Showing 117001 words to 120000 words out of 134406 words

Chapter 40 - SIRRIN MU Complete HAUSA NOVEL

21 Aug 2024

18362

ranta.
Al'茩ali ya bu茩aci ganin Anut Amina tare da Dairy, gabatar da kanta tayi kana ta fara bu蓷e shafin Farko na Dairy inda aka rubuta. _鈥淭USHE鈥漘

Deedat da Hamdan yaya da 茩ani ne, amma sun ha蓷u ne ta hanyar Uba uwa kowa da tashi, Hamdan 蓷an stepmom 蓷in Deedat ne, tun suna yara Allah ya bawa Deedat baya ta tsara art ga kuma son mulki, dan haka tun a secondary school aka fara bawa Deedat mu茩ami, hakan ya fara damun Hamdan sbd shi mutum ne mai hassada da kuma 茩yashi, amma baya ta蓳a nuna tsanar Deedat yana barin komai cikinsa ya iya takunsa, mahaifiyar Deedat ta mallaki Property da yawa wajan iyayenta da suka rasu ya rage daga ita sai ni Shamsudeen da nake rubuta wannan bayanin, ni 茩anin mahaifiyar Deedat nan wato Khadijertou, a haka rayuwa ta fara tsayi Deedat ya manyanta, a haka iyayen sukai tafiya babu wanda ya dawo da rasa sosai Deedat ya shiga tashin hankali bashi da kowa saini, daman familyn ba yawa garemu ba, yawanci ba'a 茩asar suke ba, haka dukkan 茩adarorin Khadijertou ya dawo mallakin Deedat Balarabe, ya fara juya ku蓷i a lokacin ni kuma ina da aure matata ta fari amma ban ta蓳a haihuwa ba, ganin Deedat ya mallaki hankalinsa yasa nabar 茩asar, kwanci tashi Deedat ya zama shararran mai ku蓷i, hakan yasa ya nemi wata matashiya dangin Kanuri ya aura, watan ta biyu ciff da Aure, akaiwa Deedat 茩uruciya yabar garin baki 蓷aya, a hankali kuma aka sanya mota ta takashi, amma sam Deedat bai mutu ina ji a jikina yana raye, ya tafi yabar matarsa da ciki wanda bai san dashi ba, a lokacin ne kuma na dawo Nigeria da zama tare da sabuwar matata Amina sbd Allah yayiwa 蓷aya matar tasa rasuwa, ba tare da binciken komai ba aka sanarwa Hamdan cewa Deedat yay hatsari ya mutu motar da 茩one tare dashi, hakan yasa ya 蓷auki ragamar komai na Deedat ya barni ka蓷an daga ciki nake juyawa, kulawar matar Deedat ya dawo 茩ar茩ashin Hamdan ba wanda ya san tana da ciki, sai ita da Hamdan 蓷in, domin koni basu yarda na sani ba, kullum yana nuna mata sai ta haifesa lfy za'a sanar, lokacin da cikinta ya cika watan haihuwa a lokacin ta fara tsanar cikin sbd asirin da Hamdan yasa akai mata, dan haka tana haifar Imam ta tsallake ta barsa aka ransa inda tayi, sai Hamdan yay farin ciki ya bawa Saudat ri茩on Imam, daman tunda ya aureta ya shaida mata cewa Mahaifiyar Imam matarsa ce, daga nan kuma yaje ya 蓷auko Granny mahaifiyar Balarabe wato kaka wajan Deedat kenan, kana ya 蓷aure mata baki, bokan Hamdan ya tabbatar da cewa idan har bai 蓷auki mataki akan Sheikh ba to Tabbas shi ne zai kawo 茩arshen sa, sai 茩wace komai na dukiyar mahaifinsa Deedat, dalilin haka idanun Hamdan ya rufe yasa aka mayar da Imam gurgu tun yana zanin goyo, Saudat Granny sukaci gaba da kula da Imam cikin Aminci"

Shiru Court tayi kowa ya fara surutu, Granny kam kasa mutsawa tayi, kanta ya fara sarawa ta shiga tunanin abubuwa da yawa, Sheikh kam kansa motsi yayi, ya sunkuyar 茩asa tare da sulalewa a wajan ya shiga fidda numfashi idanunsa na janyewa tari na son kawo masa ziyara, da 茩yar yake fisgar numfashinsa sbd nauyin da zcyarsa yake masa, tabbatas an zalunci kamaninsa da mahaifansa.
Share hawaye Anut Amina tayi kana tace
_鈥淢AFARI鈥漘 lokacin da Saudat ta fahimci kaf Dukiyar Barrister ba tasa bace itama ta shiga 茩o茩arin ganin yadda zatai ta samu kasu fiye da rabi na Dukiyar, har kawo lokacin kuma bata son cewa Shaikh ba 蓷an Barrister bane.
Rashin, Barrister yayi abu baya tuna baya Deedat lfyarsa 茩alau, Yayinda kuma matarsa ta koma daginmu dake Niger da zama, wata rana naje Dubai yin oder sabbin kaya na company Sheikh kamar daga samu naga Deedat nai mmki sosai domin har lokacin bai tagayyara ba, ku蓷i da hutu sun zauna masa, daga nan kuma na fahimci yana da babban matsayi sai dai ban san matsayin mene ba,muna ha蓷uwa matarsa ya fara tambaya ko da nace muje ya koma Nigeria sai ransa ya 蓳aci hakan ya tabbatar da kurciyar da akai masa ta nan, ya amshi number na daga ya huce, kwana biyu tsakani ya dira a Niger sunyi farin cikin ganin juna sosai, babu wanda ya tambayi Imam, Deedat bai san da Sheikh matarsa kuma an saya mata mantuwa, daga nan suka sauyawa sabuwar Rayuwa haka kuma ban sake ganinsu ba har kawo yanzu dana rubuta wannan abun"

Nan ma shiru Anut y tana share shawaye, Deen kam jin abun yake wani iri ace 蓷an uwanka na jini shine bai 茩aunarka, mai yasa ku蓷i keson hallaka jama'a ne, murmushi kawai yay sbd tunawa da Oga Damus da yay, Muhammad Jalal Kabeer bobo yay 茩asa da murya dai-dai kunan Deen yace "kana tunawa da tashin bom ne?" Harara Deen ya watsa masa yace "Yeah! Of course, kamar yadda kake tunawa da Governor Mubarak Yahya cibo, Jafar, right?" Taune baki Jalal Kabeer bobo yay yana Rungome Jalilerh yace "Forget the past amma serious sun cutar min da my Jalery?" Ya fa蓷a yana matse Jalilerh, Anut Amina ta 蓷ura da fa蓷in
_鈥淩EVENGE鈥漘
A lokacin da Barrister ya gane cewa a koda yaushe abubuwa na iya juya masa, kuma ya fahimci halin Saudat da abinda take niyya, kuma ya gane cewa 蓷a 蓷aya shi ne nasa a cikin yaran da Saudat ta haifa, sai ya 蓷auki niyyar 蓷aukan fansa ta hanyar 茩arin Aure ya samu wacce zata haifa masa yara masu yawa, cikin Sa'a kuma ya ha蓷u da Fannah, a lokacin da Barrister ya bu茩aci naje wajan Kawo Madu domin mu tattauna dashi nayi mmki sosai, 蓷an uwan wajan mijin 茩anwar mahaifiyar matarw Deedat ne, hkne nima 茩anwar mahaifiyar Mamana ta ce, Shira mukai sosai, kafin Kawo Madu ya gayamin cewa Fannah bata son Auren hakan yasa na gaya masa ra'ayi na ina son a juyar da auran kan Sheikh, daga nan nai masa bayanin komai, haka Kawo Madu ya Sanarwa da Baba Baa'na ranar 蓷aurin auren aka shaida 蓷aurin auren Sheikh Deedat Balarabe, da Fannah Baba Baa'na, domin nace kada a bayyanar da sunan wanda aka 蓷aura auran dasu, babban farin ciki na kuma babu abokan Barrister suna can waje shi kuma ya gidan Kawo Madu, aka 蓷aura aura na bada ku蓷in sadaki a aljihu na, ku蓷in Barrister kuma sunan a ajjiyewa kamar yadda ya bani, Abu guda ya ragewa Sheikh a yanzu shine sanin inda iyayensa suke, sannan kaf Dukiyar da Barrister ya tara ba ku蓷in sa bane ha茩茩in mallakar Sheikh ne, a nan na kawo 茩arshen Rubutu na Allah ya yafe min bisa 蓳oye wannan abun da nayi na barshi matsayin SIRRIN MU nida Kawo Madu da Baba Baa'na"
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un kawai mutane suke fa蓷a, Barrister kam tuni ya fara zaucewa, murmushi Moon tace Anut Amina tace ta zauna, Alhj Kamal ya mi茩e tsaye yace "Ina da mgn yamai girma mai Shari'a" Al'茩ali yace "an baka dama" Alhj Kamal ya kalli Fannah yace "Shin daman dai kina da ra'ayin tarayya da Sheikh, kuma mgnar baki ta蓳a ha蓷a shimfi蓷a da Barrister ba 茩arya ne, Sannan..," shiru yay sbd salatin da yaji Granny ta tafka, zumbur Granny ta mi茩e ta nufi inda Alhj Kamal yake ta shiga tafa hannu tana fa蓷in "Muhammadur Rasulullah (S.A.W) wlh kai dai babu kai a ganin Annabi, ba kaji Imamu yace da cikin da mai cikin duk nasa bane? Kai dai anyi a sarar haihuwa ka zauna kaita giggilla 茩arya, to babu gantalalle irinka a nan" tana fa蓷in hakan ta juya ta kalli Al'茩ali tace "Don Muhammadur Rasulullah maza a nan ka yanke masu hukuncin kisa, a fille kan salllamammu" Da sauri Saudat ta kalli Granny Alhj Kamal yace "Wa muka kashe da za'a kashe mu kuma? Ni meye nawa a ciki?" Moon tai Murmushi tace "Ka shirya kare kanka bawai kare wani abuba" guduma Al'茩alin ya buga kowa yay shiru kana yay rubuce虏 zuwa wani lokaci kafin ya 蓷ago kai yace "Bisa 茩wararan hujjojin da wannan Court mai adalci ta samu ta wanke Sheikh Imam hamdan Balarabe bisa zargin sa da akai, sannan Court ta bu茩aci Barrister ya bawa Sheikh ku蓷i bisa 蓳ata masa suna da akai" Kuka Fannah tasa tana rungome Yakura farin ciki fal ranta sai shafa cikinta take, da zata iya da babu shakka wajansa za taje ta rungomesa.
Gyaran murya Moon tayi tace "Bayan nan Matar Uncle Sham na 茩arar Barrister bisa zarginsa da kashe mata miji da yay" da wani irin sabon tashin y Barrister yace "What? Wlh bani bane ban kashe kowa nayi niyya amma bani bane" gaba 蓷aya aka kallesa Al'茩ali yace "Kace bakai bane, kuma kace kayi niyya mekenan?" Sunkuyar dakai kansa yay kafin yace "Tabbas nayi niyyar kashe Uncle Sham, lokacin da zargina ya tabbata a kansa, na shirya yadda za'ai a kashe sa cikin ruwan sanyi a ranar da ya tafi Barno, amma wanda nasa yay kisan ya dawo yace ai sunyi Accident amma wlh bani bane" gyara tsaiwa Moon tayi tace "Idan akai bane kenan Matar kace Saudat tayi kisan kamar yadda ta fa蓷a jiya" Mami ji tayi cikinta ya juya da 茩arfi zcyrta ta buga bata son lokacin da tace "Kai Ni kuma yaushe na fa蓷a kuma?" Ka fa蓷a Moon ta watsa tace "Ai ko abin naku wasa ne, kun iya ha蓷a abu amma baku san Yadda zaku kare kanku ba, tun jiya na fara shiri na, jiya kinje Police station wajan Sheikh kin fa蓷a masa maganganu da yawa" daga nan Moon ta ciro wata na'ura ta bawa wani shi kuma ya bawa Al'茩ali, ana kunnawa Muryar Mami ta bayyana duk abinda ta fa蓷a jiya sai da kaji, Moon tace "茒an sandan daya rakaki wajanki ba 蓷an sanda bane, shiri na ne, ni Barrister/Queen Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen" wani fito Deen yay tare jinjina mata, dole Mami ta fito gaban jama'a tace "Zahiri ina son Mallakar Dukiyar da Barrister yake 茩wa蓷ayi, fahimtar ku蓷in bana kowa bane sai na Sheikh yasa na fara tunanin yadda zan mallaki komai nasa, shiyasa na fara shirin 茩ulla tarayya dashi amma duk yadda nasu ya茩i, sai na rabo dashi na fara binciken yadda zan samu komai cikin sau茩i, wata rana naje gidan Uncle Sham yana Tsaka da rubutu sai ya tashi yabar rubutun da yake ban tsaya tunanin komai ba na fara karantawa, a nan nagane cewa Fannah matar Sheikh ce, sai na shirya yadda zan lalata 茩usanci dake tsakaninsu bayan nayi haka kuma, na fahimci ina da ciki sai na shirya 蓷orawa SHEIKH cikin, ganin Fannah nada ciki sai hankali ya tashi naga kuma a koda yaushe asiri na shirin tunuwa sai na shirya yadda za'a kashe Uncle Sham, amma kafin hakan wani ya rigani domin Barrister yasa an sace motar Company Sheikh, bayan ya bada file ga wanda zai kisan ya sanya hannu, amma wlh Allah bani na kashe su, wlh bani bace Allah ko yarda dani" Barrister ba ya shiga rantsuwa, daga nan Moon ta kalli Alhj Kamal tace "Idan ba Saudat bace, ba kuma Barrister Hamdan bane, kenan Barrister Kamal ne ya kashe su kamar yadda ya da蓷e yana cin amanar abokin nasa, harta kaisu ka samun yarinya shi ne yanzu kaci Amanar Abokiyar hur蓷ar taka kuma kaci Amanar Abokin naka?" Rarraba idanu Alhj Kamal ya fara ya shiga rantsuwa dafe kai Moon tace "Ok Securities za kuga wani a outside ku shigo dashi" ba ta蓳a lokaci aka fita aka shigo da wani matashi saurayi Barrister! Mami! Alhj Kamal suna ganinsa suka mi茩e tsaye aka shiga kallon kallo...




Finally dai na warware dukkan wani 茩ulli da yake a littafi馃槰 let's see who is the killer.



SIRRIN MU isn't free contact to subscribe
08119237616



NIMCYLUV鉁嶐煆�
10/17/21, 10:25 PM - Mrym: Released From Jail
85-86

Gabatar da kansa saurayin yayi, kana yay Shiru yana sauraran tambayoyin da Za'ai masa, Al'茩ali yace "Malam Adam, ka shirya fa蓷in gsky ba tare da tsoro ko fargaba ba? Ka shirya zaka fa蓷i gsky tsakaninka da Allah?"
Wanda ake kira da Adam ya 蓷aga hakan yasa Moon tace "Adam a tura ka ka saci motar Company Sheikh haka ne?" Kai tsaye ya amsa mata da "Eh" sai ta kuma cewa "A cikin wannan mutanan wanene ya saka wannan aikin?" Adam ya kalli Mami ya dawo ya kalli Barrister kana ya kalli Alhj Kamal, 蓷auke ido yay yace "Duk cikinsu ba wanda banwa aiki ba, sai dai duk nai masu aiki ba tare da sanin cewa inawa wani daga cikinsu ba, Hjy Saudat tasa na sace motar bayan haka, Barrister yasa na 蓷auko masa motar bisa dararjar ku蓷i masu yawa, dalilin hakan kuma na amince nace na 蓷auko masa motar, Amma shi ya amshi motar ne yana son a 蓷auko masa drugs a ciki (Muyagun 茩wayoyi) daga nan ban san komai ba sai da Alhj Kamal ya rikani ya bani motar ya gaya min abinda ya keso, wato naje na kashe masa wasu mutane, nayi shiru sbd ban san me zance masa, daga nan nace yaban lokaci ina ta tunani sai kawai nace masa bazan iya ba, dan haka na bar masa office 蓷insa" kallo ya dawo kan Alhj Kamal nan Court ta bu茩aci ganinsa, tsayawa yay yana sunkuyar da kai kafin yace "Barrister aboki na ne, wanda bani da kamarsa, tunda na fahimci munufarsa na gane irin manyan kadarorin da yake hari na sauya tunani na, Nima na fara farautar abinda yake so, hakan sa muka ha蓷a 茩arfi guda Shida matarsa Saudat,ita ta fara zuwa waje na a fa蓷ar ta, tasan nasan komai naka, na Aminci mata sai na kawo mata bu茩atata, muka fara zumunci har aka samar da Bahaiyya, wacce ita 蓷in jinina ce kuma 拼arta ce, lokaci guda na fahimci Saudat bata da imani tun sanda ta gaya min nufinta akan Sheikh, dan haka Nima na janye daga gare ta na fara aikina ni 蓷aya, bayan an kawowa Barrister mota naje nace ya bani aro za'a shigo min da kaya, ba musu ya aramin,har yake bani file 蓷in drugs 蓷in da za'a kawo masa, kuma burinsa a yanzu ya amshi wani file dake wajan Uncle Sham, daga nan na nemi wani bayan Adam ya茩i na bashi ku蓷i wajan 5.6m haka yaje da motar yabi ta kansu Uncle Sham, daga nan ya 蓷auko min file 蓷in, ni kuma na bawa Barrister file 蓷in ya samin hannu, domin na shirya 蓷ura masa laifin kisan, tun daga ranar makashin da yay kisan ya fita hayyacinsa ya zama kamar mahaukaci, yana ta fa蓷in ya shiga uku, Tabbas ni na sanya a kashe Uncle Sham da sauran Mutanan domin idona ya rufe kunne na ya toshe ku蓷i kawai nake gani da jin da蓷in rayuwa" nan aka shiga Allah wadai da Alhj Kamal Al'茩ali yay rubuce虏 kafin yay gyaran murya yace "Bisa dugun nazari da kuma hujjojin da Court suka samu akan wanda yay kisan dan haka bisa adalci a yadda hukunci yake a Muslunci Al nafs bin nafs, a hukuncin Shari'a kenan, In kuma a kotun turanci ne, Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne, dan haka wannan Court ta yankewa Alhj Kamal da Barrister Hamdan Balarabe hukumcin kisa ta hanyar rataya, Barrister hukuncinsa akan Iyayensa daya kashe Alhj Kamal kuma akan kisan so Uncle Sham, wanda yay kisan kuma Allah ya fara yi masa hukuncin tun daga yanzu, Ina fatan wannan abun zai zama izini ga masu son ransu da son duniya fiye da lahira, ace idanun mutum ya rufe akan ku蓷i har ya kashe iyayensa, wannan duniya ina zata damu, Allah ya kyauta ya kuma shirya mana zuri'a" gaba 蓷aya aka amsa da Amin wata 苼oyayyiyar ajjiyar zcy Mami ta sauke a zcyrta tana Allah wadai da hali irin na Alhj Kamal gefe guda kuma tana ba茩in rasa shi sbd Bahaiyya, Fareeq kasa zama yay lokacin da 拼an sanda suka nufi wajan Barrister yasu tafi dashi. Dishi虏 Sheikh ya fara ganin sbd wani bugu da zcyarsa ke masa, a hankali ya fara tari ba tare da kowa ya sani ba, Fannah ji tayi dama babu kowa a wajan tana son ta ha蓷a ido da Malaminta taga irin farin cikin da zai yi, juya idanunta tayi taga bata ganshi ba hakan yasa ta sulale daga wajan tana dubawa a hankali, Anut Amina ma wajan Sheikh ta nufa sbd ganin ya茩i fitowa kusan a tare har suna karo da juna suka 茩arasa wajan, gaban Fannah ya bada sauti sbd ganinsa da tayi dur茩oshe yana tari cikin sar茩ewar numfashi, ga jini na zuba daga hancinsa, jikinta na rawa da wani irin sauri har tana ture Anut Amina kafin ta 茩arasa wajan jikin Sheikh ya saki Numfashinsa ya tsaya hannunsa dafe da 茩irjinsa dake masa zafi da ra蓷a蓷i, baya Anut Amina tayi tana sakin salati gaba 蓷aya hankalin jama'a ya dawo kanta da sauri Arjun ya 茩ara so ganin Sheikh haka ya firgita sa, Fannah kam zubewa kawai tayi a wajan ta kasa aikata komai sai rarraba idanu da take, motsin da taji yasa ta bu蓷e idanunta hannunsa taga yana rawa yana Shirin ta蓳a fuskarta, sai a lokacin ta gane bai gama ficewa a hayyacinsa ba, runtsa idanunta tayi tana jin yadda yake son jan jikinsa kusa da ita amma ya kasa, bu蓷e ido tayi sbd tattausan hannunsa da taji saman fuskarta sai a lokacin ta fashimci hawaye ke zuba daga cikin idanunta, dugun yatsarsa ya sanya ya sharce mata hawayen yana 蓷an jawo fuskarta dab da tashi, cije lips 蓷insa yay sbd wani irin azabar ciwo daya keji a zcyarsa, dab da kunanta yana 蓷an fesa mata Numfashinsa mai 蓷umi cikin 茩asa da murya da sar茩ewar numfashi yace _"Matata!!"_ shi kawai ya samu damar furtawa ya ri茩e hannunta gam yana fa蓷in sunan Allah, daga nan Sheikh bai sake fahimtar komai ba, sai farkawa yay ya gansa a saman bed 蓷in asibiti.
Duhu ya fara gani hakan yasa ya maida idanunsa ya rufe a hankali ya shiga motsa bakinsa yana tasbihi ga Allah daya 茩ara farkar dashi a duniya, saukar numfashinta ya ji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login