Showing 12001 words to 15000 words out of 93691 words

Chapter 5 - RASH ƁOYAYYEN MASHEƘI. COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

206

yi dukkan su sanan Pazar B ya da sa

" Shuraim me yasa ka ke yawan can za numbers nea shekarun nan?. ba a samun ka sai dai in ka so ka nemi mutum?." jin tambayan ya yi kaman a sama sai ya kalli Adamsi, aiko su na haɗa ido sai Adamsi ya nufa ƙofa da waya a kunne ya na amsa kiran ƙarya kawai so ya ke ya gudu dan be san me ze idan sun tambaya sha, "Hello Sunusi, Alhamdulillah" ya furta ta na fice wa daga parlour, Shuraim ya girgiza kansa sannan ya ce

" Pazar babu dalili." abin da ya ce kenan sai shuru ya ra tsa babban parlour na wasu lokaci kafin Pazar Q ya katse shurun

"Shuraim akwai muhummin abin da ya sa Abdulmajeed ya nemi da ku da wo dan haka gobe zamu tattau na ku je ku kwanta."

" To Dad." da ga haka ya mu su sallama ya fita shi ma Uncle ya bishi har ze huce part ɗinsa sai ya koma ya juya ya nufi part din ladies, da ma sun san sai ya shigo kuma jiran na shi suke yi dan ha ka ya na Knowking Beasty ta je ta buɗe mai ya shigo shi kuma Haidar ya wuce dan ya san operation duty ze yi, dai-dai ta tsayuwan keken na sa ya yi, sai ya ga dukkan su sun ƙaramai girma bakaman da ba, yana son su dukkansu ya na ƙaunar su fiye da tinanin su amma sam ba ya nuna musu sa bo da in kowa ya nuna mu su kulawa akwai matsala. Gasishe suka yi ko wacce jikinta a sanyaya sai ya kalli Fancy ba tare da ya amsa gaisuwa ba ya ce

" Fatima a ina kika sa mu five hundre thousand jiya? misalin 9:37pm." Ras ga ban ta ya faɗi haka na sauran ma cikin in Inan da ya shiga bakinta ta fa ra magana

'' Un..c..le... Uncle, da ma...ya turo ma na ......"

" For What?." ya katse da da ɗan zafi-zafi, ya sani da cewan Uncle ne ya tura musu sa bo da komai suke ya na sa ne amma so ya ke yaji me zasu ce, shima abin da duk su ka siya ya sani har da sauran ƴan gidan komai ya sani sannan duk rayuwar da suke yi ya sani komai da komai, cikin rawar murya ta kuma magana

"Dukkan mu ne ya turo ma na sa bo da akwai abin da za muyi dashi." shuru ya ratsa duk abubuwan da suka siya ya sani sai ya ba sar, keken nasa ya murɗa har gaban glass din kayansu sannan ya matsa gurin dressing mirrow ya na ƙare ma lotions da turarukan gurin kallo ya bi da kayan gurin, ma sha Allah kaya ne shafa ne kaman me sun jeru sun tsaru sosai yadda kasan gurin saidai su dan kusan komai daban-daban, mai ɗaya ya dauka ya na dubawa ganin an sa Whiting Lotion for 3days only.

" Wa ke bleaching acikin ku?." ya tambaye su yan na riƙe da roban man, yasan babu wacce take yi dan duk hasken sune amma ya tambaya fuskansa ya na ɗaure dan ko murmushi ba ya musu to ina ma su ke ganin shi sai dai wa Uncle shi ne za ka ga ya na murmushi.

" Babban yaya wlh a siyyan kayan make-up ne mu ka haɗo da shi kuma sau biyu na shafa na daina." har Idon ta ya ciko da kwalla da ma ita akwai saurin kuka

" Husaina ba ha waye na ce abin ba." sannan ya ya dawo in da suke zaune dukkansu, har ran shi ya na ƙaunar dukkan su wallahi balle ma Baby wace kamansu tafi ɓaci duk da ba Maman su ɗaya ba. ya umarci kowa ya kawo mai ta kaddun su na makaranta duk suka kawo cikin ikon Allah duk suka cinye tambayoyin, sai da s kazo karatun Alkur'ani nanfa ido yaraina fata gun Beasty, Beauty, kandy,Hasty da Husty dan ba sa maraja'a, aiko sun sha faɗa sosai da umarnin zuwa gobe su tabbatar haddan izu goma ta dawo, koda ya futa babu wacce ta kwanta da wuri suka da ge da karatu ga shi ya yi season phone's din su. Part dinsa ne na farko dan haka ya shiga ya sa mu abokinsa Adamsi ya gyara ko ina kuma ya shigo musu da kayayyakin da suka zo da shi, zama ya yi kan lafiyayyen sopa, jikin shi be sann wahala ko kaɗan irin ƴan ga tan nan ne masu wuni a A.C, za ma ya yi tare da ɗaukan system ya shiga operating cikin matuƙar kwarewa. sai 2am yayi barci dan tini Adam ya kwanta a kan makeken bed din Shuraim...

* Koda yashiga nasa party din ganin Zaki na kwance ya ce

" Ya futan ba ko sai gobe?."

" Ai bar shi kawai dama wani shop na gani akan babban titi, na hango wani snacks ya burgeni a cikin kwalban, amma yanzu nafasa kuma agm gajiye na ke Aliyu."yakai ƙarshen maganan yana gyara kwanciya,

" Okh, mukwana lafiya ni dai wanka zan shiga. " da ga ha ka ya shiga toilet din yin wanka, ko da ya fito ya samu har Umar ya yi barci, nafila ya yi sannan ya kwanta..........

*********** ************

Cikin sauri ta kammala shiryawa sak irin shigan jiya, jeans black and white shirt, breakfast dinma a tsaitsaye yayi tafuce tana gyara gashin kan nata wanda yasha gyara, bread a bakinta tahau motan ta fuce. Isarta station kenan sai ga ASP Zaki ya iso, cikin girmamawa aketa gaisheshi yana amsawa da sakin fuska tare yake da Uncle a office dinta suka zauna ita kuma ta ɗan fita dan ita direct gurin wani taje a can cikin station din dan amso wasu abubuwa,, zaman su na kaman minti 5 sai gata tashigo tana cin biscuits

"Sir Zaki good morning" tafurta cikin sakin fuska, ganin abokin aikin nata, ɗago kai yayi ya maida mata murmushin sannan

" Madam morning, excuse me" yafaɗa alokaci ɗaya kuma yafuce dan amsa kiran daya shigo mai yanzu, zama tayi akan kujeran ta tana kallon wanda ke zaune yana latsa wayan hannunsa, ganin be ɗago ba yasa itama taɗau file din gabanta tana buɗe wa tare da faɗin

" Bisimillah, kar kace na ma rowan biscuit duk da kaɗan ne ya rane a ledan." daɗaɗɗan muryanta yamai amsakuwa a kunnsa tabbas yaji sallamanta kuma ya amsa daganan be sake jin maganan kowa ba sa bo da abin da yake yi a waya ya ɗauke mai hankali. ɗagowa ya yi yana kallonta ita ma anan ta ɗago ta na miƙa mai biscuit din take idanuwan su ta ke idanuwan su suka haɗe, Ita dai kallon shi take yi, ya sanya ƙana nun kaya wando jeans blue sai riga mai dogon hannu Black, gashin kanshi ya sha gyara tsaf sai faman ƙamshi ya ke yi, ga fararen idanuwan sa ma su sheƙi, murmushi ne kwance kan fuskansa. shikuwa ganin kyakkyawan mace choculate colour mai ko ka ce golding skin, kyan sura tana kallonsa da idanuwanta farare ƙal, be san me ya sa ba ya na son irin colour din akin ɗinta, gaba ɗayanta ta burgeshi kuma a karo na farko dayaji wani ya nayi akan wata yarinya.

"Amsa ma na akwai daɗi." ya ji ta kuma ce wa sai ya sauke idonsa da ga kallon ta, sauke nauyayyan ajiyan zuciya ya sa ki sannan ya ce

"Alhamdulillah" sai ta kai ƙaramin bakinta ta hauci, ya na kallonta ta na karatu ta na cin abin
ta kuma ta na ɗan kar kaɗa kanta, kallon ta ya ke yi ko ƙyaf ta ido ba ya yi, ita kam ta na jin wannan idanuwan na sa a kanta, ba ta ɗago ba amma ta ce

" Kallan fa?" sai ya sauke idonsa a karo na biyu, wlh tinda yake betaɓa jin mace ta burgeshi ba irin ta, miƙewa tayi ta nufa wani case tadauko document, yanata binta ta kallon yanda take tafiya sai da gaban shi ya faɗin, tana juyowa tanufesa hawa Desk din gabanahi tayi suna facing amma basu mazi juna a, kallon sa tayi tanamai haɗe fuskan bakaman ɗazu ba, bindiga ta janyo aya bayanta ta shaida zuciyar shi ta re da ɗaura bindingan a gurin ta danna har ya to kare da jikinsa sannan ta ce

" Kallon ya isa ko in tarwa tsa dai-dai nan." ta faɗa ta na ɗan na bindigan a kan girjin sa sai ya lumshe idanunsa, ya sani a kallo ɗaya ya yaɗa kuma ya ji ta mai

"Wlh na faɗa." ya furta kaman me raɗa, murmushi ta sa ki sannan ta koma gunta ta na faɗin

"Zan ko tsamo ka."

"Ai nashiga ba futa" ya ba ta amsa a dai-dai nan ASP Zaki ya shigo ya na ce wa

" Sorry na bar ku."

" Da yanzu zan wuce kasan akwai abin zanyi me mahimmanci kaɗauko ni amma ban yi a sara ba tin da na gani, na ji yamin." Uncle yakainan yana kallon Madam ta fahimci abin ya ce dan ha ka tai banza da shi ita tin da ta ke babu wanda ya taɓa kallon kwayan idon ta ya furta ya na sonta sa bo da tanada kwarjini agun maza, Zaki be fahimce shi ba ya zauna ya na kallon aminiyar sa wat o Madam da ke ha ɗa ta kaddunta.

" Gasu mun haɗa komai, a tina nina mu bi komai a sannu sa bo da sai mu san takunsa tukun zamu yi amfani da salon sa don kama shi" ta furta ta na mai miƙa mai files ya amsa ya na faɗin

" Karki damu Madam meerah, ai tin da aka saki a case din na sanki akwai kwanya, bincike yanzu aka fara." murmushi ta saki ta na ce wa

" Hmmm Zaki kenan, yau zolayan ya ta shi kenan."

" No gaskiya ce ai Meerah ba ra naje karna ɓa ta ma Uncle lokaci." da ga ha ka ya miƙe shima Uncle ya miƙe da ido tabi su kawai, Zaki na fita sai Uncle ya dawo ya tsaya a gabanta, ba ta ɗago ba amma ta ce

" lafiya? akwai abin da ka ke so ne?."

" Ina sonki ban taɓa jin yadda naji akan wa ta ba sai ke, bazan wuce ba, ba tare da na fa ɗa miki ba, I Love u. " shi kan shi be san lokacin ya furta hakan ba, ita ko a da ke ta ce

" Za ka iya tafiya toh."

" I need your digit.". sai da da ta kuma kalleshi sannan tace

" Sorry i can't." ta na kaiwa nan ta miƙa ta re da raɓa shi ta fice, ganin ha ka shi ma ya bi bayanta ya na murmushi.

END

Daga Alƙalamin Pretty Sk.

[6/10, 20:30] ᑭᖇᗴTTY ՏK ✍️✍️✍️: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIAION (J.W.A)💪
Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi.✍️

May Allah ﷻ accept all our righteous deeds bring us endless joy, peace, and prosperity.

✨ 🌙 🕋 Eid Mubarak 🕋 🌙 ✨

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈
ᑭᖇᗴTTY ՏK

Page 10

*********** ******************
Badikko

Kowa aikin gabansa kawai yake yi, cikin sauri-sauri ta gama wanke-wanken sanan ta yi shara, dan yau za'a kawo lefen Radiya gobe kuma na Rabi'atu, abu kaman wasa yau gidan lafiya lau, aiko misalin ƙarfe biyu ƴan kawo lefan suka kawo, har set uku masu ɗauke da kaya dai-dai wadeta irin na masu ɗan hali, don wani malamin makaranta ne za ta aura yana samu dai-dai wadai da, bayan sun wuce suka bubbuɗe kayan kwanin sha'awa. har maƙota suka fara leƙowa.

" Gaskiya kayan sun yi kyau Radiya, na ɗauki powder." Ramlat ta furta ta na nu na Eman powder,

"ɗauka bara ma na duba miki wasu." zaɓan wasu ɗan abubuwan kwalliya ta yi ta bata, ko banza yau dai duniyan ta yi mata daɗi sosai, dan ha ka ta yini cikin walwala. Mama dai ido kawai ta sa mata ba ta ce ƙalaba.

************************
Rhyeno Estate

Da yake yau sunday babu makaranta, abin da sun manta rabon da suyi shine wanke-wanke da shara amma yau sune suka hau aiki sosai dan Babban yaya, tin Asuba ya zauna a Main parlour ya na azkar, sun sha aiki kaman me koda suka gama a Parlourn su ka zauna suna karatu, Allah yaso su ya mai da musu wayoyin, da ma da biyu ya amsa so ya ke ya yi bincike cikin wayan duk da ya na bin komai na su amma basu sa ni ba, sallaman su ya yi amma ya ce Hasty ta tsaya hakan ya sa hantar cikin ta kaɗawa, tasan dole ya yi mata magana duk da yau wata uku kenan da faruwan lamarin.

"ko da wa sa idan na ƙara samun labari irin wannan zakiga ne kuranki, wuce ki kiramin Karima." da rawar jiki tabar gun ta na shiga ta kira Karis wacce ita ma tasan dole a ne me ta, ita ta na zuwa warning ya yi mata ya sallame ta sai suka fara gaisawa da Zaki wanda lokacin suka shigo shi da Uncle. ta na shiga Kandy ta ce

"Ke me kika yi" Sai da ta sha ruwa ta zauna sanann ta ce

" Hmmmm wani teacher ne a school din mu ya ke bibiya ta, ga shi be da ɗa'a ko kaɗan, da ya ke ba section din mu ya ke ba to ni ban sani ba ya kan zo class din mu muyi hira kaman wasa ashe sona yake yi to ni kuskuren da nayi shine ranan na je staff room dinsa, wlh abu na je amsa sai malamin nan ya yi ƙoƙarin ta ɓani shine mukai faɗa na fita, koda washegari na je school a ƙasar Desk di na na ga paper ko da na buɗe sai naga an rubuta 'first and last warning from Baban yaya.' kuma har da sign din shi, ni ko ƙara kula shi banyi ba, jikina ya bani shima an yimai warning dan in ya ganni can za hanya ya ke."

shuru suka yi suna mamakin yadda komai Babban yaya ya na an kara kuma ya na bibiyan su, duk da ba ya ƙasar abin na ba su matuƙar mamaki, Hasty jan nunfashi ta yi dan tinawa da nata ''''Sabon page ta buɗe a Instagram ta yita daura videos din ta har da sauraiyin ta wani Nasir, to ranan da ga school suka je party sun sha rawa kuma duk ta ɗaura, aran Babban yaya yakira ta da daddare ya mata kashedi sannan da umarnin ta goge komai kafin ya iso, aikam ta goge dukka'"'.

"Hmmm gaskiya duk wacce ta aura Baban yaya ta shiga uku." cewan Beasty ta na cire hijab dinta sai Butter ta ce

" Hmmmmmm Allah dai ya kyauta, ni fatana gobe ya wuce kawai....."

" Bakiji Pazar M ya ce ba bu in fa ze kuma zuwa ba." Kandy ta katse ta

"Da mun kaɗe kuwa." da ga haka su ka can za hira amma kowanne su ya na mamakin Babban yaya kaman wani Aljani, kuma sun yadda ya na ji dasu dan sai kana son abu ka ke ba shi kulawa.

Bayan sunyi breakfast Pazars suka zauna a Parlourn baƙi sai Uncle, Shuraim, Pazar R yafara magana cikin sanyi-sanyi kaman Pazar Q dan ha ka yanayin shi yake

" Shuraim da ga yanzu ba zaka ƙara barin ƙasan nan ba ba tare da kwarkwaran dalili ba, sannan ina son kasani badan Allah yaɗora ma nakasa ba, da kai ne Abdulmajeed ze zaɓe, saboda ka can canta dari bisa dari, dole yanzu kai Haidar za mu daura a hanya." yanuna Uncle, sai da girjin Uncle ya buga sai Pazar M ya ce

"Acikin jam'iyar mu ne ake ta samun rashin jituwa sa bo da za ɓe ya kusa nan da 3mounth ha ka, Aliyu dole kai zan kaiwa jam'iyar domin tsayawa ta karan Gomnan Kaduna." dam gabansa ya kuma faɗin har ze yi magana sai yafasa saka makon hannun da Pazar Q yaɗa ga mai, sai Shuraim ya yi magana ya najin wani nishaɗi a ransa

" Gaskiya kunyi zaɓi dan ƙanina yasan komai dan ga ne da harkan siyasa, gashi yasan dubarun mulkin U.S kunga ze gyara mana Nigeria, kuma be da damuwa sanna...." Pazar M ya katse Shuraim cikin ɗan hassala

" Ai mun sani ko da lafiyar ka lau ba zaka yi yadda mu ke so ba, ka na da taurine kai, Shuraim a tinaninka kai gyaleka za mu yi a haka ba wani aiki a hannu, kai ne a nan yau kai ne acan gobe, ai ya ishemu a ha ka kai da bindika za mu ne mo muku aiki ban yadda da wani online business din nan ba." murmushi ya saki ɗan jin an kira Adam da bindi.

" Kuma nan da wata 3 nake so dukkan ku kuyi aure inbma ku kawo wacce kuke so ko kuma munemo muku." cewan Pazar R sai a lokacin Uncle ya samu damar magana

" Banƙi ta ku ba, 27yrs na ke how zan iya mulkin jahar Kaduna Pazars, kun sani ina aiki a office din prime minister na U.S, da gobe zan koma dan akwai ni aiki sosai, Pls pazars ku duba ko a ha ka Babban yaya ze yi, ya fini cancanta ta kowani fanni......." Pazar B ya katse shi da ce wa

"Ai mun ga ma magana ka na da 2-3 mounth kafin kafara aiki, ko katura a ɗauko maka dukka abubuwa ka ko kuma kabar shi amma kai da zuwa United States sai kahau mulki, maganan aure ne a farko dan dole ku yi aure kafin lokacin."

" Aure ni banda budurwa kuma banson yi yanzu, dan babu me auran gurgu, idan lokaci ya yi zan ne mi wata masakan, na barku lafiya." ya kai nan ya na reverse da keken sa ya fice da idanu su ka bishi har ya fita sai Pazar Q ne ya ce

" Share wan can, Aliyu kai fa ka na da budurwa ne?." yana jin ha ka sai ya tina Meerah sai kawai ya sa ki murmushin ƙarfin hali ya na ce wa

" Eh Pazar akwai wacce nake so amma bamu gama daidaita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login