Showing 48001 words to 51000 words out of 110331 words
ga madaidatan qirjinta Wanda babu brezia amma gasunan atsaye qyam,ya Kalli gashinta dayake da duhu sosai kamar na Mamy,nan take maganar Ashraf tafara dawo masa acikin ransa,(yarinyar tanada qira mai kyau)
tambayar kansa yafara meyasa yakeson yawan kallonta cikin kwanakin nan? meyasa yakejin sanyi acikin ransa duk lokacin daya jishi akusa da'ita?
Idonsa ya lumshe sannan ya motsa jan lips dinsa yanason yakira Sunanta tatashi amma yakasa,tunda yake da'ita bai ta6a Kiran sunan taba,daga ke,shikkenan saide Kuma yafadi maganar sa Kai tsaye batare daya Kira sunan nataba,yanzun mezai ce?
Ahankali yafara dukan kujerar sannan cikin murya qasa qasa yace"ke...,tashi"
Cikin baccinta taji kamar ana magana,saitayi juyi ta banqaro qirjinta tana so tajuya tagyara zamanta.
Cikin sauri ya kawar da kansa gefe,gabansa yafara faduwa yanajin yanayinsa yana son sauyawa.
Ahankali yafara kawo hannunsa jikinta,ya Runtse idonsa sannan yasaka dayan hannun ya dauketa cak yamiqe tsaye, Sai yajita shafal babu nauyi,cikin bacci tasake gyara kanta a faffadan qirjinsa tayi luf, yanda ta motsa kanta a qirjinsa hakan yasa gashinta data daure abaya ya kunce yazubo akan farin hannun Captain wanda yake cikeda gashi baqi,tsayawa yayi cak Yazuba mata ido yana kallonta,yasake gyara mata ruqon da yayi mata, garin gyaran ruqon hannunsa ya damqi hips dinta,lokaci daya yaji wani irin shock ya kamashi,ahankali cikin rashin kuzari yafara taka stairs din zuwa dakinta, da hannu daya ya riqeta, yasaka dayan hannun yabude dakin nata,wani irin qamshi mai dadi yadaki hancinsa,jin yariqeta da hannu daya saitaji kamar zata fadi hakan yasa tasaka duka hannunta tayi masa wata irin kyakykywar runguma (ππ»ββοΈ)
Lokaci daya Captain ya kar6i saqon,nan take suka zube akan gadon nata,rabin jikinsa yafada kanta,jan lips dinsa yasauka akan dan qaramin pink lips dinta,cikin shagwa6a tabude idonta tanaso tayi kuka.
ganin zata masa kuka yasa nan take ya rikice,cikin sauri yadagata,gaba daya ya dimauce banda jikinsa dayake wata irin mahaukaciyar rawa,cikin sauri yace"Sorry, sorry okay? sleep...."
Nan take Mawahib ta wartsake daga baccin datake,gabanta yayi wata irin faduwa,cikin sauri tayi qasa da kanta cikin wata irin matsananciyar kunya,takasa hada ido dashi.
Cikin sauri Shima Yajuya yafice yabar dakin zuwa nasa dakin.
Yana zuwa dakinsa yazauna akan gado tareda dafe kansa da hannunsa(π€¦π»ββοΈ)
meyasa tafarka? yasaka hannu yashafa lips dinsa, yanzu data ganshi tayaya zai Iya sake kallonta?.
Kwanciya yayi ko falon baisake komawa ba bare yadauko computer sa,daqyar yasamu bacci ya dauke shi sakamakon wata irin sha'awa data dameshi cikin dare,wadda tasa asubar fari yayi wanka sannan yagyara jikinsa yafita zuwa masallaci.
Bayan yadawo kawai wanka yashiga ya shirya, sannan yafice cikin sauri yabar gidan saboda kunyar hada ido dayake da'ita(π)
Mawahib kuwa jikinta tagama qarewa kallo taga de babu alamun wani abu ajikinta,sannan tasamu nutsuwa takoma ta kwanta, saide baccin gaba daya ta nemeshi ta rasa,anya ba sauya Yaya Captain akayi ba? shine yadauke ta da hannunsa?
mamaki yahanata bacci da wuri, hakanne yasa ta makara bata tashi da wuri ba,saida gari yayi haske sannan tayi sallah, bata sake gigin komawa bacci ba,tayi azkar sannan tafuto tafara gyara gidan kamar yanda tasaba,ganin har qarfe tara na safe bataji motsin Yaya Captain ba hakan yasa ta leqa ta window anan taga babu motarsa guda daya, hakan ya tabbatar mata da cewa yafita aiki ne.
Tunda abun Nan yafaru Captain yafara qauracewa Mawahib,baya yarda su hadu kwata kwata,duk yanda zuciyarsa takeson ganinta haka yake faman yakice tunanin aransa,yanaji idan baiyi nesa da'ita ba wataran zai Iya tafka abun kunya, bayan kuma bada ita ya tsara hakan ba,ya tsara cin amarcinsa ne bayan yasamu wadda yakeso, cikin kwanakin aiki yasaka agaba kawai,idan zai fita Sai yaji babu motsin ta sannan zaiyi sauri Yafuto.
Anata 6angaren kuwa hakan bai dameta ba,saima sabuwar rayuwa data budewa kanta tana cin abinda takeso, tana shan abinda takeso, sannan tasaka kayan datake so tayita yin kallo, aikinta kenan, kusan satinsu biyar suna wannan halin 6oyewa junan.
Kamar kullum yauma bayan tagama girkin rana,saide ta makara bata gama da wuri ba,Sai wajan qarfe hudu na yamma sannan tagama,David mai gadi ta zubawa sannan tafuto Sanye cikin abaya mai launin pink, tun zuwanta gidan bata cika saka Abaya ba saboda dama tafi sakawa ne idan zata fita, Kuma Abuja tunda tazo ko nan da can bata fita ba,dankwalin abayar ta yana akanta,sannan ta dauko abincin tafuto zuwa compound din gidan.
Captain Aryan da abokin aikinsa Captain Shu'aibu suna tsaye a can gefe wajan adana motocinsa, sun baje wata babbar takarda ta taswirar wani daji Wanda aka tura Captain Shu'aibu tareda wasu rukunun sojoji, Kuma shi Captain Shu'aibu shine Wanda zai jagorancesu zuwa dajin, Kuma baisan kan dajin ba, bai ta6a zuwaba, shikuma Captain Aryan yasan ciki da wajan dajin saboda yata6a zuwa can shekarun baya kuma sunyi nasara sosai ansamu abinda akeso, shine yabiyo Captain Aryan din har gidansa yana sake yimasa bayanin wasu abubuwan, Captain Aryan yazage yana zuba bayani yaji shiru Captain Shu'aibu baya magana, yana dago idonsa saiyaga gaba daya hankalin Captain Shu'aibu yanakan Mawahib data futo hannunta daukeda abincin David,tayi fresh da'ita kasancewar babu inda take fita,Mawahib kuwa kwata kwata batasan ma suna gidan ba, saboda bata Kalli inda suke bama.
Captain Aryan da yaji shiru Captain Shu'aibu baya responding nasa yadubeshi yace"Captain...."
Amma inaaaa Captain Shu'aibu yayi nisa, Captain Aryan yabi inda yake kallo da idonsa anan yayi tozali da'ita,gabansa yayi wata irin faduwa ganin tasake cika farinta yasake futowa,saiyaga tasake girma ma a'yan kwanakin nan da baya ganinta.
Ransa yayi wani irin baqiqqirin,Kishi ya kamashi, dama koda yaushe fuska a daure, kuma aka sake 6ata masa rai, yayi wani irin huci cikin tsawa yace"Captain..."
Sai a lokacin Captain Shu'aibu yajuyo da sauri ya Kalli taswirar gabansa cikin kame kame yace"na na...na'am, abokina cigaba da bayani"
Captain Aryan ya ajiye biron hannunsa cikin 6acin rai, sannan ya Kalli Mawahib cikin tsawa yace"ke,ajiye abun hannunki kikoma ciki, akwai rana"
Cikin sauri Mawahib tajuya gefen hannun hagunta,anan taga Yaya Captain da wani dukansu da kayan sojoji a jikinsu,ganin yakoma mata sak Yaya Captain dinta na'asali kuma bataga wani abu datayi ba dazai mata tsawa, hakan yasa ta6ata fuskarta tayi masa wani irin kallo, ko taku daya bata qaraba ta ajiye abincin anan inda take, sannan tajuya cikin sauri.
Captain Shu'aibu ya kalli Captain Aryan sannan yace"wacece wannan ne Captain?"
Cikin 6acin rai dakuma kishi daya rufe masa ido wanda shi karan kansa baisan da hakan ba, ya dubi Captain Shu'aibu yace"She's my wife...idan kagama kallon saika wuce"
Yana fadar haka yabar Captain Shu'aibu a tsaye awajan batare da ya qarasa masa bayanin ba, cikin sauri Captain Shu'aibu yabiyo shi yana kiransa amma Captain Aryan ko juyawa baiyi ya kalleshi ba.
Yana shigowa falonsu yafara dube dube yaga batanan, cikin masifa yabita sama, kai tsaye yatura dakinta yashiga, tana zaune agefen gado a tsorace,amma saita dake tadora qafarta daya kan daya tana girgiza qafa kamar gaske, tasan sarai yaga hararar data masa, kuma tasan zaizo gareta bazai raga mataba, kuma itama bazata juraba.
Dakin yatura yashigo, ya kalleta idonsa fal 6acin rai, sannan yafara kad'a yatsun hannunsa a fuskarta yatsun suka had'u suka bada wata qara d'as d'as, cikin fishi yace"idan kika kuskura,nasake ganin qafarki awaje,Sai ranki yayi mummunan 6aci,keko nanda kofar falo nasake ganin kinje,saina kakkarya qafafuwanki naturasu kano"
ganin yanda ransa ya6aci, hakan yasa tsoro ya kamata amma bata nuna masa ba, cikin 6acin rai itama ta kalleshi tace"toni menayi Yaya Captain?"
Idonsa ya zaro mata,ya sunkuyo da fuskarta daidai tasa sannan yaciro bindigar datake aljihun wandon sa yace"to qaramar marar kunya,idan kika sake nasake kafa miki doka kika tsallake toda wannan zanyi maganin ki"
Ya fadi haka yana nuna mata bindigar hannunsa.
Yana fadar haka yafuto daga dakin tareda rufowa, jikake qofar tabada wani irin qara baram!
Mawahib taja baya da sauri saboda tsoro,idonta yayi tsilli tsilli jikinta yafara rawa,taga alama yau a Captain dinsa yake,metayi to? ko wani ne yace masa tayi wani abu?, meyasa yake mata wannan fadan tokode allurar tasu ce ta motsa?, ahankali ta dafe kanta da hannunta wanda yafara yimata ciwo nan take,hawaye masu zafi suka sulalo daga cikin idanuwanta.
idan ba allurar suce ta motsa ba ya za'ai da yamma irin wannan zaice wai da rana?, qarfe hudu na yamma wacce irin rana,?wacce irin rayuwar aure take yine?
Zamanta tayi adaki bayan tagama shan kukan ko kofar daki bata futo ba,da daddare yana zaune afalo yana cin fruit ko inda abincin data dafa yake bai kalla ba,fruit din yakeci amma masifar Kishi yakeji aransa,sai karkada qafafunsa yake fuskar nan tasa kamar anyi masa albishir da mutuwa, har yakai shadaya nadare a zaune baiga futowar taba Kuma bai nemetaba, wayarsa ce tayi qara yana dubawa yaga Ashraf ne,bayan sungama gaisawa Captain Aryan yace"har yanzu fa Momy bata daukan wayata,Bansan Yaya zanyi ba"
Ashraf yace"kayi haquri insha Allah wataran zata sakko,nima Ina bata haquri,amma de ai lafiya kalau Mawahib din ko? Ina nufin babu wata matsala"
Ta6e bakinsa yayi yana jijjiga qafarsa daya alamun har yanzu da sauran 6acin rai aransa, yace"Ina zansani da matsala ko babu,tana dakinta Ina falo"
Ashraf ya lumshe idonsa yabude yace"Aryannnn...."
yaja sunan nasa, sannan yace"kadinga jan yarinyar nan a jikinka please, Kai kadai tasani fa agarin"
Cikin 6acin rai Captain yace"Ashraf Sokake in dinga goyata Ina zagaya gari da'ita? nafarko yarinyar nan ba tajin magana ta, Kuma batamin biyaiya,saboda ta rainani, idan Ina zaune bazatazo ta zauna ba,wayarta tafini muhinmanci"(π²π)
Ashraf yayi murmushi yace"to ai kasan yarinya ce,saika koyi lallashi"
Captain Aryan ya lumshe idonsa qit yakashe wayar,Ashraf zai sake bashi wata damuwar ne.
Har yagama zamansa bata futo falon ba,hakan ba qaramin sake kunnashi yayi ba,gaba daya haka ya kwanta baccin baiyi masa dadi ba.
Haly JASHERU venture's,munada kayayyaki masu kyau da inganchi ba algus da ha'inci, kayanmu daga Ethiopian ne, prdct dinmu muna Ethiopian magic hair oil, anti dandruff shampoo serum, bdy cream, hand cream, magungunan chuttuka da na mata masu inganchi da qara lfy ajikin dan
adam ga number kmr hk 07046665338 ko 07061664264 munada distributor ako Ina afadin kasarnan da ketare muna koya harkokin kasuwnchinmu ga masu bukata akan 5000 kacal
sannan munada tsuntsaye na kasashen waje tattabaru game bukata ko koya akwai riba kwarai aharkar mebuqata yasiya koya koya seyanemeni a number na kamar haka 07046665338 ko 07061664264, ku antayo ayi tafiyar daku,yar'uwa kikoyi sana'ah akan wannan farashi me sauqi kema ki kafa kankiππΌ
Washegari yagama shirin sa yafuto zai wuce office,yana zuwa falon yayi tunanin zaiganta amma ko alamar ta bai gani ba, ya kalli dining dinsu nanma yaga wayam babu abinci kodaya, haushi ya kamashi, wato saboda yamata fadane Kenan, tafison yabarta tana nunawa qartin maza jikinta,bazai dauki wannan sakarcin ba,idan tayi wasa falon ma hanata saukowa zaiyi gaba daya(π³ππ»ββοΈ)
Awajan aikin ma gaba daya saiya kasa sukuni, abu kadan saiya 6ata masa rai,idan ya tuno abinda yafaru agida saiya saki tsaki shi kadai, gaba daya sai tunani yahanashi ta6uka komai,cikin damuwa yabar wajan aikin nasu yadawo gida a lokacin qarfe biyu na rana,zuciyarsa sai azalzalarsa take, wani irin sauri yake yana fatan ace yaganta a falon, yana yaqara sowa falon, yaga bata nan, saiya tsaya yayi turus,yajuya ya Kalli ko'ina amma ko motsin ta babu,sama yahau, ya Kalli dakinta kamar zai shiga saiya fasa yashige nasa dakin,yawatsa ruwa yafuto cikin qananun kaya riga da wando yayi masifar kyau sosai, fita yayi yanemo abinci yadawo, zama yayi afalon yabude abincin yafara ci saide ko spoon biyu baiyi ba ya ajiye saboda kwata kwata abincin babu dadi,tariga ta 6atashi da daddadan girkinta,tunani yafara yarinyar nan kuwa lafiya?
Cikin sauri yatashi kai tsaye yanufi dakinta,ahankali yatura dakin yashiga, yana shiga ya hangota can qasan gado akan tiles ta lubga bargo akanta tana kuka sha6e-sha6e, gabansa ne yafadi cikin sauri yashigo dakin ya qarasa wajanta ya yaye bargon wani irin zafi yadakeshi,tun abayar jiyace ajikinta,nan take damuwa ta wanzu a fuskar sa,cikin sauri ya birkitota yace"lafiya? meyake damunki?"
Cikin kuka Mawahib tace"yaya Captain zanmutu...."
gabansa yasake faduwa Jin furucinta,ahankali yakai hannunsa jikinta kamar yana tsoron ta6ata,dagota yayi zaune saitayi sharaf tazube a faffad'an qirjinsa, hawayen datake yafara sauka a qirjinsa,hannunsa ne yafara karkarwa ahaka yasaka hannun a wuyanta yaji zafi rau,cikin damuwa yace"bakida lafiya?meyake damunki? ko zazza6i ne?" gaba daya ya rikice sai tambaya yake zuba mata, idonta ta runtse, hawaye yasake zubowa, batada bakin dazata masa bayani,kwata-kwata bata cikin hayyacinta,cikin tsananin azaba takama hannunsa dayake wuyanta,laushin da hannun nata yake dashi ne yasa yaji wani irin shock,Mawahib kuwa dabatasan halin dayake ciki ba taja hannun nasa Kai tsaye ta dora akan mararta(πππ³)
yanajin hannunsa awajan yakoma ya zauna jagwab aqasan tiles din,kallonta yayi da sauri kuma yakasa janye hannunsa daga wajan,cikin kuka tace"zan mutu,ka taimakeni"
Yanajin haka yadawo cikin nutsuwar sa,cikin rashin kuzari ya dauketa cak suka futo daga dakin,motarsa yasaka ta sannan ya zagaya yaja motar suka bar gidan cikin gudu Zuwa asbiti mafi kusa, suna zuwa aka kar6eta,dayake mata ne suka kar6eta tuni suka gano bakin zaren,taimakon gaggawa suka bata ta hanyar yimata allura sannan suka daura mata ruwa,saida ta samu bacci sannan yasamu ganin doctor,likitan ya kalleshi ganin suna yanayi yace"kaine yayanta ko?"
Cikin sauri yace"eh doctor,meyake damun tane,? na tsorata da rashin lafiyar,ban ta6a ganin tayi haka ba"
Doctor yayi murmushi,yace"karka damu bawani ciwo bane babba,ciwon mara ne wanda mata sukeyi a lokacin da zasuyi menstruation,idan tafarka zaku Iya tafiya,but akiyaye a dinga bata magani aduk lokacin da hakan yazo,"
Cikin gamsuwa yace"but doctor baza'a Iya yimata wani abuba wanda zaisa tadaina kwata kwata? banaso tasake shiga wannan halin"
ganin damuwa qarara a'idon Captain Aryan, hakan yasa doctor yayi tunanin kode saurayinta ne, kokuma sunada kusanci sosai shida marar lafiyar, cikin rashin damuwa yace"akwai sosai ma,idan tayi aure may be zata Iya dainawa idan tayi mu'amular aure da mijin ta"
Gaban Captain yafadi,cikin sauri yace"babu wata hanyar?"
Doc. Yace"gaskiya babu"
Captain Aryan yace"komin qanqantarta babu wata hanyar?"
Doctor yace"babu"
Cikin sauri yatashi daga kan kujerar yabashi hannu suka sake yin musabaha sannan ya nufi qofar zai fice,Doc. Ya kalleshi yace"yawwa idan kun koma gida ahada mata black tea tasha,sai abata magani"
Cikin sauri Captain ya amsa,sannan yafuto daga office din gaba daya jikinsa asanyaye,idan ya fahimci maganar likitan nan yana nufin fa sai sunyi sex shida yarinyar nan,idan hakane kuwa akwai matsala gagaruma,tayaya ma zai bari haka tafaru a tsakanin su? hakan bazata ta6a faruwa ba gara de ya tambayi wani likitan Koda wata Hanyar amma banda wannan hanyar, bazai iyaba,yana zuwa dakin yaga ruwan yaqare amma har yanzu tana bacci,zama yayi yazuba mata ido yana kallonta,fuskarta tayi fayau,karon farko dayaji tausayinta ya kamashi, yanzu haka zata zauna da wanna ciwon kenan?
Sun dade a asbitin tana bacci, sai dare suka dawo gida hannunsa daukeda magungunan ta,yaruqota tana tafiya a hankali saide kowa yaqi kallon idon kowa (π)
Kai tsaye dakinta yakai ta,tashiga toilet zatayi wanka shikuma yafice zuwa masallaci,suna idar wa bai tsayaba yadawo gida,Kai tsaye kitchen yashiga yafara dafa mata tea a karon farko arayuwarsa da yayiwa wata mace girki, bayan yagama tea din Yazuba a cup,yasaka mata suger sannan yanufo dakinta,yana shiga yaganta a kwance idonta a lumshe, tarufe jikinta gaba daya da bargo, qarasa wa yayi wajanta sannan ya zauna a bedside drower ya kalleta yace"ga tea kisha"
Ahankali ta bude idonta sannan tayaye bargon tagyara zama ta jingina da gadon,cikin sauri ya kawar da kansa gefe ganin shedaniyar rigar datake jikinta wadda yake ganin nipples dinta ta wajan rigar kamar zasu masa magana, hannunta ta kawo ta kar6i tea din,hannunsu yahadu dana juna, bata damu da hakan ba, ta kar6a sannan takai bakinta tasha, cikin sauri ta furzar dashi sannan tabashi cup din da sauri.
kar6a yayi ya kalleta sannan ya Kalli tea din yace"meyafaru?"
lips dinta ta goge ta nuna masa tea din, hawaye yazubo daga idonta,tasa hannu ta goge sannan tace"gishiri"
Ganin hawaye a'idonta ba qaramin rikicewa yayi ba, cikin sauri"gishiri?"
yakai tea bakinsa yayi sipping dan kadan yaji yacika uban gishiri a maimakon suger, runtse idonsa yayi cikin sauri yafice daga dakin, sai gashi yadawo da lemon kwali dawani cup din,yazauna abakin gadon sannan ya 6allo mata magungunan ta yabata, yazuba mata lemon Shima yabata, cikin kulawa yace"sorry,bansani bane"
Daqyar ta'iya hadiye maganin tana runtse idonta sannan tayi sauri tasake shan wani lemon abakinta, tasha lemon sosai kasancewar bataci komai ba,tana gama sha tafara maida numfashi dasauri dasauri, ba tasan lokacin da tadora kanta akafadar sa ta hannun hagu ba,ta lumshe idonta tana maida numfashi kadan kadan haryaji numfashinta yayi nauyi alamun takoma bacci,yanajin tafara bacci yatafi tunani, yanzu haka zata dinga fama kenan da wannan ciwon every month? wanne irin ciwo ne za'a ce maganinsa shine sex? ai dolene inde anyi bincike asamo maganinsa wanda shima zai samu yabata tasha tadaina yin wannan kukan,amma wanne likita zai sake tambaya, koya tambayi Anty Mamy?
But yace mata me?
Ajiyar zuciya yasaki sannan yagyara mata kwanciya kanta yadawo tsakiyar qirjinsa,ya Kalli agogon dake daure a farin hannunsa mai cikeda gashi,yaga qarfe goma da rabi,cikin ransa ya ayyana zuwa shadaya kafin nan tayi nisa a bacci saiya zame ya kwantar da'ita shikuma yatafi dakinsa.
haka ya zauna yayi shiru banda qaran esi babu abinda yakeji,dogon gashinta ya sakko ya rufe mata fuska,ahankali yasaka hannunsa ya janye mata gashin,yazubawa kyakykywar fuskarta ido yana kallonta,pink lips dinta yake kalla dan qarami yanajin kamar ya gwada tsotsa yaji yanda akeji,saide wata zuciyar tana gargadinsa,yana aikin kallon nata baisan lokacin da bacci yayi awun gaba dashi ba,mararta ce taji tadan tsikareta cikin alamun jin ciwo tadan yatsina fuskarta sannan tasaka hannuwanta duka biyun ta rungumeshi sosai,cikin baccin batareda yasani ba Shima yasake gyara mata kwanciya a jikinsa tareda rungume ta qam qam kamar wani zai qwace masa ita(π)
(asuba tagari Rukyn Aryan ππΌππΌππΌ)
Mawahib littafin kudi ne,duk me buqata naira 500 ne kacal ta wannan account din
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Kokuma katin MTN ta wannan number 08033300034
idona nahana bacci nacinye lokaci na narubutashi,bazanja Allah ya'isa ba,amma muddin kika karanta baki biyani haqqina ba nabarki keda mahaliccinki faqadππ»
Amnah El Yaqoubβπ»
[7/11, 9:36 AM] AMINA KABIR CAPS: *13&14*
wani irin bacci sukai wanda gaba dayansu basu ta6a bacci mai dadin wannan ba,tunda suka shige jikin juna babu wanda yasake motsa wa,baccinsu suke cikin kwanciyar hankali wanda yasa ko kiran sallar asuba basujiba,hannunsa yana jikinta, yayinda tashige jikinsa tayi luf kamar mage,Captain Aryan bai tashi farkawa ba sai qarfe shida da rabi nasafe(π²ππ»ββοΈ)
Ahankali yafara bude idonsa cikin jin dadin bacci,ganinta a jikinsa ga dogon gashinta duk yabazu a fuskarsa hakan yasa cikin sauri yaware idanuwan sa,gabansa yayi wata irin faduwa,shida yake jira minti talatin tayi kafin nan baccinta yayi nisa saiya