Showing 9001 words to 12000 words out of 134406 words

Chapter 4 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18384

da蓷in yadda Granny ke shafa masa mai ba,ji yay gaba 蓷aya yana da bambanci da wanda Airah ta shafa masa da Asuba, comp ta 蓷auka ta taje masa sumar kansa ta kwanta sosai har saman goshinsa,kana tai hanyar wardrobe tana fa蓷in "Uhm kai kaji wani zance Imamu" idanunsu akan madubi yana kallon yadda jikinsa ya 茩ara bu蓷ewa sosai kamar wanda yake yin risilin, jin yay shiru bai magana ba yasa Granny ta ce "Idan bakai miskilanci ba ai sai Allah ya ka maka wlh, domin Ubanka Did...," Sai kuma tai shiru ta cikin madubin ya kalleta ya ce "Speak up Granny,meye Did...?" Girgiza kai tayi tace "A'a babu ruwana da gulma haramun ne wlh,daman wani zance nake som tsegun ta maka da naji Barista ya fa蓷a" gaba 蓷aya attention 蓷insa ya bata yana fa蓷in "Uhm" wani tissue 蓷in yadi mai masifar kyau ta 蓷auko masa mai manyan zane gashi shara shara domin komai na jikinsa ana iya gani,wajansa ta 茩arasa tare da sunkuyawa ta bashi boxer ya saka sbd daga shi sai pad,tun yana yaro haka ya tasu kakarsa ke masa komai, shiyasa ba yajin akwai abinda zai iya 蓳oye mata a jikinsa sai dai tsaraicinsa, farar singlet ta bashi ya zura a jikinsa bakinsa 蓷auke da addu'ar sanya kaya,sai kuma wandon yadin shima yasa rigar mai 蓷inkin Jamper ta bashi ya saka, sannan ta mi茩a masa babbar rigar kayan, girgiza mata kai yay ya ce "No! Granny ban so" Juyawa babbar rigar tayi tace "Wallahi baka isa ba,ba zan wahalar banza ba ka ga yadda kai kyau kamar dai 蓷an firazdat ko 蓷an sarki? Kai ma sha Allah" Murmushi yay mata yana 蓷aga hanunsa saboda parfume 蓷in da take saka masa, lokacin 蓷aya 茩amshin Arabian Ohud ya cika cikin bedroom 蓷in nasa, harami ta 蓷auko masa ya ce "bari sai Friday bani jar darata" wata hula ta bashi mai kyau tana 蓷auke da gashi,a saman sumar kansa ya 蓷ura kana ya sanya farin bluetooth da farin glass 蓷insa yay wani kyau he look like king of Saudi Arabia, ba茩in covert shoe ta saka masa a farar 茩afarsa, sai da ta gama masa komai sannan ya kalleta ya ce "Jazakillah bilkhair Granny" zama tayi ta ce "Ni dai amana zan gaya maka wlh,idan kaci kai da Allah babu ruwana da shiga hurumin Ubangiji" lumshe idanunsa yay ya ce "Uhm feel free what's is the matter?" Tagumi tai sai kuma ta ce "Barista ya kitsa abu babu shawara fa, wai Gwamna ya nemi a baka auran 拼arsa,kullum tana jin zantukan 茩aryar da kuke a redio,sai ta kamu da sonka hankalinta duk ya tashi hakan yasa Gwamna ya ce ta gaya masa tace ai Sheikh Imam hamdan take so, to ashe ma ya san Ubanka Barista shine fa ya ce da Barista yana neman sa a govmat house,to Ubanka dai ya yarda ni da waccan 蓳arauniyar kuma bamu amince ba" Kallonta kawai Sheikh yake sam bai mamaki ba domin Arjun ya fa蓷a masa cewa ana yawan kiransa ace Imam ake nema kuma macace,wani lokacin messages harta email 蓷in Arjun,to babu mamaki yarinyar ce, Granny tace "banda gantalewa ta yaran zamani yaushe mace take cewa tana son Namiji? To wlh zamanin mu sai an kaika 蓷akin mijin kake sanin wa kake aura,kaga ina da shekara 9 akai min aure hatta nono wannan a 蓷akin Mijin na samesa" wani 茩awataccen Murmushi Sheikh yay yace "Am hungry" Granny tace "Me kace?" Idanunsa ya mayar bakin 茩ofa ya ce "yanzu 12 past 23 yunwa fa" mi茩ewa tayi bayan ta gama gyara wajan kana ta tura Wheelchair 蓷in zuwa tsakiyar ha蓷a蓷蓷an parlour'n gidan, har gaban dinning ta ajjiyesa kana ta shiga zuba masa abin breakfast 蓷in, Arish ne da meat shawarma sai tea da yaji kayan 茩amshi da na'a na'a tai tashin 茩amshi yake, bisimillah yay yasa yatsun hanunsa guda hu蓷u ya fara cin meat shawarma bayan ya gama cin abincinsa Granny ta kawo karamin bowl ya wanke hanunsa ya goge da tissue kana yay hamada.


Bayan Sheikh yana mutane sallar zuhur Arjun ya koma cikin gidan su ya 蓷auko 蓷aya daga cikin sabbin motocin Sheik wata 茩arama mai ash color sabuwa dal, Arjun na mazaunin driver Sheikh na 蓷aya side 蓷in idanunsa akan littafin Zajid zaujain, sosai Arjun ke gudu da motar sbd yasan Sheikh bai son tafiya a hankali "Buddy wallahi aure nake sonyi na gaji a matse nake,Am tried pls daga nan mu huce gida ka tayani ro茩an Ummi ta barni nai auran tunda ina so" lumshe idanunsa Sheikh yay lokacin 蓷aya yaji tunanin Airah ya fa蓷o masa, Where is she? Shine tambayar da yaywa kansa, one day kenan yaya kenan idan ya kasance da ita na adadin sati guda kamar yadda ta ce? A haka suka shiga cikin gidan redio'n Arjun yay parking kana ya fita daga inda yake zaune,a back side ya 蓷auko wheelchair 蓷in Sheikh kana ya taimaka masa ya zauna, har cikin reception 蓷in gidan redio'n suka shiga,kowa ya ga Sheikh sai ya tsuguna ya gaishesa,hatta ga wanda suka girmi Sheikh babu a abin da ya siya masa mutunci face Iliminsa sa hqrinsa ha蓷i da taimako da kyautatawa talakawa, da sauri ya fara gabatar da program 蓷insa na LAFIYAR MU, Mutane da yawa sun bu茩aci ya bu蓷e masu wata 茩ungiya ko kuma gruop wanda zai iya yi masu wani bayanin idan yana free,wasu kuma sukace ya basu number wayarsa, Shi dai murmushi yay kawai domin yasan a redio kawai suke jin zazza茩ar muryarsa,amma shi gaba 蓷aya bai san yadda zai iya using da wata waya ba,ya wake dashi? Bashi da wanda zai nemasa a waya,a haka suka gama program 蓷in shida Arjun kana suka 蓷auki hanyar gidansu Arjun. Ummi ta ce "Haba Imam i don't think is nacessary,idan Arjun yay aure bazai samu lokacin kula da komai naka ba" wani abu mai 蓷aci Sheikh ya ha蓷iye idanunsa akan Ummi mahaifiyar Arjun yace "No! Ummi i trust Arjun zai iya komai nawa,yin aurensa bashi ke nuna zai 茩i kula dani ba" Murmushi kawai Ummi tayi tace "Imam ka manta da shirman Arjun fa,and think yourself mana,kalli condition 蓷inka,babu wanda ya dace da yay Aure sama dakai,yana da kyau ace kafin wani yay maka wannan mgnar kayiwa kanka" idanunsa ya lumshe kafin ya sauke numfashi yace "Try to understand us Ummi, the way mutum yace zai aure to let him do" Arjun yace "please Ummi i lover so much i need her i want marry her wlh ina sonta" harara Ummi ta watsa masa tace "kai dai Arjun anyi mara kunya,akan na hanaka shi ne ka 蓷auko bawan Allah yana cikin hutawarsa,wlh baka da kunya ka kiyaye ni Arjun" Murmushi kawai Sheikh keyi,shi ina ma yana da uwar da zata hanashi abu aida yaji da蓷i,he need mother new mother yana son yaji 蓷umin uwa mahaifiya,yana son yaji uwa ta rungomesa inda zai samu yayta kukan saman 茩afa蓷arta,baya da wannan 拼an cin bashi da uwar daza taji damuwarsa bare harta bashi shawara mai kyau,babu uwar da zata kwantar dashi zaman 茩afa蓷arta tasa yay kuka mai yawa ko yaji sau茩in zuciyarsa, tagwayen ajjiyar zuciya ya sauke kallon Ummi yay inda take fa蓷in "Shikenan yaje yay aure Allah ya sanya albarka,Amma Imam kai ka nemu matar Aure" zoben hanunsa ya kalla ya 蓷an murza ka蓷an yace "bana da interested Ummi" ganin yanayinsa ya sauya yasa ta rabu dashi, farin ciki sosai Arjun ya shiga rungome Ummi yay yana fa蓷in "thank you so much Ummi" murmushi tai tana shafa kansa tace "kuje daining ga lunch na jera maku" girgiza kai Sheikh yay idanunsa a 茩asa yace "Am full Ummi" Ummi ta ce "daman koda yaushe you're full" dariya Arjun yay ya ce "Rabu dashi Ummi,ko a gida yake baya cin abinci iyanzu sai dakakkiyar fura" mi茩ewa Ummi tayi tace "ta kwana gidan sau茩i ai,ina da fura wlh" kwa蓳e fuska Sheikh yay bai ce komai ba "Ummi ko kin dama bai zai sha ba indai ba Granny tayi ba" yana fa蓷in hakan ya nufi hanyar fita daga parlour'n yana tura Sheikh dake zaune saman kujera "To ai shikenan Allah ya baka lafiya Imam Ubangiji ya kawo 茩arshen wahalar" da Ameen ya amsa har suka fice daga parlour'n Ummi na zabga masa addu'a.


Da daddare Barrister ne zaune shida Mami da Granny wacce take yankawa Sheikh apple a plate, Sheikh na zaune yana farcing mahaifin nasa yana kallon yadda suke cin abincin su hankali kwance,idanunsa ya mayar kan Granny wacce tace "Fisabilillahi ace 拼ar 拼an itatuwa sune abinci? Gsky wannan ba halin zama ba ne Babana" Mami ce ta ajiye spoon 蓷in hannunta ta ce "Granny ai wannan sun fi sanya jiki lafiya" "au haba? To Allah ya taimaka nikam wannan sakalcin ba dani ba" shiru sukai mata harta gama surutun da jan plate 蓷in Sheikh yay tare da sanya fork ya caki apple,amma ya kasa kaiwa cikin bakinsa sai juya Apple 蓷in yake, Barrister ne yace "Yadai son?" Kallon Mahaifin nasa yay ba tare da yay magana ba ya 蓷auke kansa a hankali kuma ya tura Apple 蓷in cikin bakinsa,duk son sa da Apple yau jiyaye batai masa da蓷i ba, he's lost his appetite gefe guda kuma tunanin Airah ne fal a zuciyarsa tun safe rabonsa da ita he's worried, bisa dole ya ci gaba da shan Apple 蓷in dan bai son kwana da yunwa yasha rabi ya ture plate 蓷in gefe yana hamdala, kallonsa kawai Mami take can kuma ta ce "Sorry my soul kana fushi dani ko? Kasan yanayin aikin nawa" bai ce komai ba ya danna wani abu a gefen Wheelchair 蓷in a hankali ta fara tafiya sai da yaje parlour sannan ya tsaya, BBC news yakai ya fara kallon labarai, gaba 蓷aya suma suka dawo parlour'n Barrister yace "My son" ko kallansa Sheikh bai ba idanunsa akan cenema ya ce "Uhm" Barrister ya ce "be ready you getting marry soon" ba Sheikh har Mami sai da ta kalli Barrister kasa daurewa tayi ta ce "what wrong with you Barrister? Yaya kake magana 蓷aya tun safe? Wanne irin Aure wai ana zaune lfya gaba 蓷aya Imam nawa yake ne?" Bai kulata ba yace "kana ji na ai?" Jinjina kai Sheikh yay still idanunsa na kan cenema, Barrister ya ce "Governor da kansa yake neman alfarma gareni akan ha蓷in Auren daya keso muyi,拼arsa Nana tana sonka sosai" nan ma shiru Sheikh yay sai murza zoben hanunsa yake yana jin zuciyarsa nayi masa zafi, mi茩ewa Barrister yay ya ce "ka shirya Nidai na amince" kai tsaye Sheikh ya ce "Ni kuma ban so" da sauri Barrister ya ce "meye baka so 蓷in?" Kwallon Granny Imam yay ya ce "Granny bacci zanyi" mi茩ewa tayi tana fa蓷in "to Babana yau Ubanka ina ga 茩aryarsa zai gwada a kanka" tana fa蓷in haka ta tura Wheelchair 蓷in zuwa flat 蓷in Sheikh,wani Murmushi Mami tayi ta ce "Ina raye Imam yay aure?.over my died body" tana fa蓷in hakan itama ta nufi flat 蓷inta,a tsaye ta samu Barrister ya gama shirin bacci hucesa tayi ta nufi bathroom tai wanka ta shirya cikin kayan bacci, a parlour ta samu Barrister ta ce "Gud night" da mmki ya kalleta ya ce "what the you mean by that? Kisan ke nake jira wai meke damunki ne? Rabuna dake yau wajan sati biyu kenan ko an gaya maki dutse ne ni?" Kallonsa tayi tace "kayi hqr Barrister ban jin zan 茩ara baka jikina babu abinda kake tsinana min ko 30mins da 茩yar kakeyi a jikina no test gaba 蓷aya salam kake i can't waist my time akan wanann" tana fa蓷in hakan ta nufi bedroom 蓷in ta, Juyi kawai Imam yake ya kasa runtsawa shi kasansa bai san dalili ba a karo na farko ya kejin wani a zababban fellings a tare da shi mararsa har wani kumbura tayi tana 蓷agawa, jin bai ta蓳a jin abu makamancin haka ba yasa ya tashi zaune tare da dafe kansa ya shiga fesar da numfashi,ji yay an dafa shi da sauri ya 蓷aga kansa idanunsa ne ya sauka akan Airah wacce take tsaye tana masa Murmushi, fuska ya kwa蓳e mata ganin haka yasa ta zaune kusa dashi tana fa蓷in "Am sorry my life na barka da kewata ko?" Kasa mata magana yay sai hanunsa daya sanya ya jawota jikinsa ya rungome 茩am茩am kamar wani zai kwance masa ita...
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_

_It's #500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn a nan 84506476_






馃啌P

EPISODE1锔忊儯1锔忊儯-1锔忊儯2锔忊儯


Idanunsa ne suka ka蓷a tare da yin jaa,bai san ya ya ake samun farin ciki a wajan mace ba, haka nan bai san yaya ake jin son wata 蓷iya mace a duniya ba, hasali ma duk matanan duniya kallon mugwaye yake masu,ba tare daya san dalilin da yake masu wannan kallo ba.
Sai gashi yanzu a karan farko yaji yana son kasan cewa da mace,yana son jin 蓷umin jikin mace wanda ya rabonsa dashi tun sanda mahaifiyarsa ta kawosa duniya, bai san da蓷in zama da uwa ba, Uban ma bai san da蓷in zama dashi ba, Granny ya sani sai kuma Arjun 蓷insa wanda ya zame masa komai.
Yau shi Imam yake jin kewa mace na damunsa kewar ma ta ALJANA,daga jiya zuwa yau yaji komai ya sauya masa lokaci ka蓷an ne wanda zai zo ya huce wanda zaiji bai yi tunaninta,ko kuma bai murza zoben dake ma茩ale a hanunsa ba.
Kallonsa Airah tayi ta ce "Bakai bacci ba?" Kai ya 蓷aga mata kamar 茩aramin yaro kafin kuma ta ce "Ka san me?" Nan ma ya girgiza mata kasance yay alamar a'a, ta ce "I want to sleep with you, ina son yin bacci a shoulder ka, i want make you happy zan baka farin cikin duk daka rasa a rayuwarka" idanunsa a lumshe yake ya ce "sure?" Da sauri ta ce "Of cos my life" zareta yay a jikinsa yana fesar da numfashi ya ce "Tell me something Air..aah!!" Yadda yay pronouncing sunanta a 蓷an rarrabe yasa ta lumshe idanunta, ta ce "Ina jinka" kallonta yay ido cikin ido da sauri ta 蓷auke nata idanun domin bata iya jure kallonsa, ajjiyar zuciya ya sauke kafin yace "Da gaske Uwa na barin 蓷an ta ri茩o a hannun ex-husband 蓷inta? What i mean duk Uwar da take da tausayi da kuma jin 茩ai,bai dace ace dan sun samu Matsala da mijinta ta ce zata ajjiye 蓷an da gaba 蓷aya ko 1week bai cika da haihu ba,hakan shi zai sanya mijinta ya dawo da ita ko kuma ya fahimci cewa abinda yake ba dai-dai ba ne? She leave me ta rabu dani tun ina cikin zanin goyo ban san da蓷in nonon uwa ba,ban san da蓷in jikin Uwa ba,ban san farin cikin da ake samu idan ana tare da Uwa ba,mene laifi na? Me yasa zata 蓷auki laifin mahaifina ta 蓷ura min, bata san cewa 蓷an ta na bu茩atar ta bane? Bata san cewa am nothing without her ba? Ba ta san cewa ta haifi nakashasshe wanda bashi da gata bashi da mai kula da shi ba, i want to my Mother ina bu茩atar ta, i missed her a lot".
Airah tsayawa tai tana kallonsa kafin ta ce "No at all, baka san dalilin rabuwa kai da tayi ba,baka san irin zafin da taji a lokacin da zata rabu da kai ba, sannan baka san damuwar da take shiga idan ta tuna ka ba,zata iya yiwuwa duk abinda ta aikata she's not her fault, koda tana sani babu wanda baya kuskure a rayuwarsa, nasan one day she most come back to her son definitely, so you don't have to worry about that My life".
Ajiyar zuciya ya shiga saukewa yana rungome pillow hannunsa a 茩irjinsa da gaske yana bu茩atar kulawar Uwa,yana son Uwa ta rungome sa,yana son yaji mahaiyarsa na lallashinsa, yana son ya fa蓷a mata yadda yay missed nata da kuma abinda yake damunsa, amma bashi da wannan freedom 蓷in dole ya samawa kansa salama ya amshi rayuwa a yadda tazo masa.
Zare pillow dake 茩irjinsa tayi tace "Why are you hurting your self like this? Come on! Hug your wife not pillow,hug me you'll feel better".
A karo na biyu kenan a iya kacin rayuwarsa daya rungome mace, koda yake bazai iya sanya Airah matsayin mutum ba,amma yadda take tsaye gabansa babu wanda zai ce mata ta ha蓷a jinsi da Aljanu bare kuma kayi tunanin Aljanar ce.. Rungome ta yay sosai yana sakin ajjiyar zuciya, a yadda ya rungome ta ka蓷ai zai tabbatar bai ta蓳a ri茩e hannun mace ba bare ya rungome ta,ya nayin komai a 蓷an tsorace amma tsoransa iya kan mace ya tsaya da dukkan alamu mata sunyi masa tabo a zuciya.
Kallonsa tayi taga ya rufe idanunsa kamar mai bacci, jajayen la蓳蓳ansa ta shafa tana jin wani difference feelings na ratsa jikinta tana son Sheikh fiye da sosai,domin a kansa ta karya al'adar su ta shiga jikin Bil'adam bare har su tare a inda suke,amma yaya zatai? Sonsa ya ja mata komai ba iya sonsa ba tana son kasancewa da shi ne domin bashi kariya tana son lokacin da Tijama ta 蓷auka ya cika a ranar Sheikh zai san komai game dashi.
Gashin dake 茩wance saman 茩irjinsa ta shafa tace "Ina son zame maka Uwa, ina son zame maka Aboki,茩awa Sannan ina ka amince dani matsayin matarka, ba zan ta蓳a cutarka ba, zan baka dukkan farin cikin daka rasa ka yarda dani Please"
茦ara lumshe idanunsa yay still kuma yana ri茩e da ita a jikinsa yace "Your request accepted my fairy".
Mi茩ewa tayi ta kashe all light 蓷in dake 蓷akin ta window'n baya ta le茩a taga yadda garin yay duhu ga wata iska mai da蓷i da take ka蓷awa,sai wal茩iya da ake da alama a koda yaushe ruwa na iya sauka "Uhm what are you looking for?" Kai tsaye tace "the weather,garin yay da蓷i musamman sky abin sha'awa" bai 茩ara magana ba yaja ba kinsa ya rufe,wajansa ta 茩arasu tace "ko kana son fita ne?" Ware manyan idanunsa yay yace "kai No!!" Kusa dashi ta kwanta tare da 蓷ura kanta saman damtsen hanunsa idanunta akan lips 蓷insa tace "Sheikh!" kasa amsa ta yay sbd gudun da zuciyarsa take masa bai ta蓳a very close da mace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login