Showing 78001 words to 81000 words out of 110331 words
da'aka turashi"
Cikin sauri Captain Aryan yatashi tsaye yace"what...? innalillahi Captain Shu'aibu yarasu? ninefa nayi masa bayanin yanda kan dajin yake,lokacin ya biyoni har gida....kai Hasbunallahu wani'imal wakeel...."
yafadi haka tareda dafe kansa da hannunsa(🤦🏻♂️)
Hajiya kilishi ta kalleshi da sauri tace"wayene yarasu?"
"abokin aiki nane Momy"
Ashraf yace"Allah yaji qansa da Rahma"
Jikin Momy kilishi yayi sanyi, lokaci daya idonta yacika da hawaye, tace"ni Babana wannan aikin naku tsoro yake bani,a dinga kashe rai kamar ansamu kiyashi"
Ta qarasa maganar hawayen yana zubowa.
Kallonta yayi cikin kwantar da hankali yace"Momy duk wanda kikaga yarasu dama lokacin sane yayi,kowanne bawa baya wuce qaddarar sa,Allah yaji qansa da Rahma"
Gaba daya suka amsa da "Amin"
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki💃🏼
Washegari Ashraf yasake yiwa Mamy da Mama Sadiya magana akan maganar qarin lefen,saboda Captain Aryan yana busy,waya yake tayi da ma'aikatan su saboda rashin da'aka musu,sai Ashraf ne yaci gaba da kula da batun kayan lefen saboda shi Captain Aryan yana tunanin yakamata ace sun koma Abuja.
Haka su Mamy da Mama Sadiya suka sake fita suka karo kayan kamar yanda suka fada.
Washegari yan'uwan Hajiya kilishi sukazo gidan kowa yaga kayan lefe sai yabawa yake,akwatunan Mawahib guda shabiyu, saikuma qarin akwatuna guda uku irin wanda Hajiya kilishi take siya take 6oyewa saboda hada lefen 'yanbiyun ta.
Bayan sungama ganin kayan aka kaiwa Nabiha nata part dinsu, suka sake daukan na Mawahib ma suka kai, alokacin tana dakinta tana jiyo hayaniyar mutane afalon amma bata futo ba,saida yamma ta futo har lokacin akwatunan suna jere afalon Mamy.
lemo ne a hannunta tanasha tana danna wayarta, Mamy ta kalleta tace"Mawahib ga kayan lefenki fa Captain yayi kokari sosai"
Ba tareda ta kalli kayanba tace"to Mamy"
tanemi waje ta zauna tafara kallo, Mamy tana jira taga Mawahib ta bude kaya taga ko ajikinta harkar gabanta ma take, inda akwatunan suke ma bata kalla ba.
Ta girgiza kanta cikin ranta tace"Allah yarufa asiri"
Da daddare suna dakinsu shida Ashraf,abinci suka gama ci,Aryan yatashi yadauko magungunan sa sannan yabude yafara Sha, Ashraf ya dauki kwalin maganin ya karanta sannan ya kwashe da dariya.
Captain Aryan ya kalleshi yace"miye haka? menene abun dariya?"
Ashraf yace"miye na wani daure min fuska? ganinayi kadage da shan magani, Naga alama Sokake su Daddy saide suga Mawahib da ciki"
Captain Aryan yagama shan maganin yace"maganin ma yaqare bari nakira doctor naji"
Ashraf yaci gaba da ganin magungunan yana karanta wa,Captain yakira doctor yasaka wayar a speaker,bayan sun gaisa yace"doctor naje gida ganin family na, but drugs dina sun qare, zan'iya neman irinsu anan ne inci gaba da sha kokuma wani daban zaka rubuta ka turomin kota message ne saina nema infara Sha?"
Likita yace"masha Allah,gaskiya kayi kokari sosai haka akeso,to yanzu Yaya kake ganin yanayin sperm dinka? yana nan yanda yake lokacin daka samu matsalar kokuma yakoma asalin farko yanda yake kafin kasamu harbin,?"
Ashraf ya Kalli Captain Aryan yanaso yaji amsar dazai Bawa likitan ,Captain Aryan yace"kamarya doctor?"
Doctor yayi murmushi yace"Ina nufin sperm din naka Yaya kaga yanayin fitar sa? yanada kauri ne kokuma har yanzu wani babu banbanci?"
Kallon juna sukai shida Ashraf,har likitan yaji shirun yayi yawa yace"hello"
Ashraf ya zunguri Captain Aryan alamun yayi magana, cikin kame kame Captain Aryan yace"doctor nifa... ni....maganar gaskiya"
Jin yana kame kame yasa doctor yace"Ina nufin Yaya kaga yanayinsa? da kauri ko babu kauri? idan kaduba kaga yanda yake, saika fadamin sai insan akan maganin daya kamata nasake doraka"
Cikin rashin sanin abin fada yace"doctor tayaya kenan?"
Likita yayi murmushi yace" Ina nufin ta hanyar mafarki idan ka farka zaka gani,kokuma ta hanyar sex, but Captain I think you're not single right?"
Cikin sanyin jiki yace"yes"
Doctor yace"idan kagani saimu yi waya"
Qit likita yakashe wayarsa.
Captain Aryan yayi shiru yana kallon Ashraf,Ashraf yace"toni sai kallo na kake,matarka zaka kalla bani ba,yanzu tsawon lokacin nan Aryan haka kuka zauna? ko kanada matsalar haihuwa ai kanada lafiyar yin sex,ya za'ai ka zuba wa yarinya ido kana kallonta,inda ace daga lokacin bikinku kafara shan magani to zuwa yanzu yaci ace kayi mata ciki"(🙈)
Idonsa ya lumshe sannan yabude cikin damuwa yace"Ashraf bazaka gane ba,har yanzu Mawahib fa bata sona,nina rasa yanda zanyi da sonta, kullum qaunar ta sake qaruwa take acikin raina, nafison ace taji aranta cewa tana sona,sai inyi abinda yafi sex ma"
Ashraf yayi ajiyar zuciya cikin damuwa Shima yace"Allah yarufa asiri,toka zuba mata ido kana kallonta tayaya zata Soka? idan ba zakayi sex da'itaba kasabar mata da romance sosai yanda ko baka nemetaba inde tasaba ita da kanta zata kawo kanta,amma inaso kasani muddin baka cire wannan ra'ayin naka nawai saita Soka sannan zakayi sex ba to akwai matsala,idan ba haihuwa kayi Momy taga yayanku ba, bana tunanin komai zai wuce a gidannan, saboda haka kayi abinka kawai,saika kirashi kafada masa"
Captain yaja wani irin dogon numfashi, kafin yayi magana Colonel dinsu yakirashi, cikin mamaki ya kalli Agogo yaga goma shadaya saura,daukar wayar yayi cikin girmamawa, daga can bangaren colonel yace"Captain Aryan anbani umarni daga sama cewa gobe dasafe zaka tafi dajin da aka tura Captain Shu'aibu Kaci gaba da jagorantar sauran sojoji"
Gabansa ne yafadi,bawai tsoron dajin yakeba,tsoron rabuwa da Mawahib kawai yake,cikin girmamawa yace"sir da Ina shirin daukar hutu ne,saboda bana Samun damar zama da iyal...."
Kafin ya qarasa cewa iyali na, colonel yace"umarni ne daga sama Captain,kai kadai ake tunanin zakaji da komai"
Cikin girmamawa yace"angama Sir"
Sannan yakashe wayar, cikin sanyin jiki ya Kalli Ashraf yace"akwai matsala,anturani wajan yaqin da Captain Shu'aibu yarasu,zanci gaba da jagorantar sauran Sojojin,Ina tunanin mutuwar Captain Shu'aibu, gani nake nine nayi silar mutuwar sa saboda banyi masa bayanin wajan yanda ya kamata ba,Kishi ya rufe min ido bangama yimasa bayani ba na sallame shi saboda yazo harcikin gidana yana kallon Mawahib, nikuma bazan Iya Jura ba, yanzu dole gobe zan wuce da sassafe,zamu tunkare su komu kashe, kokuma Nima a kashe ni "
Jikin Ashraf yayi sanyi yace"wai wajan da aka kashe abokin aikinka shine suka sake tura ka wajan? Ya za'ai kanaji wani yamutu kaikuma zaka tafi?"
Captain Aryan yace"wannan shine aikin soja Ash...,bazan Iya qin bin umarnin suba"
Cikin tsananin tashin hankali Ashraf tace"babu inda zakaje,tayaya wani yamutu,sannan su rasa wazasu tura saikai? idan kamutu fa mu sukayi wa asara basu ba, babu inda zakaje"
Captain Aryan Yariqe hannun Ashraf yace "Ash....,mutuwa fa dole ce muna so bamaso,kayimin Addu'ah mana,idan banje ba sauran Sojojin dasuke dajin su basuda iyaye da yan'uwa ne?, dan Allah na roqeka kayi shiru karka fadawa kowa wajan yaqi aka turani musanman Momy,gida ya nutsu yanzu, kowa Yana cikin farinciki, idan Momy taji cewa inda wani yamutu Nima aka turani bazata kwantar da hankalin taba,kuma kaga bata dade da tashi daga jinya ba, kayimin alqawari zamu bar maganar nan mu biyu,Kaci gaba dayi min Addu'ah"
Hawaye ne suka zubo daga idon Ashraf,jikinsa yayi sanyi kalau, tun suna qasar waje yake yaqi da wannan qudurin na Aryan akan yaja hankalinsa yadena son aikin soja, amma Aryan yaqi, saboda ajininsa yake son aikin,cikin sauri yaja Aryan ya rungume shi,shima Aryan din qwalla ya goge daga idonsa, Ashraf yadago kansa ya kalleshi yace"kaje kadauko matarka kasauke haqqin dayake kanka,karka tafi da tunanin wannan abun aranka"
Hawaye yashare kamar ba Captain ba yace"Ash...bazan iyaba"
Shima Ashraf hawayen yashare yace"zaka Iya"
Yana fadar haka yafice daga dakin yana kuka,ya Kalli part din Momy da Mamy da Mama Sadiya, suna cikin farinciki gida yayi dadi yanzu yaushe zai fara fada musu antura Aryan yaqi?
dole zai riqe alqawarin dan'uwan sa.
Ficewa yayi yabar gidan yatafi gidansa.
Yadade yana hawaye adaki shi kadai,gabansa ne yake faduwa gani yake kamar yarabu da Ashraf kenan har abada,bai ta6a jin shakka ko tsoron tunkaran dajin da zasuyi yaqi ba sai yau,takarda yadauka yayiwa Mawahib dogon rubutu ajiki, sannan yabude bedside drower yasaka takardar aciki, yashare hawayen idonsa yadauki wayarsa yakirata,alokacin harta fara bacci,cikin bacci ta dauki wayar taga qarfe daya da kwata, mamaki ya kamata lafiya Yaya Captain bai kwanta ba?
Cikin sauri ta dauki wayar,cikin wata irin murya yace"i want to see you please"
Yanda taji muryarsa hakan ya tabbatar mata ba kalau yake ba,kashe wayar tayi, sannan tafuto daga dakinta tana Sanye cikin yar qaramar rigar bacci Iya gwiwar ta, sai zani data daura akan rigar, Ficewa tayi daga part din tatafi dakinsu,tana zuwa tatura dakin tashiga, ta ganshi a zaune abakin gado yakama kansa yariqe da hannu bibbiyu,dakin ta rufe sannan ta qaraso kusa dashi ta zauna jikinta a sanyaye tace"yaya Captain..."
Dago idonsa yayi ya kalleta, cikin sauri ta zabura ganin hawaye a'idonsa,kafin tayi magana yariqe hannunta duka biyun yace" MAWAHIB....i need you"
Gabanta ne yayi wata irin faduwa, kanta ya Sara, lokaci daya kanta yafara ciwo tafara girgiza masa kanta cikin tsoro tace"acikin gidannan? kayi haquri Yaya Captain Dan girman...."
Cikin sauri yaruqo ta tareda dora hannunsa akan lips dinta yace"shiiit...,ya'isa,ahankali zanyi miki, bazan miki da zafi ba kinji? ki nutsu kidena tsoro"
Mawahib tatuno lokacin dataga abun a zahiri,gabanta yasake faduwa tasake girgiza masa kanta,tacire hannunsa daya riqe mata hannaye tace"kayi haquri,ni banason wannan abun,tsoro yake bani,kayi haquri pl...."
Kafin ta qarasa cewa please, ya fuzgota tafada jikinsa, sannan yariqe kanta da hannunsa daya, yadora bakinsa cikin nata yafara nuna mata yanda yake cikeda zallar sha'awar ta, bakinta take kokarin qwacewa amma yahanata wannan damar,tsotsar lips dinta yake kamar yasamu yasamu sweet, kuka tasaki tafara tura shi, ahankali yacire bakinsa daga cikin nata cikin muryarsa data gama cika da buqata yace"please, karki hanani, zan mutu"
Yana fadin haka yasaka hannayen sa ya yaga rigar jikinta tundaga sama har qasa, yana ganin nashanunta yakai musu wata irin damqa yana matsawa,sannan yadora bakinsa akan guda daya yafara tsotsa da qarfi,yayinda hannunsa yake murza dayan,zafin da taji ne yasa tafara dukansa amma Sojan nata ko a jikinsa,runtse idonta tayi tanajin kamar zai tsinke mata kan nono,cikin kuka tace"Yaya Captain zaka kasheni,zaka cire min abuna,kayi haquri dan Allah,natuba.."
Jin abinda take fada yake sama sama saboda yanda yadauki caji, bai tabajin dadi irinna yau ba,ahankali yazare bakinsa daga kan dayan yamaida kan dayan nashanun nata yafara sha, sannan yatura hannunsa cikin pant dinta yafara shafa mata wajan, yanda yaji wajan yamasa irin yanda yakeso hakan yasa yafara wani irin hawayen dadi,gaba daya yagama ficewa daga hayyacinsa cikin sauri yacire pant din nata ya wullar dashi aqasan dakin, sannan ya wara qafafunta yafara neman hanyarsa.
Tun kafin yashiga wajan,yadena hawaye, yadawo kuka wiwi,jikinsa banda rawa babu abinda yake,yakasa cewa komai kawai kuka yake yana kokarin shigar ta,amma kwata kwata babu hanya, kasancewar ta budurwa Kuma tasake Samun gyara wajan Hajiya Balaraba, hakan yasa wajan yasake rufewa,Mawahib ta girgiza kanta hawaye yana zuba akan fillon datake kai,yanda yake kokarin shiga yakasa hakan yasa taji gaba daya ya gurje mata wajan, banda radadi babu abinda takeji,jitake kamar ansaka mata barkwano awajan.
Tana jinsa yana kokarin shigar ta daqyar taji wani irin qarfi yazo mata, ta yunqura tatashi tafara dukansa zata tureshi daga kanta,da hannu daya yasa yariqe duka hannayen ta biyu, sannan yadora bakinsa cikin nata yahanata kukan, yasake bude qafarta yadanna yashiga daqyar, a zabar da taji ne yasa batasan lokacin data saki ihu ba ta qwalla qara tace"Mamy,!!!"
Sanadin ihun nata yasa gaba daya gidan saida ya amsa.
Hajiya kilishi da part dinta yake kusa da dakin su Aryan din, ta zabura tatashi zaune,tana salati, tajuya ta kalli Alqali dayake bacci tafara tashinsa tace"Alhaji, tashi Ina tunanin yan fashi sun shigo mana gida"(😂🙆🏻♀️)
Cikin sauri sauri yatashi yace"subhanallahi bani rigata"
Acan part din su Mamy kuwa Mamy tanajin wannan kiran tatashi tafuto daga dakin Abba tawuce dakin Mawahib,tana shiga dakin taga wayam babu Mawahib, cikin sauri ta nufi qofa, Abba da yaji futowar ta shima ya biyo bayanta yace"Ina zakije?"
Acan dakin Captain kuwa,wani irin sambatu yafara shi kansa baisan a'ina yakeba,hankalinsa ya gushe, tunaninsa ya 6ace,yana cikin wata irin duniya wadda baya fatan ace yadawo tamu duniyar,gaba daya yafita daga hayyacinsa, kukan datake tana tureshi shine yaqara masa qaimi tun yanayin abu a nutse yadawo yanayi cikin sauri harda dukan katifa, ,Mawahib dataji kamar anqara zigashi hakan yasa tasake sakin ihun kuka akaro na biyu tana fadin"nashiga uku na,Yaya Captain zan mutu,kayi haquri,Mamy zai kasheni"
Cikin kuka dakuma fitar hayyaci yake tambayar ta "inyi haquri?, inyi haquri?"
Kuka yake yana maimaita Kalmar inyi haquri kwata kwata bayajin ta.
Mamy datake tsaye bakin kofar falo tana jiyo magangun Mawahib gabanta yafadi,cikin sauri ta kalli Abba tace"Alhaji Mawahib cefa"
Abba yakama kafadarta yariqe yace"tana tareda mijinta,Ina zakije? kokin manta nima lokacin dakika so taramin mutane?"
Cikin tausayi Mamy tace" Alhaji ita din yarinya ce"
Cikin sauri Shima Abba yace"to ya zamuyi? kibar su suyi daren farkon su,kinzaunar da yarinya Koda yaushe kina yiwa danki tattali da tanadi Kuma yana yana kar6ar kyautar dakika masa duk kin shiga damuwa?"
Hararar wasa tayi masa, sannan tajuya dakinta jikinta asanyaye.
Alqali kuwa rigar sa a hannu yafuto da'ita, kilishi tanabin bayansa a tsorace,tana leqo kanta ahankali kamar za'a kamota, suna zuwa compound sukaji daga inda kukan yake,adede lokacin Captain Aryan yasaki wani irin ihun dadi yana sake kiran sunanta cikin fitar hayyaci.
Lokaci daya Mawahib ta suma,bata sake sanin inda kanta yakeba.
Alqali yajuya ya kalli kilishi yakasa cemata komai,itama bayansa tabiyo tana share hawaye,suna zuwa dakinsu Alqali yakoma gado ya kwanta, Hajiya kilishi tazauna agado tana kuka(🙆🏻♀️)
Alqali ya kalleta yace"Kilishi kukan na menene ne?"
Cikin kuka tace" Alhaji Ina ganin ikon Allah yau ni kilishi,Babana zai kashe musu 'ya"
Alqali yace"to yanzu kukan dakike mezai hana?kidena kuka may be rashin sabo ne kawai,ahankali zata saba komai zai wuce"
yafadi haka tareda kwanciya.
Hajiya kilishi kuwa kasa bacci tayi, a zaune take daram tana tunanin wannan abu,wannan yawuce ace rashin sabo,qarfi kawai yake nunawa yarinyar nan.
Saida ya dauki lokaci madedeci bayan Sumanta, sannan yasamu yayi satisfied,duk wani abu daya dade yana tarawa yafitar dashi, yawan mafarki dayake abaya saboda wannan abun Shima yasamu yabiya buqatar sa,yawan kallonta dayake a Abuja da yanda take tunzurashi da zafafan shigar ta Shima yamaida kwadayinsa,yasaka hannu ya rungume ta tsam a jikinsa.
saida yagama maida numfashi sannan yasakar mata kiss yace"i luv you so much,Allah yayi miki Albarka"
Jin shiru bata Motsi hakan yasa yatashi cikin sauri yafara jijjigata, yata6a fuskarta yaji shiru, cikin sauri yadauketa yayi toilet da'ita, ruwan dumi ya kunna,yasaka ta aciki,ruwan bashida zafin kirki amma kasancewar shi bayason zafi hakan yasa yaji ruwan yamasa zafi sosai,tanajin ta acikin ruwan tafarka tareda sakin kukan azaba,sosai take kuka duk lallashi dayake mata bata saurare Shiba, saida yamata wanka Shima yayi, sannan yadaukota suka dawo dakin,zanin gadon yayi kaca-kaca da jini hakan yasa yacire shi yasaka wani, sannan ya kwantar da'ita, yasake gyara gadon, yadauko rigarsa yasaka mata, sannan shima yasaka jallabiya, yakawo hannu zai ta6ata cikin 6acin rai tace"karka ta6ani,mugu kawai"
Idonsa ya runtse,sannan yabude ya kalleta yaga gaba daya jikinta karkarwa yake,tsoro ya bayyana qarara a'idon ta,gashi idon nata ya kumbura yayi luhu-luhu saboda kuka,sai ajiyar zuciya take tana goge hawaye,ta zame daqyar ta kwanta a gadon tana runtse idonta cikeda azaba.
Qafafunsa yazuba aqasa yayi kneel down sannan yace"kiyi haquri,nasan nayi miki laifi babba,amma inaso kisani bada san raina hakan yafaru ba,dole ce tasa,na tabbatar agaba zaki gane hakan,a yanda na tsara shine bazan ta6a yimiki komai ba harsai lokacin dakika furta min cewa kina sona,bansan Yaya zanyi da soyaiyar kiba,Ina sonki, amma ke nasan cewa bakya sona,ban damu da hakanba saboda ni Ina qaunar ki,nabar hakan amatsayin jarabawa da ubangijina yakemin akanki saboda abinda yafaru abaya,azaman danayi tare dake bansan mekika aikata min ba, abinda nasani shine kin koyamin yanda zan soki fiye da yanda zanso kaina, dukkan abinda nake buri, da dukkan abinda nake fata, da dukkan abinda nake buqata shine na kasance atare dake,bansan Yaya zan misalta miki farincikin danake jiba aduk lokacin dana jiki ajikina, zanyi tafiya me nisa Mawahib, bansan yaushe zan dawo ba,bansaniba zan dawo dinma kokuma bazan dawo ba, amma inaso kisani Ina sonki,Koda yaushe kece acikin tunani na daga safiya har dare,kuma Ina Addu'ah Allah yasa ki kasance acikin tunani na har abada..."
tunda yafara magana take kuka,inda ace hawaye suna Qarewa babu makawa yauda nata sunqare,tana jinsa ya sunkuya yayi kissing dinta a goshi adede lokacin aka fara Kiran sallar asuba.
yadade bai dauke bakinsa daga goshinta ba,sannan yadago ya kalleta yace"duk abinda kike buqata karki tambayi kowa ki tambayi Ashraf...,koda bana raye ki kalleshi,kisa aranki kamar ni kike kallo,kiyafemin..."
Yana fadin haka yasaka hannu yagoge hawayen idonsa, sannan yatashi cikin sauri tana ganinsa yacire jallabiyar jikinsa ya sauya kaya, sannan yafara kallonta yana tafiya da baya da baya yana kallonta haryaje bakin qofar dakin, sannan yakama handle din dakin yabude, yajuyo yasake kallonta, cikin sauri yafice daga dakin tareda rufowa, yana zuwa compound baiga kowa ba,amma yana zuwa get yaganshi a bude alamun su Daddy sun fita masallaci,fita yayi yakira wayar Ashraf suka hadu yazo ya dauke shi yakai shi airport,acan Airport din sukai sallar asuba shida Ashraf saide babu Wanda yake magana a cikinsu,kowa jikinsa asanyaye yake, wayarsa yadauka ya turawa Daddy da Momy kilishi saqo yawuce wajan aiki anyi masa kiran gaggawa, sannan ya turawa Mamy saqon yatafi yakoma bakin aiki, taje takula da Mawahib, tana buqatar taimako.
ko minti ashirin basu qaraba, jirgin su yatashi, Ashraf baibar Airport dinba saida yaga tashin jirgin su, sannan yajuyo gida jikinsa a asanyaye.
(Allah yakaika lafiya Captain 😭)
(Allah yabaki lafiya Mawahib 😭😭)
Mutara zuwa gobe🙏🏻
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqad👌🏻
Amnah El Yaqoub✍🏻
[7/15, 10:44 AM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki.
Mamy