Showing 123001 words to 126000 words out of 134406 words
name Ohhhh Ohhhh!!" Sai yanzu taji kunyar fa蓷in sunansa da tayi tai 茩asa da idanunta cike da kunya tace "Am sorry, ban sakewa" tashi yay zaune tare da 蓷aga ta cak ko nauyinta baiji ya sauke ta saman cinyarsa kunya duk da kamata ta shiga 茩o茩arin rungomesa sbd ta 蓳oye jikinta, gaba 蓷aya ta shagala ta manta ba kaya jikinta naked take, matsawa yay Baya yana girgiza kansa tare dayi mata dry mai 茩ayatarwa wacce ta haddasa lomawar dimples 蓷insa tare da bayyanar teeths gave 蓷insa yace "Noo! Pls komai nawa ne, dake da cikin da komai na jikinki it's mine, koda wasa kada ki 蓳oyewa idona ganin komai a jikinki, now tell me wanne suna kika ban?" Wani iri take jinta sosai ta kejin idanunsa a 茩irjinta ajjiyar zcy ya sauke a hankali yace "Uhm" ya fa蓷a yana shafa 茩wantaccen beared 蓷insa mai kyau daya 茩ara tsayi bakinta ya shiga motsa wa cikin rawar murya da Kunya tace _"My hubby"_ lumshe idanunsa yay a hankali ya furta "No" turo baki tayi tace _"Excellency"_ nan ma yace "No" ganin yadda kallon jikinta kai tsaye ba shamaki yasa tai gaba tare da kwanciya jikinsa tana sa茩ale hannayenta a west 蓷insa tace "To fa蓷i me zance" cije baki yayi yace "A'a kawai sake wani" Shiru tayi tana tunani sai kuma tace _"Nurul hayat"_ rungome ta yay yace "Accepted i like it" tashi tsaye yay da ita a jikinsa yace "Lemme freshen up ki shirya kimin kwalliya, but ban son barba蓷e虏 蓷in nan just lipstick and perfume" towel ta 蓷auka ta sanya bata yarda yaga bayanta ba, shima bai shirya gani ba tace "To nima bana son Zahraaah 蓷in nan" yana yin waje yace "Ni ina so" yana fa蓷in haka yay waje haushi ya kamata wato ba takai matsayin bata special name ba, ya lalla蓳a yay mata wayoo shine zai gudu. Yana fita ya samu Granny zaune a saman danning table tana jin farfesun kaza wanda yaji kayan 茩amshi, bai ta蓳a jin kunyarta ba sai yau dan haka ya shiga sosa kai tare mazewa ya nufi part 蓷insa yana shiga Granny ta tashi harda gudu, part 蓷in Anut Amina ta nufa ta hanki tace "Ban baki labari ba, to wlh sai yanzu ya fito" dry Anut Amina tayi tace "Kema dai Granny shida matarsa" sakace baki tayi tace "To amma dai ai yaji kunyata fisabilillahi amma wlh ko a jikinsa, kai ashe haka Imamu yake? To wlh kakansa Balarabe yayo baya jin kunyar abinda yake so" Murmushi kawai Anut Amina tayi Granny tace "Nace anya ba korar Saudala za muyi ba? Tunda dai Mijinta kashe sa za ayi ita kuma meye namu da ita albarkacin Bareeq take ci" Jinjina kai Anut Amina tayi tace "A'a Granny ki barta Allah na sane da ita ai, ku raba zcyar da tasu da kuma zuwa wajan bokan da tayi ma ka蓷ai ya ishe ta" Granny tace "To basai dai yanzu taci kanta ba, ko dan Allah?" Anut Amina tace "haka ne kam" Mami na zaune ita da 茩awarta Fariha tace "Fariha komai ya lalace min gashi duk dukiya ta suna hannun Lubna" Fariha tace "Ya dai kamata ki gane Allah 蓷aya ne, kiyi hqr ki tsaya iya nan, gashi yanzu nida Abban Taufiq munyi dai-dai na 蓷auki duk shawarar da Anuty Ni'ima ta fa蓷a min, na samu kansa muna zaune cikin Aminci yanzu dana biye maki da yanzu kin halaka ni itama Lubnan ba son gsky take maki ba, yadda take bazawara haka take so ki zama Finally burinta ya cika" Shiru Mami tayi tace "Yanzu dai ki aramin dubu 蓷ari zani Sokoto Pls" Fariha tace "Wa Ni??? ALLAH yay min tsari tashi kibar min gida kada ki sani a halaka" baki Mami ta bu蓷e zatai mgn Fariha tai saurin fa蓷in "Dan Allah jeki Allah ya ganar dake" fita Mami tayi tare dayin gida ta 蓷auki niyyar zuwa wajan Lubna gobe.
Sheikh ne ya fito daga bathroom sanye da Maroon 蓷in jallabiya mai gajeran hannu tana da tsaga daga gaban wuyan rigar, ya 蓷ura farar hula wacce ake cewa tashi ka fiya naci irinta larabawa, tsayawa yay gaban mirror yana fesa parfume 蓷insa mai 茩amshi, turo 茦ofar tayi a hankali ta shigo babban hijab ne a jikinta har 茩asa, yana Kallonta yasan babu kayan arzi茩i a jikinta, Murmushi kawai yay yana tasbihi a ransa, 茩arasawa tayi ta amshi turaran ta 茩arasa fesa parfume.
Amsa yay ya ajjiye gefe guda, kafin yace "Bari naje Mosque ina son abinci mai kyau mara nauyi" jinjina kai tayi tana shafa 茩irjinsa tace "Alwala kayi ne?" Janye jikinsa yay yace "Uhm" hijab 蓷in jikinta ta cire wasu fitanannun 茩ananan kaya suka bayyana wando ne iya cinyarta sai half vest ko bra babu jikinta ta tufke gashinta ya sauka har bayyana, saurin rufe idanunsa yana jin yanayinsa na sauya juya yay zai fita tace "Ai sai na rama" zare ido yay yace "Ki rufan asiri kada ki warware alwalan nan" dry tayi tana 茩ara shafa hannunta a 茩irjinsa dake waje Numfashinsa ne ya tsaya yana jin tsigar jikinsa na tashi idanunsa a lumshe yasa hannu ya rungome ta tare da juyar da ita shi kuma ya jingina da jikin 茩ofar, bakinta dab da nashi tana 茩o茩arin ha蓷ewa a hankali ya mur蓷a handle 蓷in 茩ofar kafin ta sanya bakinta yay saurin janye jikinta tare da tura ta ciki ya fita da gudu yana kulleta a 蓷akin...
SIRRIN MU isn't free contact to subscribe 08119237616
NIMCYLUV 鉁嶐煆�
10/17/21, 10:25 PM - Mrym: Sheikh And Zahraaah
89-90
Dry Fannah tayi tace "Daka tsaya ai" ta fa蓷a tana lumshe idanunta tana jin yadda soyayyyar mijinta take Ratsa ko ina na jikinsa, Sheikh daban yake cikin maza, jikinta taja zuwa saman stool ta zauna cikin nutsuwa kuma ta 蓷ura Hannunta a cikinta tana jin yadda yake juyawa alamar yana cikin 茩oshin lafiya,ganin lokaci na shigewa ta mi茩e tare da nufar bathroom 蓷iinsa karo na farko kenan data shigar masa toilet banda 茩amshi babu abinda yake, 蓳angaren towel daban, haka ma na brush, da kayan gyaran kai ga mayukan shaving kala daban-daban, Murmushi kawai tayi domin ta gama yarda da waye Sheikh da kuma Abinda Ya keso, rigar jikinta ta zame ta rata ye saman hanger.
Warm water ta ha蓷a mai zafi ta zuba bath perfume _summer Fragrances_ a cikin ruwan.
Tana gama ha蓷awa ta 蓷auki shaving oil ta 茩ara gyara jikinta inda tasan Sheikh yafi so da 茩auna, then ta shiga cikin ruwan ta zauna sai da ya huce ta 茩ara ha蓷a wani kamarsa sai da tayi haka 3times, kafin ta ha蓷a na wanka da tayi mai kyau, lungu da sa茩o sai da wanke tass Sannan ta 蓷auki handrayer ta fara gyara kanta ya bushe then ta 蓷aura alwala.
Kallon yadda ta cika tai 蓳ul虏 茩irjinta ya 茩ara cika tamkar wacce ta fara shayarwa hakan ya tabbatar mata cewa cikinta yay girma, towel ta 蓷auka ta 蓷aura kana tai waje tare da sanya hijab 蓷in ta ta nufi part 蓷inta.
A Parlo ta samu Anut Amina da mai aiki suna jera dinner, kallo 蓷aya Anut Amina tai mata ta 蓷auke kai domin ta tabbatar yau Sheikh zai 茩ara angwancewa a karo na biyu! Mami da kallo kawai tabi Fannah har yanzu tana jin tsanarta, Mi茩ewa tayi tana jan tsaki itama Fannah ko Kallonta ba tayi ba, Granny kakka蓳e kayan jikinta tayi tana fa蓷in "To mutum ba sai dai yaci kansa ba fisabilillahi? Ai duniya ba aljanna bace a toh! Kowa zai girbe abinda ya shuka"
Bahaiyya ce tace "Anut Fannah ina son kimin lalle irin na kwanaki" da sauri Granny tace "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) a dangin wa? Kuna da hala茩a da ita ne? Kul na 茩ara ji ban da dai rashin kunya irin ta 蓷an yanzu Uwarki da gama jaa mata tsaki yanzu kuma Kice tai maki turami (lalle)?" Fannah tai Murmushi tace "Granny ki barta mana" wani kallo Granny tai mata tace "Matsa can mara kishin zuci, har yanzu Mijinki take son cutarwa ke kinan zaki gwaninta" Shiru Fannah tayi kafin Granny tai magana 茩amshin turarensa ya kawowa hancinta ziyara, a hankali ta 蓷ago kanta suka ha蓷a ido ya kashe mata ido 蓷aya da sauri ta juya tai 蓷akinta tana sakin murmushi kunya ta kamata domin ta gama bayarwa Granny da Anut Amina sun gani.
Yana gaba hannunsa ri茩e da casbawa sai Arjun dake bayansa Fareeq kuma na biye da su ya sama wani abin tausayi sai janye jikinsa yake, shi kansa ko inda Mami take baya zuwa yama janye jikinsa gaba 蓷aya daga gare ta.
Zama Sheikh yay a saman kujerar yana motsa bakinsa yana tasbihi a hankali Arjun ma zama yay, Fareeq kuma yaja jikinsa can gefe guda, Arjun yace "Buddy yau da safe kayan da mukai order sun 茩arasu, abin mmkin kuma kayan da aka ri茩e maka na shekara da shekaru yau securities 茩asar Cameron sun saki kayan, bayan binciken da sukai ya tabbatar wani yaywa company naka za茩on 茩asa ya sanya mana hudar iblis a cikin kaya, to yanzu Finally komai yay dai-dai"
ya fa蓷a yana ciro wani file daga cikin aljihunsa ya mi茩awa Sheikh, 茩in kar蓳a yay sai juyawa da yay ya kalli Fareeq.
Sanin ma'anar kallon yasa Fareeq 茩arasawa wajan ya nemi waje ya zauna, Arjun ya 蓷ura da fa蓷in
"a 蓷aya company naka na art mun samu ri蓳anyar riba fiye da yadda muke tunani"
kar蓳ar file 蓷in yay ya duba kana a hankali yana lumshe idanunsa wanda suke cike da kwa蓷ayin ganin matarsa ya mi茩awa Fareeq, kallonsa Fareeq ya kasa kar蓳a kawai sai ya sakar masa a cinyarsa, yana maida hankali kan Arjun a kasalance yace
"Uhm! Kamar nawa" Arjun yace "ribar da aka samu ta contract 蓷in zanan makarantar kwanan da akai, da kuma zanan masallacin da akai gaba 蓷aya sune 25.10m"
Anut Amina ta mi茩awa Sheikh coffee kana ta bawa Arjun sai Fareeq, kur蓳a yay ka蓷an ya ajjiye yace "Idan ka 蓷auke ribar boarding school, ta masallacin akai gidan marayo, ka 蓷auki rabi a ribar makarantar kai shagalin suna wa matarka"
baki Arjun ya saki kafin yace
"Buddy kasan me kake cewa? Wajan 10m nayi me dashi?"
Mi茩ewa Sheikh yay yana fa蓷in
"Idan ka ban ni nayi me dashi, Fareeq zai fara zuwa sabon company as manager na mallaka masa company baki 蓷aya"
da sauri Fareeq ya mi茩e bai san lokacin daya saki kuka yana nufar Sheikh ya rungome sa ba, bayansa kawai Sheikh ya bubbuga ba tare da yace komai ba, Granny tace
"Kai dai ka haifu wlh, Allah dai yay maka albarka ya baka zuri'a ta gari ya sauki matarka Lfy, toh! Wa kake dashi da zai maka wannan addu'ar ai sai ni 蓷in"
murmushi kawai yay yana shafa sajen fuskarsa sosai addu'ar Granny tai masa da蓷i ya shige part 蓷insa yana sakin wadataccen murmushi.
Arjun Mi茩ewa yay jiki ba 茩wari zcyarsa cike da mmki hali irin na Sheikh sam bai damu da Dukiyar da ake ta fa蓷a akanta ba, shiyasa a kullum Allah yake 茩ara sanya masa albarka a cikin kasuwancnsa, gashi dai a farko bai ta蓳a sanin a dadin 茩adarorin daya mallaka ba, amma a koda yaushe burinsa ya taimaki na 茩asa dashi, ya bawa addinin Musulunci gudunmawa.
Girma da 茩aunar Sheikh suka 茩ara yawa a zcyar Arjun, har bai san me zaiwa Sheikh ya wanda zai faranta masa ba, sai dai fatan cikawa da imani Allah kuma ya sada shi da Iyayensa cikin aminci.
Sheikh na shiga part 蓷insa ya zare jallabiyar jikinsa tare da shigewa bathroom ya sakarwa kansa shower a hankali ya shiga sauke ajjiyar zcy yana jin komai nasa na sauyawa, sai yanzu ne ya samu cikakkiyar nutsuwa amma hanyar yanzu akwai miki a zcyarsa wanda bazai ta蓳a goshewa ba sai sanda yaga Iyayensa idan yana da rabon ganin su.
Ware fararan idanunsa yay a cikin madubin bathroom 蓷in ya shiga 茩arewa kansa kallo a hankali ya furta _Sheikh Imam Deedat Balarabe_ ya fa蓷a yana 蓷an sakin murmushi.
Fareeq part 蓷in Mami ya nufa jin tana waya yasa yaja ya tsaya domin yaji mene zata fa蓷a
"Ok in sha Allah goben zanzo indai bu茩ata ta zata biya burina na sami abinda na keso kada na tashi a tutar babu"
Girgiza kai kawai yay jin 茩ara yasa ta juya tana kallonsa sai kuma ta kashe wayar tana fa蓷in "Fareeq ni kake gudu ko? Baka yarda da 茩addarar ba"
Kallonta yay kafin yace "Mami 茩addara fa kikace, 茩addara Allah ke kawowa bawansa amma ke da kanki kike 蓷urawa kanki masifar da zata iya fin 茩arfi ki nan gaba, na 蓷auka U can change amma naga alama You never changed ni nake wannan tunani, kowa yana son Allah ya bashi uwa ta gari amma ke banga alamar zaki zama uwa ta gari garemu ba, yanzu baki dubi Bahaiyya ita abinta da yafi muni ma and macace ita dole gori na rashin uba zai iya kawowa rayuwarta kutse musamman idan lokaci aurenta yazo, Mami wannan sam ba rayuwa bace daga yanzu baza ki sake gani ba"
Da sauri tace "Fareeq kada ka manta duk lalacewa ta ni mahaifiyarka ce, duk duniya babu wanda kake da shi sama dani wlh, ko yanzu na fa蓷i na mutu sai kafi kowa ba茩in ciki"
Fareeq yace "Wlh Yah Sheikh ya fi ke, kuma da ace zaki ci gaba da rayuwa a haka gwamma ki mutu na huta daki 茩are rayuwarki haka, Mami ki gane cewa hali fa na bin 蓷a ko jika ni dame kukeso naji ne, ban samu Uba na gari ba ban samu uwa ta gari ba, yanzu idan Allah ya jarabce ni da samun yara masu irin halinku nace me? Nace masu a wajan kakaninsu suka samu wannan mummunar halin? Wlh kun gama dani"
Yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin part 蓷in idanunsa cike da hawaye a corner ya samu Bahaiyya tana rera kuka, bai ce mata komai ba ya kama hannunta suka bar gidan baki 蓷aya ta nufi wani mall da ita.
Sai data gama turare jikinta da turaren AL'AJABU wanda yake ratsa lungu da sa茩o na jikin mace, kafin ta 蓷auki wani tarare wanda tunda tazo gidan ba tayi amfani da shi ba, shima na tsugune ta saka ya turare mata 茩asanta, kafin ta 蓷auki wani lotion mai 茩amshi ta shafa a saman farar fatar ta mai taushi da kuma santsi.
Tana gamawa ta 蓷auki matte liquid lipstick ta shafa saman la蓳蓳anta masu kauri da taushi, nan da nan suka 蓷auki haske da she茩i ya 蓷auki ba茩in kwalli ta zizara a idanunta sai Idanunta ha 茩ara haske yay fari 茩wayar idanunta ya 茩ara fitowa sosai, Murmushi tayi ganin yadda take wani 茩yalli.
Wasu 茩ananan kaya ta 蓷auka masu black and red colour ta sanya, sket ne mai tsaga ta gaba sai riga mai hannu 蓷aya, 蓷aya hannun kuma ya sauka a 茩irjinta, gashin kanta dai-dai tsakiyar kanta, sai jikinta ya samu nutsuwa bai matse ba, ya fito sarari domin rigar iya 茩irjinta ta tsaya, ta 蓷auki parfume different colors ya fesa a jikinta kafin ta 蓷auki babban hijab ta sanya a jikinta, wayarta yay 茩ara taga sunan _Nurul hayat_ na yawo tai picking a hankali taji ya sauke zcyarsa yana sakar mata lallausan murmushi kafin tace ya marai-raice fuska Murya can 茩asa yace.
"Amincin Allah ya tabbata ga Mrs Imam Deedat Balarabe"
Saurin zubewa tayi a wajan tana jin muryarsa na saukar mata da kasala, kamar ba zatai mgn sai kuma tace "Rayuwata" ware idanunsa yay sosai sai kuma yaja ya rufe sbd tunawa da His Fairy da yay, itace silar komai da faruwar komai shikam zai iya rayuwa da ita har gaban abada, amma yanzu zyrsa ta Zahraaansa domin ba'a mgnar wanda babu shi a Duniyar baki 蓷aya, 蓷an sauti ya sakar mata kafin yace "Ina son ganinki en mata" kwa蓳e fuska tayi tace "Aini na huce en mata yanzu kada ka mata soon am going to be come a mother" jinjina kai yay yace "Sure?" Tace "Ehmn" ta蓳e baki yay yace "Har duniya ta tashi en mata kike a idanun Imam, Ohhh yaaahh maza zo nan inji 蓷umin jikin Matata" mi茩ewa tayi tace "On mah way" yace "Anahh UHIBBIKI" ita kuma tace "Ina sonka Mijina" a hankali ya 蓷ura wayar a bakinsa ya bada sautin "Muuu'ahhhh" da sauri ta zare wayar sbd wani iri da jikinta yay shi kuma ya 蓷an saki Murmushi yana fa蓷in "Shy girl" ya fa蓷a yana ajjiye wayar yaci gaba da danna system 蓷insa.
Tijama na kwance cikin halin ciwon daya kamata ta kalli Tu蓳e tace "Ko yanzu na mutu nasan Airah zatai alfahari dani, Ubangiji na zai alfahari dani" Tu蓳e yace "Yake Kakata ba zaki ta蓳a mutuwa ki barni ba, daman na maki al'茩awarin kawo komai cikin sau茩i, kuma in sha Allah saura ka蓷an Iyayensa su zo garesa, Tana farin cikin ta tuzarta Imam, bata san cewa nice na shiga jikinta na tunzurata ta aikata hakan ga Sheikh ba, domin hakan shi zai kawo komai cikin sau茩i" ri茩e hannunsa Tijama tayi tace "Congratulations Tu蓳e, Allah ya kare dukkan zcyar da take mai kyau kamar ta Sheikh, aiki 蓷aya ya rage maka wanda nake fatan Ubangiji ya baka ikon yi lfy cikin aminci da kwanciyar hankali" Murmushi yayi yace "Yake Kakata wannan aikin bani na fara 拼ar uwata Airah itace silar komai, ni kawai 茩areshi ne nawa" Tijama tace "Maza jeka tashi kaje ka 茩arasa naka aiki"
Yana zaune daga shi sai boxer mai kyau sai faffa蓷an jikinsa da yake a bu蓷e yaji ta shigo cikin bedroom 蓷in domin ta duba taga baya parlon, tun daga sama ya 茩are mata kallo har 茩asa, bai son lokacin daya mi茩e tsaye ba sai bu蓷e idanunsa da yay ya ganshi gabanta, "Uhm" kawai ya fa蓷a ya amshi tray hannunta ya 蓷ura saman carpet batai aune ba taji ya zare hijab 蓷in jikinta, baya yaja ya shigayi mata wani kallo kafin a bayyane ya saki wata wahalalliyar ajjiyar zcy then yace "Yasubuhanallah! You're lucky Imam, Uhm Tubarkallah" sai kawai yasa hannu ya cirata sama ta 茩an茩amesa abinda ba ta蓳a ji yayi ba shine wa茩a, yana juyi da ita yana fa蓷in.
_鈥淔atima Zahraaah kece a zuciya! Fatima Zahraaah madubin idaniya!! Fatima Zahraaah kece sanadi na faruwa, laifinki ban gani koda ruwa da iska! So yakan saka wasu harma su fara hauka! Dana tunaki