Showing 60001 words to 63000 words out of 110331 words

Chapter 21 - MAWAHIB COMPLT HAUSA NOVEL

13 Sep 2024

19710



Dan kadan taci,tasha ruwa tace"nagama"

Dago kansa yayi ya kalleta,baice da'ita komai ba yadauki tissue guda d'aya yanufeta dashi,dan zaro idonta tayi, gashi babu damar musu fuskarsa a tsare take kamar kullum,tana ganin yakawo fuskarsa dab da tata tayi sauri ta runtse idonta gabanta yana faduwa,zuba mata ido yayi yana qarewa kwalliyar tata kallo,kusancin nasu yayi qaranci dayawa har tanajin yanda hucin numfashinsa yake sauka akan fuskarta,lips dinta dayasha janbaki ya kalla,ahankali yafara kawo bakinsa dab da nata yanaso ya shanye mata shi ya Kuma yimata last warning karta sake sakawa inde zasu fita,cikin sauri zuciyarsa ta gargadeshi akan aikata hakan,cikin kasala yadan ja baya kadan, sannan yadora tissue din akan lips dinta yafara goge mata janbakin, saida ya gogeshi tas, idonta yana runtse,tanajin yagama goge mata kwalliyar ta wani irin hawaye ya silalo daga fuskarta,kallon hawayen yayi, yasaka yatsansa guda daya yagogi hawayen sannan cikin rada yace"why?...."

Cikin sauri ta sunkuyar da kanta qasa ta goge hawayen idonta sannan tace"ka 6atamin kwalliya ta"

wani irin murmushi yasaki Wanda bai shirya ba,cikin ransa yana sake tabbatar da maganar Ashraf lalle Mamy tagama shagwa6a yarinyar nan,but... yaji dadin shagwa6ar,idan tana masa irin haka tayaya zai iya riqe kansa?

Hannunta yakama yace"muje"

Cikin sauri tatashi sai turo dan qaramin bakinta take gaba, ahaka suka qarasa wajan motar,shida kansa yabude mata tashiga, sannan yazagaya yaja sukabar gidan.


Har sukai nisa da gidan babu wanda yace komai,kallonta yayi yace"me kika za6a?"

Kallonsa tayi fuska a cunkushe tace"name?"

Shiru yayi yana nazari tayaya zaice mata meta za6a zaman gidansa ko zaman kano?

bai sake magana ba, Kuma bai bata amsa ba, saide ita cikin ranta tana tunani Kenan yanaso yaji shita za6a kokuma kano?
Kafin ta bashi amsa suka qaraso bakin get din gidan Captain Habib,horn yayi maigadi yazo yabude masa,yana ganin sa Yasaki murmushi ya russana yana kwasar gaisuwa,Captain Aryan yasaka hannunsa yabude wani waje a motar yadauki kudi yabawa megadin,mamaki ya kama Mawahib,shin duka sojoji ne sukeda kyauta kokuma de shine ahakan shiyasa yake siye zuciyar mutane?
Yana kashe motar yacire belt dinsa, itama tafara kokarin cire nata,kallonta yayi yaga belt din yana Neman zame mata daurin dan kwalinta,to yagoge janbaki ma tana masa kuka karkuma yanzu belt din motarsa yacire dan kwali shikuma ta masa ihu, hakan yasa cikin sauri yace"wait..."

Cak ta tsaya,ya matso dab da ita yafara janye belt din,yanda ya matso din har tanajin yanda numfashinsa yake sauka a wuyanta,belt din yakeson cire mata amma idonsa yanakan qaramin lips dinta yanaji kamar yahade bakinsu waje daya, daddad'an qamshin turaren tane ya rinjayeshi,lokaci daya yafara fitar dashi daga hayyacinsa,har baisan lokacin daya dora dogon hancinsa akan wuyanta ba,yafara yawo da hancinsa a dukkannin wuyanta yana shaqar qamshin nata,yayinda idonsa yake a lumshe, kwata kwata ya manta da inda suke.

Gabanta ne yafara faduwa,anya Yaya Captain kuwa yana cikin hankalinsa kwana biyun nan?
Meyasa yake mata irin wannan abubuwan ne?

Cikin sauri tayi gyaran murya,sai alokacin yayi firgigit yadawo hayyacinsa,cikin sauri yacire mata belt din,sannan yabude mata motar,tana ganin haka kuwa cikin sauri tazuro qafafunta waje,shima futowa yayi,suka shiga cikin gidan jikin Mawahib a sanyaye.

suna qarasowa falon matar tasa tataho da sauri ta rungume Mawahib,kana ganinta kaga wayaiya,Captain Habib yabawa Captain Aryan hannu suka gaisa cikin farinciki sannan suka qarasa shigowa cikin falon suka zauna, matar tasa ta Kalli Mawahib tayi murmushi tace"Amarya bakya laifi"

Mawahib tayi murmushi tare sunkuyar da kanta qasa
Captain Habib ya Kalli matarsa yace"Nusaiba kawo musu ruwa mana"

Cikin farinciki tatashi tayi kitchen domin kawo musu ruwan,batafi minti uku ba sai gashi tafara kawo musu abun motsa baki dangin snacks tasake kowama kitchen din,Captain Habib ya Kalli Mawahib tace"Amarya kin rikita mana angon naki gaba daya mun kasa ganeshi, Captain Aryan baya Makara wajan fita aiki amma tunda ya aureki sai ahankali,idan yaje wajan aikinma bashida nutsuwa yana ta6a dan aikin dan kadan ko ba'a bashi excuse ba saiya gudu gida,ga jarabar tunanin ki dayak.... "
kafin ya qarasa cewa dayake,Captain Aryan yafara tarin qarya(πŸ˜‚)

Sosai yariqe qirjinsa yana tari kamar gaske,tunda yafara zuba wata irin kunya takama Captain Aryan yanaji kamar ya nutse awajan saboda kunya,Captain Habib baisan yanayin auren nasu da yarinyar bane harya saki baki yake wannan surutun?
baisan cewa ko agida Shiba ma'abocin yin wasa dasu bane saboda baya son raini?
da farko yayi tunanin zancen nasa bazai miqeba, amma dayaga yana qoqarin tona masa asiri shiyasa ya qirqiri tarin qarya
Adede lokacin Nusaiba takawo musu ruwa,Captain Habib yayi sauri yadauki gorar ruwa yabashi Sai sannu yake masa.

Mawahib kuwa mamaki ne ya kamata,kwata kwata bata yarda da wannan maganganun na Captain Habib ba,ba akanta yake magana ba,Yaya Captain da baya sonta shine zaiyi tunanin ta awajan aiki?

Nusaiba ta kallesu cikin farinciki ta gabatar musu da abubuwan data kawo musu tace"to bismillah ga ruwa"

Mawahib ta dauki lemon kwali ta tsiyaya a cup tasha dan kad'an,ganin idon Nusaiba akanta yasa tasake daukan irin lemon datasha din tazuba wa yaya Captain,tabashi cikin ladabi, yamiqo hannunsa zai kar6a, maimakon yariqe cup din sai yahada da nata hannun da cup din yariqe yakai bakinsa yasha lemon, Captain Habib Yasaki murmushi, Nusaiba kuwa saitayi quriii da'ido tana ganin soyayya, kamar ba Captain Aryan ba,damafa masu shiru shirun nan akwai soyayya.

Captain Aryan kuwa yayi hakanne saboda karsuyi wani tunani akan zaman nasu,saboda yaga har yanzu taqi sakin jiki dashi, to zasu Iya gane wani abun ataraiyar su harsu saka musu alamar tambya.

Mawahib kuwa gaba daya al'amarin Yaya Captain yagama daure mata kai, idan yayi mata wani abun kawai yanayin rayuwar su ta kano take tunowa,sai taga kamar an sauya shi gaba daya.

haka sukaci gaba da zantuka kad'an kad'an daga wannan lemon dasuka sha,babu wanda yasake cin wani abu a cikinsu,shide Captain Aryan wayarsa ce a hannunsa yana dannawa, Mawahib Kuma suna magana da Nusaiba kad'an kad'an.

Kitchen tatafi domin ganin girkin datake yi,tana kitchen din Yaron ta yatashi daga bacci yafara kuka, Captain Habib yace"bari in dauko mufid yatashi a bacci"

Mawahib tayi murmushi yace"bari in dauko shi"

Captain Habib yayi murmushi yace"to Amarya,ainaga lokacin sallah ma yayi bari inyi alwala"
Yana fadin haka ya shige toilet din dake cikin falon, Mawahib ma tatashi tashige dakin datake jiyo kukan Yaron,tana shiga kuwa ta ganshi yana cikin dan qaramin gadonsa, Yaron fari kyakykywa dashi gashi 6ul6ul dashi,jijjigashi tafara yi adakin tana lallashin sa, bataso tafuto falon tasan Yaya Captain ne kawai a zaune,batasan su kasance su biyu takura take yi sosai.

Acan falo kuwa Captain Habib yana gama alwala yafuto yadaga toilet din yana daura agogon hannunsa ya kalli Captain Aryan yace"Captain shiga kayo alwala mu wuce masallaci,idan kagama Ina compound, zan amsa waya"

Captain Aryan ya kalleshi tareda gyada kansa,ya shige toilet din dan dama yana buqatar kama ruwa saboda kafin su shigo gidan tun amota Mawahib ta 6ata masa tsarkinsa(πŸ™ˆ)

Saida tajima adakin har Yaron yayi shiru sannan tabude qofar dakin ahankali taleqo taga Yaya Captain baya falon, sannan tafuto daga dakin,Agogo ta kalla ganin lokacin sallah yayi hakan ya tabbatar mata da cewa sun fita masallaci, ahankali tacire mayafin jikinta,tacire agogon hannunta, sannan ta ajiye mufid tanufi toilet din falon zatayi alwala(πŸ™†πŸ»β€β™€οΈ)

Zuciyarta daya tatura tashiga toilet din adede lokacin Captain Aryan yagama gyara jikinsa ya miqe tsaye zai maida gajeren wandon sa jikinsa,idonta ya sauka akan abunsa(πŸ™ˆπŸ™ŠπŸ˜³)

Cikin sauri tazaro idonta waje,jikinta yadauki karkarwa gaba daya,Shima Captain Aryan da baiji budewar qofar ba sai ganinta yayi cikin sauri ya zaro idonsa waje(😳)

Lokaci daya ya runtse idonsa,kuma ya gagara maida wandon,meyasa yau yake kunya ta kansa ne awajan Mawahib?

numfashin tane yake neman daukewa zata sume masa a toilet din,akaf tarihin rayuwar ta bata ta6a ganin wannan abun ba,abun ma na manya, manyan ma ingarman namiji jajirtacce kamar Yaya Captain wanda kana gani kasan nashi bana wasa bane(πŸ™ˆ)

Ganin zata fadi a toilet din yayi sauri ya maida gajeren wandon sa sannan yariqeta ta tsaya da qafafunta, saide daga gani bata hayyacinta,gaba daya gumi ya jiqa mata fuska, tanajinta a tsaye, tayi sauri tabude qofar tafice aguje(πŸ˜‚)

Captain Aryan yabita da kallon mamaki,yaja qofar ya rufe yadora hannunsa akan goshinsa dayan hannun Kuma yariqe qugunsa dashi,cikin ransa yace"yasalam"

Yanzu shikkenan yarinyar nan taga girmansa?
irin wannan abun kunyar yana faruwa tayaya ne zai Iya kallon idonta harya fada mata cewa yana sonta?
gaba daya tasake tsorata dashi duk saboda ganin wannan abun to ranar daya batashi a hannunta yaya zatayi Kenan?

Kansa ya girgiza kawai,yadauro alwala sannan yafuto daga toilet din yana sauke hannun rigarsa qasa fuskarsa kamar Koda yaushe tana nan a daure,kallon cikin falon yayi anan yaga Mawahib tacire dan kwalin kanta tana firfita dashi duk da esin dayake aiki a cikin falon,kansa ya girgiza yaqarasa ficewa daga falon,baisan lokacin daya saki murmushi ba,duk me yayi zafi haka?
kode ta manta ba'a gidansu suke ba?


ahaka Nusaiba tadawo ta sameta bayan tagama ajiye girkin data musu,tace"Amarya zafi kike jine?"

Cikin sauri tadaga kanta sannan tayi wata irin dariyar yaqe tace"eh wallahi"

Nusaiba ta dauki mufid tace"to taso muje dakina saikiyi sallah kafin su dawo muci abinci"

Babu musu tabita dakin nata, domin kuwa bazata Iya sake shiga wannan toilet din na falo ba,gani zatayi kamar zata sake ganin abun Yaya Captain (πŸ™ˆ)

Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kankiπŸ’ƒπŸΌ


Suna shiga dakin Nusaiba tajata gefen gado suka zauna, tatashi ta dauko mata wani magani sannan tadawo kusa da'ita ta zauna tabata maganin tace"nasan idan sundawo ba lalle su barmu musake ba,kiyi amfani da wannan maganin nasan zakiji dadinsa,tunda yanzu de nasan Captain ya maidake yar gari,kidinga sakawa a yogurt kinasha, zaisa jikinki yayi fresh sosai,amma kuma saikin sake daurewa,idan kuka hadu da oga ba sauqi, duk da nasan cewa matan sojoji muna qoqari,suna nuna mana qarfi kamar sun manta cewa mudin ba sojoji bane"

Atare suka saka dariya saide ita Mawahib dariyar yaqe take,gaba daya bata cikin nutsuwar ta,Nusaiba tace"shiga kiyo alwalar to,bari in Shimfida miki darduma"

Mawahib tace"to nagode"
ta ajiye maganin kusada agogon ta, Sannan tashige toilet, tana shiga ta jingina da jikin qofar toilet din, gumi yana sake futo mata a goshinta,lumshe idonta tayi amma wannan abun na Yaya Captain take gani, cikin sauri tabude idonta, maganar Nusaiba tadawo mata cikin ranta,idan ta fahimceta maganin mata tabata,kenan dama Mamy ma maganin mata take aiko mata dashi Kenan?
Shine tadage tuquru tanasha jitake abun arziqi ne?
wato kowa burinsa tasha maganin mata Yaya Captain yaji dadi kowa sonsa yake babu wanda zai lura da cewa shiba sonta yakeba, ita ba sonsa take ba,ajiyar zuciya tasaki tafara zuba ruwa a fuskarsa harta samu nutsuwar ta tadawo, sannan tayi tsarki ta daura alwala tafuto tatada kabbarar sallah.

falon suka dawo suka zauna har lokacin su Captain basu dawo ba, bata daura dankwalin taba sai mayafin data yafa har kanta, mufid yana hannunta tana wasa dashi Sai qyalqyala dariya suke,tana son yara kasancewar gidansu basuda qananun yara,duk da tana tuna abinda yafaru a tsakanin su da Yaya Captain hakan bai hana ta sake suna wasa da Yaron ba,adede lokacin suka dawo daga masallaci, hannunsa yana zube cikin aljihun wandon sa, fuskarsa kamar kullum tana daure,tun daga bakin qofar falon yazuba musu ido itada yaron yana kallonsu,sun birgeshi sosai kamar ya dauketa itada yaron sutafi gidansu ko zai samu yadinga ganin wannan kyakykywar dariyar tata kullum(πŸ™ˆ)

Har suka zauna a kujera Mawahib bata dago kanta ta Kalle su ba,tanata wasanta da mufid,Nusaiba data gama zuba musu abinci ta kalleta tace"Mawahib kinason yara,kema zaki haifi naki,may be ma naki Yaron yafi mufid kyau da fari tunda mijinki fari ne kema haka, kokuma ki haifo mana 'yanbiyu, tunda shima 'yanbiyu ne"

Captain Aryan daya faracin abinci ya saci kallonta,saiyaga tayiwa mufid kiss a goshi sannan tace"banason farin yaro"

Wani irin murmushin gefen baki yayi,batare da kowa yasani ba,matarda taga abu duk ta rikice tana tsoro jikinta yana rawa itace hartake da za6i akan yaron dazata haifa, a wannan tsoron nata tayaya ma zata saki jiki harta samu yaron? .

Captain Habib yayi dariya yace"to saide in dangi dan naku zai iyo,amma iyayensa de duka gakunan farare ne"

Murmushi tayi dan kadan bata sake cewa komai ba,har suka gama cin abincin,basu sake zaman awa dayaba,Captain yace zasu wuce,badan sun soba haka suka musu rakiya har Mota, Nusaiba Sai rada take yiwa Mawahib akan kartayi wasa da wannan maganin,daga nan sukai sallama maigadi yabude musu get suka fita.


tunda suka dauki hanya babu wanda yace da dan'uwan sa uffan, Mawahib gaba daya hankalin ta tamaida kan window tana kallon yanayin garin,ahankali yajuyo ya kalleta yaga kokadan taqi kallon inda yake,dan qaramin murmushi yasaki baice da'ita komai ba,suna zuwa gida tabude motar tafuce tanufi gida sai sauri take kamar zata tashi sama, kallonta yayi yasaki wani irin numfashi tareda zuba hannunsa cikin aljihun wandon sa yabi bayanta ahankali.

har zuwa dare Mawahib bata yarda tahadu da Captain ba,shima bai takura mata ba ya qyaleta,saide har zuwa dare yana tunani akan matsalar haihuwar sa,idan yatuna zuwa gidan Captain Habib dasuka yi,saiya dinga ganinta a'idon zuciyarsa itada wannan yaron,bai ta6a jin yanason haihuwa ba sai yau din dayaga yaron yamata kyau,bai ta6a jin ciwon rashin lafiyar sa ta tsinkakken maniyi ba sai yau,yaga alama tabbas tanason yara, yakamata ace yabata nata Babyn itama saita dinga wasa dashi, bai fargaba saida yakai kusan qarfe biyu nadare yana tunani, ajiyar zuciya yasaki yatashi yawuce toilet yayi alwala yazo yafara nafilfili, yadade yana Addu'ah yana roqon Allah yakarkato masa hankalin matarsa kansa,Allah yabasu zaman lafiya da zuri'ah tagari,Allah ya daidai ta tsakanin mahaifiyar sa dakuma matarsa, Allah yasa koba yanzu ba, watarana mahaifiyar sa taso matarsa kamar yanda take sonsa,saida yagama shafa Addu'ah sannan sannan yadauki wayarsa yasake turawa Hajiya kilishi saqon ban haquri da neman yafiya, sannan yayi addu'ar bacci ya kwanta.

Washegari sassafe yayi wanka yafice yabar gidan,kai tsaye Maitama general hospital yaje,bayan yayi duk abinda yadace yasamu ganin doctor,saida suka sake yimasa wasu gwaje gwajen, sannan likitan yayi masa rubuce rubuce akan katin sa yabashi katin sannan yace"kanemi wannan magungunan yanzu yanzu,sannan karka yi wasa da shansu,inde kana shansu bisa qa'ida insha Allah cikin qanqanin lokaci sperm din zai koma daidai kamar yanda yake ada,but karage cin abu me maiqo, sannan dazaran kafara amfani da maganin saika sanar dani yaya kake ganin yanayin sperm din, idan da yiyuwar asauya magani sai asauya ma wani"

Cikin gamsuwa Captain Aryan yabashi hannu suka sake gaisawa, sannan sukai exchange din number,yafuto daga office din,kai tsaye magungunan yaje ya siya sannan ya futo daga asbitin yabude motarsa ya ajiye maganin,shima yashiga yaja motar yanufi gida.


50/50,Ali yaga Ali πŸ˜‚πŸ™ˆ
(Captain de ya lalla6o neman magani dakansa πŸ˜‚πŸ€£)




Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqadπŸ‘ŒπŸ»




Amnah El Yaqoub ✍🏻
[7/13, 5:41 AM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB

Banji dadin yanda wasunku suke fitar min da littafi naba, ada har Ina murna Ina cewa Allah yahadani da fan's din MAWAHIB yan amanah,asheni bahaka bane nice nake yaudaran kaina,wasu writer's din idan suna novel har sha'awa suke bani saboda bazaka ta6a ganin littafin su yana yawo ba,amma ni bansan meyasa akemin hakaba, littafin nan na kudi ne,kudi kukasa kuka siya, meyasa bazakubar duk wanda yakeso Shima yasiya da kansa ba? kusa aranku idan kune kuka hana kanku bacci, kuka hana kanku sukuni,domin ganin kun farantawa masoyan ku rai kawai sai kuka ga littafin ku yana yawo a group zakuji dadi?
nasan wasu daga cikinku sunsan yanda typing yake,yanda typing yake da wahala idan Marubuciya tace Allah ya'isah billahillazi sai Allah yasaka mata, kullum posting biyu nakeyi saboda kada kudinga jira muyi muyi mugama kowa hankalinsa ya kwanta amma jiya jiya Ina posting cikin mintuna qalilan sai gashi Har kun fitar min dashi, group fa ba mutum dayane aciki ba, wani group dinma yatara sama da mutum 600 menene ribarki idan kin fitar dashi ne? Bafa komai zasu miki ba watama saide tace miki 't' wato tnx, tun farko saida nace idan kinsan cewa zaki sai littafi nane danki dinga fitar min dashi to nahadaki da girman Allah karki siya, bana buqatar kudin ki, ni aganina ko 100 ce dani gara in fadawa mutum inaso, idan ya siyar min shikkenan in karanta cikin kwanciyar hankali yafi ace anbarni da Allah, masu cewa Wai idan ba'a share nasa tayaya ne wasu zasu gani su siya Toni nagode da wannan share din, Iya free page din danayi posting Wanda suka gani suka siya sun Isa, Allah yayi masa albarka, ko a addinin musulunci ciniki babu dole, idan kin siya Mawahib ne danki fitar min dashi kiyi left, zan miki transfer din kudin ki πŸ™πŸ»
[7/13, 5:41 AM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB


Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqadπŸ‘ŒπŸ»






yana komawa gida ya ajiye ledar aqasan carpet din falo ya kwanta akan doguwar kujera yakira wayar Ashraf.

Alokacin suna zaune afalonsu yadora Nabiha akan cinyarsa hannunsa yana cikin rigarta yana shafa cikinta wanda yafara dan tasawa kad'an.
Daukan wayar yayi, daga 6angaren Captain yafara magana qasa qasa kamar yanda yasaba yace"Ash naje naga doctor yanzu"

Ashraf yayi murmushi,yadora hancinsa akan qirjin Nabiha yana goga mata dogon hancinsa irinna Aryan sannan yace"kayarda da magana ta kenan,yanzu za'a fara fafatawa"

Idonsa ya lumshe sannan ya budesu a hankali yace"bahaka bane Ash...,kawai naga tana son Baby ne"

Ashraf yayi murmushi yace"kafada mata kuwa?"

Cikin sauri yace"nakasa Ashraf,nikaina kunyar kaina nakeji,bansan Yaya zan tunkareta da maganar ba"

Ashraf ya lumshe idonsa yace"meyake damunka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login