa komai ba, parking yayi amma bata buWe murfin motar ta fita ba, shima zaman sa yayi ya?i fita, ya sauke glasan suka cigaba da zama, lokaci2 ta dinga duba agogon hannun ta.

BuWe ?ofar tayi ta fita,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login