Showing 471001 words to 474000 words out of 513411 words

Chapter 158 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16750

tun ma kafin Dad Win yayi magana ta yanke a ranta Maganar Emran zai mata, bayan sun zauna a nutse da turanci Dad Win nata ya fara mata magana yace mike faruwa ne tsakaninsu da Emran ya kirashi cikin tashin hankali yace tace bazata aure shi ba gaba Waya ya tada ma iyayen shi hankali suma sun kira shi kan Maganar, da alamun mamaki Hajiya Maryam ta maimaita bazata aure shi ba Dad Win yace haka Emran Win yace mashi tace, kallon Farha tayi tace miya faru tsakanin su ne da zata ce haka ta fara yamutsa fuska ta kasa yin magana Dad Winta yace kar taji komai ta faWi masu in wani ?wa??waran dalili ne zasu goya mata baya, muryarta kaman zata yi kuka tace ita ta daina son shi gaskiya ta samu wani wanda take so shi zata aura, a tare iyayen nata suka kalli juna alamar mamaki,

"Yaushe kika samu wanin da mu bamu sani ba?" Hajiya Maryam ta tambaya Farhar ta shiga motsa baki kafin tace sun Wan daWe tare sun fi shekara, tambayarta Dad Winsu yay waye shi kuma a ina yake saida cikinta ya Wan kaWa fargabar faWin ko waye ta kamata ba kowa take tsoron yaji ko waye ba face Hajiya Maryam don inda Dad Winta ne kaWai bazata ji komai ba zata faWi mashi, Mom Win su ce ta Wan Waga murya tace ita suke saurare suna da abun yi, da ?yar ta tattaro ?warin gwuiwa idonta akan Dad Winsu tace a Katsina y
ake Yayan abokiyar zaman Sis Fanan ne, Wan waro ido Hajiya Maryam tay tace wace abokiyar zaman Fanan Win badai wannan dangin shanun take nufi ba cikin tura baki Farhar tace ita, wata gigitacciyar tsawa data daka mata sai da suka tsorata su duka hada Dad Win
a fusace tace "tsabar kin raina mu yasa kike dubar idanun mu kina faWin Mutumin daji zaki kawo mana mu aura maki!!!!" idanun Farhar ne suka ciko da ?walla tana tura baki tace ai ba a daji yake ba ko yana nan gidan kakar shi a Katsina kuma yanzu haka yana cikin yin Degree Win shi a Umyuk,

"Over my dead body.....!!! Wllh bazaki auri wannan dangin ?arnin ba, anya ma kuwa kina cikin hankali ki...Not at all, Farha dana sani bazata ta6a son wani Wan wannan Family Win ba so kuma na aure there must to be something behind all this..." har huci take tana Maganar cikin kuka Farhar tace ita Wllh itace kuma shi take so ai talaka da mai kuWi duk Waya ne a wurin Allah aikuwa tun kafin ta rufe baki Hajiya Maryam Win ta yun?ura tare da kai hannu zata maketa da sauri ta goce tare da mi?ewa ta nufi Dad Winsu ta faWa jikinshi tare da ?an?ame shi tana kuka tana faWin ita Allah she will not marry Emran don bata son shi Kamal take so shi zata aura, aikuwa Mom Win ta ?ara yin kukan kura zata kai mata bugu Dad Win ya tare ta yana girgiza mata kai yace abi komai a hankali kada ta ji mata ciwo a fusace tace ai gara ta lahanta ta tunda ta raina mutane bata da hankali har su zata zo ma da wannan Maganar to in ma bata cikin hankalinta ne gara tun wuri ta dawo cikin shi don matu?ar tana raye bazata ta6a auren shi ba har taya ma aure zai yuwu tsakaninsu ai kalar zaren ba kalar yadin bane, Wago kan Farhar Dad Win su yay yana kallon fuskarta da tayi jage jage da hawaye ta sigar lallashi yace mata ba gara ta auri Emran ba shida ya gina rayuwar shi yana da komai wannan da take so tace yanzu yake cikin yin karatu yaushe ya gama har ya samu aiki tunda ba yadda za'ai suyi auri bai da hanyar samun kuWi, cikin muryar kuka tace ai yana yin business Dad Win ya tambayi wani irin Business tace suna da provision store a jikin gidansu tun kafin ta rufe baki cike da takaici Hajiya maryam ta kai hannu ta ciro hular kanta ta jefa mata a fuska Farha ta fashe da kuka tare da mi?ewa ta nufi hanyar Bedroom tana tafiya tana bubbuga ?afa tana faWin ita Wllh shi zata aura itama Sis Fanan ba wanda take so aka bata ba cikin zafin nama Hajiya Maryam ta yunkura zata bi bayanta da sauri Dr ya ri?o hannunta ta juyo ta kalleshi tana huci kamar zakanya ya girgiza mata kai tare da yi mata alamar ta zauna, bayan ta koma ta zauna cikin kwantar da murya ya fara lallashinta tare da nuna mata komai a hankali yakamata a bi shi yaro Wan lallashi ne in ta kwantar da hankalinta cikin rarrashi da kalamai sai taga tayi nasara akanta, haka ya dingi kwatanta mata har ta Wan saukko ta mi?e tace bari ta sameta shima ya mi?e suka nufi Wakin Farhar, lokacin da suka shiga tana saman gado ta kife fuskarta sai rizgar kuka take kai kace an faWi mata sa?on uwarta ta mutu ne, a bakin gado duk suka zauna cikin kwantar da murya Hajiya Maryam Win ta kira sunanta shiru bata amsa ba saida ta ?ara sannan cikin kuka ta amsa tace ta tashi zasu yi magana ta fara ?o?arin Wagowa idanunta har sunyi ja, zama tayi tana cigaba da yin kukan Mom Win tasu ta kai hannu tana goge mata tana faWin ya isa, bayan ta Wan tsagaita ne ta tambayeta yadda akai suka haWu da Kamal Win cikin disashshiyar murya tace mata a wurin bikin Ya Nameer ne ta taho zata je yin li?i shine ya bugeta bai gani ba har purse Winta ta faWi ya bata ha?uri ya Waukko mata to tun daga nan taji ya burgeta daga baya ne tasan shi Yayan Fatuu ne har suka yi exchanging phone number suka fara gaisawa daga haka suka sha?u shine ma dalilin daya sa taje bautar ?asa Katsina, wani murmushin takaici Mom Win tayi tace "i know, wannan ba yin kan ki bane asiri ne" wani kallo Farhar tayi mata Hajiya Maryam Win ta Waga mata gira cike da tabbatarwa tace yess asiri ne ke Wawainiya da ita Farhar tace amman shi ai bai santa ba ko sai ranar suka fara haWuwa taya zata ce asiri yay mata tana murmushi tace mata ai su dama mutanen daji irinsu da an haifi yaro ake tsafe jikinshi don ya kasance yadda ake so to su tana jin na asirin nasara akai masu wannan dalilin ne yasa har ?anwarshi tayi nasarar auran Haisam ba don ta kai matsayin ya aureta ba kuma ya kasa sakinta haka Nameer ma shima abun ya faWa kanshi yana ganin ?anwarsu yaji yana sonta to itama kusan hakan ne, shiru Farha tay da alamun maganar ta Wan yi tasiri a zuciyarta ta shiga tunanin ko shiyasa lokacin daya bugeta ta kasa yi mashi faWa sai ma ji tay ya burgeta ko asirin ne ya shigeta can kuma wani bangare na zuciyarta ya shiga raya mata amman da asirin ne miyasa tunda suka haWun bata ji tana son shi ba sai daga baya kuma koda ta furta mashi tana son shi farko bai amince ba kuma yan gidan su ma basu amince ba, koda ta faWi ma Hajiya Maryam cewa itace fa ta fara cewa tana son shi kuma yangidan su da suka ji basu amince ba cewa sukai su ha?ura gudun matsala sai cewa tay ai duk dubara ce sun san cewa sun riga sun asirce ta dole bazata iya ha?ura dashi ba, shiru Farha tayi tana nazarin maganar a cikin ranta wani bangare na zuciyarta ya ?i gasgata zancen asirin wani bangare kuma na son gasgatawa, lokaci guda ta fara ganin fuskar Kamalu Wauke da ?ayataccen murmushin shi da maganarshi mai daWi wata zuciyar ta raya mata yanzu shikenan sai ta ha?ura dashi ?ilan ma Mom Win nata duk daWin baki ne tayi mata ba wani abu ba, kamo hannunta Hajiya Maryam tay tace kada ta bari asirinsu yay tasiri akanta tazo ta?i mai sonta da gaskiya wanda zai treating Winta kamar Queen wanda zai mata duk abunda take so wannan kuma ?arshe zata yi dana sani ne don ba iya ru?eta zai yi ba kawai zai yi auren jari ne da ita don haka ta cire shi a ranta, shiru Farhar tayi tana kallonta yayin da zuciyarta ke ?ara tabbatar mata da wayau ne Mom Win nasu ke mata in ta rabu da Kamal kanta tayi mawa dama danginshi ba so suke ba dama, wani irin son Kamal Win ne taji ya taso mata cikin yamutsa fuska tace ma Mom Win ita ta tabbatar ba Asiri bane Allah ne ya saka mata son shi ita dai shi take so Wllh yanzu bata jin son Emran, wata uwar harara Mom Win ta wurga mata tare da sakin hannunta a fusace tace to tunda ita keda kanta ai sai ta aureshi ta gani daga haka ta tashi fuuu ta nufi hanyar barin Wakin Farhar ta fashe da sabon kuka tana buga katifa Dad Winta ya matsa tare da jawota jikinshi ya rungumeta yana faWin shikenan tayi shiru kada taja ma kanta ciwo cikin kuka take faWin "Dad i love him, help me marry him pls" shiru yay yana shafa bayanta shi in don tashi ne indai har yaron yana da hali mai kyau to zai amince ta aure shi don mutum ne mai tsananin son yaranshi dama kuma haka turawa suke da son yara gashi suna ba yaran su yanci sam bai son abunda zai tada masu hankali ko ya 6ata masu rai shiyasa duk abunda suke so to yana son shi, jin ta Wan lafa da yin kuka yasashi Wagota yace ta kwantar da hankalinta indai har yaron baida matsala to yana tare da ita zai yi bakin ?o?arinshi ya ga ya taimaka mata ta samu abunda take so da sauri tace mashi wllh baida matsala ya kira Hajiya ya tambayeta yana da ilimin addini kuma yana da ?okari gashi yana da ?o?arin neman na kan shi sam baida kwaWayi don ko abu tayi mashi da ?yar yake amsa, murmushi Dad Win yayi yace yayi kyau ya tambayi tana da hoton shi ya gani da sauri tace eh ta juya tana laluban wayarta, bayan ta Waukko ta shiga gallery ta dawo jikin Dad Win ta shiga nuna mashi hotunan Kamal wasu tare sukai wasu kuma shi kaWai yana murmushi yace yana da kyau ta Waga kai ya sake cewa amman kamar ta girmeshi a shekaru tace a'a ya Wan girmeta yace Ok yana son ta kwantar da hankalinta duk abunda Allah ya ?addaro shine zai faru ta Waga mashi kai,

Hajiya Maryam na fita Wakinta ta nufa a zuciye tana shiga ta nufi bakin gado ta zauna ta shiga cize baki abun ya matu?ar daure mata kai wai ace Farha data sani itace zata ce tana son yaron wannan dangin tabbas bata tunanin yin kanta ne, a fusace ta kai hannu ta rarumo wayarta ta shiga kiran Hajiya bayan tayi ringing Hajiyar ta Wauka murya ciki ciki ta gaishe da ita ta amsa daga haka tayi shiru Hajiyar tace ya akai ne taji muryarta wani iri ai kaman tana jira ta mi?e tsaye yadda zata ji daWin kora bayani ta shiga faWin wai Farha ce tazo masu da wani banzan zance na bata son wanda ke sonta Wan dangin shanun nan take so ashe ma dalilin zuwan ta wurinta kenan yin service duk saboda shi ne, Murmushi Hajiya tayi tace ai tasan da Maganar suna son junansu, da tsananin mamaki Hajiya Maryam Win tace amman shine kuma ta ?yale su bata hana abun ba,

"To akan mi zan hana Maryam, yara suna son junansu",

"Saboda bai kai yayi soyayya da ita ba Hajjaju", yar dariya Hajiya tayi "saboda shi ba mutum bane ko mi?",

"Mutum ne amman wanda bai kai yayi soyayya da ita ba" Wan ta6e baki Hajiya tayi tace "to ni a wurina ya akai shiyasa ban dakatar da abun ba" yarfa hannu Hajiya Maryam tayi muryarta har tana sar?ewa wurin faWin "Wai Hajjaju miyasa a koda yaushe kike goyon bayan bare ne taya za'ace wai kamar Farha ta auri wannan dangin ?arnin" faWaWa dariya Hajiya tayi tace "A'a Maryam banda sharri, anan ai ba bare na goyi baya ba tamun na goya ma baya tunda ita ta fara nuna tana son shi hasali ma su dangin yaron ba so suke ba don kakarshi har nan ta same ni tayi man magana kan hakan kinga da bare na goya ma baya to zan ?i abun ne", cikin huci tace ai duk wannan munafurci ne don sun san sun asirce Farhar Hajiya ta shiga girgiza kai tace "anya Maryam, taya akai wai kike neman barin imanin ki yay rauni ne, komai kice anyi asiri",

Murya kamar zata yi kuka tace to in ba asirin ba taya Farha zata kamu da son wannan yaron Hajiyar tace ta in Allah ya ?addaro hakan don haka tana bata shawara tabi komai a hankali in har Allah ya ?addaro aure tsakanin su to dole zasu yi, ai kamar Hajiyar ta watsa mata garwashin wuta a cikin zuciya cike da cin alwashi tace Wllh bazata bari Farha ta auri wannan yaron ba Hajiya tace ai shikenan Wiyarta ce tayi duk abunda take ganin yayi mata Hajiya Maryam Win tace zatayi kuma ta faWi ma kakar yaron in ma wani abu sukai ma Wiyarta suyi gaggawar warware shi in ba haka ba duk abunda ya faru dasu to su suka siya ma kansu Hajiya tace tsakaninsu ne tazo da kanta sai ta faWi masu,

tana niyyar kashe wayar Hajiya tace "Maryam ina son ki sani yadda kike uwar zamani haka Farha take Wiyar zamani sannan yin jayyaya da ikon Allah tamkar Waukar dutsen Dala ba gammo ne don haka ina mai baki shawara da ki bi komai a hankali sannan kibar ikon Allah yay aikin shi, ki gaida man da kowa" daga haka ta yanke wayar,

komawa Hajiya Maryam tay ta zauna da6as saman gado ta shiga juya Maganar Hajiya ta ?arshe nan take ta yanke wani abu a ranta, gaba Waya yinin ranar a cikin Waki Farha ta wuni koda lokacin cin abinci yay aka aiko kiranta ?in fita tayi ?arshe saidai Dad Win su yazo ya fito da ita suna zuwa Dining Win Hajiya Maryam ta mi?e ta bar wurin hakan yasa Farhar fashewa da kuka Dad Winta ya shiga rarrashinta, ganin abunda ya faru yasa da daddare Dad Win bai matsa ma Farhar ta fito ba bayan sun gama cin abincin ya Wauki nata ya kai mata Waki saida ya zauna taci sannan ya baro Wakin, a daren ta kira Fanan tana kuka ta faWi mata abunda ke faruwa itama rarrashinta ta shiga yi tace tunda Dad ya nuna zai taimaka mata ta kwantar da hankalinta tasan Momynsu nada zuciya dole bazata goyi bayan abun ba ta cikin sau?i amman itama tana goyon bayan abunda take so don haka zata tayata da Addu'a itama ta dage da yi tace to tare da yi mata godiya, suna gama yin wayar Fanan ta kira Mom Win nasu ko daga yanayin muryarta ta fahimci tana cikin 6acin rai, bayan sun gaisa cikin kwantar da murya Fanan Win ta fara lallashinta tana nuna mata ba aibu bane don Farha ta auri Kamal tasan kawai don basu da arzu?i ne matsalansu kuma shi na Allah ne a duk lokacin daya so sai ya azurta bawa haka mai kuWin ma duk yawan kuWinshi cikin few seconds sai ya maida mutum talaka don haka suyi fatan alkhairi a gare su kawai, har ta gama maganarta Mom Win bata katseta ba saida ta gama tace mata ta gama Fanan Win tace eh kawai sai ta kashe wayar tare da buga uban tsoki, gaba Waya Farha ta koma rayuwar Waki washe gari lahadi da yamma Hajiya Maryam ta shirya komawa Abuja taci gayu cikin jigunannan lace ta soke kallabi bayan ta fito ne ta nufi Wakin Farha lokacin data shiga tana kwance kan gado kamar mara lafiya tana ganin Mom Win nasu ta shigo ta yun?ura ta tashi zaune tana kallonta can ta gaishe da ita a hankali Mom Win ta ta6e baki tace ta ru?e gaisuwarta bata so ai yanzu bata da daraja a wurinta saboda dangin shanu shiyasa bata iya zuwa ta gaishe da ita, idanun Farhar ne suka ciko da ?walla tace mata tayi ha?uri Hajiya Maryam Win ta ?ara ta6e baki tace ita ai zata ba ha?uri don tazo ne ta sanar mata nan da sati biyu za'a Waura auranta da Emran don haka gara ta tsaida hankalinta wuri Waya tana gama faWin hakan ta juya ta tafi Farhar tasa wani irin kuka tana faWin Wllh bazata aure shi ba Kamal zata aura in ba haka ba mutuwa zatai, daidai Hajiya Maryam ta kai bakin ?opa ta watsa mata hannu daga haka ta fuce. Gaba Waya hankalin Dr ya tashi ganin halin da Farhar take ciki kullum cikin kuka ta daina cin abinci sai ya rarrasheta dole hankalinshi ya kasu biyu wurin aiki da kuma gida a haka har sati ya ?are Hajiya Maryam Win ta dawo ya sameta don suyi magana ya nuna mata gara a bar Farhar ta auri wanda take so don tana niyyar lahanta kanta Hajiya Maryam Win tace ya rabu da ita duk tana yi ne don a saduda a goyi bayanta da an Waura masu aure da Emran ya tafi da ita America zata koma daidai, bayan ta gama Weekend ta koma an shiga wani satin ganin yana niyyar rasa Wiyarshi yasa ya kirawo Hajiya ya sanar mata halin da Farhar ke ciki da hukuncin da Hajiya Maryam ta yanke na Waura masu aure da Emran a satin Hajiya na jin haka ta saka salati tace Maryam badai taurin kai ba ai ita bata san da ta yanke wannan hukuncin ba tace ma Dr Win abunda za'ai yasa Farha ta rubuta takarda cewa tunda an hanata wanda take so to

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login