Showing 87001 words to 90000 words out of 110331 words

Chapter 30 - MAWAHIB COMPLT HAUSA NOVEL

13 Sep 2024

19706

jera komai a part din Hajiya kilishi compound suka dawo gaba dayansu kowa ya zauna a kujerun roba dasuke tsakar gidan nasu.
Amma Mawahib a tsaye take takasa zama,tana daga tsaye ta dora hannunta akafadar Nabiha, tayi kwalliyarta madedeciya tana sanye cikin riga da siket na leshi, har dare suna Compound din gidan,mazajen gidan su Daddy harsun shigo gida kai tsaye sukace wuce part din Hajiya kilishi.

Mamy ta kalli Abba tace"Alhaji bai qaraso bane har yanzu?"

Abba yace"sun sauka tun dazu,Ashraf yaje dauko shi"
Mawahib tanajin haka tayi wata irin asirtacciyar ajiyar zuciya,ta sunkuyar da kanta.

Ko minti ashirin ba'a yi da shigowar su Daddy ba,Yaya Ashraf yashigo sannan Yaya Captain,yana Sanye cikin uniform dinsu na sojoji,Mawahib tana ganoshi ta saki ihun murna tatafi da gudu ta rungume shi(πŸ™ˆπŸ™ŠπŸ™†πŸ»β€β™€οΈ)

Ihun dasu Abba suka jiyo yasa suka futo anan sukaga Mawahib rungume da Captain Aryan.
Sosai ta rungume shi kwata kwata ta manta da wata aba kunya,murmushi yasaki shima baiyi wata wata ba yadora hannunsa akan hips dinta ya rungume ta sosai yana sakin ajiyar zuciya,hawaye take na farinciki ta dora kanta akan faffadan qirjinsa tayi luf tana zubar da hawaye, cikin kuka ta dago ta kalleshi tace"ina sonkaaaa!! ".
Wani irin farinciki ya kama Captain, Murmushi yasaki sannan yadan sunkuya daidai tsawonta yadora bakinsa akan kunnanta cikin sigar rad'a yace"I miss you...,kiyi shiru mana,bagashi nadawo ba?"

Cikin hawayen tadago kanta ta kalleshi sannan takai masa wani irin dukan soyaiya a qirjinsa.

Cikin sauri Mamy dataga alamar kamar sun manta iyayensu suna wajan tayi gyaran murya tace"sannu da zuwa Captain"(πŸ˜‚)

Ahankali yasaki Mawahib ya qaraso cikin gidan yana dan sosa qeyarsa, ya kalli iyayen nasu da duka fuskarsu ta cika da farinciki, sannan ya tsugunna yasake sosa qeyarsa ya gaida su, cikin farinciki suka amsa, Hajiya kilishi data cika da farinciki ta kalleshi tace"Baba nah? aikasan yanda ake rubuta takardar barin aiki ko?"

Alqali yayi murmushi yace"kai taso muje kayi wanka muci abinci kowa da kowa kai yake jira"

Cikin kunya yatashi suka wuce part din Hajiya kilishi,acan yayi wanka sannan Ashraf yakawo masa kayansa yasaka,suka futo falon hannunsa cikin na Ashraf,dukansu suna zaune a dining kowa jiransa yake, yana zuwa kuwa suka zauna shida Ashraf, Nabiha tana gefen Ashraf, Mawahib kuma tana kusada Mama Sadiya, Hajiya kilishi tana daya gefen nata, sun sakata a tsakiyar su,Mamy ce tazubawa kowa abinci,saida tafara zubawa mazan sannan iyayensu mata saikuma su yara, abinci aka faraci Alqali yana kallon kowa yanajin dadi aransa,ranar dayake fata yake buri yau gata tazo, Allah yahada masa kan iyalansa gaba daya, babu tashin hankali babu fitina, ko yanzu yafadi yamutu yasan cewa bai bar baya daqura ba.

Captain Aryan yanacin abincin yana satar kallon Mawahib,ita kuwa qin dagowa tayi ta kalleshi kasancewar tana fuskantar sane, gata ga Hajiya kilishi Ina ita Ina rashin kunya agefen suruka?

idan tabiye masa babu abinda bazai faru ba,tundashi bazai Iya daina kallonta ba togara ita tadan nutsu.

Qare mata kallo yake ganin tarame sosai tafada, saide fari data qara,jiyake kamar ya janyota jikinsa,cin abincin nan dayake jinsa yake kamar akan qaya yake.
Ashraf daya ga gaba daya hankalin Captain yana kan Mawahib yaturo qafarsa ta qasan table din ya zungureshi.

Sai alokacin yadawo hayyacinsa,yaci gaba dacin abincin har suka kammala gaba daya,yar fira sukai cikin farinciki kowa yaana tofa albarkacin bakinsa har wajan qarfe goma nadare sannan Mama Sadiya da Alhaji khaleed sukai musu sallama suka tafi Part dinsu, Nabiha ma tatashi tabi bayan Mamanta.

Sannan Mamy da Abba ma sukai musu sallama suka tafi,cikin nutsuwa itama Mawahib tabi bayan iyayenta tanajin yanda idon Yaya Captain yake yawo ajikinta,amma bazai iyu ta zaunaba dole zasu barsu da iyayensu ko zasu tattauna wata maganar.

Tana zuwa dakinta wanka tashiga tasaka rigar bacci doguwa tanada dan kauri,sannan tafara shirin kwanciya saboda tasan yau Yaya Captain yana tareda Momy kilishi,kwanciya tayi adede lokacin goma da rabi nadare,saqo ne yashigo wayarta tana dubawa taga Yaya Captain ne yaturo mata, karantawa tayi sannan ta girgiza kanta cikin murmushi tatashi tasaka hijabi takashe wutar dakin nata, tafice tatafi dakinsa.

Tana turo qofar dakin ta ganshi a tsaye yana fuskantar qofar dakin yana sanye cikin kayan bacci riga da wando,yana ganinta yabude mata hannunsa alamun tataho wajansa.
Kanta ta sunkuyar qasa ahankali tataka har tashige cikin jikinsa tareda kwantar da kanta a qirjinsa,atare suka saki ajiyar zuciya,idonsa ya lumshe yayinda itama nata idon yake a lumshe, haka suka tsaya tsawon lokaci babu wanda yayi magana,ahankali yatura hannunsa cikin hijab d'inta sannan ya damqi hips dinta da duka hannunsa biyu cikin muryar rad'a mecikeda tsananin buqata yace"meyasa abuna suka rame haka?"

Yafadi hakan yana matsa mata mazaunan ta,Mawahib taji wani irin zirrrr ajikinta,batasan lokacin data sake rungume shiba, saide takasa bashi amsa.

janye hannunsa yayi daga wajan,doguwar rigar dake jikinta yafara dagewa sama har saida yakawo yakawo rigar dede cikin ta,ya kasance duka cinyoyinta suna a waje daga ita sai qaramin pant din dake jikinta,yatura hannunsa cikin rigar tata yakama nashanunta sannan yamaida yatsansa kan nipples dinta yafara murzawa a hankali,numfashin tane yafara yin sama sama tanajin wani irin dadi,ahankali tasake qanqame shi, cikin muryar jin dadi wadda tacika da sha'awa yace"Baby kinyi missing dina?"

Cikin jin dadin abinda yake mata tasake lumshe idonta sannan tadaga masa kanta, ahankali yacire hannunsa daga kan qirjinta,rigar jikinta ta sauko qasa tarufe mata jikinta, yakama fuskarta da hannunsa biyu Sannan yace"to nunamin"

Ahankali tadaga kanta tadora lips dinta akan nasa tasakar masa kiss, yanajin lips dinta akan nasa ya cafke bakinta yafara yimata wani irin kiss,ahankali tafara maida masa martani, tariqe lips dinsa naqasa tana tsotsa ahankali, yayinda shikuma yakama lips dinta nasama yanasha, sunyi nisa sosai cikin kiss banda numfashin su da kakeji babu abinda kakeji yana tashi adakin.

Ashraf yayi gyaran murya ganin basu maji qaran bude qofar da yayi ba,cikin sauri Mawahib ta qwace bakinta,wata irin kunya ta kamata taji kamar ta nutse awajan.

hannunsa ya harde a qirjinsa sannan yace"tsuntsayen soyaiya ya'isa haka,mu zamu wuce gida"

Cikin gudu tashige toilet din dakin tareda rufowa, Captain Aryan yabita da kallo yasaki murmushi sannan ya kalli Ashraf yace"kaga kasa ta gudu,bansan ka shigoba wallahi"
Yafadi hakan yana sosa kansa.

Ashraf yakama kunnansa guda daya yariqe yace"wallahi kabi 'yar mutane a sannu,inba hakaba zaka hadu da Momy..."

Cikin sauri yadora hannunsa akan kunnansa yace"Auch...Ash wallahi babu abinda zan mata"

Ashraf yacika kunnansa sannan yayi murmushi yace"to saida safe"

"muje na rakaka"

Cikin sauri Ashraf ya dakatar dashi yace"no,yi zamanka,ka kwanta kahuta"
Yafadi haka tareda ja musu qofar, Captain Aryan yawuce toilet yayi nocking ahankali tabude tafuto,bai jira wannan tafiyar tata ya yangaba yasaka hannu ya dauka cak, yakashe musu wutar dakin sannan suka haye gadon yayi mata rumfa sannan yamaida bakinsa cikin nata(πŸ™ˆ)


Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kankiπŸ’ƒπŸΌ



******

Qofar motar yabude mata ya kalleta ganin tana tafiya daqyar kamar batason taka qasa yace"kode Baby na yana damunki ne in dauke ki?"

Nabiha ta kalleshi cikin shagwa6a tace"Sweet dan Allah kabarmu mu kwana agida"

Jingina yayi da motar yana kallonta yace"to fadamin,tareda qanina da matarsa kikeso muhadu mu kwanta gado daya? Kokuma zaki biyoni Part din Momy? Kokuma ni in biyo ki part din mama sai muyi kwanciyar mu? kinsan de bazai iyu muna gida daya muraba wajan kwana ba ko?"

Cikin shagwa6a tace"sweet...."

Murmushi yayi yanuna mata cikin motar, babu musu tashige,shima yashiga yaja suka tafi gida.

Acan dakin Captain Aryan kuwa ganin yanda Mawahib take maida masa martani hakan yasa ahankali yafara zame mata kayan jikinta harya cire mata rigar gaba daya yarage daga ita sai brezia da pant,sannan shima yacire nasa kayan,yasake sakata cikin jikinsa, ahankali yazare lips dinsa daga nata sannan yaja blanket ya rufe su, tanajin yanda yacire mata riga tasake shige wa jikinsa,cikin jin dadi yafara yimata rada a kunnanta koda wani yana cikin dakin ba lalle yaji abinda yake rada mata ba,cikin rad'ar yace"Honey na fadawa Daddy gobe zamu wuce Abuja hakan yayi?"

Cikin sauri ta kalleshi tace"Abuja kuma?"

Hannunsa yasaka ya 6alle mata brar dake jikinta tabaya sannan yace"yes,amma yace saide muyi haquri mutafi jibi, ko so kike na kashe kaina da sha'awar ki? kinsan halin dana shiga batare dake ba? tsawon kwanaki nawa banji ki ajikina ba? Kina tunanin zan'iya jurewa ne Ina ganin ki acikin gidannan batare dana jini aciki ba?"(πŸ™ˆ)

Cikin rashin fahimta tace"kamarya?"

Murmushi yayi yazare mata breziyar ya cillota qasa,sannan yatura hannunsa cikin bargon yadora hannunsa akan cinyarta yace"Ina nufin cikin nan"

Cikin sauri tasaka hannunta tazare masa nasa hannun daga cinyarta jin yanda yake mata waiwayi awajan, murmushi yayi yadauke hannunsa sannan yace"nayi kokari, bazan Iya sake kwana uku batare dana kasance dake ba,Ina tsoron insake yin hakan acikin gidannan saboda karki taramin mutane"

Cikin sauri tayi murmushi sannan ta 6oye fuskarta acikin qirjinsa,shima murmushin yayi yadora hannunsa akan nashanunta yana shafawa cikin dabara sannan yace"Ina sonki Honey....,tundaga ranar da muka kasance abu daya,daga ranar na maida miki sunan ki Honey,you're so sweet...kinada dadii sosai,Ina sonki Kuma zanci gaba da sonki har abada"
Idonta ta lumshe saboda yanda yake wasa da nashanunta ahankali babu zafi hakan ba qaramin dadi yake mataba, cikin jin dadi tace"nima Ina sonka Yaya Captain...,Ina qaunar ka"

Cikin sauri ya kalleta yace"sosai?"

Daga masa kanta tayi ba tareda tayi magana ba.

" to fadamin yaushe kika fara sona?"

Cikin shagwa6a tace"ni de banason wannan tambayar"

Murmushi yayi a bayyane, yaja hannunta cikin dabara yadora akan mararsa,lokaci daya hannunta yafara karkarwa takasa koda qwaqwqwaran motsi da hannunta,ganin yanda ta rikice yasa yafara qoqarin kwantar mata da hankali, cikin salon jan hankali yace"shiyasa kika rame?"

Cikin sauri ta daga masa kanta hawaye yazubo daga idonta,cikin sauri yasaka harshansa ya lashe mata hawayen sannan yace"bagani nadawo ba,?kidena kuka,yanzu zansa wannan abubuwan nawa su dawo yanda suke da harma sufi nada yawa" yafadi haka yana shafa breast dinta da hips dinta.

Cikin kunya ta rufe fuskarta da qirjinsa,ahankali tace"bazaka sake tafiya ba?"

Captain Aryan ya kalleta da sauri yanajin wani irin dadi yanda take nunawa yanzu fa tanayi dashi, yace" ki kwantar da hankalin ki,insha Allah Ina tare dake a kowanne lokaci kinji?"

Ahankali ta daga masa kanta sannan tace"i miss you"

Murmushi yayi yace"really?"

Daga masa kai tayi, cikin jin dadi yace"nima nayi kewarki,nayi kewar komai naki,bana fatan nasake kwana daya batare dakeba, please ki riqeni amana kinji,karki bari kowa yashiga tsakanin mu"

Cikin sauri ta gyada masa kanta.

Kansa ya sunkuyar yayi kissing wuyanta,ahankali ya gangaro zuwa qirjinta yadora bakinsa akan nashanunta yana tsotsa ahankali idonsa a lumshe,jin yanda yake mata komai nutsuwa da hankali hakanne yasa tafara sakin wani irin numfashi ahankali,badan qaran esi dake dakinba babu abinda zai hana kajiyo yanda take sauke numfashi,hannunsa yatura cikin bakinta ahankali takama tafara tsotsa, tun yana shan nashanunta sai gashi yadawo yanashan ko'ina najikinta,jikinsa yafara rawa yana mazari, Mawahib tana jinsa kokadan batayi yunqurin hana shi ba,yadora hannunsa akan nata hannun dayake aqame waje daya takasa ta6uka komai.

Zuwa wannan lokacin Captain yafara tsiyayar da hawaye ajikinta,yayinda Mawahib taji duniyar tafara mata zafi sakamakon abinda yake cikin hannunta,ganin tafara qin sakin jiki dashi hakan yasa yarada mata a kunne cewa"babu komai, babu abinda zan miki,nasan ai muna gida,idan kinaso muyi bacci to kimin koma menene...."

tanajin abinda yafada sai kanta ya kulle, tarasa gane meyake nufi data masa komai,jin tayi shiru bata fara masa komai ba yasa yaja hannunta cikin hikima ya gwada mata abinda yake buqata,ahankali tafara yimasa komai cikin tsoro harta dawo tasaki jikinta ganin ko inda pant dinta yake bai nufa ba,hakan yasa tasaki jiki dashi tana masa duk abinda ya gwada mata, yayinda shima nasa wasan yayi nisa har yayi tsaurinda Mawahib takasa yin shiru saida tafara sakin wani irin nishi, yayinda shikuma yake tsiyayar dawani irin hawaye.

Bai rabu da'ita ba saida ya tabbatar daga ita harshi sunji dadin wasan, sannan ya rungume ta dukansu suna maida numfashi,saide gaba daya sun gama lalata jikinsu(πŸ™ˆ)

Mawahib tayi luf a jikinsa tana tunani aranta ai inde Iya wannan abun Yaya Captain zaiyi mata badata matsala saboda yanada dadi,amma wancen dayan kam bazata yarda dashi ba.

Sun dade a kwance tsawon lokaci kafin yaji qarfi a jikinsa yadauketa suka wuce toilet,tare sukai wankan duk da yanda take kawar da idonta daga kansa hakan bai hana yacusata cikin jikinsa sunyi wankan tare ba.
Basu kwanta bacci ba sai wajan qarfe uku nadare,wani irin bacci medadi ya daukesu.



Asuba tagari masoyaπŸ™πŸ»


Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki




Amnah El Yaqoub ✍🏻
[7/18, 5:57 AM] AMINA KABIR CAPS: Koda wasa basuji kiran sallar asuba ba duk da ga masallaci nan a kusada gidan Alqali.

Amakare yaje masallaci lokacin ana sallama yana tada tashi kabbarar sallar,baiyi kuskuren kallon inda su Daddy sukeba, yana idarwa yadan zauna kad'an sannan yataso yafice daga masallacin.
Yana komawa dakin alokacin ta idar da sallah kenan tatashi tana Sanye cikin hijab zata fita daga dakin, hannunsa ya harde a qirjinsa yace"whare...."
Kafin ya qarasa tambayar ta Ina zataje tatari numfashinsa tace"dakina zan tafi,kar Mamy ta lura bana nan"

Cikin shagwa6a yace"to batasan mijinki yadawo ba?"
Yana fadin haka yadauketa cak suka koma kan gado,hijabin yacire mata sannan yazare mata rigar,shima yacire jallabiyar jikinsa yatsaya dagashi sai gajeren wando,yasaka ta cikin jikinsa yana shafa kanta,ahankali bacci yayi awon gaba dasu,sosai sukai bacci musanman Mawahib da bata Iya bacci saida allura,yau kuma tasamu baccin hakan yasa ba qaramin nisa baccin nasu yayi ba,basu tashi ba sai qarfe goma shadaya nasafe, atare suka bude idonsu suka zubawa juna ido babu wanda yake kokarin janye idonsa, ahankali ya motsa lips dinsa yace"Ina kwana"

Kunyace ta kamata ta6oye kanta a jikinsa tace"nide gaskiya ka daina gaidani"

"why?"

"nice qarama"

Murmushi yayi sannan yace"Ina miki kallon sarauniya tane,saboda haka dole zan baki wannan matsayin"

Yana fadin haka taji ya 6alle mata huge din brar ta, cikin sauri ta kalleshi, yadora hannunsa akan lips dinta alamun tayi shiru,tana jinsa yamaida kansa cikin bargon ya rufe har zuwa qirjinta, kawai kanta ne a waje,bakinsa yadora akan wuyanta yana kissing dinta harya gangaro zuwa qasan wuyanta, ahankali tafara sakin numfashi kad'an kad'an,tanajin yanda yake lashe komai na qasan wuyanta, Mawahib da kanta yake waje tanajin saqon dayake isar mata batasan lokacin data lumshe idonta ba,ahankali ta motsa hannunta dake cikin bargo ta dorashi a kansa tariqe kansa da hannayenta duka biyu alamun tanajin dadin abinda yake mata kada yadaina,yanajin haka yayi mata wani irin Salo wanda tasa Mawahib sakin nishi me qarfi tareda shafa lallausar sumar kansa, batasan lokacin datake shafa masa kansa ba,abinda tasani shine tanajin wani irin yanayi me dadi wanda take fatan ace Yaya Captain yaci gaba dajiyar dasu wannan yanayin,yanajin yanda take shafa sumar sa cikin fitar hayyaci yasan cewa saqon nasa yana zuwa inda yadace,ahankali yasaka hannunsa guda daya yafara shafa cinyarta, zabura tayi tabude idonta tasauri sannan tafara kokarin dauke hannunsa daga kan cinyarta,ahankali yadena kissing dinta cikin muryar jin dadi yace"bari mana...."

Kanta ta gyada masa badan ta yarda dashi ba,amma abun mamakin baiyi qoqarin yimata komai ba saboda yanason tagama sakin jikinta dashi,kawai shafa mata fararen cinyoyinta yake, hakan yasa taji hankalinta ya kwanta, ganin tayi shiru yasa yasake maida kansa cikin bargo sannan yaci gaba da bata horo(πŸ™ˆ)


cikin wata irin murya tace"Yaya Captain..."

Yana daga cikin bargon yace"um...."

Kansa tasake rungume wa a qirjinta tasake cewa "Yaya Captain...."

Jin kamar batasan tana kiran sunansa ba hakan yasa yafara yimata komai da sauri sauri,cikin wata irin murya wadda tayi kama data yar maye tace"wayyo Mamy...."

Murmushi yasaki yana daga cikin bargon,ahankali yace"meyafaru?"

cikin fitar hayyaci tace"please cigaba"

Dariya ce taso kamashi, amma saiya yi shiru yamaida hankali kan abinda data umarceshi dashi,har yaji tasake rungume shi, sannan kuma jikinta yasaki alamun saqonsa yagama kar6uwa,ahankali yatsaya cak yadena abinda yake.
Sannan yafuto da kansa daga cikin bargon yazuba mata ido,ahankali tabude idonta ta kalleshi cikin sauri ta6oye fuskarta a jikinsa.
Murmushi yayi yace"saura ni"

Zaro idonta tayi waje ta kalleshi,yadage mata girarsa guda daya yace"yes"

Cikin shagwa6a tace"tota yaya"

Yace"ta yanda namiki"

Idonta tarufe tace"ba yanzu ba"

"sai yaushe?"

Kai tsaye tace"saimun koma Abuja"

Gashin kanta yashafa yace"kinyi alqawari?"

Tagyada masa kanta alamun tayi, wata irin ajiyar zuciya ya sauke sannan yace"muje muyi wanka"

Cikin sauri tace"A a,zanyi adakina"
tajuya ta kalli agogo taga shabiyu saura minti biyar, cikin sauri tace"innalillah Yaya Captain azahar tayi"

Kallonsa yakai kan agogon dakin,cikin sauri yatashi yace"kai har shabiyu tayi?"(πŸ˜‚)

Ahankali yayaye musu bargon, sannan yadauki brar ta yamaida mata, ya sunkuya yayi kissing breast dinta ahankali ta sauko daga gadon shikuma yatashi zai wuce toilet yace"kibar wayarki akusa dake please"

Kanta tagyada masa cikin sauri tagyara dakin sannan ta fice bata bari ya futo daga toilet dinba,Addu'ah take aranta Allah yasa karta hadu da kowa,gani take gaba daya kamar kowa zaisan abinda sukayi, tunanin da tayi yau akwai aiki Mamy tatafi asbiti hakan yasa tadan kwantar da hankalin ta.

Bataga kowa a compound ba, hakan yasa cikin sauri tawuce plat din Mamy tatura qofar tashiga, tana shiga falonsu taga Abbanta da Mamy a zaune afalon, wata irin kunya ta kamata taji kamar tajuya takoma aguje.

Abba yayi murmushi yace"yanmata na antashi?"

Cikin sauri ta girgiza kanta kuma takasa koda daga qafar ta ne tawuce dakin.
Mamy ta kalleta ganin ta ras babu alamun rashin lafiya hakan yasa taji hankalin ta ya kwanta.
Cikin rashin damuwa tace"kin tsaye kiwuce kije kiyi wanka kizo kici abinci"
Ai kamar dama jira take cikin sauri tayi wuf tashige dakinta,Abba yayi murmushi yace"Ruqayya kenan,ai dazu Yaya yake cemin gobe zasu koma Abuja wai mijin nata yace yau zasu wuce shine yace yabarshi de zuwa gobe saisu tafi"

Mamy tace"ai gara sutafi Alhaji,suje can su qarata,agabanmu ana rungume rungume idan aka hanasu tafiya ai zamuga abinda yafi haka"

Abba yayi murmushi yace"toya za'ai"

Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login