Showing 108001 words to 110331 words out of 110331 words
sunfi ta daga hayyacinsu, Captain Aryan bai samu qwarin gwiwar daukanta zuwa sama ba, afalonsu suke gudanar da komai, yayinda tabar masa bakinsa abude itama tabude nata suka dinga zuba ihu San ransu, saida tafiya tayi nisan gaske, sannan yanbiyunsu suka fara kuka, Aryan ne yafara kuka shima Ashraf yafara, gaba daya yaran suka kaure da kuka sakamakon bakin fidarsu daya fice daga bakinsu, sai falon na Mawahib yakaure da kuka Kala biyu,yara suna kukan neman ceto, manya suna najin dadi, Koda wasa daga Mawahib har Captain babu wanda ya'iya yunqurin haquri da daya domin adauki yaran, suna jin kukan yaran sama sama,amma basu haqura da juna ba saida suka samu nutsuwa, Captain Aryan ya kwanta awajan yana sake maida numfashi, yayinda Mawahib tayi kokari tatashi zaune ta dauki yaran tafara basu nono, Captain Aryan kuwa idonsa a lumshe suke yana maida numfashi har lokacin, yana jin yanda take lallashin yaran amma yakasa Koda qwaqwqwaran motsi ne.
Washegari da safe Captain bai fita aiki ba, tun safe Mawahib take aiki saboda abokan Captain daza suzo domin ganin Yara, sai azahar sukazo sunji dadin yanda Mawahib ta karbesu, sunci sunsha sunyiwa Yara pictures, daga Nan sukai shirin tafiya inda suka ajiye wa yanbiyu kyaututtuka sosai.
Bayan sun tafi Mawahib tabar yaran wajan Captain Aryan tagyara gidanta tsaf,sannan tahau sama duk wani kayan sakawarta manya ta lodeshi waje daya, sai rigunan sallah data ware da hijabai na sallah, duk wasu manyan kaya datake amfani dasu ta ajiyesu sai qananun kaya saboda rainon yanbiyu.
Captain Aryan yashigo dakin hannunsa daukeda yaran, ya kwantar dasu a gadon shima ya kwanta, ya ajiye mata wasu kudi akan gadon,sannan shima ya kwanta.
Wayar Mawahib datake gefen Captain tayi qara,yadauka zai bata sai idonsa ya sauka akan sunan b me kiran, lokaci daya ransa yayi baqiqqirin tun kafin ta qaraso ta dauki wayar ya wullar da wayar akan gadon.
Mawahib ta kalleshi cikin mamaki ganin lokaci daya yanayinsa ya sauya, wayar ta kalla taga sunan Yaya Nabila yana yawo a fuskar wayar, ajiyar zuciya tayi ta dauka suka gaisa tayi masa ala Sanya Alkhairi akan aurensa sannan takashe wayar, tadawo gefen Captain ta zauna takama hannunsa ta riqe tace"meyafaru naga yanayin ka ya sauya?"
Cikin 6acin rai yace"oho"
Murmushi tayi tace"saboda Yaya Nabil yakirani?,bafa komai yacemin ba, kawai fadamin yayi cewa yayi aure yau,nayi masa ala Sanya Alkhairi shikkenan fa"
Cikin wata irin masifa yace"to saboda me zai kiraki? daya kiraki danme zaki dauka? saina futo fili nafada miki banason kina waya da wannan yaron sannan ne zaki fasa amsa wayarsa? cemasa akai bakisan bikinba? kokuma dole ne sai yaji muryarki sannan zai iya zaman auren?"
Mawahib ta girgiza kanta cikin damuwa,ashe yasan auren Nabil din amma koda wasa bai nuna mata ba,cikin damuwa tace" Yaya Captain Yaya Nabil yayanane fa"
Cikin sauri Shima yace"nima Asalamiyya ai yar'uwa tace"
Lokaci daya ranta ya6aci jin yakira sunan Asalamiyya,wayarta tabude ta bashi number Nabil din sannan tace"gashinan rufe number sa"
Babu musu ya kar6i wayar yayi blocking number Nabil sannan ya ajiye wayar.
Ta kalli kudin gefensa tace"wannan kudin menene?"
Murya ciki ciki yace"nakine"
Kallonsa tayi taga har lokacin baisa ki fuskarsa ba,tace"mekace?"
Cikin 6acin rai yace"nace miki nakine ha'a"
Dariya ce taso kamata,saitayi fuska ganin yanda yahade rai,cikin rashin sani tace"nawa kuma? yaushe nabaka kudi?"
"na Abbah"
Shine kawai abinda yace mata,lokaci daya ta dauki haske,wato kudin da Alhaji Ma'aruf yabata ne tun lokacin dayazo gidansu shida abokinsa harta bashi ajiya.
Murmushi tayi ta matso kusa dashi tadauki kansa ta dora akan cinyarta, ta sassauta muryar ta cikin sigar lallashi tace"fishin ne har yanzu?"
Shiru yayi yarabu da'ita, tasake sassauta murya tace" I'm sorry"
Cikin damuwa yajuya kansa gefe,tasaka hannu ta riqe kansa tace"me kakeso?"
Juyowa yayi yace"ke nakeso Honey"
Cikin jin dadi tace"amma kake fishi da Honeynka?"
Cikin shagwa6a yace"bakinsan menake soba?"
Murmushi tayi tadora bakinta akan nasa tafara kissing dinsa, ahankali yamiqo hannunsa yakama breast dinta,sun dade a wannan halin saida ta tabbatar yadena fishin sannan ta rabu dashi.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki๐๐ผ
Tundaga wannan rana Mawahib tadena saka manyan kaya,kullum tana cikin qananun kaya gajeren wando kokuma dan qaramin siket, riga kuwa saide tasa marar hannu yar qarama, kokuma doguwar riga wadda tsawonta bai wuce cinyarta ba, dan dolenta ta qware wajan yimusu wanka, haka cikin sauri take shirya su sannan ta basu susha takama ayyukan gida, kwata kwata batada lokacin kanta saina yaran, idan tana girki taji sunfara kuka haka zata kashe gas din tafuto ta basu nono, sannan ta jijjigasu suyi shiru takoma kitchen, haka zata sakasu agaba ta dinga magana dasu kamar suna jin abinda take fada.
Da weekend tana aikin gida da girki Captain Aryan yadauko sauran kayan wankin yaran wanda ake saka musu nashan is'ka yasaka su cikin washing machine yana tayata wankin, kuka suka fara hakan yasa yabar wajan wankin kayan nasu yadawo yadauke su yafara yimusu wasa amma sukaqi yin shiru,saida Mawahib tazo suka hadu suka lallashesu sannan sukai shiru.
Haka suke gudanar da rayuwar su gwanin sha'awa,idan weekend yazo komai tare sukeyi, ranakun aiki kuma yana tayata da wasu abubuwan idan baigaji ba.
Watansu uku tafara koya musu zama, har tsawon wannan lokacin basuje gidaba,sun maida hankali wajan kula da yaran su yanda yadace.
Adede lokacin sukai shirin tafiya Umara shida Ashraf da Nabiha da Lil Aryan, saikuma Mawahib da yanbiyun ta,saida su Ashraf da Nabiha sukai kwana daya a Abuja sannan Washegari suka shirya tsaf suka tafi Airport domin wucewa Saudia.
Sunyi mutuqar kyau gaba dayansu musanman Mawahib da Captain Aryan.
Mawahib tasake girma da fari, daga ita har Captain Aryan sun saka glass a fuskarsu, tana riqeda Aryan, yana riqeda Ashraf, yayinda Ashraf yake riqeda Lil Aryan, Nabiha kuma tana waya da mutanan gida, babu wanda basu birge ba a Airport din, duk inda suka juya kallonsu ake.
Satinsu biyu a Saudia suka dawo, anan Abuja suka sauka saida suka huta tsawon kwana biyu sannan su Nabiha suka tafi, Mawahib tahada mata tsarabar Yan gida duka tatafi musu dashi.
Watansu Ashraf da Aryan hudu, zamansu yayi nisa sosai,Mawahib bata takura musu da saka kaya me nauyi kullum cikin qananun kaya yaran suke,zuwa wannan lokacin kuwa sun daina kukan dare, kalau suke baccinsu yayinda Captain Aryan yake sha'anin sa cikin dare son ransa, har yanzu Captain Aryan baiyi kuskuren da Mawahib zata samu ciki ba, yana bakin kokarin sa wajan kaucewa abun dazai zuba mata domin tasamu cikin kamar yanda Manzon Allah yakoyar, saide idan abun ya qwace masa babu yanda ya'iya kasa jurewa yake, amma duk da hakan suna nan kalau babu alamun ciki, Nabiha ma shiru babu ciki.
Ganin Zaman yanbiyu yayi qwari hakan yasa Captain Aryan yasiyo musu wata kujera kowa tasa, kujerar daga Samanta akwai abun wasan Yara dayake qara yana yawo, idan Mawahib tana so tayi aikinta cikin kwanciyar hankali zata saka kowa acikin tasa kujerar ta barsu afalo ita kuma tashige kitchen, haka zasu dinga daga hannu suna qoqarin kamo wannan abun wasan, dahaka take yaudarar su tayi aikinta hankali kwance.
yauma bayan tagama aikinta itama shiryawa tayi tsaf, tadawo falo ta zauna a kujera tana kallo cikin jin dadin yanda tagama aikin komai na gida, tagyara gida gidanta yana tashin qamshi, ga kuma girki tagama a dining, ta kalli yaranta dasuke Sanye da pampers aqasan Capet Aryan yana wasa Ashraf kuma yakifa cikinsa yana qoqarin karya gwiwa yanason yin rarrafe, ganin yakasa yin rarrafen yasa ya kalleta yafashe da kuka, ta ajiye remote din hannunta tadaukeshi tasaka masa nono a bakinsa tana fadin "toyi shiru sha nononka karka ragewa Aryan"
Lokaci daya yaron yayi shiru yanashan nonon, yakai hannunsa yaja dankunnanta, cikin azaba tace"Ashraf cikamin kunne karka yagamin shi"
Aryan dayake wasa aqasa yadago kansa yana kallonsu, ta sunkuya ta dauke shi tace"kaima taho kasha"
Tana miqa masa hannu ya taho, tadaukeshi shima taciro dayan nonon ta bashi, shima yana farasha yafara tsone mata ido, ta janye hannunsa tace"kubari bazaku nakasa niba"
Adede lokacin Captain Aryan yadawo daga aiki, zama yayi agefen ta ya kalli yanda take shayar dasu duka su biyun, ya kalleta cikin soyaiya yace"akwai zafi?"
Kanta ta girgiza masa tace"babu zafi Baby,yanzu kam ai nadade da sabawa"
Tana fadar haka tacire musu nonon daga bakinsu tabawa Captain Aryan su, sannan tatashi tace"muje kayi wanka Kaci abinci"
Tashi sukai suka tafi sama yaran suna hannun Captain gaba dayansu.
Itace ta taimaka masa yayi wanka, sannan suka dawo falon, tahadowa yaran Custard,shima Captain tahado masa nasa abincin, tana zuwa zata zauna yajata tazauna akan cinyarsa, babu musu tazauna tadauki spoon tafara bashi abincin, suma tasaka nasu qaramin spoon din irinna Yara ta zaunar dasu sosai tana basu ahankali, Captain Aryan ya kalleta cikeda soyaiya ganin yanda gaba dayansu su ukun take ciyar dasu cikin nutsuwa, kafin ace yagama tauna nabakinsa ya cinye, harta bawa yanbiyu nasu, suma kafin su shanye tadawo tasake bawa Captain Aryan nasa,cikin jin dadi yasake jin nutsuwa dakuma qaunar ta suna sake shigar sa saboda yanda ubangiji yayi masa baiwar Samun ta amatsayin mata, ahankali yazura hannunsa cikin rigar ta ya damqi nashanunta yana matsawa, kallonsa tayi suka saki murmushi atare tashige jikinsa tana murmushi, sannan tadago taci gaba dabasu abincin.
Da daddare adakinsa suka kwanta gaba dayansu, tasaka yaranta agaba yaran suna baccinsu cikin jin dadi, ita kuma duka jikinta yana cikin bargo itada Captain, amma kansu zuwa qirjinsu a waje yake,qaran esi ne yake tashi adakin sai nishin da Captain Aryan yake saki ahankali, kansa yana cikin wuyanta yana shaqar qamshin ta,sha'anin su suke hankali kwance,yana daga bayanta yana abunda yakeso, yayinda Mawahib ta lumshe idonta tana sake tayashi sai nishi take itama, akwai tazara tsakanin ta da yaran hakan yasa yanda Captain Aryan din yake motsa mata jiki bai tashi yaran ba,ahaka ya dinga sha'anin sa har zuwa lokacin dasuka samu nutsuwa ya dinga kissing wuyanta.
*Bayan wasu shekaru*
Wajan taron Sojojin cike yake da manyan baqi kama daga iyaye yan'uwa da sauran manyan qusoshun gomnati, sai kuma sojoji manya da yaran su.
Cikin wanda suka halarci wannan taro harda jama'ar gidan Alqali gaba dayansu, tundaga kan Alqali,Alhaji khaleed,Alhaji Isah, Hajiya kilishi, Mama Sadiya, Mamy, Ashraf da Nabiha da lil Aryan din Nabiha, saikuma wani jaririn yaro a hannun Nabiha fari tas dashi kyakykywan gaske, sai Mawahib da d'an qaramin cikinta, yanbiyunta suna ta wasa awajan sunqi zama waje daya, sai Alhaji Ma'aruf da matarsa Murjanatu.
Kyautar girmamawa ake bawa manyan sojoji Wanda suka zage dantse wajan ganin sunbawa qasa tsaro da kulawa yanda ya kamata, kamar daga sama aka fara Kiran COLONEL ARYAN I. ALQALI.
Farinciki ya wanzu akan fuskar familyn Alqali, musanman Mawahib da bakinta yaqi rufuwa sai tafi ake masa, tashi yayi yaje yasa rawa Mai basu award din, sannan ya kar6i nasa, babu abinda kake gani awajan sai hasken yanda Camera take aiki wajan daukar sa photo, Mawahib ta kalleshi tasakar wa hannunta kiss sannan tahura masa.
Yana juyowa kai tsaye wajanta yanufa yazauna sannan yabata award din, kissing din award din tayi sannan tabawa su Hajiya kilishi, tajuyo ta kalleshi takama hannunsa ta riqe tace"ina Alfahri dakai mijina,a ko'ina na tsinci kaina zanyi Alfahri kasance wata matar soja,ubangiji Allah yakare min kai Yaya Aryan..."
Cikin sauri yace"what...?, menene Yaya Aryan kuma? Honey Babyn ma bazan samu ba?"
Murmushi tayi takama dantsan hannunsa na hagu ta rungume,sannan tamotsa qaramin lips dinta tayi masa kiss tahura masa, sannan tace"nadena, amma kasani,daga yau kabar Yaya Aryan,kabar Baby,kabar Yaya Captain,saide Yaya Colonel"
Murmushin jin dadi yasaki bai duba irin jama'ar dasuke wajanba yadora kansa akan kafadarta,hannunsa yanakan d'an qaramin cikinta yana shafawa wanda yake fatan shima tasake haifo masa wasu yanbiyun.โค๏ธ
*TAMMAT BI HAMDULLAH*
anan na kawo qarshan novel dina maisuna *MAWAHIB*
Alkhairin dake cikin wannan labari Ina roqon Allah ya sadamu dashi, Sharrin dake cikinsa Allah yayi mana tsari dashi,Allah yabamu ikon yin amfani da kyawawan darrusan dake cikin wannan labari.
Idan akwai wadda nayiwa laifi sanadin wannan labarin kokuma narubuta wani abu wanda ya6ata masa rai bai gamseshi ba, Ina roqon sa yayafemin dan'adam ajizi ne๐๐ป.
Insha Allah bayan nahuta, nan bada jimawa ba zaku jini asabon littafi na maisuna
ME 'DEBE KEWA ('yar me gwanjo)
shina so nafara rubuta muku kafin MAWAHIB to amma ganin yanda yakeda yawa hakan yasa na jingine shi agefe saboda kada a dinga jirana dayawa,insha Allah jiran dakuka min a Mawahib bazaku sake irinsa ba,amma saina huta, Kunsan de Amnah tana daukan lokaci kafin tafara novel amma muddin nafara novel kafara karantawa to nasan cewa ko d'an kadanne sai labari na ya birgeka,kuma kullum sainayi posting,za'a jirani kafin nafara amma idan nafara posting babu tsaye-tsaye ๐
Kamar yanda wasunku sukamin complain cewa kudin Mawahib yayi yawa sbd yanayin rayuwa to insha Allahu zanyi kokari Inga kun samu ME 'DEBE KEWA kan farashi me sauqi ๐๐ป
Amma ni aganina dan mutum yasai novel 500 inde labarin yayi dadi aiba laifi bane.
masu tambayata novel dina nagaba free zanyi suma suyi haquri bazan Iya rubuta labarin ME 'DEBE KEWA free ba,saboda nasan salon rubutuna, bazan ziga labari naba saide mutum ya karanta da kansa saiya tabbatar da haka ๐๐ป๐ฅฐ
Alhamdulillah kowacce shekara Idan ubangiji yabani dama da lafiya da lokaci Ina rubuta novel guda biyu,โบ๏ธ
2022 narubuta BABBAN YAYA da SHAHAAB
2023 narubuta MAWAHIB, saura kuma ME 'DEBE KEWA insha Allah ๐๐ผ
Ina fatan ya birgeku fiyeda MAWAHIB
zanyi missing dinku fan's,Allah yasake sadamu da Alkhairin sa๐คฒ๐ป๐ฅ
Yanda muka hadu a wannan group Ina roqon Allah yasa muhadu a aljanna baki dayanmu.
saimun hadu acikin littafin ME 'DEBE KEWA๐ถ๐ปโโ๏ธ๐ถ๐ปโโ๏ธ
Koda yaushe Karku manta da sunan Amnah El Yaqoub,saboda nima akoda yaushe masoyana suna cikin raina, nagode๐๐ป
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Idan kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki
Amnah El Yaqoubโ๐ป