Showing 93001 words to 96000 words out of 134406 words

Chapter 32 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18379

cikin duk abin da Musulmi ya mallaka domin amfanin kansa, kawai, komai tsadarsa kuwa. Misalin wannan shi ne gidan da yake zaune a cikinsa. Ba ta kuma wajaba a cikin motarsa ta hawa komai alfarmarta. Haka nan kuma tufafi da abin ci, da abin shansa.

shiru Sheikh yay tare 蓷aukan ruwa yasha idanunsa cikin camera yace.
Dukiyar da kawai, Allah Maxaukakin Sarki ya wajabta fitar da Zakka daga cikinta, ita ce wadda ta tabbata, ba ta daga cikin abin da yake biyan bukatun mai ita, na yau da kullum, tana kuma kan wata turba ta qaruwa da havaka da bubuta, kama:

Zinari da Azurfa:
Zakka ba ta wajaba a cikin zinari da azurfa, sai idan sun kai wani matsayi na ywa, wato, nisabi, sa鈥檃nnan kuma sun cika shekara xaya cif ta shekarar Musulunci, wato kwana xari uku da hamsin da huxu.

Nisabin Zakkar Zinari da Azurfa Shi ne Kamar Haka:

Ba za a tava Zinari da nufin fitar masa da Zakka ba, sai idan nauyinsa ya tasar wa giram tamanin da biyar 鈥�85鈥欌€�. Ita kuwa Azurfa sai nata nauyin ya tasar wa giram xari biyar da casa鈥檌n da bayar 鈥�595鈥欌€�.

Dukiya da Kuxaxe: Dukiya da kuxaxe kowaxanne iri ne kuwa, da suke hannun mai su, ko ajiye a cikin bankuna.
Yadda Ake Fitar Musu da Zakka: Ana lissafa nisabin dukiya da kuxaxe dabra da kwatankwacinsu na Zinari. Idan qimarsu ta yi daidai da qimar Zinari ta Zakka, ko fiye da haka, wato nauyin kusan giram tamanin da biyar 鈥�85鈥欌€� xin can da aka ambata a kuma daidai lokacin da Zakkar ta zama wajibi; bayan ta cika shekara xaya ta Musulunci tana qanqashin mallakar mai ita. To, zai fitar da kasha biyu da xigo biyar 2,5% a matsayin Zakka.

Ga Misali: Kowa ya san farashin Zinari ba ya da tsayayyar alqibla; canzawa yake yi. To, da za mu qaddara cewa, farashin giram xaya na Zinari a daidai lokacin da fitar masa da Zakka ya wajaba, yana daidai da dalar Amerika ashirin da biyar 鈥�25鈥欌€�. To, a haka nisabin Zakkar dukiyar zai zama kamar haka:

25 鈥渇arashin giram xaya na Zinari wanda yake canzawa lokaci-lokaci) x 85 鈥渁dadin giram da aka mallaka, wanda ba ya canzawa) = dalar Amerika 2125 鈥渨annan shi ne nisabin dukiyar).

Dukiyar Kasuwanci:
Abin da ake nufi da dukiyar kasuwanci xin nan, shi ne duk wani abu da mutum ya tanada domin kasuwanci, wanda kuma ba a iya canza wa bagire, kamar filaye da gidaje manya da qanan. Kaz谩lika, da kayan abinci da waxanda ake saye don wani amfani na daban.

Yadda Ake Fitar Musu da Zakka: Mutum zai gano tare da lissafa qimar gaba xayan dukiyar nan tasa, ta kasuwanci bayan shekara xaya cikakkiya. Zai kuma yi amfani da farashi mai ci; wanda yake gudana a kasuwa a daidai ranar da ya shirya fitar da Zakkar dukiyar. Idan dukiyar nan ta kai nisabi, to, sai ya fitar da kasha xaya bisa huxu na kasha goma daga cikin xari, wato 2,5%.

Abin da Yake Fitowa Daga Cikin Qasa: Tsirrai da 鈥榊ayn Itace da Hatsi:
Allah Maxaukakin Sarki yana cewa: 鈥淵a ku waxanda suka yi imani! ku ciyar daga mai kyau abin da kuka sana鈥檃nta kuma daga abin da muka fitar saboda ku daga qasa鈥� [Baqara:267].

Sai dai Zakka tana wajaba ne kawai a cikin wasu kevantattun tsirrai; ba gaba xayansu ba. Ko kuma da sharaxin sai sun kai wani adadi kevantacce a idon Shari鈥檃h.

A wajen fitar da Zakkar wannan nau鈥檌 xin ma, ana la鈥檃kari tare da banbancewa tsakanin abin da aka noma ta hanyar ruwan sama, wato noman damana, da wanda aka noma ta hanyar shayarwa, wato, noman lambu. Haka kuma da tsakanin wanda aka shayar ta wasu hanyar amfani da wasu kayan aiki, da aikin kansa. Duk ana la鈥檃kari da waxannan abubuwa a cikin qimanta abin da yake wajibi na Zakka. Shari鈥檃h kuma ta yi haka ne saboda kula da mutunta yanayi da halaye da al鈥檃dun mutane.

Sharuxxan Wajabcin Zakkar Tsirai da 鈥榊ayan Itace:

Cikar Nis谩bi:
Annabi sallallahu alaihi wa sallam ya riga ya qayyade adadin da wannan Zakka take wajaba a cikinsa; qasa gare shi kuma wal谩. Ga abin da yake cewa: 鈥淏abu Zakka a cikin qasa da buhu biyar na dabino.鈥� [Buhari:1447/Muslim:979].

Wannan miqidari na kilo ne. Sai dai alkama daa shinkafa ana kimanta nauyinsa da kilo giram 580-600. To, duk abin bai kai haka ba, babu Zakka a cikinsa.

Tsirrai Xin su Zama Daga Cikin Abubuwan da Zakka ke Wajaba a Cikinsu:
Zakka bat a wajaba sai a cikin amfanin gona wanda ake iya ajewa da taskancewa na tsawon lokaci, ba tare da ya lalace ba. Wannan, kamar alkama, da sha鈥檌ri, da zab铆b铆, da dabino, da shinkafa, da dawa. Amma abin da ya shafi ababen marmari, waxanda ba ta yiwuwa a ajiye sun a tsawon lokaci, kamar kankana, da Rumman, tumarur, da matara kama da su, Zakka ba ta wajaba a cikinsu.

Kammala Nomewa:
Zakka tana wajaba ne kawai a cikin kayan amfanin gona idan an nome an kuma girbe su gaba xaya.Sa鈥檃nnan kuma zagayowar shekara a kansu, ba sharaxi ba ne. Idan akwai wani amfanin gonad a ake girba sau biyu a shekara. To, ya zama wajibi a fitar masa da Zakka duk lokacin da aka yi girbinsa.

Garukkan Dabbobo:
Abin ake nufin da Garukkan Dabbobi xin nan, shi ne kevantattun dabbobin da mutum yake amfani da su, da suka haxa da: Raqumma, da Shanu, da Bisashe.

Ta tabbata cewa, Allah Maxaukakin Sarki ya halicci waxannan dabbobi ne a matsayin wata ni鈥檌ma ga mutane, domin su ci namansu, su sha nononsu, su sarrafa fatunsu su yi tufafi, su kuma riqa xora musu kaya idan za su yi wasu tafiye-tafiye ko qaurace-qaurace. Ga abin da Allah Maxaukakin Sarki yake cewa a kan haka: 鈥淒a dabbobin ni鈥檌ma, ya halicce su dominku. A cikinsu akwai abin yin ximi da waxansu amfanoni, kuma daga gare su kuke ci. Kuma kuna da kyau a cikinsu a lokacin da suke komawa daga kiwo da marece da lokacin da suke sakuwa. Suna kuma xaukar kayanku masu nauyi zuwa wani gari, ba ku kasance masu isa gare shi ba, face da tsananin wahalar rayuka. Lalle ne Ubangijinka ne, haqiqa, mai tausayi, mai jinqayi鈥� [Nahki:5-7].

Manyan Sharuxxan Zakkar dabbobi:

Nis谩bi: Wajibi ne adadin dabbobin nan ya kai nisabi karvavve a idon shari鈥檃h, saboda Zakkar bat a wajaba sai a kan mawadata. A haka kenan wanda ya mallaki wani xan adadi na dabbobi, wanada biyan wasu bukatum rayuwarsa ya dogara a kansu, ba zai fitar musu da Zakka ba. Nisabin raqumma shi ne raqumi biyar 鈥�5鈥欌€�, na bisashe kuma, tunkiya arba鈥檌n 鈥�40鈥欌€�, na shanu kuma, shanuwa talatin. Duk adadin da bai kai wannan ba, babu Zakka a cikinsa.
Cikar Shekara: Ba za a tava garken dabbobi da nufin fitar masa da Zakka ba, sai bayan cikar shekara xaya ta kalamdar Musulunci, da mallakarsu.
Kiyo: Dabbobin da suke tafiya yawon kiwo, suna ci daga taskar Allah, su ake fitar wa Zakka. Amma, waxanda mai su yake saya wa abin ci a mafi yawan kwanakin shekara, babu Zakka a cikinsu.
H煤x谩: Dabbobin da mai su yake huxa, da hawa, da xaukar kaya da su, ba a fitar musu da Zakka

Hannu yasa ya dafe 茩irjinsa da zafi虏 yace "a nan ni Sheikh nake cewa Ma'assalam Allah ya amshi ibadunmu" yana fa蓷in hakan ya juya da sauri Fareeq da Arjun suka mara masa baya, Ammi kuka tasa wanda bata san menene dalilin yin hakan ba, mutane da yawa suka dinga sanyawa Sheikh albarka yayinda ya tafi da zuciyoyin 拼an mata da yawan gske. Washe gari asabar jirgin su Sheikh zai 蓷aga da misalin karfe 10 na safe, abun Duniya yay masa zafi Fannah yanzu ko waje bata fitowa idan ma ta fito sai bayan baya gidan ya gama shirin sa tsaf amma zcyarsa ba da蓷i fuskarsa ba walwala, yana tsaye gaban Granny tace "Mugun ji da mugun gani ya kare Allah ya tsare ya kiyaye ka wuni a ka'aba ka gayawa Allah dukkan bu茩ata tunka ah! To baya gyan gya蓷i bare bacci shi mai yafiya ne da kuma kyautatawa" Rungome ta yay sosai yace "Granny ko akwai abinda kikeson fa蓷a min ne?" Kansa ta shafa tace "Ka siyo zam zam da dabino da yawa, da takwarata ta haihu shi za'a na bawa 蓷an" gabansa ya fa蓷i yace "Wace zata Haihu?" Tace "Matar ubanka baka san ciki gareta ba? An to daman meye naka da zaka sani? Ai shirgin mata ne wannan" zare jikinsa yay yace "Ok mun tafi Granny ki kula" yana fa蓷in hakan yabar 蓷akin daman Fareeq da Bahaiyya da Arjun na waje Mami kam tuni tabar gidan dana ha蓷a wani plan, Barrister ma baya gidan, fitowa SHEIKH yay kamar ance ya 蓷aga kansa ya ganta tana 茩o茩arin shiga kitchen da sauri ta juya ta shige kitchen cikin zafin nama shima ya shiga kitchen 蓷in tare da rufe 茩ofar kai tsaye ya fara takawa zuwa inda take jikinsa har rawa idanunsa yay jajirrr...



SIRRIN MU isn't free contact to me to subscribe 08119237616


NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Heart broke ######
67-68



Waje Fannah taja ta tsaya idanunta ta akan Sheikh ta ha蓷e fuska ko alamun fara'a babu, shima Sheikh fuska babu walwala ya 茩arasu inda take yaja ya tsaya, haka nan ta fara jan tsaki shi kam ko mutsi bai ba sai da yaga ta gaji dayin tsaki ya Tattausa harshen sa yace "Are you ok?" Banza tai masa idanunsa ya lumshe ya 茩ara matsuwa kusanta kamar zai ha蓷ata ta jikinsa ya le茩a fuskarta yace _"Zahraaah?"_ wani 茩yak茩yawan tsaki tayi kafin ta 蓷aga Idanunta tace "Malam wai meye ha蓷ina da kai ne? Kai min abu na rabu dakai ko su kake ka 茩arayin zina dani? Kaje ka fake da ayoyin daka sani ka karyawa mutane zcy? Koda yake ba abin mmki bane daman Malaman nan ka 蓷an ne masu tsoran Allah" runtsa idanunsa yay sosai yana jin maganganun ta kamar fitar mashi a ransa, rinannun idanunsa ya sauke a fuskarta ya 茩ara matsawa yay jikin kamar zai rungome ta tace "Kaga mana son rainin wayoo da 茩warewa a iskanci dalla kauce kaban waje, mai gemun banza kawai" da sauri ya 茩ara bu蓷e idanunsa domin yana son ya fahimci inda ta dosa dan haka sai ya 蓷an ja baya tare da mi茩a fararen hannayensa zai kama nata tai saurin hanka 蓷esa tace "Allah ya sauwa茩e ba zaka shafan najasa ba wlh, Allah ka蓷ai yasan karnukan matan da kake bi" bai son lokacin daya fidda tafin hannunta ya sauke a saman fuskarta ba, jikinsa duk rawa yake, ba 茩aramin shigarta marin yay ba amma sbd taurin kai da kuma nace tace "Goodness! Sai dai ka dake ne amma wlh kayi tsararo ka ta蓳a jiki na, jikina ba irin na 茩aza mai bane kamar ka" wani marin ya kuma sauke mata zafin marin yasa tai saurin yin baya zata da wani Irin zafin nama yasa hannu ya fisgota jikinsa ya matseta sosai a saman faffa蓷an 茩irjinsa ya shiga sauke mata numfashi a fuska, idanunta ta rufe domin da gske bata 茩aunar ganinsa ko kuma taji an ambaci sunansa, jajayen la蓳蓳ansa ya sauke saman nata hancinsa dai-dai nata kana ya sanya tafin hannunsa a saman lafaffan cikinta wanda akace tana da ciki dan sai yanzu mganar ta fa蓷u masa sai fi kowa farin ciki da samun cikinta, domin Ubangiji ka蓷ai yasan abinda yake 蓳oye tsakaninsa da _Zahraaah_ tarayya ta lokaci 蓷aya ace har an samu rabo wannan rabon kam ba 茩aramin rabo bane, murmushi ya sakar mata yace "Oh Wow! Ashe dai ba Sheikh bane ka蓷ai 蓷an iska, tunda lokacin da mukai abun ba dole nai maki ba, then bani na ro茩a nace ki so ni" ba茩in ne ya kama Fannah tai saurin tattaro rayuwar yawon bakinta ta tofa masa saman farar kamilalliyar fuskar, sosai zyar Sheikh take zafi da ra蓷a蓷i domin har wani duhu yake gani daurewa kawai yake don baya son ta fahimci cewa itace weakness 蓷insa, hannunsa yasa ya shafo yawon kana yace "Ki 茩ara tofan yawo kiga banda abinki da hauka meye yawonki zai min?" Da sauri tace "Kai ne mahaukaci wlh bani ba mara tsoran Allah bai min matar Ubansa, aikin kawai mutum a baka Musa a ciki fir'auna, wlh na tsanaeka bana ko son ganin fuskar ka" a wannan lokacin Sheikh ji yay zcyarsa ta tsaya gaba 蓷aya da harba tsayawa yawa yay kawai yana Kallonta kamar statue, da 茩yar ya samu ya fisgi Numfashinsa kana yace "U have no idea akan abinda zan maki kika 茩ara dan gan tani da wata mummunar kalma, Yeah! I believe it na yarda da zcyta akan cewa ina sonki bazai ta蓳a daina cewa Ina sonki ba sai dai idan Numfashin Sheikh ne ya tsaya, Uhm matar uba kuma? Shi yasa naga nine wanda ya fara huda tantanin budurcinki Wheel nine kika zo da kuka akan na soki? Mace ai daman ance zuma ce ga 蓷an 蓷ano ga harbi, amma ni 蓷an 蓷anonta kawai na sani har abada banga abinda zatai min naji harbinta ki sawa ranki cewa ko wu茩a kika 蓷auka kika kashe Sheikh ya dawo duniyar nan bazan fasa fa蓷ar abin yake rai na ba, _SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE LOVES you Zahraaah, i love You Zahraaah"_ ya 茩are maganar yana kifa kansa a 茩irjinta ya shiga sauke ajjiyar zuciya tare rungome ta tsaf a jikinsa "Kaga malam a zumi nake wlh Allah zaka sanya nai maka ihun kwarto yanzu nan na tonae asirin da kake 蓳oyewa" kallon idanunta yayi kafin a hankali yace "Kada ki sake ha蓷a ni da kalmar kwarto wlh banda ina jin tsoran Allah da sai na karya azumin da kike mgn akai".
Baki ta mur gu蓷a tace "eh 蓷in da mene idan ba kwar...," Bai bari ta 茩arasa fa蓷a ba yay saurin sanya bakinsa cikin nata, sam baiyi dan jin da蓷i ba bare azumin sa ya rau nana, yayi dai dan dakatar da ita, dad蓷an 茩amshi bakinsa wanda tafi so fiye da komai amma a wannan karan ji tayi har wani wari yake mata, bakinsa ya zare Muryarsa na rawa yace "I love You so much Zahraaah, dan Allah kada ki za蓳i hukunta zcyata akan abinda nai maki bayin kai na bane, zyata gaf take da fashewa Zahraaah ki tausaya min ko sau 蓷aya ne ina 茩aunar ki ina maki sahihiyar 茩auna,
_乇丐賷鬲賷 賰賱 丨賷賳 兀賳 鬲賰賵賳賷 賲賱賰鬲賷貙_
_賵兀賲 兀賵賱丕丿賷 賵丕賱馗丕賴乇賷丞 賰賵賳賷 賮賷 丨賵丕乇貙_
_賵爻丕卅乇 賰賱丕賲 賮賲賷._
Ya fa蓷a yana 茩ara rungome ya shiga fidda numfashi da sauri虏, soyayyarta ta gamayi masa illa a zcyata banda haka da tuni ya manta da babin rayuwarta a yau 蓷in nan, amma he never give up yaci gaba da dauriya zai ro茩i Ubangiji akan ya yaye masa idan kuma da alkairi Allah ya kawo masa mafita, shamfatar sa tayi ta 蓷auki tare yankar hannunsa zafi da ra蓷a蓷in da yaji yasae ya saketa da sauri yana runtsa idanunsa, bai tsaya jira jin wani abu yay waje da sauri yana ri茩e da hannunsa, yin duniya Arjun yay masa amma ya茩i kulasa da 茩yar ya bari aka duba hannun kana suka huce airport not too long jirginsu ya 蓷aga zuwa 茩asa mai 茩arfi zucyarsa Sheikh na cikin da azabtuwa da abinda Fannah tai masa amma har abada ko da gaske zata kashesa bazai janye 茩udirinsa yana addu'ar kuma Allah ya sauketa lfy domin hakan ma wata damace ya samu da wannan tunanin jirginsu ya keta sararin samaniya...




馃寶daman al'茩awari nai dan Allah ku sani addu'a馃槱 zazza蓳in zamani na neman kamani idan ya kwantar dani da matsala wlh pray for me.




NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:24 PM - Mrym: Welcome back
69-70



Sheikh jirginsu ya sauka a 茩asa mai tsarki, Yayinda suka fara ibada baji ba gani, kullum Sheikh yana hanyar ka'aba yana kaiwa Allah kukansa, domin shike da ikon yaye masa dukkan damuwarsa, a kullum ya 蓷ura goshinsa a 茩asa addu'ar sa ta farko Allah ya sadashi da Amminsa, abu na biyu wannan babban al'amarin daya kunnu masa kai idan da alkairi tsakaninsa da Fannah Allah ya kawo masa komai cikin sau茩i, sannan Allah ya farkar da ita daga nauyayyen baccin da take, dan yana da tabbacin dukkan bala'in da ruwan rashin mutuncin da tayi masa bata cikin hankalinta, a hankalinta koda bata sonsa da gaske yasan ba zata jefesa da wannan munanan kalaman ba.
Sosai ya 茩o茩arin wajan ya danne damuwarsa yaci gaba da ibada cikin dauriya da kuma jajircewa, ya barwa Allah komai fatansa 蓷aya kafin ya koma 9ja Zahraaansa ta dawo cikin hayyacinta kuma zai ta addu'a bazai gaza ba.
苼angaren Fannah ta da蓷e da mantawa da rayuwar Sheikh rayuwarta take hankali kwance, ko sunansa taji an ambata tashi take tabar wajan, Barrister yin duniya yayi da Fannah akan ya kwanta da ita amma da zarar yay niyyar hakan sai yaga Fannah ta koma masa wata ba茩ar halitta mai ban tsoro.
Mami itama a lokacin ta fahimci shigar 茩aramin ciki a tare da ita dan haka ta shirya yadda zata samu Sheikh cikin ruwan sanyi.
Yau sun kai azumi na ashirin da 蓷aya da Sheikh na zaune saman kujera sanye da farar Jallabiya hannunsa ri茩e da Apple yana gutsira a hankali, Fareeq na zaune shima yana danna wayarsa bell ce ta fara 茩ara alamar suna da ba茩o kuma shike ka蓷a bell 蓷in, Fareeq ya mi茩e tare da nufar wajan 茩ofa bai tsaya jiran wani abuba ya bu蓷e 茩ofar idanunsa suka sauka kan wani saurayi 茩yak茩yawan gaske fuskarsa cike da fara'a ya mi茩awa Fareeq hannu sukai musabawa yace "Sunana Aslam Deedat, ina son ganin Sheikh Imam hamdan Balarabe kamar yadda yay min appointment jiya da muka ha蓷u a ka'aba" Fareeq yace "ok to bari a sanar masa ko" Aslam yace "Ok! No wahala" idanun Sheikh a rufe Fareeq ya 茩arasu yace "Yaah Sheikh kana da ba茩o wai Aslam Deedat" bu蓷e gajiyayyun idanunsa yay tare da saukesu akan Fareeq yana son ya tuna inda yasan sunan amma abubuwan da sukai masa yawa a brain ba zai sanya ya tuna one time ba, jinjina kai yay yace "Ok yazo" juyawa Fareeq yay tare da komawa bakin 茩ofar ya cewa Aslam ya shigo, farin sosai a fuskar Aslam ya shiga ciki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login