Showing 45001 words to 48000 words out of 93691 words

Chapter 16 - RASH ƁOYAYYEN MASHEƘI. COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

218

spider, hira suke yi a tsakanin su suna cin gashashshen naman rago.

" Nan da wata biyu komai ze ƙare zamu samu freedom, nima zuwa lokaci zan ne mi soyayyan yarin yar nan." faɗin Skiddo sai Adam ya yi murmushi dan ya tina wacce yarinya yake magana wato Beauty

"Haka ne Allah ya nuna mana."

" Ameen amma ni ma gaskiya zanso amin hanya a Familyn Boss, duk kunmin wayo fa."

" Hahahaha to ko ni ba ta san ina sonta ba, gaskiya Adamsi ka mana hanya mana."

" Karku damu, kai Spider sai dai mu ba ka beasty dan ita ce bata da tsayayye a cikin su 6 din, dan sauran ukun ba sukai aure ba."

"Ai ni ko ma wacece in dai ƙanwar Boss ce, so nake na kwatanta halaccin daya min akan abubuwa da yawa."

" Haka ne ai Allah ya saka ma Boss, mutun ne mai kyakkyawan zuciya ga tausayi....."

"Masheƙin kuma ɓarawo." RASH ya furta yana gama sauka da ga 5 steps din da ke gurin na kwalliya, a tare suka miƙa dan ba susan ya fito ba, taku ya fara cikin natsuwa da kamala, yana sanye da gajeren wando ne sai ƙaramar riga, hannunsa dauke da mug na tea, zama ya yi sannan ya ce

" Wato ku ƙannaina kuke so ku aura, hmmmm hakan ya yi kune amintattuna na san ku na yadda da tarbiyyan ku kuma kusa ranku a inuwa." take ya ciro wayansa tare da kiran wani number bugu biyu aka ɗauka a speaker ya sanya wayan sannan ya musu nuni da su zauna sannan suka zauna

"Ina wuni Baban yaya." cikin ɗari ɗari ta furta sannan ya ce

"Lafiya Hauwa'u, ina Hajara?." Beauty ta kalla Beasty tana mata alama da ta matso aikan ta matso tana ce wa

" Baban yaya ga ta a gefe na."

" Tom kuna jina." da sauri suka amsa da 'eh' dan suna tsoron kar ace wani abu suka yi

" Acikin ku akwai wacce take da saurayi ne?." Tambaya ta yi masu wani banbara kwai haka ko da ma suna da ai cewa zasu babu aikan haka suka ce, sai dai ya yi murmushi dan yasan aikwai ɗin kawai kwarji yake musu, sannan ya ce

"Na mu ku mazajen aure, sai dai ba yanzu za ku haɗu da su ba amma ku kula." daga haka ya katse kiran, ai kuwa su Adam murmushin su ne ya ƙara faɗaɗa sannan suka mai godiya, miƙewa ya yi ya ce

"Ban san godiya kun san haka, Adam shirya mu wuce." ɗakinsa ya koma ya shirya sannan fito, tare da Adam suka fita sannan su Spider na take musu baya, ko da isan su haraban gidan gaba ɗaya mutanen gurin suka sara mai wasu na buɗe get, hannu kawai yake ɗaga musu har fuce a gidan.

******************* ***************

" Yanzu wai Baban yaya shine yace mu ku ya tsaɓan muku mazajen aure?."

" Hmmmm ke dai bari Kandy."

" Ai ni na zaci wani abun na yi har na ce ni Hauwa'u yau zan sha bugu." dariya suka kwashe sai Karis ta ce

" Kuce mu na da shagali a ce family of ƙanƙara za a aurar da classic babies har guda biyar, akwai abu fa."

" Gaskiya kam akwai wasan Naira."

" Baby wani Naira, sai dai dollars $." dariya suka kwace dan Butter yadda ta faɗa dollar din harda alama da hannu yasa suka yi dariya.


END.

𝕻𝖗𝖊𝖙𝖙𝖞 𝕾𝕶
[7/2, 13:26] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




Page 36.

****************** **************

Kamar kullum akan keken yake Adam na turashi har main parlourn, nan ya samu Hajiya da Mom, za ma ya yi suna dan hira shi kuma Adam ya fice, be wani jimaba ya shige part dinsa.

Kallon take ta ji an shigo sannan ta san waye a hankali ta juwa manyan idanunta zuwa garesa, yana dai kan keken nan, yana mata murmushi, a ranta tana ai yana shi ko akan keken handsome ne, balle ma da taga ya miƙe ya sauke ƙafafunsa ya ta ko gabanta.

"Sannu da zuwa." Abin da ta furta kenan tana kauda kanta daga kallonsa

"Sam bakya kewar mijinki koh? Ace kwanana 5 bana nan amma banga kina zumuɗi gani na ba."

" Hmmmmm kason ina yi kuma ina ƙaunarka amma komai dole na rage har nan da ɗan lokaci."

" Shike nan amma ki rubuta ki aje wata rana za ki yi alfahari da wannan RASH ɗi....."

" Shuraim ka ke ba RASH ba, wai ma mene ne meaning din RASH din nan?." Sai bayan daya zauna sannan ya ce

"Da fari ban san sunana ya za ma sunan yana kama da Shuraim sai kawai a ciki na haɗa RASH, amma a yanzu zan iya ce wa R.A-RAMLAT, S.H-SHURAIM...."

" Hmmmmm ba banza ba ka zama RASH, yanzu dai ka ajeshi a waje, shuraim kawai nake buƙata yanzu."

" Tom an gama shine yanzu." ya fada yana riko hannuta.

" Na san ka yi wanka kafin ka fito, muje ka ci abinci toh."

" Toh Maman Baby, fatan yana lafiya?."

" Uhmm lau yake abinsa."

" Toh bara na kammala cin abin ci sai na duba lafiyan shi." abinci ta ajemai ya buɗe ya fara ci da Bismillah, sai bayan da ya gama saf, sannan ta ce

" Fuskarta ta namin yawo a kwanya, tinaninta yana hanani sukuni, kewarta nake yi sosai." sai ga hawaye sun zubo mata hannunsa ya sa ya shere mata yasan dole ya da me ta saboda sun shaƙu sosai da Ramlat, gashi saura sati ɗaya bikinta sai ya ce

" Kin san ba cikakken lafiya kike ba, bansan wannan hawaye kinji, Ni kaina na dage da bincike amma bansa sa'a."

"Ni wallahi ko gawarta na kwammaci na gani na huta nasan ta koma ga Allah, amma yanzu ban san ko wani hali take ba halamaaa......." hannu yasa ya toshe mata baki sai ta yi shuru amma har lokacin hawaye na zuba daga idanunta.


Hmmmmmm ba muyi komai ba fa dan yanzu labarin ze fara na da citta------------
𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈




******************** ****************

" Kin san mu na da nisa bara na huce yanzu, jinai inason na zo na ganki ne, gobe ma still babu school sai Monday bazan iya hana zuciya abin muradin ta ba." Dariya Fancy ta yi tana miƙewa, har mota ta rakasa sannan suka yi sallama ya wuce. Direct sai Air Force Base ya nufa, security na du ba shi suka sara mai sannan ya shige, be tsaya a ko ina ba sai cikin gidan su, da sarsarfa ya shiga cikin parlourn, Dad da Maa ne zaune suna hira, sallama ya musu suka amsa fuskanshi ɗauke da yataccan murmushi, zama ya yi sai Maa ta ce

"Daga gurin budurwa ka ke koh?." sai dai ya sosa kai sannan ya ɗaga ma ta kai

"Kayi min maganan auren, kuma na yadda ina so kaban address din ta domin na yi bincike akan tarbiyyan yarinyar." faɗin Dad yana mai kallon Muhammad.

"Ai Dad ƴarinyar ƴar mutum ki ce, kuma familynta sanannu ne, imfact kai kasan Mahaifin ta."

" Uhm M.D go ahead."

" Sunanta Fatima Abdulrasheed Ƙanƙara, wato ƴa ga abokan aikinka Pazar M da Pazar B, sannan ƙanwa ga gomman hajar nan Aliyu Haidar ƙan....."

" WHAT ! mene? ƴan family of ƙanƙara ka ke magana kai kasan abin da ke tsakanin da ƴan gidan nan kuwa?." Dad ya fura a zafafe yana miƙewa tsaye, Maa har ta fara jin ƙanshin mulki na kusanto Babban yaron na ta amma mijinta ya kyawo wani zance na daban, ita gaskiya yarinyar ta yi mata, dan ta na son haɗa iri da masu hannu da shuni a ƙasar nan.

" Alhaji a ganina bangai aibun haka ba, matsalan ku daban haka soyayyan su daban....."

" Maa wallahi hatta iyayen yarinyar sun karɓe ni da ƙima, ko da na na ce musu ni ɗan Anas Chul ne sunji daɗi ba su nuna komai ba a fuskokin su."

" Oho ni dai na faɗa ma ka, ka m canza shawara tin da wuri." Daga haka ya haye stairs sannan ya shiga room disa tare da kiran wani number budu biyu aka ɗauka.

"Chul ya ka je gida"

"Askira ba wanne yasa na kira ba, shin kasan wai M.D ƴar ƙanin Abdulmajeed yake so ya aura." na cikin wayan sai da ya yi gyaran murya sannan ya ce

" Ƙanƙara family wai?."

" Hmmm su fa."

" Hahahahaha ka ce hanyan matsalanmu ta kawo."

" Kamarya Askira?" Fuskan sa da matuƙar mamaki yake sauraran abokin na sa, sannan a dai dai lokaci ya gama zayyano mai abin da ya zo kansa, take na ga Child ya saki murmushi, sallama suka yi sannan ya koma Parlourn yana tafiya cikin sauri sauri sai ya ji Muhammad na ce wa.

" Maa Please ki taya ni roƙansa wallahi na makance akan soyayata ita ma haka ......"

" Na yadda." a tare M.D da Maa suka kalla Dad wanda ya zauna a in da ya tashi, sannan yaƙara tabbatar mai yana mai ɗaga kan sw alaman eh, Maa murmushi ta sa ki tana jin daɗi a ranta, har ta hango yadda zata sheda ma ƙawayenta. Sarai tasan Chul sannan ta san mugun halinsa, ta san tarko ze yi da yarinyar da aka kira da Fatima.

" Meke faruwa ne?." suka jiyo tambayan daga sama, sun san wane ne Auta ne, dan haka dukkansu suka kalla saman suna mai sakar mai murmushi. tafiya ya so ma yi cikin wannan takun nasa mai ɗaukan hankali, har ya iso parlour din sannan ya zauna.

" Auta ai ɗazu danaga motan ka na san ka dawo ban san na zo na ta kura maka shi yasa na barka dan kahuta." cewan Maa, sai Dad ya ce

" Yaushe za ka tafi London din ne?."

" Jibi zan wuce, kuma a ƙalla zankai wata 8 zuwa shekara ma
" muryansa mai sanyi da ɗaɗi ya faɗa hakan yana kallon yayan shi.

" 1year, no shi yasa tin ba yanzu ba na ke maka magana akan auren Salma yanzu kenan har sai ka dawo za ayi?."

" Eh Maa."

"Gaskiya ban so haka ba ya kake so na yi da Aminiya ta ?."

" Is not my business." sun san halinsa sam be da mutumci wasu lokutan, miƙewa ya yi ya shiga kitchen jim ya fito ɗauke da Flacks na ruwan zafi ya koma ɗakin na sa.

"Yaron nan sam be da hali, shi yasa nafi sonka M.D, be bin magana na hmmmmm." faɗin Maa tana miƙewa ta shige part dinta. Dad da MD ne suka hada ido sai Dad ya ce

" Uwa da ɗanta baruwan mu da shiga tsaki."

" Aukuwa Dad, na gode sosai da amincewar ka." Ɗaga kai Dad ya yi. Sannan kowa ya shiga saƙar zuci.


Ya na shiga ya kulle ƙofan sannan ya shige bedroom can ya hangi bugun nunfashinsa, gadon ya hau yana ƙare mata kallo sai ya saki murmushi sannan ya kai bakinsa kunnanta ya furta wasu kalamai wanda tin da yake be taɓa furta ba kowa ba.

" I love you Airah." sannan ya yi ma ta peck a kumatu, yana mata fatan samun lafiya cikin gaggawa..


END.
[7/3, 12:05] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




Page 37

*********************** **********************

Zaune suke a ɗakin mai girman gaske, su biyu ne kawai suna kallo juna tare da sakin ma juna murmushi.

"Gobe zan sa a kashe sactaryn Aliyu dan haka ka shirya zuwa next week kaine za ka za ma sectary, daga nan sai mu fara tinanin yadda za mu kawar da shi."

" Haka ne Chul amma zan so kafin nan mufara cusa ma sa baƙin ciki a ransa, ka ga munyi nasara sosai watanin baya, ya rushe makarantun mu, ya gini hosbital da makarantu sannan asibitin ka nan ma sai da yasa aka kulle....."

" De na tunanin Askira, yanzu dai nan da wata 5 ne bikin daga nan sai mu cimma komai, na san yadda zanyi da ɗana kawai zansa Maa taje gurin boko ta sa a juye mai tinani."

" Harna fara hango fuskokin Pazars, wai ina A.A ne?."

" Gobe zebar ƙasar nan, kasan shi ai wai akwai wani abu da ya keso yaje ya yi ne, narasa yadda zanyi da shi, gaba ɗaya yadda kasan ba jinin Chul ba."

"Sai haƙuri ai, Maman Salma ta faɗamin wai sai ya dawo za'a tsaida bikin na shi shi da Shaleleta (Salma)."

"Eh Allah ya haɗa kan na su, kaga zuwa lokacin ai na san ta kammala karatun ko?."

" Eh ta kusa saura kaɗan ai." Daga haka suka canza hirar tasu.


******************* *******************

Misalin 10:15am ya isa wani babban gidan marayu me suna TRUE CARING ORPHANAGE wanda yake cikin gari. Baban ogan gurin ya samu suka tattauna amma be samu yadda yake so ba, domin su dai tura musu kuɗi kawai ake yi ba tare da sunsan wane ne ba, harta yaran da suke rayuwa a gidan ya ɗan bincika ko zai samu wani yasan wani abu akan Rash amma ina haka ya gama ya fito yana ƙare ma marayun gurin kallo, mutane sosai ne a gurin, wasu na wasa wasu aiki wasu kuwa karatu, aciki sunada ɓangare mai yawa hatta ɓangare karatun akwai, na musulmai da arna, yana wuce wa, mutumin dake zaune da glass ya cire tare da ciro wayansa ta kira wani number, bugu biyu aka ɗauka sai ya ce.

" Ina son ku haɗani da Shugaba." Daga cikin wayan aka ce.

"Bara mu haɗa ku riƙe waya." shuru ya yi har aka kira number Rash, connecting aka yi sai mutum min ya ce

" Shugaba barka da safiya, Baba sule ne shugaban gidan marayu, jami'ai ne suka zo tambaya akan ka yanzu, na nuna musu ban san komai akan ka ba shine jami'in ya wuce."

" Toh, idan akwai abin da kuke buƙata kasanar ma Skiddo." Yana kaiwa nan ya kashe kiran na shi, sai Skiddo ya ce

"Akwai abin da kuke buƙata ne?."

"A'a komai akwai muna godiya."

"Go de ma Allah." sannan ya katse kiran, shuru ya yi yana mai kallon yaran da ke wasa agurin, aran shi yana gode ma Allah daya turo musu Rash, dan tin da ya fara taimakon su rayuwan su ta faru, ya na yi masu komai, shi ya sake musu gini, ya yi makaranta a gyefan filin da ya siya a kusa da gurin, ya turo musu malamai, abubuwan daya yi musu ba su da adadi, amma har ran shi be son kallon da mutane suke mai na mugu dan Rash bawan kwarai ne, kuma ya na fatan yaɗuwa da shi.

END.
[7/3, 18:39] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....


Page 38.

******************* *********************

"Sk yanzu akwai wata makaman ta da ban ne.?" Sk da tinda ya shigo ya ce babu sa'a ta yi shuru tana mai tinani sai ta ce.

" Gaskiya yanzu babu."

" Amma kin san mene ne?." ta ɗago idanunta tana kallonsa ta ce

" No sai ma faɗa."

"Akwai abin da na ke so na gane akan Rash, bincike nake so kifaramin akan RASH din amma ba......" jin wayanshi ya fara ringing ya sa ya katse magana yana daukan number Meerah.

" Aslm Meerah." sai ya yi shuru yana sauraren ta sannan ya ce "Ya Allah, wannan RASH din wannan bawan wai a ina yake ne?, Shike nan." Daga haka ya katse kiran yana da fe kansa.

" Lafiya mene?."

" RASH."

" Me kuma ya yi?." Ta faɗa tana sauke nunfashi dan yanzu har jira ta ke ace ya yi ka za ba ta shakkan jin komai dan baƙaramin hatsabibi ba ne.

" Kuɗi kimanin miliyan 15 ya kwashe a bank, ta ce yanzu za ta turo mana komai."

" Ok." Daga haka ta miƙe ta shiga madaidaicin kitchen dinta wanda babu kaya da yawa aciki, futowa ta yi ɗauke da cup da plate ta ajiye a gaban shi.

" Inaso na ga ka cinye komai anan, na ba ka 5mnt, kuma time din ya fara daga yanzu." kallonta ya yi sai ya ɗauka wayansa, take ta fizge sannan ta haɗe rai fiye da yadda fuskan na ta ya ke.

" Sauran minti 4 da sec 45." jin haka yasa ya ɗauki cup din ya kai baki sannan yayfara cikin doya da kwai yana korawa da lemon tea, idonsa na kan agogo.

" Done." ya furta yana kallonta, murmushi ta saki dan haka suke yi in dai ya zo ta ga alamun be ci abinci ba haka take mai kuma ya ke ci.

" Duk ka rame, Ni kaina ina cikin damuwa da ɓatar ta, hatta wayanta da muka gano a ta dha yana wajena, da zaran na ƙalla sai naji kwalla a idanuna." Ts miƙa mai wayan na shi, maimakon ya amsa sai ya riƙe hannunta ya na ce wa

" Na gode, ban san meyasa ba idan ina tare da kai komai na wa can za wa yake yi."

" Nima haka ne kamin abubuwa da yawa a rayuwa ban san da me zan sa ka maka ba, na so na zama silan kama wannan dodon da ke addabar ƙasar nan, amma na kasa Zaki."

" Ina ƙaunar ki Sk." tin ba yau ba ya kan ce mata yana ƙaunarta sai tayi mai murmushi hakan yau ma ta ka sance.

"Na roƙe ki wata alfarma." ya samu leɓansa da furta haka badan ya san me kuma ze ce ba, da kai tayi mai alama, kuma ta natsu tana sauraran shi.

" Kusan wata uku kenan, idan zuwa yanzu na yi wani auran nayi ma Ramlat adalci kuwa?."

" Aganina ba ka yi ba gaskiya, dama dai ya kai wata 5 haka zuwa shekara shine kamata adalci." Ta furta kanta tsaye, sai yaji daɗin maganar na ta.

" Toh idan har nan da zuwa wata biyar babta dawo ba za ki aure ni, ki maye gurbin ta a gareni.?" Tambayan ta doki cikin kwayanta sannan ta zauna gefan sa ta ce.

" Da ba kai bane tsaf zan iya wanke mutum da mari, tsaf zan kalli cikin idon sa na ce sam wannan be da ce ba, amma kai ne, babban gatan ga ta na bazan ce a'a ba amma zanyi addu'an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login