Showing 468001 words to 471000 words out of 513411 words

Chapter 157 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16790

Win zai faWi ma iyayenta abunda ya faru kuma za'a iya kiranta a tambayeta waye wanda tace yanzu shi take so yasa ta yanke faWi ma Kamal cewa tana son shi, Vedio call ta kira shi lokacin da yamma ne bai daWe da dawowa daga Makaranta ba yayi wanka ya Wan kwanta yana hutawa kafin a kira Magrib, yana murmushi suka gaisa daga haka tayi shiru tana ta kallonshi ya lura kaman tana cikin damuwa hakan yasa ya tambayeta wani abu na damunta ne ta Waga mashi kai alamar eh, jin haka yasa shi tashi zaune da sauri cikin nuna kulawa ya tambayi mike damunta ne, shiru ta Wan yi kafin tace mashi in yaji damuwarta zai mata magani ne da sauri yace in yana da ikon yin hakan zai yi tace yayi al?awari yace mata eh,

"Kamal ina son ka, kuma so nike muyi Aure ni da kai" Kamar saukar aradu haka yaji Maganar gaba Waya ya zaro idanun shi yana kallonta cikin rawar murya yace amma dai tana mashi wasa ne ko ta girgiza mashi kai kafin tace da gaske take bayan ta dawo ne ta gane ta kamu da son shi, gaban shi ne ya shiga faWuwa don bai ta6a zaton zatayi mashi irin wannan Maganar ba koda suke shiri da juna, gaba Waya rasa amsar da zai bata yayi sai kallonta kawai yake itama haka can tace mashi yayi shiru bai ce komai ba gashi yayi mata al?awarin maganin damuwarta da ?yar ya buWe baki yace mata shi ai baisan wannan ce damuwarta ba, da Wan alamun tashin hankali tace kenan bai amince da soyayyarta ba,

"No Farha, kawai dai ina ganin Soyayya tsakaninmu bazata yuwu ba tunda kinga muna da bambanci sosae kuma kince so kike muyi aure ni kuma yanzu ba yadda za'ai in yi aure saboda ban daWe da fara yin karatu ba kinga ba aiki nike ba da zan iya auren ki" da yanayin damuwa yayi Maganar itama fuskarta a yamutse tace mashi ba wani bambancin dake tsakanin su tunda ai duk Waya suke a wurin Allah kuma ai ba dole sai ana aiki za'ayi aure ba tunda yana yin business lafiya lou zasu iya yin aure sai a faWaWa business Win, ganin dai da gaske take yasa shi bata ha?uri yace gara su ci gaba da ?awancensu su bar Maganar soyayya da aure don abu ne da shi yasan ba mai yuwuwa bane a tsakanin su ba lalle gaba Waya a amince masu ba ba kamar shi za'a ga yayi ?arami da yin aure, idanunta ne suka ciko da ?walla cikin karyayyar murya tace yanzu duk da yana da ikon cire mata damuwa shine zai watsa mata ?asa a ido tunda take dashi tana jin wannan ce bu?ata ta farko data zo mashi da ita amman shine bazai taimaketa ba ya amince mata kuma da yake cewa baza'a amince masu ba sai dai in basu nuna suna son junansu ba sannan Maganar yayi ?arami ai tasan shekarunshi yana da shekaru 26 Win ne zai ce bai isa aure ba wasu ma basu kai shekarun shi ba suke yin aure wani ma Matar ta girme shi suke yin auren balle su da ya girmeta, duk tabi ta ruWa shi ganin yadda take magana tana yin ?walla sai bata ha?uri yake tace ita ba wannan take so ba kawae ya amince mata don in ya?i za'a mata auren dole ne kuma ita shi take so in bai aureta ba to zata mutu kowa ya huta, zo kaga ido a wurin Wan fillo yaji zancen za'a mutu saboda shi a razane ya shiga ro?onta kan ta daina cewa haka yanzu ta Wan bashi lokaci zai yi shawara tunda yanzu tazo mashi da Maganar yana bu?atar yayi shawara idanunta sharkaf da ?walla tace har tsawon wane lokaci zai yi shawarar yace bada daWewa ba zai kirata tace shikenan tana jiran shi, tana yanke kiran hannun shi har rawa yake wurin kiran Fatuu saida ta yanke sai gashi ta kira suka gaisa ta tambayi mutanen gidan da karatun shi ya amsa mata tana jin yanayin muryarshi ta tambayeshi ya akai ne da damuwa yace mata akwae matsala ne da sauri ta tambayi miya faru nan ya shiga faWi mata yadda sukai da Farha ita kanta ta jinjina abun tace mashi to ita dae a shawarce ya rabu da ita don ta tabbatar ba abu bane mai yuwuwa ?arshenta rayuka ne zasu 6aci ba kamar yanzu da Mamanta take babba a da ma ba son talaka suke ba balle yanzu ita kanta Farhar don ta nuna ta canza ne amman ba ?aunar talaka take ba, nan ta kwashe komai daya ta6a shiga tsakanin su ta faWi mashi tace koda ace auren ya yuwu a tsakaninsu to bata tunanin zata mutunta yan'uwansu don ance mai hali baya barin halin shi don haka ya bata ha?uri kawae kada wani tsara kalamenta su ruWe shi gara taga bai mata daidai ba akan abunda zai je ya dawo ya amsa mata da to sukai sallama, zaune yay jugum bayan sun gama yin wayar gaba Waya ya rasa mike mashi daWi Maganar Fatuu ta kashe mashi jiki sosae, suna gama yin wayar Gwaggo Fatuu ta kira bayan sun gaisa ta kwashe komai ta faWi mata itama sosae ta jinjina abun ta kuma goyi bayan abunda Fatun tace mashi tace gara haka zama lafiya yafi zama Wan sarki, Kamalu na zaunen har aka kira Magrib ya tashi don yaje masallaci jikinshi duk yayi sanyi lakwas, tun akan hanyarsu ta zuwa Kawu Amadu ya lura da kamar akwae abunda ke damunshi ya tambayeshi amman sai yace mashi ba komai ya gaji ne Amadun yace mashi halan kuma yayi baccin yamma ya bashi amsa da eh yace shi yasa, bayan an gama sallar sun dawo suna niyyar tsayawa shago Gwaggo ta kira Amadu ta tambayi sun dawo daga salla ne yace mata eh gasu nan sun tsaya shago tace to su shigo shida Kamalun tana son ganin su yace to, a falonta suka isketa zaune suma duk suka nemi wuri suka zauna cikin kwantar da murya ta fara magana idonta akan Kamalu tace taji yadda sukai da Farha a wurin Fatuu tana son ya sani ba wai ana ?o?arin hana shi yin soyayya da ita bane kawae ana gudun matsala ne don duk abunda Fatun ta faWa mashi gaskiya ne ya faru don haka kamar yadda sukai da ita ya bata ha?uri shi ya fi don ko ya amince mata mawuyacin abu ne a barta ta aure shi, kai Kamalun ya jinjina a sanyaye yace to zai yi yadda suka ce da alamun rashin fahimta kawu Amadu ya tambayi mike faruwa ne tsakaninshi da Farhar Gwaggo ta kwashe komai ta faWi mashi, shima jinjina abun yay yace ina ai ba abu bane mai yuwuwa ma shi dama tunda yaga take takenta yasan da wuya bata ce tana son shi ba to gara ya bata ha?uri kawae don ko kowa ya amince mamarta yasan bazata ta6a yarda wai ta aure shi ba an auri mijin Wiyarta tayi ma mutane tijara ina ga kuma yanzu ace Wiyar tata za'a aura ai sai ya?i tsakaninsu balle yanzu da ta zama wata a ?asa ita kanta Farhar ai ba kanwar lasa bace kawai dai don suna shiri ne yasa yake ganin kamar bata da matsala, Wan murmushi Gwaggo tayi tace ?ilan da gaske ta canza tunda tun kafin tasan Kamalun ta canza sai ai mata kyakkyawan zato Amadun yace to ko dai ita lafiya lou wannan Maman tata ba lafiya lou ba, haka suka dingi tattaunawa daga baya suka fito suka koma shago, bayan sallar isha yana shago sai ga kiran Farha saida ya fito daga shagon ya nufi gate Win shiga gida sannan yay picking, bayan ya Wauka tace yay keeping nata tana ta jira kuma yace bada daWewa ba zai kirata, ha?uri ya bata yace dama yana niyyar kiran nata bai gidane amman gashi nan zai je Waki sai suyi magana tace Ok, bayan ya shiga cikin Wakin da yake zaune ya nufi katifa ya zauna saida yay ?o?arin daidaita natsuwarshi sannan ya fara mata magana ya nuna mata yayi magana da yan'uwan shi kanta gaskiya duk sun nuna ba abu bane da zai yuwu don haka yana bata ha?uri ba wai don bai sonta ba sai don ba'a goyi baya ba,

"Nasan saboda abubuwan da suka ta6a faruwa tsakani na da Sister Winka ne yasa zasu ?i goyon bayan ka aure ne amman ai i'm a changed person now, na canza tun ba yanzu ba kuma nayi dana sanin komai bazan sake ba, yanzu nasan da mai kuWi da wanda baya dashi duk Waya ne at least they should give us chance zan tabbatar masu da na canza gaba Waya bazan basu matsala ba" cikin breaking voice take Maganar gaba Waya tausayinta ya kama shi don daga yadda take yin Maganar ya tabbatar da gaske tana son shi kuma yaji ya amince da cewa ta canza Win, jin yayi shiru tace mashi in shi bai son tane to zata ha?ura amman ya sani tana ?aunarshi kuma ta fara son shi ne tunda ta fara ganinshi wannan dalilin ne yasa suka sha?u bata gane hakan bane sai yanzu da sauri yace mata a'a wllh shima yanzu yaji yana son ta to amman kowa gani yake hakan ba mai yuwuwa bane za'a iya samun matsala don ba lalle iyayenta su Amince ba, katse shi tayi tace ita bu?atarta itace shima ya sota ya kuma amince zai aureta Maganar iyayenta zata yi duk yadda zata yi in ma basu amince ba tasa su amince yace mata shikenan shima yana sonta kuma zai je yanzu suyi magana da gwaggon shi zai nuna mata ta canza yasan zata amince tunda tana da sau?in kai tace Ok tare da yi mashi godiya yana murmushi yace to ta daina yin kuka bai jin daWin hakan ace tana kuka saboda shi, a hankali tace ai ba kuka take ba yace shida ya santa sosae ai daya ji muryarta zai gane tace to ta bari sai kuma ta ?ara cewa ai duk laifin shi ne da son shi yay mata babban kamu yay yar dariya yace to ai shidai yasan abota suke bai san ya akai abun ya koma haka ba nan ta shiga bashi labarin bayan ta dawo gida gaba Waya ta shiga damuwar rashin shi a kusa da ita kullum cikin tunaninshi take nan ta gane son shi take yace to ai shima duk hak????%%%%%%% %
% % %
%%%%%%%%%%%%%%%%%%% %!%"%#%$%%%&%'%(%)%*%+%,%-%.%/%0%1%2%3%4%5%6%7%8%9%:%;%<%=%>%?%@%A%B%C%D%E%F%G%H%I%J%K%L%M%N%O%P%Q%R%S%T%U%V%W%X%Y%Z%[%\%]%^%_%`%a%b%c%d%e%f%g%h%i%j%k%l%m%n%o%p%q%r%s%t%u%v%w%x%y%z%{%|%}%~%%?%an ya faru dashi bayan tafiyarta ko abinci bai mashi daWi duk sai ya rin?a jin shi kamar mara lafiya har Uncle Win shi saida ya gane saboda tafiyarta ne ya shiga damuwa haka a School ma Friends Winshi suna ta tambayarshi mike damunshi koda ya faWi masu saboda tafiyarta ne sai suka ce sonta yake shi kuma ya ?aryata su yace kawai abota suke, tana murmushi tace duk sun faWa son juna ba tare da sun sani ba yace hakane, daga haka suka shiga shan soyayya Farha ba wasa dama gata ruwa biyu ta wani bangaren a wurinta ba abun kunya bane don ta riga cewa tana son shi nan fa ta shiga yi mashi kalamai harda faWi mashi irin soyayyar da zasu sha in suka zama married couple, shima Kamalun ba laifi ya shigo birni ya iya kalaman soyayya masu daWi, sun Wan Wauki lokaci suna wayar kafin Farhar tace mashi ga Brother Winta yazo zata taimaka mashi yayi wani Assignment Kamalun yace Ok sukai sallama cike da nuna ?aunar juna, bayan gama wayar zaune Kamal yay yanata sakin murmushi wani irin nashaWi yake ji sai yanzu yake jin son Farhar sosae na shigarshi amman ada bai ta6a tunanin jin yana sonta ba don gani yake tafi ?arfin shi ta ko ina, yana haka ya tuna da kalaman su Gwaggo zuciyar shi ta bashi yaje ya faWi ma Gwaggon yadda sukai da ita da sauri ya mi?e ya nufi hanyar fita, bayan ya fito part Win Gwaggon ya nufa lokacin daya shiga a parlor ya isketa zaune tana kallo ru?e da Abdallah yaron Amadu yana bacci, ciki ya shiga gabanshi na Wan faWuwa saboda fargabar kada ta ?i amincewa da zancen Farhar, bayan ya zauna yay mata sannu da fulatanci idonta akan shi ta amsa mashi daga haka ya sunkuyar da kai ya rasa ta yadda zai sanar mata, tana Wan murmushi da fullanci tace mashi ya akai ne ya Wago cikin kama kai yace dama sunyi magana da Farhar ne Gwaggon tace to ya sukai da ita nan ya faWi mata abunda tace na ta canza yanzu tasan mai kuWi da talaka duk Waya ne bazata bada matsala ba in aka bata dama za'a tabbatar da haka, yar dariya Gwaggo tay tana kallon shi tace to ai su dama ba matsalarta suke hange ba ta iyayenta da za'a iya samu ba kamar Mahaifiyarta, da sauri ya tari numfashin Gwaggon yace suma tace ita tasan yadda zata sa su amince Gwaggon tay shiru kamar mai nazarin wani abu can ta tambayeshi yana Son Farhar ne da sauri ya sunkuyar da kai alamar kunya tace ita ya bata amsa ba wani sunkuyar da kai ba a yadda yake ya Waga mata kai alamar eh yana sonta tay Wan jimm tanata kallon shi bayan Wan wani lokaci tace ya tashi yaje zuwa da safe zata neme shi yace to tare da mi?ewa yay mata saida safe ta amsa da Allah ya basu Alkhairi, bayan tafiyar shi tunani ta shiga yi a cikin ranta ita dai sam bata son Al'amarin ya haifar da fitina ?arshe ta yanke zuwa ta sanar ma Hajiya kawai.

Washe gari ya kama Juma'a da safe wurin ?arfe sha Waya da rabi Gwaggo ta nufi gidan Hajiya sai da ta tsaya a bakin gate suka gaisa da Securities wanda yanzu sun kai su Biyar don bayan Senator ya zama shugaban ?asa an ?aro wasu, bayan ta shiga a parlor bangaren Hajiyar ta isketa zaune tana ru?e da Wiyar Tk tana mata wasa da abubuwan wasa, da murmushi Gwaggo ta ?arasa cikin parlon Hajiya ta Wago tana mata maraba bayan ta zauna kan kujera suka gaisa,

"Ana wasa da ?awa ne"

Gwaggo ta faWa tana yar dariya Hajiyar tace wai ta hana uwar yin aiki ne shine ta ri?e mata ita take mata wayo duk su kai yar dariya, shiru Gwaggo tayi ta rasa ta ina zata fara yi mata Maganar data kawo ta don sai kuma taji tana jin nauyi,

"Ya akai Amaryar Mani kinyi shiru koda wani abune?" Hajiya ta faWa idonta akan Gwaggon tana murmushi itama murmushin take mata tace eh,

"sai kuma ki kama kiyi shiru koda yake mufa yanzu surukai ne ko, to ina jin ki ya akai ne Allah yasa in ji Alkhairi" yar dariya Gwaggo tayi jin abunda Hajiyar tace na su surukai ne, a nutse ta fara faWi mata tiryan tiryan yadda Kamal yay da Farha Hajiya ta Wan ta6e baki tana murmushi take sauraronta har ta gama,

"To Ke Dije Matar Mani ina ruwan ki da shiga harkar yara irin haka, ta bayyana mashi tana son shi in shima yana sonta sai kiyi masu fatan alkhairi ba shikenan ba" shiru Gwaggo ta Wanyi kafin tace "Dama ni kawai ina gudun abunda zaije ya dawo ne shiyasa",

"Mi zai je ya dawon?" ta tambaya ta kafeta da ido da ?yar Gwaggon tace mata can bangaren iyayen Farhar kar azo hakan bai masu daWi ba ?arshe abun yazo ya haifar da bacin rai,

"Uhm, to ke kin isa ki hana faruwar wani abun ne, yaran yanzu ana hanasu abunda suke so ne, kina iya kiga ai kin hanashi yin tarayya da ita su zagaye can suna soyayyarsu ?arshe kuma abunda kike gudun yazo ya faru don haka ki rabu dasu ayi masu fatan alkhairi ba abunda zai faru face abunda Ubangiji ya ?addaro zai faru", kai Gwaggo ta jinjina tace hakane Allah ya tabbatar da alkhairi Hajiyar ta amsa da Amin tace shikenan, Gwaggo har taji ta Wan samu natsuwa bayan wani lokaci tayi mata sallama ta tafi. A ranar Minister Hajiya Maryam ta sauka Lagos dama duk Friday take dawowa sai ranar Lahadi da yamma ta koma a yadda suka tsara da maigidan nata wani lokacin shi zaije can Abujar tare da yara, sosae sukai murnar zuwan Momyn nasu tayi shiga ta alfarma ada ma tayi ado balle yanzu da suke da ?asa, bayan an gama murnar zuwan nata Bedroom Win Daddyn su ta wuce dama shiya Waukkota daga Airport, da daddare tare suka ci abinci cikin nishaWi bayan sun gama suka koma falo nan ta shiga tambayar yaran nata bu?atunsu kowa na faWi da aka zo kan Farha yamutsa fuska tay tace ita bata da wata bu?ata kawai so take su kasance tare koda yaushe don kula da yaran nan na bata wahala Hajiya Maryam Win na dariya tace to wace wahala take sha abunda akwae masu aiki ba girki take masu ba ba wanki da guga take masu ba haka ba shara take ba Farhar tace duk da haka basu barin kunnuwanta su huta Hajiya Maryam Win tace to ta Wan ?ara ha?uri bada jimawa ba zasu koma Abuja baki Waya sai suci gaba da yin School acan nan kuma da Weekend ko lokacin hutu sai su rin?a zuwa nan fa su Abraham suka shiga yin murna, sun Wan dauki lokaci a falon kafin sukai ma juna saida safe kowa ya wuce part Win shi itama suka wuce tare da Dr Mohammad part Win shi suna sa?ale da hannun juna, Washe gari Asabar tun da wuri aka kai yaran gidan islamiyya ya rage sai Farha don ita tunda tayi sauka ta daina zuwa, wuraren ?arfe goma suka zauna yin breakfast duk sunyi wanka sai ?amshi suke, Farha ce ta fara tashi daga kujerarta alamar ta ?oshi Dad Winta yace ta jira shi a parlor zasu yi magana tace Ok, a tare suka gama da Hajiya Maryam Win suka nufi parlon duk suka zazzauna

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login