Showing 21001 words to 24000 words out of 134406 words
Imamu ba?" Juya idanu Airah wacce sukewa kallon Arjun tace "kawai dai kice mutananki sun kawo maki ziyara,amma wa za'a gani mai kama dake wanda ya huce ke 蓷in" zare gefen zaninta tayi ta shiga matsar hawaye tace "Amma wlh mutum nagani sak mai kama dani,babu abinda ya raba" Mami danne dryar ta tayi tace "Ikon Allah,tsorata kawai kikai" Face majina Granny tayi tace "Amma fisabilillahi kuma wacece basai ta tsaya ba inji yadda akai muke kama,koba gsky ba" Sheikh dake sakin murmushi shi 蓷aya idanunsa akan Arjun ko kace Airah yace "茦ilan kuma tana jinki ai,kinga cikin dare sai tazo ko gaisa" da sauri Granny tai flat 蓷inta har tana tuntu蓳e.Mami ciki ta koma tana jirin zuwa 茩awarta Fariha, Mami na barin wajan Airah ta mi茩e tsaye jiki kuma a sanyaye bata jira abinda Sheikh zai ce ba kama Wheelchair 蓷in har cikin falt 蓷in Sheikh, a gyara yake komai tsaf sai 茩amshi yake ga 茩arar a.c daya ha蓷u dana airfreshner mai 茩amshin strawberry, a saman wata lafiyayyiyar kujera dake jikin gadon ta ajjiye Wheelchair shi kuma ya zame daga saman wheelchair zuwa kan kujera,ganin zata juya yay saurin ri茩e hannunta idanunta ta runtse kafin tace "zan duba abu" sakin ta yay kana ya koma ya kwanta da sauri Airah ta shige toilet tana shiga ta nufi wajan Sink ta shiga yin Aman jini duk ta fita a hayyacinta, baki ta wake kana ta kalli cikin madubin sai kawai ta fashe da kuka ta shiga fa蓷in "Am sorry Sheikh Imam hamdan Balarabe, i can't life without you amma dole zan barka, nasu 茩arasa rayuwata dakai amma bazan iya ba, nasu baka kariyar da nake fa蓷a maka a koda yaushe cewa zan baka amma bazan iya ba,ko bana nan tabbas zanyi fa蓷a da dukkan wanda yace zai cutar da rayuwarka, zan tabbatar baka zauna da wata macen ba sai ni zakai ta rayuwa kai 蓷aya ba tare da kasan da蓷in mace ba bare ka fara son mace,zan dauwamar dakai da soyayya ta, tabbas hakan shine kawai mafitar daya rage min" tana fa蓷in hakan ta fice daga cikin bathroom 蓷in,samunsa tayi tuni yay bacci rungume da pillow,maganar Tijama ta fa蓷u mata da take cewa;
"Ki tabbatar kin shiga jikinsa na kwana biyu,ki bashi farin ciki, ki fara sabar masa da jikinki tun kafin wani kuskure ya faru ki lalata mana aikin mu"cikin baccinsa yaji kamar ana ri茩e masa Manhoon 蓷insa 茩ara ware 茩afarsa yay ya 蓷an saki wani sound ka蓷an, lokacin da Airah ta 蓷ora bakinta a kan Sheikh 蓷insa yay saurin 茩an茩ame pillow jikinsa, da sauri ya fara sauke ajjiyar zuciya kansa ya fara sara masa wata zufa ta fara wanke masa jiki duk da sanyin A.c dake 蓷akin, Arjun dake tsaye saman kansa ya har蓷e hannayensa yana kallon ikon Allah, yana zuwa gidan Granny tace masa "sannu Ranjun kai dai Allah yay maka albarka,yanzu ka tafi amma harka dawo" da kallon mmki ya kalli Granny sbd yasan rabonsa da gidan tun jiya "Ni kuma Granny?" Ta washe baki tace "kaji 蓷an nema to uban waye Ranjun idan ba kai ba?" Idanunsa ya 蓷auke zuciyarsa cike da tunani kana yace "Ina Buddy?" "Yana ciki kaga har lokacin Zhur yayi" bai 茩ara mgn ba ya shige flat 蓷in Sheikh shine fa tun daga bakin 茩ofa ya fara jiyo sounds 蓷in Sheikh yana sakin wani irin nishi, tsaki Arjun sbd labarin Sheikh ya fara bashi tsoro hanunsa yasa ya fara bubbuga jikin kujerar a hankali Sheikh ya taune bakinsa tare bu蓷e nauyayyun idanunsa da sukai masa nauyi, jajayen idanunsa ya sanya a cikin idon Arjun, gaban Arjun ne ya fa蓷i domin this is the first time on his life da yaga idanunsa Sheikh a haka, Sheikh kam janye idanunsa yay tare da ha蓷e cinyoyinsa daya kejin kamar danshi a jikinsa bai yarda Arjun yaga komai ba, Allah ya taimakesa Wheelchair na kusa dashi ya taimaka da 茩yar yaja jikinsa zuwa kan kujerar, hanunsa dafe da forehead 蓷insa wanda ya kejin kamar zai rabe gida biyu sbd azabar ciwon da yake masa, tsaye Arjun yay ya kasa koda mutsi Sheikh na shiga bathroom Arjun yaje wajan wadrp ya 蓷auko masa wata tsadaddiyar shadda 拼ar gske ruwan 茩wai anyi masa 蓷inkin half body hatta hannun rigar half ne,kana ya 蓷auko masa wata milk 蓷in hula tangaran sai milk 蓷in takalmi Kubta mai 茩yau, sai agogon warist company Gucci, kana farin glass 蓷insa mai 茩yau ya ajjiye masa parfumes 蓷insa duk gefe guda, Sheikh tsayawa yay yana kallon ikon Allah kamar a mafarki haka yake ganin abun abinda bai ta蓳a gani ba wai Sheikh 蓷insa ce take halbawa harda dripping take, sai kuma tunanin Airah ya fa蓷o masa lallausan murmushi ya saki kana ya saukarwa kansa shower, ba'a 蓷auki lokaci ba, ya gama wanka tare da 蓷ura towel ya 蓷an bugga bathroom 蓷in, Arjun ne ya shigo kana ya fito dashi.
Duk abinda yake bai yarda ya kalli Arjun ba kuma fuskarsa a ha蓷e a haka ya gama shiryawa yay masifar kyau kamar dai wani ango, sai zabga 茩amshi yake sosai Sheikh yake babba mai girman gaske domin iya 茩afa蓷arsa ka蓷ai abar kallo ce, daga nan masjid suka nufa domin yin sallar zhur then su huce gidan Redio....Mami ce zaune da 茩awarta Fariha ajjiye cup 蓷in hannunta tayi tace "baki da kirki Saudat basan rashin imanin ki ya kai haka ba wlh" dry Mami tayi tace "baki da hankali solution nake nemawa kai na,kuma i alrdy make my decision babu wanda zai sauyan tunani" Fariha tace "nidai damuwata yadda Abban Taufiq yake share ni yake banza da lamari ne, i believe him baya kula wata 拼ar mace bare zuciyata ta zarge sa akan mata yake mu'amala dasu har yake min wannan wula茩ancin, kullum naje masa da bu茩ata ta nunawa yake bashi da lokaci na, na fara gazawa wlh i can't handle it" Ta蓳e baki Mami tayi tace bazan san mene zance maki ba, amma zan baki number writer 蓷in The new emir sai ki gaya mata damuwarki 茩ilan zaki samu mafita, da sauri Fariha ta amshi number, network ta hau tare da yiwa NIMCY mgn tai mata bayanin yadda mijinta yake banza da ita koda takai masa kanta, babu jimawa Nimcy tai mata reply da;
_Matsalolin suna da yawa Malama Fariha, bansan tayaya matsalarki da mijinki ya fara ba,zan baki wasu baya nai saiki duba yanzu i don't have much time to talk about this,but we'll talk my tomorrow morning in sha Allah,Allah ya dai-dai ta tsakani_
Murmushi Fariha tayi tare da reply da heart emojin kana tace _"Thank you so much Anty Nimcyluv Allah ya 茩ara fikiri馃槏"_
Nimcy: _Thnks lemme send it to you_
Babu da蓷e wa ta fara rubutu kamar haka:
Dukkan mace matar aure ko budurwa data samu kanta a yanayi na rashin sha awar namiji to gaskiya ta hadu da kalubale a bangaren zaman aure Zata fuskanci rashin kulawa a wajen mijinta musamman idan ya fahimci batajin dadin saduwa dashi ballantana ace tanada kishiya shiyasa mata masu dabara basa nunawa namiji suna cikin wannan halin kokarinsu su gamsar dashi da abinda yakeso Hakika wasu matan tun suna yan mata suke kashe kansu da shan wasu magunguna marasa inganci da sunan ya rage musu sha awa wasu har jar kanwa suke jikawa da lemon tsami sunasha don ya rage musu sha awarsu kuma wannan duk kuskurene idan har bazaki iya azumiba to ki ajiye burin rayuwa kiyi aure domin ita Sha awa ajikin mace ko namiji ba cuta bace amma rashinta kuma cutace bazaki gane hakanba saita faru dake koda yake namiji be cika damuwa don bashida sha awar maceba amma kuma matarsa zata rasa kulawa To idan akace rashin sha awa ga mace ko rashin jin dadin jima i to ya hada abubuwa da yawa amma masana sirrin jima i suna takkaita bayanin gida uku kamar haka.
(1) akwai wacce tana sha awar namiji hasalima ko zancen jima i tayi da namiji koda a wayane ko a chat zataji jikinta ya jike alamun sha awa zata bayyana a fuskarta zataji sha war namiji ya sadu da ita amma da zaran na miji ya saka jikinsa a nata saita rasa ina dadin yake ita wannan tana bukatar kyakyawar kulawar soyayya a wajen mijinta ya kamata mijinki yasan hanyoyin Wato sarrafa mace da sanin wurarenda mace takeso namiji ya taba ajikinta musamman lokacin jima i kuma soyayya itama tanada muhimmanci awannan lokacin wato tana saka mace jindadin jima'i.
(2) sannan akwai wacce ita kuma kwata kwata bata sha awa ita ko za ayi wata daya ko biyu ba a tabataba batada matsala idan kin samu kanki acikin wannan halin akwai tambaya akanki kina mafarkin namiji? kinada jinnu ma ana suna tashi? idan duk babu daya to kici gaba da shan maganin karin sha awa amma wanda zaki hada da kanki wannan duk muna bayaninsu a grp to idan kuma kina mafarki ko kinada jinnu suma suna daukewa mace sha awa ta zahiri saboda surin茩a saduwa da ita amafarki sannan zasu iya barin mijinki ya rinka jin dadinki idan sunga dama shima su hanashi saiya rin茩a jinki salam kamar ba maceba ko kuma su hanaki ni ima lokacin saduwa saiki bushe sai anyi da karfi ta shiga gaskkiya wannan matsalace kuma wani lokacin sihiri akeyiwa mace hakan take faruwa kiyi kokari ayi miki ru茩iyya wacce ta dace da sunna kema kici gaba da addu a kuma kina kwaciya da alwaa idan zaki kwanta ki karanta wasu ayoyi daga cikin qur ani sannan kina share shimfida kafin kwanciya kuma keda mai gida ku rinka addu a kafin ku fara jima i insha Allahu zakiyi mamaki
(3) haka kuma akwai mace wacce tana sha awar namiji amma ta fiso ya saka mata yatsa a jikinta tafi jindadi idan ya saka mata jikinsa sai taji da蓷in ya ragu kuma irinsu zaka samesu da bushewar jiki to irin wannan itamma tana bu茩atar kulawa ta musamman daga wajen mijinta sannan kada kiyi. wasa da gyaran jiki da kuma tsaftar HQ to amma inaso ki gane shifa jin dadin jima i ya danganta dagake wato ina nufin yaya sha awarki take yawan sha awarki shine yawan jin da蓷inki yana iya kasancewa haka Allah ya haliccceki dama sha awarki gajeriyace ba iirin ta sauran mata ba sai kiji 茩awarki tana baki labari jin da蓷in da takeyi a wajen jima i to zai iya kasancewa dama ta fiki sha awa ko kuma tafiki samun kulawa a wajen mijinta kinga kada kice dole sai kinji dadi irin nata Malama Fariha na barki lfy"
Shiru Fariha tayi ta fara tunanin maganar NIMCY, kafin ta sauke ajjiyar zuciya ta kalli Mami tace "yanzu mene plan 蓷inkin? Barrister dai Aure zaiyi babu fashi" dry Mami tayi sosai tana ka蓷a 茩afa tace "Tabbas naji zafin abun kuma ina kishi da dukkan wacce zai aure,amma ba zai tafi a banza ba sai nai masa tabo kamar yadda yay min zan nuna masa mata guba ne" da mmki Fariha tace "what will you going to do" mi茩ewa tsaye Mami tayi tana ka蓷a jikinta kafin ta ri茩e waist 蓷inta tace "茒an sa Imam shi nake so ya muri jikina ya muri abinda Ubansa ya kasa murewa, Zan maida Imam mijina Wannan zai zama Sirrin mu nida shi tabbas sai Imam ya kusanci matar Ubansa....
*END OF MY FREE PAGES HABIBATIES, TAMABAYAR A NAN A JIKIN WA SIRRIN YAKE??? GA MAMI,GA ALJANA AIRAH,GA KUMA FANNA AMAYAR BARRISTER?? ME ZAI FARO GABA? MAMI ZATA SAMU DAMAR SAMUN CIKAR BURINTA KO YAYA?? WANENE WANDA FANNA TAKE SO?? ME YASA AIRAH TA KASANCE A JIKIN SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE??? WANNE SIRRIN TIJAMA TAKE 苼OYEWA AIRAH???......*
*HABIBATIES TAFIYA CE MAI TSAYIN GASKE KADA KI BARI SAI AN SATO AN BAKI ZAKI KARANTA KI ZAMA MACE MAI AJI WACCE TA HUCE KAYAN SATA,BANA ALLAH YA ISA A BOOK 茒INA BUT DUK WANDA YA KARANTA FREE YASAN INA DA HA茦茦I A KANSA HAKA NE KO??? CIKIN FARASHI MAI SAU茦I ZAKI KARANTA LITTAFIN NGD SOSAI DA SOYAYYARKU DOMIN DAKU NAKE TA茦AMA MASOYA NA,NASAN KUNA SON DUKKAN ABINDA NA BAKU DAN HAKA KO NUNA MIN 茦AUNA A WANNAN KARAN KU SIYI LITTAFI NA, AKAN FARASHI ME SAU茦I.*
BOOK 1&2
AMOUNT #500
ACCOUNT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
Ga NIGER SAI SUYIWA WANNAN NUMBER MGN 84506476
Love and romantic story ba'a fara komai ba馃拑馃徑馃馃徑
SARAUTA 馃憫
10/17/21, 10:23 PM - Mrym: 蓷in da nake.
[9/4, 6:52 PM] 鉁嶐煆�: *SIRRIN MU*
*BY*
_鉁嶐煆� NIMCYLUV_
_it's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga 拼an Niger suyi mgn ta nan 84506476_
馃啌P
EPISODE 1锔忊儯7锔忊儯-1锔忊儯8锔忊儯
Da sauri yarinyar ta dakatar da shi ta hanyar fa蓷in "Yumba rukuna" (Am so tired), murmushinsu na manya Barrister yayi mata yana 茩arewa 茩yakkyawar fuskarta kallo wacce ta 茩ara tafiya da zuciyarsa bai ta蓳a tunanin zan samu kansa da zazzafar soyayyar 茩aramar yarinyar like her ba, sai gashi in one time dukkan 茩ofofin zuciyarsa sun kamu da son yarinyar. Shafa fuskarsa yayi kafin yace "let me introduce myself to u" Shiru yayi sbd ganin idanunta ya cicciko da 茩walla ta marai-raice fuska kamar zatai kuka, a nan ya fahimci zallar shagwa蓳ar yarinyar 蓷aurawa yayi da fa蓷in "My name is Barrister Hamdan Balarabe, but abokan aiki da kuma 拼an uwa na fa蓷a min Barrister, am the second born of my parents, ina da big bro but he's passed away shekaru masu yawa kenan, Mahaifina sunansa Balarabe Mumtah ya da蓷e da rasuwa shi ma ina tare da mamana , we call her Granny, seriously i love her soo much more than anything, bayan ita sai first son 蓷ina yafi komai muhimmanci a gare ni, yara uku gare ni da babban 蓷ana Sheikh sai Fareeq mai bin Sheikh sai Auta Bahaiyya but duk suna school soon zasu dawo after holiday, ina da mata her name is Saudat but we call her Mami, nayi karatu mai yawa akan Shari'a, now am working with Sharia Court Of Appeal, sannan ina manyan contract da masu 茩asar Nigeria am the richer old man, Zaki yi farin ciki sosai zan shagwa蓳a ki da kalar soyayyar manyan mutane" zuwa lokacin tuni idanunta sun kawo ruwa wanda ya sauka saman kuncinta, ware idanunsa yayi yace "Ohh my God, what exactly make you cry beauty?" Kamar zatai kuka tace "Dan Allah am going za'a min fa蓷a" Jinjina kai yayi yace "Ok you can go amma kimin mgn da mahaifinki please" bata ce komai ba tai gaba abinta, bayanta yabi har zuwa 茩ofar gidansu tana zuwa ta shige gida, a parlour ta samu Yakura (yayar Mama) zaune tana cin abinci brabisko da miyan yakuwa wanda ya ji nama manya-manya, zama tayi saman kujera tana lumshe idanunta a hankali kuma ta zare airpies 蓷in kunanta, 蓷an tsaki taja ka蓷an tana zamewa akan kujerar idanunta cike da hawaye wanda ita kanta bata san na menene ba, Yakura ce tace "Wushe(sannu)" bu蓷e ido tayi kafin ta mi茩e tsaye tana jin zuciyarta duk ba da蓷i tace "ina su Yaya Falta da Yana?" Kai tsaye Yakura tace "suna cikin 蓷aki" hanyar cikin 蓷akin tayi da ido kawai Yakura ta bita saboda yanayin ta da ta ga ya sauya, bata da tambaya sosai shiyasa ta ja bakinta tai shiru.
A cikin 蓷aki ta samu Yana da Yaya Falta suna turara kayansu da wani tureren ice mai 茩amshi AL'AJABU, 茩arasa shiga ciki tayi da sauri Yana tace "kin da蓷e da yawa" murmushi kawai tayi masu tace "Kunyi kyau" tashi Ya Falta tayi tace "duk 茩yan mu ai bamu kama 茩afar 茩aramar 茩anwar mu Fannah ba" kwa蓳e fuska tayi tace "ni duk isa ta kuke da wani kyau? 茦yan da bashi da wani amfani" dafa shoulder ta Ya Falta tayi tace "babu wanda bai san cewa kaf family kinfi kowa kyau ba ke dai kawai wani dalili naki ya hana bawa wanda suke sonki da Aure damar masu dama ba" Yana ce tace "Abinda kike so is complicated Fannah, kowa nada tasa 茩addarar amma ha茩uri da juriyar mutum ke sawa, 茩addarar ta zama mai sau茩i, look dani da Ya Falta mun isa good example to you, we're your sisters Ya Falta babba then me sai ke duk muna gida zaune Allah bai kawo mana mijin Aure ba, dukkan sa'aninmu suna 蓷akin mazajansu, do u think we're happy?? No! Muna fatan wata rana ace muma muna 蓷akin mazajan mu, amma ai bamu nuna wata alama ta damuwa ba, takura damuwa bata ta蓳a sawa Ubangiji ya bamu Mijin Aure" Ya Falta tace "Muna farin ciki kin samu masu sonki zamu ragu a gaban iyayen mu amma kina wasa da damar ki? Wallahi kina cutar kanki zuciyarki na yaudarar ki, how wannan mutum zai san da zamanki? Uhm ki 蓷auka ya sanki amma bazai ta蓳a ko love dake ba bare Aure abeg my friend do what is right is not is easy" kuka Fanna tasa tace "Wallahi zuciyata ba zata ta蓳a Yaudara ta a kansa ba, kuma insha Allah zai na samu farin ciki na da kuma muradin zuciya ta just watch and see" da kallo kawai suke bin ta domin da alama 茩anwar tasu tayi nisa bata jin kira..
A can waje kuwa Barrister ne da mahaifin Fannah mai suna Baa'na, Murmushi Baba Baa'na yayi yace "To Barrister bazan hanaka auren Fannah domin basan kalan nata 茩addarar ba, a wannan karan kuma bazan nemi shawararta ba, domin na gaji da banzar 蓷abi'arta" 茩asa Barrister yayi sa kansa yace "Ayya! Abba kasan yaran yanzu sai addu'a ai mata a hankali", "wake bin yara yanzu? Ba damar da ake basu yasa suke iskancin dasu ka ga dama ba?" Barrister yace "haka ne Abba nagode sosai da fahimtar da kayi har ka yarda ka bani Auren Fannah, zaka iya yin bincike a kaina domin ka samu full information 蓷in da kake bu茩ata a kaina", Murmushi Baba Baa'na yayi yace "Kada ka damu wannan abinda ya zama dole ne, ka je zuwa gobe, in Allah yadda zaka ji mu" Barrister ya shafa kansa yace "Abba zan iya magana da ita?" Kallonsa Baba Baa'na yay yace "No ka je goben sai ka dawo, Autar tawa rigimarta yayi mata yawa" Sallama sukai Barrister ya 蓷auki ku蓷i masu yawa ya bawa Baba Baa'na yace "A'a sam-sam kada ka fara ka bari