Showing 27001 words to 30000 words out of 134406 words

Chapter 10 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18387

yay sbd a yau ya keson zuwa Barno ya dawo, idanunsa akan Sheikh yace "Am going nan da 1week Baffanka zasuje ai mgnar aurenka da Nana,yadda nai al'茩awari dole na cika ba zaka sa na zama mutumin banza ba" Granny ce ta shigo parlour'n tana fa蓷in "A'a ya haka? Kamar dai dole? Me kake masa na rayuwa da zaka ishi yaro da mgnar aure? Tunda yace baya bu茩ata basai a rabo dashi ba fisabilillahi,kaifa barista ga da蓷e da zama sallamamme banda haka ina ruwanka da takura yaro akan wata Nana,Nano nace Nano bazai aureta ba,ban dama zamani yaushe na ta蓳a jin mace tace tana son Namiji banda lukutar masifa da rashin kunya da tai yawa a wannan zamanin,to wlh kul kadama ka fara bana son shirman banza".
Mami dake zaune ta ka蓷a 茩afa tace "Ah to 茩ilan tunda kece zaiji maganarki,amma ni na gaya masa ya rabu da sweet ya茩i shiyasa nai shiru". Granny ta ce "idan ta 茩amarka ka haifesa kana da iko dashi to Allahamdulillah kaima ba daga sama ka fa蓷o ba ninai ciwon ma茩udarka kwanana goma a asibiti kamar bazan rai ba,ledar jinin nan haka na shanye goma sha biyar kamar dai mayya,kai nasha ba茩ar wahala kaga ni nake da ikon yi maka dole bakai ba".
Barrister kallon Granny kawai yake kafin ya ce "Amma Mama haka za'a bar sa fisabilillahi? Kina Arjun an gama komai na bikinsa" cikin kumfar baki ta ce "Maye kuma Ranjun? Nace uban waye Ranjun? To maza 蓳ace daga gaba kafin na baka mamaki". Ransa babu da蓷i ya fice daga cikin gidan gaba 蓷aya zuwa airport.
Mi茩ewa Mami tayi ta nufi kitchen tsaye ta samu mai aikinsu Asma'u tace "Asma'u kiyi mana tuwan shinkafa da miyar wake With cow meat" Asma'u ta rusuna ta ce "an gama Hajiya" tasu zama a parlour'n amma ganin Granny yasa kawai ta shige flat 蓷inta.
Gyara zama Sheikh yay yana 茩ara sakin lallausan murmushi a hankali magen dake gabansa tai girgiza ta zama kamar Granny, kusa dashi ta zauna jikinta a sanyaye ta kalli Sheikh tace "me yasa ka茩i amincewa da maganar Abba?" Ka fa蓷a ya 蓷aga sai kuma ya 蓷an ha蓷e rai yace "sbd ke" hanunsa ta ri茩e cikin nata da sauri ya ri茩e hannunta sbd zafin da yaji ya shiga kallonta yana son ya tambayeta bata da lfy ne ko me?? Amma ya kasa 茩asa Airah tai da murya tace "so the you love me right?" Idanunsa a lumshe ya shiga tauna lips 蓷insa wanda ya zame masa jiki can kuma yace "Yes! I do Honeybee" Murmushi tai masa tace "don't ever betray me Rayuwata,ina shan wahala a kanka but you can understand, kada kaso wata bayan ni zuciyata da kuma Ruhina ba zasu ta蓳a yafe maka ba idan har ka ci amanata ina son ka da yawa" Lumshe idanunsa yay sbd da蓷i da farin cikin da yaji yana ratsa dukkan jikinsa, kasa magana yay sai hanunsa daya sanya ya jawota zuwa jikinsa, rungome juna sukai kowa ya shiga sauke numfashi, Airah kam tunanin mgnar da Tijama tai mata take tabbas tana bu茩atar 茩arin haske akai,tana son tasan 苼oyayyan Sirrin da Tijama take 蓳oyewa... Granny ce ta fito daga cikin kitchen hannunta ri茩e da mug na fresh milk saurin sakin mug 蓷in tayi jikinta ya hau rawa, kallon kanta tayi sannan ta kalli wacce take jikin Sheikh wacce ya rungome kamar zai mai data jikinsa,tabbas mai kama da ita ce babu ko bambancin hatta kayan dake jikinta shine jikin Airah wacce tai siffar Granny tsa蓳ar tsoran daya shigeta bata son lokacin data sanya 茩ara ba,firgigit Sheikh ya dawo daga cikin hayyacinta Airah kam tuni tayi girgiza ta koma siffar Arjun sanye da milk 蓷in shadda, Mami da sauri ta fito tana fa蓷in "Mama lfy?" Juya idanu Granny ta fara kafin ta sauke idanunta akan Arjun tace "Fisabilillahi Ranjun ba kaga wata mai kama dani a jikin Imamu ba?" Juya idanu Airah wacce sukewa kallon Arjun tace "kawai dai kice mutananki sun kawo maki ziyara,amma wa za'a gani mai kama dake wanda ya huce ke 蓷in" zare gefen zaninta tayi ta shiga matsar hawaye tace "Amma wlh mutum nagani sak mai kama dani,babu abinda ya raba" Mami danne dryar ta tayi tace "Ikon Allah,tsorata kawai kikai" Face majina Granny tayi tace "Amma fisabilillahi kuma wacece basai ta tsaya ba inji yadda akai muke kama,koba gsky ba" Sheikh dake sakin murmushi shi 蓷aya idanunsa akan Arjun ko kace Airah yace "茦ilan kuma tana jinki ai,kinga cikin dare sai tazo ko gaisa" da sauri Granny tai flat 蓷inta har tana tuntu蓳e.Mami ciki ta koma tana jirin zuwa 茩awarta Fariha, Mami na barin wajan Airah ta mi茩e tsaye jiki kuma a sanyaye bata jira abinda Sheikh zai ce ba kama Wheelchair 蓷in har cikin falt 蓷in Sheikh, a gyara yake komai tsaf sai 茩amshi yake ga 茩arar a.c daya ha蓷u dana airfreshner mai 茩amshin strawberry, a saman wata lafiyayyiyar kujera dake jikin gadon ta ajjiye Wheelchair shi kuma ya zame daga saman wheelchair zuwa kan kujera,ganin zata juya yay saurin ri茩e hannunta idanunta ta runtse kafin tace "zan duba abu" sakin ta yay kana ya koma ya kwanta da sauri Airah ta shige toilet tana shiga ta nufi wajan Sink ta shiga yin Aman jini duk ta fita a hayyacinta, baki ta wake kana ta kalli cikin madubin sai kawai ta fashe da kuka ta shiga fa蓷in "Am sorry Sheikh Imam hamdan Balarabe, i can't life without you amma dole zan barka, nasu 茩arasa rayuwata dakai amma bazan iya ba, nasu baka kariyar da nake fa蓷a maka a koda yaushe cewa zan baka amma bazan iya ba,ko bana nan tabbas zanyi fa蓷a da dukkan wanda yace zai cutar da rayuwarka, zan tabbatar baka zauna da wata macen ba sai ni zakai ta rayuwa kai 蓷aya ba tare da kasan da蓷in mace ba bare ka fara son mace,zan dauwamar dakai da soyayya ta, tabbas hakan shine kawai mafitar daya rage min" tana fa蓷in hakan ta fice daga cikin bathroom 蓷in,samunsa tayi tuni yay bacci rungume da pillow,maganar Tijama ta fa蓷u mata da take cewa;
"Ki tabbatar kin shiga jikinsa na kwana biyu,ki bashi farin ciki, ki fara sabar masa da jikinki tun kafin wani kuskure ya faru ki lalata mana aikin mu"cikin baccinsa yaji kamar ana ri茩e masa Manhoon 蓷insa 茩ara ware 茩afarsa yay ya 蓷an saki wani sound ka蓷an, lokacin da Airah ta 蓷ora bakinta a kan Sheikh 蓷insa yay saurin 茩an茩ame pillow jikinsa, da sauri ya fara sauke ajjiyar zuciya kansa ya fara sara masa wata zufa ta fara wanke masa jiki duk da sanyin A.c dake 蓷akin, Arjun dake tsaye saman kansa ya har蓷e hannayensa yana kallon ikon Allah, yana zuwa gidan Granny tace masa "sannu Ranjun kai dai Allah yay maka albarka,yanzu ka tafi amma harka dawo" da kallon mmki ya kalli Granny sbd yasan rabonsa da gidan tun jiya "Ni kuma Granny?" Ta washe baki tace "kaji 蓷an nema to uban waye Ranjun idan ba kai ba?" Idanunsa ya 蓷auke zuciyarsa cike da tunani kana yace "Ina Buddy?" "Yana ciki kaga har lokacin Zhur yayi" bai 茩ara mgn ba ya shige flat 蓷in Sheikh shine fa tun daga bakin 茩ofa ya fara jiyo sounds 蓷in Sheikh yana sakin wani irin nishi, tsaki Arjun sbd labarin Sheikh ya fara bashi tsoro hanunsa yasa ya fara bubbuga jikin kujerar a hankali Sheikh ya taune bakinsa tare bu蓷e nauyayyun idanunsa da sukai masa nauyi, jajayen idanunsa ya sanya a cikin idon Arjun, gaban Arjun ne ya fa蓷i domin this is the first time on his life da yaga idanunsa Sheikh a haka, Sheikh kam janye idanunsa yay tare da ha蓷e cinyoyinsa daya kejin kamar danshi a jikinsa bai yarda Arjun yaga komai ba, Allah ya taimakesa Wheelchair na kusa dashi ya taimaka da 茩yar yaja jikinsa zuwa kan kujerar, hanunsa dafe da forehead 蓷insa wanda ya kejin kamar zai rabe gida biyu sbd azabar ciwon da yake masa, tsaye Arjun yay ya kasa koda mutsi Sheikh na shiga bathroom Arjun yaje wajan wadrp ya 蓷auko masa wata tsadaddiyar shadda 拼ar gske ruwan 茩wai anyi masa 蓷inkin half body hatta hannun rigar half ne,kana ya 蓷auko masa wata milk 蓷in hula tangaran sai milk 蓷in takalmi Kubta mai 茩yau, sai agogon warist company Gucci, kana farin glass 蓷insa mai 茩yau ya ajjiye masa parfumes 蓷insa duk gefe guda, Sheikh tsayawa yay yana kallon ikon Allah kamar a mafarki haka yake ganin abun abinda bai ta蓳a gani ba wai Sheikh 蓷insa ce take halbawa harda dripping take, sai kuma tunanin Airah ya fa蓷o masa lallausan murmushi ya saki kana ya saukarwa kansa shower, ba'a 蓷auki lokaci ba, ya gama wanka tare da 蓷ura towel ya 蓷an bugga bathroom 蓷in, Arjun ne ya shigo kana ya fito dashi.
Duk abinda yake bai yarda ya kalli Arjun ba kuma fuskarsa a ha蓷e a haka ya gama shiryawa yay masifar kyau kamar dai wani ango, sai zabga 茩amshi yake sosai Sheikh yake babba mai girman gaske domin iya 茩afa蓷arsa ka蓷ai abar kallo ce, daga nan masjid suka nufa domin yin sallar zhur then su huce gidan Redio....Mami ce zaune da 茩awarta Fariha ajjiye cup 蓷in hannunta tayi tace "baki da kirki Saudat basan rashin imanin ki ya kai haka ba wlh" dry Mami tayi tace "baki da hankali solution nake nemawa kai na,kuma i alrdy make my decision babu wanda zai sauyan tunani" Fariha tace "nidai damuwata yadda Abban Taufiq yake share ni yake banza da lamari ne, i believe him baya kula wata 拼ar mace bare zuciyata ta zarge sa akan mata yake mu'amala dasu har yake min wannan wula茩ancin, kullum naje masa da bu茩ata ta nunawa yake bashi da lokaci na, na fara gazawa wlh i can't handle it" Ta蓳e baki Mami tayi tace bazan san mene zance maki ba, amma zan baki number writer 蓷in The new emir sai ki gaya mata damuwarki 茩ilan zaki samu mafita, da sauri Fariha ta amshi number, network ta hau tare da yiwa NIMCY mgn tai mata bayanin yadda mijinta yake banza da ita koda takai masa kanta, babu jimawa Nimcy tai mata reply da;

_Matsalolin suna da yawa Malama Fariha, bansan tayaya matsalarki da mijinki ya fara ba,zan baki wasu baya nai saiki duba yanzu i don't have much time to talk about this,but we'll talk my tomorrow morning in sha Allah,Allah ya dai-dai ta tsakani_

Murmushi Fariha tayi tare da reply da heart emojin kana tace _"Thank you so much Anty Nimcyluv Allah ya 茩ara fikiri馃槏"_
Nimcy: _Thnks lemme send it to you_
Babu da蓷e wa ta fara rubutu kamar haka:

Dukkan mace matar aure ko budurwa data samu kanta a yanayi na rashin sha awar namiji to gaskiya ta hadu da kalubale a bangaren zaman aure Zata fuskanci rashin kulawa a wajen mijinta musamman idan ya fahimci batajin dadin saduwa dashi ballantana ace tanada kishiya shiyasa mata masu dabara basa nunawa namiji suna cikin wannan halin kokarinsu su gamsar dashi da abinda yakeso Hakika wasu matan tun suna yan mata suke kashe kansu da shan wasu magunguna marasa inganci da sunan ya rage musu sha awa wasu har jar kanwa suke jikawa da lemon tsami sunasha don ya rage musu sha awarsu kuma wannan duk kuskurene idan har bazaki iya azumiba to ki ajiye burin rayuwa kiyi aure domin ita Sha awa ajikin mace ko namiji ba cuta bace amma rashinta kuma cutace bazaki gane hakanba saita faru dake koda yake namiji be cika damuwa don bashida sha awar maceba amma kuma matarsa zata rasa kulawa To idan akace rashin sha awa ga mace ko rashin jin dadin jima i to ya hada abubuwa da yawa amma masana sirrin jima i suna takkaita bayanin gida uku kamar haka.

(1) akwai wacce tana sha awar namiji hasalima ko zancen jima i tayi da namiji koda a wayane ko a chat zataji jikinta ya jike alamun sha awa zata bayyana a fuskarta zataji sha war namiji ya sadu da ita amma da zaran na miji ya saka jikinsa a nata saita rasa ina dadin yake ita wannan tana bukatar kyakyawar kulawar soyayya a wajen mijinta ya kamata mijinki yasan hanyoyin Wato sarrafa mace da sanin wurarenda mace takeso namiji ya taba ajikinta musamman lokacin jima i kuma soyayya itama tanada muhimmanci awannan lokacin wato tana saka mace jindadin jima'i.

(2) sannan akwai wacce ita kuma kwata kwata bata sha awa ita ko za ayi wata daya ko biyu ba a tabataba batada matsala idan kin samu kanki acikin wannan halin akwai tambaya akanki kina mafarkin namiji? kinada jinnu ma ana suna tashi? idan duk babu daya to kici gaba da shan maganin karin sha awa amma wanda zaki hada da kanki wannan duk muna bayaninsu a grp to idan kuma kina mafarki ko kinada jinnu suma suna daukewa mace sha awa ta zahiri saboda surin茩a saduwa da ita amafarki sannan zasu iya barin mijinki ya rinka jin dadinki idan sunga dama shima su hanashi saiya rin茩a jinki salam kamar ba maceba ko kuma su hanaki ni ima lokacin saduwa saiki bushe sai anyi da karfi ta shiga gaskkiya wannan matsalace kuma wani lokacin sihiri akeyiwa mace hakan take faruwa kiyi kokari ayi miki ru茩iyya wacce ta dace da sunna kema kici gaba da addu a kuma kina kwaciya da alwaa idan zaki kwanta ki karanta wasu ayoyi daga cikin qur ani sannan kina share shimfida kafin kwanciya kuma keda mai gida ku rinka addu a kafin ku fara jima i insha Allahu zakiyi mamaki

(3) haka kuma akwai mace wacce tana sha awar namiji amma ta fiso ya saka mata yatsa a jikinta tafi jindadi idan ya saka mata jikinsa sai taji da蓷in ya ragu kuma irinsu zaka samesu da bushewar jiki to irin wannan itamma tana bu茩atar kulawa ta musamman daga wajen mijinta sannan kada kiyi. wasa da gyaran jiki da kuma tsaftar HQ to amma inaso ki gane shifa jin dadin jima i ya danganta dagake wato ina nufin yaya sha awarki take yawan sha awarki shine yawan jin da蓷inki yana iya kasancewa haka Allah ya haliccceki dama sha awarki gajeriyace ba iirin ta sauran mata ba sai kiji 茩awarki tana baki labari jin da蓷in da takeyi a wajen jima i to zai iya kasancewa dama ta fiki sha awa ko kuma tafiki samun kulawa a wajen mijinta kinga kada kice dole sai kinji dadi irin nata Malama Fariha na barki lfy"
Shiru Fariha tayi ta fara tunanin maganar NIMCY, kafin ta sauke ajjiyar zuciya ta kalli Mami tace "yanzu mene plan 蓷inkin? Barrister dai Aure zaiyi babu fashi" dry Mami tayi sosai tana ka蓷a 茩afa tace "Tabbas naji zafin abun kuma ina kishi da dukkan wacce zai aure,amma ba zai tafi a banza ba sai nai masa tabo kamar yadda yay min zan nuna masa mata guba ne" da mmki Fariha tace "what will you going to do" mi茩ewa tsaye Mami tayi tana ka蓷a jikinta kafin ta ri茩e waist 蓷inta tace "茒an sa Imam shi nake so ya muri jikina ya muri abinda Ubansa ya kasa murewa, Zan maida Imam mijina Wannan zai zama Sirrin mu nida shi tabbas sai Imam ya kusanci matar Ubansa....



*END OF MY FREE PAGES HABIBATIES, TAMABAYAR A NAN A JIKIN WA SIRRIN YAKE??? GA MAMI,GA ALJANA AIRAH,GA KUMA FANNA AMAYAR BARRISTER?? ME ZAI FARO GABA? MAMI ZATA SAMU DAMAR SAMUN CIKAR BURINTA KO YAYA?? WANENE WANDA FANNA TAKE SO?? ME YASA AIRAH TA KASANCE A JIKIN SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE??? WANNE SIRRIN TIJAMA TAKE 苼OYEWA AIRAH???......*

*HABIBATIES TAFIYA CE MAI TSAYIN GASKE KADA KI BARI SAI AN SATO AN BAKI ZAKI KARANTA KI ZAMA MACE MAI AJI WACCE TA HUCE KAYAN SATA,BANA ALLAH YA ISA A BOOK 茒INA BUT DUK WANDA YA KARANTA FREE YASAN INA DA HA茦茦I A KANSA HAKA NE KO??? CIKIN FARASHI MAI SAU茦I ZAKI KARANTA LITTAFIN NGD SOSAI DA SOYAYYARKU DOMIN DAKU NAKE TA茦AMA MASOYA NA,NASAN KUNA SON DUKKAN ABINDA NA BAKU DAN HAKA KO NUNA MIN 茦AUNA A WANNAN KARAN KU SIYI LITTAFI NA, AKAN FARASHI ME SAU茦I.*

BOOK 1&2
AMOUNT #500
ACCOUNT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616

Ga NIGER SAI SUYIWA WANNAN NUMBER MGN 84506476

Love and romantic story ba'a fara komai ba馃拑馃徑馃馃徑
SARAUTA 馃憫
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: &&&&&&&&&&&
2锔忊儯1锔忊儯-2锔忊儯2锔忊儯 "He made a very big mistake,wlh wlh billahi sai na sa masa dafin da zai gwamma ce bai aikata haka gareni ba,Ina da tabbacin bai san cewa nasan komai game dashi ba, shiyasa yake abinda yaga dama idan naso lokaci 蓷aya zan iya wargatsa duk rayuwarsu but bana da ra'ayin hakan, Imam he's mine, he always be my side" Kallonta kawai Fariha tayi domin ta riga tasan wacece Saudat dukkan abinda tace zatai babu wanda ya isa ya hanata,idan harta sama ranta son abu babu shakka bata hqr dashi sai ta cimma bu茩atar ta, bare ta da蓷e da sanin cewa Saudat na 茩aunar 蓷an nata "Tayaya zaki iya mu'amala da Uba da kuma 茒a?".
zama Mami tayi tare da 蓷aukan yan kakkiyar Apple 蓷in dake saman plate tace "kai! kema dai ban san cewa da茩i茩iyar 茩wa茩walwa ce take ba sai yau,sam bakya jaa kamar bai brain 蓷in kifi,kinfa san wacece Saudat kin san abinda zan iya da wanda bazan iya ba right? to ki daina mmki domin ka蓷an daga cikin aikina kenan".
jinjina kai Fariha tayi tace "Ba dai haka akaso ba wai 茩anin miji yafi miji kyau" Mami tace "A nan kuma 茒an miji ne yafi miji kyau da kuma tsari ina son Imam so mai yawa bana iya control kai na idan ina kusa dashi,dat why ban fiya zama inda yake ba,amma abu guda keban mmki da Sheikh".
idanun Fariha a kan wayarta tana 茩ara duba bayanan da NIMCY ta tura mata tace "what?" Mami tai shiru kana kuma taja numfashi tace "kamar baya da lfy, za kiga sometimes nakan rungome sa da gayya amma baya nuna wani feelings a kaina" wata muguwar dry Fariha tayi tace "Ayi dai mugani idan tosa zata hura wuta". tsaki Mami taja domin taga sam Fariha bata 蓷auki abin da muhimmanci ba, mi茩ewa Fariha tai tace.
"i think am going now, Abban Taufiq ya kusa dawowa" Mami na ta蓳e baki tace "iska dai na wahalar da kayan 茩ara,kiyi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login