Showing 3001 words to 6000 words out of 134406 words

Chapter 2 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18345

da Abbana sukai min,Tijama da Ju蓳e sune ka蓷ai suke supporting nawa" ta 茩are maganar tana saka masa kuka tamkar ba Aljanna ba, sosai zuciyarta da kuma hurinta ha蓷i da gangar jikinta suke 茩aunar Sheik Imam,tun tana zanin goyo wata rana ta ji Iyayen ta na magana akan ha茩urinsa da kuma jarumtar sa da taimakon da ya kewa talakawa , tun a sannan ta kamu da soyayyarsa mai wahalar gaske, bata da magana sai ta Sheik, wata rana tayi suffa irinta Bil'adam ta shiga cikin gari, tashin farko gidansa ta nufa tai rashin sa'a lokacin ya je sauke farali a 茩asa mai tsarki, bata tsaya 蓳ata lokaci ta nufi makkah a nan tai arba da shi a cikin harami gaban ka'aba yana sanye da fararen kaya masu 蓷aukar ido, surar jikinsa a bayyana ga six packs 蓷insa abin birgewa, fari ne jajirr kamar ka ta蓳a shi jini yay tsartuwa haka yake, ko ina na jikinsa gargasa ce kwance sai she茩i take gwanin sha'awa, is too young domin bazai wuce 23 zuwa 25 ba,t a 蓷auka babba ne sosai, amma yanayin hutu da kuma cima mai kyau yasa ya zama cikakken Namiji mai jini a jika da kuma lafiya, yana da fa蓷in 茩irji wanda duk rabin 茩irjin sa gashi ne kwance lub-lub, kana ganinsa kasan yana gyming yana da wasu kalar fresh pich lips wanda suke very soft and shinny he's behaving like king of Saudi Arabia, eye lashes sunyi zara-zara har saman girarsa, babu abinda ya bawa Airah mamaki sai ganin sa da tayi saman wheelchair da alama yana da nakasa bashi da 茩afa, tun a lokacin taji tausayinsa ya kamata sosai, gashi dai babban mutum yana da komai na rayuwa ku蓷i, ilimi both boko da Arabic yama fi 茩arfi ga Arabic domin a nan Saudi'a yay karatunsa, maganar ku蓷i kam ba'a magana, bai rasa komai na rayuwarsa ba, babu abinda ya nema ya rasa, amma ya rasa farin cikin sa uwa uba babu 茩afar taka wa, a nan ta gama kallonsa ta koma cikin dajin da suke da zama, tun daga ranar ta 蓷aura lalurar duniya a kansa sonsa take sosai, ta蓳a ta da yayi yasa ta sauke ajjiyar zuciya mai 茩arfin gaske, kafin ta 蓷aga jajayen idanunta ta kalle shi, saurin 蓷auke kanta tayi saboda ba zata jure kallon cikin idanunsa ba, maganarsa ta dawo da ita hayyacinta inda yake fa蓷in "Ashe baki da tausayi ke mai son kanki ce ban sani ba? tayaya zan iya soyayya da Aljana what kind of rubbish ?" Cikin hasala itama tace "You can Sheikh Imam Hamdan ,sau nawa kana tarayya dani a Matsayin mata" da sauri ya kalleta Murmushi tayi tace "Yeah! I'm pregnant with your unborn child Sheikh, bana da niyyar cutar da kai ko kuma cin zarafin ka, bana son na haifa maka 蓷an Haram domin dani da kai duk Halartattun 拼a 拼a ne, sai da aka yi Aure aka haife mu, mai yasa ni kuma zan za蓳i haifar 蓷an zina? Ko kayi accepted 蓷ina as your wife ko kar kayi kasan ina da 茩arfin ikon da zan zauna da kai na saka kayi tarayya dani, ask me why banyi haka ba? kasan dalili shi ne ina sonka Imam, so mai 茩arfi da kuma girman gaske, tunda na bar iyaye na ai ya kamata ka kar蓳e ni, ka zame min gurbin dana rasa, nima na baka farin cikin daka rasa na shekara da shekaru, ina sonka saboda Allah! Burina bai huce na kula da lafiyarka ba, zuwa yanzu kasan baka da kowa sama dani saboda nice matarka!" Ta 茩are maganar cikin 蓷aga murya, murmushi kawai ya saki kafin yace "Na ji mai dani gida" kuka ta saka masa tare da zubewa 茩asa ta ri茩e 茩afafuwansa tace "dan Allah dan girma ALLAH! Ka so ni kwatankwacin yadda nake sonka, wallahi zan iya mutuwa idan baka amince dani ba, kuma 蓷anka dake ciki na ba" wani bala'in tausayinta ne ya kama shi, ace wai Aljana ita take sonsa har tayi tarayya dashi ya sanya mata 茩wansa a cikin ta, yaya zai yi da rayuwarsa yanzu shi?ta yaya zai iya rayuwa da ita a cikin gidan su? Yadda take masa kuka sosai da kuma yadda take begen nasa akan ya so ta yasa bai san lokacin da yace "Okey! Imam hamdan accepted you as his wife" cikin farin ciki da Murna Airah ta 茩wala wani uban ihu tace "Didn't i told you Tijama, bana gaya maki cewa my Imam has a good heart ba" kallan yadda take tsalle da murna ha蓷i da ihun yasa cikin 茩asa da Murya yace "Don't scared your Husband" tsayawa tayi da rawar tana jin wani farin ciki na ratsa jikinta, cikin tsananin farin ciki tace "Thank you so much Sheik, thanks once again i can't stop loving you you're my everything" lumshe idanunsa yana jin abinda ya aikata kamar ba dai-dai ba ne,amma yaya zai yi da ita? Ba zata ta蓳a barinsa ba indai ba amincewa yayi ba, shi yasan bazai ta蓳a yin tarayya da ita ba, shiru yay kawai yana sauraren bugun zuciyarsa, ganin tai masa shiru yasa ya bu蓷e idanunsa da sauri ta 蓷auke idanunta wanda tun 蓷azo ta 蓷aura su a kansa, kamar zai kuka yace "gida Please" wajansa ta 茩arasa tare da dur茩usawa a dai-dai 茩afafuwansa ,kana ta saka hannunta ta 蓷ura saman laps 蓷insa tace "Why are you so worried ?" Shiru Imam yayi mata yana tsareta da fararen idanunsa, Murmushi tayi tace "don't worry, yanzu za'ai mana bikin" ware idanunsa yay sai kuma yay calming yace "Owk" mi茩ewa tayi kana ta ha蓷e hannayenta waje guda ta shiga tafa hannayenta, cikin 茩aramin lokaci Tijama da Tu蓳e suka bai yana, dariya Tijama tayi tace "Congratulations Airah, congratulations Sheikh Imam Hamdan " bai ce komai ba sai hannunsa daya mi茩awa Airah kamar yadda ta bu茩ata,wani 茩aramin ring wanda yayi dai-dai da yatsansa, kana ganin zoben kasan cewa an kashe ku蓷i wajan yin sa, banda haske da 茩yalli babu abinda yake, a saman Ring 蓷in a rubuta I&A, fuskarta cike da farin ciki ta sanya masa zoben, kallonsa tayi tace "Now is your turn" jikinsa ya shiga lalubawa yaji babu komai sai wani sirin sar茩ar gold, cirota yay a jikinsa kana ya nuna mata sirin sar茩ar,wajan sa ta 茩arasa tare da dur茩osawa dai-dai 茩afafuwansa tai masa nuni da wuyanta, A hankali ya sanya mata sar茩ar, tafi Tijama da Tu蓳e su kai tare da fa蓷in "Congratulations Airah and Imam Masha Allah!" Haka nan dai yaji ya samu kansa cikin farin ciki shima, kallon Airah yayi suka ha蓷a ido ganin yadda idanunta ya cika da hawaye yasa a hankali ya ware mata hannayensa da sauri ta zo wajansa tare da fa蓷awa jikinsa , a tare suka sauke ajjiyar zuciya, shiru Sheikh yayi yana duban agogon hannunsa yasan yanzu Subhi ya kusa yana bu茩atar komawa gida, 茩asa yayi da murya dai-dai fuskarta yace "Can i go?" Fuska ta marairaice tace "babu wani gift?am your wife Sheikh" ta蓳e baki yay yace "me zan maki?" Dariya tai tace "ok lemme give you a special kiss Rayuwata" zaro ido waje yayu tace "Yes! Sabon sunanka ke nan a gareni RAYUWATA" lumshe idanunsa yayi kafin ya saki jishi tare da fa蓷in "Uhm" Sumar kansa Airah ta shafa a hankali kuma ta sanya bakinta cikin nasa da niyyar bashi hot kiss.....
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_


_This book is for sale it's #500 via 0116886423 Sulaiman Naima s union bank, evidence of payment 08119237616, ga mutan NIGER sai suyi mgn a wannan number 84506476_





EPISODE5锔忊儯-6锔忊儯

Da sauri Sheikh Imam Hamdan ya zare bakinsa, bai son abin da take shirin yi masa,kuma bai son ya 蓳ata mata rai saboda ya tabbatar da ingancin son da Airah take masa,shima garesa yana son ya kwatanta yi mata nasa kalar halaccin ko da ba zan so ta ba,ta guji iyayenta a kansa to namiji yay haka ai yana tare da fushin Allah bare kuma ace mace,dan dai bai son kalar nasu abun ba, tunda su蓷in ba wai kamarsa suke ba, Shiru Airah tayi tana jin babu da蓷i a cikin ranta kuma bata son takura masa saboda ta ga kamar bai gama yarda da ita ba,ita kuma burinta bai huce ya yarda da ita su saba su zama tamkar Aminan 茩warai wanda dukkan abin da ya samu 蓷aya sai 蓷ayan ya ji a jikinsa,ganin yadda duk ta sauya fuska kamar dai za tai kuka yasa ya tallafo ha蓳arta yana lumshe idanunsa kamar bai shirin yin bacci a wajan,cikin 茩asa da Murya wannan karan da larabci ya ce "Ma'aa sa bakiii?" Girgiza masa kai ta yi tana Murmushi ta ce "it's time to go home" ta蓳e bakinsa yay tare da fesar da numfashi cikin nutsuwa da fitllatanci ya ce "You look so worry" Idanunta a saman fuskarsa tana kallan 茩wantaccen beard 蓷insa da ke Shinny gwanin sha'awa, hannunta ta mi茩a ta shafa sajen nasa ta ce "Yeah!am worry" ba tare daya kalleta ba ya ce "Why?" Sosai Airah ta matsu kusa dashi tare da 蓷ura kanta a saman cinyarsa ta fara kuka kamar 茩aramar yarinya,sai da ta gaji dan kanta Sannan ta tsaya da kukan tana sakin ajjiyar zuciya kafin a hankali ta ce "I Missed you Soo much i missed a lot Rayuwata,kasan lokacin da na 蓷auka ina fama da iyaye na akan ka,na rabu da su yanzu saboda ina tunanin zan samu farin ciki a wajan ka,ashe nayi kuskure su Aljanu ba halittar Ubangiji ba ne? Bama da Zuciyar daza mu so dukkan abin da mu kaji muna sonsa ashe? Na da蓷e ban yi bacci mai da蓷i ba kasan mene yasa? Ba na son taku raka kona matsa maka,a kullum baka da lokacin kanka sai na Mutanan gari dana wa'azi a matsallatai da ba wa mutane darasi,baka samun nutsuwa cikin dare idan kuma nace a wannan daran zanzo inda kake bazan barka kayi bacci ba,zakai ta mafarkai kala daban-daban 茩arshe ka tashi da ciwon kai,ni kuma bana Fatan hakan ya kasance da kai,shiyasa na za蓳i nai nisa dakai ina bu茩atar ka Imam,ina sonka kai ne Rayuwata kai ne farin ciki na dan Allah don't ever betray me,kada ka samu wata a jinsin ku kace zaka manta dani" hannunsa ta kama ta 蓷ura saman cikinsa tace "I'm pregnant with your unborn child Rayuwata me and your unborn child need you please don't ever trying to betray me" kasa magana Sheikh yayi saboda wani tausayinta daya ratsa zuciyarsa ware mata hannayensa yay da sauri ta shige jikinsa tana sakin wani sabon kukan covering yay mata da faffa蓷an 茩irjinsa "it's okay AIRAH!!" Turo bakinta tayi gaba tare da dukan 茩irjinsa tace "stop calling my name Rayuwata just give me a beautiful and special name" wani lafiyayyan murmushi yay mata ya ce "just look at you, you're crying like a baby" kanta ta 蓷aga lokacin na farko kenan data sanya idanunta cikin nasa, slowly ta dinga nufar bakinta zuwa ga nasa, copping face 蓷insu tayi waje guda Sannan ta bu蓷e masa bakinsa da hannunta da sauri kuma ta sanya bakinta saman nasa zatai kissing nasa.



A firgice Sheikh Imam hamdan ya farka daga nauyayyan baccin daya 蓷auke sa mai cike da tarin mafarkai na abun mamaki, ba tare daya bu蓷e idanunsa ba ya shiga karato addu'ar da addini ya kuya mana idan mun shiga cikin irin Wannan bad dream 蓷in kamar haka:

_丕毓賵匕 亘賰賱賲丕鬲 丕賱賱賴 丕賱鬲丕賲丕鬲 賲賳 睾囟亘賴 賵賯丕亘賴貙賵卮乇毓亘丕丿賴 賵賲賳 賴鈥嵸呚藏ж� 丕賱卮賷丕胤賷賳 賵兀賳 賷丨囟乇賵賳._
_(Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga fushinsa,da u茩ubarsa,da sharrin bayinsa,da kuma wasuwasin shai蓷anu,da kuma kada su zo mini (acikin Al'amurana)._

Bayan ya kammala addu'ar ya ware manyan idanunsa sannu a hankali kuma komai na mafarkin ya fara dawowa cikin brain 蓷insa,murza hanunsa yay yaji wani sabon ring wanda bai san dashi a hanunsa ba, kallonsa yakai zuwa ga zararan yatsun hannunsa wanda suke dugwaye masu kyau, wani farin zobe ya gani wanda akai masa rubutu da I&A shafa zoben yay ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa, idanunsa yaja ya rufe a hankali sosai yake son tuna sunanta amma ya kasa, Yun 茩ura wa yay daga kwancan da yake ya jingina bayansa da jikin fuskar gadon,a godon da yake manne jikin bangon 茩awataccen bedroom 蓷in nasa ya duba,juya idanunsa yay ya ga lokaci har ya fara jaa domin tuni akai kiran fari, yana ta zaune shiru babu abin da yay kuma babu wanda ya shigo cikin flat 蓷in nasa,ga lokaci yana ta tafiya, hankali yaga iska na ka蓷a labulan dake ma茩ala jikin window, With much surprise ya fara bin window'n da kallo,domin ya tabbatar bai kwanta bacci ba sai da Granny ta gyara masa komai ta rufe ko ina,amma ya ya akai window'n ya bu蓷e shi 蓷aya? Ganin bashi da amsa babu kuma wanda zai tambaya yasa ya ja bakinsa yay shiru ya bi window'n da kallo,ganin iskar tai tawa yasa ya lumshe idanunsa yana jin sanyi da wata nutsuwa na ratsa jikinsa, seriously Imam he's more handsome guy he's innocent and smart,jin ana shafa sumar kansa yasa ya bu蓷e ido ganin Granny tsaye a kansa ya sanya ya sakar mata tattausan Murmushi "Sorry sweetheart I'll keep you waiting am sorry for that,na makara ne" jinjina kai yay ya ce "Uhm" Wheelchair Granny ta jawo tare da bu蓷e ta,sai da tazo daf dashi sannan tace "Get down sweetheart" jan jikinsa yay sosai zuwa gefen gadon da taimakon Granny ya samu ya zauna a saman Wheelchair 蓷in cikin nutsuwa ta turasa zuwa cikin Bathroom 蓷in sa,Wow wow! Very beautiful komai na cikin bedroom 蓷in white color ne, shower, Sink, mirror, Jakuzzie, towels, Bathrobe anything is white color, hatta bathroom slippers 蓷insa fari ne tass, tana kaisa bathroom 蓷in ta taimaka masa ya sauya kujera daga wacce yake kai zuwa wacce take gaban shower wacce always a cikin bathroom 蓷in take sbd wanka, fita Granny tayi tare Wheelchair 蓷in kana taja masa 茩ofa, kasancewar farar Singlet ce jikinsa yasa bai sha wahalar zare ta ba,haka nan three gaiter na jikinsa zuwa pad 蓷insa gaba 蓷aya yay naked, sexcy eyes 蓷insa ya sauke saman laps 蓷insa wacce take fara tass sai Shinny take ga wasu gashi da yay kwance saman cinyoyinsa abin birgewa,ikon Allah! Kenan duk 茩yansa da da iliminsa both sides arabi da boko uwa uba dukiya ta abin mamaki amma hakan bai hana Ubangiji ya tausyesa da wata lalurar ba,sai Allah ya saka yana 蓷aya daga cikin jerin guragun duniya,lallai ku蓷i zasu iya yi maka maganin komai amma banda lalura,abu biyu zuwa uku ne ku蓷i ba zai iya sama baka so ba, na farko Lafiya,na biyu Soyayya,na uku kwanciyar hankali tabbas ku蓷i ba zasu ta蓳a sama maka 蓷aya daga cikin wa蓷an nan ukun ba,duk isarka ko mulkinka ko tarin Dukiyar ka ku蓷i baza su ta蓳a sama maka soyayyar mace ba,haka ku蓷in ka bazai ta蓳a sama maka Lafiya ba,yau ina shugaban mu Umar Musa 拼ar addu'a? Da ku蓷i na bada lafiya da tuni yana raye yana yawo ko ina cike da kuzari da kuma ishasshiyar lafiyarsa, haka nan duk mai ku蓷i bashi da kwanciyar hankali kullum cikin tunani ha蓷i da zullumin rayuwa yake, Ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke bayan ya gama tunani a ransa,ganin ba wani kashi yake ji ba yasa yana daga inda yake tsaye ya kama Manhoon 蓷insa zuwa cikin toilet 蓷in yay fitsari kana ya wanke sama da 茩asa zuwa tsakanin cinyoyinsa na Monhoon 蓷in, Wheelchair 蓷in yaja zuwa wajan shower ya sakarwa kansa ruwa lumshe idanunsa yay yana jin yadda ruwan yake dukan saman fatarsa, yana kammala wankan yay brush kana yay alwala, hannunsa ya mi茩a ya 蓷auki long towel ya 蓷aura saman waist 蓷insa,ya zamana iya faffa蓷an 茩irjinsa ne a waje wanda yake 蓷auke da kwantaccen gashi da kuma manyan brest, duguwar 茩afarsa yasa ya bubbuga 茩ofar bathroom 蓷in,babu jimawa Granny ta shigo fuskarta 蓷auke da Murmushi tace "ka kusa yin late a Masque 蓷in Rayuwata" saurin kallanta yay saboda jin sunan data fa蓷a and he try to remembered inda ya ta蓳a jin sunan Rayuwata, Murmushi kawai yay ba tare da yay magana ba,domin yawan surutu baya cikin tsarinsa,idan kaga yay magana to Granny ce ko kuma best friend 蓷insa Arjun, sauya masa Wheelchair 蓷in tayi kana ta jingine ta cikin bathroom 蓷in ba gefe guda, a gurguje ta shafa masa wani lotion mai 茩amshi da kuma kama jiki sbd yau taga an tashi da sauyin weather, wata farar Jallabiya mai 茩yan gaske ta bashi ya saka bayan ya saka pad 蓷insa da boxer sai kuma singlet,ta san bai son kayan nauyi yana iya cirewa a ko ina, hiraminsa ta 蓷auko ta saka masa a saman sumar kansa kana ta 蓷ura masa ta wani ba茩in igiya na saman hiramin ta 蓷auki casbawa ta bashi,wani simple slippers ta bashi mai kyau da tsada,kana ta fesa masa parfumes Difference, dry tai masa tace "Kai Sweetheart kayi kyau kamar a sata a gudu" a karo na farko ya saki Murmushi cikin 茩asa da murya yace "Jazakillah bilkhair Granny" "no need dear it's my pleasure" ana haka Alhaji Hamdan ya shigo shima cikin maroon 蓷in jallabiya ya ce "shira bata tashi kullum sai za'a Mosque" Murmushi kawai Granny tayi ta ce "Sai kun dawo ka kula da shi" Barrister ya ce "Ohh Wow! Ni ba'a ta tawa ko?" Harara tai masa ta ce "wa yake batun babba ga 茩aramin yaro" dry shima yay ya ce "wane yaron Mother? Kullum ke kike maida Imam 茩arami,shiyasa baya 蓳oye ta蓳ararsa a gaban kowa" Granny tace "Yau na ga abin da ya dameni ni Fa蓷imatu,to banda Allah ya baka 蓷a mai hankali da nutsuwa da tarin hankali uwa uba ilimi banda haka Imam 蓷in guda nawa yake? Duudu bai huce 23 zuwa 25years ba fa" ganin sunata surutu yasa Imam yin gyaran murya ya ce "we getting late Abba" Barrister ya ce "Sorry my son da sauran time ai" yana fa蓷in hakan ya tura Wheelchair a hankali suka nufi Mosque 蓷in dake wajan gidan Barrister Hamdan Balarabe,Granny na ganin fitarsu tai Murmushi jin da蓷i a hankali kuma tai hamma tare dayin wata jijjiga sai gashi ta riki蓷e ta koma AIRAH. Bayan Sheikhnyaja 蓷arorowan mutane sallah ya tsaya yana azkar,har wajan 7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login