Showing 51001 words to 54000 words out of 93691 words

Chapter 18 - RASH ƁOYAYYEN MASHEƘI. COMPLETE HAUSA NOVEL

23 Oct 2025

227

gaskiya." Haɗe giranta ta yi tana gyara gyalen doguwar abayanta tana ce wa.

" Na bar magana ma, shike nan ka yi tafiyar ka kawai, ina wani ni sa nan da K.K Hajiyar mu ce ta ƙirani ɗazu , kuma zan sa matar Babban yaya ta rakani." Ganin ta dage kuma koya hanata sai ta je dan ta yi niyya, amincewa ya yi tare da fice wa da ga gidan.

Ta san Babban yaya ba ya nan dan haka ta nufi part din Ramlat, a parlour ta same ta tana cin Indomie, gaisawa suka yi dan yanzu da ba ta zuwa ko aiki kusan anan take wuni su sha hira.

" Da gyar ya barni, zuwa Azahar sai muje."

" To shike nan ni dama na faɗa mai." Hira suka shigayi suna yi suna dariya, sai ga Hajiya ta shigo, gaisheta suka yi ta amsa sannan ta ce.

" Meerah in babu damuwa za ku iya biya wa gidan Fatima dan kai mata saƙo tin da han ya ce in ya so su sauran tin da nasu gidajen da nisa sai na aika mu su na su."

" Karki damu Hajiya zamu kai dukka, kaman na ji Aunty Hajjo za ta ganin ɗaki koh?."

" Eh su uku suke so suje dan ba su je ba jiya gashi gobe za su koma ƙanƙara."

" Su shirya kawai muje dukka tare." cewan Ramlat, cikin ɗan nishaɗi Hajiya ta fice dan sanar ma sauran.

END.
[7/5, 14:18] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




Page 42.

*** *** *** *** Sai da suka yi Sallan Azahar su ka ɗau hanyan K.K, da ya ke mota biyu suka yi harsu Baby sun haɗu dan su ma jiy ba su je ba. Suna isa me gaɗi ya buɗe musu ƙofa suka shiga dan a waje suka bar motocin, gidan an ƙara gyara shi saboda auran Twins ɗin, akwai ƴan mutane nan ma sosai, gaishe da kowa suka yi aka zauna aka gaisa, sannan amare Hasty da Husty suka fito cikin shiga iri ɗaya dan akwai walima ƙarfe 4 a gidan. Masha Allah ɗakin su sunyi kyau komai na su iri ɗaya sai da colours akan sauya wani, manyan parlourn me ɗauke da two two bedrooms, hatta Yusuf da Yunus sun zo an gaisa. Sannan Baby ta ba su saƙon Hajiya da Momcy sannan suka ɗauki hanyan gidan Fancy, ko da suka isa babban Get din Unguwan sai da aka kira gidan su Askira din sannan aka bari suka shiga. Suna isa suka fiffito suka shiga babban gidan. Tin a compound din za ka san giɗan ya ci ace gida, duk da be kai kyau ɗin na su Meerah ba amma yafi na su girma. a parlourn suka sauka in da Maa ta dinga rawar kai da su kaman ba ita ba, hatta Amarya Fatima abin ya ba ta mamaki yadda ta ga Maa na yi mata cikin mutane. Kowa sai jin daɗi ya ke ganin Fancy ta yi sa'ar Uwar miji mai sonta kaman su Twins ɗan Hajiya na ƙaunarsu. Ko ina sun ka shiga kuma ma sha Allah sannan suka ba ta na ta saƙon suka fice. Fancy dai ta na kallonsu ta balcony har suka wuce. Jita yi Maa na kwaɗa mata kira, da sauri ta koma parlourn.

" Maa ga ni." ta faɗa da ɗarɗar dan har yanzu ba ta ga ma fahimtar in da Maa ta ke ba.

" Uban wa zai tattare parlourn, kin san mai aiki ta wuce, in za ki daure ki daure ki koya aiki cikin ɗan lokaci, dan nan da 1 week za ki amsa girkin gidan nan, kwanda ki koya dan ba za mu ci mara daɗi ba." Ranta a ɓa ce ta tattara komai tana aiyana yadda za'ayi nan da 1 week ta iya girki. ayyana yadda za su kwasha ƴan kallo ta ke a gidan nan, dan in dai rashin mutumci ne an ba ta a ward dan hatta Kandy ma ta sa ra mata.


******************* *****************

Unguwar mai dabino

Tinda motarsu ta shiga unguwan, su Karis ke ne man ba'asin in da za su, a wani gefan ƙaramin gida suka yi parking in da har yaran unguwa sun za ga ye motoci biyun suna kallo, da yake ta kan layin su Hauwa'u suka fara shiga, duk da taimakon driver da ya kai dan da shi a masu kai amare jiya.

Gidan Hauwa'u suka fa ra shiga in da tsakar gida ma su ɗiban ruwa a rijiya sun gama hargitsa ma ta, kuma Mubarak ya ce baya son ƙazanta dan haka ji take kaman ta yi ihu ha ka dai ta ɗauki tsintsiya ta hau shara wanda rabon da tayi har ta mance, jin sallaman ƴan gidan su hakan ya sa ta sa ki broom din ta nufa ƙannanta da ƴan uwan su. da ƙyar parlourn ya ishe su, dan ƙarami ne kujera biyu ne kawai ya ɗauka. Mubarak ya fita tin safe sai ƴan uwan wa in da suke ɗan leƙowa a na ta mata san barka duk da ma wasu gulma, Haushi da ta kaici duk ya kaita ƙarshe, Karis ce ita ma da abun ya kaita ƙarshe ta ce.

"Beauty wai anan za ki rayu? Impossible sai ka ce ke ji."

" A gaisheki, no light, no water, and see the place ko masu aikin mu gidajen su is better than this house." Butter ta kai aya tana gyara zamanta akan gadonta dan su hudu suka shiga ciki.

"To menene a ciki, ai shi aure bautan Allah, wata rana sai labari."

" Baby ban san me yasa kanki kullum a doɗe ya ke ba, Babban yaya kaɗai na ke tsoro da wallahi yau zan ko ma gidanmu, ku kalli wannan tsinannen gidan, bazan iya rayuwa a ciki ba." Daga haka suka dinga jajanta ma ta tare da zayyana mata yadda gidan su Twins da Fancy ya ke. Basu jima ba suka gangara motansu zuwa gidan Beasty, nan ma sauka suka yi, Baby ta yi Knocking sai Beasty ta zo ta buɗe tana fatan ba ƴan school dinsu ba ne dan ɗa zu wasu suka zo harda yin video abin ya ɓa ta mata rai sosai.

" Sannun ku da zuwa." ta furta tana rufe gidan, su Hajiya Hajjo, Aunty Yalwa da Baabaa Harira suka amsa cikin sakin fuska sannan suka shiga cikin ɗakin na ta, yana da girma na ta dan ya ɗauke dukka kujerun ga bayinta a ciki ha ka kitchen ma, sai dai gidan ginin ƙasa ne irin na da, sannan da a basto aka yi rufin gidan. Nan ma ba su juma ba suka bar gidan bayan ta gama shan kuka a gaban su Karima wai ashe Sunusi cutar ta ya yi gashi Babban yaya ya ce babu sa ki babu ya ji. Su dai su Ramlat da Meerah sai kallon da murmushi suke yi.

Kandy nan ne gidan ƙarshe da suka yi niyyan zuwa, shiga suka yi, ya-salam abin ka da uwar ganda gidan nan yadda ma su ɗiban ruwa suka lalata haka ta barshi, ciki su ka shiga suka zauna da ya ke Kandy akwai faɗin rai da zurfin ciki, sam ba ta nuna wa su Butter damuwanta ba duk da sun ga haka daga ƙwayen idon ta dan sunyi ja sosai...

Har sun ɗau hanya dan sun fito kan baban titi, sai Ramlat ta ne mi su ɗan sauke ta ta gai da Maman Rabi duk da sai an shiga layi na biyu, babu musu suka je tare da Meerah suka shiga, Maman Rabi da ke jajjage a turmi, ta shin fiɗa mu su ta barma suka zauna, gaisheta suka yi ta amsa sannan suka kuma ma juna jajen ƙawarta wacce a yanzu ta kai wata 8 da ɓa cewa. sallama suka yi mata suka fita, jikinsu ya yi sanyi sosai dan da ta na nan da harda gidanta za su je. Ana kiran magrib suka isa gidan na su amma sai suka leƙa gidan Zaki dan ba lalle su kuma fitowa ba, cikin fara'a Sakeenat ta tarbesu dan tin safe Baby ce kawai ta shigo mata, daga ita sai Zakin ta. Ba su jima ba suka fito suka shiga na su gidan kowa ya yi part din shi dan hutawa.

END.
[7/5, 14:18] 𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊..............: https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




Page 43.

************* *****************

a ckin watannin baya abubuwa duk sun faru a ɓangaren RASH kuwa, har sau biyu aka kusa kamashi amma ya zulle, hatta da tsan bankunan yarage yi yanzu, sai dai ko ya yi a ɓoye ya ke yi baya bayyanawa a duniya, duk da in dan a ɗauki gawan ana gane kisan RASH domin duk kisan da ze yi yakan manna stam na wani star mai ɗauke da kalmomi 4 (Rash). Harkokin sun bun ƙasa a yanzu ya haɗa kai ne da wata ƙungiya na safaran miyagun kayan ma ye da sai da matan Nigeria zuwa wa su ƙasashen, kimanin wata 2 da shigarsa daban ke nan wanda ya haɗa da wasu manya mutane a ƙasar Nigeria sannan da wasu ƙasashen, amma ba su ta ɓa ganin fuskar shi ba imfact Skiddo shike halarta duk wani meeting shi kam yana daga gida ya ke kallon komai ta cikin ƙaramin na'urar da ke glass din Sunusi Skiddo. A yau ma wani meeting din yaje wanda a garin Legos aka yi kusa da border, get aka buɗe mai, bayan sunyi parking suka fito, Skiddo wanda ya sha baƙaƙen kaya hatta fuska shi a rufe yake, ta ku yake cikin natsuwa shida jagororinsa a ƙalla sun kai mutane 30 dakkansu ɗauke da bindigu, kuma sunyi wani style gurin tafiyan har sai da Skiddo ya shiga babban fadar Rash din sai suka juya zuwa in da suke zama. Da Sallama ya shiga Adam da ke kallon haraban gidan ta cikin cc tv camera,, ya amsa sallaman sannan sai Adam ya ce.

" Wannan takun fa mutumina?" Dariya ya yi ma ra sauti ya na ce wa.

"Takun Uban da ba kenan Damusa (Adam)." Dan haka suke ce mai wani lokacin.

" Gaskiya zaman na ku ya bada citta, kai da RASH ya ce kar kaci komai a can shi ne har da shan drink sannan ka ci kaza." Faɗin Spider ya na za ma gefan Adamsi. shuru Skiddo ya yi dan ya tina an ce kar ya ci komai dan mutanen gurin ba abin yadda ba ne, shikam Adam tina yadda suke kallon Video din ya yi, dan janye ƙyallen bakinsa ya yi ya ci kaza har da bar baɗa yaji sannan ya kora da Laziza drink.

" Boss ya ga video ɗin?." Yya tambaya jikin shi ya yi sanyi, sai Spider da Adam suka kwashe da dariya sosai dan yadda Skiddo ya koma kaman abun tausayi.

" Dariyan me kuke yi?." Sukaji muryan Rash daga ƙofan ɗakinsa sai suka sassauta muryan na su, sannan Skiddo da yake a tin zire ya ce.

" Boss wai dan na ci Kaza da lemu shi ne suke min dariya wai za mu haɗu da kai." Sai da ya zauna a su kuma suka miƙe amma yana musu wani kallo duk suka zauna. Hannu ya miƙa ma Skiddo alaman clap da sauri ya miƙa saka yi clap tare da murmushi sannan ya ce.


" Ai da be ci ba za su zarge shi, shi yasa na ɗaura Skiddo a cikin ku saboda shi wani lokacin be jiran umarni na, da Spider ne sai ya kira ya ne mi permission, kai kam Adam cin ne ma ba za ka yi ba kwata kwata." sai suka kalli juna suna kallon Skiddo da yake ta wani shash shan ƙamshi.

" A din ga kula da ni, dan ni na musamman ne." Skiddo ya faɗa ya na miƙewa sannan ya kuma ce wa.
"Naman ya yi daɗi fa na so na tambaya a wani restaurant aka yi sai na share kawai."

" Me ya hana ka tawo da shi ragowan na ka tin da na ga ba ka tauna ƙasusuwa ba." cewan Spider da sigan tsokana sai Adam ya ka ma da ce wa.

" Uhmmmmm yaro kenan, wani abun sai yara ko Sunusi?.."

" Haka ne Damusa." da yake duk sun girme Skiddo din sai ya haɗe rai dan shi akwai san girma kaman gya re.

"Mutumi na zo kusa da ni gyalesu." muryansa mai daɗi ya furta cikin sanyi sanyi, kusa da RASH ya zauna dan shi kaɗai ke haɗa kafaɗa da shi banda su Adamsi dan su ko yace su zauna ba sa iya haɗa kafaɗa da shi.

" Yaya Rash next week za mu haɗu a ƙasar Chadi yanki zufl cikin hotel din Dream Hotel, room number F27." murmushi duk kansu su ka sa ki dan jin abin da Skiddo ya ce dan da ma wannan rana suke jira.

" Shike man ku zama ready kawai, ku tafi gidajen ku, dare na yi kuma kun barsu ba security, zuwa gobe ina son ko wacce a samu a maƙala mata securitya ɓoye."

" In sha Allah, amma ina son na ce wani abu." Rash ya yi ma Adam alaman yana jinsa sai ya ci ga ba da ce wa "Baban yaya, Kandy da gyar ta iya barci a gidan jiya dan Allah a sassauta mu su....."

" Ni ma haka ne, dan har ruwa na fita na ɗibo da safe, ban masan ya ta yi ba ta dai ce min ba ta iya girki ba, nima ban iya ba amma haka na mana Indomie sai dai me sai da ya koma kaman fate." Sai da Rash ya yi dariya, abin da ya kan yi wiya kaga ya na dariya sai murmushi.

" Skiddo kwanda kai, Ni ai fito wa na yi na bar ta da bread." Faɗin Spider, sai Rash ya kallesu ya ce

" Taimako na za kuyi ina son na inganta rayuwansu cikin aminci, duk da ina ƙaunar su amma ina son su san talauci sosai, daga yau abincin gargajiya kawai za kuce kuna so kuma kubasu umarnin su yi, ban san ku nuna mu su tausayawa domin ganin tausayanku ba zai jijiga su ba, wata uku kawai na basu kafin nan ku kanku za kuji daɗin ha ka, matsalan Fancy amma ina son ita na tura mata ɓoyayyen guard, dan nasan wannan gidan akwai matsala dan Chul akwai shi da rigo." Daga haka suka dan tattauna ka ɗan sannan suka wuce, tare suka je ra har ko wanne su ya shiga na sa gidan da zullumi ya suke.

END.

https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪 ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ᴡʀɪᴛᴇʀ'ꜱ ᴀꜱꜱᴏᴄɪᴀɪᴏɴ (ᴊ.ᴡ.ᴀ)💪
ʀᴜʙᴜᴛᴜ ʙᴀɪᴡᴀ ᴄᴇ ᴅᴀɢᴀ ᴀʟʟᴀʜ, ᴊᴀᴊɪʀᴛᴀᴛᴛᴜ ɴᴇ ᴋᴀᴡᴀɪ ᴋᴀɴ ɪʏᴀ ᴀᴍғᴀɴɪ ᴅᴀ ᴡᴀɴɴᴀɴ ƙᴀꜱᴀɪᴛᴀᴄᴄɪʏᴀʀ ʙᴀɪᴡᴀ ꜱᴜ ꜱᴀᴜʏᴀ ᴛᴜɴᴀɴɪɴ ᴀʟ'ᴜᴍᴍᴀ ᴄɪᴋɪɴ ꜱᴀᴜƙɪ.✍️

𝐑𝐀𝐒𝐇 Ɓ𝐎𝐘𝐀𝐘𝐘𝐄𝐍 𝐌𝐀𝐒𝐇𝐄Ƙ𝐈

ĎĂĞĂ ĂĹƙĂĹĂМĨМ РŔĔŤŤŶ ŚĶ

✿◡‿◡✿ [Sakina Abdullahi] ✿◡‿◡✿

typing....




Page 44

*************** ***************

" Ya Adam a haka zan rayu? wallahi ka sauya min, ina son rayuwan hutu da jin daɗi, friends di na sai zuwa gulma suke yi, gaskiya da sake." Kandy ta kai aya tana kallon sa da ke zaune a gefanta sannan ya ce.

"I'm sorry Sweet-kandy komai zai wuce amma ki de na ɗaukan kanki a wata, yanzu nan gidan mijinki ne can kuma na Pazars ne, da wannan gidan za ki yi tinƙawo da alfaha...."

" Allah ya tsare ni Yaa Adamsi, ko abinci na ka sa ci a gidan nan, gashi kasan ban iya girki ba kuma sai da na tambaye ka, i need ordinary maid idan minyi aure."

" Shike nan zan sa mo miki amma kibari ki kwana biyu tukun."

" Hmmmmm Allah ka dube ni, da rayuwa......"

" Khadijah!." ya daka mata tsawa sannan ya ci gaba da ce wa "Menene ai bin gidan nan?, Na gaji da rarrashin, Babban yaya zan kira na fa......" Jin ya ce Babban yaya ya sa hantar cikin ta ka ɗa.

" Ya Adam ni ban ce ba, amma ya zan yi wai dan Allah ka dubi....." Janyo ta jikinsa ya yi yana lallaɓan ta, abin ka da uwar sangarta sai faman sauke ajiyan zuciya ta ke kaman ya buge ta.

" Kandy ni talaka ne, ban da kuɗi banda wadata, amma ina son ki duk da kinfi ƙarfina tin da gashi kin raina in da na kawo ki." ya faɗa ya na haɗawa da murmushi dan ya san ta na son sa sosai.

" Kai ma ka san ina son ka, zan zauna a haka kuma zan yi ma biyayya in ha Allah." Sai ya ɗaga mata kai, sannan ya janyo ledan da ya shigo da shi, hannunsa na kewaye da ita, a haka ya buɗe sannan ya ciro abu ya na ce wa

" Dubi abin da na si yo ma na." Ta ɗago tana kallon abin da ke hannunsa, Power bank ta gani 50000ml, kuma full charge.

" Kin ga na siya ma na duk da ban gama haɗa kuɗin sa ba, so na ke mudinga bin komai a natse, da na samu kuɗi nan ga ba zan sa ma na nepa, sai in miki bohold daga nan sai sola kinji, da ba bi sa ni gidan gaba ɗaya zamu sauya ma." Ta ra sa me za ta ce, shin farin ciki zata yi ko ihu za ta sa, wayanta da da ma ya kusa ɗaukewa ta jona, sannan suka je kitchen, kwai suka soya suna hira sannan ya suka ci da bread din safe, da gyar ya samu ta ci abinci shima ya ci kaɗan dan a ƙoshe ya ke, hira suka ta ɓa da shan soyayya sannan suka yi barci.


*************** ***************
Shi ma Skiddo ko da ya shiga, kuka ya ga tana yi abin har dariya ya ba sa, da yake Beasty akwai ɗan tsafta kitchen din ta da bayin ta na ciki, duk ta wanke, ta gyara harda sa turare ta ba ɗe, ko ina, ga kitchen ɗin an zuba uban kayan abinci, da gyar ta samu tayi jollof spaghetti na manja dan searching ta yi shi ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login