Showing 57001 words to 60000 words out of 134406 words

Chapter 20 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18373

ya 蓷aga yana fa蓷in "Assalamu alaika" da sauri Kawo Madu yace "wasalamu alaika Shamsudeen yaya ake ciki?" Mi茩ewa Uncle Sham yay gaba 蓷aya tare da 蓷aukan key 蓷in motarsa ya fita daga office 蓷in gaba 蓷aya yana tafe yana fa蓷in "Congratulations Allah ya sanya albarka a auren" Uncle Sham ya fa蓷a yana shiga cikin motarsa, daga can 蓳angaren Kawo Madu yace "Ma sha Allah! Allahamdulillah! Allah dai yay mata albarka dashi Hamdan 蓷in gaba 蓷aya" da Ameen Uncle ya amsa bai tsaya ya 茩ara jin wani abu ba ya kashe kiran gaba 蓷aya tare da yiwa motarsa key ya fita daga hospital 蓷in. Kawo Madu ne ya kalli matarsa mai suna Yagana yace "Ma sha Allah! Yarinya ta ri茩e mana mutuncinta" Yagana tana dry tace "kai amma dai nai farin ciki wlh,daman yarinyar badai hankali da nutsuwa ba" Jinjina kai Kawo Madu yay yace "Haka fa, kinga sunyi nisa damu dole za'a a hqr da farin gyalle a zummar shaida,tunda mijinta ya fa蓷i hakan shkknan sai kiji wajan Maman Fannah ki gaya mata" da sauri ta mi茩e tana 蓷aukan Lafayar ta ta 蓷aura tace "Ai babu zama wai an saci zanin mahaukaciya yanzu zani na shaida mata" yace "To Allah ya kiyaye" tace "haba dai kamar wacce zatai nisa" ware idanunsa yay waje yana fa蓷in "Kai amma dai a gaisheki idan Allah ya nufa sai kiga ko waje baki 茩arasa ba Ubangiji ya 蓷auki ranki amma ana Allah ya kiyaye wai ba nisa zaki ba" kallonsa tayi tace "Kayi hqr bari naje ma dawo ta ngd da addu'a" tana fa蓷in haka tai waje. Mama kolo na zaune da Ya Falta sai Yana dukkansu suna parlo suna cin abinci brabisko da miyan yakuwa wacce taji nama manya虏 masu yawa Yagana tai sallama, gaba 蓷aya suka amsa mata Mama kolo na fa蓷in "sannu da zuwa kece da rana haka?" Yagana ta zauna tana fa蓷in "Wlh Kawonsu ya tasu ni yanzu haka" Mama kolo tace "to Allah yasa dai lfy?" Murmushi kawai Yagana tayi ta fito da kwalin sabulo da ashana ta ajjiye gaban Mama kolo tare da ranga蓷a bu蓷e, farin ciki da kuma jin da蓷i yada Mama kolo sakin kuka daman tana da tabbacin tarbiyyar da tayiwa yaranta ba zasu tashi a banza ba, kusan al'adar su ce haka idan an samu yarinya a matakin budurwa dangin miji zasu bada kwalin sabulo da ashana matsayin tukuci idan kuma ba'a samu ba za'a dangwarar da kwalin sabulo a gabanki empty babu komai a ciki haka kuma shine shaidar 拼ar ki bata tare da mutuncinta, tun a titi tayi gantali dashi Yagana tace "Kawonsu ne ya fanshi dangin Mijin tunda basu kusa shine ya bayar a bada kyautar Fannah" sun 蓷an jima suna Shira tare da sawa Fannah albarka kana suka 茩ara yiwa su Ya Falta fa蓷a sosai daga nan tai masu sallama ta koma gida. 茦yakkyawar fuskarsa ta zubawa idanu tun bayan fitowar ta daga kitchen ta samesa yana bacci ya rungome pillow a 茩irjinsa,kasa tafiya tayi tai tsaye nesa dashi tana 茩ara jinjina kyawon halittar da Allah ya bawa Sheikh, kallon agogo tayi taga lokacin sallar Zhur ya kusa gashi har yanzu bacci yake, a jikinsa yaji ana kallonsa kuma ya tabbatar da itace domin babu kowa a gidan tun safe Granny ta tisa driver a gaba zuwa a asibiti dubiya, zuwan Arjun ne ma ya taimaka masa har yay wanka ya sauya kaya shine da zai tafi yace ya kawosa cikin kitchen 蓷in, sam ba bacci yake ba yay hakanne kawai domin ya bata damar 茩are masa kallo kamar yadda take so, slowly ta janye idanunta tana mmki kujerar guragun data gani kusa dashi, bashi da 茩afa ne kome? Zara-zaran yatsun 茩afarsa ta kalla babu wata alama da zata nuna bashi da 茩afa, tana nan tsaye taji alamar bu蓷e 茩ofar babban parlo cikin nutsuwa ta juya idanunta ya sauka a cikin na Mami gabanta ne ya fa蓷i da sauri kuma ta janye nata idanun, Kallonta Mami tayi from head to toe sai yanzu tasan dalilin auren 拼ar cikinsa da yayi, wato yaga manyan bombom da kuma shafaffan ciki wanda ya bawa 茩irjinta damar bai yana sosai,ga farin da take dashi domin da ita da sweet Imam bata san wanda yafi wani jar fata ba, rufe 茩ofar tayi tana takun 茩asaita ta 茩arasa shigowa cikin parlon,kamar yadda bata 茩ara kallon Fannah ba itama Fannah bata sake kallonta ba, fuskarta 蓷auke da Murmushi tace "Ohh my sweet darling Imam bacci a parlo kai da gidan Ubanka" ta fa蓷i haka tana 蓷auke kansa tare da zama a gefensa,kansa ta 蓷ura saman cinyarta da sauri shi kuma ya tashi zaune idanunsa a lumshe, fuskarsa ta shafa tana shafo jajayen la蓳蓳ansa tace "am sorry an barka kai 蓷aya ba mutane a gidan ko?" Da sauri Fannah ta kalli Mami lallai ma matar nan tana nufin ita ba mutum bace, sai kuma wata zcyar tace kika sani ko Mamansa ce, girgiza kai tayi ita 蓷aya ganin babu wata kama da suke da juna, a ganiye ya bu蓷e ido mai makon ya sauke ganinsa akan Mami sai kawai ya sauke a fararen hannunta wanda suka sha jan lalle mai kyau da tsari, idanunsa ya janye da baya jin zai jure kallon hannunta "Yaya jikin naka,i mean yaka kwana?" Da Mmki yake kallonta tayaya tasan ya kwana da wani abu? Ba tare daya kalleta ba Muryar very slow sbd kasalar data saukar masa yace "Allahamdulillah!" Mi茩ewa tayi tace "ya kamata kaje ka shirya time 蓷in sallah ya kusa nima bana jin da蓷i that is why bar wajan aikin na dawo gida da wuri" ta fa蓷i hakan tana jawo masa Wheelchair zuwa gabansa, zcyar Fannah ce ta buga da 茩arfi kardai tunaninta ya zama gsky tataya 茩yak茩yawan mutum zai zama gurgu saurin astagafirullah tayi a zcyrta, idanunta kuma ya cicciko da 茩wallar tausayinsa ga kuma soyayyyar sa data 茩ara shiga zcyarta, 蓷aga idanunsa yay suka ha蓷a ido zaro mata nasa idon yay tsoran da taji yasa ta saki 茩ara da sauri kuma tai flat 蓷in data kwana tana kuka, wani 茩awataccen Murmushi ya saki yana jan gemunsa tsaki Mami tayi tace "An kawo mana mahaukaciya dai" nan take launin fuskarsa ya sauya hanunsa yasa ya zame mata hannun daga Wheelchair da take 茩o茩arin turawa, gabansa ta dawo ta sanya dukkan tafin hannunta ta tallafo fuskarsa tace "My Sweet Imam me Maminka tayi maka kuma?" Banza yay mata yana zame fuskarsa zata 茩ara ta蓳a sa yace "Stop please" ya fa蓷i hakan yana danna abinda ke jikin Wheelchair kai tsaye ya nufi flat 蓷insa. A dai-dai inda sautin kuka yake fitowa ya tsaya cikin 茩aramin lokaci kuma ya gane muryar mai kukan domin baya tunanin akwai abinda zai manta wanda ya shafe ta, runtsa idanunsa yay kana ya 茩arasa cikin bedroom 蓷insa. Bayan asar Arjun ne ke driving sai Sheikh dake gefensa yasha wata shadda wagambari amy color sai wula zanna yay kyau sosai, dawowarsu kenan daga gidan redio Arjun yace Sheikh dole sai yaje gidansa sannan zai kai shi gida, bu蓷e ido Sheikh yay sosai jin abinda Arjun yake cewa, sai da Arjun ya 茩ara fa蓷in "kai mata duniya ne,akwai sanya mutum nisha蓷i wlh,jiya ai ban san a wacce duniyar nake ba, yawo kawai nake saman gaji mare" ta蓳e baki Sheikh yay kafin ya kalli Arjun yace "Eh kam kusan abinda ka fa蓷a haka ne,amma ka kuji sharrin kace am telling you one day za kace na fa蓷a maka,am dan Allah enough ni bance ina son naji komai infact ban tambayeka daranka na jiya ba" dry Arjun yay sosai har yana kifawa kan staring motar yace "wlh that's what i wanted kuma finally naji" calmly Arjun yay yace "buddy ban san meyasa kake tunanin banza akan mace ba,amma na sha fa蓷a maka akwai wata rana daza tazo ka kasa gane kanka sbd mace" baya Sheikh yay tare da rufe idanunsa tunanin wacce ya gani matsayin Airahnsa ta fa蓷o masa, a hankali ya fara tuna ko wanne moment nasu na daran jiya yana loosing control 蓷insa idan har ya sanya idanunsa a kanta, shiyasa ya za蓳i barin gidan kamar daga sama yaji Arjun yace "Ya Mom 蓷inka?" Da ido Sheikh ya tambayesa "Wa?" Kai tsaye yace masa "your stepmom Fatima" shiru Sheikh yay yana karatu nanata sunan "Fatima! Fatima! Fatima!" A ransa kasa amsa yay kawai ya 蓷auke kansa cikin serious talking Arjun yace "she's very nice tana da hankali kuma zatai hqr tunda sa'ar Buhaiyya ce so kaga zata baka duk kulawar da kakeso,tunda ba wani waje za tana zuwa ba kaga ita da Granny sun isheka komai har zuwa sanda matarka zata amshe su" still shiru Sheikh yay zcyarsa ta lula tunanin wacce akace Fatima kuma itace matsayin matar mahaifinsa, fesar da iska yay tare da fa蓷in "impossible" idanun Arjun akan titi yace "meke nan? Har Shira za kunayi ku zama friends" da jajayen idanunsa ya kalli Arjun cikin kaushashiyar Murya mai amo yace "wlh ka sake min mgnar wata a nan ko a haka sai naje gida" ya fa蓷a yana nuna masa 茩afarsa shiru Arjun yay domin mgnar Sheikh ba 茩aramin dukan sa tayi ba,har suka 茩arasa gidan Arjun wanda yake 蓳angaren Hjy Sadia mahaifiyar Arjun, har Parlo Arjun ya shigar da Sheikh zuwa lokacin duk ba茩in da suka zo sun tafi tana kitchen taji yana kiranta "honey am back" ajjiye abinda takeyi tayi ta fito, kallon yadda take tafiya yay yana dry yace "honey da alama na maki aiki" marai-raice fuska tayi tana nuna masa Sheikh, Sheikh kam ko a jikinsa sun da蓷e basu aikata wani abuba, bai kulata ba yasa ya jawota yace "uhm i missed you a lot missed wify" ya fa蓷a yana kissing goshinta tsaki Sheikh yayi hakan yasa Arjun zame ta daga jikinsa yace "jeki kawo mana lunch" juyawa tayi Sheikh ya kalli Arjun yace "bani key 蓷in motar" yace "for what reason?". Washe gari da safe Mami na tare da Fariha tace suna mgn tace "wlh Fariha Barrister 茩aramin 蓷an iska ne zan nuna masa bani da kirki wlh wlh sai na wargatsa dukkan shirin sa badai nasan dalilin daya sanya yake haka ba?" Fariha tace "mene kuma ya faru?" "Am storage woman bazan masa kuka ba,amma wlh sai na rama" Fariha ta fita daga cikin littafin da take karantawa na SAI NA AURETA tace "nifa ban gane maki ba mekike nufi?" Cije baki tayi tace "Barrister ya 茩ara maimaita abinda yay min shekaranjiya ya kwanta dani out of ya kwanta da matarsa wacce giyar hauka yasa ya aureta" dry Fariha tasa harda tafawa tace "to meye abin damuwar? 茦ilan rabo ke kira, niba har addu'a nake Ubangiji ya karkato da hankali Abban Taufiq kai na ba,ke kuma kin samu kina wula茩anci" girgiza kai tayi tace "ba haka na tsara ba, ba kuma haka nkeso ba, dukkan plans 蓷ina akan 蓷an sa yake bashi ba" "to mene zaki i mean what a you going to do?" Mami tace "shiyasa nai maki mgn ai Shawara nake so kiban" ajjiyar zcy Fariha ta sauke tace "Haba Saudat idan kura na maganin zawo tayiwa kanta mana?" Cikin 蓳acin rai Mami ta mi茩e tsaye tace "ok zanje inda zan samu mafita kuma zakiyi mamaki wlh you'll be surprised" tana fa蓷in hakan ta fice tunda time 蓷in tashinsu kasancewar Friday ce. Gaba 蓷aya suna zaune a saman danning table Fareeq Bahaiyya Mami Barrister Fannah sai Granny wacce fitowar ta kenan daga falt 蓷in Sheikh, Kallonta Barrister yay yace "Ina son 蓷in?" Zama tayi tace "A'a nan kuma 蓷aya ina ruwanka dashi Fisabilillahi? Badai ka zama gantalalle ba wanda bai damu da damuwar yaransa ba,koda yake ai Sheikh 蓷in kawai kake ma haka ban san zcyarka ba,nidai ba ruwana kaji da iya ha茩茩insa kada kace zaka 蓷urawa kanka sabo,kuma yace ba zai zo ba da 茩yar na lalla蓳a sa nace yanzu zai aika takwarata Fa蓷imatu takai masa" zcyarta ce ta buga da 茩arfi hakan yasa ta 蓷aga kai a hankali ta kalli Granny sai kuma ta sunkuyar da kanta 茩asa, Barrister yace "ga Saudat takai masa mana" da sauri Granny tace "Wace kuma Sandal? Wani abune haka? To bazan bayar ba banyi jiya ba idan kuma rashin 蓷a'a zaka koyawa yarinya daga zuwanta bisimillah" shiru yay kawai ba tare da yace komai ba Bahaiyya da Fareeq dinner 蓷insu kawai suke ce idan da sabo sun saba da halin kakar tasu. SPAGHETTI WITH BEEF STEW ta fara zuba masa sai PLANTAIN PORRIDGE. With cup of coffee ta jera saman tray tace "tashi maza 拼ar albarka irin alkairi jeki kai masa ki tabbar yaci dan shima naga ya zama sallamamme bai damu da lfyarsa ba" dan dole ta mi茩e jiki a sanyaye hijab 蓷inta har 茩asa ta amshi tray 蓷in Granny tace "ai kin san pilat 蓷in nasa ko? Yoo keda gidanki ma ai dole ki sani jeki Allah ya tsara ya kuma tsune idon a sara" yana zaune gaban dressing mirror cikin nutsuwa yake bin jikinsa da wani lotion mai 茩amshi daga shi sai farin towel gama shafawa yay ya 蓷auki parfume ya fesa a jikinsa,yana shirin zame towel 蓷in jikinsa yaji an turo 茩ofar bedroom 蓷insa yasan itace tun tuni zcyarsa ta gama gaya masa zuwanta sbd harbawar da take masa, tsaye tayi bakin 茩ofar jikinta ya shiga rawa haka take samun kanta cikin wani hali.


*_Dan Allah dan Annabi kada ki karanta ba tare da kin biya, da ki karanta ban sani ba come and explain to me cewa baki da halin biya idan nai niya na baki idan banyi ba nabar abuna, it's 500 ba yawa akwai wanda suka bada 300 amma kin za蓳i ki karanta abinda ba naki ba why sister? Tell me why? SIRRIN MU isn't free if you read for free馃し馃従鈥嶁檧锔忦煠佛煆锯€嶁檧锔� it's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 for Niger people 84506476_*

Kasa 茩arasawa ciki Fannah tayi tsoransa da abinda ya faru tsakaninsu jiya ya shiga dawo mata,amma yaya zatai dole ta mi茩a masa abinda ke damunta dole wai sai ta tsaya yaci tukunna zata fito, tayaya zata jure zama kusa da wannan 茩aton mai kwarjini da cika ido haka, fasa zame towel 蓷in yay ya shiga taje sumar kansa da handrayer, shahada tayi gently ta fara ta茩a 茩afarta zuwa tsakiyar bedroom 蓷in a saman wani table ta ajjiye masa 茩amshin sa duk ya gama cika mata hanci har tana jin kamar zata zube masa a wajan ne, ina ba zata jure zama kusa dashi ba da sauri ta ajjiye ta juya zata fita kamar daga sama taji yace "Zahraaah...




NIMCYLUV
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *_NLUV馃挒_*
4锔忊儯3锔忊儯-4锔忊儯4锔忊儯
Tsayawa tai cak tare da runtsa idanunta sbd sunan daya kirata dashi har tsakiyar kanta ta jishi, kasa juyawa tayi bare da amsa kiran da yay mata haka nan kuma taji ta kamu da 茩aunar sunan a ranta, a zcyarta take 茩ara maimaita sunan "Zahraaah!!" Very nice name dole tai accepted wannan sunan domin yay mata da蓷i a kunne dama zcyrta, shi kansa bai san sanda sunan ya fita daga bakinsa ba, kawai ya samu kansa da furtawa amma yasan ba aibu bane da hakan tunda sunanta ne, idanunsa akan mirror yana kallon faffa蓷an 茩irjinsa wanda yake 蓷auke da chest beard wanda yake kwance sai she茩i yake,gaba 蓷aya bedroom 蓷in ya cika da 茩amshin turarensa wanda kai tsaye zaka 蓷auka Arabia Ohud ne zallah,amma idan ka tsai da hankali ka za kaji 茩amshin Maison francis, baya yay ya kwanta akan Wheelchair da yake kai idanunsa a rufe amma yana sane da ru蓷ewa da tayi shi kuma yana farin cikin yaga da shiga ru蓷u idan ta ganshi yana son yaji dalilin hakan, hakan yasa yay calmly muyarsa very slow ga wani sanyi data 茩ara sbd kasalan data saukar masa kamar mai ra蓷a ya 茩ara fa蓷in "Zah..raaah" ya fa蓷a a 蓷an rarrabe kamar wanda bai iya magana ba. Kanta a 茩asa tana wasa da yatsun hannunta cikin rawar murya tace "ba haka sunana ba ai" ware idanunsa yay waje kafin ya ta蓳e baki bai kuma cewa komai ba taci gaba da tsaiwa a wajan, sai da ya gaji dan kansa sannan ya kalli cikin mirror ya hangeta tsaye kanta a 茩asa, lumshe idanunsa yay yana sauke numfashi da ajjiyar zuciya ji yake kamar ya dauwama yana Kallonta, babu bambanci tsakaninta da Aljanarsa shiyasa baya jin zai iya yi mata kallon matar mahaifinsa kamar yadda akace, ji yay bakinsa ya bu蓷e har bai san lokacin daya furta "Can you help me?" Sassanyar Muryar mai da蓷i ta daki dodon kunanta,ji tayi saman ba zata iya yi masa musu ba sbd kwarjinin da yay mata gaba 蓷aya ya cika mata ido cikar haibarsa, jikinta a matu茩ar mace walking slowly ta 茩arasa inda yake zaune ba tare kuma da tace komai ba, shareta yay kamar bashi ne ya kirata ba, yana ta zaune yana Kallonta ta cikin madubi da yaga zata 蓷aga Idanunta sai ya janye nasa idon, almost 5mts tana tsaye sai da ta gaji a hankali tace "Gani" ba tare daya kalleta ba cike da nutsuwa yace "Mene?" Turo baki tayi cike da kuma shagwa蓳ar tasa sabayi a gida tace "To bakai ka kirani ba" cikin son ya jata da hira yace "sure?" Wani juya Idanunta da tayi ya sashi juyawa gareta baki 蓷aya ba tare daya shirya ba, hannayensa ya har蓷e saman faffa蓷an 茩irjinsa ya 蓷ura mata firgitattun idanunsa wanda suke saukar mata kasala, a wannan time 蓷in kallon his wife yake mata matarsa Airahnsa slowly ya mi茩a tattausan hannunsa zai ri茩e nata sai kuma ya zame hannunsa yana sauke numfashi, idanunsa ya 蓷auke baki 蓷aya a kasalance Sheikh ya fesar da iska daga cikin bakinsa kafin ya sauke numfashi yace "Sit, let's talk" zamewa tayi a 茩asan 茩afafuwan sa ta zauna tana wasa da hannunta, janye 茩afarsa yay sbd tsigar jikinsa ta fara tashi, kamar wanda ka takura ya fara magana cike da nutsuwa yace "What's your name?" Bakinta na 蓷an rawa tace "Fannah" ta蓳e nasa bakin yay idanunsa akan red henna 蓷inta yace "Fannah isn't a real name..," sai kuma yay shiru kafin ya 蓷ura da fa蓷in "i think is Fa蓷imatu, nasan ko a gida ba'a danne rago ance anya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login