Showing 30001 words to 33000 words out of 134406 words

Chapter 11 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18383

rawar jiki akan mutumin da bai damu da damuwarki ba".
Murmushi Fariha tayi tace "To Mrs Hamdan zance? ko Mrs Imam zance ne? zan tafi sai mun ha蓷u wajan aiki" fari Mami tai tace "duk wanda kika kirani dashi is okey to me"
daga nan sukai sallama da juna Fariha ta koma gidanta.. Numfashi ya kuma saukewa a karo na wajan uku kenan, Arjun dake driving kamar zai tashi sama ya juya ya kalli Sheikh yace "Buddy akwai abinda ke damunka,ban san mene matsayina da ba saka iya sharing all your feelings with me ba, ina da tabbacin bazan ta蓳a cutar dakai ba" tattausan Murmushi ya saki tare dayin baya ya 茩ara shigewa jikin kujerar motar, slowly yaja fararen idanunsa mai 蓷auke da blue eye balls ba tare kuma da yace wa Arjun komai ba yaja ba kinsa yay Shiru, ha蓷e fuska Arjun yay tare da dukan staring motar yace "Damn it, you're mad Arjun" idanunsa ya bu蓷e ya saukesu saman fuskar Arjun kana yasa hanunsa zuwa saman innocent face 蓷insa ya shafi sajensa,cikin 茩asa da murya kamar mai ra蓷a yace " Arjun the know what? Lot's of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance, it's a matter of choices, it's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny changes with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual thought corresponds with our desire. Be someone recognized for havinga beautiful heart so when you leave that memory of you lingers, Arjun soon or later you know everything da nake hading nasa, ka 蓷auka abunda nake 蓳oye maka wata sabuwar 茩addarar Sheikh Imam hamdan Balarabe ne, i knew everything will be ok!" Ya 茩arasa mgnar yana taune le蓳ansa tare sauke ajjiyar zuciya mai 蓷an 茩arfi, tunda ya fara mgn Arjun yake kallonsa wani murmushin takaici Arjun yay baice komai ba ya karya kan motar zuwa wani titin daban,kamar yadda Arjun bai mgn ba haka shima Sheikh bai mgn ba sai ma lumshe idanunsa yay a hankali ya fara Mutsa bakinsa ya shiga rera karatun Alkur'ani.
Tunda suka shiga cikin Asibitin har suka zauna gaban likitan Sheikh bai 蓷ago kansa ba, Ba茩in ciki da takaicin abinda Arjun yay masa ya hanashi 茩wa茩茩waran mutsi, idanunsa sun ka蓷a sunyi jaaa sbd damuwa, Dr 蓷in ne yace "kun zauna a gabana babu wanda yay mgn" idanu Arjun ya 蓷aga yasan da Dr yasan waye Sheikh 蓷in da tuni ya nuna masa girmamawa,amma Sheikh bai damu sam daga ganshi ba,hasali ko hotonsa ya haramtawa media sawa, duk wanda ya san Sheikh sai dai ya sanshi ta zazza茩ar muryarsa, bayan ya gama wannan tunanin yace "Dr kai masa medical check-up" kallon Sheikh Dr yay yaga kansa a 茩asa mutum fari lafiyayye mai jiki ga kwarjini shi za'a ce za'ai wa medical check-up, koda yake daman masu ku蓷in nan haka suke babu dama suji wani ciwo sai su tafi ganin likita,shi dai ko ka蓷an bai ga alamun ciwo ga mutumin da ake mgn ba, gyara zaman glass 蓷in sa yay yace "meke damunsa da Za'ai masa medical check-up?" Arjun kai tsaye yace "kawai muna bu茩atar hakan,sbd rashin cikakkiyar lfy da rashin guzari da kwana biyu baya dasu" jinjina kai Dr yay yace "wannan bashi yake nuna bashi da lfy ba" kallon Dr Arjun yay yace "za kayi ne ko muje wani wajan?" Murmushi Dr yay yace "No! Zanyi as your wish" mi茩ewa Dr yay tare da danna wata belet cikin 茩aramin lokaci wasu likitocin guda biyu suka shigo, shima Arjun ya mi茩e yace "bari na kaisa room 蓷in" kafin Arjun yakai hanunsa Sheikh yay saurin fa蓷in "don't touch me Arjun Maleek Alhassan" gaban Arjun ne ya fa蓷i domin indai Sheikh ya kirasa da full name 蓷insa yasan ba 茩aramin bacin rai ya shiga ba, da sauri Arjun yace "why? Idan zaka iya jure ganin kanka a haka mu ba zamu iya ba,ya kamata kasan me kake kai ba yaro ba ne"shiru Sheikh yay sai huci kawai da yake fesarwa idanunsa ya jaa sosai duk jijiyoyin kansa sun fito saman goshinsa kamar zasu tsaga fatar jikinsa su fito,hannu Arjun ya 茩ara kaiwa zai tura Wheelchair 蓷in cikin 茩araji da tsawa Sheikh yace "don't ever trying to touch me, hhhhh badai da lfy ta da komai kake son cin mutuncin na ba? Ba wani abu ba ne idan kace ka gaji da 蓷awainiya dani,sam ba zanji haushinka ba bazan 蓷auke matsayin mai laifi ba,domin iyayen da suka haifan ma sun gaji da kula dani bare kai da kake aboki na, just go leave me Arjun leave me alone,na gode da 茩aunarka thank you so much, ciwo ne bani na 蓷orawa kai na ba kuma bani na za蓳i yadda za'a haifan ba" yana fa蓷in hakan ya danna abun dake jikin Wheelchair da sauri ya murza Wheelchair yana 茩ara mata gudu, Dr 蓷in ne ya kalli Arjun yace "Daman ba da saninsa za'ai masa ba?" Kasa mgn Arjun yay sai dafe kansa kawai da yay,mai ta蓳a ganin 蓳acin ran Sheikh Irin haka ba,abinda ya 蓷auka daban abinda shi kuma yake nufi daban, Dr 蓷in ne ya 茩ara fa蓷in "idan haka ne kayi kuskure,domin duk wanda akaiwa haka sai yay tunanin kamar ana zarginsa da wasu manyan cututtuka shiyasa aka kawosa nan domin a dubasa" waje Arjun ya fita Dr yay sauriju ri茩e sa yace "kada ka bisa ya riga yay fushi da better ka rabu dashi a yanzu" hannun Dr Arjun ya zame yace "Dr please" yana fa蓷in hakan yay waje da gudu tsayawa yay a compound 蓷in hospital 蓷in ganin babu Sheikh babu labarinsa sosai tashin hankali ya bai yana akan fuskar Arjun da sauri kuma ya shiga mota yay mata reverse da wani irin speed yaja motar yabar cikin hospital 蓷in...
Barrister ya kalli ya kalli kawon Fannah da kuma mahaifin Baba Baa'na yace "Daman amincewar ku kawai nake jira na turo Magabata" kawo Modu yace "Wannan ba abin damuwa ba ne,mun gama bincike a kanka kamar yadda ka bada izini kuma mun yarda da dukkan nagartar ka, daga yanzu zuwa ko wanne lokaci sai ka turo iyayenka" Murmushin jin da蓷i Barrister yay yace "Ngd Sosai Kawo Allah ya 茩ara suttura" kawo yace "ba damuwa Allahu yasa Albarka a wannan ha蓷in" Barrister da Baba Baa'na sukace Ameen,daga nan Kawo ya mi茩e tsaye sukai Sallama ya shiga gidansa dake gefen gidansu Fannah, Baba Baa'na mi茩ewa yay yace "bari na turo maka sai ana hqr,kasan ance ka haifi yaro baka haifi halinsa ba" Barrister baice domin yasan ko Fannah zata zagi uwarsa da ubansa babu abinda zai sanya ya janye mgnar aurenta,bare 茩iyayyar mace bata tasiri, Baba Baa'na kai tsaye cikin gidan ya shige a Parlour ya samu Mama kolo mahaifiyarsu Fannah ita da Yana zaune suna gyara ganyan ugun wanda zasuyi miya dashi,zama yay yana kallonsu Yana yace "Sannu Baba" yace "yawwa kiramin Fa蓷imatu" ajjiye zogalan tayi tare da shigewa cikin 蓷akin su, a kwance ta samu Fannah tana sanye da wani farin lace mai kyau gashin kanta har wuyanta sai 茩amshi take 茩afafuwan ta har yanzu yana nan da jan lallen da baya barin fatarsu, idanunta a lumshe ta rungome pillow kunanta sanye da airpies tana sauraran tafsir wanda baya shigeta, kallo 蓷aya Yana tayi mata ta 蓷auke kai kafin tace "Kije Baba na kira" shiru Fannah tayi domin bata ta san me take cewa ba, cikin fushi Yana ta fisge wayar hannunta tace "Wlh kina wahalar da ganki a banza da wufi,wlh tallahi shima Mutumin nan bashi da aikin yi daya nace maki" Kallonta Fannah tayi kana ta 蓷auke kanta wata light blue 蓷in lafaya ta 蓷auka kana ta 蓷aura saman lace 蓷in, cikin nutsuwa ta sanya flat shoe ta fito,a gaban iyayen nata ta zauna kamar ba zatai mgn ba sai kuma tace "Gani Baba" Kallonta Baba Baa'na yay yace "Sannu Fa蓷imatu, Allah yay maki albarka" kasa amsa masa tayi sai Mama kolo sa tace "Ameen" Baba Baa'na yace "maza jeki ana kiranki waje,biyayyar da kikai min ka蓷ai ta isa ki samu abinda kikeso a nan duniya da kuma lahira" tuni idanunta sun cika da hawaye domin harga Allah bata 茩aunar wannan mutumin ace mutum sa'an ubanta tsabar rashin tsoran Allah da kuma budurwar zuciyar da yake da ita yace zai auri 拼ar cikinsa which can of selfish, bata iya 蓷aga kai ta kalli mahaifin nata ba sbd zafi da ra蓷a蓷in da zuciyarta take mata, runtsa idanunta tayi da 茩arfi ta shiga jan ajjiyar zuciya, sai da Mama kolo tace "kin bar Mutum a waje" gently ta mi茩e tsaye tare dayin waje, a zaune ta samesa saman kujerar da aka kai masa, tsayawa tayi tare da 蓷auke kai gefe guda, mi茩ewa tsaye yay yace "Haba Fatymerh babu ko gaisuwa??" Ta蓳e baki tayi tace "baka cancanci gaisuwar ba ai,kai fisabilillahi ko kunya bakajin ace ka auri 拼ar cikinka" ta 茩are mgnar tana Jinjina kanta, kafin yay mgna wayarsa ya fara ringing, answering call 蓷in yay,daga can 蓳angaren Arjun yace "Abba ka dawo gida yanzu" da mmki Barrister yace "akan wane dalili mene ya faru Arjun" cikin damuwa Arjun yace "Abba! Sheikh missed bamu gansa ba" da 茩arfi Barrister yace "Sheikh!!" Calmly yay yace "kaga Arjun i knew you can handle it, ina abu very important so bazan iya dawowa ba" kasa mgn Arjun yay kawai ya kashe wayar, Fannah samun kanta tayi da kallon Barrister sbd sunan Sheikh da taji a ambata..
Arjun kasa komawa gida yay ga Granny harta fara kiransa a waya akan ina suka tsaya,ya gama zagaye amma ko alamar Sheikh bai gani ba,tashin hankalinsa guda Sheikh ba 茩afa ce dashi ba bare yace gida zai koma, rashin samun mafita yasa ya kira Abba, amma gashi yay burus da lamarin kamar bashi ne ya haifi 蓷an a cikinsa ba, cikin 蓳acin rai yaci gaba da driving motar... Sheikh na fita daga cikin ward 蓷in kai tsaye can bayan Asibitin ya fara tafiya duk da cewa ba sanin kan Asibitin yay ba amma haka yaci gaba da tafiya sai da yace wajan mutuware inda yake da duhun jeji sosai sannan ya tsaya, lumshe idanunsa yay tare da fesar da wata zazzafar iska daga cikin bakinsa, a hankali kuma ya 蓷ura kansa saman cinyarsa,sosai zuciyarsa take masa zafi,mai Arjun ya 蓷auke sa? Bashi da hankali ko kuma bai son ciwon kansa ba ne? Abinda yay masa kyautatawa ne ko kuma cin zarafi? Da lafiyarsa da komai zai kawo shi ai masa wani medical check-up,ko dan yaga bashi da 茩afar da zai taka yabar masa Asibitin shiyasa ya za蓳i kawosa ba tare da yay shawara dashi ba? Yasan Arjun mai son sa da kuma kaunar sa ne,amma mene yasa yay masa haka? Ko da gaske gajiya yay dashi shine yasa yay masa wannan wula茩ancin,ji yay wani zazzafan zazza蓳i ya fara rufesa a hankali jikinsa ya 蓷auki rawa tare da 蓳ari ya shiga ha蓷e fararan ha茩oransa, iska mai sanyin yaji ta fara ka蓷awa hakan yasa ya 茩ara lumshe idanunsa yana jin zuciyarsa duk babu da蓷i, dafa shoulders akai yanayin zafin hannunta yasa ya fahimci itace,kasa 蓷agowa yay sbd jin kansa yake kamar zai rabe gida biyu, zagayawa tayi cikin nutsuwa kana ta dur茩oshe dai-dai wajan 茩afafuwansa hannunta tasa ta 蓷ago kansa, wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke da jajayen idanunsa ya shiga Kallonta idanunta ta janye sbd yanayin da tagansa ya 茩ara tabbatar mata da cewa zuciyarsa sam babu da蓷i,can 茩asa dai-dai kunnansa tace "Arjun..?" Kasa bata amsa yay sai jawota da yay kusa dashi ya 蓷ura kansa a saman wuyanta,shafa sumar kansa tayi tace "me yasa to?shi dole sai ya san abinda bashi da iko akai? Why Arjun yake maka haka?ina 蓷aga masa 茩afa dalilinka amma baya fahimta, wlh idan akan ka ne zan iya yiwa kowa rashin kirki,babu wanda ya damu dakai sai dai kai ka damu da wani, what is this? Idan yana ta茩amar yana taimaka ne ,sai ya basshi zan iya maka dukkan abinda yake maka" Girgiza mata kai yay tare da fashewa da kuka bakinsa har rawa yake ya shiga fa蓷in "No! Kada ki masa komai, Arjun he's my Best friend,Kada kiyi masa wani abu just let him go" ya 茩arasa mgnar yana rungome ta sosai a jikinsa ya shiga fesar da numfashi,abinda bai ta蓳a yi ba kenan a hankali ya 蓷aga kansa tare da tallafo ha蓳arta slowly ya 蓷ura soft lips 蓷insa saman nata Muryarsa can 茩asa yace "Sorry!" Yana fa蓷in hakan ya datse bakinsa a cikin nata, lokacin da yay trying na kissing nata sai yaji kansa ya tsara da sauri ya zare bakinsa ya shiga fa蓷in dukkan addu'ar da yazo bakinsa, idanunsa na zubar da hawayen ba茩in ciki yace "ki 蓷auke ni, ki tafi dani Please Ai..rahh,go with me Airah hhh..



*SIRRIN MU na ku蓷i ne, if you need my book just it's v #500 via馃憠馃従0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger kuma sai suyi mgn ta wannan number 84506476*


NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: SUBSCRIBE MY YOUTUBE CHANNEL *Nimcyluv T.V*
https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA


########## 2锔忊儯3锔忊儯-2锔忊儯4锔忊儯 Ya 茩are maganar yana langwa蓳ar da kansa a saman wuyanta,ganin yadda duk ya shagwa蓳e yasa ta saki murmushin jin da蓷i domin farin ciki 茩arara ya bai yana a saman fuskarta.
Zame kansa tayi daga wuyanta tana fa蓷in "take it easy, nasan Arjun bai maka haka dan yaci zarafin ka ba right? Then kafi kowa sanin soyayyyar da Arjun yake maka all this ya nayi ne domin lafiyar ka" Lumshe idanunsa yay yana 蓷an matsa hannunta, kasa ce mata komai yay duk da cewa ya fahimci so take yay mgn but he can't say anything sam baya jin da蓷in zuciyarsa.
Zame hannunta tayi tace "da alama dai Sheikh ya manta harin da aka kawo masa last year a mosque ranar idin babbar sallah, da alama Rayuwata ya manta tuggun da aka ha蓷a masa na sace masa tayar mota, da alamar farin cikina ya manta maid 蓷in data sanya masa poison a cikin abincin ka, gaba 蓷aya wannan bai isa ka gane cewa Arjun domin lafiyarka yake wannan abun ba?".
Da Mmki yake sauraran dukkan abinda take fa蓷a masa,idanunsa a rufe amma bai hana ta gane cewa yana mmkin maganganun data fa蓷a masa ba, tayaya tasan wannan abubuwan da yake 蓳oyewa? Yes! Yasan maid ta sanya masa poison a abinci amma ko Abbansa bai san da wannan mgnar ba daga shi sai Arjun suka sani kuma suka 蓳oye mgnar,kawai yaywa Abbansa bayani akan yana son zuwa waje ya huta! shine shida Arjun suka bar 茩asar gaba 蓷aya a can yay jinyar poison 蓷in daya sha.
Numfashi ya sauke yana tuna abubuwan da suka faro a baya wanda suke dawo masa cikin kansa kamar yanzu komai ke faruwa.
Ganin yadda take ta surutu ko tsayawa ba tayi yasa shi saurin kama hannunta yace "Enough please okay!" Gira ta 蓷aga masa tace "should I go with you or gida zaka?" 苼ata fuska yay yana 蓷an taune bakinsa yace "just go with me...
Fannah dake tsaye kan Barrister kamar an dasa ta ko zama ta gagarayi sbd 蓷acin da zuciyarta take mata, ji take inama tai ta zabga ihu ko hakan zai sanya iyayenta su fahimci halin da yake ciki,wlh da Auren wannan suger Dad 蓷in ita kam gwamma mutuwar ta.
Mi茩ewa Barrister yay yana sakin lallausan murmushi yace "zan tafi amma zan dawo zuwa dare before na koma Abuja" banza tai masa ko ajikinsa bai wani damu ba saima wani kallo da yake binta da shi na zagi gane baki da wayo, hannu ya mi茩a zai kama nata hannun da sauri ta juya tare da shigewa cikin gida,da Murmushi kawai ya bita kana ya juya zuwa inda yay parking motarsa slowly ya dinga tafiya kai kace wani saurayi ne wanda bazai huce shekara 30 蓷in nan ba, da haka ya shiga mota zuwa hotel 蓷in da ya sauka. Fannah ba茩in ciki da kuma takaicin tsayawa da Barrister yasa tun daga 茩ofar shiga parlon nasu ta saki kuka bai ta蓳a zuciya bata ta蓳a tunanin auren sa'an ubanta zai zama 茩addarar ta ba, sanin cewa idan tai kuka mai yawa kanta zai iya yi mata ciwo kuma iyayenta zasu fahimci bata aminci da za蓳in da sukai mata ba yasa ta share hawayen ta,banda sakin ajjiyar zuciya babu abinda take, a sanyaye kuma ta 蓷aga labulan parlon bakinta 蓷auke da sallama Murya kuma can 茩asa, Falta da Mama kolo mahaifiyarsu ne kawai zaune a parlon suna duba wasu new designer furniture a wayar Falta, kallo 蓷aya Mama kolo taiwa Autar ta ta, Falta kam da ido ta bita har zuwa cikin uwar 蓷aki, mi茩ewa tsaye tayi tace "Mama am coming" ko Kallonta Mama kolo ba tayi ba taci gaba da duba abinda take nema, kwance ta samu Fannah sai sakin ajjiyar zuciya take kana ganinta kasan bata cikin nutsuwarta dauriya kawai take, zama tayi gefen gadon tace.
"Aiye ye"
(Yadai) Shiru Fannah tai mata Murmushi kawai Falta tayi domin tasan halin 茩anwar tasu bata fiya son takura ba, ita kanta bata son wannan Auren,amma wanene ya san abinda gaba zata haifar? Allah ka蓷ai yasan abinda wannan auren yake nufi da kuma abinda yake 蓳oye a cikinsa,banda haka tayaya wannan 茩aton mutumin zai kalli Fannah yace ita ya keso?? Bayan gasu duk a gidan babu auren koda yake ance komai lokaci ne, shi kuma aure kamar layin malka蓷e ne idan ka kai ko kana wajan ko baka wajan tabbas zai zo kanka, ajjiyar zuciya ta sauke tace.
"Chi'ne"
(Tashi). A sanyaye Fannah ta mi茩e tana kallon yayar ta, Falta tace "Ayi wazo"
(Mene ya faru) girgiza mata kai kawai Fannah tayi idanunta na 茩ara kawo ruwa sbd bata san mene za tace a yanzu ba,bata da ikon da zata bu蓷e baki tace bata son auren ko kuma tace Barrister bai mata ba,tunda ta riga ta aminci da magnar Baba Baa'na tun farko kawonta ma daya tambayeta ta tace masa ta amince so dan haka dole ta auro jarumta nutsuwa ta sanyawa zuciyarta.
Hannunta Falta ta kama tare da fa蓷in "look! dear kin san iyayenmu baza su ta蓳a za蓳a maki abinda zai Cutar dake da hankalinsu da komai ba ko?" 茒aga kai kawai Fannah tayi tana jan numfashi "so You

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login