Showing 3001 words to 6000 words out of 93691 words

Chapter 2 - RASH ƁOYAYYEN MASHEƘI. COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

207

suke, su biyar ne zama ta yi kan one seater tana faɗin

" Beauty ban gan ki ba da na fito class, har lap na leƙa amma banganki ba" wance ke latsa wayan ƙiran I-phone 16 wanda dukkansu shine a hannun su ta ce

"Sorry Sis na so na kira na fa ɗa miki tare da costmate di na Haidar muka dawo shi ne ya kawo ni kuma da ma ina so na da wo da wuri saboda mu yi miki surprise."

" Ai na go de mu ku sosai, Beasty hope kinyi videos koh" wacce ke cin choculate ta ɗago dan jin an kira ta, da kai ta amsa sannan ta ƙara da ce wa

"Ai har na daura a kan sha fina na Instagram karki ga cikin 1h amma na samu like 500k "

" Wow please Beasty, send to me now nima na ɗaura" cewan wata ita ma kafin Beasty ta yi magana aka buɗo ƙofan a ka shigo a tare su ka kalla su, mata 3 ne suka shi go, su na sanye da Uniform iri ɗaya na secondary school, kyawawa ne su ma kaman wa'innan su shidan, kuma kan su ku san ɗaya.

" Sai yanzu kuka dawo? " Beauty ta faɗa ta na dauke kan ta akan su, cikin ɗan shaƙwaɓa ƙaramar su wanda ita ce ƙara acikin su tara 9 din ta ce

" Hmmm Sis Beauty's school bus din ne yaɗan sa mu matsala " saura kuwa da sannu suka bi su kawai suna mai ƙara sawa ciki haraban ɗakin, da ya ke toilet huɗu ne kowan ne ya shiga ɗaya dan yin wanka, bayan sun fi to suka zauna suna acikin su suna hira sama sama. Misalin 8:20pm suka fu ta Main parlour dukkan su bayan ko wacce ta sanya kayan barci sannan ta ɗan ya fa gyale a kanta, zaune suke gaba ɗaya suna kallon wani American film me ɗaɗi wato Flash, duk da su na da TV a ɗakin su, a nan su ka ci abinci su na yi suna kallo, bayan wani lokaci sukaji horn din motoci, sun san su waye dan ha ka da sauri-sauri su ka ta shi suka koma part din su, suna shiga suka kulle ƙofan su na mai dan dariya ƙasa-ƙasa, dan basa son su ha ɗu da Pazars in sun shigo , wani babban abu Beasty ta dan na take wannan babban gadon ya fara rarrabe wa zuwa kashi 4 sai ya zama step by step gadon sai wani ɗaya a tsakiya, kowa nata tahau, sannan kandy wace tayi birthday ta kashe hutan ɗakin, take ta ji bell na ƙofan na ƙa ra ba yadda ta iya miƙewa ta yi ta kunna sannan ta buɗe ƙofan ta yi ta na kallon Momcy da ke san ye da hijab har ƙasa

" Ku fto dukkan ku Pazars na ne man ku koma wasu sunyi barci ki tashe su "

" Ga munan zuwa yanzu" abin da ta ce kenan ta na kulle ƙofan sannan ta juyo ta kalle su ta na ce wa

" Mu hanzar ta su Pazars na kiran mu" jin haka su ka miƙe ko waccensu ta sanya dogon riga akan shigar kayan barcin sannan wasu suka yafa gyale wasu kuma suka futa ha ka, a tare suka gaishe da iyayensu maza su hudu wa'inda ke zaune a babban parlour, biyu suna sanye da manyan kayan biyu kuma suna sanye da suit da wando. da ga gefe guda iyayen su mata ne su ma su hudu suna sanye da hijabai..

END

Alƙalami daga ᑭᖇᗴTTY ՏK ✍️
[5/30, 22:07] Pretty Sk: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIAION (J.W.A)💪
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ᑭᖇᗴTTY ՏK

page 4.

Pazar Q wato Baba Abdulqadir shi ne babba a cikin su kuma shi yaran shi uku ne maza biyu sai mace wato Baby amma na gaskiya Bilkisu shekaranta 16. Sai Pazar B wato Baba Abdulbaseed shi kuma yaran shi uku dukka mata Kandy (Khadijah) 21yrs take sai ƙannanta tweens Hasty da Husty ( Hassan da Husaina ) masu shekara 19yrs. Sai Pazar M, Baba Abdulmajeed shima yaran shi uku mata Hauwa'u wacce suke ce ma ta Beauty me shekara 21yrs sai Hajara (Beasty) ita kuma 20yrs sai autan su Karis wato Karima ita kuma 17yrs, Sai Auntan su Pazars wato Pazar R, Baba Abdulraheed me yara biyu shi ma mata Fancy Fatima kenan 20yr sai ƙanwarta Fadila suna ce ma ta Butter 17yrs.

A tare suka gaishe su, suka amsa sai Pazar Q ya fa ra magana cikin natsuwa da taushi dan shi ya na da sauƙin kai sosai a cikin su be da damuwa gashi mutum ma ra son hayaniya.

" Bilƙis, Karima da ke Fadila ku mai da hankali, SS3 zasu shi ga a mai da hankali sosai, nan da 1yr kuma kufara zuwa jami'a" Pazars Q ya kai nan yana kallon su cikin ƙaunar dukkan su,

" Kuna dai kallo Bilƙis saboda ƙoƙarin ta jumping aka mata to ita ban jin ta amma ke Fadila kin fiya wasa." Pazar R yafaɗa yana ɗan zaro musu Idanu sanann yaƙara da cewa "Ku huce mun ga ma da ku, ku kuma kumai da hankali a kan rayuwan school" yana kaiwa nan su ukun daya nu na suka wuce part din su, da sauri-sauri kafin Pazar M da Pazar B ba su yi magana , suna shige wa, sai Pazar M ya ce yana kallon su shida din da ke zaune.

" Ku kuma na samu labarin akwai mai zuwa makaranta da banza shiga to wlh nayi last warning a kan wannan ɗabi'ar in kunne yaji jiki ya tsira" yayi ƙwafa yana miƙewa ya huce part dinsa, sanan Pazar Q yace
" Ku dai ki yaye kuma ku dage da karatu, Allah ya mu ku albarka ku je ku kwanta" kaman suna jira suka huce da sauri suka shige, sannan Pazar Q yakalli Pazar B yace

" Na ga Abdulmajeed ba ya yanayi me daɗi hope komai nomal koh?"

" Eh big bro Alhamdulillah, bako mai ƙasan haka yake ɗan zafi ne lokacin bayan lokaci" da ganan suka ɗanyi hira sannan kowa ya watse.



******* ******** ********** ***********

" Zainab! Zainab!! zainab!!. " Ramlat da ke bubbuga ƙafan zainab wacce ke barci, buɗe idanunta ta yi ta kalli Ramlat ta fara magana cikin kasalar barcin

" Ramlat lafiya? barci ya kamani, mene ne?"

" Umma take kiran ki kuma ta ce ki zo yanzu"

Ramlat na kaiwa nan ta fita ta bar ɗakin, ganin gari ya yi haske sosai tasan safiya tayi, a han kali ta shiga Parlourn Umma ta ƙafon da ke ciki na su ɗakin, ganin su Umma su na zaune ya sa ta zauna ta na kallon tween da ke ɗan sakan dariya kaɗan-aɗan, gaishe da Umma ta kuma yi dukda a al'adar su suna idar da subhi suke gaishe da iyayen na su, amsawa tayi sannan Umma taci ga ba da ce wa

" Zainab an tsai da date din auran ku nan da wata 4mounth za ayi bikin ku, sannan gobe Muhsin ze fa ra zuwa zan ce. ke kuma Ramlat ba mu san me Allah ze nufa ba amma ke ma dai kishirya kawai " tana kaiwa nan suka mata sallama suka fita, suka shiga ɗakin su suka zazzauna kowa na kallon kowa, yau sam babu rawan kai atare da su sai jin bawani daɗi dan sun sa ba da juna ba sa son rabuwa, Ramlat dariya ta kwashe ta na tafa hannu ta ce

" Waya ganni ranan bikin ku wayyo daɗi, kunsan Allah har rawa sai na koya saboda ku, ranan zan fara sanya gyale hehehehehe" babu wanda yakula ta sunata nasu harkokin kawai.


**************** *****************
BADIKKO

kan layin jajere wa ta ƴar budurwa na hango ta fito da ga wani gida sannan ta miƙa titi har ta shiga layin Sha'iskawa, wani ƙaramin gida ta shiga, sanye take da dogon riga sai babban mayafi wanda akai ta daura, choculate ce mai tsayin hanci ga ta doguwa siriri amma akwai hibs da breast ma sha Allah , ta shi ga gidan da sallama babu kowa a tsakar gidan dan ha ka ta buɗe baki ta fa ra kwalama kishiyar mamanta kira

" Aunty! Aunty!!Aunty!!" ta faɗa da daddaɗan muryanta mai zaƙin gaske, wacce aka kira da Aunty ce ta fito ta na ta masifa da ƙaramin yaron na ta Umar don be san zuwa makaranta, sai da Umar me shekara 10 ya fita da ga gidan sannan Aunty ta kalle ta ta na faɗin

" Uwar fitsara da rashin kunya an da wo kenan ? Me ye kuma na kiran na daga waje bansan iskanci fa "

" Uhmm na dawo, na za ci babu kowa a gidan ne ai shi yasa na kwala kiran sunan ki"

" Jeki huta ga wanke-wanke can ki yi sannan ki zo na ai keki kasuwa....."

" Wlh ɗaya zanyi in ma kasuwan ko aiki, akan me ga Rabi da Radiya suna kwance" ta faɗa babu alamun wasa a fuskanta

" Ramlat kenan hakanan zakiyi ko idan baban ku ya dawo hmmmm kinsan sauran" ta na faɗin haka ta koma cikin ɗakin, ita ma Ramlat ta bi ta ta shiga sanan ta shige ƙaramin ɗakin na su,, katifa biyu ne, ɗaya ta su Rabi ɗayan kuma ta Umar ce dan ita akan ƙaramin carpet ta ke kwanciya, ranta haɗe ta cire mayafin ta tu sa cikin gidan box din ta, sannan ta fita ta wanke kwanikan dan barci su Radiya keyi ma, kwanika kaman na mutane 15, sun ɓa ta kusan komai ta san Radiya ce ta yi girki da ma ta iya tara wanke-wanke, ruwa ta ja sannan ta zauna ta wanke su ta na gamawa ta koma ɗaki tayi kwanciyar ta dan ta huta ita ma, da ya ke akwai gajiya ajikint a ta ke barci ya ɗauke ta kan katifan Umar, barci me daɗi ya ɗau ke ta. Cikin barci ta ji saukan bulala a bayan ta, a firgi ce ta miƙe ta na ha ɗawa da ihu da kiran Allah, ganin Baba da bulala akan ta ta san yauma ta shiga uku, be saurara ma ta ba ya nata dukkan ta sai ya ya ma ta ruɗu-ruɗu tukun ya barta ta na ta hawaye dan har muryan ta ta tashe, da mutane amma babu wanda ya kwace ta agunsa kuma duk suna ji, ji tayi ya na ce wa

" Ni na fita na sha wiya na ne mo kuɗin, dan an ce kije ce fane sai ki ƙi zuwa, yau ta kwana da yunwa karku ba ta abinci na, kun dai ji na faɗa muku," ta najin hakan tasan Aunty ce ta haɗa mata munafunci, tashi tayi ta je ta yi alwala ta gabatar da sallan magrib sannan ta shin fuɗa carpet din ta ta haukai ta kwanta, ko da ta ji sallan isha'i tashi ta yi ta gabatar sannan ta kwanta ta rufe da wani hijab din ta ta na jin duk duniyan ba ya ma ta daɗi sam, abubuwa da yawa su ke ya wo acikin kannta, muta ne biyu kawai take ke wa mahaifiya wacce ba ta taɓa ganin ta ba sai ƙawar ta wacce ta ɗauke ta tamkar yayarta ta jini.


End of Part 1

alqalamin ᑭᖇᗴTTY ՏK
[5/31, 17:27] Pretty Sk: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIAION (J.W.A)💪
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ᑭᖇᗴTTY ՏK
ꜱᴀᴋɪɴᴀ ᴀʙᴅᴜʟʟᴀʜɪ

بسم الله الر خمن الر حيم


Part 2
Page 5

********** ********* **********
Rhyeno Estate

school bus ce ta yi parking sai ga su su uku sun fito suka shiga, Farida Karima da Bilkisu, motan ta ɗauka hanya zuwa makaranta, su na shiga kowacce ta zauna in da ta ke zama. Cikin haraban gidan kuwa tweens ne tsaye jikin mota ƙiran sport su na sanye da kaya iri ɗaya har ta gyalansu iri ɗaya ne da takalmi, ƙyawawa ne kuma farare ƙal haka dukkan su yaran gidan su ke, ana ganin su anga jini ɗaya kuma family ɗaya, Fancy ce ta fito da ɗauke da key a hannuta na basu haƙuri akan tsaida su da ta yi, ita ma sha Allah ɗinkin riga da pensil skirt ce jikin ta wanda atamfan ta haska ta, motan ta shiga ta yi mata key suka nufa Kasu dan su a can suke karatu, suma su Kandy, Beauty da Beasty na su motan suka hau suka nufa poly su a can suke karatun dan yanzu level 3 su ke. Gidan ya rage Pazars ne da matan su, Mom wato Maman Kandy tare su ka fito da Pazar B har mota ta raka shi sanan ta juya ta koma nabta part din, can sai ga Pazar M shima da Mamancy wato Maman su Hauwa'u shima motansa ya hau, yana sanye da kaya irin na Pazar M dansu sun fi sa ƙananan kaya, dan Pazar M shine minister of health shi kuma Pazar B minister of education. Bayan fitan su da kaman awa 1 Pazar Q da matar shi Aunty wacce ita ce maman Bilkisu, ita kaɗai ta haifa kuma ya aure ta ne bayan maman yaran shi maza ta rasu, shi ma Pazar R ya fito cikin ɗinkin zamani na manya kaya wanda ya sha uban aiki, matarsa Hajiya babta rakoshi ba saboda tana barci dan bata jin daɗi, tare suka fita suka shiga mota ɗaya suka nufa cikin gari gurin nasu business din. Bayan Aunty ta dawo zama ta yi tana kallo a Main parlour anan sauran suka same ta kowan ne cikin farin ciki suka gaisa da junan su, dan haka suke gaba ɗayan su cikin ƙaunar juna da rayuwa tare. Duk cikin su Aunty ita ce ƙarama dan su Mom sun girme ta, dukkan su ƙyawawa ne ma sha Allah, kuma farare sai dai kowa da kalan na sa haske, yadda mazan su ke ƙaunar junan su haka su ma matan suke, sannan duk ka yaran su ma haka su ka son juna.

" Hajiya, wallahi kwanan zamu ne ma wasu ma su aiki kinga har 9am su Atika ba su zo ba." faɗin Aunty ta na mai da kanta ga T.V,

" Zan mu su magana idan sukazo yau." cewan Mamancy ta na latsa waya kuma a take Atika da ƙanwar ta shatu sai wata zulai suka shigo, gaishe su su kayi sannan Hajiya ta musu faɗa a kan zuwa latti domin aikin gidan da yawa duk da na su shara ne da wanke-wanke kawai suna da me girki daban dan ita anan ta ke kwana.


********* *********** ***********

Badikko

Yau sai 12am ta dawo gida da ga gidan wata Hajiyan da take ma aiki ko da ta koma gida babu wanda ta kula ta shige ɗakin su ta zauna taci doya da kwai da aka ba ta a can gidan, ruwa ta sha sannan ta yi hamdala sai ta kwanta dan ta rantse a yau baza ta ɗaga ko tsinke a gidan ba, duk ihu Mamansu Rabi a banza dan Ramlat ko a jikin ta, ko da Rabi ta shigo a fusa ce da sauri Ramlat ta miƙe ta ci dam mara ta na ce wa

" Wlh idan ki ka taɓa ni sai na rama kar ma ki fara dan kinsan bazan da ku miki ba " da ma inbdai rashin kunya da tsaurin ido ne Ramlat akwai ta dashi duk da Rabi ta bata shekara 3 dan ita Ramlat tana 19yrs ne. Fita Rabi ta yi sai ga Aunty ta shigo ta na ce wa

" Ke ba ƴar iska, wlh Baban ku ze shigo za ki sani, bakya gani na da mutun ci, ko ruwa ba zaki fita ki ɗibo ba, uban wa ze ɗiba ruwan?." ta kai ƙarshen magana ta na shirin dukan Ramlat

" Aunty ke ma kin sa ni kowa ya hanani shiga gidan sa ɗiban ruwa to ya kike so ayi?."

" Shegen halin ki na dukan yaran mutane ba dole kowa ya hana ki ɗiban ruwa ba."

" Kinsan haka shi ne za ki turani to?" ta faɗa ta na warware ɗan maran ta, kwantawa abin ta tana kuma ce wa " Ba ni ki ka sa Baba ya duka ba ai wlh sai nan da sati 1 zan ci gaba da miki aiki." Aunty rai ɓa ce ta fita haka Rabi ma, ko da baba ya dawo aka faɗa masa ƙarya da gaskiya sai ya dauko wannan bulalan ta sa ta gado ya nufa cikin ɗakin su, da ma ta ji ƙaran babur din shi, da sauri ya tsaya yana kallon ta tana rawar sanyi alaman zazzaɓi me zafi take yi.

" Subuhanallah Ramlat me ke da munku.?" ya faɗa ya na aje bulalan a gefen ta, ɗagyar da buɗe idanuwan ta sannan ta ce.......

END.

Daga Alƙalamin Pretty Sk.


https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIAION (J.W.A)💪
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈
ᑭᖇᗴTTY ՏK
ꜱᴀᴋɪɴᴀ ᴀʙᴅᴜʟʟᴀʜɪ

page 6

" Zazzaɓi ne kawai!", Na faɗa wa Mama amma ba ta ba ni magani ba kuma taita sani aiki, a haka naita lallaɓawa, ruwa ne na ce ma ta na gaji bazan iya ɗiba ba, shi ne na kwanta." kai ƙarshen maganan ta na hawaye, tsaki Baba ya ja sannan ya fi ce can sai ga su Aunty harda Umar, sun ji shuru ba ta fa ra ihun duka ba, shi ne su ka leƙo.

" Lafiya ku kamin tsaye ha ka?." Ramlat ta faɗa ta na koma wa ta kwanta, sannan ta jero ma Aunty abin da ta ce ma Baba, ta ke ta haɗe fuska dan ta san halin Mijin na ta.

" Wato ke gaki ƴar iska, lafiyan ki lau ki ke ƙaryan ciwo?." Aunty ta faɗa ta na kallon Ramlat da mamaki dan tasan halinta sarai, acikin kwanaki nan wani raini ta koya. Baba fita ya yi ya je ya kira wani me chemist , ko da ya iso, Baba ya futa bayan Ado me chemist ya biyo bayan shi, bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login