Showing 18001 words to 21000 words out of 135555 words

Chapter 7 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

682

watsi tayi da kayan shopping Win da tayi a falon, tai cikin part Winsu da gudu tana kuka, abun yayi yawa taji zafin cin mutuncin da akayiwa Yusuf ga tsabar wula?anci da suke fuskanta a gidan nan se kace Almajirai, kokuma wasu bayi.

Ramlah ta kalli mahaifiyar su tace
"Mummy am tired wallahi enough is enough are we slaves? see how this little baby is shouting at both of us including you, Mummy you have to do something"
Kafin Mummy tayi magana Amal ta shigo tana kuka.

Mummy tace "Amal meya saki kuka?"

"gaskiya ni Mummy zan tattara kaya na in bar gidan nan na gaji, wannan wane irin cin zarafi ne?"

Mummy tace "duk nasan da haka amma kuyi ha?uri ku ?ara wataran se labari da munsamu abunda muke so shikenan fa an wuce gurin"

Amal tace "dan Allah Mummy yaushe wataran Win nan zata zo, shekara nawa muna zama kaman bayi? Wallahi nagaji kalli cin mutuncin da tayi wa wannan bawan Allah dan kawai ya kaini unguwa"

A fusace Ramlah tace "dallah rufewa mutane baki, dan taci masa mutunci seme ina ruwan wani? Shi ta fara yiwa cin mutunci? Dama naga yadda kike wani za?ewa a kansa tun wuri ki nutsu dan ni natsane shi wallahi sam ban yadda da shi ba"

Amal tace "Malama ba ruwan ki da abunda nake yi seki ta tsanar tasa ai, seki kashe shi tunda kin tsane shi"

Mummy tace "kunga dan Allah ya isa haka kar kuyi min faWa, ni kaina ban yadda da wannan Yusuf Win ba, narasa yadda aka yi megidan nan ya wani Waukake shi haka, ina son sanin daga ina yake"

HaWe rai Amal tayi ta zumSura baki

Mummy tace "ku kuke tada hankalinku, Ramlah zancen da kika yi min ranan na tambayi babanta ya tabbatar min da cewa Aurar da ita zeyi"

Da yake Amal bata san zancen ba da sauri ta waigo tace "Aure kuma? A hakan za ai mata Aure? Waze kwashi wannan Jarabar"

Ramlah tace "Mummy dama na gaya miki, Amma wane me tsautsayin za'a li?awa wannan Mahaukaciyar? Nasan dai bata da saurayi to waze ma kulata taci masa zarafi"

Mummy tace "ba wani bane Fahad? Win Alhaji Bulama ne"

Asahar Ramla ta saki tace "Wane Fahad Win?"

Murmushi Amal tayi tace "Bulama nawa muke da shi? Fahad dai da kika sani, Fahad naki shine me tsautsayin"

Ramlah tace "TaSWijan wallahi da sake, baze yuwu ba akan me? Ita Hajiyar sa tana me za'a aura masa wannan tantiriyar ga hauka gashi maybe ta gama watsewa da turawa, shekararta nawa a turai, Allah kaWai yasan me take acan baze yuwu ba"

Ta mi?e ta bar Wakin tana masifa.

Yusuf be bar gidan ba ranar se bayan sallar isha'i.
Koda yaje gida ya tarar Umman sa ba taci Abincin dare ba shi take jira, seda sukaci Abinci suka yi hira sannan ya koma Wakin sa.
Ya Wakko laptop Win sa ya shigar da duk abunda ya faru da date da komai, dukkanin hirar da suka yi da Amla seda ya rubuta sannan ya kwanta.

Tun daga ranar Yusuf yake taka tsantsan gurin bin dokokin Widad, Sannan yana ta ?ara lura da yanayin mutanen gidan da Wabi'ar kowa daga cikin su.

Widad ta aika Ramla ta kira mata Yusuf.
Ramlah tana zuwa inda suke zama ta kalle shi a wula?ance tace
"kai wa kake kazo inji waccan yarinyar"

Yauma Yusuf ya shirya tsaf ze kai Widad Store za tayi siyayya bayan fitar su, Hajiya Halima ta aika aka kira mata Isa mai gadi, yaje ya same ta a ya dur?usa ya gaishe ta, ta amsa masa a wula?ance sannan tace

"kaine ka kawo wa Widad direba ko?"

"Eh nine Ranki ya daWe"

"Good, ina son sanin daga ina yake?"

Isa ya risina sosai sannan yace "Wallahi ranki ya daWe ban san daga inda yake zuwa ba, nima wani abokina ne Sani ya kawomin shi yace Wan uwan sane amma ban daga ina yake ba"

"ka buWe kunnen ka da kyau ka saurareni"

Isa yace "to Hajiya"

"Ina so duk yadda za'ayi in san daga ina yake? Daga ina yake zuwa gidan nan, sannan ina so ka ?ara samun ido akan sa sosai ina tunanin akwai wani Soyayyen abu a tare da shi"

"An gama ranki ya daWe insha Allah zanyi yadda kike so"

"sannan wannan maganar ina so ta tsaya daga ni se kaine, bana son wani ya san munyi ta"

"babu me ji ranki ya daWe"

"tashi ka tafi" Isa ya tashi fita.

Yusuf kam wani katafaren shago ya kai Widad, ta siyi kayan da take bu?ata, hatta ruwan roba da zata sha seda ta siya abun ta.
Banda kayan ciye2 da sauran kayan ?yale2

Seda sukaje gurin biyan kuWi ta kalli Yusuf tace "jeka mota ka Wakko jaka ta"

Ba musu yaje ya Wakko 'yar ?aramar jakar ta ya kawo mata"

"buWe ka Wakko ATM card Wina"

Ya Wakko ya ri?e aka lissafa kuWi, kuWi ne masu yawan gaske, ko a jikin ta tace
"basu ATM Win" ya mi?a musu suka saka a POS suka mi?o masa yasa ka password ya sa hannu ya karSa ya mi?o mata domin ta saka lambobin da zasu bada damar cirar kuWin, a hankali tai ?asa da muryar ta tace

"7724" Yusuf ya gane me take nufi haka ya danna lambobin ya mi?a musu.
Suka ciri kuWin su yana mamakin me yasa ta gaya masa password Win cirar kuWin ta.

Sun fito harabar Store Win zasu tafi suka wuce ta gefen wani mutum dake ?o?arin rufe motar sa yabi Widad da kallo tare da faWin subhanallah.

Da sauri yabi bayan su Widad, Yusuf yayi gaba yana zuba kaya a mota mutumin ya sha gaban Widad yace

"Ahh excuse me Madam you look so hot"

Zare glashin fuskarta tayi tai masa kallon sama da ?asa ta mayar da glass Win ta, tai gaba abunta.

Sake binta mutumin yayi ya sha gaban ta zeyi magana Widad tace "wai me kake nema ne?"

Yusuf kam ganin ta tsaya ya sashi komawa inda take tsayen dan ganin meke faruwa.

Mutumin yace "Wow ashe bahaushiya ce? Gaskiya beb bazan Soye miki ba kin tafi da imanina, kin min ina sonki, ki bani contact Winki mana se muyi magana, you look sexy" yai maganar yana wani kashe ido irin na 'yan bariki tare da mi?owa Widad wayar sa

KarSar rantsatsiyar wayar tayi kaman gaske, ta sake ta a ?asa ta fashe sannan tace "waya gaya maka samun lamabr mace kamar ni a gurin ?as?antattun mutane marasa amfani irinka abu ne me sau?i, dalla matsa a gabana ko in tsinka maka mari sakarai kawai"

Waro ido mutumin yayi "ni zaki tsinkawa mari? Kin san waye ni kuwa? In baki wayata ki fasa min"

"Waye kai banda banza wofi, matsiyaci mara amfani? Kauce a gaban kafin inyi maganin ka"

Kan Widad mutumin yayo yana kumfar baki "Wallahi sena nuna miki koni waye a garin nan, 'yar uban waye ke da zaki min haka? Sena ci zarafin ki na wula?anta ki"

Tuni Attention Win mutane ya fara yowa kansu kaman ze daki Widad, Yusuf ya shiga tsakanin Widad da mutumin ya kalli mutumin yace

"kana ta mana kumfar bakin ba' a san waye kai ba, ita kasan wacece? Ina ruwan ka da ita da zaka biyo ta kafaWi maganar banza akan ta, ka kiyaye harshen ka kafin a nuna maka ?arfin ikon data ke dashi"

"Kaikuma waye kai waye ya sakoka a cikin wannan maganar?" mutumin yasa hannu a aljihu ya mi?owa Yusuf id card Winsa, kafin Yusuf ya karSa Widad tasa hannu ta karSe ta duba id card Win nasa sannan tace

"Ashema matsiyaci ne ta?amarka kaki ko?? Zan iya sawa a keta kakin naka a gaban mutane a wula?anta ka, a tozarta min kai, sannan in Waure ka, kuWi sunfi wannan kakin banzar da kake tin ?aho dashi, Widad Nasir Daula inada Arzikin da zan wula?anta ka ka ?are a gidan yari sakarai kawai "
tayi jifa da ID card Win nasa ta tofa miyau akai

Ai Sunan ta data faWa yasa mutumin nan wani mummunan zare ido tare da sauke numfashi yana kuma maimaita sunan nata.

Widad ta wuce mota Yusuf ya bita suka tafi, suna tafe tana ?wafa tareda yin tsaki jefi2 kallon ta kawai Yusuf yake.

Suka isa gida ta buWe murfin motar ta fice abunta, Yusuf ya Webo kayan ya bita dasu, matar gidan tana falo tana kallo, Yusuf ya shigo yabi bayan Widad har Wakinta ya ajiye mata kayan, ze juya ya Webo sauran tace "Wan tsaya" Yusuf yaja ya tsaya tazo ta duba kayan, ta Wakko wata Jaka da turaruka a ciki ta ajewa Yusuf, cike da iko da kashedi tace

"daga yau karka ?ara saka wannan banzan turaren da kake sawa in zaka zo inda nake, ga wannan turarukan kar in kuma jin kasa wannan turaren dan yana samin tashin zuciya ina fatan ka gane?" jinjina mata kai yayi alamar Eh.

Ya Wau ledar turaruka ya fita ya kwaso mata sauran kayan ya kawo mata, yana zuwa ya tarar ta shiga wanka, dan haka ya haWa da ledar turarukan da ta bashi, ya ajiye mata akan gadonta yai ficewarsa.

Bayan Yusuf yayi sallar Azahar ya nemi guri ya zauna a inda suka saba zama da sauran ma'aikatan gidan, Isa mai gadi yace
"Yusuf manyan ?asa, gaskiya ka ciri tuta a gidan nan, ina jinjina maka"

Yusuf yace "Mena yi na cancanci jinjina haka"?

"Ahh irin yadda kake jure cin mutuncin wannan yarinyar mana, naga da alama kaman kai bata yi maka wula?sncin, amma dukda haka kana ha?uri wallahi yarinya se kace sheWaniya, zuciyar ta babu Imani se miyagun A?idun turawa to aibtama ci uwar turawa wannan"

Yusuf yace "kaga dakata Isa, kana gidan mahaifinta kana cin Arzikin su sannan kuma ka dinga zagin ta? Aiba'a haka a rayuwa, ni duk wannan abubuwan da kuke faWa akan ta ni bana? gani, danni ba ta yi min ba"

Isa yace "ni na rasa me yasa kullum kake ?o?arin kare ta, da anyi magana ka hau kare ta, ina tausayawa ranar da zata maka mugun halin nata, naga yadda zaka yi ai"

"kaga Isa abar wannan maganar dan Allah"

Isa yace "shikenan tunda haka kace, nikam nace ina Sani kuwa? kwana biyu baya zuwa gidan nan ko a waya bana samun sa, nasan kai kuna haWuwa tunda unguwar ku Waya"

Yusuf yace "waye ya gaya maka unguwar mu Waya?"

"Ai gani nayi Wan uwanka ne shiya kawo ka gidan nan, dan haka nayi zaton unguwar ku Waya"

Yusuf ya murmusa yace "A'a ba unguwar mu Waya ba"

"to kai a wace unguwa kake? Ko ince inane ?auyen ku? Dukda baka yi kama da 'yan karkara ba, ni mamaki ma nake yadda matashi kamar kai yake aikin direba"

Yusuf yayi murmushi yace "Isa kenan, dama su' yan ?auyen wata kamace dadu ta daban ne? meyasa ka damu da sanin unguwar da nake?, indai Sani ne zan nemo maka shi dukda ba unguwar mu Waya ba, zan kawo maka shi har nan yazo"

Yusuf ya basar da zancen ya?i gayawa Isa unguwar da yake.

Duk wasu hikimomi Isa yabi, Amma Yusuf ya nuna masa ?warewa irin ta jami'in sirri ya basar da zancen ya shiga wani.
Daga ?arshe ma ya mi?e ya bar gurin, Isa yace? "wannan anyi Jarababbe me taurin kan masifa, ?iri ?iri ya?i gayamin, amma zaka ga tsiya, in kasan wata baka san wata ba, zan biyo maka ta inda koka ?i Allah seka faWa"

Share please =?O?=?O?=?O?

Masoya masu Comment ina godiya, Allah ya bar ?auna =?
? =?
? =?
? ku sani yanzu aka fara wasan, amma gaskiya idan ba'a Comment yadda nake so zan Wau matakin da ya dace, dan Allah idan kin karanta idan kin san Tanks kawai zakice koki turamin sticker ki ri?e abun ki please =?O?=?O?=?O?

Domin sharhi, gyara ko shawara ?ofata a buWe take, feel free to contact me, sedai in ban buWe sa?on da wuri ba ayimin afuwa, ina godiya =?
?

Ayshercool
07063065680

? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? _*A?IDATA*_


PERFECT WRITERS ASSOCIATION

(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)

https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P. W. A

*Story and written by*

_*AISHA HUMAIRA
(Daddy's girl)*_

The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*A?IDA TA *

I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum

Ha??in Mallaka ?& : Littafin nan mallaki nane, tun daga sunan labarin zuwa abunda ya ?unsa, ban yadda wani ko wata ya sauyamin ko yin Amfani da wani Sangare na labarin ba ba tare da izinina ba, Nagode



https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends






ELEGANT ONLINE WRITER'S

? ? ? ? ? ? ?

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? PART1
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? Page 6







Widad kam koda ta fito daga banWaki, da jakar turarukan nan data bawa Yusuf ta fara yin arba akan gadon ta, ta ?arasa a hankali ta duba, sune dai turarukan da ta bashi,
"lallai wannan Wan rainin hankali ne, ni zan bashi abu yazo ya ajiye min?"

Fita tayi falo ba kowa dan haka ta wuce part Winsu Amal, tana zuwa ta tarar da su a kitchen suna ta girki suna hirarsu, Wai Ramlah zata yi ba?i, se hada hada suke da kaji da sauran kayan masarufi.

Basu san da zuwan Widad ba se muryarta da suka ji cikin isa tace
"Ramlah kije gate ki kiramin driver na yanzu"
Cike da Sacin rai, ba tare da Ramlah ta kalleta ba tace "to"
Haka Ramlah ta fita tana ?un?uni ta nufi bakin gate.

Tana zuwa ta tarar Yusuf ya siyo Abinci ze fara ci, Ramlah tazo kansa ta tsaya ta ?are masa kallon up and down a wula?ance, ta kalli gurasar gaban sa ta masu balango da nama ta kuma kallon sa ta taSe baki ta Wanyi tsaji taxe

"kai kazo inji waccan yarinyar"

Banza Yusuf yayi mata ya cigaba da ?o?arin cin Abincin sa.

"Wai baka ji ne?" ta masa magana cikin tsawa.

Nura direban Alhaji yace "Yusuf da kaifa take magana"

Yusuf ya Wago ya kalli Nura yace "yawwa Sunana ka ambata, meze hana ta kirani da Sunana dan me zata cemin kai, kuma ni ban san wata yarinya a gidan nan ba"

Mamakine ya kama Ramlah, dama yana magana haka da wula?anci amma yake iya tsayawa Widad taci zarafin sa? Ba mamaki saboda kwaWayin abun duniya kar a kore shi shiyasa yake shnaye wula?ancin Widad, amma har ita wannan talakan ze buWe baki ya gayawa magana a fusace tace

"kai saurara bazan kira sunan naka ba, uban waye kai da zaka dinga tambayar ban san sunan ka bane? Kai a wa? Ka kiyaye ni wallahi bana son shirme idan kace zakamin rashin mutunci zaka ga abunda ze biyo baya, sannan idan kaga dama kaje, in baka ga dama ba karka je ka san sauran"

Yusuf yayi kaman ba da shi take ba ya ci gaba da antaya gurasar sa. Ran Ramlah ne yai mugun Saci da ganin wannan rainin hankalin na Yusuf, ?wafa tayi ta koma cikin gida.

Nura yace "Yusuf dan me zakayiwa Ramlah haka? So kake kaja wa kanka a kore ka?"

Yusuf yace "Nura kenan, to a korenin mana seme?" ya ci gaba da cin gurasar sa seda ya gama cin Abincin sa, Sannan ya mi?e ba tare da ya kuma cewa komai ba ya nufi cikin gidan.

Yana zuwa ya tarar da hakimar ta Wora kafarta akan centre table tana jiran isowar sa.

Yusuf ya ?araso cikin girmamawa yace "gani ranki ya daWe"

Widad tace "se yanzu ka ga damar zuwa? Na tura a kira ka kace bazaka zo ba seka gama abunda kake?"

Da confidence Win sa yace "bance ba zanzo ba ina cin Abinci ne lokacin"

"ba tun Wazu aka kaiwa ma'aikatan gidan nan Abinci ba?"

"Aini ban sani ba munfita tare da ke, kuma ni ba'a taSa Abinci ba"

Tsuke Fuska Sosai Widad tayi tace "Ramlah kiramin larai" Ramlah ta juya ta tafi kiran larai, Widad ta kalli Yusuf a wula?ance tace

"me kake nufi da in baka abu ka ajiyemin kayi tafiyar ka? Me kake nufi da hakan? Harni zan baka abu saboda wula?anci da girman kai irin na talaka harni zaka gwadamin halin naku na talakawa na girman kan banza akan abunda baku dashi"

Yusuf ya Wanyi murmushi yace "ba girman kai bane Madam, bakomai ne yasa na ajiye ba face abunda kika bani yafi ?arfin talaka kaman ni in saka, duk wanda yaji ?amshin wannan rantsatsun turarukan to tabbas zan zama abun tuhuma ga al'umma, kiyi hakuri wannan turaren seke"

Wani irin murmushi Widad tayi wanda ita kaWai tasan ma'anar sa, sannan ta tsuke fuska tace

"Amma fa ka iya rainin wayo sosai, shikenan amma idan na kuma jin tashin wannan banzan turaren a jikin ka kasan sauran"

"Insha Allah bazan sake saka turaren da shugaba ba taso ba"

Ramlah ce ta dawo tareda 'yar aiki larai na biye da ita, jikin larai se tsuma yake tazo gaban Widad ta dur?usa.

"Larai Me yasa ake hana direba na Abinci?"

Larai ta kalli Ramlah a Wan dirirce sannan ta dawo da kallon ta kan Widad za tayi magana, Widad tace "Idan kikamin ?arya sena hukunta ki"

"Wallahi ranki ya daWe Hajiya ce tace kar a sake a bashi Abinci, ba a cikin ma'aikatan gidan nan yake ba"

Widad tace "hmmm tunda ita ta siyo ta kawo ko? Ke Ramlah kije ki gayawa mahaifiyarku, ko kare na ajiye a gidan nan ya zama dole a bashi duk abunda yake bu?ata tunda lokacin da'ake tara dukiyar gidan nan bada gumin ta aka tara ba, sannan....

Yusuf katseta ta hanyar cewa "Amma uwa Wakina ina ganin idan kika yi haka baki kyau ta ba, ki bari...

"Shut up....., do you think am doing it because of you?, let me tell you something, ba nace a baka Abinci a gidan nan dan komai ba sedan kauce wa hatsarin dake tattare da hakan, karka manta YOU SIGN ON YOUR DEATH CONTRACT ya rage naka kula da rayuwar ka"

Ta mi?e ta nufi part Winta cikin takunta na isa.

Jiki a sanyaye Yusuf? ya fice yana mamakin waime take nufi da wannan death contract Win

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login