Showing 108001 words to 111000 words out of 134406 words

Chapter 37 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18368

ya dinga kwarara masa addu'a na samun rahamar Ubangiji. Lokacin da za'a saka Uncle Sham ya kabari rufe idanunsa yay da sauri kuma ya rungome Arjun dake kusa dashi yana sauke ajjiyar rungomesa Arjun yay yana shafa bayansa, dan yasan duk abinda Sheikh yake dauriya ce sai bayan abun zai zauna jinyar kansa da rashin kawon nasa. Wacce ake kira da Indoo duk yadda tasu 茩arasu a lokacin kasawa tayi sbd rashin lafiya. A nan kuma suka bar Fannah.

_40 days ago_
Bayan arba'in 蓷in su Uncle Sham Fannah ta dawo gidan mijinta ba dan ranta yasu ba, Anut Amina itama tana gidan da zama gaba 蓷aya rayuwar duk tai masu zafi. Sheikh na zaune bayan ya dawo daga Police station sbd binciken da ake akan motar Company sa, wacce ya tabbatar masu bashi da wata masaniyar komai, yana sanye da Armless sai 3 gauthier hannunsa ri茩e da power horse yana sha, sai system da yake operating a hankali, rabin hankalinsa gaba 蓷aya yana kan Fannah rabon daya ganta harya manta, ya azabto rashinta sosai. 茦ofar 蓷akin aka bu蓷e tare da shigowa warin turarenta kawai yasan ita ce, dan haka ko 蓷ago kai bai ba cikin rangwa蓷a ta 茩arasu tare da zama kusa dashi ta ajjiye masa wayarta, kallonsa yakai kan wayar yaga pictures 蓷insa shida Fannah suna rungome da junansu, harda vedio'n, 蓷auke kai yay bai ce komai ba yaci gaba da abinda yake tace "Yau komai zai zo 茩arshe, ko dai ka amshi tayin da nai maka ko kuma na fallasa SIRRIN dake tsakaninka da matar Ubanka, daga 茩arshe ma cikin dake jikina zan ce naka ne" rufe system 蓷in yay ya mi茩e da sauri ta rungomesa cikin zafin nama yay cilli da ita tare da nuna ta da hannu yana fa蓷in "Ki shiga hankalinki, tayinki kuma akai kasuwa I'm not interested" dry tayi ta shiga zare cire hijab 蓷in jikinta duguwar riga ce a jikinta ta yayyaga gaban rigar tasa hannu ta fito da 茩irjin ta ta baza gashin kanta, kwallon ta kawai yay yake kana ya kalli c.c tv Camera ya saki Murmushi, yace "zaki sanya kanki a halaka fa, don't kada ki aikata" kansa tayo gaba 蓷aya sukai baya sbd bai tunanin hankan ba, wata gigitacciyyar 茩ara Mami ta sanya tare da fa蓷in "Wayyoooo Barrister ka taimake ni wayyoooo Allah Sheikh ne" Barrister da Anut Amina da Granny da Fannah suka Mi茩e da sauri sbd sosai sukaji Muryar Mami yadda take fa蓷in sunan Sheikh yasa gaba 蓷aya suka ruga da gudu zuwa part 蓷in Sheikh a tunaninsu wani abu ya samu Sheikh Imam hamdan Balarabe..





Ai weekend lfy馃寶馃対

Contact to subscribe 08119237616


NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: About The Pregnancy
79-80



Da raguwar 茩arfinsa ya yi saurin zame jikinsa yana aikata mata da wani kallon tsana tare warning akan abinda tai masa, Su Granny suna zuwa suka tsaya cak domin abinda suka ganin yafi 茩arfin tunanin mai tunani duk wani mai cikakken hankali ba zai ta蓳a aminta da wannan Sabon yanayin ba, Musamman Anut da Granny domin Anut Amina juyawa tayi tana mmkin hali irin na Mami domin tun ba yau ba ta riga ta gama fahimtar matar da tsoran Allah sam, 茩aramin tunani da 茩wa茩walwa gare ta,banda haka tayaya take 茩o茩arin tuzarta wanda duk duniya idan sun taro za'a samu fiye da rabi wanda zasu shaida halin Sheikh ba haka ba ne, Tayaya take 茩o茩arin cin zarafin wanda ya yarda da 茩addara mai kyau ko akasinta? Shin ko dai akwai wata manufa ne wanda ya sanya tai masa? Ko kuma kawai kalar nata rashin 蓷a'ar kenan, tsaki taja domin sai yanzu ne idanunta suke 茩ara harshashu mata abinda ta gani. Har蓷e hannu Barrister yay yana kallon ikon Allah wanda rabin kallonsa akan Sheikh ne yana son zcyarsa ta gasgata abinda idanuwansa suka gane masa a yanzu, domin bai damu da Mami ba he's knew exactly how is, Musamman 蓳oyayyyun halayanta wanda suka bai yana ada ta hanyar binciken sirri da yayi. Granny ha蓳a ta ri茩e tace "Na shiga uku Ni Fa蓷imatu meye wannan nake? Wacce kalar rashin daraja da 蓷aya ce wannan? Saudala anya kina da hankali?" Kuka Mami tasa sakamakon jin Muryar Granny da tayi da sauri ta kalli Barrister suka ha蓷a ido tana ganin haka tai wajansa da sauri tana fa蓷in "Allahamdulillah! Allah Nagode maka, wlh Barrister Imam bashi da hankali, mai yasa tsoran Allan sa ya tsaya iya baki ba zcy ba, na shiga uku wai wacce kalar rana ce wannan nake gani,ace 茒an mijina yana 茩o茩arin aikata zina dani, da naga wannan ranar gwamma naga ta mutuwa ta, Barrister dan Allah kayi hqr domin wannan ba shi ne karo na farko ba, ya cimma burinsa da bu茩atarsa a baya, amma yanzu nayi 茩o茩arin kare kai na, daman Imam ya da蓷e yana 茩wa蓷ayin jikina wlh 蓷an iska..," ba 茩arasa fa蓷ar haka ba Granny ta sauke mata wasu kyawawan maruka guda biyu a kuncinta tace "Ashe gantalewar taki harta huce tunanin duk wani gantalalle irinki? Tsabar giyar hauka na 蓷ibanki ki rasa wanda zaki la茩a bawa zam can banza da iska sai Imamu? Bin mata ki kaga yanayi ko menene? Wlh sai na kira maki police yanzun nan" Mami ko kallon Granny ba tayi ba ta ri茩e Barrister tace "Believe me Barrister wlh yaronka bashi da gsky, ko ba'a kai na ba, Imam yana da good relationship between he and matarka Fannah, And cikin dake cikinta ma ina da tabbacin na Imam ne ba naka ba" wani jiri ne ya 蓷ebi Fannah zata fa蓷i Granny tai saurin ri茩eta tana fa蓷in "Mugun nufinki da sharrin ki ya koma maki ka, Yarinyar dako kallo bata ishi Imamu shine kike jefansa da wannan gantalallan bakin naki" sai kuma ta fashe da kuka tana ri茩e bakin zaninta, tare da face majina wayarta ta 蓷auko ta fita waje tana fa蓷in "Wlh sai Allah ya saka mini, kaf zuri'a ta babu 蓷an tasha dan haka kwanan siteshan ya wajaba a gareki shashasha, da 蓷uwawo kamar dutse" Fannah kasa koda mutsi tayi idanunta akan Sheikh tana jin kanta na mugun sara mata, abin duniya yay mata zafi, shin da gske wannan cikin na Sheikh ne? Wata zyar tace mata "nasa ne mana, idan bashi ba waye ya ta蓳a kusantarki" jiri ne ya 蓷ebeta tayi baya zata fa蓷i Sheikh dake tsaye yana bin kowa da ido yay saurin ri茩eta, Barrister kam ganin abun yake kamar a mafarki ya da蓷e yana tunanin wasu abubuwa da yawa amma ya kasa fahimta, shin da gske 蓷an cikinsa shike neman matansa? Ko Wannan dalilin ya sanya ya茩i yin Aure ne? Innalillahi wa'inna ilaihir, kallon Sheikh yay da yake ri茩e da Fannah wacce gaba 蓷aya tama rasa Meke faruwa da ita sbd ko 茩o茩arin zame jikinta ba tayi bata da wani kuzari sbd wani shork daya sameta, cikin jarumta da nutsuwa ha蓷i da kamewa Sheikh yaja Fannah zuwa saman bed ta zauna, lokacin ko iya bu蓷e idanunta ba ta son yi, bata 茩aunar Sheikh a yanzu bata sonsa gaba 蓷aya, amma mene yasa wannan tunuwar Sirrin ya girgiza tunaninta ne? Meyasa taji sam bata 茩aunar Sheikh ya tuzarta idan mgnar ciki ne zata zubar dashi kowa ya huta, amma mgnar da ake cikin wajan watansa uku zuwa hu蓷u.
Barrister ya 茩arasa inda Sheikh yake tsaye yana 蓷an lumshe idanunsa, yana zuwa yace "Imam da gaske ne abinda na keji? Ko kuma sharri ne?" Gajiyayyun idanunsa Sheikh ya bu蓷e ba tare da tsoron fargabar komai ba yace "Gata can ai saita 茩arasa maka bayani with her evedance" yana fa蓷in haka ya shige bathroom 蓷in dake ma茩ale a jikin bedroom 蓷insa, Juyawa Mami tayi ta 蓷auki wayarta ta shiga gallery ta shiga nunawa Barrister photons da video, rufe idanunsa yay Yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da 茩arfi, da sauri kuma ya saki wayar ya nufi inda Fannah take zaune.
Tana ganinsa ta mi茩e tsaye da raguwar kuzarinta Ta fara ja baya sbd wutar masifar data gano cikin 茩wayar idanunsa.
Yana zuwa ya cafki hannunta tare fisgarta zuwa waje, gaba 蓷aya binsa take kawai sbd tasan ita 蓷in me laifin ce ta kuma cancanci Duk wani hukunci da Za'ai mata.
Suna fita Mami ta saki wani shu'umin murmushi cikin zcyarta take fa蓷in "You're the best Saudat, u did a great job Wow! Finally Duk yadda za'ai Sheikh sai ya amshi cikina matsayin nasa, daga nan kuma zan san duk yadda nayi na raba Fannah da nata cikin, at the end all his property will become mine, Wow Saudat you're lucky" ta fa蓷a tana girgiza kanta tana jin komai ya kusa zuwar mata 茩arshe all her dreaming is going to be true.
SHEIKH na shiga bathroom ya kifa kansa a tsakiyar shower ruwa ya fara dukansa, ganin abin yake kamar a mafarki but komai dake faruwa is in real life, _"Ya rabb!"_ ya fa蓷a a taushashe yana furzar da wani zazzafan huci daga cikin bakinsa, ganin ruwan shower bazai masa sbd sosai yake jin zafin zcyarsa na dawowa saman fatarsa, zame kayan jikinsa yay ya 蓷ura saman hanger kana ya cika jacuzzi da ruwa mai sanyi ya shiga ciki.
A hankali ya janye idanunsa tare da Numfashinsa, ya fara shigewa cikin tafkeken jacuzzi wanda ya cika da ruwa, yadda baya fidda numfashi hakan yasa ruwan ya samu damar shigewa cikin hancinsa da kunansa.
Granny na fita ta samu Anut Amina tai jigum tace "Maza kira min 拼an sanda yanzun nan wannan munafukar sai ta kwana a gidan 拼an sanda"
Anut Amina tace "Granny abin bakai nan ba, nasan Sheikh he'll never do that, amma mubi komai a sannu har a gane Gsky, a bar abun a sirrince sbd bayyanar Sheikh Matsayin babban Malami wanda ake ganin girma da kuma darajar sa, kinga idan aka fitar da mgnar waje everyone zai kalli Sheikh Matsayin bad man and hakan kamar anyi cin zarafin sa ne, an tuzarta tashi a idanun jama'a"
Granny tace "Kefa ba ruwana babu abinda zai samu Imamu kamar yadda nake matsa addu'a amma dole 拼an sanda suzo yan zun nan, idan ba zaki kiramin su ba ki fa蓷a nai waje na nemu taimako wajan jama'a bokan nan babu wanda bai iyata ba"
Girgiza kai kawai Anut Amina tayi domin tasan abune mai wahala Granny ta fahimci matsayin Sheikh a idanun jama'a
Wayar ta amsa ta kira mata number as she said! Barrister na zuwa part 蓷insa ya cilla Fannah saman kujerar yana mata kallon tsaf kafin cikin 蓷aga murya yace "Wannan cikin na waye, nawa ne or Imam?"
Shiru Fannah tayi sai Idanunta daya cika da hawaye ta fara shasshe茩ar kuka jikinta ya 蓷auki rawa, hannu yasa ya mi茩ar da ita tsaye cikin tsawa yace "Am not talking to you? Cikin waye Fatima da gaske wannan cikin na Imam ne? How long Kika 蓷auka kina cin amanata? Ace ciki a jikinki kuma cikin 蓷a wanne kalar jakanta ne wannan,wlh idan baki gayan cikin waye wannan ba sai na yanka ki 蓷akin nan"
Zubewa tayi a 茩asan wajan 茩afafuwansa ta saki kuka mai tsuma zcy tace
"Na sani i made a very big mistake, amma wlh is not my fault, na gaya maka bana sonka i don't love you anymore amma u don't understand all my feelings, meyasa yanzu zaka tsare ni akan abinda bana da ikon hanashi faruwa? Meyasa tun farko baka janye qudirinka na Aure na ba ka barni da wanda zcyta take so kuma take 茩auna, dan Allah kada ka matsa akan abinda kai zai iya sawa a 蓷aure ka"
Kallon tsaf yay mata yana wani jinjina kai kafin yace "Wa me? Ni za'a 蓷aure bama a 蓷aure ki da wanda yay maki cikin ba? Ke Ni ba wannan ba ina magana akan wannan cikin na jikin ki na waye? Wane Ubansa ni Hamdan ko kuma 蓷an cikina za ki haifawa 蓷a? Wannan cikin 蓷a na ne ko kuma jikana tell me Fatima".
Kuka tasa sosai ta kasa mgna 茩asan zcyarta kuma tsoro da tsanar abinda tayi ha蓷i da tsanare Sheikh suka 茩ara dirar mata, amma bata 茩aunar Sheikh ya tuzarta bata fatan hakan, belet 蓷in jikinsa ya zare yace "zaki gayan ko sai na farfasa maki jiki yanzun nan" kasa mgna tayi sai kuka da take tana jin gaba 蓷aya duniyar tayi mata zafi duk kukan da take tana jin abin cikinta na mutsawa kamar yasan akansa ake wannan masifar.
Zarara mata belet 蓷in yay wanda tsabar gigitar da tayi yasa ta fa蓷i ta fasa wani uban ihu tare da birgima domin sosai belet 蓷in ya sauka a fatar jikinta sbd 茩ananan kaya dake jikinta.
"Wlh idan baki fa蓷a min cikin waye ba you'll regret for what you did"
Ya fa蓷a yana 茩ara sakar mata wani dukan zafin daya 茩ara shigarta yasa numfashinta ya fara sama sbd rabon da wani ya daketa a rayuwa harta manta, azaba tai mata yawa tana jine yana fa蓷in "Ok, wannan dalilin yasa kike gujemin ko? Bari nai yadda nasu a nan daga nan kuma sai na zubar da cikin kowa ya huta" jin haka yasa Fannah ta bu蓷e Dukkan muryarta ta 茩walawa Sheikh kira.
Yana cikin jacuzzi 蓷in babu alamar numfashi na fita a tare dashi sbd yadda yay kwance luff cikin ruwan, kamar a gabansa yaji saukar muryarta tana kiran sunansa, fisgo Numfashinsa yay da 茩arfi wanda yake 茩o茩arin barin gangar jikinsa nan da nan ruwan ya fara mutsi amma har yanzu ya gagara fitowa daga cikin ruwan sbd yadda ruwan ya shige masa cikin jikinsa.
A karo na biyu ya 茩ara jin muryarta sai dai a yanzu a rarrabe ta kira sunansa da _"She....ikhhhh!!"_ wani irin zabura yay yana jin yadda santsin jacuzzi yake 茩o茩arin yadda shi amma ya tattaro dukkan wani karfinsa da jarumtarsa ya mi茩e tsaye, idanunsa sunyi jajir jijiyoyin kansa sun fito sunyi ra蓷a ra蓷a saman goshinsa.
Jikinsa na zubda ruwa musamman gashin 茩irjinsa dana kansa, haka ya jawo bathrobe ya sanya jikinsa, yana layi kamar 蓷an 茩waya idanunsa na rufewa ya nufi waje yana dafe bango a yadda 茩irjinsa da zcyarsa ke bugawa kawai yasan tana cikin matsala wani abu ya faru da _Zahraaansa_.
Fannah ganin da gske Barrister yake sbd ta mi茩e a hankali ta tattaro dukkan 茩arfinsa ta hanka蓷a sa baya, ta fita da gudu zuwa downstairs.
Mami waya take da dukkan alamu wayar mai muhimmanci ce tace "kar kaji komai, badai Barrister yay sign a file 蓷in nan ba? To da wannan za muyi amfani mu tirkesa, kuma munyi amfani da motar Company Sheikh ne, amma hakan ba yana nufin zamu 蓷ura alhakin kisa a kansa bane, a'a komai zai tafi akan Barrister wannan contract na yarjejeniyar kisan bashi ka bashi yay sign akai ba?"
Daga can 蓳angaren Mutumin ya 蓷an saki dry yana murza kan motar yace "Exactly! Abin farin cikin files 蓷in Property Sheikh dake wajan Uncle e shine na kawowa Barrister matsayin contract 蓷in da yake nema, kinga muna da evedance wanda zamu tirke Barrister ya kaisa har gidan yari"
Farin ciki fal ranta tace "Kana da brain wlh, Yayinda Barrister ya shiga hannu a nan ni kuma zan fara nawa aikin wajan ganin na mallaki komai na Sheikh, amma kayi duk yadda zakai Sheikh kada yasha super ok"
Mutumin yace "Kada ki damu kin san waye ni, akan dukiya zan iya komai, amma kiyi duk yadda za kiyi Sheikh ya amshi cikin jikinki hakan shi zai bamu damar yin komai cikin sau茩i"
Mi茩ewa tsaye tayi lokacin da ihun Fannah ya daki kunnanta tace "Ok kada ka damu kaji komai zai tafi successful"
Jinjina kai yay yace "Where is my Cutie hope tana Lfy" tace "Yeah! She's fine I'll catch you later bye"
Tana fa蓷in haka tayi hanging up na kiran. Sheikh na zuwa parlon Fannah na sakkowa daga upstairs idanunta a rufe abin mmkin kuma gaba 蓷aya kansa tayo hakan yasa ya daidaita tsaiwarsa gudan fa蓷uwa, Anut Amina gyara zama tayi tana kallon ikon Allah, Granny ta saki sbd Fannah hijab 蓷in jikinta ya cire daga ita sai wani crazy jeans iya cinyoyinta wanda suka 茩ara girma, ga half vest cibiyar ta a bayyana ne, wanda cikin jikinta ke sawa tai wannan shigar sbd bata son zafi ko ka蓷an, idanun Sheikh a rufe ya shiga mutsa bakinsa yana tasbihi da neman kariyar Ubangiji, sbd gaba 蓷aya kansa ya toshe.
Fannah na zuwa ta fa蓷a jikin Sheikh wanda yay dai-dai da tsayawar numfashinta, haka kuma yay dai-dai ta isuwar Arjun da kuma Police 蓷in da Granny ta kira wanda mata ne suka shigo mazan suna waje.
Barrister shima ya sakko downstairs 蓷in yayinda Mami ta fito idanunta yay faca-faca da hawaye.
Shigar da ita jikinsa yay a ru蓷e kuma ya fara girgiza ta yana 蓷an buga kumatunta yana fa蓷in _"Wake up Zahraaah, don't do this to me ki tashi nothing will happen to you ok!"_
Ganin haka yasa Anut Amina mi茩ewa ta nufi wajan fridge ta 蓷auki ruwa mai sanyi, kar蓳a Sheikh yay yana 蓷aukan ta cak zuwa duguwar kujera, gaba 蓷aya suka tsora masa ido Arjun mmki ya hana shi tambayar abinda yake going on! Bu蓷e ruwan yay tare da shafa mata a fuska, amma ko mutsi ta 茩iyi hakan yasa Sheikh tsorata baya son nuna gazawar sa at all amma Sheikh itace weakness nasa, zai iya loosing control 蓷insa akan ta.
Uwa ba gudan jininsa dake jikinta baya son rasa 蓷aya daga jikinsu domin su biyun yake kalla ya samu nutsuwa a zcy, mi茩ewa yay da ita a jikinsa da sauri Barrister yace "Stop Imam, Fatima is my wife not urs ka gane, kada ka sake 茩o茩arin yin wani abu a gareta, duk ko biyun you'll pay for what you have done".
Ko tsayawa Sheikh bai yi ba yaci gaba da tafiya Barrister yace "Wlh Imam idan baka sauketa ta fa蓷a min cikin waye a jikinta ba zan tsine maka, ka bari na 茩arasa kasheta idan yasu tayi bayani a lahira"
Cak Sheikh ya tsaya jin kalmar Abban nasa, a hankali ya sauke numfashi yana 蓷an taune le蓳ansa kafin ya juyawa gaba 蓷aya ya kalli mutanan Parlon har da police 蓷in cikin jarumta da cikar haibarsa da zallar murmushi a fuskarsa yace.
"Ok Abba! Amma bari na fara taimakon ta ta samu numfashinta I'll explain you everything" yana fa蓷in haka ya sanya tattausan bakinsa a saman nata wanda ya ji茩e da yawo gaba 蓷aya Parlon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login