Showing 45001 words to 48000 words out of 110331 words
yake sake taruwa amma taqi basu damar zubowa sai qifqifta ido take,wata is'ka ya furzar daga bakinsa, ahankali yatako gab da'ita, kusancin yayi kusanci a hankali ya tsinci kansa da zama dab da'ita har jikinsa yana gogar nata.
(kode lallashin ne yatashi bamu saniba?๐ค)
Mutara zuwa gobe๐
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki.
Amnah El Yaqoubโ๐ป
[7/10, 10:20 AM] AMINA KABIR CAPS: *25&26*
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki.
fuskarsa yadan saki,amma duk da hakan ba walwala ce ta bayyana a fuskar ba,saide tafi dazun sakewa,sake nutsuwa yayi ya tausasa murya sannan yace"meyafaru?"
hawayen datake riqewa ne yayi nasarar zubowa, tasa hannu ta share,cikin muryar kuka tace"ni Mamy nakeson gani"
Shiru yayi yana nazarin maganar ta,baga irinta ba? idan ance sudena yiwa qananun yara aure aga laifin mutum,yanzu irin haka dame yayi kama? wannan ficiciyar yarinyar anrabata da mahaifiyarta,anzo ankawo ta nan an ajiye.
yanzu metakeso yace? tayaya zai Iya lallashin mace?
Mawahib datake share hawayen idonta,jin Yaya Captain yayi shiru saita fara tunanin kozai lallashetane yace zai kaita wajan Mamyn.
Ajiyar zuciya yasauke, bayan yagama tunanin cikin rashin walwala yace"sannu"
tanajin abinda yafada baqin ciki da taqaici suka kamata, sannu? ta maimaita Kalmar aranta, lokacin daya ta rushe da muka tadora kanta akan qafafunta taci gaba da kuka kamar Wanda ya daketa.
Captain yabi dogon gashinta da kallo wanda ya kwanta a gadon bayanta,yasaka hannu yadafe kansa,metakeso yace mata bayan haka? be'iya lallashi ba tayaya zai fara lallashinta?
hannunsa ya janye daga goshinsa bai sake cewa komai ba yatashi yafice daga falon.
Wuni tayi tana kuka,gaba daya kewar mahaifiyarta take ji, tagaji da zama waje daya,sai wajan shabiyu na safe tatashi taje ta wanke idonta sannan tadawo falon ta kwanta akujera ta kunna kallo dan dole tanayi.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kanki๐๐ผ
******
wuni tayi tana kuka yau,tana zaune afalo ta bubbude qafafunta kamar zaman masu ciki,idanunta sun kumbura sosai saboda kuka,ga tea nan agefenta amma kokadan taqi sha,hawaye yana sake zubo mata lokaci zuwa lokaci, Ashraf dayake zaune agefe yayi shiru yana kallonta, yayi lallashin harya gaji amma taqiyin shiru, cikin sigar lallashi yace"yanzu mekikeso? mekikeso nayi miki kidaina kukan nan,kinason goyo?"(๐ณ)
Cikin kuka ta girgiza kanta tace"nide gida nakeso, kakaini gida, bazan cigaba da zama a gidannan ba"
Cikin damuwa yace"shikkenan Ina zuwa "
Yana fadar haka yamiqe Yafuto daga falon nasu zuwa compound din gidansa.
Wayar Captain Aryan yakira,a lokacin yana tsaka da aiki a office, yadauki wayar, Ashraf yace"Aryan ya zanyi ne,yarinyar nan kuka take ta dameni saina kaita gida"
Captain Aryan yace"Okay baki suka hada da yarinyar nan kenan?"
Ashraf yace"kamarya?"
Captain Aryan yace"yauda safe lafiya kalau fa tasauko,shine kawai ta zauna tana kuka wai Anty Ma-my takeso,nafuto nabarta,bansani ba kota taho wajan Anty Ma-myn bayan nabar gidan"
Ashraf yace"Mawahib shagwa6a takeji, lallashinka take buqata"
Captain Aryan yace"babu wannan maganar,ban'iyaba,kuma bazan fara akanta ba,idan tagaji da zaman tatafi gidansu qofa abude take,itama kaje kasa driver yakaita gida kokuma kaje kakai musu yarsu,menene aciki? ba'ita ce takeson zuwa ba?"
Cikin damuwa Ashraf tace"Aryan bazaka ganeba,yarinyar nanfa komai yariga yafaru daren jiya,inkaita gida ince musu me?"
Cikin sauri Captain Aryan yace"what? innalillahi....Ashraf kaje kayi abu kasa inajin kunyar kaina,kaida kake fadamin maganar babu kunya a'idonka amma ni yanzu haka kasa kunya nakeji,wai Dan Allah in tambayeka? meyasa baka kunyar qananun yaran nanne? baka gudun ta rainaka?"
Ashraf yace"ni shawara zaka bani ba wani maganar kunya ba,gaskiya ni bazan Iya rabuwa da yarinyar nan bayan abinda naji ba,bansan haka akeji ba,kawai yanzu damuwa ta shine mahaifiyarta"
Cikin taqaici Captain yace"Okay bazaka Iya rabuwa da'ita ba bayan abinda kaji?"
Cikin sauri Ashraf yace"yes"
Cikin haushi Captain yace"maye,saikaci gaba ai"
Yace"zanyi,kai har yanzu zubawa Mawahib ido kayi kana kallonta ko?"
Captain ya runtse idonsa yana tuno yanayin jikinta,cikin sauri ya bude idonsa yace"Ashraf banda lokacin wannan abun, saina samu wacce nakeso, zanje wajan likita in nemi magani,sannan ne zan zama namiji..."
Ashraf yace"Aryan Kenan,shikkenan Allah yakaimu, ni yanzu Yaya zanyi?"
Cikin aji yace"inde kasan kanajin zaka Iya zama da'ita Kaci gaba daga inda ka tsaya to karka yarda ka kaita gida,kuma kokaje gida karka yarda kahadu da mahaifiyar ta,nasan zata Iya kiranta awaya tafada mata komai"
Cikin gamsuwa Ashraf yace"Okay nagane,to shikkenan bye bye"
Daga nan suka kashe wayar.
******
Sai magrib yakoma gida,agajiye yake sosai, yana shigowa falonsu yazube a kujera yafara 6alle botiran gaban rigar sa harya cireta, farar singlet ta bayyana a jikinsa daga saman singlet din kana hango baqin gashi mai laushi wanda yake kwance a faffadan qirjinsa, yasaka hannu yacire takalmin qafarsa, yayunqura zai tashi sai gata,tana Sanye cikin riga da siket atamfa,tayi daurin dankwali simple amma gashinta duk ta barshi abude tayi ado dashi, rigar kasancewar yar qarama ce Kuma ta kamata shiyasa kake ganin nashanunta daga saman rigar, tun tana tahowa ya tsareta da idonsa yana kallonta a6oye,ganin tana sake tunkaro shi yasa yayi saurin janye idonsa,amma ko second daya baiyi ba yasake maida idonsa kanta, shibe tashi ba, shibe koma ya zauna ba,tambayar kansa yake meyasa kowanne kaya yake mata kyau? hartazo gabansa bai janye idonsa ba, ganin kallon dayake binta dashi yayi yawa duk saita takura, cikin ladabi tace"sannu da zuwa,kawo kayan"
Ta qarasa maganar tana kar6ar rigarsa da takalmin sa daya cire,babu musu yasakar mata kamar wani soko.
Cikin tafiyarta kamar yanda tasaba tajuya tana tafiya hips dinta suna juyawa kamar da niyya takeyi,tafiya take amma gabanta faduwa yake,meyasa yake mata wannan kallon? data tuna Iya kallon nede Shiba sonta yakeba Sai hankalinta yadan kwanta, tanufi dakinsa tabude tashiga akaron farko tun zuwanta gidan.
Yana ganin shigewarta dakinsa yadawo cikin hayyacinsa,lumshe idonsa yayi yakoma cikin kujerar yazube, tareda hargitsa sumar kansa, ya lumshe idonsa gaba daya Yarasa meyake damunsa, da yana niyyar hanata saka qananun kaya to yau tasaka manyan amma gashi dan abun kunya yakasa dauke idonsa akanta.
Yana wannan tunanin idonsa a lumshe baisan tadawo ba, Sai qamshinta yaji akusa dashi, cikin ladabi tace"akwai Abinci,akawo nan?"
Idonsa a lumshe suke har yanzun bai budeba, tunani yafara daga zuwansa daga wajan aiki bayan gajiyar daya kwaso,babu wanda zai taimaka masa yayi wanka, saide abinci, Iya abinda yake Iya samu kenan kullum, kawai koda yaushe abinci abinci (๐ฒ๐)
yatsina fuska yayi yace"no kibar wannan jagwalgwalon naki, later"
yatashi da sauri batareda ya kalleta ba yawuce dakinsa domin watsa ruwa, Mawahib ta bude bakinta tabishi da kallon mamaki harya shige dakinsa,cikeda jin haushi a fili tace"abincin nawane jagwalgwalo?"
Zama tayi a kujerar,tana tunanin zata daina yimasa jagwalgwalon saiya gani idan jagwalgwalon yana amfani.
Tana zaune awajan ya futo Sanye da kayan shan is'ka,wandon yadan wuce gwiwar sa da kadan,rigar kuma me gajeren hannu,gani yayi ta zubawa TV ido tana kallo amma fuskarta ahade ta6ata ranta,yaga alama yanzu yarinyar nan gani take kansu daya, kwana biyu yaga sai daure masa fuska take, duk kujerun wajan bai zauna a ko'ina ba sai inda take zaune shima ya zauna dab da'ita, idonta yanakan tv duk da taji zuwansa,taji zaman da yayi kusa da'ita bata daga kai ta kalleshi ba,saide kusancin nasu yasata shiga cikin wani hali na faduwar gaba,atsora ce take sosai kawai mazewa tayi bata nuna masa hakan ba,tarasa meyasa yake mata haka, yau dasafe ma kafin yafita haka ya zauna tanajin jikinsa yana gogar nata,qiris yarage ta suma a zaune, shine yanzu ma yasake zama.
kallonta yayi yata6e baki sannan yace"zansamu abinci?"
Bata Isa tayi gigin yimasa musu ba duk da baqar maganar daya fada mata akan girkin,cikin shagwa6a taturo dan qaramin pink lips dinta gaba, tatashi ta wuce dining din tana buga qafa aqasa kamar zatayi kuka.
Captain Aryan yadaga kansa yana binta da wani irin kallo,shagwa6ar tata tayi masa kyau sosai,batare daya saniba yasaki wani irin murmushi.(๐๐ณ)
abincin takawo tazo gabansa ta tsugunna ta ajiye, tasake komawa ta dauko ruwa ta tsugunna zata ajiye,idonsa ya sauka akan nashanunta da suka furfuto tasaman rigar,tana gyara kwanukan bata saniba shikuwa ya shagala a kallon nashanunta yana ganin yanda suke sosai a zahiri,tashi tayi takoma kan kujera ta tazauna yabita da kallo nan take yaji wani irin yanayi me dadi yana fuzgarsa sakamakon nashanunta dayaga sun danyi rawa saboda zaman datayi jagwab akan kujera ba zamane na nutsuwa wanda zai hanasu motsawa ba,yaga alama har yanzu fishi take, kokuma maganar Ashraf ce ta tabbata may be shagwa6ar take ji,idonsa ne suka yi wani iri, kana kallonsu zakasan acike sukeda tsagwaron fitina,sai sukai wani iri kamar yanajin bacci,kallanta yayi,cikin wata irin murya qasa qasa kamar me rada yacemata "waye zai zuba min?"
shi kansa tsintar kansa yayi dayi mata tambayar,baisan Yaya akai maganar ta futo daga bakinsa ba,sai yaji kamar an fuzgota daga bakinsa.
tsananin mamaki yakama Mawahib,yau kuma?
anya yau kalau Yaya Captain yake?
Sai magana yake yana zama kusada ita anya ba Yaya Ashraf ne yazo ba shikuma yakoma kano?
kallonsa tayi dasauri saboda itade tunda take dashi a gidan doguwar magana irin wannan bata ta6a hadasu ba,aikinta kawai tayi abinci ta ajiye idan yagani inzaici zai dauka,jiyama abinda yasa tazuba masa ruwa dan Mamy tayi mata fada ne akan haka shiyasa, gaba daya atakure take awajan, tunda yadawo maimakon yawuce dining yaci abincin acan shine yasake dawowa inda take, sotake ta gudu daki saboda bazata sake tayi kallonta yanda takeso ba, saide in photon mutane zatake gani amma bazata fahimci komai ba.
Cikin nutsuwa ta sauko ta tsugunna tafara zuba masa abincin,Basmatic Rice ce tadafa jallop dinta amma tayi daidai bata caku6e ba, tasaka green beans aciki da carrot,Sai Kuma paper chicken agefe,tunda tafara zuba shinkafar yabi dan siririn hannunta da kallo Wanda yake ganin kamar idan yayi mata qwaqwqwaran ruqo zai Iya karyata, ahankali idonsa ya sauka akan kyakykywar fuskarta, kasancewar idonta yana qasa Sai gashin idonta dasuka hadu waje daya suka sake qawata fuskar tata,idonsa ya gangaro zuwa abinda yafi daukar hankalinsa,idonsa suka fara lumshe wa, baisan meyasa yakejin wannan yanayin ba duk lokacin daya kasance tareda ita,wani irin saliva yafara hadiyewa adede lokacin data zuba masa lemon kwakwa da madara tadago tareda tura masa komai gabansa tace"Gashi"
Bata koma kan kujeraba saita zauna aqasa kamar yanda yake ta raku6e agefe daya kanta yana qasa,jira take yagama ta dauke kwanukan tabar wajan.
Bai janye idonsa akanta ba sai lokacin data tashi takoma gefensa ta zauna sannan yayi saurin dauke idonsa,yadan sake daidaita fuskar sa takoma yanda take babu wasa,spoon yasaka yafara cin abincin, sannan yasake juyawa ya kalleta yace"saboda kin rainani shine kika kawomin abu kika ajiye min ko?"
Ya qarasa maganar cikin sigar tambaya da lallashi.
Kanta ta sunkuyar qasa tana kallon yatsun qafarta, mezata ce masa?
tabude baki zata ce masa yi haquri Sai wayarsa dake gefenta tafara qara,ahankali tadauki wayar zata bashi, sunan dataga yana yawo a screen din wayar ne yabata mamaki, ASALAMIYYA, batare da damuwa ba ta ajiye masa wayar agefensa sannan tace"gashi"
Wayar ya kalla,sannan ya dauka tareda sallama,ahankali Mawahib ta miqe tabar wajan danta bashi damar dazai yi wayarsa, Captain yabita da kallo tareda kashe wayar, yana tambayar kansa meyasa tatashi?
Tana shiga dakinta tafara qoqarin cire kayanta zata shiga wanka,dakin ta kulle sannan tacire komai da komai,tadaura towel tashiga wanka domin shirin bacci,bata jima a toilet dinba tafuto tafara shafa mai ajikinta sannan ta fesa turare Kala Kala,tayi parking dogon gashinta sannan ta nannade shi a'inda ribon din yake gaba dayansa,takashe wutar dakin zata kwanta adede lokacin Nabiha takirata,cikin farinciki ta dauka tareda cewa"Nabiha bakiyi bacci ba?"
Nabiha tace"ban kwanta ba wallahi,kwana biyu yakike yagida?"
"lafiya kalau Nabiha,Ina Yaya Ashraf?"
Nabiha tace"hmm yana dakinsa Nima Ina nawa,Ina Yaya Captain?"
Mawahib tayi ajiyar zuciya tace"nabarshi afalo yanzu,yanacan yana waya,dazu yagama nunamin halin nasa,Nabiha wai girki nane jagwalgwalo?"
Nabiha tace"shine Yafada miki haka?"
Cikin damuwa tace"shine wallahi,bazai ta6a sauya halinsa ba,kullum haka yake"
Nabiha tace"yaya Captain daba magana yake ba shine ya tanka miki? kuma mekika masa?"
Cikin rashin damuwa tace"mezan cemasa Nabiha? aisaina zauna awajan ma bare yasake gasa min wata maganar,nabarshi yana can yana waya da Asalamiyya"
Cikin sauri Nabiha datake kwance tatashi zaune tace"kikace me? kinsan me kike fada kuwa Mawahib? wata shegiya takira wayarsa kika taho kika barsu sukadai?"
Mawahib tayi murmushi tace"to Nabiha menene aciki? tunda yana sonta saiya aure ta ai,ni sonsa nake? tayaya zan hanashi kula wadda yakeso?"
Nabiha ta girgiza kanta cikin fada tace"kina bani mamaki Mawahib,waiku sai yaushe ne zaku zubar da wannan makaman qiyaiyar dakuke yiwa juna? dan bakya sonsa hakan saiya baki damar dazaki bar mijinki kara zube kowacce bola ta kulashi? Idan zaki nutsu kiriqe aurenki dakyau toki nutsu,kinaso ko bakyaso babu saki a auren ku saboda gaba da baya adaure kuke,duk iyayenmu kowa yazubawa aurenku ido aga yaya yanayin zaman naku zai kasance? kisawa zuciyar ki salama kiso mijinki, saboda bazaku ta6a rabuwa ba, Yaya Captain bazai ta6a sakinki ba saboda Mamy, Yaya Captain bazai ta6a sakinki ba saboda Daddy Alqali,Yaya Captain bazai ta6a sakinki ba saboda mahaifinki,idan kika bari yasakeki ma kinsan haduwarki da Mamy,kinsan ba zataji dadi ba saboda kowacce uwa fata take Allah yazaunar da yarta lafiya a gidan mijinta,ga makaman yaqi a hannunki amma kin tsaya kina wasa da damarki,taqamar Momy kilishi de shine Yaya Captain din, kuma aure yariga ya dauru, saboda haka Ina baki shawara ki kama Yaya Captain da hannunki, idan kika riqe shi shine zaki zauna lafiya a gidanki, idan kikai wasa kukaci gaba da zama ahaka bai soki ba, Ina tabbatar miki wataran Momy kilishi tanayi masa maganar auren Asalamiyya to zai amince da auren ta, idan Yaya Captain ya auri Asalamiyya kuwa wallahi kin kade,watarana korarki zaiyi daga gidansa,kuma kidawo gida kusa da Mamy nanma taci gaba da gasa muku baqar magana,tana takura miki, ni bance kisoshi dole ba,amma yanada kyau, ki janyo hankalin mijinki kanki...."
Cikin sauri Mawahib tace"amma Nabiha kina ganin hakan zai iyu?,ance ana musu allura karnaje allurar sojojinsa tatashi akaina,Yaya Captain nefa kina ganin...."
Kafin ta qarasa magana cikin sauri Nabiha ta katse ta,tace"nasan Yaya Captain ne,shi Yaya Captain din waliyi ne?,kikama shi, kokuma kibarwa sauran mata...."
Tana fadar haka ta kashe wayarta,Mawahib tazubawa wayar ido tana tunani Anya zata Iya?๐ค
(Nabiha da alama akwai wani tsohon qulli tsakaninki da Captain shiyasa kika bada wannan shawara,...๐)
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqad๐๐ป
Amnah El Yaqoubโ๐ป
[7/11, 9:36 AM] AMINA KABIR CAPS: Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki.
Tunani tafara acikin shawarar da Nabiha tabata babu ta yarwa,to amma tayaya ne zatayi hakan bayan bata sonsa sannan kuma baijata ajikin dazata sake dashi harta Iya yimasa wani abu ba?
tabbas dan hakin dakai raina shine tsone maka ido,idan bata damu da kiran da Asalamiyya take masaba tabbas wataran zata jita acikin gidannan amatsayin matar sa.
Ahankali tasaki ajiyar zuciya,tazuro qafafunta qasa, sannan tatashi tsaye tafuto daga dakin,ahankali take sakkowa tayi tunanin har zuwa wannan lokacin wayar yake,saita hangeshi da computer agabansa idonsa yanakan computer yana aiki,tun kafin ta qaraso qamshin turarenta yagame falon,idonsa ne yake fuzgarsa ya kalleta, amma kuma yakasa,wasu takardu yake gani da'aka turo masa su ta email dinsa,saide yana karantawa ne kawai, amma baya fahimtar komai, tana zuwa falon taga babu plate din dayaci abincin, tajuya ta wuce kitchen anan taga yakawo matasu duka ya ajiye,mamaki ya kamata dama yana aiki?.
yanajin shigarta kitchen ya lumshe idonsa yabude, meyasa zuciyar sa take kwadaita masa son ganinta ne?
Ajiyar zuciya yasauke,cikin sauri kamar an tsikareshi yatashi yawuce kitchen din shima,yana shiga yaganta a tsaye tana goge abinda data zuba masa abinci da alama wanke su tayi,shigar jikinta ya kalla yaga tasauya wata zuwa kayan bacci ba shigar d'azu bace,ta nannande dogon gashinta abayanta,wata irin ajiyar zuciya yasauke saboda ganinta,kamar wanda yadad'e baisata a'idonsaba, tanajin ajiyar zuciya abayanta tajuya da sauri,yana ganin juyowarta shima yabude fridge zai dauko ruwa,Mawahib tazuba masa ido taga yana dube dube,Kuma shibe mata magana ba,ta tsaya sosai tana kallonsa yayinda shikuma yarasa mezai dauka sai dube dube yake, itace ta katse musu shirun tace"meza'a kawo?"
Cikin sauri ya kalleta sannan yadan kawar dakai gefe yace" ruwa"
Tace"to"
Sannan ta nufo fridge din,cikin sauri ya juya yafice zuwa falo, tana dubawa taga ga gorar ruwan nan dayawa amma Kuma taga shi Sai dube dube yake kamar baiga ruwan ba,amma ko marar gani ne yasaka hannu ya laluba zaiji ruwan,to tunanin meyake dayahanashi ganin ruwan? Wata zuciyar tace da'ita tunanin Asalamiyya (๐)
Girgiza kanta tayi sannan ta dauko masa ruwan tareda cup, tadawo falon ta zauna agefensa sannan ta bude ruwan ta zuba masa tace"gashi"
Idonsa yanakan computer yayi qarfin halin mazewa bai kalleta ba yace"thanks"
shiru sukai na wani lokaci ita tana kallo maganganun Nabiha suna mata yawo a kanta, shikuma yana karanta takardun cikin ransa yana mamakin zamanta.
Kuma kokadan yaqi kallonta,cikin zuciyarsa yanason ya kalleta saide Kuma yana kunyar hakan.
tana cikin kallon bacci ya dauketa kasancewar da wuri take kwanciya kullum saboda tashi sassafe datake yi, baisan tayi bacci awajan ba,saida yagama karance karancen sa, sannan ya rufe computer zai tashi, yana juyawa yaga ta dora kanta akan kujera tana bacci cikin kwanciyar hankali, mamaki ya kamashi, daga kallo Sai bacci?
Kasancewar falon nasu akwai haske sosai hakan yasa Yazuba mata ido yana qare wa halittarta kallo a Karon farko arayuwarsa, ajiyar zuciya yasaki yaharde hannunsa a qirjinsa,yabi bajajjan hips dinta da kallo duk da tana zaune,yamaida kallonsa zuwa