Showing 24001 words to 27000 words out of 134406 words
muga kamun ludayin", "to shikenan Abba na gode da karamci"
Sheikh ne kwance saman makaken gadonsa yana juyi tare da rungume pillow, yana 蓷an sakin murmushi, idanunsa ya 蓷aga zuwa Jamus jikin bango Ya kalli zanan Airah da yayi she looks so beautiful, musamman daya zanata tana murmushi, zuwa yanzu 茩aunarta ta kama ratsa dukkan jikinsa, murmushi yayi yana 茩an茩ame pillow shi 蓷aya cikin 茩asa da murya very slowly yace " I only want you, is only you i want to spent my life with" ajjiyar zuciya ya sauke kafin yasa soft hands 蓷insa ya shafi fuskarsa zuwa gemunsa yace "the you know what Aljanata? Don't ever try to leave me, i cant spend my life without you, you make Sheikh Imam hamdan, happy Yeah you make me happy, just like you says, but why is my heart telling me one day you pass away from me?? No i can't leave you, please Airah my Aljana promise you always be by my side, you're mine Airah.." ya 茩arasa maganar yana jan wani wahalallan numfashi tun bayan dawowarsa daga wajan aiki babu wanda yazo ya dubasa bare a ji yana bu茩atar wani abu, he missed his Airah bai san mene yasa gaba 蓷aya yau bata neme sa ba, lumshe idanunsa yayi sbd fitsarin daya cika masa mara, a hankali kuma idanunsa ya fara sauya kala sbd zafin da zuciyarsa ta farayi masa, 茩ofar da aka turo yasa ya ware idanunsa a hankali ya kai kallonsa zuwa ga 茩ofar ha蓷a ido sukai da Mami tana sanye cikin wata Orange 蓷in atamfa 蓷inkin fitted gown, ta 蓷aura head har gaban goshi sai 茩amshi take kayan sun zauna a jikinta dukkan shape 蓷inta sun bai yana, murmushi tai masa Sheikh kam tuni ya janye idanunsa daga Kallonta, "So sorry sweet, Granny bata jin da蓷i ni kuma nai ba茩uwa shiyasa ka ji shiru, na kira Arjun he's on his way", ta 茩arasa maganar tana zama kusa da shi tare 茩are masa kallo can tace "the you need something?" Muryarsa a can ma茩oshinsa yace "Yeah! I do" idanunta ta sauke saman 茩irjinsa da sauri kuma ta lumshe idanunta tace "what?" Kai tsaye yace "I want to ease myself" mi茩ewa tai tana kama hannunsa tace "Ohh sorry my darling" Wheelchair ta 蓷auka zuwa inda yake kafin ta fara 茩o茩arin taimaka masa wajan hawa Wheelchair hannunta ya sauka saman mararsa gaba 蓷aya jikinta ya 蓷auki rawa musamman da taji tudun mararsa, kasa 蓷auke hannunta tayi sai ma 茩ara kwantar dashi da tayi, Sheikh kam ko a jikinsa hanunsa kawai yasa ya zare nata hannun, bayan ya hau Wheelchair ya fara murzata zuwa bathroom sosai ya ke jin fitsari kamar zai fasa mararsa ya fito, Mami ficewa tai daga bedroom 蓷in idanunta na sauya kala, yana shiga daga zaunan ya zare Manhood zuwa cikin toilet kana yay tsarki, ki fa kansa yayi saman sink yana fesar da numfashi zuciyarsa fal da tausayin kansa gefe guda kuma ga rashin Aljanarsa, ji yayi an shafa sumar kansa wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya 茩ara rufe idanunsa rufe, Murmushi Airah tayi kafin ta murza Wheelchair 蓷in zuwa cikin bedroom, gyara masa komai tayi sannan ta zauna kusa dashi tana danna masa 茩afarsa tace "Kayi ha茩uri kaji, ban 茩arawa nayi 茩o茩arin zuwa gare ka amma na kasa am so sorry Rayuwata" 茩in kallonta yayi sai ma 茩asa daya 茩arayi da kansa yana sauke tagwayen ajjiyar zuciya, le茩a fuskarsa tayi a karo na farko taga hawaye masu zafi suna sauka daga cikin idanunsa zuwa tafin hannunsa, jikinta har rawa yake ta shiga fa蓷in "What..What.. are you cry? Ka yafe min please" kasa magana yayi sai jawota jikinsa da yayi tare da fashewa da kuka.
Da yamma Arjun ya shigo gidan fuskarsa babu yabo babu fallasa Granny ce tace "Ya haka kuma? Kamar dai wanda aka cewa Sadiya ta mutu? To Allah dai ya kyauta, ko ita Aliliyan tace bata sonka??" Kallonta kawai yake kafin yace "a'a Granny ba ko 蓷aya daga ciki, hasali ma yau Papa ya je gidansu shida Abba Barrister" ha蓳a Granny ta ri茩e tace "shi Barrister dama yana nan ne? Yace min zai tafiya zuwa Barno sai jibi zai dawo Abuja _( a farkon labari na ambaci Maiduguri wannan duk cikin mafarki ne,amma garin dasu Imam suke shine Abuja)._
Arjun yace "Ni dai na ganshi" tace "to Allah ya kyauta yayi mana maganin abinda ya dame mu, na ji ance gata su Hayya zasu dawo" Arjun na zama yace "haka na. ji Mami ta ce" bata 茩ara magana ba ta cigaba da damawa Sheikh fura wacce ta ji Zuma ga wata dakakkiyar fura da aka zuba akai, kindirmon yay sanyi sosai, ba shi tayi tace "sai ka sakamar min mara nai fitsari" kyak茩yawan murmushinsa ya saki wanda yake 茩ara masa kyau yace "da ri茩e maki nai ko?" Granny tace "Allah dai ya kawo mai maka abinda nake maka", cikin ransa yace "already i have it" "magana kake?" Shiru yayi tare da yin bisimillah ya fara shan furar, da蓷i da kuma gar蓷inta yasa yayi baya ka蓷an yana Lumshe idanunsa, girgiza kai Arjun yay yace "Am Engaged " Sheikh na Murmushi yace "congratulations hankali ya kwanta,what ever, am happy too saboda farin cikin ka is my happiness" da sauri Arjun yace "Ohh really??" bai kulasa ba ya cigaba da shan furarsa, domin yasan maganar da take damun Arjun, mi茩ewa Arjun yace "akwai sabon contract na makaranta zaka zana ana bu茩ata nan da kwana biyu sun bada ku蓷in da komai na zuba ku蓷in cikin account 蓷inka" Idanunsa a lumshe yace "why me? Ka 蓷auka duk kayi hidimar biki" kallon baka da hankali Arjun yayi masa ku蓷i masu shegen yawa zai ce ya 蓷auka "Next two months bikin", "Allah ya nuna mana, babu wata bidi'a da Za'ai kama shirya" daga nan sallama su kai Arjun yabar gidan ya nufi gida
Fitowa tayi daga bathroom sanye da kayan bacci komai na jikinta a bayyane, da kallo Barrister dake gefen gadon ya bi ta har ta shige ta nufi gaban dressing mirror ta shiga shafa humura masu 茩amshi sosai, mi茩ewa Barrister yayi tare da 茩arasawa wajan ta yana 茩o茩arin ri茩e tace "Kada ka fara, banga me zaka amfana min ba, banda gayyar siya mutum jiki duk infection ya kashe sa" cikin 蓳acin rai Barrister yace "look ba ihu nace kimin ba domin har yanzu My son Yana parloo shida Granny, just nazo KI ban ha茩茩i na" cikin fuskata tace "na 茩arfi ne ha茩茩in ka zo ka 茩wata" Kallonta yayi yace "kin san zan iya,vamma bazan hakan ba kawai ina baki shawara ki sauke nauyin dake kanki Saudat", "ok ka jira next but now am not in the mood" kallonta yayi yace "kamar ya you are not in the mood Saudat, look how erect i am" Ya nuna Manhood 蓷insa daya mik'e da cikin sleeping dress yace "Saudat wacce irin mata ce ke??", Cikin 蓷aga Murya tace "kai ma wanne irin miji ne?nafa san komai a kanka Barrister kar ka mai dani sakarai" jinjina kai yayi yace "Ok get ready am getting marriage soon", ware kafa蓷a tayi tace "dana fi kowa farin ciki" cikin zafin nama Barrister ya nufi inda take tsaye hana zuwa yasa hannu ya fincike rigar dake jikinta."Ni kikewa wula茩anci akan ina bu茩atar ha茩茩i na dake a kanki? Baki tsoran fushin Mala'iku?" Mami ta kallesa tace "ni fa bawai so ne ba nayi ba kai ne bana sha'awarka kwata bana jin wani feelings a kan ka" , cikin 蓳acin rai yace "ko ki so ko kada kiso wallahi sai na amshi ha茩茩ina yanzun nan" yana fa蓷in hakan ya cilla ta saman gado....
*Topic gareku mata*
Rashin sha'awar jima'i na yin tasiri a rayuwar mata da miji
Mata sun fi yiwuwar rashin son jima'i ninki biyu idan aka kwatanta su da abokan zamansu maza, in ji wani rahoto kan yadda ake jima'i a Birtaniya.
Rahoton ya gano cewa a yayin da mata da miji ke nuna rashin sha'awar yin jima'i a lokacin da suke kara manyanta, ita macen takan ji ba ta sha'awar yin jima'in saboda dadewar da aka yi tare.
A takaice, rashin isasshiyar lafiya da shauki tsakanin mata da miji yana yin tasiri wurin sha'awarsu ta yin jima'i.
*ABUBUWAN DA SUKE KAWO SAB'ANI WURIN JIMA'I TSAKANIN MATA DA MIJI*
mazaje su ne kawai suke yin jima'i domin jin dadi amma abin ba haka yake ba, a wurin mata ba wai ana nufin cewa mata ba sa jin dadi wurin jima'i bane.
Abin da ake nufi, shine ita mace bayan ta ji dadin jima'i akwai kuma abin da zai iya biyo baya wato shi ne daukar ciki da wahalahlunsa, saboda haka, kafin namiji ya iya bu蓷e kafofin sha'awar mace sai ya sami karbuwa a zuciyarta tukunna,
rashin yin la'akari da wannan shi ke kawo rashin cin nasarar mijin wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji wurin jawo hankalin matarsa, kafin miji ya fara kokarin ta da sha'awar mace, ya kamata ya fara kokarin samun shiga zuciyarta tukunna ta hanyar yin amfani da maganaganu na soyayya masu sa zuciya nutsuwa.
bayan wannan akwai wasu abubuwan da su ke kawo sab'ani wurin jima'i, tsakanin mata da miji wadannan kuwa su ne:
Remain 1 page馃
Share do Allah Fisabilillahi
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: *SIRRIN MU*
*BY*
_鉁嶐煆� NIMCYLUV_
Dan Allah kuyi SUBSCRIBE na youtube channel 蓷ina mai suna *Nimcyluv T.V*
https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA
Last 馃啌P
EPISODE 1锔忊儯9锔忊儯-2锔忊儯0锔忊儯
"Ni ne mijin ba ke ba,so ina da right 蓷in da zan kar蓳i hak茩i na a duk sanda naga dama,and you know what? Wlh kinyi ka蓷an kice za kiyiwa Hamdan Balarabe fariya da jikinki, lemme repeat myself aure zan 茩ara zan aure sabuwar harka mai jini a jika wacce ta fiki komai, zan auri farin cikin rai na zan zauna da macen da zuciyar Barrister Hamdan Balarabe ta aminta da ita, abun farin cikin kuma Kanuri ce inda zaki tabbatar tai maki zarrah, ta fiki komai ko zama kayi inda take sai ka tafi da dad蓷an 茩amshin ta, zan nuna maki bani da kirki tunda haka kike bu茩ata daga gareni,ina 蓷aga maki 茩afa nai maki zuro na sanya maki idanuwa na amma ke baki gani zuro ko??? Weldon Saudat..."
Ya 茩are mgnar yana cilli da ita saman gado tare da pouting 蓷inta da yatsarsa ya ce "Badai akan ha茩茩i na kike wannan shirmen ba? To kije ba'a so akai kasuwa,kuma na gaya maki muna nan dake za kizo inda Barrister Hamdan Balarabe yake a lokacin zan nuna maki true color 蓷ina"
Yana fa蓷in hakan ya fice daga cikin 蓷akin yana dafe kansa tare da fesar da iska, mi茩ewa Mami tayi tana wani kalan murmushi mai nuni da dani kake zan can, hannunta gaba 蓷aya ta tura saman waist 蓷inta ta shiga girgiza wa wai kamar ita za'a ce wata mace ta fita komai? Lallai Barrister zai sha Mamaki, wacce kalar lukutar masifa yake son jawowa kansa? Murmushi tai tana shafa tsayayyun brest 蓷in ta Mami macece 拼ar gayun gaske bata yarda da raini da wula茩anci ba, tana daji da kanta irin matan nanne da kallo mutum bai ishesu ba, ga kallon raini daya zama 蓷abi'arta tana son ado da gayu sam bata yarda da 茩azanta ba tana jin kanta kamar 拼ar shekara sha biyar, kallon kanta tayi ta cikin mirror cikin sexcy voice ta ce "Weldon da sweetheart kayi aiki mai kyau,zan baka mamaki tabbas zaka gane ni ba irin matan da kake tunani bace,ina matar ba shike nuni daka isa dani ba, zan maka illa a zuciya Yes! Iove you so much darling but ba na da feelings a kanka since i was have my on children, ban san mene yasa ba amma dole zan nemawa kai na mafita kamar yadda kaima ka za蓳i yin aure, let's see my time talk us everything tana fa蓷in hakan ta 蓷auki wayarta tare da kunna data ta hau network, best group 蓷inta ta shiga wanda take samu zafaffan littafai masu shegen da蓷i, ganin writer 蓷in MOON tai mgn a grp yasa Mami fa蓷in "Hi my best writer" cikin few minutes Marubuciya Nimcyluv ta bata feedback,har mamakin writer 蓷in take sam bata da jin kai na sauran writers 蓷in Musamman yadda take zama cikin members 蓷inta suna hira.
"Mrs Hamdan how are you?"
Nimcyluv tai bata reply da haka, Mami na Murmushi tace "Allhamdulillah,ya hqr da jama'a? Naga kinyi mgn a grp akan sabon littafinki wanda zaki cikin dabuwar shekara how much? I want to pay the money"
Wata marubuciya ce mai suna Real Smasher ta ce "A'a kaga manyan tun kafin time weldone 拼an ajin tubarkallah!"
Dry sosai Mami tayi domin tana son taga tafi kowa, jin shiru yay yawa yasa "Anty Nimcyluv am waiting wlh idan ina karanta books 蓷inki ji nake kamar realty abin ke faruwa can You imagine halin dana shiga da akace Deen ya mutu,Wow! ga littafin UNCLE NE ba'a magana thank you so much my best writer"
Nimcyluv ce ta fara typing cikin 茩aramin lokacin tai reply da "Oh! Yeah that's what i want, Ina magana akan book 蓷in WASIYYA ne but ba yanzu zai fita ba"
Da sauri Mami ta ce
"Anytime your welcome dear, ai ba jira cos i like your story and you too nasan akwai lukutar masifa a book 蓷in WASIYYA" daga nan sukai sallama Mami tai mata transfer na 50k tana 茩ara mata gdy... washe gari da safe misalin 10:30 mutan gidan suna zaune saman daining suna breakfast kasancewar weekend ne, Sheikh na zaune da wani tissue 蓷in yadi fari 茩al sai she茩i yake ya sanya hula jar dara mai gashi-gashi tai bala'in yi masa kyau, baka jin komai sai 茩arar spoon,fork,and knives gabansa chips and chicken ne sai 茩amshi suke, ga Arish with cup of coffee sai tiriri yake, Lumshe idanunsa yay yana jin zuciyarsa na masa zafi tunda yazo wajan ya gaidasu an garara samun wanda zaice Sheikh yaka kwana ko yaya jikinka? Bai samu wannan damar ba, tagwayen ajjiyar zuciya ya shiga saukewa tare da fesar da iska daga cikin bakinsa, he missed his Airah a lot "the you like the girl?" Shiru Sheikh domin bai ma san me ake cewa ba bare yasan cewa dashi ake,Mami ta ajjiye cup 蓷in hannunta tare da kallon Sheikh ganin yadda ya lumshe idanunsa yana jan 茩wantaccen beared 蓷insa yasa ta 蓷an ja idanunta itama ta lumshe kamar mai shirin yin bacci Barrister yace "My son" ya fa蓷a buga daining wata wahalalliyar ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke yana 蓷an zare fararan idanunsa masu 蓷aukan ido kallon Mahaifin nasa yay ba tare da yace komai ba,ganin haka yasa Barrister fa蓷in "You look so worry Son meke damunka?,what exactly making you sad?" Gently ya 蓷ago kansa yana 茩ara fuskar mahaifinsa juyawa yay suka ha蓷a ido da Mami tattausan Murmushi ta sauke masa, numfasawa yay yace "Me kace Abba?" Barrister ya goge bakinsa yace "Ina magana akan Nana wacce na keso na ha蓷aka Aure da ita" 蓳ata fuska Sheikh yay tare da danna abun jikin Wheelchair a hankali ta fara tafiya mmki sosai ya bai yana fuskar Barrister ganin duk son Sheikh da coffee ko ka蓷an bai sha ba, bare kuma yaci sauran abinci Parlour Sheikh ya koma da zama har wajan daya ajjiye kayan art 蓷insa cikin nutsuwa ya 蓷auki blue 蓷in color ya fara yiwa zanan coloring.
Mi茩ewa Barrister yay shima yabi bayan 蓷an nada sbd yau yaga da sarauta ya tashi Mami dai murmushi kawai take saki ita ka蓷ai tasan abinda take shiryawa, zama Barrister yay a gefen Sheikh kafin yace "Wow who is she?? Zanan yay kyau" wani killer smile Sheikh ya saki sbd yabon Airah 蓷insa da akai, idanunsa a kanta yace "i have no idea why nake zanata,but she's very special to me Abba" Barrister photon Airah kawai yabi da ido kafin yaja numfashi yace "Ok let's talk dear za'a kai ku蓷in gaisuwar iyaye, sannan zaka shirya kai da Arjun kuje wajan yarinyar kafin nan Fareeq ya dawo sai kuje gaba 蓷aya" slowly ya janye idanunsa a kan Airah kana ya 蓷ura a kan fuskar Barrister ya ce "Why dole sai ni za tasu? Abba kuda koka haifan ma baku da cikakken lokaci na bare wacce kuke shirin 茩a茩abamin? Ban san da蓷in iyaye ko da蓷in shira dasu ba, kullum sai dai naga Arjun da Ummi suna Shira tana masa fa蓷a idan yay ba dai-dai ba,sannan ta jashi jikinta ta rungome, meyasa ni ban samu wannan damar a wajanku ba?ko dan kasancewata nakashasshe Abba, idan aiki yake saka haka Abba dan Allah ka hqr da wannan aikin ina da ku蓷in da masu isa mu cinyesu komai yawan mu,ina bu茩atar iyaye domin sune jigo a rayuwar ko wanne yaro,ban san tayaya zan gane idan nai abu kuskure ba ne,Granny kawai ke 茩o茩arin fahimtar dani, Granny a kullum shakarunta shigewa suke kenan wata rana zan iya rasa ta,i need your love and care ka bani lokacinka nai Shira dakai kaji damuwata ka rungume ni jikinka koda sau 蓷aya ne" ya fa蓷a idanunsa na cika da ruwan hawaye,Mami ce ta mi茩e tare da 茩arasawa inda yake ta zauna bata jira komai ba tasa hannu ta jawosa jikinta ajjiyar zuciya ya sauke yace "Mami..." Sai kuma hawaye 茩ara rungomesa tayi tace "it's okay sweet,ya isa kaga condition naka bayan halin da kake ciki ga lalurarka kayi shiru haka,i promise ban 茩ara barinka indai aiki ne zan ajjiye nawa" da sauri ya 蓷aga kai ya kalleta kamar bazai magana ba sai kuma yace "Really?" Tana wani 茩ayataccen murmushi tace "sure.." Lumshe idanunsa yay tare da zare jikinsa ya kwanta jikin kujerar kamar yadda Sheikh yake kallon zanan haka Barrister yake kallon zanan.
"Look son kasan bazan maka abinda zai cutar da kai ba,hasali ma inayi ne domin ganinka cikin farin ciki kamar kowa,ina son dawo maka da farin cikin daka rasa ka aminci ka auri Nana,dani dakai zamu 茩ara hutawa manyan contract zasu 茩ara shigo mana ba tare da wani shamaki ba,kuma yarinyar nan ita tace tana sonka kaga babu maganar cutar dakai sai dai ta sanya ka farin ciki ma" shiru Sheikh yaywa Abban nasa ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa a hankali kuma ya saki Murmushi tare da shafa fuskarsa ya 蓷aga gira guda 蓷aya,gaba 蓷aya Barrister da Mami suka saki baki suna kallonsa Musamman dasu kaga ashe duk abinda yake mage yakewa, mi茩ewa tsaye Barrister