Showing 54001 words to 57000 words out of 110331 words
baki damar ki,idan de har rabuwar auren shine kwanciyar hankalinki,to zai sake ta"
Mawahib tadaga kanta,tajuya ta kalli Captain Aryan taga kansa yana qasa baka gane yanayin dayake ciki, ta Kalli Mamy taga kanta yana qasa har yanzu, Mamy kuwa tariga ta saduda,tasan cewa auren Mawahib yaqare yau,qarshan cin mutunci de yau Hajiya kilishi tamata,tunda gashi agabanta za'a saki yarta,menene yafi wannan ciwo?
Menene amfanin zamanta awajan?
Ahankali tatashi tafice daga falon gaba daya,Abba bai hanata ba.
Alqali ya Kalli Captain Aryan yace"Aryan...kaji yanda mukai da mahaifiyar ka,tanaso kasaki Mawahib"
Captain Aryan yaji kamar an doka masa guduma akansa,cikin damuwa yadago kansa ya kalli Hajiya kilishi yace"Momy saki bakyau..."(🙊😳)
Gaba daya sai falo yayi tsit,maganar Captain tabawa kowa mamaki,a yanda suka sanshi da miskilanci dakuma sanin cewa baya son auren, ba suyi tunanin zai fadi wannan maganar ba.
Cikin Masifa Hajiya kilishi tace"haka Kuma ubangiji ya halasta shi, gatanan a zaune kasaketa"
adede lokacin aka sake kiran wayarsa akaro na biyu,yayi shiru ya runtse idonsa yarasa mayake masa dadi,yayinda Alqali yazuba masa ido yana kallonsa yanaso shi Aryan din da kansa yakawo musu qarshan wannan tashin hankali,Ashraf ya kalli halin da dan'uwan nasa yake ciki,yaga kowa yazuba masa ido yana kallonsa anason aga mezai yanke ,cikin sauri dabara tafado masa yadaga murya yacewa Captain "kaje kadauki wayar kadawo"
Cikin sauri yadago kansa ya kalli Ashraf,kallo daya Ashraf yamasa nan take Captain yadauki haske,cikin sauri yadaga wayar wadda take shirin katsewa tareda fadin"oga inajinka"
Sannan ya silale yabar falon.
Hajiya kilishi ta Kalli Mawahib ta watsa mata wani irin kallo,cikin sanyin jiki Mawahib tatashi tafuto daga falon idonta yana tsiyayar da hawaye,sai yanzu ne tasan dalilin kiran nasu, tana futowa daga part din adede lokacin Captain Aryan yagama maganar dayake awaya yajuyo,ahankali yatako yazo gabanta yatsaya,itama tana ganinsa ta tsaya tayi sauri ta goge hawayen idonta,zuba mata ido yayi yana kallonta yakasa cemata komai,yanda yaga hawaye a fuskarta ba qaramin ta6a zuciyarsa hakan yayiba,da'ace ya'iya lallashi da babu abinda zai hana ya lallasheta,baisan Yaya zaiyi da'ita tacire damuwar Momynsa aranta ba,wani 6angare na zuciyarsa ne yake zigashi akan ya rungume ta(🙆🏻♀️)
kallon compound din gidan yayi, ganin babu kowa hakan yasa ahankali yasake takawa gab da'ita har sunajin hucin numfashin juna,ahankali yasaka hannunsa ya rungume ta sosai a jikinsa har yanajin yanda tudun nashanunta suke ta6a qirjinsa,lokaci daya yafara sakin ajiyar zuciya kamar yaron daya shekara baisha nonon uwarsa ba,hannunsa daya rungume tan yafara motsawa yana shafa bayanta ahankali,hakan yasa Mawahib ta kwantar da kanta a faffadan qirjinsa tayi luf idonta yana tsiyayar da hawaye.
cikin wata irin muryar rad'a,data hadu da kasalar jikinsa sukasa muryar tasa tasake yin wani irin laushi,yadora bakinsa asetin kunnan ta yace"Sorry,are you ok?"
Adede lokacin Mamy tafuto daga part dinta zataje part din Hajiya kilishi sakamakon kiran wayarta da Alqali yayi,(🙆🏻♀️)
Kokadan basuji takun tafiyar taba,Mamy tana dago kanta ta gansu a wannan yanayin,gabanta yafadi,cikin sauri tajuya takoma part dinta.
Cikin kuka Mawahib tace"please kakaini wajan mahaifina,ni nagaji..."
Cikin sigar lallashi yace"kinaso mutafi?"
Cikin sauri ta daga masa kanta,yace"Okay let's go"
Yana fadin haka yakamo hannunta suka futo sukabar gidan(🙆🏻♀️)
Suna zuwa bakin get Captain yacewa driver "kaimu Airport"
Cikin sauri direba yabude musu Mota suka shiga yadauki hanyar Airport.
Mamy tajima afalo hannunta dafe da qirjinta, wacce irin rashin kunya su Aryan suke da ranar Allah kuma a filin tsakar gida basa tsoron a gansu? kasa fita tayi saita window ta leqa,taga basa nan, sannan tafuto takoma falon Hajiya kilishi,har lokacin suna nan a zaune yanda suke,Alqali ya kalli Ashraf yace"ina Aryan din yakene? baigama wayar bane har yanzu? jeka kirashi haka"
Ashraf yatashi ya futo ya dudduba ko'ina bai gansu ba, yakoma ya zauna yace"Daddy ban ganshi ba"
Alqali yace"to Ina yayi? kirashi awaya kace masa muna jiransa"
Ashraf yadauki wayarsa yakira Aryan,wayar tana shiga yabawa Alqali yace"Daddy gashi tashiga"
Alqali yace"A a,sakata a speaker inaji"
Ashraf yabude waya kamar yanda Alqali yasa shi,saida takusa katse wa Aryan ya dauka, Ashraf tace"Aryan kana inane? tun dazu fa su Daddy suna jiranka"
Kai tsaye Captain Aryan yace"Ashraf gaskiya natafi..."(😲)
Cikin sauri Ashraf yace" Ina katafi?"
Captain Aryan yajuya ya kalli Mawahib datake gefensa tayi luf a jikinsa tana goge hawaye da bayan hannunta, sannan yayi qasa da murya yace"nakoma bakin aikina"
Ashraf yace"kakoma aiki kuma? Mawahib dinfa?"
Captain Aryan yace"gatanan muna tare,itace tace mutafi,damuwa zatasa mata ciwon kai Ashraf,daga zuwanmu har face dinta yarame,kafada musu mun wuce,ka nuna musu anmin kiran gaggawa ne a office"(🙆🏻♀️🙊😂)
yana fadin haka yakashe wayar,Ashraf daya saka waya a speaker duk mutanan falo sunajin abinda Captain yake fada saiya qame da waya a hannu yakasa dago ido ya Kalli kowa.
(asauka lafiya Captain😂🙏🏻)
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqad👌🏻
Amnah El Yaqoub✍🏻
[7/11, 7:47 PM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Kibiya ki karanta cikin salama,yafi sauqi akan abinda za'a barki da ubangijinki
Alqali yayi murmushi cikin kunya,ta tabbata de abinda yake zargi yagama tabbata,Aryan yanason matarsa,shiyasa yadauki wuqa da nama yabawa Yaron,tunda shine me aure saiya yanke abinda yake daidai,Alhaji khaleed yayi murmushin jin dadi duk dade maganar Aryan din shima tasashi kunya,Mamy tasaki wata irin asirtacciyar ajiyar zuciya,tana hamdala aranta
Hajiya kilishi tanajin abinda Aryan Yafada tadora hannunta aka ta rusa uban kuka tatashi tsaye tace"shikkenan....maryam kin cuceni,kingama da dana, wallahi bazan ta6a yafe mikiba sai Allah yayi mana sakayya dake"
Cikin kuka ta wuce dakinta tafara kiran yan'uwanta awaya tana fada musu abinda yake faruwa.
Alqali yayi gyaran murya ya Kalli Alhaji khaleed da Alhaji Isa yace"to Alhamdulillah,ban tauyewa kowa haqqinsa ba,Aryan ya nuna mata yanason matarsa,saboda haka Maryam karna sakejin anyi wani tashin hankalin dan Allah,Yara Kuma mubisu da Addu'ah Allah yabasu Zaman lafiya"
Gaba daya falon suka amsa da "Amin"
Alqali yasake dubawa ya kalli Ashraf da kansa yake qasa har yanzu,kawai jira yake yabar falon yakira Aryan yafada masa komai,yace"kai tashi kaje kadauki matarka kutafi gidanku,Allah yasauketa lafiya"
Cikin kunya ya sosa kansa sannan yace "Amin Daddy"
yatashi yafice daga falon cikin sauri, daga nan sukai Addu'ah taro yatashi.
******
Suna sauka agida tabude murfin motar tafuto idanunta sun kumbura saboda kukan datasha kafin su qaraso,kokadan taqi yarda tahada ido dashi.
bayanta yazubawa ido yana kallonta harta shige ciki, sannan Yasaki wani irin huci mai zafi, hannunsa yazuba cikin aljihun wandon sa sannan yafara takowa ahankali zuwa cikin gidan,yana zuwa falon yaga batanan,kai tsaye yabita sama batare da tunanin komai ba yatura yashiga dakin.
Tana zaune agefen gado ta jingina kanta da jikin gadon tafada duniyar tunani, batasan cewa hawaye ne yakebin fuskarta ba, wacce irin qiyaiya Momy kilishi take mata haka?
meyasa bata santa?
saboda ta kasance agola?
haqiqa maganar Nabiha tanakan gaskiya datace muddin tabari Yaya Captain yasaketa to daga ita har Mamy sun shiga ukun su.
qamshin turaren Captain data shaqa wanda kokadan batasan ya zauna akusa da'ita ba, shine yasa tatuno irin rungumar dayayi mata agida,dama shima ya'iya irinna yan film?
bata ta6a ganin hakan a zahiri ba,Sai gashi yau tagani akanta,ashe yadade yana mata Alfarma bata saniba,ashe andade dabashi umarni yasaketa shine yaqiyin hakan? tasan cewa baya sonta,Kuma bazai ta6a sonta ba,soyaiya bazata sa yaqi sakinta ba,
shin saboda Mamy ne yasa yaqi sakinta kokuma saboda mahaifinta?
ganin tunda yazauna yaga ko motsi batayi ba kawai tunani take tana faman hawaye hakan yasa yayi gyaran murya,sannan ya'ajiye mata wani farin handkerchief
Cikin sauri tadawo hayyacinta,tasaka bayan hannunta ta goge hawayen,sannan tagyara zamanta,shiru sukai duka su biyun,kusan minti biyar sannan yaga sai ajiyar zuciya take, cikin aji kamar baison magana yace"kiyi shiru, keba matar soja bace?"
Cikin sauri ta kalleshi cikin ranta tana tunanin sunan daya fada mata, matar soja.
ganin tana kallonsa yasa shima yajuyo yasake fuskantar ta dakyau sannan ya Kalli cikin idonta mai kama dana mejin bacci yace"yes...kizama jaruma, kidena tsoro, ba komai akewa kukaba,lalle Anty Ma-my na haquri,haka take haquri da kukanki? bakece kike murna zakije gida ba? yanzu nabaki za6i guda biyu,koki zauna a gidan mij...mijin...mijinki, kokuma kano"
Yafadi sunan mijinki din a daqyar kamar yana shakkar fadar hakan, sannan yadauki handkerchief din daya ajiye mata ya dorashi akan cinyarta, yatashi yafice daga dakin gaba daya,Mawahib tabishi da kallon mamaki, dama yana doguwar magana haka?
gidan mijin ta?
Yana nufin yayarda kenan yanzu shine mijin?
tashi tayi tashiga toilet tayi wanka,tasake gyara kanta, sannan takoma kan gadon ta ta kwanta tayi shiru tana tunanin rayuwar aurenta, ita kuma tata qaddarar kenan Uwar miji bata qaunar ta,wayarta ce tayi qara taduba taga Mamy ce, saida tayi ajiyar zuciya sannan tace"Mamy"
Mamy tace"Na'am, ya hanya, kun sauka lafiya?"
Cikin sanyin jiki tace"lafiya kalau Mamy,munzo tun dazu"
Mamy tace"to Alhamdulillah,Allah yahuci gajiya,kidinga haquri de,Kici gaba da yiwa mijinki biyaiya,kina ganin de abubuwan dasuke faruwa,kuma kun tafi bamuyi sallama ba,dakin tafi da gumbar ki ai,nace Anty Kulsum ta aiko miki wata daga maiduguri,saide idan anyi sai abayar akawo miki"
Yatsina fuska tayi tace"wai Mamy maganin menene?"
Cikin basarwa Mamy tace"kawai magani ne,ko a barshi kar akawo?"
Cikin sauri tace"A a kikawo min, yanada zaqi sosai, ni dayan ma banasha"
Mamy ta girgiza kanta tace"kici gaba dasha yanada amfani,gobe qawata zatazo taganki, tare muke aiki da'ita anan daga baya sai suka dawo Abuja"
Tace"to Allah yakaimu Mamy"
Daga nan sukai sallama.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
*******
Da daddare tasake wani wankan saboda yanayin period datake ciki,tafuto tashafa mai sannan tafeshe jikinta da turare Kala Kala,tasaka wata irin shedaniyar rigar bacci,wadda kake hango farar fatar jikinta,qirjin rigar bashida girma sosai hakan yasa tayi mata daidai madaidaitan nashanunta suka cika rigar,tagyara kanta sannan ta daure shi, tana tunanin ya kamata ace taje wajan wankin kai,batajin yunwa saboda yanayin damuwar datake ciki na Hajiya kilishi, saide ta samawa Yaya Captain wani abun marar nauyi,futowa tayi daga dakin Sai zuba qamshi take, tasauko tanufi kitchen,a lokacin yana kwance a doguwar kujera yadora computer asaman cikinsa yana browsing,baiga futowar taba sai qamshin ta yaji, kafin yadaga kansa harta shige kitchen, ko minti talatin batayi da shiga ba, tafuto hannunta daukeda plate wanda tadafa masa indomie da dafaffan qwai,yana daga kwancen tunda tafuto daga kitchen yazuba mata ido yana binta dawani irin mayen kallo, kwata kwata yakasa janye idonsa akanta,har itama ta tsargu da kallon nasa, cikin sauri ta sunkuyar da kanta qasa sannan ta qaraso gabansa ta ajiye masa plate din tace"gashi"
Computer ya ajiye sannan yatashi zaune ya Kalli abincin yace"banaci"
Cikin sauri takalleshi, yadaga girarsa daya yace"Anty Ma-my tasani, banacin indomie banacin dafaffan qwai, saide Ashraf..."
Cikin sauri tatashi tadauki plate din tace" bansani ba,zan dafa wani yanzu"
Captain Kam baiji meta ce ba, saboda gaba daya tunda tafara magana yazubawa dan qaramin bakinta ido yana kallo,saida yaga bata wajan sannan yadawo cikin tunanin sa,Yasaki wani irin numfashi yabi hanyar kitchen din da kallo,kasa haquri yayi, ahankali yatashi yabi bayanta zuwa kitchen din, yana zuwa ya tsaya abakin qofar kitchen din yaharde hannunsa a qirjinsa yana qare mata kallo,yanda take girkin birgeshi takeyi,tanayin komai a nutse babu sauri bare gaggawa, kasancewar dare ne yasa ba zatayi abu me nauyi na, Banana pancake tafara hada masa,tadauko Zuma ta ajiye agefe tana so idan tagama tazuba masa zuman akai.
kallonta yake har lokacin,fuskarsa babu fara a kamar de kullum,tunani yake meyasa duk lokacin datake kusa dashi yakejin komai yana masa daidai?(😲)
Baisan dalilin hakan ba,amma yana fatan ace ba sonta yakeba, kunyar Ashraf ma kadai ta isheshi, tayayama za'a ce sone? tayaya zai fara sonta? no kawai sabo ne(🥺)
Ajiyar zuciya yasaki,
kamar daga sama taji yace"dame zan tayaki?"
Cikin sauri tajuya a tsorace,bai damu da tsoratar tataba yatako ya qaraso wajanta yatsaya dab da'ita.
Lokaci daya ta rikice,yana ganin yanda hannunta yake karkarwa,cikin rawar jiki tace"nagama"
Tafadi hakan gabanta yana faduwa,zuman ta dauka zata zuba yasaka hannunsa ya kar6a, sannan yazuba son ransa,suka futo daga kitchen din, tana gabansa, yana bin bayanta idonsa akanta.
Suna zuwa falo bata zauna batawuce sama,wannan baqin halaiyar na Yaya Captain yanasa ruwan kanta yatsaya cak,yana ruguza mata duk wani kuzarinta,tana zuwa daki ta kunna esi sannan tashige cikin lallausan bargonta ta lumshe idonta.
Harta haye sama akan idonsa,saida yadena ganinta sannan yasauke numfashi tareda shafa sajen fuskarsa, yafara cin pancake din,yadauki wayarsa yakira Ashraf, yana dauka yace"kasamu kanka Kenan,shiyasa kasamu damar kirana"
Murmushi yayi yace"nasamu kaina bayan brother na ya ku6utar dani, Momy rigima,yakuka qare?"
Ashraf Yasaki dariya yace"kasan mene? Wallahi karka Kira Daddy,dan sunji komai, wayar nan a speaker Daddy yace nasaka, Kuma dukansu sunji yanda mukai dakai,wallahi kasa kallonsu nayi marar kunya kawai"
Cikin sauri yace"what? yasalam,shikkenan magana ta qare, amma Anty Ma-my de bata bata wajan ko?"
Ashraf yace"tana nan wallahi,to ya zasuyi? share kawai,yanzu de kafara murna munkusa zama Daddy's,Nabiha tanada ciki"
Captain yace"wow kace qwallo tashige...."
Gaba dayansu sukasa dariya.
Ashraf yace"Ina Mawahib,ka lallashe ta sosai, tasha kuka"
coffee din gabansa yasha kadan, sannan yace"yanzu tawuce daki, shiyasa nasamu damar kiranka, datana nan nasan kallonta bazai barni inkira kowa ba, bansan meke damuna ba Ash...,idan tana tare dani inajina cikin jin dadi,zuwa wannan lokacin acikin hayyaci na nake komai,but..idan naci gaba da ganin yarinyar nan, bazan Iya riqe kainaba..."
Ashraf yayi dariya yace" ai tun lokacin danaga ka'iya kallon idon Momy kace mata saki babu kyau,daga Nan nasan cewa kakamu,wallahi sonta kake"
Captain dayakai pancake bakinsa cikin sauri ya ajiye fork din hannunsa yace"kai a a, tayaya?,bahaka bane,niba sonta nake ba"
Ashraf yace"to menene?, Aryan katsaya ka nutsu, ka fuskanci rayuwar aurenku,maganar gaskiya so guda dayane Kuma kanason Mawahib"
Sumar kansa ya hargitsa da hannunsa daya Wanda bai riqe wayar dashi ba,ya runtse idonsa tareda fadin "innalillahi wa Inna ilaihirraji'un....,tayaya?, meyasa nayi wannan saken?,tayaya yarinyar nan taci galaba akaina?"
Ashraf yace"to menene aciki? nasan bakai ne kayi dacen mata kadai ba, itama tayi dacen samun miji nagari,ka riqe matarka,kasameta kafada mata kana sonta"
Cikin rashin sanin abunyi kamar wani yaro yace"kenan sai Infada mata Ina sonta?"
Ashraf yayi dariya yace"emanah,kafada mata"
Yace"tayaya? bazan iyaba Ashraf..."
Ashraf yayi ajiyar zuciya yace"Aryannn,ka nutsu mana,kaifa Sojane,a 6angaren soyaiya ma inaso Kaci gaba da zama soja,kayi yaqi akan soyaiyar ka harsai kasamu abinda kakeso,karka bani kunya Kai namiji ne,karka koma Kaine kake tsoron Mawahib a yanzu,ka tunkareta...."
Jin kalaman Ashraf yasa yaji qwarin gwiwa a jikinsa,cikin sauri yadauki coffee din gabansa, shida bayason zafi a wannan Karon bai damu da zafin dayake dashi ba yadaga duka ya shanye, sannan yafara maida numfashi yace"insha Allah, zanyi yanda kace"
Cikin farinciki Ashraf yace"kokaifa"
Daga nan suka kashe wayar, Captain Aryan yadoka tagumi hannu bibbiyu,gaba daya ya manta dawani pancake dayake gabansa,Kenan duk alamomin nan da yakeji akanta shine soyayya? wato yanmatan dayake qwacewa Ashraf abaya duk ba sonsu yakeba,yanzu ne zai fara soyayyar kenan, tayaya zaija hankalinta gareshi?
tayaya zai birgeta?
tayaya zai Iya kallon idonta yafada mata yana sonta?
tayaya zai goge laifinsa a wajanta???
(irin wannan quations tsaya na tambayoma fan's din Amnah 🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️🚶🏻♀️)
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqad👌🏻
Amnah El Yaqoub✍🏻[7/13, 5:41 AM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB
Washegari da sassafe tatashi tagama aikin komai, tayi masa breakfast tabarshi a dining sannan takoma dakinta tayi wanka tashirya,tafuto Sanye cikin doguwar riga ta material dinkin bubu mai fadi,tayafa dan madaidaicin mayafi taruqo yar qaramar handbag dinta a hannunta, bazaka ta6a cewa tanada aure ba, sakkowa tayi qasa Sai zuba uban qamshi take, a lokacin yana zaune a dining yanacin Yam kebabs din data hada masa, saikuma kunun gyada, tana sakkowa yazuba mata ido yana kallonta, fuskarsa ba'a sake takeba,harta qaraso inda yake idonsa yana kanta, yana kallon yanda taci gayu kamar zataje wajan dinner,Kuma ga jaka a hannunta, saida tazo dab dashi sannan Yasaki ajiyar zuciya ya janye idonsa,zama tayi a daya daga cikin kujerun dining din sannan tayi qasa da kanta tace"ina kwana"
Kallanta yayi qasa qasa, sannan yace"lafiya" yazuba mata ido yanacin abincin yana aikin kallonta,jinsa yake cikin nishadi duk da bamagana suke ba,wani irin dadi yakeji aransa saboda ganinta ta tabbata kenan dai son yarinyar nan yake.
Mawahib da kanta yake qasa a hankali tadago kanta ta kalleshi,cikin sauri ya janye idonsa akanta saide ya makaro, tariga ta kamashi yana kallonta,bata damu da kallon ba saboda tasan cewa ba komai bane danya kalletan,tasan daga kallon de babu wani abu,ahankali tabude dan qaramin bakinta tace"Yaya Captain...dan Allah idan babu damuwa inaso naje a wanke min kaina"
Tunda tafara magana yazubawa lips dinta ido yana kallo,har wani lumshe idonsa yake yana sake kallonta,cikin jin dadi yace"kishirya muje nakaiki"
Cikin sauri ta kalleshi tace"aina shirya,nagama komai"
fuska babu fara'ah kamar kullum ya girgiza kansa yace"kikoma ki sauya shiga,idan kingama ki sameni a Mota"
Mawahib tabi kayan jikinta da kallo taga rigar da fadinta sosai,kokadan bata nuna shape din mutum,menene aibun shigar?
ganin babu damar tambaya hakan yasa batayi masa musu ba tatashi takoma dakinta tasaka wata rigar,tafuto,tana zuwa falon taga baya nan,cikin sauri tafuto zuwa compound din gidan, yana tsaye yana waya ajikin motarsa,tunda tafuto Yaqare mata kallo tana Sanye cikin dogon hijab jalbab har qasa,baka ganin rigar data saka, tasaka glass medan fadi jan duhu a fuskarta, tariqe Jakarta a hannunta na dama, kasancewar ta fara tas, Sai glass din yayi mata kyau yasake qawata fuskarta,tana zuwa kusa dashi ya janye idonsa daga kanta, sannan yakashe wayar yabude mata motar da kansa,Mawahib ta qame awajan, tana tunanin kansa ya budewa Mota kokuma ita ya budewa?, kallonta kawai yayi, sannan yajuya yakoma dayan side din yabude yashiga, daga kallon da yayi mata anan ta fahimci cewa yana nufin tashiga, shiyasa cikin sauri tashige sannan tarufe motar suka tafi, David Sai daga