Showing 492001 words to 495000 words out of 513411 words

Chapter 165 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16829

dawo sai an faWi mashi take cewa ta bari kada a faWi mashi don Allah, haka in ya dawo gidan in suna nan haka zata nufeshi da gudu tana mashi welcome ya Wagata sama yana faWin His little Angel tun bata girma ba yake mata haka har kuma yanzu data girman a haka suke tarbar juna, haka in yana zaune ma tana zuwa zata faWa jikinshi tana mashi dariya shima yayi mata har gyaran gashi yake mata da wanka cikin Weekend da yake yana ?o?arin basu lokaci sosae a ?arshen sati har fita yake dasu outing wani lokacin kuma anan cikin gidan zaije dasu Field suyi wasanni harda Fanan in Fatuu ma tazo Weekend da ita ake yi, Esha Win na zuwa zata faWa jikin Daddy Win nata yay saurin dakatar da ita ta hanyar Waga mata hannu fuskarshi a Wan Waure hakan yasa ta ja ta tsaya a gaban shi tana kallon shi da manyan idanunta masu Wauke da zarazaran gashin ido, da alamun Wan mamaki take kallonshi don ta gane ya Waure mata fuska su Twins ma tsaye sukai suna kallonshi can yace masu su zauna dukansu suka zauna akan carpet dama anan suke zama in za'ayi Assignment Win shima Haisam Win sai ya saukko ya zauna akan carpet ya fara nuna masu yadda zasuyi koda sun iya ?a'ida sai tare da Haisam Win zasu yi don haka suka saba, yawanci ma duk Assignment Win da aka basu suna iya fiddawa dama gasu da ?o?arin tsiya sune gaba gaba a cikin Walibai masu ?wazo a Makarantarsu, bayan duk sun zauna harda Esha Win zuru sukai suna kallonshi duk sun fahimci ya canza masu fuska, Adam ne cikin shan jinin jiki ya gaishe dashi da turanci Haisam din ya jinjina mashi kai ganin haka yasa Abie ma gaishe dashi ya amsa a hankali da sauri itama Esha tace "Good Evening My Daddy" wani kallo yay mata mai kaman harara ba tare daya amsa ba nan take ta gane da ita yake fushi ta shiga kikkafta idanu tana motsa baki, ba tare daya saukko daga saman kujerar ba still fuskar shi a Waure take ya fara magana cikin cool voice Winshi da har yanzu bata canza ba idon shi akan Esha yace dama duk faWan da ake mata kan ta daina rashin ji bata Wauka, da sauri tace mashi ta bari Allah,

"Kin bari shine kika fasa ma classmate Winki baki?" ya faWa tare da ?ara Waure fuska ta Wan waro ido jin abunda yace don tunda take rashin ji a School ba'a ta6a yi mata maganar ba a gida, cikin Wan tura baki tare da yamutsa fuska tace ai itace ta karya mata colour ko, aikuwa a Wan fusace Haisam yace miye colour da don ta karya zata kama bugunta har ta fasa mata baki kuma ai ba shine rashin ji na farko ba da take a School Win dama ance ta saba bugun students kan ?aramin abu kuma wani lokacin ita take fara jan su sannan tana ma malamai rashin kunya, tana jin abunda yace ta fara ta6e baki tana Wan nishi idanunta suka ciko da ?walla cikin muryar kuka ta fara faWin Allah karya ake mata ita bata rashin ji kuma duk wanda ta buga shi ya fara jan ta kawai dai teachers Win nasu sun tsaneta shiyasa za'a yi mata sharri, shiru Haisam yayi yana kallonta kawai don komai take yi ?uruciyar Fatuu take tuna mashi yasan gaba Waya halinta ne na yarinta ta gado shiyasa bai cika damuwa da rashin jin ta ba don yasan zata daina, sai faman rantse rantse take tana faWin karya malaman ke mata Haisam Win dai bai ce mata komai ba idon shi na kanta, yadda take faWin malaman su ?arya suke mata sun tsaneta sai ta tuna mashi da can baya lokacin ?uruciyar Fatuu ta ta6a faWi mashi magana makamanciyar wannan, ba tare daya saki fuskar shi ba ya katseta ta hanyar faWin Teachers Win nasu take ce ma suna ?arya idanunta sharkaf da ?walla tace to ai ita bata rashin jin da aka faWi mashi, juyawa yay ya kalli su Twins dake ta bin su da ido sai kace an aje photocopy Win Haisam don sak fuskar su irin tashi ce komai da komai, tambayar su yay abunda aka faWa game da Esha Win gaskiya ne Abie yay shiru don shi magana wuya take mashi Adam ne yace eh gaskiya ne bata jin magana taita bugun Students kuma tana ma Teachers rashin kunya har suma da suke Yayyenta ta raina su tana masu rashin kunya kuma har bugunsu take aikuwa yana rufe baki tai kukan kura ta nufe shi, da sauri Adam Win yace ma Haisam ya gani ko gashi nan zata bugeshin aikuwa a fusace ya daka mata tsawa ta hanyar kiran sunanta yace in ta sake ta buge shi sai ya 6ata mata rai, wani irin kuka mai sautin gaske ta fashe dashi ta shiga faWin ita kowa yayi hating nata shiyasa sai ai ta mata sharri, kukanta ne yasa Fanan fitowa tana sanye da wando skin tight da yar top kayan sun bi shape dinta kanta a buWe brown sumarta ta saketa ta zubo gefe da gefen wuyanta, tana nan yadda take bata canza ba saidai hutu ya ?ara zauna ma jikinta ta ?ara wani irin fayau da ita sannan ta Wan ?ara jiki kaWan, da sauri ta nufo cikin parlon tana faWin "What's Happening Sweetheart....." Esha na jin muryarta ta mi?e daga dur?uson data yi ta nufeta da gudu suna haWuwa ta faWa jikinta, Wago kanta Fanan Win tayi ta sake tambayarta mike faruwa waya sakata kuka ne,

"Momy, they made Dad angry with me" Esha Win ta faWa fuskarta jage jage da hawaye ita damuwarta fushin da Haisam yayi da ita, Wan buWa ido Fanan tayi tace mata su waye suka sa Dad Win yayi fushi da ita cikin kuka tace Teachers Win su kuma harda su Twins, kama hannunta tayi suka nufi inda su Haisam suke, a kusa da Haisam Win Fanan ta zauna da yake akan kujera mai mazaunin mutum biyu yake ta zaunar da Esha Win akan cinyoyinta sai kallon Haisam Win take tana sheshsheka shi kuma ya?i kallon su, hannu Fanan ta kai ta kamo hannunshi tana murmushi ta furta "Babe, What happened?" shiru kaman bazai magana ba sai kuma ba tare daya kalleta ba ya shiga faWi mata abunda aka kirashi daga School Win su aka fadi mashi, zaro ido Fana tayi tana kallon Esha dake yan kifce kifcen idanun rashin gaskiya,

"Sweetheart, Why? Miyasa zaki hakan duk nasihar da nike maki kan ki daina faWa kina bugun mutane ki natsu ashe baki ji" Fanan ta faWa da turanci ta Wan daure fuska cikin kuka Esha tace "Momy ba itane ta karya man colour ba" Fanan Win tace mata amman ai tasan ba tana sani tayi mata hakan ba ko, da sauri Adam yace eh zata wuce ne ita kuma Esha tazo sakawa a cikin locker Win seat dinta shine color Win ya faWo ?asa ya gangara ita kuma tazo wucewa shine ta taka mata Esha Win ta juya ta wurga mashi harara tare da kumburo baki, nasiha Fanan ta shiga yi mata tana nuna mata ba komai ake fushi ba ta rin?a ha?uri pls ta hakane zata zama Good Girl,

Cikin yamutsa fuska Esha Win tace "Momy, am i not a Good Girl?" da sauri Fanan Win ta kai hannu tana shafa kumatunta tace "Oh no, Sweetheart you are a Good Girl, kawai dai in kina ha?uri da abubuwa shine zaki ?ara zama yarinyan kirki ki rin?a jan Friends Win ki a jiki da yan'uwanki kuyi wasa ba tare da kunyi faWa ba amman yanzu kowa bai jin daWin yin wasa dake saboda yawan faWan ki, We are not happy yadda kowa ke maganan baki ji pls ki bari yadda za'a rin?a cewa Esha Good Girl ce tana da ha?uri da kirki" kai Esha Win ta Waga mata tace to zata rin?a yin ha?urin, Fanan ta tambayi ta yi promise ta bari da sauri ta Waga mata kai alamar eh tace yauwa haka take so amman in ta ?ara ji ta bugi wani har tayi mashi rauni itama zata 6ata da ita, da sauri Esha Win ta girgiza mata kai tace Allah bazata ?ara ba, kallon Haisam Fanan tayi da duk abun nan bai kallesu ba tayi Wan murmushi kafin ta maido idonta kan Esha ta kai hannu ta matso da kanta ta raWa mata ta sauka ta du?a gabanshi ta bashi ha?uri da sauri ta Waga mata kai don sosae ta damu da fushin da yayi da ita, saukkowa tayi a Warare ta matsa saitin shi tayi kneel down cikin karyayyar murya ta furta "i'm Sorry Daddy, i won't do it again i promise you" shiru bai ce komai ba bai kuma kalleta ba har lokacin fuskar shi a Waure take, cikin mutuwar jiki Esha Win ta juya ta kalli Fanan tana ta6e baki da kai tayi mata alamun ta ?ara matsawa kusa dashi ta bashi ha?urin, sanin tunda suke dashi bai ta6a bugunsu ba yasa bata ji tsoron matsawa dab dashi ba ta ?ara maimaita ha?urin data bashi sai lokacin ya maido idanun shi kanta ganin haka yasa ta marairaice mashi fuska tana dan motsa baki, ganin baice komai ba yasa ta kalli Fanan ta ?ara yi mata alamun ta kama hannun shi ta bashi ha?urin, hannunta har Wan rawa yake ta kai ta Wan kama hannun Haisam guda ganin bai janye ba yasa ta kai Wayan ta kama duka hannuwan shi tace "pls My Daddy, am Sorry..." tana faWin haka su Twins suka haWa baki suka ce please Dad Sorry, hannu Fanan ta kai ta dafa kafaWarshi tace "Sorry Babe, please forgive her, tayi al?awarin bazata ?ara ba" Sigh yay cikin muryarshi mai cike da natsuwa idanun shi akan Esha Win yace mata kada ta ?ara aikata abu irin haka in ba haka ba zai Wauki mataki akan ta kuma ba ruwanshi da ita, da sauri ta jinjina mashi kai ya saki fuska tare da Wago da ita aikuwa da sauri ta faWa jikin shi tana murmushin farinciki haka su Twins ma murmushin suke harda yi masu gwalo Fanan ma dariyar take ta furta "Esha, Daddy's pet", harda Fanan aka zauna yin Assignment Win abun gwanin burgewa, Washe gari Haisam Winne ya kai su Makarantar yayi shigar zuwa aiki yana sanye cikin suit, har class Winsu yaje yasa aka kira mashi yarinyar data buga ya bata ha?uri itama Esha yasa ta bata ha?urin yace ma Esha daga yanzu su abokai ne su rin?a yin wasa tare kada ya ?ara jin tayi faWa da wani tace mashi to, harda kyautar kuWi masu yawa yaba class Aunty Winsu kafin ya tafi, ba laifi a lokacin ta rage rashin jin saidai ance wai mai hali baya barin halin shi koda ya barin wani lokacin bata cikin sau?i ba.

Cikin sa'a Mino ta kammala karatunta na nursing saida Fatuu taji ba daWi zata koma Abuja ta barta sau?inta ma Aysha na nan lokacin itama Aysha ajinta shidda suna gabda yin jarabawar gama Makaranta, bayan result Win Mino ya fito wanda yayi kyau sosae ta fara shirin fara yin bautar ?asa, a wani Weekend da Haisam zaije Zaria ne ya tafi tare da abokinshi Na'eem yayi mashi rakiya daga nan shima zai gaido danginshi don Wan Zaria Winne amman iyayenshi a Abuja suke zaune, bayan sallar Juma'a suka iso Zaria lokacin da suka isa gidan Fatuu bata dawo daga makaranta ba sai Aysha kawai da mai aikinsu, tana sanye cikin riga da skirt na atampa ta zama budurwa sak irin jikin Mino gareta itama doguwa ce kuma bata da jiki gashi tana da kyawun Fuska saidai bata kama dasu Fatuu sosae kamar yadda Mino ke kama da ita, ita ta tarbesu cikin fara'a tana masu sannu da zuwa gaba Wayansu fuskokinsu a sake suna mata murmushi suka amsa mata, a parlor suka zauna ta kawo masu ruwa da lemu tace bari ta shirya masu table Haisam yace ta bari ba yanzu zasu ci abincin ba sun ci a Kaduna sai ko zuwa Wan anjima tace to, har zata tafi taji ya tambayi ya karatunta ta tsaya tana murmushi ta amsa mashi da Alhamdulillah suna ta shirin yin jarabawa yay mata fatan sa'a haka ma Na'eem daketa kallonta yana murmushi shima yay mata fatan sa'a ta kalleshi tay mashi godiya kafin ta juya ta tafi, bayan tafiyarta ne Na'eem ya maida idonshi kan Haisam yace mashi amma daga ganin wannan sister Win Madam ce ko ya Waga mashi kai, tambayar shi yay zuwa tayi Haisam din ya bashi amsa da anan take wurinta tana tayata zama itama tana karatu, jinjina kai Na'eem ya Wan yi yay shiru can kuma sai yace mashi zasu bashi ita don ya ganta kuma tayi mashi,

"Ita kuma wife en naka fa?" Haisam ya tambaya yana murmushi shima Na'eem din murmushin yake yace zai ?ara ne kamar yadda shima yake da biyu, murmushi kawai Haisam yay bai ce komai ba ganin haka yasa Na'eem yace shi yake saurare Haisam ya tambayi wai is he serious ya Waga mashi kai yace Allah tayi mashi da gaske yaji yana sonta da aure, murmushin gefe Haisam yay yace mashi ai ?arama ce yanzu zata gama Secondary Na'eem din yace ai abun ba'a nan yake ba tunda dai ta balaga lafiya lou za'a iya yi mata aure tunda ta isa, shiru ya Wan yi kafin ya gyaWa kai yace in da gaske yake sai ya nemi soyayyar yarinyar Na'eem Win ya gyaWa kai ya tambayi sunanta ya faWi mashi, anan falo suka zauna suna kallo har akayi sallar La'asar suka tafi Masallaci, bayan dawowarsu Haisam yace suje ciki ya huta yace a'a yana son zai yi magana da Aysha Haisam yace Ok shi zai shiga ciki Na'eem Win yace Ok pls ya turo mashi ita, a saman doguwar kujera ya zauna bada daWewa ba sai ga Ayshar ta fito ta nufo cikin falon, daga gabanshi ta tsaya tana murmushi shima shi yake mata tace gata Yaya Haisam yace yana kiranta yace mata eh tare da nuna mata gefen shi yace tazo ta zauna, saida tayi Wan jim kafin ta nufi inda ya nuna matan ta zauna daga can ?arshe ya gyara zaman shi ya dawo yana kallonta,

"Aysha ya School?" ya tambaya da muryarshi ta yan gayu, tanata murmushi tace mashi lafiya lou ya sake tambayar tana dai maida hankali ko tace mashi eh ya tambayi wane department take tace mashi Science,

"Ko kema kina son zama Doctor ne?" kai ta Waga mashi alamar eh yace ashe da future Doctor yake zaune tayi yar dariya,

"To za'a rin?a duba ni in an zama Doctor en?" kai ta Waga mashi kafin cikin yar muryarta tace in yana so yay yar dariya yace in mutum bashi da lafiya har sai yana so likita zai duba shi murmushi tayi bata ce komai ba, ta lura da irin kallon da yake mata hakan yasa ta fara yin wasa da yatsunta tana yi tana Wan kallonshi tana murmushi,

"Yanzu in kiga gama karatun zaki aure ne sai kici gaba da karatun ko?" da sauri ta kalleshi tare da Wan waro ido tace "Aure kuma!" kai ya Waga mata ta Wan girgiza mashi nata tace ba aure zata yi ba Karatun zata cigaba,

"Why bazaki aure ba, ai ana karatu koda aure ba kiga sister en ki ba itama tana da aure harda yara ma kuma tana karatunta",

"To ai ni ko Saurayi ban dashi" ta faWa tana ta murmushi, wani kallo yayi mata yace wasa dai take mashi amman kamar ita ya za'ai tace bata da saurayi, da sauri tace "Allah da gaske nake maka ni ko ance ana sona ban yarda saboda Karatu nike son yi" yadda take mashi magana sosae yake burgeshi gashi daga yanayin Maganarta zaka gane yarintar ta,

"Yanzu ace ki samu wanda yake son ki kuma kema kina son shi bazaki yarda kuyi auren ba sai kici gaba da karatun?" da alamun rashin fahimta tace "wa?" yace mata misali ne ya bata tay Wan shiru alamar tunani yana ta kallonta can tana murmushi tace to in su Adda Fatuu sun amince sai tayi,

"Ai ba su zasu zauna maki ba ko Aysha, in kina so nasan bazasu hana kiyi auren ba" kai ta Waga mashi alamar eh yace in ta samu wanda take son kenan zata yi auren ta sake Waga mashi kai kafin ta sunnar da kanta alamar kunya,

"Ok, dama wani ne ya ganki kin yi mashi yaji yana son auren ki da Kin gama School, to har nayi ma Yayan ki Haisam Maganar yace ya nemi amincewar ki shiyasa nace to bari in maki magana" ba shiri ta Wago tana kallon shi da alamun mamaki har ya gama ta waro idanunta tubarkalla tace mashi "ni kuma!" kai ya Waga mata ta sake cewa "a ina ya sanni"? Yadda tayi ne ya sashi yin yar dariya kafin yace yaga hoton ta ne tay shiru tana kallon shi,

"Aysha baki ce komai ba????''''''' '
' ' '
''''''''''''''''''' '!'"'#'$'%'&'''(')'*'+','-'.'/'0'1'2'3'4'5'6'7'8'9':';'<'='>'?'@'A'B'C'D'E'F'G'H'I'J'K'L'M'N'O'P'Q'R'S'T'U'V'W'X'Y'Z'['\']'^'_'`'a'b'c'd'e'f'g'h'i'j'k'l'm'n'o'p'q'r's't'u'v'w'x'y'z'{'|'}'~''?' game da wanda na faWa maki yana son ki" dan yamutsa fuska tay ta Wan yarfa hannu alamar bata san mi zata ce ba, ganin ya kafeta da ido yasa tace to ai ita bata san shi ba,

"In kin ganshi yayi maki zaki amince?" shiru tayi tana ta kikkafta idanu, Wage mata gira yay yace ita yake sauraro a sanyaye ta Waga mashi kai alamar eh, bin ta yay da wani irin kallo ta ?ara maida kanta tana wasa da yatsunta, tana haka taji muryarshi yace "Aysha ni ne na ganki naji ina son ki kuma auren ki nike son yi in kin gama School amman sai in nayi maki nima" da sauri ta Wago ta kalleshi idanunta a ware fuskarta ta nuna tsananin mamakin Maganar shi yana murmushi ya Wan lumshe mata ido, ?irjinta ne

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login