Showing 93001 words to 96000 words out of 110331 words

Chapter 32 - MAWAHIB COMPLT HAUSA NOVEL

13 Sep 2024

19701

sauya ba,yayi tunanin zata masa shagwa6a kokuma mita tagaji, amma abun mamaki saiyaji shiru (πŸ™Š)

Washegari tatashi babu ciwon komai,kai tsaye kitchen tawuce tayi musu tuwo,Captain ya shirya ya futo zaiyi breakfast yazauna yaga tafara zuba musu tuwo, ya kalleta yace"yau tuwo muka samu?"

Tace"naji Ina sha'awar sane"

Kansa ya gyada mata yaci tuwon daidai misali,yayinda Mawahib ta zauna tafaraci kamar ba gobe, kallonta yayi ya tattara duka nutsuwar sa akan ta yace"dama kinason tuwo haka amma bakya yi?"

Cikin sauri ta kalleshi tace"ni wallahi banaso,shiyasa ma banta6a yiba, yanzun nede naji inason sa, may be danna dade banci bane"

Ajiyar zuciya ya sauke tace"eh may be hakanne"
Ya kalli agogon hannunsa yace"zan fita, zuwa yamma zan dawo,akwai abinda kikeso?"

"A a, saika dawo"

Bayan yafita sosai taci tuwon ta,ta dauko lemo me gas tasha sosai, ta kwanta afalon tana bacci cikin jin dadi,bata farkaba sai la'asar, cikin sauri tatashi ta kalli Agogo taga irin dadewar datayi tana bacci, afili tace"subhanallah,wanne irin bacci ne wannan?"

Wayarta ta kalla taga yakirata har sau hudu,Nabiha tamata kira sau biyu,Mamy sau daya,cikin sauri tatashi tayi sallar azahar da la'asar, sannna ta wuce kitchen tasake dora musu tuwon semo miyar ku6ewa tasaka Jan naman Rago acikin miyar sosai.

Captain baidawo gidan ba sai magrib,alokacin tagama komai tana shirin kiransu Mamy sai gashi yashigo,tana ganinsa tatafi da gudu ta rungume shi,cikin damuwa yace"Ina kikabar wayarki inata kira?"

"bacci ne ya daukeni wallahi,Naga harda kiran Mamy da Nabiha, suma yanzu zan kirasu"

daukar ta yayi cak suka qarasa kujera tana cikin jikinsa yace"Nabiha ce tahaihu,tasamu Baby boy,nasan shine abinda zasu fada miki,nima shina kira in sanar dake"

Cikin sauri ta kalleshi fuskarta cikeda farinciki tace"dan Allah Yaya Captain?"

Cikin sauri yadora hannunsa akan lips dinta yace"banason sunan nan,daga yau nayi cancel dinsa, asauya min wani"

Murmushi tayi tashige cikin jikinsa,tasake rungume shi,sannan tafara kiran Nabiha,tana dauka cikin farinciki tace"Nabiha sannu"

Nabiha tace"Mawahib Ina kikabar wayar inata kiranki, Baby Aryan yana Neman second Mom dinsa"

Mawahib tace"wallahi Ina bacci Nabiha,yajikin naki? duk kuna lafiya?"

Cikin farinciki tace" lafiyar mu kalau, kinganni agida,Ina dakin Mamy itace ta kar6i haihuwar tamin komai"

Cikin farinciki tace"to Allah yaraya,kice inyi shirin zuwa Inga Sabon mijina, ashe sunan sa za'a saka"

Nabiha tayi murmushi tace"Sweet yace shi sunan Yaya Captain zaisaka,dazu yagama cewa Mamy wai shima soja zai zama kamar Yaya Captain"

Mawahib tayi dariya tace"kice nazama matar soja maman soja"

Nabiha tace"kuma surukar soja insha Allah"

Dariya sukayi dukansu sannan tabawa Mamy wayar suka gaisa,daga nan sama suka wuce ta taimaka masa yayi wanka, sannan suka sauko qasa zasuci abinci,yana sauya Channel tana zuba masa abincin, yajuyo yaga yanzun made tuwon tasake yi,ya kalleta baice komai ba suka faraci, tun zubin farko yace ya qoshi,Mawahib kuwa saida tasake zuba wani.

Washegari dasafe yana zaune a dining ita kuma tana tsaye zata zuba masa abinci,yaga tafara zuba musu tuwo(πŸ™†πŸ»β€β™€οΈ)

Saiya ajiye wayarsa agefe yayi tagumi hannu bibbiyu yana kallonta, tagama zubawa ta kalleshi tace"yanaga kayi tagumi?"

Cikin sanyin jiki yace"yauma tuwon muka samu?"
kallon shagwa6a tayi masa tafara bubbuga qafafunta aqasa zata saki kuka, cikin sauri yace"a a, ya'isa haka shikkenan,zoki zauna, zanci"

Zama tayi, babu musu yafara cin tuwon yace"yanzu honey mundawo rayuwar cin tuwo kenan?,danayi magana kifara kuka?"

Bakinta taturo gaba tace" toni shinake so"
sai hawaye, yana ganin hawaye a'idon ta yace"yaisa,shikkenan to kidaina kuka,taso nabaki tuwon dakaina"

qin tashi tayi daga inda take,sai shine yatashi ya daukota ya d'orata akan cinyarsa, sannna yadebo tuwon da spoon yace"bude bakin nabaki"

Wani irin hawaye ne yasake zubo mata tace"ni bazan ciba"

Yace"meyasa?"

Cikin shagwa6a tace"ni lemo zansha me gas,kuma duka na shanye na kitchen din yau babu wanda zansha"

Idonsa ya lumshe sannan yabude yace"Honey banason kisaba dashan irin wannan lemukan,meyasa yau kike jin rigima ne?"

Kuka tasake saki tace"Allah nide shinake so nasha"

Tuwon daya debo a spoon ya ajiye sannan yakama fuskarta yariqe da hannunsa biyu, ya kalli yanda idonta yake tsiyayar da hawaye, ya sassauta murya yace"Honey...,meyake damunki ne?"

Kanta ta girgiza masa alamun babu komai.

cikin sigar lallashi yace"lemon kikeso kisha?"

Kanta tadaga masa da sauri.

Ahankali yace"inbaki nawa lemon zakisha?"

Cikin rashin fahimta tadaga masa kanta.

Yasaka hannu yagoge mata hawayen idonta,sannan ya sunkuyar da kansa qasa yadora lips dinsa akan nata,sannan yazura harshan sa cikin nata, cikin sauri takama tafara tsotsa,atare suka saki wani irin numfashi, yayinda Mawahib takejin wani irin dadi ta lumshe idonta, aka nemi kuka aka rasa.

Basu Iya kai kansu dakiba, anan kujerar dining din akayi komai aka gama,Captain yaji tasake yin wani irin dadi fiyeda jiya,hakan yasa ya kalleta yaga har lokacin idonta a lumshe, yayi kokari yatashi ya dauketa suka wuce dakinsa,saida yasake yin wani akaro na biyu, sannan sukai wanka suka sauko qasa,bai koma dining dinba saida yafita ya lodo mata lemuka masu gas, sannan yadawo gidan sukaci tuwon tare.


Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal

sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kankiπŸ’ƒπŸΌ



tun Captain yana complain akan tuwo harya dawo yadaina,saide yarasa gane kanta,kullum tuwo da lemo megas abun har tsoro yake bashi,saide inya gaji dacin tuwon yasha lemo ko madara da biscuit,amma inde Mawahib ce zata musu girki to tuwo ne, kuma yayi magana tafara yimasa kuka,abinda zai mata tayi shiru kuwa shine yajata a jikinsa ya jiyar da'ita dadi kamar yanda yasaba mata,saide wani lokacin yana mamakin yanda bataqin abun kokadan, ko zaiyi yakai sau biyar babu abinda zata ce, qarshe ma itace me taimaka masa,hakan yasa ya kwantar dakai yake kwasar dadinsa.

Cikin lokaci qanqani yaga tasake hada wata uwar qiba,to amma ganin yanda take cin tuwo kullum babu qaqqautawa hakan yasa yayi tunanin may be tuwon ne yake sata take hada wannan qibar.

Ranar sunan Nabiha shine kawai yaje, bai barta tajeba,agida akai taron suna inda yaro yaci sunan Aryan.
A part din Mamy sukaci abinci shida Ashraf,sosai yazage yake cin abincin abun har mamaki yabawa Ashraf,shikuma Captain Aryan yasan cewa idan beci abincin bama idan yakoma yasan cewa tuwo ne, shiyasa yaci abincin sa sosai.

Mejego tayi kyau sosai tashiga tafita yanda ya kamata,anyi musu pictures kamar ba gobe,Hajiya kilishi takafa ta tsare yaro yana hannunta sai nan nan take dashi,Nabiha tasan cewa kawai haifar lil Aryan tayi, amma raino da wankan sa da kula dashi duk suna hannun Mamy da Momy kilishi, basu bar Mama Sadiya tamata komai ba.


Sai dare Captain Aryan yakoma gida tareda tarin kayaiyakin suna daya kawo mata,alokacin tana zaune afalo ta'idar da sallar isha'i kenan tana azkar,tana juyo qamshin turaren sa ta juya ta kalleshi tatashi da gudu tatafi zata rungume shi,rigar jikinta ya kalla wadda tayi mata kyau sosai anan yagane rigar daya siya mata a boutique ce yau tayi masa ado da'ita, cikin jin dadi yabude mata hannayen sa,saide kafin ta qarasa jiri ya debeta tazube awajan.

Cikin sauri yasaki ledar hannunsa yadauketa yasaka ta a jikinsa yafara tatta6a fuskarta yace"Honey...,Honey"

Yaji shiru bata amsa ba kuma fuskarta a rufe, cikin tashin hankali yasake ta6a fuskarta yace"Honey bude idonki"
nanma yaji shiru, cikin tsananin damuwa ya dauketa cak, ya futo yasakata a mota sannan yanufi asbiti cikin wani irin gudu.





(ga posting din safe Nan ayimin afwa yauba na yamma zan dan huta, nagode πŸ™πŸ»)




Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki





Amnah El Yaqoub✍🏻[7/18, 10:14 AM] AMINA KABIR CAPS: MAWAHIB


Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034

Idan kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki



Asbitin dayake ganin likita nan yakaita,wata qwararriyar likita ta kar6eta, bayan taimakon gaggawa dasuka bata ta farfado,likitan ta dauki jininta da fitsarinta tatafi lab dashi.

Captain dake zaune agefe yakama hannunta yariqe yace"bakyajin komai ko?"

Kanta tagyada masa tace"banajin komai,dazun ma jiri kawai naji ya daukeni, sai dan zazza6i da nakeji"

Hannun nata yayi kissing yace"sorry..., zakiji sauqi kinji?"
Kanta tagyada masa alamun amsawa
Sannan ya sunkuya yasake kissing goshinta, yafara shafa kanta ahankali.

Likitan ce tashigo dakin tareda wani babban doctor, Captain Aryan yana ganinsa yatashi yabashi hannu suka gaisa, likitan ta kalleshi cikin farinciki tace"congratulation Captain,matarka tana daukeda juna biyu"

Mawahib dake kwance ta zaro idonta waje, cikin ranta tace ciki?

Cikin tsananin farinciki ya kalli doctor bakinsa a bude.
Doctor yayi murmushi yasake bashi hannu yace"masha Allah magani yayi kyau,Congratulation"

Cikin sauri ya girgiza kansa,wani irin hawaye yazubo daga idonsa,suna ganin haka suka fice daga dakin.
Juyowa yayi ya kalleta sannan yayi sauri ya goge hawayen idonsa ya zauna agefen gadon yadora bakinsa akan lips dinta yasakar mata kiss,tanajin yanda hawayen sa yake d'iga akan fatar idonta, ahankali tadora hannayen ta duka biyun a kansa tafara shafa sumar kansa, cikin sigar lallashi tace"yaya Capt..."

Cikin sauri ya rufe mata baki danashi yafara kissing dinta cikin nutsuwa,babu musu ta tafara maida masa martani,saida suka dauki lokaci me tsawo suna kissing junansu, sannan yazare bakinsa daga nata yace"nagode Honey,bansan da wacce Kalma zanyi amfani wajan gode miki ba, kingama min komai arayuwa,kinbani Kanki,rayuwarki,kulawar ki,bansan dame zan saka miki ba, kin zauna tare dani duk da kinsan cewa ba lalle ne kisamu Baby dani ba"
yafadi haka yana sake zubar da hawaye.

Cikin sauri ta goge masa fuskarsa sannan tace"kadena fadar haka,kaifa dan'uwana ne, kuma mijina,koda bazaka ta6a haihuwa ba zan kasance atare dakai har abada"

Cikin sauri yadaga mata kansa, sannan yadauki wayarsa yakira Ashraf, yana dauka yace"Ash..."

Ashraf yace"meyafaru kake kuka?"

Cikin sauri yace"Mawahib she's pregnant..."

Cikin tsananin murya Ashraf ya kalli Momy kilishi datake yiwa lil Aryan wanka yace"Momy Mawahib tasamu ciki"

Hajiya kilishi ta ajiye lil Aryan tasaki wata irin gud'a,tafuto compound din gidan tana fadin"Alhamdulillah....,Allah yabawa Babana lafiya"

Mamy da Mama Sadiya dasuke gyara kitchen saboda aikin suna da'aka yi, su naji mama Sadiya tafuto da sauri sunata farinciki, Mamy tayi murmushi batace komai ba, tana cikin aikin taga saqon Captain yashigo yana fada mata Mawahib tasamu ciki, wani murmushin tasake yi ta girgiza kanta tace"Allah ya sauketa lafiya"

tafuto daga kitchen din bayan ta qarasa aikin datake,anan ta tarar harda su Alqali a tsaye a compound din kowa yana maimaita magana daya.

Wuce su tazo yi Hajiya kilishi tace"Maryam dannaki fa babu zaman lafiya yakusa zama uba"

Mamy tayi murmushi tace"yaturomin text ya fadamin Yaya,Allah yasauketa lafiya"

Hajiya kilishi tace"Amin ya Allah,ai sai yakawo ta gida idan tagama laulayin cikin saita koma"

Ta kalli Ashraf yace"kiramin shi"

Alqali yayi murmushi yace"dakin barsu ai kilishi,shima zai Iya kulawa da'ita"

Cikin sauri Hajiya kilishi tace "a a Alhaji,Nabiha ma abinda yasa bance akawo taba saboda akusa take, amma wannan idan wani abu yasameta kafin muje ai komai yagama lalacewa"

Ashraf yabata wayar bayan Aryan yadauka, cikin farinciki yace"Ash..."

Cikin sauri Hajiya kilishi tace"nice Aryan,kanajina ko? kadauko Mawahib kakawo ta gida idan tagama warkewa saiku koma"

Gabansa ne yafadi yace"Momy gida kuma?,amma Momy she's fine fa"
Ya qarasa maganar kamar zai fashe da kuka.

Hajiya kilishi tace"Aryan haquri fa zakayi,laulayin ciki ai sai mace yar'uwarta,idan tanason dan abun sha'awa na marmari anan duk zamuyi mata koba hakaba?"

Cikin damuwa yace"Momy tuwo tafi so sai lemo,anan ma tanayi"

"tana laulayin ciki tana girki,tana kula dakai bazai iyuba,kaji abinda nafada ma"
ta qarasa maganar tana kashe wayarta.

Dafe kansa yayi da hannunsa yana salati cikin ransa, tayaya zai Iya rayuwa babu Honey?


har suka dawo gida jikinsa yana sanyaye,kasancewar dare yayi hakan yasa bata lura da yanayin dayake ciki sosai ba,sai washegari data gama bacci ta sauko qasa,ta ganshi ya zauna yana tunani,cikin jikinsa ta shige babu musu yafara shafa gadon bayanta.

Cikin kulawa yace"Honey kin tashi?"

Kanta tadaga masa sannan tasaka hannunta tadora akan kumatunsa guda daya tace"Baby meyake damunka?"

Cikin damuwa ya kalleta"Momy ce tace saina kaiki gida"

"gida kuma?,"

Kansa yagyada mata,bakinta taturo gaba tace"Gaskiya nide Baby um um,to tayaya zan dinga bacci bayan bakanan?"(πŸ™ˆ)

tafadi maganar cikin 6oye abinda yake ranta, saboda tafi son koda yaushe yana cikin yiwa shukarsa bayi.
maganar tata ta bashi dariya hakan yasa yayi murmushi,sai yanzu yagane dalilin dayasa takesan kasancewa dashi a kowanne lokaci,idan kuwa hakane yaji dadin abinda cikin nan yasata,Babynsa na cikinta ya kyauta wa babansa,haka kuma sai yanzu ne yasan dalilin cin tuwon ta.
yariqe fuskarta yace"toya zamuyi?mekikeso ayi yanzu?"

Cikin shagwa6a ta kalleshi"nide gaskiya saide muzauna acan hardakai"

Cikin sauri yabude bakinsa sannan yasaka dariya yace"Honey? ashe kuwa za'a samu matsala,kinsan meyasa nake cemiki Honey?"

Cikin sauri ta girgiza masa kanta.
Yadora kansa a kunnanta yace"saboda you're so sweet"

Cikin sauri tarufe fuskarta cikin kunya.
yadago kanta yace"zan nemi excuse idan anbarni saimu tafi gaba daya ko?"

Cikin sauri ta daga masa kai cikeda murna tasake rungume shi.


tunda Hajiya kilishi tayi masa maganar zuwan Mawahib take zuba ido taga shiru bai kawo taba har tsawon sati daya,acikin sati dayan daya qara kuwa banda shagwa6a Mawahib babu abinda yake, kasancewar itama batason tafiyar hakan yasa yayi biris da maganar Momy Kilishi,kawai sha'anin su sukeyi,Koda yaushe yana jiyar da'ita dadin datake so, saide duk lokacin dazatasha fruit kokuma wani magani shima bashi take yanasha duk da baisan na menene ba, shi kansa bayason tafiyar ta saboda shi kadai yasan meyake ji ajikinta,jiyake kamar zai rabu dawani sashin jiki nasa.

Saida sukai kwana goma bayan maganar Hajiya kilishi sannan suka shirya suka taho gida,ranar da sukazo part dinta suka fara zuwa,abinci ne agabansu ta zuba musu sunaci,Captain Aryan de sosai yakecin abincin sa,Mawahib kuwa kad'an takeci kana gani kasan batason abincin.

Hajiya kilishi ta kalleta tace"meyasa bakyacin abincin ne Mawahib ko bakya so?"

Cikin sauri tace"Momy cheese nakeso"

Cikin sauri Captain Aryan ya juya ya kalleta,cikin ransa yace yau kuma?

Mamy ce tayi sallama tashigo falon dawowar ta Kenan daga wajan aiki,tana ganin Mawahib tayi turus ta kalli hajiya kilishi tace"yaya yanaganta kalau kamar bame laulayi ba?naga tahada uwar qiba"

Hajiya kilishi tace"irin laulayina takeyi ai,nima lokacin danake laulayin su Ashraf kalau nake,zanci abinci na inqoshi,saide za6e, banida aiki saide inta za6ar abubuwa Inaci na kwadayi,itama gashinan yanzu daga zuwansu tace cheese takeso"

Mamy tayi murmushi tace"to Allah yaraba lafiya,bari insa driver ya siyo mata"
tajuya tafita,bayan sungama cin abincin zama sukayi Captain Aryan yadauki wayarsa yatura mata saqo, tagani tayi murmushi itama tamasa replay.

Suna musayar saqo Mamy tadawo da nbabbar ledar cheese gaba dayanta,Mawahib taja ledar tabude, sannan ta dauko guda daya tafara ci.

Captain Aryan yace mata "danbani"

Hajiya kilishi tace"karki bashi,yanzu haka a Abujan ma komai qwace mata kake kanaci"
Kansa ya sosa yayi shiru.

Mamy tayi dariya yace"Haba Yaya,yana qwace mata abunta shine zatayi wannan qibar? gashinan tana nema takamoni jiki"

Ashraf ne yashigo falon cikin farinciki yabashi hannu suka tafa yace"Boy kun qaraso kenan"

Captain Aryan yace"munzo tun dazu,Ina kabar wayar taka Ina kiranka baka daukaba"

Qyafta masa ido yayi,sannan yace"banga kiranba"

Captain Aryan yayi murmushi yasan cewa yanzu haka yana tareda matarsa,kuma hakanne domin kuwa yanacan dakin Mawahib inda Nabiha take zaune kafin ta zubar da wanka.

Zama yayi yafaracin abincin da suka rage, Mawahib ta gaida shi ya amsa,ya kalli Captain Aryan yace"amma zaka dade ko?"

Cikin sauri yace"no,da daddare zan wuce,zanbi jirgin qarfe takwas,na tambayesu amma babu damar hakan, akwai ayyuka dayawa"

Fira sukaci gaba dayi cikin farinciki, sannan Mamy tatafi part dinta,yayinda Hajiya kilishi taketa kallon Mawahib yanda takecin cheese kamar ba gobe,tatuna lokacin datake dauke da cikin su Ashraf haka Alqali zai sata agaba ya dinga kallonta tana faman cin gyada,ko ridi,saide duk lokacin data tuno baya tana sake jinjina wa irin qoqarin da Alqali yayi mata alokacin, saboda cikin yazo mata da jaraba,kullum suna daki itada Alqali suna abu daya,dasafe kafin yatafi aiki saiya yi mata zai fita,haka za'a dinga kiransa a kotu ana sanar dashi masu kawo qarafa suna jira(πŸ™ˆ).

Tasaki ajiyar zuciya tana fatan ace Mawahib nata cikin baisa mata wannan jarabar ba,saida taci cheese kusan guda biyar, sannan ta goge bakinta,ta dauke cheese zatakai kitchen din Hajiya kilishi ta kalli Ashraf da Aryan tace"bazakuci cheesenf ba?"

Ashraf yayi murmushi yace"A a,ci abinki Mawahib"
Hajiya kilishi tace"Ashraf kam nasan dama bazaici ba, amma shi de wannan dayan zaici, bashi qwaya daya kikai kitchen ki ajiye kayan ki"

Dariya Mawahib tayi ta dauki qwaya daya jal tabawa Captain Aryan,ganin qwaya dayan tabashi yasa ya harareta.
tana ganin hararar dayake mata tafara qoqarin maida abunta cikin leda(πŸ˜‚)

yana ganin haka yayi sauri ya qwace,daga nan suka fita shida Ashraf.


Itama bayan tafuto daga kitchen din part din Mamy tawuce,tana zuwa tashige dakinta da sauri tadauki Babyn Nabiha kyakykywan yaro kamar mahaifinsa, kankana Nabiha take Sha itama tasaka hannu sunasha, tana daukar yaron photo da wayarta, daga nan fira ta 6alle aka fara bawa Mawahib labarin haihuwar,kasancewar taga Nabiha hakan yasa bataji kewar Yaya Captain sosai ba,sai dare wajan qarfe bakwai da rabi yazo yayi sallama da kowa sannan yawuce dakinsa yakirata,daukan lil Aryan tayi suka tafi Nabiha tana mata tsiya, tana zuwa dakin ya rungume su itada Babyn, sannan yafara shafa cikinta yace"yaushe nima zaki bani nawa?"

Cikin sauri tadora hannunta akan nasa hannun dayake cikinta tace"kwanan nan,zan haifo ma mekama dakai kamar lil Aryan"

Cikin sauri yace"no, nafison me kama dake"
yafadi haka yana kar6ar yaron daga hannunta, ya kwantar dashi akan gado sannan yadora goshinsa akan nata,yayinda hannunsa yake matsa hips dinta yace"zan tafi"

Kanta ta gyada masa tace"tosai yaushe?"

Cikin damuwa yace"duk lokacin dakikaji kinason ganina kimin waya kawai"

Cikin sanyin jiki tagyada masa kanta.

Hips dinta yasake shafawa cikin shaqewar murya yace"wannan abun meyasa kullum yake sake bajewa ne?"

Idonta ta lumshe tanajin dadin yanda yake mata,cikin shagwa6a tace"bakaine kasa yayi hakan ba,gashinan kasa Mamy tana cewa nakusa kamota"

Murmushi yayi yatura hannunsa cikin rigarta yaciro nashanunta guda daya yafara sha ahankali, cikin sauri tasake lumshe idonta ta riqe kansa tana shafawa,cikin jin dadi tadago kansa tace"Baby bakasha dayanba"(πŸ™ˆ)

Cikin wani irin sauri yasake ciro dayan shima yadora harshansa akai yanasha,lokaci daya tsaiwar tafara gagararsu.

Adede lokacin Ashraf yafara kiran wayarsa,cikin wani irin yanayi yacire bakinsa, ahankali tamaida su cikin rigarta, sannan ta dauko Aryan suka futo hannunsa cikin nata,saide yakasa cemata komai saboda yarasa meyake masa dadi, har mota tarakashi, sannan tadawo gida.


Da daddare tanajin yanda Nabiha da Babyn ta suke bacci cikin kwanciyar hankali, amma ita takasa baccin,sai juyi take tana tunanin mijinta, har aka kira sallar asuba idonta biyu, saida suka idar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login