Showing 114001 words to 117000 words out of 135555 words

Chapter 39 - AKIDATA book 1 HAUSA NOVEL

17 Jan 2026

659

ko bahaushiya ce ke, to sedai ko ruwa biyu"

Widad tace "ruwa biyu kamar yaya?"

Hansai tace "kamar ace mamanki bahaushiya mahaifinki wani yaren, ko mahaifinki bahaushe mamanki wata yaren"

Widad ta Wanyi jim sannan ta murmusa tace "dukkansu Hausawa ne, mazauna Kano"

Hindu tace? "kano, dan Allah a kano kike?"

Widad tace "kin taSa zuwa ne?"

"Ni waze kaini kano? Muna dai jin labarin kano, ance garin yana da kyau sosai, kuma mutanen kano suna da kirki"

Widad tace "Insha Allah wataran zaki kano, ba laifi kam kano tana da kyau, nikam ya sunanki ne"

Hindu tace "sunana Hindu"

Widad tace "Masha Allah, Hindatu"

Gwaggo ce ta fito hannunta Wauke da ?warya da rariya tace "Amarya yau hira ake haka? Badan da kaina naga kina surutu ba, da zance bake bace"

Widad tace "Wallahi gwaggo bani da surutu, amma ina magana sosai ai"

Hanne kuwa dake bakin rijiya tana wanke wanke ko kulasu ba tayi ba.

Itakuwa Hari fitowa tayi da gero, ta zuba a turmi ta fara daka tana habaice habaicenta, basu kulata ba suka cigaba da hira.

Gwaggo tace "Ai Amarya mutum rahama ne, ko yaya idan kina Wan fitowa ana hira zaki rage kaWaici, amma ace ke mijinki kawai kika sani"

Widad tace "Mama kenan, to ai shikaWai Win kawai na sani, kawo in tayaki tankaWawa"

Gwaggo tace? "A'a kar in takura miki"

Widad tace "ni baki takuramin ba"

Ta Waga kai ta kalli Hari tace "dan Allah malama kiyi Waya, ko dakan kokuma wa?e wa?en haba dan Allah, da wanne za muji ?arar daka ko kuma na wannan hayaniyar da kike yi"

Hari tace "Allah ya haWani da Ba?ar Jaraba ni Hari jikar Hama, na kulaki ne ko tsabar jan bala'i ne? Wallahi ki fita a sabgata, tun kafin in miki wula?anci"

Widad ta sunkuyar da kai tana dariya, dama abunda take so kenan, ta zungurota taita masifa, dan ita yanzu ta maida Hari comedy.

Widad ta karSi tankaWe kamar abun Arziki, ta ri?e rariyar da hannu Waya, ta Waga hannun sama tana girgiza rariyar, garin kuwa se kama gabansa yake, dan haka iska ta dinga kwashe shi, gwaggo kuma takasa yi mata magana saboda kawaici.

Yusuf ne yayi sallama hannunsa Wauke da ledar viva, hango Widad yayi tayi buWu buWu a cikin gari, gashi a ?ar?ashin bishiya take tankaWen, iska duk ta kwashe garin.

Hanne na ganinsa ta wani fara mutsu mutsu da gyare2, tace "sannu da zuwa" Yusuf be kula da ita ba
Da sauri ya ?arasa inda Widad take? yace 'Subhanallah Widad waye ya saki wannan aikin "

Gwaggo tace "seda nace base tayi ba, tace in bata tayi"

Yusuf yace "wa yace ki bata, Mama bata iya bafa, kalli yadda tayi miki Asarar gari"

Murmushi gwaggo tayi, ta Wauke kai daga kallonsu.

Widad tace "Na iya, ba gashi inayi ba, kai komai nayi seka gwalemin"

Yusuf yace? "Ni na isa kiyi abu in gwale, amma kalli yadda kika Sata gurin"

"Ni dai ka ?yaleni in cigaba da aikina"

Yace "Naji, amma kawo in nuna miki yadda akeyi"

"A'a ni naga yadda akeyi ai, shine nima nake gwadawa"

Gwaggo kam gaba Waya kunya suka bata, dan haka ta mi?e ta bar musu gurin gaba Waya.

Yusuf yayi ?asa da murya yace "dan Allah kiyi ha?uri ki kawo, wallahi baki iya ba kawaici kawai tayi miki, amma wannan aika aika kike mata"

Sakar masa rariyar tayi, ya shiga gwada mata yadda ake yi, kawai ta kwashe da dariya, ya kalle ta yace "lafiya kuwa?"

"A'a gani nayi ka iya sosai"

Ba ?aramin kyau tayi ba dariyar da tayi, karon farko da tayi fara'a haka sosai ya gani.

Kawai ya shagala da kallonta, ya Wanyi murmushi ya cigaba da nuna mata yadda akeyi.

Hanne kuwa ji tayi ta tsani Widad gaba Waya, ko ganinta bata son yi ganin Yadda Yusuf ke wani ?ure Widad da ido se taji kamar tayi kuka.

Megari ne yayi sallama ya shigo, yace "Malam Yusuf ka dawo kenan?"

Yusuf yace "eh Baba na dawo" Megari yana jin daWin yadda Yusuf yake girmamashi

Yace "ya kasuwar kuwa?"

Yusuf yace "Alhamdilillah, naje harna dawo"

Megari yace "to masha Allah"

Widad kam ko kallon Megari ba tayi ba, balle tace masa wani abu, Megari ya ?araso inda take yace "wannan 'ya tawa akwai miskilanci, tunda ba zata kula baban nata ba, toga tsaraba na kawo mata, Allah ya ?ara ?arfin jiki"

Ya ajiye mata dabino rabin kwano a gabanta, Yusuf yace "Mungode sosai Baba, Allah yasaka da alkhairi"

Megari yace "A' a bakomai Yusufa, Allah ne ya haWa mu zama tare, kuma naji harga Allah kun kwantamin, Allah yayi muku Albarka"

Yusuf yace "Ameen"

Yusuf ya Wau ledae daya shigo da ita, da wadda Megari ya bawa Widad, ya shige gaba Widad na binsa a baya, gwaggo tace
"Amarya karSi kayan hannun nasa mana"

Widad tace "Ai ze iya Wauka, ni yamin nauyi"

Gwaggo ta jinjinawa gaSunta irinta Widad, akwai bu?atar a zaunar da ita ayi mata takara akan zama da miji.

Suna shiga Waki Yusuf yace "yanzu uwaWakina abaki abu amma ki kasa cewa kin gode, baze ji daWi ba fa"

Maimakon tayi magana, sema sosa kai data hauyi tana wasa da gashin kanta ta wuce inda katifarta take, Yusuf? ya bita da ido, wato se yanzu yake ganin tsabar yarintar Widad, wato a da Winma tsabar izzarta da jin kaine yake sa ka ganta kamar wata babba amma kwanan nan wautar da Widad keyi wasu lokutan, suke ?ara fito da yarintar ta, sedai har yanzu wannan izzar da jin kan basu barta ba.

Yusuf yace yakamata kidinga gaida Megari, kinga yana mana ?o?ari shima kinji gimbiyata.
Aikuwa nan da nan ta haWa rai , Yusuf yace "meye kuma na haWe ran?"

"Ai kafini sanin abunda ka faWa, kuma kasan bana so"

Hindu ce tayi sallama a Wakin nasu Yusuf ya amsa, ta shigo da kwano ta dur?usa ta gaida Yusuf, Yusuf ya amsa mata, tace? "Amarya gashi inji Gwaggo"

Widad tace "to Nagode"

Hindu ta juya ta fita, Widad ta buWe kaanon tace "yau kuma meye wannan?"

Yusuf ya karSa ya duba yace "kwaWon rama ne"

Ta kalle shi tace "meke nan?"

Yusuf yace? "kici kiji mana"

Tashi tayi taje ta wanke hannu tazo ta zauna, ta Wiba takai bakinta, yatsine fuska tayi tana taunawa da ?yar, kamar tayi kuka tace
"Wai su mutanen nan basa girka abunda akeci ne?"

Yusuf kamar ya tintsire da dariya yace "wannan me ake dashi in ba ciba"

"to naji tsami, ga gishiri da kamar sugar"

Yusuf yace "kyaji dashi, nidai bari inje inyi salla" ya mi?e ya fita.



Abu kamar wasa, sa 'yan sanda suka tashi suka kama Anwar da Doctor Sufyan, wai za' ayi bincike a kansu akan Satan Alhaji Nasir Daula, aka kama wasu daga ma'aikatan Asibitin sannan aka rufe Asibitin. Tun ana Soye Soye har abu ya fara bayyana cewar wai Alhaji Nasir Daula ya Sata a Asibiti.

Hankalin Hajiya Halima ya tashi, jin an kama mata Wa an kai shi police station, gidan Bulama ta shirya ta tafi bagazan bagazan ta Wau mota ta fice.

Tana fita Isa yace "Matsiyaciyar mata, da yake Wanta aka kama kalli yadda ta fita afujajan, amma mijinta na kwance a Asibiti ko a jikinta, ni Wanne ma yake bani tausayi da nace Allah yasa baza'a sake shi ba"

Murtalah yace "ai Matsiyaciya Waya kenan, kalli yadda ta saida fiye da rabin motocin gidan nan, kalli Yadda tabi ta rage mana albashi dan Azzaluma ce, Allah sarki Yusuf da uwaWakinsa, ko a wane hali suke oho?"

Nura yace "Ai wallahi se yanzu nake ganin ranar yarinyar nan, duk wula?ancinta ha??inmu baya ciwo koda megida baya nan, ubangiji Allah ya bayyana Alhaji Daula"

Isa yace "Ameen dai abubuwa se faruwa suke kamar almara wai anemi mutum a gadon Asibiti a rasa, Allah ya kyauta"

Suka haWa baki sukace? "Ameen"


Yusuf ya dawo daga salla, yaga kwanon rama a rufe, yace "kaddai baki ci ba"?

Dabinonta take ci tace "ni bazan iya cin wannan Abunba"

Yana duba kwanon yaga ta tattare ?uli ?ulin, da tumatir da Albasar da gurjin dake kai ta cinye abunta, ta bar gayan ramar duk ta lashe ?ulin jiki.

Murmushi yayi bece komai ba, ya ci ramar nan a haka, se jikinta yayi sanyi taga bata kyauta ba.

"Gimbiyata, ga wake nan na siyo mana a kasuwa yau da yamma za'a kawo kayan tea harda bredi"

Da sauri ta kalle shi tace "dan Allah dagaske hadda bredi?"

"ya zan miki ?arya, inje ki hukunta ni, dagaske nake"

"Yau zanci bredi"

Yusuf yace "hadda shayi makuwa, bari inje in watsa ruwa na gaji sosai"

Widad tace "to, ba zaka ci dabinon ba?"

"bari in wanka tukuna"

Ya tashi ya Wau bokiti ya fita, seda taga ta kassara dabinon nan, ta masa cin ?oshi sannan ta ajiyewa Yusuf sauran.

Ta mi?e ta tattare ?wallyen ta tafi taje ta zubar, gwaggo na ganin Widad tace "Amarya zo kinji yarinyar kirki"

Widad ta ?arasa inda take, gwaggo tace "Amarya, daga yanzu idan mijinki ya dawo in yazo da kaya duk abunda kike ki tashi ki karSi kayan hannunsa kinji?"

Widad a ranta tace 'wai nan duk zatonsu wani Auren kirki mukayi?'

A fili tace "To Mama zan dinga yi, amma gaskiya banda kaya me nauyi"

Gwaggo tayi murmushi tace "dama bance dame nauyi ba, amma ki dinga kula dashi sosai, ko so kike yayi miki amarya?"

Widad dariya kawai tayi tace "Mama kenan, to in yayi meye a ciki, nidai fatana mu koma gida"

Gwaggo tace? "hakane amma yakamata kidinga nuna kishi akansa, zeji daWi ko Auren dolene kukayi?"

Ganin kamar Widad bata son zancen ne, yasa Widad tace "jeki abunki Wiyata"

Widad ta juya ta tafi Waki, tana zuwa ta tarar Yusuf ya fito daga wankan, yana tsaye da gajeren wando a jikinsa yana goge ruwan wankan jikinsa, wasu irin dogayen gashi ne a jikin Yusuf, taga yayi mata wani irin girma da kwarjini.

A Wan gigice tace "Yoseef meye haka?"

Da sauri ya waigo ya kalleta yace "meyafaru?"

"meyasa zaka shigomin Waki a haka? Kalleka fa tsirara"

Yusuf ya kalli kansa yace "Niba tsirara nake ba"

"to meye haka, naga a can banWakin kake sa kayanka"

Yusuf yace "Ramawa nakeyi, Allah ya bani ha?uri in dai a haka tsirara nake, toke ban san a ya kike yawo ba"

Tsaki tayi ta shige can lungun Waki, ta juya masa baya ya juyo ya kalleta, yayi murmushi ya gama tsane jikinsa, ya zura riga, ya Wakko man shafawa yazo kusa da ita yace

"dan Allah ki tayani shafawa a bayana mana"

"Allah ya kiyaye, ni ka tashi daga kusa dani"? ?ememe ta?i kallonsa.

Yusuf yace "kalli kiga"

Rintse ido ta sake yi tace "ni bazan Kalleka ba, seka sa kaya wallahi ko inyi ihu da ?arfi"

"Aina saka kayan"

A hankali ta buWe idonta tana kallonsa, Wani irin kallo yake mata, wanda ta kasa gane ma'anar kallon da yake mata.

Zamewa yayi ya kwanta akan cinyarta, yace? "Wash na gaji bayana ciwo yake kamar zan Salle"

Itadai kamar Yusuf ya Waureta yau, ta kasa magana sam balle ta motsa, hannunta ya kama yana ta murzawa a hankali, har bacci ya Waukeshi.

Har yanzu hannunsa yana cikin nata, ?ura masa ido Widad tayi, gaba Waya Yusuf tausayi yake bata mussman idan ta tuna beji ba be gani ba tsautsayi ya ritsa dashi, se wahala yake faman sha, kuma be taSa nuna mata ya gaza ba.

Ri?e hannunsa ta sake yi, ta toshe bakinta tana kuka, hawayen tausayinsu ya kamata.

Yusuf da bacci ya Wauke shi, ya buWe idonsa jin saukar hawayenta a fuskarsa, a gigice ya mi?e zaune yace "subhanallah meyafaru? Nine me nayi miki"?

Bata iya bashi amsa ba se kuka data cigaba dayi, Yusuf yace

"yi ha?uri na Wagaki, tunda bakyaso bazan sake kwanciya a jikinki ba, yi ha?uri"

Ta lura baya son yaga tana kuka, dan haka ta basar dan karya gane acikin damuwa take yasa tace? "Kuma idan muka koma gida sena gayawa Daddy taSani ka dingayi"

Yusuf yace "Yi ha?uri bazan sake ba, goge hawayenki bazan sake ba insha Allah, bari in sauka ma daga kan katifar"

"A'a ka kwanta anan, amma idan ka sake taSani se nayi kuka, kuma Daddy zan gayawa idan muka koma gida"

"To shikenan naji"

Ya kwanta ya juya mata baya, murmushi ta dingayi ta mi?e ta tsallake shi tayi waje.




Alhaji Munir yace "Impossible, ta yaya Alhaji Nasir ze Sata a gadon Asibiti, sekace Satan rigar sawa"

Alhaji Haruna yace "Abun da mamaki, a yadda yake dai be isa ya gudu da ?afafunsa ba akwai wata a ?asa"

Alhaji Munir yace "tabbas akwai lauje cikin naWi, inma dai akwai wanda yake gefe yake mana mana?isa, amma kowaye idan muka tono shi abun baze masa da daWi ba"



Babu ko sallama Hajiya Halima ta shiga Falon Hajiya Sarah, a fusace ta kalli Sarah tace "ina megidan nan yake?"

Hajiya Sarah tace "lafiya kuwa, maman Anwar?"

"bani da lokacin baki wannan amsar, kije ki gaya masa ina son ganinsa"

Bulama yace? "Ai gani nan ina kusa"

Hajiya Halima ta kalleshi tace "da sanin ka aka kama min Wana?"

Bulama yace "haka labari yazomin an kama shi"

"to ba labari bane ba, an kama min Wana, to wallahi baze yuwu ba, daga abun Arziki seya koma na tsiya, daga yayi jinyarsa an sace shi a Asibiti se'a kamamin yaro akanme?"

Bulama yace "yanzu sace mijin naki be dameki ba?"

"Dalla karka gayamin maganar banza ko ka rainamin hankali mana, kai sace shin damunka yayi?"

"Yaya za'a sacemin Aminina Wan uwana, sannan kizo kina tayarmin da hankali akan an kama Wanki? Ki bar doka tayi aikinta, in sunga bashi da laifi zasu sake shi"

"dokar banza dokar wofi, ni zaka gayawa doka, doka nawa kayi amfani da kuWi kayi fatali da ita a ?asar nan? Ina son kayi Amfani da wannan damar taka da ikon kayi fatali da wannan dokar kasa a sakarmin Wana, in bahaka ba you know what am capable of doing"




Godiya me tarin yawa Fans ina godiya =?
? =?
? =?
? =?
? =?
? =?
?

Domin gyara, sharhi ko shawara
Ayshercool
07063065680

?? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? _*A?IDATA*_
? ? ? ?

PERFECT WRITERS ASSOCIATION

(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)

https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*Story and written by*

_*AISHA HUMAIRA _
(Daddy's girl)*_

The experience writer of
*ABDUL JALAL*
* WATA KISSAR.... (SAI MATA) *
And now
*A?IDA TA *

I dedicated this book to my Mum
(Malama Nafisat Adam Muhammad) i love you mum

Ha??in Mallaka ?& : Littafin nan mallaki nane, tun daga sunan labarin zuwa abunda ya ?unsa, ban yadda wani ko wata ya sauyamin ko yin Amfani da wani Sangare na labarin ba ba tare da izinina ba, Nagode

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

NOT EDITED

ELEGANT ONLINE WRITER'S

? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?? PART1
? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? Page 38_39

Shi kansa Saleh abun ya Waure masa kai, ta yaya za'a je har Asibiti a sace mara lafiya, kuma bayan da jam'ian tsaro a cikin Asibitin da suke tsaron lafiyarsa, koda yake ba abun mamaki bane a haWa baki dasu a sace shin, saboda da yawa mutanen yanzu suna iya yin komai saboda kuWi.

Maman Nurat ce ta shigo Wakinta, ta tarar da Nurat tana kan system tana danne danne, ta Wago ta? kalli Mahaifiyarta tace "Mummy lafiya kuwa?"

Mummy tace "Mhmm, wani labari naji"

Nurat tace "labarin me?"

"wai an nemi Alhaji Daula an rasa a Asibiti, yanzu haka an kama Shugaban Asibitin doctor Sufyan da kuma Anwar"

Zare farin glashin idonta Nurat tayi tace "What are serious Mum?"

"did I ever lie to you?"

Cikin kaWuwa Nurat ta girgiza kai tace "Na shiga uku da wannan masifa, daga wannan se wannan ana ?o?arin a kashe wannan amma se waccan ta faru, an sace masa 'ya har yanzu ba wanda yasan inda suke, yana kwance yana fama da jinya an bishi gadon Asibiti an sace shi, innalillahi wa inna ialaihi raji'un, Mummy me Anwar yayi aka kama shi to? "

Mummy tace " ina zan sani, ance dai har dashi a cikin suspect "

Nurat tace" idan harda sa hannun Yaya Anwar a Satan baban Widad, to tabbas beyi hakan dan cutar dashi ba, akwai dalili yakamata in ganshi "

Zare ido? Mummy tayi tace? " kiga wa? Ba dani ba Wallahi idan kika sake kika fita duk abunda yayi miki ke kika siya, na gaya miki babu ruwanki ki koma gefe ki taya su da Addu'a yafi "

Shiru Nurat tayi bata kuma cewa komai ba, Mummy ta gama mitarta ta tashi ta fita, ita kuwa Nurat ta shiga tunanin yadda zata yi ta fita.

Yanzu duk lokacin da aka idar da sallar Asuba, se Yusuf ya tsaya sunyi karatu a masallaci, aikuwa gasu da son karatun babu girman kai a lamarin su, dan haka yake jin daWin koyar dasu, kuma ya basu damar yi masa tambayoyi, wasu tambayoyin idan kajisu sam bazaka ce musulmi ne ba, saboda tsagwaron Jahilci, Yusuf baya kyararsu ko hantararsu, haka yake amsa musu.
Akwai wanda yake tambayar Yusuf bayan an watse daga gurin karatun, wai shi ya zata in mutum ya kwanta da iyalinsa ba'a wanka se ranar Juma'a, Yusuf yayi masa bayani dalla dalla, kuma ya ?udurce babu batun kunya, shine maudu'in daze musu gobe in Allah ya kai rai a gurin karatu "

Ya koma gida ya tarar da hakimar tanata kwasar baccinta, ya nemi guri shima ya Wan kwanta, nannauyan bacci ne ya Wauke shi, can cikin baccin nasa ya jiyo ihun Widad a tsakar gida, aikuwa a gigice ya tashi ya fita, wata kazar harice Widad tazo wucewa ta zata 'ya' yanta zata taSa mata, dan haka ta fara bin Widad tana kai baki zata cije ta, shine take ta wannan ihun tana zagaye, ita kuma kazar na cigaba da binta.
? Hari na kallonta, ta dinga tintsira dariya, a gigice? Yusuf? ya fito, yazo da sauri ya kori kazar ya kalli Widad? yace "haba my queen, gaskiya kin ban kunya kaza ce fa kawai "

Widad tace "to ba cizona take son tayi ba, kuma wlh idan ta sake bina sena kamata na tura ta a cikin wutar can ta ?one kowa ya huta"

Hari tace "kan bala'i, kazar tawa zaki saka a murhu? Aikuwa dana miki rashin mutunci kuma wallahi da sekin biyani"

Yusuf yace "yi ha?uri bama iyawa zata yi ba, tana faWane kawai yanzun ma tanawa kazar ihu, ta ina zata iya kamawa balle tasa a murhu?"

Widad tai farat tace "to sena buga mata wannan icen ta mutu, ko in Takata da ?afata harta mutu, garama kija mata kunne"

"Kazar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login