Showing 15001 words to 18000 words out of 134406 words

Chapter 6 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18382

sha'awa shine; ko yaga wani shashe na jikin mace ba zai ta蓳a ji mazantakarsa ta mutsa ba, bare har yay tunanin kasancewa da mace, zamu kawo misalan yadda ake gane Aljani ya auri Mutum ko kuma yana jikin mutum a ha蓷u bar mu ta gaba.
Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke mai 茩arfin gaske,kafin yaja baya ka蓷an shi ka蓷ai ya shiga sauke tattausan Murmushi ya nayi yana jan 茩wantaccen bear 蓷insa, cikin 茩asa da Muryar kamar mai ra蓷a idanunsa akan camera yace "Baiwar Allah fatan kinji amsar tambayar ki kuma kin gamsu? Allah ya kyauta ya kuma tsare mu daga sharin kafiran Aljanu".
Gaba 蓷aya cikin Masjeed 蓷in suka amsa da Ameen. Suna cikin mota Sheikh yana driving cikin 茩warewa ba tare daya saurar abinda Arjun yake magana akai ba, ganin Sheikh ya 蓷auki hanyar zuwa gida yasa Arjun marai-raice fuska yace "Haba Buddy bana ce zaka rakani zance wajan Aliyah ba?" 苼ata fuska Sheikh yay yace "Nifa ba za'a kai ni wajan da za'a dinga zabga 茩arya ba" dry Arjun yay yace "Au 茩arya ake a zancen? Malam just wait and see za kaji yadda ake fa蓷ar kalamar soyayya" shiru Imam yay Arjun ya ce "fara kai ni gida na 蓷auko mata gift 蓷inta" kallonsa Sheikh yay kamar zai magana sai kawai ya karya gwana, a compound 蓷in gidansu Arjun yay parking Arjun ya ce "ba zaka shiga wajan Ummi ba?" Girgiza kai Sheikh yay yace "kace ina gaisheta,nasan za ta ce sai na ci abinci ni kuma am full" kafin Arjun yay magana Ummi dake bayansa ta ce "Daman always you're full,kawai kace furar Granny za kasha"
Murmushi kawai yay mata kafin ya lumshe idanunsa yace "Evening Ummi" "how are you?" Ya ce "Allahamdulillah!" Daga nan ta shige cikin gidan, Arjun yabi bayanta yana ri茩e da hannunta, da kallon sha'awa Sheikh ya biso yana ji inama mahaifiyarsa ce Ummi.
Bayan sun isa gidan su Aliyah Arjun yay mata waya daga can 蓳angaren ta sauke ajjiyar zuciya kafin ta ce "fatan mijina ya sauka lfy?" Murmushi yay mata har cikin zuciyarsa yake jin 茩aunar Aliyah yana mutuwar sonta kamar ransa "Surprised?" Ware ido tayi ta ce "What a good news?" Cikin jin da蓷i ya ce "Tare muke da Buddy" saurin fa蓷in "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" tayi sbd yadda taji gabanta ya fa蓷i,cikin 茩arfin hali tace "Sure?" Da sauri ya ce "I mean my words Matata" mi茩ewa tayi tsaye tana gyara zaman rigar jikinta wacce ta amshi jikinta sosai, Aliyah fara ce sosai tana da 蓷an tsayi ba sosai Mahaifinta shine senator na lokacal government 蓷in su, ita ka蓷ai ce wajansa,sun ha蓷u da Arjun taje shopping shi kuma yaje siyowa Sheikh sabbin jalabiyoyi, a nan sukai exchange na number "come in" daga can 蓳angaren Arjun ya ce "No muna sauri lokacin shan furar Buddy yayi" ok kawai tace masa kana ta kashe wayar, parfume tasa masu 茩amshi ta gyara zaman veil 蓷inta, but 茩asan zuciyarta taoroy da far gaba ne, tun daga nesa Arjun yake kallonta yana jin kamar yaje ya rungome ta sbd yadda ya kejin 茩aunarta a ransa, fuskarta 蓷auke da Murmushi tai masu sallama, Amsawa Arjun yay yace "Ma sha Allah tawan kinyi kyau fiye da ko yaushe" cikin 茩asa da Murya tace "Fatan kana lfy kamar yadda zuciyata ta sanar dani?" Kallon Sheikh yay dake cikin mota ya lafe jikin kujera idanunsa a rufe sai 茩irjinsa dake 蓷agawa da sauri yace "Wow ashe haka zuciyarki take da fa蓷in gsky?" Shira suka ta蓳a kafin yace "Ga Buddy ko gaisa zamu huce" kallon cikin motar tayi a zuciyarta tana fa蓷in Tubarkallah ma sha Allah barakallahu ahhasanal kali茩in Ubangiji yay halitta a nan, da sauri Aliyah ta 蓷auke idanunta ta ce "kamar bacci yake" dry Arjun yay yace "haka yake fa, 茩ilan zaman ya damesa" cikin motar ya le茩a tare da bubbuga murfin motar yace "Buddy! Buddy!" Ware firgitattun idanunsa yay "What again?" Arjun ya ce "Ruhina ke gaidaka" kallon bayan Arjun yay kallo guda yay mata yay saurin janye idanunsa tare murza zoben hanunsa ka 蓷an yace "Ykk?" A fili tace "tab" Arjun ya kalleta ya ce "me" girgiza kai tayi tace "Ina lfy ya jiki?" Ware fararan idanunsa yay kafin yace "Lafiya" Wannan idan bai ji dakai da kuma miskilanci ba ai sai Allah ya tambaye sa da sauri Sheikh yace "me kika ce?" Rufe bakinta tayi tace "No ba dakai nake ba" a zuciyarsa yace "瞥ar ficika kawai" bayan sun gaisa Arjun ya bata tarkacan chocolate daya siyo mata, Sheikh yace ya gaji dole suka sauya waje Arjun yay driving nasu zuwa gida. Misalin 10:30 na dare Sheikh na zaune a parlour'n sa daga shi sai 3gauther fresh skin 蓷insa sai Shinny take ga yadda 6packs 蓷insa suka 茩ara bu蓷ewa 茩wantaccen gashin 茩irjinsa yana ta gyalli hanunsa ri茩e da mug yana shan coffee, idanunsa ba kan cenema yana Kallon Tafsir a Sunna t.v, bayan an gama tafsir 蓷in ya sauya channel zuwa zee world, samu yay ana film 蓷in johda &Akbar bai ta蓳a tsayawa yayi kallo ba,amma ganin film 蓷in na musulmai kuma na sarauta sai abun ya birgesa, lumshe idanunsa yay lokacin da yaga Akbar yay kissed 蓷in Johda, cikin ransa yake fa蓷in ko meye abin da蓷i a nan ohhhu? Yana nan zaune yana shan coffee kamar bai so amma gaba 蓷aya tunaninsa yana kan Airah shi ka蓷ai yasan yadda yake a zabtuwa da rashinta a 蓷an wannan lokacin da yay sabo da ita, tana 蓷ebe masa kewa fiye da tunanin mutum yana samu kwanciyar hankali da ita, at least ya samu wacce za tana rarrasbinsa zata rungomesa idan yay kewar Amininsa,tana 茩o茩arin bashi farin ciki shiyasa ya yarda da ita sosai ya bata dukkan yar darsa, ta riga ta samu gurbi a zuciyarsa baya jin akwai halin da zai shiga bai tuna da Aljanarsa ba, Aljana ta fi masa sauran mutane da yawa, Aljanarsa ta fi masa Amminsa ta fiye masa Abbansa, tayaya zai iya mantawa da ita, lumshe idanunsa yay yana jin 蓷aci a ransa yaushe zai samu freedom ne kamar yadda kowa yake dashi? Yaushe zai zama cikakken Namiji mai lfy? Yaushe zaiji feelings akan mace kamar yadda Arjun yake gaya masa a kullum, cije lips 蓷insa yay tare da fesar da numfashi, hanunsa ya shiga mi茩awa wajan table yana son ajjiye cup 蓷in hannunsa cikin rashin Sa'a 茩afarsa ta zame daga jikin Wheelchair, 茩ara ya 蓷an saki saboda tsoratar da yayi kafin ya 茩arasa 茩asa Airah tayi saurin taresa ya fa蓷a jikinta.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_



_it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn ta nan 84506476_



馃啌P
EPISODE1锔忊儯5锔忊儯-1锔忊儯6锔忊儯



Murmushi Airah tayi tace "Meyasa kake punishing kanka?" banza yay mata shi a dole yayi fushi da ita why zata tafi ta barsa a lokacin daya saba da ita? Ganin yadda ya marai-raice fuska yasa ta shafi fuskarsa cikin lallashi tace "Am sorry ban 茩arawa ka ji" kai ya 蓷aga mata kafin ya zame a hankali ya 蓷aura kansa saman cinyarta tare da lumshe idanunsa wanda suka sauya launi, yana jin kansa cikin farin ciki a duk sanda ya kasance da ita, amma mai yasa baya jin feelings 蓷in da Arjun ke fa蓷a masa? Ko dai da gaske bashi da lfy ne luff yayi a jikinta kamar 茩aramin yaro, duk da cewa yana da shekaru Amma Imam shagwa蓳a蓳蓳e ne na bugawa a jarida, yana da ha茩uri, juriya, da wahala kaga damuwarsa yana da 蓷aga 茩afa akan laifukan da mutum zai masa, Amma idan ha茩irinsa ya gaza sam bai iya fushi ba, kaifi 蓷aya ne idan yace Yes! babu wanda ya isa ya sauya masa ra'ayin da zai sa shi fa蓷in No!, Kaifi 蓷aya ne yana tsayawa akan Dukkan abinda ya keso baya nuna gazawar sa ko ka蓷an, yana da taurin kai idan yace yana son abu baya ta蓳a ha茩uri dashi sai ya same sa, shi kansa sometimes yana mamakin halinsa ya ci ace yadda yake Malami ba komai zai zama halinsa ba, amma idan ya duba yaga hali ba kai kake samawa kanka Allah ke yo mutum a haka, sai ya ji sau茩i a ransa."yau ka gaji da yawa ko?" Hannunta ya kama ya ri茩e cikin nasa yana 蓷an murzawa yace "Yeah! Na raka Arjun zance" kansa ta shafa tace "I knew, hope da sau茩i jikin naka" juya idanunsa yay yana kallonta yace "Wane yace bana da lafiya ?" "Au sai wani ya gayan bazan iya sani ba? Nasan cewa yau 蓷in ba da蓷inta ka ke ji ba kawai dauriya ce irinta ta jaruman maza kuma sadaukai", mi茩ewa yay zaune yace "tell me something, Arjun yace duk sanda ka kasance da mace kana jin feelings da sha'awarta, har yanayinka ya sauya Manhood 蓷inka ta fara harbawa" shiru tai sai kuma tace "Of course ,hakan na nuna cewa Mutum nada cikakkiyar lafiya ai, ko a mata haka ne bawai iya maza ba" marai-raice fuska yayi yace "kenan bani da lafiya?" Itama tace "who tell you that?" Komawa yayi saman cinyarta ita kuma ta cigaba da massaging kansa yace "na fahimta ne, saboda jikina baya bani abubuwan nan idan na kasance da mace" gemunsa taja tace "au har mata kake kasancewa dasu?" Kai tsaye yace "You're the first person and last dana ta蓳a sani har na amince da ita" Airah ta kallesa tace "Kai cikakken mai lafiya ne fiye da sauran mazan da suke da lfy, you have a beautiful and big dick, kana da lafiya kai lafiyayye ne Rayuwata I don't know how to explain saboda SIRRIN MU ne wannan but wata rana zaka ce na fa蓷a maka" kamar zai mata kuka yace "i don't have any feelings a kanki" dariya tayi tace "it's complicated ka ji fellings akai ne" bu蓷e baki yay zai mgn tai saurin rufe masa baki tace "You need to rest now" mi茩ewa yayi zaune ita ma ta mi茩e tsaye gyara masa bedroom 蓷in tayi in few seconds bama minutes ba abinka da aikin aljanu, bayan ta gama ta ha蓷a masa warm water a cikin jakuzzie, ta taimaka masa tai wajan zuwa bathroom 蓷in, Lokaci da ruwan zafin ya ratsa jikinsa lumshe idanunsa yay yana 茩ara nutsewa cikin jakuzzie, yana ta zaune kamar bazai wankan ba sai kuma ya fara yanayi yana fesar da numfashi, bayan ya kammala ya ha蓷e cinyoyinsa sosai ta yadda babu mai ganin jikinsa kana ya 蓷an fara buga gefen bango, babu jimawa ta shigo tare da mi茩a masa towel kana ta bu蓷e Wheelchair ta taimaka masa ya zauna dariya tayi masa tace "Why are you hidding your naked body for me?" Banza yay mata tare da 蓷aukan brush ya wanke bakinsa kana ya 蓷aura alwala duk akan idanunta, daya 蓷aga kai ya kalli mirror sai ya 蓷auke kansa saboda ganin Airah da yake ta cikin mirror'n rabi Mutum rabi jikin maciji, abu ne mai wahala madubi ya 蓳oye asalin halittar su ko yaya ne sai yayi showing.
Shirin kwanciya yayi bayan ya gyara jikinsa ta shafa masa mai just like Granny use to do, gaba 蓷aya jikinsa 茩amshi yake lungu da sa茩o, Imam yana mutuwar son parfume ko shopping ya je abinda yake 蓷auka kenan, sai glass, boxer ta bashi ya saka kana ya maida komai wajan sa, wasu fararan night wears ta 蓷auko masa "No! am not interested bana sa kaya idan zanyi bacci, am okey a hakan" ya fa蓷a yana karanta addu'ar bacci yana gamawa ya shafa ta ko ina.
Kwanciya yayi ya lumshe idanunsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya jikinsa ta shige bai trying na hanata ba cos yana bu茩atar 蓷umin jikin mace na sawa ya 茩ara samun nutsuwa, Murmushi Airah tayi saboda yadda ya shige jikinta a hakan ma wai baya jin komai game da mace duk sanda ya fara jin da蓷in mace sai Allah a haka bacci ya 蓷auke sa yana ma茩ale jikin Airah yana jin yadda take shafa lips 蓷insa.....
Washe gari da safe Mami ce zaune da 茩awarta mai suna Fariha suna hira akan bank nasu, numfashi Mami ta sauke tace "Wlh ina cikin damuwa, i don't know how to explain , bana samun nutsuwa da mijina gaba 蓷aya" Fariha tace "kamar ya kenan?" Mami tace "rabon dana kwanta da Barrister na manta, kamar yadda bana zama shima baya zama, daga Granny sai Sweet Imam, amma end of this month Su Fareeq da Bahaiyya zasu dawo holiday", tsaki Fariha tayi tace "ke fa baki da fahimta wallahi, bari ki ji yanzu kai ya bu蓷e idan zaki fuskanci mijinki ki gaya masa bakya gamsuwa da shi to, wallahi kina kallo zaki cuci kanki, 茩ilan shi garesa zam yake jikinki amma ai ke baza kiso ki zauna haka ba tunda ba dutse ba ce ke, so go and meet your husband ya je Islamic chemist ya amshi magani 茩ilan kuma infection ne yasa haka", wani wawan tsaki Mami ta ja tace "God forbid! Ni na je wajan Barrister nace masa ya nemi magani? Sorry Am classy woman I can't do that", "kenan haka zaki zauna? Ko dai baki da lafiya ne?" Ware ido tai tace "kul ki 茩ara fa蓷a lafiya lau nake wallahi , kullum sai na gyara kaina da sabbin magunguna ina matse kaina yadda babu wanda zai raina ni, ke ni fa ko tsufa nai banga abinda zan sauya ba, domin gyara da蓷i gare sa" jinjina kai Fariha tayi tace "ikon Allah kowa da abinda ya dame sa ni Abban Taufiq kullum cikin 茩orafi yake a kaina, ban san mene yasa ba amma kamar baya gamsuwa da ni" ri茩e baki Mami tayi tace "Allah dai ya kyauta kema kina gyara, baki son gyara kanki, namiji kuma duk tsufansa da kika gani yasan da蓷i, yanzu dai goben za ki zo ko yaya?" Mi茩ewa su kai a tare Fariha tace "By the grace of God" dry Mami tai tace "kizo akwai magana"....
A zaune ta samu Sheikh shida Arjun suna hira 茩asa 茩asa da alama hirar cigaban da Company Sheikh yayi suke, shi dai Sheikh hankalinsa na ga zane da yake a jikin white paper Sheikh na son zane tun yana yaro ya iya zane, domin har zanan gida makaranta, masallatai yana fiddawa, yanzu tunda suka fara magana ya fara zane da pencil ga wasu different colors da yake using dasu "A week 蓷in nan mun samu 茩aruwar ku蓷i more than 5.1m nai mamaki sosai fa, amma ganin manager bana wasa ba ne yasan aikinsa yasa ban tsayawa wani bincike ba" shiru Sheikh yat domin idan ka tambayesa mai Arjun yake cewa shi kansa bai sani ba, kula da hakan yasa Arjun le茩a paper wata budurwa mai matukar kyau da tsari yake zanawa, ga gashi da ido farare tass, ga shape mai tsari, murmushi Arjun yayi yace "Wannan alama ce take nuna Buddy ya fa蓷a soyayya", manyan idanunsa ya 蓷aga bayan ya kammala zana Airah babu abinda ya bambanta tsakanin Airah fairy da zanen, lumshe idanunsa yayi kana ya bu蓷e a kan, taune lips 蓷insa yayi ka蓷an tare da tsotsa "you're very beautiful Airah,i never see a beautiful lady like you, you make me happy, wlh billahi am proud of you Aljanata i love You more than anything, your love and care mean a lot to me, I love you My Aljana" farin ciki ne ya cika zuciyar Arjun da sauri ya kama hannun Sheikh yace "Who is that Airah da kaketa magana a kanta time to time" ha蓷e fuska Sheikh yay yace "kamar ya? Wace wata Airah kuma?" Kallonka rainawa kanka hankali Arjun yay masa yace "kada ka mai dani wani sakarai mana, yanzu ka fara mgn kana Airah waye-waye kace wai wace ce Airah, idan ka fara son mace ni nafi kowa farin ciki saboda ko babu komai zaka samu farin cikin daka da蓷e kana nema wajan mace" ta蓳e baki Sheikh yay yace "Duniya ta lalace tunda su Arjun aka fara wa'azi", "ohh da kai ka蓷ai ka iya wa'azi?" Idanun Sheikh a saman zanensa yace "A'a fa" fushi Arjun yayi yace "ok fine sai anjima" da sauri Sheikh ya ri茩e hannun Arjun yace "Sit" zama yay yace "zagina zakai yanzu kuma?" Ware idanunsa yay yace "Laaa! Bana son ka matsa kanka wajan sanin abinda ba hurumin ka ba ne Buddy, kowa yana da private life 蓷insa, nasan ka cancanci kasan komai nawa amma bana da ikon fa蓷a maka SIRRIN MU but time will tell us everything" mi茩ewa tsaye Arjun yay kafin yay mgn Granny ta 茩arasu tana fa蓷in "Haka fa! ya gaya maka meke damunsa? To dai Ranjun abun kullum lalacewa yake kamar wanda iska ta aura, jiya fa ban fa蓷a maka ba naje tashinsa da asuba na samesa yana ihu da surutai, nidai babu ruwana idan ya jawa kansa masifa ina dalili ina mafari fisabilillahi?" Girgiza kai kawai Arjun yayi yace "something is fishy" yana fa蓷in hakan ya fice abunsa daga cikin gidan... Mami dake tsaye ta saki wani sound da sauri Granny ta juya tana fa蓷in "Mahammadur Rasulullah ashe kema gantalalliya ce? Wannan 蓷aukan zunubi har ina fisabilillahi? Sai kace ana ya茩i kawai zaki fa蓷o kamar dai a sabon gari, daman kwana biyu duk a tsorace nake, gaskiya idan baki nemi yafiya ta ba sai Ubangiji ya kamaki babu ruwana wallahi, kawai dai sbd son jin zance sai ai tsaye akan mutane kamar wata 拼ar dama??" Murmushi Mami tayi tare da 茩arasa shigowa parlourn ta zauna saman kujera idanunta na kan Sheikh tace "Afuwa Granny nai sallama ba ki ji ba kina ta fa蓷a" a fusace Granny tace "yaushe na zama sallamammiya da zanyi fa蓷a, da Imamu zanyi fa蓷a ko da Arjun? Yau naga lukutar masifa" Mami tace "kiyi ha茩uri Granny", Granny tana ke蓳e baki tace "shiya kashe Jaki" zaro ido Sheikh yayi still idanunsa na kan zanen da yay "Yooo an loda masa kaya yau, gobe an loda masa babu ruwa bare abinci duk wahalar daya sha babu mai gani, ba dole ha茩urinsa ya gaza ba dan Allah?" Mami tace "haka ne fa" mi茩ewa Granny tayi tace "bari na dama masa wannan furar ta gado yaro kamar wanda yasha nonon Fulani, towa kake da shi wanda zai kula da kai? , ai sai ni daya dana zame maka dole, wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login