Showing 9001 words to 12000 words out of 93691 words
saboda........" kashe T.V Aunty ta yi ba tare da me rahoton ya kammala zan can ba, ce wa ta yi
" Wallahi Nigeria babu tsaro ko kaɗan, wannan ai ba rayuwa bane." ta faɗa ta na zama kusa da Pazar Q sai shima yabce
" Mudai mu dage da Addu'a kuma Allah ya tona asirin mugun yaron nan RASH masheƙi." suka amsa da Amin.
Number da zu ne ya ƙara shigowa alaman Ringing sai Uncle ya latsa accepting ta re dayin sallama shuru har sai da yayi sau uku, sannan ya latsa wayan ya koma a speaker, a karo na hudu yana yin sallama da re da niyyan yanzu ze kashe kiran sai ya ji an ce
" Wa'alaikumul salam, da Uncle Aliyu Haidar na ke magana?."
" Eh ni ne."
" 1 minute."
abin da aka ce kenan sannan ya ji wani ya amsa ya wan ya fara magana, jin muryan ya sa dukkan su, suka natsu sannan Uncle ya ƙara volume don su ji da kyau.
" Nan da awa biyu da rani zan zo gida, na samu labarin Pazars na ne mana ka ce mu su inan ta fe." kafin Uncle ya yi magana ya kashe wayan, ta ke ya kira layin sai ya ji Switch Up, murmushi ya yi sanan ya ce
" Babban yaya ya na Nigeria ashe, sai ashirya tarban shi anjima ze dawo." Pazars, Uncle da su Mum sai murna suke yi suna jin daɗi banda ƴan mata 8 dinnan, ɗaya bayan ɗaya suka shige ɗakinsu da yake jiya Uncle yasa musu five hundred thousand, dan haka suka fito ko wacce ta shigan mutum ci, sanan Baby ta ɗau musu permision akan zasu kasuwa yanzu zasu dawo, Pazar Q ya basu key ya ce Fancy ta yi tuƙin dan ya fi yadda da na ta akan na Kandy dan ita akwai gudu da ganganci, cikin motan su ka shiga dircet wani Super market, suka shiga ga ba ɗayan su, yeard din hijabai suka siya da uban yawa ɗin kakkku, sai jallabiyoyi da niƙaf sanan suka koma mota kusan kuɗin ya ƙare dan haka Fancy ta ce
" Nidai inason 10k dan yanzu school za muje na amsa wasu takaddu."
" Babban yaya bala'i niwai ma ya zamuyi kunsan shi da yazo in ya shigo room din mu sunan mu sorry, muje dan ni gidan su ƙawata zaku kaini na amsa text books dinbta, akwai ƙura fa dan kunsan sauran." cewan beauty, sai Hasty ta ce
" Ya maganar hadda, yanzu sai ya ce sai munyi tilawa in ya zo, na manta yaushe rabon da na yi karatun Alkur'ani wayyo ni wayyo Allah na." ta faɗa Kaman ta yi kuka, motan ne ta tashi ta fara ta fiya sai suka yi playing Qur'an suna saurara sai mistake suke yi dan inbaka maraja'a to hadda na gudu wa. Baby, karis da Butter hankalinsu akwance sa bo da su suna zuwa islamiyya kuma basu hada tahafiz ba suna maraja'a sosai, Poly suka fa ra zuwa su Kandy suka shiga su ka ga ma komai sannan aka nufa Kasu nan ma masu case suka gama, sai suka je gidan ƙawar Hasty ta'ara abubuwa da yawa, suna komawa gida suka ƙyara ɗakin na su, su ka ɓoɓɓoye ƙananun kayan su, suka sha hijabai suka zauna kowa taɗau ƙur'ani suna ta maraja'a banda Karis dan ita case din ta a ta kaddun boko ne ɗauka ta yi tanata bita, baby ku wa hadisai ta dauko tanata hadda ce wa abinta dan ita akwai kwanya sosai..
End.
Daga Alƙalamin Pretty Sk.
[6/4, 22:08] ᑭᖇᗴTTY ՏK ✍️✍️✍️: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIAION (J.W.A)💪
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✍️
𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈
ᑭᖇᗴTTY ՏK
ꜱᴀᴋɪɴᴀ ᴀʙᴅᴜʟʟᴀʜɪ
Page 8
**************** **********************
RHYENO ESTATE
Sanye ya ke cikin kayan police wanda ya ƙara bai ya na matuƙar kyaunsa, ya na da duhun fata, choculate colour ne amma me ƙyalli, dogo ne kaman Uncle, jikinsa duk a murɗe ya ke wanda ka na ganin sa suffar sa ta ƙar faffan namiji za ka ga ni, kyakkyawa ne a jikin farko, ya na da dogon hanci da man yan eyes, ya na da faɗi sosai ga dam tsen sa, sai ma sha Allan kawai, cikin farin ciki ƴan gidan suka mai tarba mai kyau kuma ta musam man kaman sun san da zuwan sa
" Uhmmmm ZAKI mai three stars wato ASP a yanzu, kana zamanin ka, gashi dai ka sake ziyaran dole tin da an turo ka Kaduna." cewan Aunty ta na miƙa mai abincin da ta zuba a plate, muryan shi mai amo da cika kunni, ba na ihu ba amma mai sautin daɗi.
" Auntyna kenan abin sai addu'a, dan kwana biyu kawai zanyi na koma, babban case ne ya kawo nan din."
" Ma sha Allah, to Allah ya taimaka." ya amsa da ameen, sai ga su Baby da Karis cikin ladabi suka gaishe shi sannan suka ko ma ɗakinsu dan da ma sun leƙo ne suka shin Boss ne ya iso, sai suka ga ƙanin Aunty ne da ga Abuja ya zo wato ASP Umar wanda ake kira da Zaki dan shi akwai ƙarfi da jarunta, suna shiga ɗakin na su su ka sanar ma sauran da cewa Zaki ne ya zo, aikam suka je suka gaishe shi dukkan su sannan suka koma ɗaki suna jin Aunty na mai albishir da ce wa
" Ka yi sa'a yau Babban yaya ze shigo." dauke farin ciki a fuskan sa da annurin, sai ya ce
"Alhamdulillah ki ce yau zamu haɗu?." ta ko ɗa ga mai kai. anan Uncle ya sauko ɗa ga part dinsa dan anan Uncle ze sauka.
" ya ka mata ka ma na two weeks mana." Uncle ya faɗa ya na kallon Aunty dan ta sa baki, aiko ta sa
" haka ne Zaki ka mana sati biyu mana kaji."
" Hmmm Aunty ba zaku ga ne ba, two days kawai zanyi, in da daman na dawo zan dawo domin ni yanzu Kaduna to Abuja zan din ga shiga no excuse, wani babban case ne kuma akwai abubuwan yi anan ne shi ya sa na zo, ina zaman zama na aka ɗauramin wannan bala'in dan basan ta in da zan fa ra ba." Ya kai ƙarshen ya na sauya yana yin fuskan shi zuwa ya na yin da muwa.
"Subuhanallah ka ce case din babba ne?."
" Aliyu sosai, yau ka dawo amma nasan ka sa mu labarin masheƙi wato RASH..... "
" Badai wan da ya yi kisan ɗazu ba?." Aunty ta faɗa ta na zaro Idanuwa dan wuni yau ba ta hau online ba dan na T.V kawai ta ga ni amma hankalinta ya tashi sosai
" Shine Aunty, mutum kaman aljani, Ba'a ga ne harin sa, kisa na shida kenan amma biyu ya sa ke a media kuma dukkan su shahararrun muta ne ma su ji da kuɗi a Nigeria."
" Gaskiya an ba ka aiki Zaki Allah ya taimaka."
" To Ameen, Allah ya tsare mana kai." abinda Aunty ta faɗa kenan ta miƙa dan fyuta compound, su ma miƙewa su kayi suka nufi Compound din dan mota ta shigo gidan na su sun san Baban yaya ne, ga ba ɗaya jin mota ta shigo ya sa fito dukka mutanan gidan su ka dan tarban shi, dai-dai nan Pazars su ma suka fito daga ƙaramin Parlour dan a can suka wuni ko da Zaki ya iso a can ya je ya gaidasu ganin suna tattaunawa mai mahimmanci ya sa ya fita ba suyi hira ba. Bayan motan ta fa ka sannan wanda ke mazaunin Driver ya buɗe ya fito, saurayi ne mai kimanin shekaru 26 ya bayyana, ya na sanye da ƙananan kaya masu tsaɗan gaske choculate colour ne shima kaman Zaki, sai dai be kai Zaki tsa yi ba dai-dai ya ke. Babu in da Idanuwan shi su ka fa ra saukan sai kan bugun nunfashin shi wato Kandy, murmushi mai sanyi da ɗauke da ma'anoni iri-iri, da isar da saƙon ƙauna ke tasiri a cikin sa, suka sakar ma junansu na wasu seconi, sannan ya kalla su Pazars ya na faɗin "Ina yinin ku Pazars" su ka ɗa ga mai hannu, take ya danna Remote din hannu shi sai motan ta buɗe ga ba ɗaya, Wheelchair ya fara fito wa dashi ya ajiye a dai-dai ƙofan motan me na baya,, bayan wani ɗan lokaci fararen ƙafansa suka fa ta bayya na, ƙafa wanda za ka za ci ko ƙasa ba ya ta kawa, ƙafa irin na jarirai mai kyau gashi fari ƙal har ta farcansa farare ne me ɗauke da kwantaccen jan jini sai a tafin ƙafan na sa sai ya ba da style, sai gangan jikin sa shi ma su ma bayyana bayan ɗan lokaci ma sha Allah, duk hasken matan gurin da mazan sai na ga asha baƙaƙene agun wanda ya fito, fari ne ƙal wanda ya haɗu da jajaja, fuskan sa mai ɗauke da annuri da haiba sannan ga kamala ya bayya na, hannu ya sa ya cire glass din da ke fuskansa ta ke kwayan idonsa ya fito fari ƙal, cikin kuma ɓaƙi huluk, sai gemu wanda duk wanda ya gani yasan yabna shan gyara na zamani, ga hanci dai sak irin na Familyn sa, Allah ya yi mai kyau kwarjini da kamala, manya kaya ne jikin sa wanda suka ƙa ra bayyana tsayuwan gangan jikinsa, murmushi yake yi mai sanyi wanda har dimple dinsa suka motsa, kallon su ya ke dukkansu cike da so da ƙauna ma ra misal tuwa, kaman ya ta lo dan ta fiya sai dai me abin tausayi wannan Wheelchair din ya samu yahau da taima kon jikin motan da ya da fa, da ya ke wheelchair din me ta fiya da kanta ne aiko ya danna abu ajikin keken ya nufe su inda su ke tsatstsaye, ta ke Baby hawaye ya zubo mata dan ganin yayan su da sauri suka nufe sa suna ta jin daɗin kaman ba su su ne suke ta da hankalin su sa bo da ze dawo ba. dukka matan hawaye suke yi 2yrs ba wasa ba da ma tun can ba wani zama ya ke a gidan ba, da ya dawo kwana biyu yake yi zuwa uku za'a ne me shi a rasa a gidan ya huce shida jagoran sa kuma abokinsa Adamsi. babu abin da ya furta har sai da suka shiga Main parlour sanann ya gaida su pazars cikin girmamawa, ha ka su Momcy, sannan ƙananan shi suka gaisheshi wa inda suka sanya hijabai dukkan su kwanin sha'awa,
"Boss ya dawo ai komai dole muga sauyi dan ansan sauran." Hajiya ta faɗa ta na kallon ƴaran na su, daya ke sunga ne me ta ke nufi sai suka yi murmushi kawai.
(U are welcome Boss)
************* ***************
"In ma ku faɗa gaskiya ko a'a banda damuwa, domin ni ban jira, take zan ɗa na kunamata sai in fasa kwanyar ka." bindiga ta sai akan wani wanda ya ke cikin cell, sannan ta janye ta na coka bindigan a jikin pocket din wandon jeans dinta, black wanda ya kwanta ma ta, sai riga me butura white da ta sa sai kanta wanda ta sanye p-cap sai bindin gashinta wanda tayi mai donut ya fito da ƙasan cap din, ba fara ɓa ce amma duhun ta me kyau ne bima'ana choculate colour ce mai matukar kyau, kyakkyawar gaske amma sam fuskarta babu alaman dariya a ɗaure ta ke amma kyau wune zalla a fuskan, cikakkiyar mace ce, son kowa ƙin wanda ya rasa inji ba haushe, fita ta yi da ga cikin cell din ta na duba agogon da ke tsintsiyar hannunta na Apple.
"Gobe da safe Zaki ze shigo ku tabbatar kun haɗa komai." ta faɗa ta na kallon mataimakinta sajent Nura, kafin ya amsa ta ma fice sai kuma ta dawo ta na faɗin
" Ku saki ɓawaron babur din can, ku goge komai dan gane da shi."
" Madam mashin fa ya sa ce badan Allah ya sa an kama shi ba fa......"
" Umarni na ba ka Nura." tana kaiwa nan ta fice motarta ta hau taɗau hanya zuwa gidansu, a take ya cika umarnin ta ɗan yasan Madam komai tayi akwai dalilin yinsa, buɗe cell din ya yi ya fito da wani sannan ya sallame shi. Ita kuwa tafiya take yi a motan ta na jin ba daɗi a ranta sa bo da rayuwa ta yi wahala a Nigeria, ta fahimci ba shine ya sa ci mashin ɗin ba sahun ɓarawo ya ta ka, horn tayi ta ke aka buɗe mata get ta shi gidan nasu mai kyau da tsari, parking lot ta je ta yi parking ta fito, waya da system kawai ta ɗauka ta shiga Parlourn nasu, babu kowa dan haka ta shige part din ta, wanka ta yi sannan ta yi sallan magrib, ta ɗanyi karatu Alqur'ani har aka kira sallan isha'i sai da ta gabatar sanann ta fita palourn anan ne ta tadda Mahaifiyarsu Hajiya da yayan nin ta twin maza Yusuf da Yunus masu kama ɗaya dan ita da take ƙanwar su da ƙyar ta ke banbance su saboda Yunus yafi ɗan sakin mata fuska akan Yusuf, su Lawyers masu zaman kansu, shi ya sa abubuwa da yawa ke ma ta sauƙi sa bo da su dan kowani case ta ka wo gunsu sai inda ƙarfi su ya ƙare, suna kama sosai dan mahaifin sa suka biyi amma mahaifiyar su ta nada haske ita, su uku kawai ta haifa, Mahaifin su yarasu shekarun baya, su mazan sune suka za ma mata uba. za ma ta yi cikin su suna ta hira cikin nishaɗi da walwala abin su.
End
Daga Alƙalamin Pretty Sk ✏️💪.
[6/9, 07:44] ᑭᖇᗴTTY ՏK ✍️✍️✍️: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIAION (J.W.A)💪
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✍️
﴿ رَبَّنَا هَبْ لَنَا مِنْ أَزْوَاجِنَا وَذُرِّيَّاتِنَا قُرَّةَ أَعْيُنٍ وَاجْعَلْنَا لِلْمُتَّقِينَ إِمَامًا﴾ ♥️
𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈
ᑭᖇᗴTTY ՏK
ꜱᴀᴋɪɴᴀ ᴀʙᴅᴜʟʟᴀʜɪ
page 9
********** *****************
BADIKKO
Kwance take akan katifar Umar ta na shan choculate mai suna cash, murmushi ta saki dan yau kaɗai ta san ta ƙuntata ma su Rabi balle Mama yau ta shaƙa abin haushi, ta na jin ƙaran mashin ɗin Baba tayi sauri ta janyo hijab ta rufe jikinta, aiko ya na sauka a mashin din gurinta ya nufo bayan sun gaisa da su Mama a parlour, dubanta ya yi ta ce mai da sauƙi sai ya fita ta, da ya ke su Radiya na parlour haka suka kuma gaishe sa dan ɗazu bai amsa ba, yanzu dai ya amsa amma sama-sama, sai ya shige ɗakinsa.
Da ƙyar Baba ya sauka daga fushin da yake yi, a haka suka kwana dai badan ya haƙura ba, ko da gari ya waye ya bar gidan babu wanda ya shiga harkanta ita ma tana ta harkokinta, sannan ta fice, misalin 2:30 ta dawo, mama kallo take yi a madaidaiciyarT.V dake Parlour, 2k ta miƙa mata tana cewa
"Hajiya ta kore ni daga aiki sannan ta biya ni kuɗin aikin shine nace bara na baki 2k na dau 3k zanyi abubuwan yi da shi.".
Kaman ba za ta amsa ba sai ta amsa kuma ta ajiye a gefanta, Ramlat kallon Radiya tayi wacce ke ɗinki a keken ɗinkinsu, take jikinta ya yi sanyi da yanayin nasu, ko banza ƴan uwanta ne ta daure tayi haƙuri wata rana sai labari, hakuri ta basu da har sun share ta ganin abin ya kusa kaita bango yasa Mama tace
"To shike nan ya huce."
Daga haka sukai alƙawarin daina musguna ma rayuwarta dan a yanzu sun san ita ma tsaf za ta iya musu makirci wanda yafi na su, to menene amfanin sa kowa ya haƙura, haka Mama suka ba ya haƙuri akan duk abubuwan dasu kamata, da yake Ramlah yarinya ce mai haƙuri da sauƙin kai, sai komai ya wuce a gunta kuma da zuciya ɗaya.
************* **************
Ko bayan sun gama gaishesa da kai dai ya amsa musu fuskan nan tasa yadda dai ta ke kullum, a hankali dukan su suka silale zuwa ɗakin su, bayan sun wuce ya kalli Uncle da idanuwansa farare ƙal ya najin soyayyan ƙaninsa na ƙara ambaliya a cikin jikinsa
" Aliyu ya aikin na ka. "
" Alhamdulillah Babban yaya, nai ta kiran numbers din ka amma ba sa shiga sam." sai da ya saki ɗan murmushi sannan ya ce
"Haka ne sai haƙuri da ni bara na ƙarasa ɗayan Parlour na kuma gaida su Pazars." Ya kai nan ya na kunna kekensa ta nufi ɗayan parlour, da ido Uncle ya bisa, yana mai jin tausayin yayansa, har ƙwalla sai da ya share ya na tuna lokacin da yake tafiya da ƙafafunsa lau. Ganin idan ya cigaba da tinanin zai sa ya tuna tashin hankalin da suka shiga a lokacin sai ya nufi part dinsa dan Zaki nacan na jiran sa, yazo zai hau stairs sai ya dawo yabi bayan Babban yaya dan rakasa duk da Adamsi na bayansa dan ya shigo yanzu.
Gaishe su ya ƙara yi suka amsa, Pazar Q farin ciki fal zuciyansa dan ganin Babban yaya, yana cikin ƙoshin lafiya, yana matuƙar kawaici rashinsa a kusa da shi, gashi ya na matuƙar son Babban yaya, fiye da sauran yaran gidan amma be taɓa nuna wa ba ko damuwan sa akan wasu abubuwan ba ya nuna wa.
"Allah ya dawo mana da kai cikin amiincin sa, ka sani mun gaji da yawon ka da sunan ka na neman maganin ƙafafuwan ka, ha ka Allah ya so ba kada wata duba ra ma guje ma Allah, idan ya nufa za ka sa mu lafiya In sha Allah za ka samu Babban yaya, sannan wannan mutumin." Pazar M ya nuna Adamsi sannan ya cigaba da ce wa " Ya kasa ba ka sharawa a kan ka na tsu guri ɗaya, yawan nan be da amfani a ƙalla kusan 8yrs ba ka natsuwa guri ɗaya, har kwanda da karutu ne amma yan zu ba bu fa, kai kam sai biye mai ka ke yi kaman bindi in ya ce muje sai dai ka bishi kaman bindi, hakan ya ishe ni." Murmushi suka