Showing 63001 words to 66000 words out of 93691 words
gobe zan gama daga nan zan dawo ainiyin Shuraim ɗinki."
"Ma sha Allah, Allah ya taimaka, dama haka nake so da fata, dama ina so na ce muna asi......"
"Asibiti koh" ya yi saurin katse ta sai ta yi murmushi sannan ta ce.
" Hmmmm na manta ashe da Rash na ke magana."
" Hmmmm mai a ka samu?."
" Mace ce so pretty, mai kama da Haidar, yanzu ma ya wuce."
" Ma sha Allah zan kira shi nasan yana ta ne mana a waya." dyaga haka suka kammala wayan, sai ya katse tare da kiran Aliyu, sai da kiran ya kusa katsewa tukun ya ɗauka, bayan sun gaisa Aliyu wanda shigan sa office kenan yana shirin wuce wa Abuja ya ce.
" Ameen, na gode, na so Baby boy ne na sa sunanka amma girl ce, ka za ɓan min wani suna zan sa mata Baban yaya."
" Karka damu ka sa ko wanne, idan kai ba ka da za ɓi, ai ita Meerah tana da shi."
" To shike nan, Babban yaya inaji a jiki na kana cikin ƙoshin lafiya amma ban san yadda ka ke ni sa da ni, dan Allah kabar wannan aikin da ka ke yi ka dawo gida, haka Pazars kullum cikin complain suke, ace a week sau ɗaya kake kwana wani week ɗin ma ba ka kwana."
" Shikenan zan duba."
" Yauwa My big bro, na gode da aikin da kamin a kan wan can ƙauye, ina jin labarin nasan kai ne amma ban gane abu ɗaya ba, sun ce mutane da yawa cikin kakin sojoji, ka za ma soja ne ba mu sa ni ba?."
" Zan kira ka anjima." Ya katse kiran yana sauraran abin da Skiddo ke ce wa.
"Sir Rash done." Aje wayan ya yi yana nufan systems ɗin, bayan sec 10 yana kallon sunayen asibitocin da ke kan system ɗinta sai ya sa ki murmushi ya ce.
" Ka haɗa dukkan su sannan da locations na su."
"Okh Sir." Adam ya faɗa, koma wa ya yi ya zauna yana tina abin da ya faru jiya, da ya ke ya dasa na'ura a office ɗin Aliyu a haka yaji komai akan abin da ke damun su. kuma be ɓa ta lokaci ba dan take suka je suka magance komai, harta mutanan da suke da sa hannu ya yi maganin su.
END
[7/10, 14:39] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️
𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈
ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ
✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿
typing....
Page 53.
************** **************
SALMA CONSULTANT CLINIC
Babban Hospital ne wanda ya ke da manya-manyan likitoci, ƙwararru masu sanin aikin su, ko daga haraban Asibitin za ka fahimci na masu kuɗi ne dan tsala-tsalan motoci ne ke cike da compound ɗin. akwai ma'aikata sosai, ga cleaners ta ko ina, sannan ko ina sai ƙamshim hypo yake. baban office ɗin shugaban asibitin wanda shima ya haɗu, wata ƙaramar nurse ce ta shiga cikin bayan ta yi Knowking kuma an ba ta umarnin daga na ciki. "Yes coming." gaishe da wance ke duba wasu files ta yi, sannan ta kuma magana ba tare da matar ta ce wani abu ba.
" Doctor an kammala, za ki iya zuwa ki ganta." Da hannu ta yi mata alama sai ta wuce nurse ɗin, miƙewa matar ta yi tana gyara glass din idonta, ɓangaren masu Haihuwa ta nufa, Room 15 ta shiga, mata huɗu ne a ciki, gaisheta suka yi ta amsa cikin sakin fuska.
" Ya jikin na ki?." ta tambaya wacce ke kwance a kan bed ɗin na marasa lafiya.
" Doctor Alhamdulillah."
" Allah ya raya."
" Ameen, yaushe za kuyi discharge din mu?." Faɗin Ramlah wacce ke zaune gefan Aunty da Hajiya.
"Tin da jikin da sauƙi zuwa an jima za mu sallame ku." Daga haka Doctor ta wuce sai Hajiya ta ce.
" A kira su Mom da Momcy ace ba sai sun zo ba, tinda an juma za mu koma kawai."
" Okh ba ra na faɗa musu." Aunty ta faɗa ta na kiran number Momcy.
"Kema nan da watan gobe ko jibi za mu kawo ki." cewan Hajiya ta na duban Ramlah wacce ita ma cikin na ta ya fito sosai.
" Na kammala haɗa ruwan." Tare suka kalli ƙofan restroom in da Sakeenat ta fito, miƙewa Meerah ta yi ta shiga bayin dan yin uzuri, dama ruwa aka sa Sakeenat ta haɗa mata, matsawa ta yi jin Baby ta ce.
"Gaskiya babyn nan akwai kyau wallahi, ni dama ta ba ni." Dariya suka kwashe sai Aunty ta ce.
" Ke ma sai ki ƙoƙar ta."
" Barta ta sha abin wasa ne." Hajiya ta faɗa sai Ramlat ta ce.
"An ya su Karima za su sa me mu kuwa, da a kira ace musu gobe sun zo gida kawai."
" Haka ne, gobe su Hauwa'u sun zo zai fi musu."
************** **************
AIR FORCE BASE
Dukkan su mutanan gidan ne zaune a parlour, shuru suka yi dan jira abin da M.D zai furta.
"Maa ki yi mata duk hukuncin duk wanda ki ke so, amma banda maganar rabuwa." Bai jira ta ce komai ba ya fuce dan zuwa makaranta dan ya na da class 8:30, Maa wacce ranta ya yi mugun ɓaci, ta so tin jiya agama komai amma M.d be dawo da wuri ba. ga nin mijin na ta ya fice ya sa ta miƙe tsaye ta na ce wa.
" Maa, aure na da M.D babu saki a ciki, watanni na yi a gidan nan amma akwai abubuwan da na fahimta akan ku."
" Dan kinga ana miki da wasa, to wallahi ba tsoron ki muke ba." take Hafsat ta ruƙo hannun Fancy wacce ke tsaye, ko a ido an san tsaf Hafsat za ta ma Fancy duka du ba da yanayin jin su, amma abin ku da mai baki sai Fancy ta ce.
" Hmmmmm, ina jin baki taɓa kwana a station ba, idan kin fasa taɓa ni, dalla sake ni." ta fizge hannun ta sannan ta kalli Maa ta ce.
"Karr ku za ci kallon ku kawai na ke yi, nasan komai har da zuwa gurin bokan da za kuyi infact har ta M.d kin mai, na sa ni, kallon ku kawai na ke." daga haka ta haye sama ɗauke da flask din Breakfast ɗin ta, wanda yau ma sun sha za ta yi musu ne, har ta Dad haka ya fita dan shi sauri ya ke yi ne.
"Ki kira Zulai ta dawo bakin aikin ta." faɗin Maa tana zama, maganar Fancy ta daki kan ta.
" Maa ki ba ni umarni da na ci uban ta."
" Mu ci dai Hafsat, ni wallahi so na ke mu gana mata azaba."
"Ku yara ne, idan ba ka iya kama ɓarawo ba to shi ya ka ma ka, mu bi komai a hankali, yanzu ko Tea ne musha sai muje gurin Malam daga can muje Malali." basu suka fita ba sai 10:12am, direct giɗan Malam Bulala suka je, ba su jima ba ya sallame su, bayan ya basu magunguna guda uku, na farko wani ruwa ne wanda zata haɗa da turaren ta sai ta shafa, kar ta yi ma kowa magana sai shi wanda aka yi aikin a kansa, na biyu kuma da zaran sun fara magana sai ta kai mai abun sha sannan ta sanya wannan garin a cikin, na uku kwalli ne wanda Halima ce za ta sanya sannan ta tabbatar haɗa ido da wanda take so, take komai zai yi dai dai..
**************** ****************
Bayan driver ya kai su asibiti direct ɗauko Beasty, Beauty da Kandy ya yi sannan suka nufa gidan Fancy, a mota suke hira kwanin sha'awa. Karis ce ta ce
" Sisters, Aunty Ramlat akwai mutum ci, kun ga yadda muke kwasan ilimi a wajenta kuwa."
" Ma sha Allah sai ku da ge, kun ga mu da muka raina ta sai Allah ya nuna mana ishara da auran talakawa." faɗin Beauty sai Baby ta ce.
" In sha Allah." Ta window ta kalli motan da ke bin su, Bugatti ce white wanda take hange Husty ke driving sai Hasty gefan ta tana latsa waya, a ta baya kuwa Butter ke kwance ta na barci. Ko da suka isa babban get ɗin Air Force Base, suka tadda Fancy tsaye jikin wata babban mota wanda har yau ba ta san mai shi ba wai yana UK, ita dai ɗakin Maa ta shiga ta ɗauko key shine ta fito, bayan an gama bincike motocin suka shiga cikin babban unguwan. bayan sun yi parking a babban gidan suka shiga ciki.
Su tara ne dukkan su sun sanya Black Abaya dan haɗa baki suka yi. sunyi kyau dukkan su, duk da irin muhallin da wasu ke rayuwa amma babu ƙarya jiki yana cin mai daɗi, lafiyayyen girki Fancy tayi musu suka ci suna ta santi,
"Wai Fancy ke ki kai wannan girkin kuwa?." Butter ta tambayi Fatima sai ta yi murmushi ta ce.
" Ai yanzu na za ma expect."
"Mu ma yanzu mun dage da girki sosai." Cewan Kandy, hira suka sha sosai suna mai taya Fancy da addu'a akan Maa.
" Result ya fito, yau da safe muka duba." Dukkan su hankalin su ya koma kan Karis wacce suke jira suji score din su.
" Ni 187, Butter 180 sai Baby 210." Murna ne ya cika su ganin sun samu score mai kyau balle Baby.
END.

[7/11, 17:40] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️
𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈
ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ
✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿
typing....
Page 54.
BAYAN KWANA SATI BIYU
************* ************
Federal High Coat
Office no.13, zaune suke su biyu suna shan soyayya, sai Hafsat ta ce:
"Barrister in dai a shirye ka ke to zuwa Friday ba sai a ɗaura ba." ta kai nan ta na mai fatan jin abu me daɗi daga bakin sa, amma sai dai aka sin hakan ta ji ya furta.
"Bar Hafsat ni kai na hankali na a tashe ya ke saboda ban aure ki ba, wallahi ji na ke kaman idan ban aure ki ba zan iya mutuwa."
" To mai zai hana auran na mu?." Ta yi tambayan ta na kallon cikin kwayan idonn sa, sai daya sauke a jiyen zuciya sannan ya cire glass ɗin idon sa ya ce.
"Hajiya, ta hana ni maganar aure, ta ce ban isa na yi ma matata kishiya yanzu ba......"
" Wannan wani zancen banza ne." bakin ta ya furta hakan sannan ta miƙe tsaye daga sopa, gyalan ta ta ɗauka ta fita, office ɗin ta ke gefan wannan ta shiga, zama ta yi, jikinta a ma ce, tin washe garin da ta yi yadda Malam din su ya ce, ta yi yadda ya ce aikam washe gari suka fara soyayya da shi, sai dai ta na son su yi aure da gaggawa. Ringing wayanta ta fara yi, ta kalli screen din ganin 'MY MAN' ta ja tsaki sannan ta ɗauka, muryan sa mai taushi da natsuwa da ke kashe zuciyanta ya ce
" Idan ki ka yi fushi da ni ya zanyi? ba zan iya rayuwa babu ke ba Hafsat, dan Allah karki gujeni ina ƙaun...."
" Idan kana so na, to ka aure ni nan da kwanaki biyar....." Shi ma ya katse ta da ce wa
"