Showing 93001 words to 93691 words out of 93691 words
ba su je ba, hatta su Momcy sun ji daɗi. Bayan sun ɗau lokaci sai Pazar R ya ce.
"Ka ci gaba da taimakon ka, Allah ya biyaka, sannan wannan ga zama sirri kunji." Daga haka taro ya watse, masu tafiya gida suka huce.
_______ bayan sun iso a Parlour suka yada zango, da su da yaran su, ita kuma Kandy gaba ɗaya labarin ya sa duk ta ɗan rikice, Adam ne ya ɗin ga rarrashina ta.
"Ba komai ya wuce, ina jin ciwo a nan." Ta faɗa tana nuna ƙasa cikinta, kafin ya ce wani abu, sai ta fara birgima ta na jin wani azaba na ziyar tatta. Su Beasty da ke kusa suka nufeta cikin sauri. Beasty da ma aikinta ne, ta na kallon ta tace.
"Na ƙuda ne, ya zo gab."
"Wata takwas ne fa." Adam ya faɗa cikin ruɗani.
"Ai twins ba sa yin 9 month, dole suke raba watannin, in ma 8 kowa 4 ko 10 kowa 5." Ɗakin Zubee suka shiga dan ta yi aure tini, cikin sa'a ta haihu lafiya, twins ne namiji da mace, asibiti suka je dan tantance lafiyan su, alhamdulillah komai ya zo cikin sauƙi. Zuwa safiya nan gidan ya cika dan ganin yara, Aunty ce ta yi ma Kandy wanka sannan suka roƙa ta zauna kaman yadda ta ma su Beasty. Ba yadda ta iya ta zauna.
END.
https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9?mode=r_t
By
𝕻𝖗𝖊𝖙𝖙𝖞 𝕾𝕶 ✍️✍️
Page 75
************ ************
__________ Rayuwa haka dai ya ke ta tafiya.
babu wanda ya san waye Rash. A yau ne ake ɗaura aure su Baby ma sha Allah, hatta Abbuu ya zo, haka su Maryam, Hajara, Zainab, da itama sai yanzu Allah ya bata ciki, bayan ɓarin da ta dinga sha, amma yanzu alhamdulillah dan cikin ya shiga 7 month.
Biki aka sha mai sunan biki, amare da ƴan uwanta sun sun sha kyau, amma banda Kandy dan tana gida, har kuka ta yi wai sai ta zo amma su Pazars sun hana.
Biki ya yi sai godiyan Allah, hatta Hafsat wacce sati ɗaya kenan da tarewa, kuma rayuwa suke cikin jin daɗi.
Amare ukun sun sha kyau na ban mamaki, kaya iri ɗaya suka sanya, doguwar riga ce irin ta larabawa fuskansu ne a waje kawai kuma riga babba ce, shigan mutum ci suka yi, dan yanzu suke gani su ce ba daidai ba, sun haddace hadisai masu yawa, sun karantu iya karatu.
Misalin 4 na yamma aka kwashe amare dan duk ba bu mai zama a ƙasar.
Gida sai ma sha Allah can na hangi Ramlat da Baban yaya sun haɗu iya haɗuwa, taku suke kaman basa tafiya, twins ne ke gyefan su sai suka bada wani style na daban, haka su Aliyu, sun sha kyau sosai dan kowa anko suka yi da familyn sa.
Duka duka anan alƙalamin rubuta na zai tsaya ✍️, ina fatan yadda na ɗauka zai ƙayatar da faɗakar sosai, ina miƙa godiya mai yawa ga wanann ƙungiyar na wa J.A.W, da Uwar ɗakin mu wato Maman Ihsan.
ALHAMDULILLAH.
𝙍𝘼𝙎𝙃 Ɓ𝙊𝙔𝘼𝙔𝙔𝙀𝙉 𝙈𝘼𝙎𝙃𝙀Ƙ𝙄
Daga ta ku har kullum
PRETTY SK ce ✍️✍️✍️ Godiya ga dukkanin yabo sun tabbata ga ubangiji talikai mamallakin sammai da Kasai Allah .
tsira da amincin Allah su Kara tabbata ga fiyayen halita annabi Muhammad (s. a. w)
*godiya mara iyaka*
GA dumbin mabiya litattafaina a Duk inda kuke cikin kasar Allah.
ina matukar alfahari daku ina kaunarku kmr yadda kuke kaunata.
“I will succeed. Not immediately. But definitely.” in shaa Allah.
✽»≿━༺🌹﷽🌹༻━≾»✽
Anas b. Malik (R.A) reported that Messenger of Allah ﷺ thus told him:
*"When a non-believer does good he is made to taste Its reward in this world. And so far as the believer is concerned, Allah stores (the reward) of his virtues for the Hereafter & provides him sustenance in accordance with his obedience to Him."*
حَدَّثَنَا عَاصِمُ بْنُ النَّضْرِ التَّيْمِيُّ، حَدَّثَنَا مُعْتَمِرٌ، قَالَ سَمِعْتُ أَبِي، حَدَّثَنَا قَتَادَةُ، عَنْ أَنَسِ بْنِ مَالِكٍ، أَنَّهُ حَدَّثَ عَنْ رَسُولِ اللَّهِ ﷺ *"إِنَّ الْكَافِرَ إِذَا عَمِلَ حَسَنَةً أُطْعِمَ بِهَا طُعْمَةً مِنَ الدُّنْيَا وَأَمَّا الْمُؤْمِنُ فَإِنَّ اللَّهَ يَدَّخِرُ لَهُ حَسَنَاتِهِ فِي الآخِرَةِ وَيُعْقِبُهُ رِزْقًا فِي الدُّنْيَا عَلَى طَاعَتِهِ* " .
References: Sahih Muslim 2808
� ?cX僆茀$桝�欔凸W鸜竊甛厘预�,d衺n+NUm.}�櫏 葄忾g渽展家腅魖题�洄┉�9K 咕旱鹁粧穽墚Z� �驼xx�19L揣7s@熮e3i `{譜kル
𝕻𝖗𝖊𝖙𝖙𝖞 𝕾𝕶𝙍𝘼𝙎𝙃 Ɓ𝙊𝙔𝘼𝙔𝙔𝙀𝙉 𝙈𝘼𝙎𝙃𝙀Ƙ𝙄
Sakeenat Abdullahi.
Oum marleekha 😍🥱🥱😅.