Showing 96001 words to 99000 words out of 110331 words
da sallah sannan ta kwanta tafara bacci, baccin daya dauketa tsawon lokaci tanayi.
Tana tashi Hajiya kilishi takawo mata farfesun kayan ciki itada Nabiha,ta kalli Mawahib tace"ko akwai abinda kikeso kuma?"
Ta kalli hajiya kilishi tace"saide tuwo Momy"
Cikin sauri tace"to Sadiya tana kitchen bari insa tayi miki,kefa Nabiha?"
Nabiha tace" a a Momy banason komai"
Tace"to shikkenan"
tajuya tafita,Nabiha ta kalli Mawahib suka hada ido tace"ni Nabiha yau ninake ganin ikon Allah, wai Momy kilishi ce take shagwa6a mu haka"
Mawahib tayi dariya tace"ikon Allah din kenan"
Bayan angama tuwon part din Hajiya kilishi takoma taci, anan ta wuni Hajiya kilishi tana mata gata iri iri sai abinda takeso take kawo mata, Alqali yana ganin yanayin zaman nasu, sosai yakejin dadin hakan aransa.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kankiππΌ
Mamy tana kula da Nabiha yanda ya kamata,da kudinta take siyan kayan gyara tana bata saboda takoma dakin mijinta tsaf babu raini, duk wani abu daya shafi maganin mata idan Mamy tabawa Nabiha tare suke sha da Mawahib,Mamy tana fita Mawahib zata dauka itama tasha,azaman da tayi tsawon sati daya kullum suna cikin waya da Yaya Captain, haka zata shige dakin Hajiya kilishi su dinga wayarsu,chatting kuwa duk dare suna tare a online tana yaudarar sa da salonta najan hankali wanda hakan zaisa ta janye hankalinsa daga kallon wasu matan.
Da gaske Hajiya kilishi take kulawa da'ita, ita kanta Mawahib sai yanzu ne tasan cewa gida yafi dadi saboda yanda da tayi wani motsi Hajiya kilishi zata ce koda abinda takeso babu abinda take nema tarasa, sai abu daya kewar mijinta,wanda yake rikice mata awaya kamar qaramin yaro saita 6ata lokaci wajan lallashi.
Alhaji khaleed da Alhaji Isah dakuma Alqali gaba dayansu babu wanda baya jin dadin irin kulawar da Hajiya kilishi take bawa Mawahib, kokadan bata laulayin komai saide dan ciwon kai ko zazza6i wanda baza'a rasaba.
Daqyar ya'iya yin sati uku a daddafe, da yamma suna zaune a compound kamar yanda al'adar gidan take watarana, sai ganinsa sukayi shida Ashraf wanda shima yatsaya a rivers tsawon sati daya,saiya biya masa suka taho tare, Mawahib ta baje a zaune sai shan kankana takeyi kamar ba gobe,ganinsu Mamy da Hajiya kilishi ne yasa takasa rungume shi, shima kallonta yake qasa-qasa idonsa akan cikinta wanda yafuto sosai girmansa yawuce watanninsa,dakinsa yawuce bayan sun gaisa Mawahib tayi shiru tana so tatashi,kuma tana kunya(π)
Mamy tanaso tace mata tatashi ta bishi ko yana buqatar wani abu,amma tana tsoron laifi awajan Hajiya kilishi,mama Sadiya tayi murmushi ganin yanda Ashraf yasaka hannu ya dauki lil Aryan yawuce dashi falon Mamy yajuyo ya kalli Nabiha yace"Ina Abinci?"
baijira amsar taba yayi gaba, ma'ana tabiyo shi(π)
Hajiya kilishi ta kalli Mawahib tace"ku yaran zamani kun sangarce miji zai dawo bazakubi bayansaba saide yanemi abinci da kansa, ya nemi ruwan wanka da kansa, bazaku kama mazajenku ku riqe hannu bibbiyu ba sai wata ta qwace muku shi kudinga kishin is'ka,kuje kubasu abinda suke buqata mana"
Mawahib tasaka tafin hannunta aqasa sannan tafara qoqarin tashi kamar yanda masu ciki sukeyi,Nabiha ma tatashi tayi kitchen,basu ce mata uffan ba,batasan cewa suma suna son ganin mazajensu ba ganin boss kilishi tana wajan ne yasa kowa yayi fuska(π)
Saida taga shigar Mawahib dakin Captain taga shigar Nabiha dakin Mamy sannan tasaki ajiyar tace"bari intafi dakina nahuta nima,duniya juyi juyi kahaifi yaro acikinka amma yau shine yake shigewa daki da mace wai har ya girma,shi Ashraf kokunyata babu ya kalli matar wai babu abinci?,babu abinci ko babu lokacin sa?"(π)
Mamy da Mama Sadiya sukai dariya, tace"yo haka yake nufi mana"
Daga nan tawuce tayi falon ta.
Mama Sadiya da Mamy suma suka wuce part din Mama Sadiya.
Nabiha tana shiga Yaya Ashraf yace"kuma har sati daya bana nan shine bazaki shigo da wuri ba?"
Cikin shagwa6a ta kalleshi "Sweet Momy tana wajan fa"
Ajiye Aryan yayi ya fuzgota jikinsa yace"aitasan nadawo"
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kankiππΌ
******
Mawahib kuwa tana shiga dakin ta ganshi yana zagaye dakin,juyowa yayi ya kalleta yace"Honey kode bakiyi kewata bane? meyasa bazaki taho ki rungume niba?"(π³)
Murmushi tayi tashige cikin jikinsa, ahankali yasaka hannunsa ya rungume ta,yayinda hannunsa yake shafa cikinta.
Mawahib tasaki wata irin ajiyar zuciya tace"sannu da zuwa"
Idonsa ya lumshe yana shafa cikin yace"Baby na yasake girma sosai Honey,kuma tauri,me kike bashi?"
Murmushi tayi tadago kanta ta kalleshi tace"danma babansa baya nan ne,dayafi haka girma"
Cikin jin dadi yace"serious?"
Kanta tadaga masa sannan tace"zauna nabaka abinci nasan kanajin yunwa, ko wanka zaka fara?"
Cikin shagwa6a yace"Honey wanne abinci? ai kece abincin yau"(π)
Murmushi tayi tace"kasamu"
"da gaske?"
Tace"sosai"
Yace"muje inyi wanka to"
Babu musu taja hannunsa zuwa toilet.
Tun a toilet yaso sufara gudanar da harka taqi yarda saboda tasan yanda yake idan tafiya tayi nisa ya dinga surutai da ihu kenan, kuma tasan cewa yanzu kowa zai Iya jinsa,hakan yasa taqi yarda sai zillewa take daqyar yatsaya akai wankan suka futo,abinci tabashi yaci adede lokacin yakira Ashraf suka fice sallar magrib saboda muddin zai sata agabansa yana kallonta to za'a yi abinda bai kamata ba.
Itama part din Mamy tawuce,anan ta tarar da Nabiha tana tunani, zama tayi akusa da'ita tace"Nabiha lafiya?, tunanin me kike?"
Cikin damuwa tace"Mawahib Ina tausayin Yaya Ashraf wallahi,yanzu fa kuka yagama,inaso na qare wankan nan mu koma gidanmu,yayi yayi dani naqi yarda,yanzu muna part dinku, ga Mamy, ga Abba,sukuma maza babu ruwansu idan zan yarda sai muzo muna jin kunyar iyayenmu daga baya,Ina bakin qoqari na wajan yimasa yan dabaru to yacemin hakan baima sa ba, narasa yanda zanyi"
Mawahib tasaki ajiyar zuciya tace"to Nabiha ki amince masa mana tunda kinada tsarki kawai wankan ne baku gamaba,sannan hakan ba laifi bane awajan Allah,laifin shine yaje yakai kansa wajan wata"
"Mawahib to ai ba'a gidanmu muke ba,murasa inda zamuyi wannan abun sai acikin gidan iyayenmu?aida nauyi"
Mawahib tayi wani murmushi mai ciwo,tace"to Nabiha ni ince me?nida yamin abinda kowa yasani, babu wanda baisan meyafaru dani ba acikin gidannan"
"Mawahib aiba acikin part din daya daga cikin iyayenmu kukayi ba, a dakinsu ne,kuma ni yanda naji a zabar haihuwa ma Mawahib bazan yarda na koma abun nan da wuri ba"
Mawahib tace"to saiki dinga lallashinsa harku koma gidan,ai danma kin kusa qare wankan,dasauqi"
haka suka dinga tattauna maganar daga baya suka tashi suka gabatar da sallah, bayan sallar isha'i Mawahib tayi shirin kwanciya ta kwanta a gadon,Nabiha ta kalleta tace"Amma de tafiya zakiyi ko?"
Mawahib tace"ina zanje? rabu dashi babu inda zanje, kwanciya ta zanyi"
Nabiha tayi murmushi tace"rufamin asiri karkisa Yaya Captain yazo dakin nan cikin dare,kije wallahi nasan yana can yana zuba idon ganin ki"
Kafin Mawahib tayi magana kuwa yakirata,tadauka tana sauraren sa tana murmushi da alama wani abun farinciki take saurara daga wajansa.
Wayar ta ajiye takalli Nabiha tace"saida safe"
Nabiha ta kwashe da dariya tace"nida nasani,nima bari nakira Yaya Ashraf nasan fishi yake dani saboda abunda nahanashi dazu"
Mawahib tayi mata saida safe tafice.
Tana zuwa dakin nasa ta tarar dashi yana waya,kai tsaye gadon ta haye ta kwanta tareda lumshe idonta.
Saida yagama wayar sannan ya qaraso gadon shima ya kwanta,yajata jikinsa ya rungume ta yace"bani labari"
Kwanciyar ta tagyara tafara bashi labarin yanda tayi kewar sa, da yanda take kasa bacci,da yanda Momy kilishi take kulawa da'ita.
Yayi shiru yazuba mata ido yana kallon qaramin bakinta wanda take juyashi ahankali kamar karta daina maganar.
Bayan tagama bashi labarin shima yabata nasa,da yanda yakejin gidan nasu yamasa fadi saboda bata ciki,dakuma kewar tuwon ta(π)
Dariya suka saki gaba dayansu, tayi wani irin fari da idonta sannan tace"shikkenan?"
Kansa ya girgiza mata yanayin idonsa yana sauyawa Izuwa ja,banda qanqancewa dayake.
hannunta tadora akan wuyansa ya kasance kansa yana cikin tsakanin hannunta, sannan tace" to fadamin sai me kayi kewa bayan girki?"
Hannunsa yadora akan cikinta yashafa cikin sannan yace"nayi kewar Babyna"
Murmushi tayi tace"tosaime kuma?"
Idonsa ya lumshe yabude shi sannan ya kalli qwayar idonta yaqi magana,sannu ahankali yafara yin qasa da hannunsa, har yakai hannunsa zuwa wani waje me girma cikin shaqaqqiyar murya yace"sai nan..."
wani irin numfashi suka saki atare,cikin wani irin yanayi tace"sai in..."
kafin tagama cewa sai Ina,yadora bakinsa acikin nata, wata irin soyaiya suka fara gudanar wa wadda tasa hankalin kowannen su yabar jikinsa,kowa kokari yake yaga ya birge dan'uwan sa, kasancewar andade ba'a hadu ba, gakuma abubuwan data sake Sha awajan Nabiha,hakan yasa taqara yimasa wani irin mugun dadi wanda yasa yafara sakin nishi me qarfi,Mawahib kuwa batasan yanayi ba,ita kanta hankalin ta baya jikinta, sai yanzu ne tasan cewa abaya Yaya Captain yafita jin dadi shiyasa take samun damar datake Iya toshe masa baki saboda kar mutane su jisu,kwata kwata yau takasa daga hannun tama bare ta'iya rufe masa bakin,hakan yasa gaba dayansu tunaninsu ya gudu,hayyacinsu ya gudu,suke sakin wani irin ihu a gidan kanaji zakasan cewa ihun jin dadi suke.(π)
Hajiya kilishi da part dinta yafi kusa dasu ahankali tabude idonta tatashi ta zauna tana tunanin ihun menene wannan?
Ahankali ta zuro qafafunta waje tafuto falon sannan tabude qofar falon ahankali,anan taji inda ihun yake futowa,gabanta ne yafadi,dama yaran nan ne?
wasu irin maganganu taji Mawahib tana saki hakan yasake tabbatar mata cewa jin dadi ne yasa take wannan maganar,kenan ta tabbata de gaba daya irin laulayinta Mawahib take yi,domin kuwa ko itama alokacin dan Alhaji khaleed da Alhaji Isah basu yi aure bane basu cika zama agidan ba shiyasa basuji kunya a'idonsu ba,ahankali tasaki ajiyar zuciya takoma daki ta kwanta.
har tsawon awa daya Hajiya kilishi bata daina jiyo ihunsu ba, ahankali tafara tashin Alqali,yatashi ya kalleta yace"Kilishi lafiya?"
"Alhaji yaran nanfa sun hanani bacci wallahi,kamar wanda suka shekara basu hadu ba? idan iyayen yarinyar nan suka jiyo su tayaya Aryan zai Iya kallonsu da safe?"
Alqali yace"saboda ne zai kasa kallonsu bayan kece kika riqe masa mata? ni narasa gane dalilin ki nayin hakan kilishi, yarinyar nan tunda ba jinya take ba kibarta takoma dakin mijinta,ai yayi kokari sati uku babu mace Ina kikeso yaje? yanzu gashi yakasa haquri daga shi har ita suna iface iface,ki barsu su tafi kawai shima kansa abinda yake cikin ta zaifi samun isasshiyar lafiya"
Hajiya kilishi ta jinjina kanta tace"aikam dole su tafi, wannan abun kunya har Ina?"
Alqali yayi murmushi ya kwanta yaci gaba da baccinsa.
Hajiya kilishi kuwa saida tarufe kunnanta sannan ta'iya bacci.
Washegari a part din Hajiya kilishi suke breakfast dukansu da Mawahib da Captain Aryan da Alqali.
Hajiya kilishi ta Kalle su taga dukansu sai walwala suke,ta tabbatar tashiga haqqin yaran dayawa, ta kalli Captain Aryan tace"Babana yaushe zaka koma ne?"
Kansa ya sosa yace"bansani ba Momy"
Alqali yayi murmushi yaci gaba dashan tea dinsa ganin da gaske de kilishi ta dage.
Hajiya kilishi tace"aida bakazo jiya bama cikin wannan satin dama nayi niyyar saka Ashraf yakai maka Mawahib,amma yanzu tunda kazo ai saiku shirya anjima kutafi ko?"
Cikin sauri suka kalleta gaba dayansu, Mawahib tayi qasa da kanta cikin kunya, tasan dakin Momy kusa yake da dakinsu Yaya Captain to kode Momy tajiyo ihunsu jiya?
Captain Aryan yace"Momy yau kuma? da wuri haka?"
Hajiya kilishi ta ajiye cup din hannunta ta kalleshi tace"emana,zaman ai ya'isa haka Babana,saiku shirya anjima kutafi"
Kafadarsa yadaga cikin rashin damuwa yace"to Momy"
Mutara zuwa gobe ππ»
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
Idan kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki
Amnah El Yaqoubβπ»
[7/19, 8:13 PM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
dubun godia ga members na Mawahib paid group π―
Ina qaunar ku har cikin raina β€οΈ
Mawahib tarigashi gamawa, wayarta ta dauka tatura masa saqo, sannan ta kawar da kanta kamar ba'ita ce taturo masa saqon ba, dayake wayar tasa tana ajiye agabansa saqon yana shigowa Captain ya karanta "Momy fa tajimu yau"
Cak yaja yatsaya da taunar abincin dayake, kansa yana qasa ahankali yadago Iya idonsa ya kalli Momy kilishi, cikin sauri yadauki tissue yagoge bakinsa sannan yadan sosa kansa yatashi yabar dining din yadawo falo yazauna a kujera ,yana qoqarin yimata replay, itama tana ganin yatashi tatashi zata bar wajan, Hajiya kilishi tace"ina zakije? zauna ki qara bake kadai bace "
Badan tasoba ta zauna taqara dan kadan, sannan tawuce part dinsu tana kallon gefen da Yaya Captain ya zauna hankalinsa yana kan waya, tana futowa daga part din kuwa taga replay dinsa" da gaske kike tajimu?"
Cikin sauri tamaida masa da amsa," tunda kaji haka nasan tajimu wallahi"
Cikin sauri yace"innalillah toki hada kayan ki mubar musu gidansu"
Murmushi Mawahib tayi ganin irin amsar daya bata, sannan tawuce part dinsu.
Da yamma duka mutanan gidan suka futo za'a musu rakiya,Mawahib tana riqeda Aryan a hannunta, yayinda Captain Aryan yadauko mata jakar kayanta, Ashraf da Nabiha ma sun futo, amma shi Ashraf zai musu rakiya zuwa Airport,gaba dayansu suna cikin walwala da farinciki adede lokacin Asalamiyya tashigo gidan.
Mawahib tana ganinta ta dauke kanta tafara yiwa Aryan dake hannunta wasa.
Asalamiyya tana ganin Ashraf da Aryan ta tabbatar Captain yana gida kenan,Hajiya kilishi tace"Asalamiyya yau kece agidan namu?"
Cikin sauri Captain Yajuya ya kalleta saboda dama baisan taba, Mawahib tadaga ido ta kalleshi taga yana kallon Asalamiyya cikin haushi tadauke kanta,Captain Aryan kuwa qarewa Asalamiyya kallo yayi yana mamakin nacin datake masa awaya kwanaki.
Yasaki ajiyar zuciya sannan ya dauke kansa ya kalli Mawahib,harara ta watsa masa yayinda tayi kicin kicin da fuskarta tayi gaba.
Mamy tabi Mawahib da kallo tayi murmushi cikin ranta tana fadin yau mata suna Kishi...
Asalamiyya tayi murmushi sannan ta kalli hajiya kilishi tace"Dama zuwa nayi na gaishe ki, ashe su Captain Aryan suna nan, aiban saniba danazo mun gaisa"
Hajiya kilishi tace"Aryan baya nan shima jiya yazo, yanzu hakama tafiya zasuyi, ya samari suna Nan kalau ko?"
Asalamiyya tayi murmushi cikin kunya tasaci kallon Captain Aryan sannan tace" ai babu"
Hajiya kilishi yace"Allah sarki, kinsan komai ai lokaci ne, kema Allah yabaki nagari Kisamu saurayi kiyi aurenki bame mata ba,ai komai yanada lokaci, da aure da mutuwa duk lokaci ne"
Cikin sanyin jiki Asalamiyya tace"Amin, bari in tafi dama wucewa zanyi"
Hajiya kilishi tace"to Allah yakaiki lafiya ki gaida gida"
Ashraf yayi murmushi yana ganin drama Momy kilishi da Asalamiyya, afakaice magana tafada mata, Allah yabata saurayi bame mataba Kenan ba Aryan ba tunda shi yanada mata.
Hajiya kilishi kuwa Bayan Asalamiyya tabi da kallo cikin ranta tana mamakin Asalamiyya lokacin da akace Captain yamutu Koda wasa batazo gidan ba, bare tamata jaje awaya duk kusancin su, tayaya ne zata yarda yanzu ta auri Aryan,yanzu kam tagane gaskiya.
Ahankali Captain Aryan Yasaki ajiyar zuciya sannan ya kalli Ashraf yace"muqarasa motar"
Kai tsaye suka musu rakiya wajan motar anan Captain yaga Mawahib harta shiga tana zaune abayan motar tana danna wayarta, yabude motar yasaka jakar kayanta, sannan yashiga motar suka tafi duk yan gida suna daga musu hannu, Ashraf yana tuqa motar, yayinda Mawahib da Captain suke baya,tunda yashigo yaga ko kallonsa batayi ba, ya kalleta tareda dora hannunsa akan nata amma saita janye hannunta,girarsa guda daya ya sosa sannan yayi murmushi yaharde hannunsa a qirjinsa yana kallon window.
Yariga yasan ganin Asalamiyya ne yasa take wannan fishin,itama window ta kalla yayinda Captain Aryan yakejin bazai Iya jure wannan fishin nataba.
Ahankali yadan Matso kusa da'ita sannan yayi qasa murya yace" I'm sorry"
Cikin fishi ta juyo ta kalleshi tace"for what...?''
Ashraf dayake driving yana jiyosu yayi murmushi baice komai ba.
yanaso yajata jikinsa ya lallashe ta amma yanda yaga tahada rai, saita masa kwarjini, gashi zuciyarsa sai zigashi take akan ya janyota ya lallashe tan, gashi Ashraf yana motar bazai iyu daga lallashi yaje ya shagala ba, hakan yasa ya kalli Ashraf din yace"Ash bari in dawo gaba"
Babu musu Ashraf yatsaya, Captain yafuto yakoma gaba, sannan sukaci gaba da tafiya, dalilin haka yasa Mawahib tacika tayi fam....
Suna zuwa Airport dinma gaba tayi, Ashraf bai tafi ba saida yaga tafiyar su sannan yadawo gida, acikin jirgin ma kasa yi mata magana yayi, kanta yana kallon window yayinda ta harde hannunta a qirjinta, Captain kuwa kasa tanka mata yayi saide ya kalleta yayi murmushi.
Suna qarasa wa gida tawuce tabarshi awajan tanajan jakar kayanta cikin sauri harta qarasa shiga falon nasu,taku kadan yayi yakamo ta saiji tayi ya fuzgota zuwa jikinsa, kanta ta kawar cikin 6acin rai, yasaka hannunsa na dama ya rufe falon nasu sannan yadora hannunsa akan cikinta yace"kiyi haquri mana,tun agida nabaki haquri amma sai fishi kike dani,yakike so inyi ne?"
Cikin taqaici tafashe da wani irin kuka tacire hannunsa daga kan cikinta tace" Nika rabu dani,kakoma wajanta mana, tunda katsaya kana qare mata kallo"
Ganin kukan ta yasa cikin tsananin damuwa shima ya tsugunna yakamo fuskarta da hannunsa biyu sannan yace"niban kalleta ba, waye yace miki na kalleta?"
Cikin fishi tace"to meyasa ka tsaya awajan?"
Cikin damuwa yasake riqe fuskarta yace"Honey...,duk da natsaya awajan ba'ita nake ganiba, ke nake gani a'idona,kidena tsoro ko tantama akaina nariga nabaki amanar kaina babu wadda zan bawa wannan matsayin bayanki"
Hawayen idonta ta goge tace"kayi alqawari?"
Cikin sauri yace"nayi miki Honey,please kidena min asarar hawayen ki"
Kanta tagyada masa,tana sake share hawayen.
Kallonta yayi cikin sigar rada yace"kin haqura?"
Sake daga masa kai tayi, cikin gamsuwa yace"to nunamin"
Ahankali tamatso jikinsa tayi kissing wuyansa, cikin sauri ya rungume ta yana sauke numfashi.
cikinta ya shafa yace"Honey irin wannan kishin zaki barni in qara aure kuwa?"
Cikin sauri takai masa wani irin dukan soyaiya, yasaki murmushi yadauketa cak suka qarasa shigowa falon,yana ajiye ta tatashi tafara qoqarin gyara