Showing 39001 words to 42000 words out of 134406 words
masa a cup ya bashi a sanyaye ya kar蓳a tare da kafawa a bakinsa sai da ya shanye ruwan tas,sannan yaja kujerarsa baya ya shiga maida numfashi, gaba 蓷aya matan gidan redio'n da mazan tsayawa sukai da abinda suke suna sauraran abinda zai ce,bayan ya maida numfashi ya 蓷ura da fa蓷in.
Sannan lemon tsami yana kunshe da sinadaran da ke hanawa ko rage lalacewar kwayoyin halitta a jikin dan adam da ake kira antioxidants a Ingilishi.
Binciken ya bayyana cewa ci ko shan lemun tsami yana 茩ara 茩arfafa garkuwan jiki, yana kuma rage barazanar kamuwa da ciwon zuciya da kansa da ciwon koda da kuma inganta lafiyar fata" lumshe idanunsa yay yana shafa sajensa wanda yake a 茩wance yace "Muhimmiyar tambayar Shin Lemon tsami na tsinka maniyi?" Zaro ido Arjun yay yana 蓷an danne dryarsa gudun kada Sheikh yaji, kallon kai 蓷an iska ne Sheikh yaywa Arjun kafin ya 蓷ura da fa蓷in.
"Wasu mutane sun dade suna ganin cewa shan lemon tsami yana illa ga rayuwarsu ta aure, tsakanin al'umma ko kuma a al'adance ake bayyana cewa lemon tsami yana tsinka maniyin namiji.
Wani lokaci ma akan fa蓷a wa mutum cewa shan lemon tsami yana rage 茩arfin sha'awa ga maza da mata da kuma rage 茩arfin mazakuta.
Sai dai Hajiya Jummai Hassan 茩wararriyar likita kan abinci da ke asibitin Wuce a Abuja, babban birnin Tarayyar Najeriya, ta shaida wa BBC cewa, baya ga amfanin lemon tsami a hanyoyi daban-daban na lafiya yana kuma 茩ara inganci da gyara maniyin mutum.
Ta ce lemon tsami yana da amfani da yawa ana - amfani da shi ta hanyoyi daban-daban wurin sha da kuma abinci.
"Yadda mutane suka 蓷auka cewa lemun tsami yana da matsala ga ma'aurata ba haka ba ne domin yana da amfani a jiki sosai. Domin wani bincike ya nuna cewa idan ana shan sa ba da yawa ba yana gyarawa da inganta maniyi."
"茒an ruwan lemun tsamin da ake matsawa a ruwa ko a shayi a sha bai kai yawan da zai tsinka maniyi ba- sai dai ya gyara da inganta shi."
"Nasan duk yadda ake shan lemun tsami ba a matsa shi har rabin kofi zallarsa a sha - amma 蓷an matsawa kadan ba shi da wata matsala ga lafiya ko tsinka maniyi kamar yadda ake cewa," inji kwararriyar likitar abincin.
Sai dai kuma 茩wararriyar likitar ta ce shan lemun tsami da yawa a lokaci 蓷aya yana iya tsinka maniyi musamman ga masu son 茩ayyade iyali kamar wa蓷anda ba su son haihuwa.
Ta ce akwai bincike da aka yi a Australia wanda ya nuna cewa yawan shan Lemun tsami adadi mai yawa a lokaci guda yana iya tsinka maniyi.
"Idan an yi amfani da shi a jiki kafin jima'i ko kuma a matsa ruwansa sosai a sha zai iya tsunka maniyi."
Shan sa ne da yawa lokaci daya ne ba a so- Kuma duk abin da ya yi yawa yana da matsala amma baya da wata matsala ga ma'aurata.
Yana gama fa蓷in hakan yay saurin katse shirin ta hanyar sanya tallah, kallonsa Arjun yay yace "Malam ya haka bayan baka gama ba,Nima ina da tambaya" banza yay masa yaci gaba da duba takardun gabansa, Arjun yace "Ya kamata gsky kai min lecture ta musamman yadda san sumar da My Aliyah kaga in one time ta 蓷auki cikina yadda zan samu damar haihuwa da wuri na baka abinda na haifa" wani duka Sheikh ya kaiwa Arjun yana kwa蓳e fuska yace "stop buddy ban so, kasan komai lokaci ne fa dan haka bana fidda ran wata rana zan shiga duniyar da kake 茩wa蓷ayin shigarta, kawai dan ban san tayaya 茩addara zata zomin da abun ba" Shiru Arjun yay sai kuma yace "kaga tunda ka katse mana shiri tashi muje ka rakani wajan my Aliyah ina son naji abinda take so" "God forbid dani za'a shirya bidi'a? Kasan Allah ka rage rawar kai babu abinda za'ai daga walima sai 蓷aurin auren walimar ma sai anyi 蓷aurin auren" 蓳ata fuska Arjun yay yace "Haba buddy nidai gsky ka shiga ha茩茩ina" shafa 茩irjinsa yay yana sakin Murmushi mai sauti yace "to wannan zamanin mata da aljanu sukai masu yawa ana fara ki蓷a kaga 拼ar 拼an mutane suna zubewa a 茩asa kamar wasu tattabaru, nikam bana so" tura Wheelchair Arjun yay yace "ok nama fasa zuwa muje kawai gidan Uncle kaji kiran da yake maka" jama'ar gidan redio'n suka dinga gaisar da Sheikh suna masa gdy da ido kawai yake kallonsu domin bai fiya sakewa da mutane ba,daga Arjun sai yaran gidansu. Bayan sun hau kan titi Sheikh yay 茩asa da murya yace "mu huce airport after y maje gidan Uncle" murmushi Arjun yay yace "Duk yadda kace haka za'ai Sheikh Imam hamdan Balarabe.
Sosai Fannah tasa Barrister a gaba tana kuka tare da begen 蓷insa akan ya janye maganar auren, murmushi yay mata yace "mene yasa baki so?" Kai tsaye tana sauke ajjiyar y tace "Nifa bana sonka" har ransa yaji 蓷acin maganarta dan haka ya mi茩e tsaye yace "But ni ina so ina 茩aunar Auren yay za'ai?" Kuka ta 茩ara sawa kamar 茩aramar yarinya tace "wlh bana so ran kuwa zai 蓳aci da wannan auren, ka 蓷auka sabur 茩addarar muce zata fara dani dakai, badai kace sati biyu kakeso ba" yana 茩are mata kallo yace "eh haka ne,amma yaymin tsayi wlh naso ace 1week ne amma yana iya dole zan hqr, kinga ana auren zan 蓷auke ki zuwa honeymoon" idanunta ta share tas tace "Shikenan zanyi Auren amma ka sani auren nan na nufi abubuwa da yawa, wlh wlh idan har aure akai aka haifan baza ka taba samun abinda kake muradi ba kana ji kana gani wani zai amfana dani kuma da auren ka a kaina.....
*SARAUTA 馃憫*
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
2锔忊儯9锔忊儯-3锔忊儯0锔忊儯
"Badai budurwar zuciyarka ta dake 瞥ar cikanka take so ba? Ok fine idan ni kake so tabbas zaka saman idan kuma gangar jikina kake muradi zaka mutu da wannan muradin domin baza ka ta蓳a samun sa ba, wlh ni bana sonka dan Allah try to understand my feelings,zuciyata akwai wanda take 茩auna da muradin kasancewa dashi tun kafin na san menene so da kuma da蓷in sa,ina jin kamar zan kasance dashi amma 茩addarar aurenka na shirin wargatsa min all my plans" with much surprised yake bin bakinta da kallo gaba 蓷aya bata huce good 17yrs a duniya ba amma har soyayya tai mata wannan mugun kamun? Tabbas ya shirya fa蓷a da dukkan wanda zai kawo masa cikas a zaman aurensa da Fatimansa,ya shirya 茩alubatanar ko uban waye wanda take so da kuma 茩auna kuma a shirye yake da shafe babinsa a duniyar baki 蓷aya, juyawa tai da sauri zata bar wajan yay saurin ri茩e gefen hijab 蓷inta yana fa蓷in "Wait Fatima.." tsayawa tai ba tare data kallesa ba sai ajjiyar zuciya kawai take saukewa, from head to toe 蓷inta yake 茩are mata kallo sai yanzu ya kula da zallar 茩uruciyarta domin ko a fuska ka kalleta kasan yarinya ce 蓷aya sharaf.
Kamar daga sama yaji muryar ta tana fa蓷in "kima 蓷auke rayuwa take, Soyayya kuma bada rayuwa take" Murmushi ya sakar mata yace "of course my dear,idan kin shiga ciki ki cema Abba gobe Uncle zaizo" ko 茩ara kallonsa ba tai ba ta shige cikin gida tana share shawayen da suka taro a cikin idanunta, juyawa yay zuwa cikin motarsa mai 茩irar Audi RS5 mai blue black, kai tsaye hanya ya 蓷auka domin a yau yake son komawa Abuja.
Nnamdi Azikiwe International Airport
Nnamdi Azikiwe International Airport is the prime international airport of the capital city of Nigeria, Abuja. Situated, shine airport 蓷in dasu Sheikh suke jiran zuwan su Fareeq da Bahaiyya, cikin nutsuwa passengers suka fara sauka daga cikin jirgin wanda ya sauka a filin tashi da saukar jirgi na Nnamdi Azikiwe International Airport, kusan sune na 茩arshen fitowa kowa ka gani yana cike da farin ciki da murna, kusan rabin mutanan cikin jirgin students ne wanda suka samu hutu sakamakon kammala exam 蓷in 3rd semister da sukai, kowa yana 蓷auke da jakar matafiya, wata farar yarinya ce wacce ba zata huce age mate 蓷in Fannah ta fara ce tass ta fara sauka daga stairs 蓷in jirgin fuskarta 蓷auke da zallar murmushi, tana sanye da duguwar milk wacce akaiwa ado da red 蓷in stones rigar ta tsage daga gaba kana hango dugun crazy jeans data sanya,tai rolling kanta da red 蓷in veil, hannunta ri茩e da trolly 蓷in ta, fuskarta ta cika da farin ciki gaba 蓷ayan ta ba zata huce 17 to 18 yrs ba, daga bayanta kuma wani chocolate 蓷in sarauyi ne bashi da tsayi sosai but he's handsome guy yana kyau mai tasiri a zuciyar mace, da sauri shima yake sauka daga stairs 蓷in jirgin bazai huce 20yrs zuwa 22 ba amma gaba 蓷aya suna da girman jiki wanda hutu da jin da蓷i da kuma kwanciyar hankali sune sukai tasiri a jikin nasu har ya haddasa masu girman jikin, kasa jurewa sukai a kusan tare suka kwaso da gudu suna fa蓷in "Yayahhhh Sheikh, Yayahhhh Sheikh" fa蓷a蓷a fuskarsa yay da Murmushi tare da gyara zamansa da kyau a saman kujerar da yake domin yasan suna iya ka dashi wajan kokawar hawa jikinsa, rige rige zuwa wajan sukai da sauri kuma Fareeq ya ture Bahaiyya ya fa蓷a jikin Sheikh yana fa蓷in "Yayahhhh Sheikh we missed you a lot missed wlh,kamar nai fiffike na dawo Naija haka nake jina" lumshe idanunsa yay tare da bawa 蓷an uwan nasa side hug yace "Wlcm back Fareeq Hamdan Balarabe wlcm Bahaiyya Hamdan Balarabe" Bahaiyya kuka tasa tana turo baki gaba, da sauri Sheikh ya ture Fareeq daya shige jikinsa yace "茦aton banza" dry Fareeq yay yana kallon Arjun yace "Yaah Arjun mun sameku lafiya?" Arjun ya 蓷auke kai yace "A'a ban sani ba tunda ni ba za'a rungome ni ba" da sauri Fareeq ya rungome Arjun yana fa蓷in "double sorry Yayana" kansa ya shafa yace "Ohh Fareeq an zama manyan samari ma sha Allah" dry Fareeq yay yace "kai Yaah Arjun" Kallonta yay yace "Sorry Habibty" tana 茩ara matsu hawayen idanunta tace "Ba Yaah Fareeq ba ne kuma na riga shi zuwa wajanka shine ya ture ni" Murmushin da baya barin fuskarsa a 拼an kwanakin nan yay yace "yanzu baya baki wajan ba?" Kai ta gya蓷a masa yana sauke ajjiyar zuciya yace "Barakallahu fikiii how was your study?" Tace "Yaah ba sau茩i wlh" Murmusawa yay ka蓷an ba tare da yay mgna ba yaja idanunsa ya rufe ruf kamar mai shirin yin bacci.
Wayar Arjun ce ta fara ringing da sauri yay answering call 蓷in sbd ganin sunan Uncle Sham yana kira, cikin ladabi yace "Ina yini Uncle" daga can 蓳angaren Uncle ya gyara zama idanunsa akan Mami yace "kai da Imam kuzo yanzu" Arjun yace "Uncle bamu ka蓷ai bane munje 蓷auko su Fareeq ne" jinjina Uncle Sham yay yace "ok ki fara drng nasu a gida then zai kuzo nan is that clear?" Arjun yace "Yeah" daga nan gaba 蓷aya suka nufi gida bayan sun sauke su Fareeq suka juya zuwa gidan Uncle Sham, haka nan Sheikh ya samu kansa da fa蓷uwar gaba amma sai bai nuna a saman fuskarsa ba, yana zaune ya lumshe idanunsa yana yana sauraran bugun zcyarsa wacce bata fita sai da tunanin Aljanarsa.
A zaune suka samu Uncle a saman kujera idanunsa sanye cikin farin glass, ga laptop a gabansa yana operating akan aikin da yake wanda ya wancin dukiyar da yake kula da ita bata kowa bace face Sheikh, kusan fiye da rabi na Dukiyar Sheikh tana hannun Uncle Sham yana kula da ita, sam Sheikh bai kula da Mami dake gefe 蓷aya zaune a saman kujera ba,sai matar Uncle Sham mai suna Aunty Amina, Arjun ne ya zauna saman carpet bayan ya gaida Uncle da Aunt Amina, sbd shima bai kula da Mami wacce take ta rufe gefen fuskarta wanda ya haye lokaci 蓷aya ba. A sanyaye cikin kasalar data saukar masa yana 蓷an fidda numfashi a hankali ya 蓷aga kansa tare da duban Uncle da zararan gashin idanunsa,ya sauke ajjiyar zuciya tafi a irga kafin ya samu damar bu蓷e baki cikin 茩asa kuma da murya yace "Evening Uncle" Murmushin Uncle Sham yay zuciyarsa fass da ganin Sheikh cikin nutsuwa ba kamar sauran shekaru da watannin da kuma satittikan zuwa kwanakin daya 蓷i ba bashi da walwala.
"Imam my son kana lafiya?" 茦asa Sheikh yay da gansa sbd sarawar da yaji yay masa yana sauke ajjiyar zcy yace "Allahamdulillah!" Ya 茩are maganar yana jan manyan idanunsa wanda suke cike da bacci ya rufe, gyara zama Uncle Sham yay yace "Me kake shiryawa rayuwarka Didat?" Da sauri Mami ta kalli Uncle Sham sbd sunan da taji ya amsa na Didat sai kawai ta 蓷auke kai tana tunani kala虏, shiru Sheikh yay domin bashi da amsar tambayar da Uncle 蓷in ke masa, up 蓷in laptop 蓷in yay yace "what i mean mene hujjarka ta茩in am Amincewa Auren yarinyar da Barrister yake fa蓷a maka?" 茒an ha蓷e fuska Sheikh yay ba tare kuma da yay magana ba sai kuma ya sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya wacce ta cika 蓷akin, Uncle Sham yace "it's okay! Na fahimta, amma kasan zama haka a gareka bamai yiwuwa ba ne ko? Idan ta茩amar ka Mama na kula da kai wata rana dole zata gaza yayinda tsufa ya gama cinta,ko yanzu dauriya kawai take amma responsibilities 蓷inka ya kusa fin 茩arfinta" shiru kowa yay yana sauraran abinda Uncle Sham ke fa蓷a kana yace "me yasa baka son Auren ita Nanan?" Runtsa idanunsa yay da 茩arfi ya shiga sauke ajjiyar zuciya dan seriously baya 茩aunar ai masa mgnar wata 拼ar idan ba Aljanarsa ba, Uncle Sham ne ya 茩ara maimaita masa tambayar kansa a 茩asa idanunsa a lumshe yana yatsuna fuskarsa cikin 茩asa da Murya very slow yace "ban so ne Uncle" jinjina kai kawai Uncle yay cike da gamsuwa yace "ko kana so ba lallai ya yiwu ba" Anut Amina tace "why?" Yace "I don't think a Governor will give him his daughter hands in marriage, Duk dukiyar daya tara, cos shi kansa baya da labarin auren shima Young brother 蓷insa wanda suke uba 蓷aya ne yake son abun sbd lura da yadda yaga yarinyar tana 茩aunar Sheikh, dan haka ka manta da wannan mgnar, just forgot the past kawai ka fuskanci 茩alulaban dake gabanka ko zai sameka" cikin rashin fahimta suka kallesa gaba 蓷aya kafa蓷a ya 蓷aga yana maida idanunsa kan jaridar darly trust dake gabansa.
Tun daga bakin 茩ofa Granny ta sanya kuka tare da cire gefen mahaifinta tana fa蓷in "Assha, Assha Allah dai ya shiga tsakanin na gari da bugu" idannunsu suka bayar zuwa bakin 茩ofar harta shigo ta nemi waje ta zauna tana matsar 茩walla, Aunt Amina ce tace "Mama lfy dai ko?" 茦ara matsu hawayen tayi tana share hanci tace "inafa lfy Aminatou?" Uncle Sham ya 蓷aga kansa ya kalli Granny wacce take matsayin yayar mahaifiyarsa yace "Mama wanine ya mutu ne?" Kamar wacce aka fa蓷awa wani abu ta 茩ara rushewa da kuka tana matsar 茩walla tace "Inafa Shansu, wani abun alamara na gani a talabijin wai wani 茩aton mutum fisabilillahi ya 蓷aga uwar 茩afar sa ya danne mutum ana ji ana gani babu wanda yay mgn saima ihu suke,amma ai dai babu kyau cin zali na gaya maka gsky wancan har baki aka fasa masa nikam ina zan zauna gidan Sadia ina ganin wannan lukutar masifar fisabilillahi? Itama dai Sadia zama kawai ake da ita ba'a gama sanin 茩arfin imaninta ba wlh, nidai na bar mata gidanta babu ruwana" kusan rabin parlon sai da suka murmusa Uncle Sham yace "Hajiata kodai Resling film Kika kallah ne?" Da sauri Granny tace "Yawwa 蓷an albarka sisilin amma dai ko gantalallu wlh ita kuma Sadia badai na bar mata gidanta ba?" Jinjina kai Uncle Sham yay yace "haka ne" Arjun dai na zaune yana jin yadda ake gantalar da uwarsa murmushi kawai yake, Gyara zama Uncle Sham yay yace "Allahamdulillah daman su nake kowa ya taro nasu kiran Baffanka a waya to baya 茩asar baki 蓷aya,ina son na sani da gaske abinda Saudat ta fa蓷a gsky ne ko menene?" Tun zuwan Granny sai yanzu ya 蓷aga kansa ya kalli Uncle Sham ba tare kuma da yace komai ba yaja idanunsa ya rufe.
Granny dake kuka tai tsit tana son taji abinda Uncle Sham zai fa蓷a "Saudat tace akwai mutanan 蓳oye a jikinka haka ne" da sauri ya 蓷aga kai ya kalli Uncle 蓷in nasa kasa mgna yay sai ajjiyar zcy da yake saukewa, Granny ce ta muskuta tace "Wace Saudat kuma? Wacce gayyar ce?" Uncle Sham yace "gata nan gabanki ai Mama ita ta fa蓷a gama ciwon da suka ji mata nan, kuma tace kema an ta蓳a tsorata ki da mai kamarki" shiru Granny tai tana kallon Mami shima Sheikh sai lokacin ya juya ya kalli Mami suna ha蓷a ido ta janye nata idon tace "Eh Uncle gsky ne, shima kansa Sweet yasan da hakan kuma ina da tabbacin sune suka hanashi Aure domin a mgnarsu ta jiya sun tabbatar min da haka" kafin kowa yay mgna Granny ta fashe da kuka tana fa蓷in "kiji tsoran Allah Saudala kema uwa ce ki rasa sharrin da zakiwa jikana sai na Aljanun fisabilillahi? Kuma dai wlh Nima ina zargin haka sanin cewa Imamu malami ne yasa ban ta蓳a kawo tunanin wannan ba, to tayaya zanyi wannan tunanin do Allah? Tunda sai babu kyau zargi kuma wutar mai zargi daban take, amma nasha zuwa nemansa sai naga baya nan sai na koma 蓷akinsa na ganshi shida Ranjun yace wai fita sukai,wani lokacin ma harda Barista nake ganinsa,naita Mmki sbd nasan Barista ba zama yake ba, nasha zuwa ina samunsa yana bacci yana surutai shi 蓷aya yayta 蓷aga 茩afa kamar dai wanda akaiwa kaciya, to haka nan naje 蓷akinsa a ranar da nake gaya maka ya yini baya gida to wlh ina zuwa naga 茩atuwar macijiya a jikinsa, ina dalili ina mafari zaka jawa kanka masifa tunda kana da hanyar rabuwa dasu" Sheikh ji yay ransa ya 蓳aci haka nan jikinsa ya 蓷auki rawa jijiyoyin kansa suka fito a saman goshinsa lokaci 蓷aya duk gargasar jikinsa suka mimmi茩e tsaye, ya shiga fesar da numfashi yana jan ajjiyar zcy, sosai Uncle Sham ya ka蓷o da jin zancan Granny idanunsa akan