Showing 42001 words to 45000 words out of 93691 words

Chapter 15 - RASH ƁOYAYYEN MASHEƘI. COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

226

zu ba rahoto a cikin majigin TV, take kuma aka saki faifan Video din yadda wajan ke ci da huta, hannu yasa ya ɗauki remote din TV ya kashe, furzar da iska ya yi yana mai jin babu daɗi akan abin da ya faru, family guda basu ba basu gani ba, daga ƙaramin kuskure sun halaka.

*************** ****************

"Gobe sai ku sa ki saɓon Video din." ya faɗa da muryansa mai amo da cika kunne, sai Adamsi ya ce

" To RASH, amma aganina karmu saken video, tin da yanzu duniya ta san RASH ya mutu, mubar shi a ya mutu kawai sannan Boss........"

"Kuyi yadda na ce kawai, nan da kwana kaɗan salon aikin ze canza, sai na tan kaɗe ɓata garin tasssss." abin da ya faɗa kenan yana mai cire rigan jikinsa wanda gaba ɗaya ya canza kaman ba Shuraim ba, a murɗe yake ma sha Allah, rigan da ya zo da shi ya sanya a jikinsa sannan ya hau Wheelchair dinsa sai ya koma sak Shuraim, mota suka shiga suka bar wannan gida na sirrin wanda komai anan suke yi in dai abu ne a Kaduna, sannan kowa ni state suna da secret home wanda suke aikata ta'addanci na su a zahiri.


********** ************* *********
"Garin ya ya hakan ta faru? sam banjin daɗin haka ba." cikin damuwa ya furta hakan, sai ya yi jim bayan wani sec ya kuma ce wa

"shike nan Allah ya sa mu da ce." sanann ya katse wayan, tinani yake yi idan duniya tasan ba wanda aka kashe ba ne RASH, ya so RASH ya bayyana kafin ranan da'aza hukunta su Mus'ab amma gashi an ƙona gurin harda wasu bayin Allah, ya san manyan muta ne ne suka sa ayi wannan aika aikan, dan shigowar shi kenan wannan baƙin labarin ya riske shi, ko da ya dinga canza channel duk dai zan can kennan, kuma abin haushin shine yadda muta ne suka fito suna nuna farin cikinsu akan mutuwar RASH, tsaki ya ja mai sauti har sai ta sactary dinsa ya ɗago ya kalli ogan na sa.

" Sun gama kammaluwa ne?."

" Yes sir, duk sun iso."

" Ok Ina zuwa." take sactary ya juya ya fice, sai da Aliyu ya ɗauki dan lokaci kafin nan ya fito, direct meeting section ya nufa ya shiga da sallama, ɗaiɗai kune suka amma, be damuba saboda yasa da halin ƴan jam'iyar ta su, zama ya yi a kujeran da yafi kowanne kuma ɗan me matsayi irin na sa aka ta na da, zama ya yi sannan ya kallesu tare da gaisuwar jumla, babu wanda ya amsa sai Samuel John, duk da shi chirstan ne amma ya fimai wasu musulman. Tattauna suka farayi kowa yana to fa albarkacin bakinsa gurin mus guna ma Aliyu akan aiyukan da yake yi be mu sa ba, sai bayan da kowa ya gama faɗan ma sa ra'ayin sannan ya ya ɗago idanuwan sa da suka ka ɗa suka sauya kala, sannan ya kalli wanda ke gefan damansa ya ce

" List din da na baka, zuwa nan da yammacin yau ya bazu ya shiga tsarin dokon garin nan." ta ke musu ya kaure a cikin su, shikam ko a jikinsa ya fice, duk cikin mutanen gurin babu wanda yafi shaƙa kaman Shugaban kula da lafiyan al'umma domin yawancin dokokin ya taɓa ɓangarensa, a tare Pazar R da Pazar M suka fita suka bar meeting room ɗin. Office dinsa ya koma ya zauna yana mai tinani iri iri a ransa abubuwa da yawa sam ba su yi ba, sannan duk wannan lokacin ya yi shiru ne saboda ya gama fahimtar komai da komai. Zuwa yanzu kuwa ya fahimci komai dan yau ze fara gudanar da hukuncin da ko da kuwa be ma kowa daɗi ba.

END.


𝕻𝖗𝖊𝖙𝖙𝖞 𝕾𝕶
[7/1, 06:20] sknt6428: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈


ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ
✿◡‿◡✿ [Sakina
Abdullahi] ✿◡‿◡✿


Part 33.


***************** ******************

Bayan lokaci mai tsayi, abu zuwa uku sun faru, ciki kuwa akwai samun natsuwan Sakeenat dan zuwa yanzu ta falwala ma Allah tare da ɗaukan dangana, a wani gida take zaune wanda yake kusa da invda take aiki a ce wanta ba za ta koma gidan su ba, gidan su biyu ne kawai daga ita sai ɗakin ma su gidan, sannan ta ziyar ci gidan su Ramlat har sun gaisa da Maman Rabi ta so su haɗu da Babanta amma ranan ba ya gida, sannan zuwa yanzu bincike take yi sosai akan RASH ɗan yanzu ji take idan ba ta yi sanadiyyan kama shi ba ruhinta ba ze samu salama ba.

Sai ɓangaren Aliyu Haidar wanda abin da ya zo da shi sa bo ne kuma tsari me kyau, in da ya umarci bincike akan duk makarantun da suke na private da a karya farashin kuɗin school fees, haka kan abinci komai sai da ya yi ragi a kai, sannan akan titina shima ya magance matsalolin da yawa idan mutum kuma ya ƙetara hanyar da ba nashi ba sai ya biya ta ra mai tsoka. sai makarantun government ya sa aka sauya mu su malaman harta asibiti duk sai dai ya yi bincike akan yadda ake kula da muta ne, idan ya ga abin da be da ce ba cikin ɗan lokacin ya ke gyara gurin, duk da hakan ya ja mai baƙin jinin gun wasu sannan farin jinin a gun talakawa.



*************** **************
Air Force Base

Kowa ya san dokan da ke cikin wannan unguwa, duk mutumin da ze shiga cikin unguwan dole sai an binciki waye, sannan idan kai baƙo ne dole wani na cikin Base din shi ze Kira ya sanar da amincewan ka wani ze zo, ko ka fito ka ɗauki mutum, akwai tsaro sosai dan tin daga bakin babban get din za ka fa ra cin karo da sojoji, motarsa ce ta danno kai tare da kutsawa, tin da suka hangi wannan motan ƙiran Rolls Royce baƙi, tin kafin ya iso bakin gurin suka buɗe mai get din ya shige da mugun gudu, sun san dai AA ne be da hankali sam koɗan yana ganin Mahaifinsa ya na da matsayi sosai a fanin siyasa, be bin doka ko kaɗan shi dai.

cikin yanki ya nabda daɗi sosai dan be da yawan muta ne ga wadatan bishiyoyi, sannan ga ginin dukkan unguwa kala ɗaya ne sky blue da fari hatta napep din unguwan haka suke, Direct wani babban gida ya shiga bayan ya yi parking ya zuro ƙafafunsa waje sannan ya bayya, matashi ne dogo me kimanin 27yrs, ba fullatani me hasken fata ta manya idanu, gashi da gashi irin na fulanin usuli wanda yake kwance tsab, yana sanye ne da ƙananan kaya wanda su ka hau fatan na shi, a kallo ɗaya za ka sheda rashin natsuwa sa, rashin wadatanciyar ibadah, babban parlourn gidan ya shiga hannunsa ɗauke da wayansa, yana shiga ya tadda babu kowa a parlourn dan haka ya nufi part dinsa bayan ya koma ya ɗauko wani blanket a nannaɗe, yana shiga ɗakin nasa ya warware bargon a kan makeken bed din shi, take macce ta bayya kwance a sume, tsaki ya ja sannan ya dauko wani allura tare da yi mata a hannun, kallonta yake yi sosai duk da fuskanta duk ya sha bandage ta ko ina, infact yana tinanin harta brain dinta sai a hankali, ya ra sa meyasa yake jin haka daga gareta, ya na da ƴam mata da yawa amma be taɓa jin yanayin da yake ji akan wannan yarinyar ba wacce take a matsayin matar sa.


**************** **************
Zuwa yanzu Shuraim da Kifayaty sun zama ɗaya domin kuwa har Allah yasa sun samu rabo, dan cikin har ya kai wata 3, ita Meerah kuwa na ta ya kai 5 mounth. Shuraim na ba ta matuƙar kulawa in dai yana gida dan yanzu weekends kawai ya ke yi a gida be da lokaci sosai, amma a haka suke ta gudanar da ƙauna abinsu.

Sannan shuraim ya ne mi Auran ƙanwarsa ga abokinsa wato Kandy da Adam in da Pazar R yace " ai shi kan shi ya na da iko da ƙannan na sa." dan haka ya ba shi ita, kan cewa nanbda 5 mounth za'ayi bikin tare da Fancy wacce soyayya ta ƙullu tsakanin ta da M.D malamin makarantar su, Shuraim ya yi bincike ya ga ba shida damuwa sannan ya amince, sai su tweens wanda suma Allah ya ba su twees Yusuf da Yunus wato ya yayyanin Meerah wanda sun taɓa zuwa gidan anan ne suka haɗu, aikan suka ma Meerah magana ta ko shiga musu hanya har suka amin ce.

END.




ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ


✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿.
[7/1, 17:27] sknt6428: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊

𝙍𝘼𝙎𝙃 Ɓ𝙊𝙔𝘼𝙔𝙔𝙀𝙉 𝙈𝘼𝙎𝙃𝙀Ƙ𝙄

Page 34.


**************** ********************
"Salon RASH ya sauya sosai, ya de na kisa, sai dai datsan bankunan manyan muta ne a ƙasar nan, mun kasa ka ma shi sam, a yanzu zan cen da na ke muku tin watan nin baya da muka samu makama guda ɗaya amma kafin mu cin ma ƙudirin mu ya riga ya goge page din dan tashi za mu bi diddiginsa." Zaki ya kai ƙarshen maganan yana zama a meeting room din sai Ramlah ta miƙa, ta na sanye da hijab din ne har zuwa gwiwa, sannan ta fa ra da ce wa

" Muna mai ba da haƙuri akan komai ace mutum ɗaya tak ya gagari rundunar mu, abin da mugun kunya, hatta jama'a zagin mu suke akan wannan case din, ina son na bada wani shawara akan wannan case." Gaba ɗaya muta nen suka ƙara ba ta natsuwar su. abubuwa ta furta wanda gaba ɗaya duk sun yadda sannan aka ta shi. Zaki ne ya fita zuwa haraban station din in da ƴan jaridu ke ta jiran futowansu, take suka kewaye shi kowa yana gefo mai tambaya, sai bayan da suka yi shuru sannan ya ce

" A yau ne mu kai zama na ƙarshe akan RASH....."

" Kun samu nasaran kama shine?." Wani ɗan jarida ya katse shi da sauri.

"A'a mun dai yanke ce wa daga irin wannan rana mun aje case din RASH tin da babu wani ci gaba acikin aiki."

" Aganinku wannan ba abin kunya ba ne ga dukka jami'ai na ƴan sanda?." Wani ma ya sa ke cillo tambaya, shi be san yawan magana, yana da damuwa a rashi sosai, kafin ya yi wata magana sai Meerah ta ce

"Wannan ba jami'ai suka yanke hukunci ba saƙone da ga sama......"

" Kun dai ga za?."

" Eh, ko za ka da sa ne?." Ta ƙura ma wanda ya katse ta, daga haka suka bar gurin suna jiwo abubuwan da suke ta cewa a bakin motarsa suka tsaya tana mai ce wa

" Please Zaki kadinga addu'a In sha Allah za ta bayyana." kai kawai ya ɗaga mata sannan ta huce zuwa motarta wanda ake ɗaukanta shiga ta yi suka bar wajen, shi kuwa ko da ya shiga nabsa motan zama ya yi ya kasa driving din tinanin in da Babynsa take ya ke, kuma wani hali take, wanda yanzu kusan 2 mounth ne da ɓa cewarta. tafiya tayi zuwa kano gurin dangin Maman Rabi to ta dai hau mota sun tafi amma can ba ta isa ba, hankalisu ya tashi sosai, da kowa ma an bincika amma ba'a ganta ba, a hankali ya ta da motar tare da nufan gida, yana shiga part dinsa ya fara zuwa ya yi wanka sannan ya koma parlour acan ya tadda kusan kowa na gidan sunata hira, zama ya yi a gefe guda yana duba wayansa da yaji shigowar saƙo tin ɗa zu, Sk shine sunan daya bayyana a saman saƙon sai ya buɗe lokaci guda "Hey Zaki, na sa mo wani makama akan RASH, zan so ko zuwa dare ko da safe na ganka." Be san dalili ba amma aduk lokacin da yake tare da Sk ya kan ji ya rage damuwa akan Ramlat, reply ya yi mata sai yaji muryan Fancy a kusa da shi ta na mai magana.

"Uncle Umar ga abinci." kaman ya yi banza da ita sai kawai ya amsa ba ta re da ya ce komai ba,

" Ya ka mata ka ci karya wu ce."

" Ok." Ya furta ma Aunty wacce ke ta kallon sa, duk ya sauya acikin lokaci

" Zaki, ban daɗe da gama kallon news ba, meyasa kuka bar wannan case din haka?." Cewa Pazar R, dan dukkan su suna daga gefe guda.

" Saƙo ne daga manya akan mubar case din yanzu shi yasa, akwai wasu cases ɗin a gaban mu."

" Amma haka za'a bar mugun iri a duniya." cewan Pazar M, sai shima Pazar Q ya ce

" Hmmm Allah ya yi mana maganin sa." dukkansu suka amsa da Ameen. Sai da aka kira magrib ya fita.

******************* *******************

Sam ba ta yanani mai daɗi kwana biyun nan, ga ɓacewar ƙawarta, sannan mahaifiyar su Allah ya yi mata rasuwa, a lokacin har asibiti aka kaita dan ta shiga tashin hankali ma ra misaltawa, sannan tin daga wannan lokacin yanayinta ya sauya sannan ga tina wani abu shima daya addabe ta

Tinani

Zaune ta ke bayan sun dawo asibiti kan suman da ta dinga yi, sannan a nan ne aka ce tana ɗauke da juna biyu, shuru ne ya ratsa parlourn na su sannan Shuraim ya ce

" Kifayaty na yadda da ke tin ba yau ba, nasan kina so kisan dalilin da yasa na ke nuna ni gurgune. Shin kin san dalili?." Tai saurin girgiza kanta dan tana son ta sa ni, kuma tana yawan tambaya shi amma be ce mata komai, sannan ya faɗa mata abu a kunne, wanda take bugun nunfashinta ya tsaya na wani lokaci, sannan take ɗan farin cikin na ta ya ƙare, take hawaye suka fara sintiri akan fuskanta sannan ta zabura ta miƙa tsaye tana girgiza mai kai, Rintse idanunta ta yi tare da toshe kunnuwanta, sannan ta durƙushe agurin tana mai kallon tsoro, amma me Hausa sun ce tsakanin mata da miji sai Allah, a take kuma a lokacin ya kuma faɗa mata dalilan sa da hujjojisa, anan ne ya samu ta natsu tare da ce wa

" Yanzu kai ne RASH?, ina sonka amma gaskiya bazan....." da sauri ya haɗe bakinsu guri guda shima yana mai zubar da kwalla.

" Ba zan iya rabuwa da ke ba har abada."

" Kamin alƙawarin ka de na kashe rai." yaji maganar na ta a ba za ta, be da wani option sai ya amince, kuma be sa ke kashe rai ba dan hadisai ta jawo mai sannan ta yi mai wa'azi..

Cigaba

Furzar da iskan bankinta ta yi sannan ta miƙe ta shiga kitchen dan yin giki saboda yau Shuraim ze dawo dan yau Saturday. Sai yamma ta kammala fried chicken rice da yam ball, tana gamawa ta shiga ɗakinta ta yi wanka da sallan magrib, tana zaune har aka kira isha'i sannan ta gabatar sannan ta koma gaban mirrow tana kallon yadda duk ta rame sannan ta ƙara haske, riga da wando na Pakistan ta sanya sannan ta koma parlour tana kallo a colours TV.


END.

[7/2, 06:19] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




Page 35.
**************** ****************

Be so fita ba amma haka ya fice bayan ya hangi Fancy da wani mutum suna hira a akan wasu kuje wanda ake zama ashe iska, har ranshi yaji daɗi da ta fita a harkansa kuma ya na mata fatan alkairi. Be tsaya a ko ina ba sai wani ƙaramin gida a waje ya a jiye motan na sa sannan ya shiga gidan, madaidaicin ne wanda ya siya ma SK dan bincike, ɗaki biyu ne a gidan daga na me gadi da matarsa sai ɗayan wanda a can take, key yasa ya shiga parlourn wanda be da wani kaya da yawa, zama ya yi kan kujera yana kiran numbern ta, kafin ya kiran ya katse ta fito daga ɗaya da ga cikin ɗakunan biyun da yake gani, suna haɗa ido ta sakar mai murmushi shima ya maida mata yana ambaton Allah a ranshi, sanye take cikin riga da wando wanda kusan kayan ta sune duk ka, wando palazo ne baƙi sai white shirt mai gajeran hannu, sannan tayafa Black vail akai, bayanta ya bi suka shiga ciki tana gaida shi ya amsa, baban ɗaki ne mai ɗauke da kayan aiki su na'urori da abubuwa da yawa na aikin su.

" Sir zauna ka gani." ba musu ya zauna sannan ta janyo wani system tana latsawa da sauri sauri

" Da alama RASH ya mance ya bar mana babban alama, kaga ɗazu misalin 3pm wannan account din da aka kwashe kuɗin Abubakar Samir a TAJ bank wancan week din, kimanin miliyan 2, to shine ɗa zu ya tura ma wannan account din budu dari 8, wanda da na yi bincike na gane account na gidan marayu, sannan duk bayan wata ya kan tura musu kuɗi." Takai ƙarshen maganar na ta tana kallon Zaki da ya ke tinani akan maganar, sannan ta ci gaba da ce wa " Gobe sai kaje ka ƙaro binciken dan ina da tabbacin zamu sa mu wani alama, ba zan bar RASH ba, dole muka ma shi."

" In sha Allah." Daga haka suka dan yi wani hira sannan ya huce zuwa gida.


****************** ***************
Unguwan babu yalwan gidaje sosai, can na hangi wani baban gida wanda tin daga waje za ka san gidan ya kai ace mai gida, babban get ne kalan dari blue, haka launi gidan ma, compound din muta ne sun kai 15 wanda suke sanye da Uniform iri ɗaya kuma bana sojoji ba sannan bana polisawan ba, dari blue ne Uniform din sannan duk suna dauke da bindigu a hannun su manya manya, sannan har ta bayan gidan nan ma akwai wasu guards din, babba ne gidan sosai, can ƙafafuna suna kai cikin bababn parlourn din, wanda anan na ga Adam, Sunusi Skiddo, da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login