Showing 462001 words to 465000 words out of 513411 words

Chapter 155 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16843

shagon Amadu ya wurga mashi harara tun ma kafin yayi magana yana murmushi ya bashi ha?uri yace itace ta ru?e shi da hira, a Wan fusace Amadun yace shi kuma da yake tsoronta yake ji da bazai ce mata zai tafi ba Kamalun nata Wan murmushi ya ?ara bashi ha?uri yace bazai sake ba, Bayan Farha ta koma saida Hajiya ta tambayeta yadda akai tasan Kamalu har suka saba haka tace mata a Abuja wurin bikin Yaya Nameer suka san juna itama Hajiyar bata kawo komai ba a ranta tayi tunanin jininsu ne ya haWu don shima Kamal Win kamar Fatuu yake yana da farin jini dama kuma yawanci Mutum mai kyau haka yake da shiga rai, bayan sun tashi daga shagon sun shiga gidane Kamalu ya haWa duka kayan yace ma Amadun ya Wauki wanda yake so da sauri yace mashi a'a yayi amfani da kayanshi, marairaice mashi yayi yana mashi magiya da ?yar ya Wauki wasu jeans da t-shirt yace sun isa ya gode duk da haka saida ya ?ara mashi da agogo da takalma, Washe gari Gwaggo ta kira Fatuu anan take sanar mata game da abubuwan da Farha ta kawo ma Kamalu sosae tayi mamaki tace banda kuWin da akace ta turo mashi ya canza waya Gwaggon tace mata wllh kuwa kaya sosae ta kawo mashi Fatun tace ita gaskiya abubuwan da take mashi basu kwanta mata a rai ba tunda ansan halinta duk da ta canza kada daga baya abu yazo ya zama wata matsala ko tace zata yi mashi gori, Gwaggo na murmushi tace to ai dai ba ro?onta akayi ba ita taji ta gani duk da dai tana kyautata mata zaton da zuciya Waya take mashi Fatun tace to Allah yasa amma dai duk da haka a daina amsar mata kaya zata kira Kamalun ma tayi mashi magana Gwaggon tace gashi can Waki bari ta bashi tace to, bayan sun gaisa ta tambayi ya karatu ya amsa mata tambayar shi tayi wai mike tsakaninshi da Farha ne yace mata shi wllh ba komai daga dai abotar data ce mashi tana son suyi shikenan Fatuu tace to ita bata son yana amsar mata abubuwa ko yace zai tambayeta wani abu don zai iya zama matsala duk abunda yake so ita ya kirata in sha Allahu indai baifi ?arfinta ba zata mashi yace mata to tare da yi mata godiya daga baya sukai sallama.

Bayan su Farha sun shiga Camp sosae take kiran Kamalun a waya su kuma yi Vedio call a lokacin aikin da ake yazo kan inda suke zaune aka bu?aci sai sun tashi Gwaggo ta yanke kama masu hayar inda zasu zauna kafin a gama anan unguwar, a bakin Kawu Mani Hajiya taji zancen hayar da Gwaggo zata kama ta kirata tace ba sai ta kama wata haya ba tunda ga wurin zama a gidanta su dawo nan kawai zuwa a gama aikin, ba dama ta musa mata tayi godiya sosae, a Wakin Tk Amadu da Kamalu suka koma sai ita kuma Gwaggo Hajiya ta bata Wakin dake kusa da nata, tun gwaggo bata saki jiki ba har dai ta saki in dai tana gida tare suke aikin gidan da Saude har Hajiya saida tayi mata magana kan waya sakata ta rin?a yin aiki tana dariya tace mata ta saba ne in bata yi ba jikinta bai mata daWi Hajiyar tace to kar dai taja mata sharri tunda ita dae bata sakata ta rin?a yin aiki ba Maganar har saida taba Gwaggon da Saude dariya, zaman su a gidan gwanin daWi tare suke cin Abinci da Hajiyar wani lokacin harda su Amadu in suna gida, ana haka su Farha suka fito daga Camp lokacin data dawo ta iskesu a gidan sosae ta nuna jin daWin hakan sha?uwa sosae taci gaba da shiga tsakaninsu da Kamalu koda yaushe in tana gida zaka gansu tare in kuma suna shago ta bishi can har Assignment in an ba Kamalun take taya shi suyi harda lesson suke yi ta koya mashi turanci da yake tana yawan yi mashi magana da turanci ya ta6a ce mata shi ba sosae ya iya ba shine take koya mashi ita kuma sai tace ya koya mata fullanci yadda suke abun gwanin sha'awa in suna yi a gaban su Hajiya da Gwaggo suyi ta burge su shidai Kawu Amadu yanzu ya zura masu ido kawai har abinci wani lokacin tare suke ci su biyu.

A kwana a tashi cikin Fatuu nata ?ara girma yana gab da shiga wata tara, ta bangaren ArWo kuwa tuni an kai shi Asibitin da taimakon Khalid anyi mashi duk abunda ya dace ba'a samu wata babbar lalura ba a tattare dashi ba kawai tsufa ne da gajiya sai yan ?ananun cututtuka an bashi magunguna da abubuwan da zai kiyaye ba laifi yanzu ya ?ara samun lafiya duk harkokin shi na mulki kuma Baffan su Fatuu ya Waura akai masu tsegumi nata yi. Lokacin da cikin Fatuu ya kai wata tara har an kammala aikin gidansu Gwaggo gida ya zama na yan gayu wanda yana Waya daga cikin gidaje masu kyaun gaske a unguwar abun sai wanda ya gani yanzu ta gate ake shiga gaba Waya harabar gidan interlock ne duk da bata da girma sosae don ginin ya cinye filin amman Mota biyu zata iya shiga daga jikin gidan gefen gate aka fitar ma da kawu Amadu babban shago wanda yana da ?opa da zai rin?a shiga gidan ta ciki, gidan part biyu ne na Gwaggo da kuma na Amadu sai akwai Waki da falo daban matsayin na ba?i, a kowane bangare na Gwaggo da Amadu akwae Wan babban falo sai Bedroom guda biyu da toilet a tsakiyar su sai kuma Kitchen daya sha cabinet sai akwae toilet na waje cikin haraba, iya fentin gidan da yadda aka tsara ginin da ?opopi zuwa winduna da fitilun da aka saka abun kallo ne kana ganin ginin zaka san ba ?aramin kuWi aka kashe ba su Gwaggo baki ya?i rufuwa sai farinciki ake mutane yan'uwa da abokan arzi?i nata zuwa yin Allah ya sanya Alkhairi har Hajiya ma tazo taga gida itama ta yaba sosai ta kuma yi Addu'o'i, lokacin da Fatuu taga Vedion gidan zo kaga murna harda cewa ba don cikin jikinta yayi girma sosae ba da sai tayi tsallan murna Gwaggo nata dariya haka Mino ma data gani ita harda tsallan tayi tace bada daWewa ba zata zo ta gani Gwaggo tace ta bari tunda ga bikin Amadu ya matso sai tazo tace ita dai tana son zuwa kusan wata biyar fa yanzu rabonta da Katsina in bikin yazo ta ?ara zuwa, Bayan gama ginin kuma sai ga kuWi Haisam ya turo ma Kawu Amadu wai a siya furniture Gwaggo harda ?walla tayi ma Haisam da tasa aka kira mata shi Vedio call tace hidiman nan tayi yawa shima yaji da nashi hidindimun yace mata ba wani abu ai duk Waya ne, godiya sosae suka yi mashi harda Baffan su Fatuu ya yi mashi godiyar, Kawu mani ma yazo yaga gida ya yaba ya kuma yi Allah a sanya Alkhairi sannan shima ya bada gudunmawar shi ta siyan furniture har Baffan su Fatuu da Hajiya duk saida suka bada gudunmawar kuWin siyan furniture daWi har yayi ma Gwaggo yawa sai godiya take ga Allah, cikin sati guda aka zuba furniture Win gaba Waya Bedrooms Win part Win gwaggo an saka set na gadaje sai falon ma an saka kujeru masu kyau da carpet harda kayan kallo da labulaye komai dai na ?awata wuri an saka kai kace part Win yarinyar mace ne, haka part Win Amadu a bedroom guda Waya an saka set Win gado sai falon an saka carpet da labulaye sai Wayan Wakin mai falo wanda yake matsayin na ba?i a bedroom Win irin ?atuwar katifa da bata hawa gado aka saka da carpet da labulaye sai falon kujerun falon gwaggo na da aka gyara suka koma sababbi aka saka ko ina dai ya fito yayi kyau daidai daidai.

Cikin Fatuu har yayi wata tara da yan kwanaki lokacin su twins shekararsu guda da wata biyu har sun yaye kan su don da kansu suka daina shan Nono, Ranar wata laraba da safe gidan ba kowa sai ita kaWai da mai aikin su Fanan da Haisam na wurin aiki haka su twins ma suna makaranta tana cikin baccin safen data koma wani irin ciwon mara ya tasheta, jin tana jin fitsari yasa ta lalla6a ta tafi toilet don tayi, tana du?awa don yin fitsarin taga discharge irin wanda ta gani da haihuwar su twins tana gani ta gane haihuwa ce ba arzi?i ta fito daga cikin toilet Win ta nufi wayarta dake a gefen filo ta shiga kiran Fanan dama kullum sai tace mata data Wan ji ciwo ko yaya ne in bata gida tayi sauri ta kira ta, tana fara yin ringing Fanan Win ta Waga kafin Fatun tace wani abu ta rigata tamba?????$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$?$%yar haihuwan yazo ne cikin nishi tace mata eh gata nan mararta ta fara mata ciwo da sauri tace Ok gata nan zuwa ta katse kiran, tana katse kiran mai aikin su ta shiga kira wadda babbar mace ce baturiya bayan ta Waga ko amsa gaisuwar da take mata bata yi ba cikin sauri ta bata umarnin taje part Win Fatuu ta fara labour ta taimaka mata ta shirya gata nan zuwa da sauri mai aikin ta amsa mata tana katse kiran ta nufi part Win Fatuu, bayan wasu mintuna Fanan Win ta iso a Motar asibitinsu tare da wasu nurses guda biyu lokacin da suka shiga bedroom Win da Fatuu take ta shirya da taimakon mai aikin nasu ciwon kuma ya Wan ?ara tsananta ba 6ata lokaci suka Waurata akan wheelchair da nurses Win suka shigo da ita Fanan kuma cikin sauri ta Wauki abubuwan da za'a bu?ata dama ashirye suke, saida suka hau hanya sannan ta kira Haisam ta sanar mashi nan take hankalinshi ya tashi jin Babyn shi na na?uda don bai manta yadda aka sha wanccan gumurzon ba da sauri yace ma Fanan gashi nan zuwa asibitin don Allah kada ta bari ta wahala sosae tace mashi to suyi mata addu'a, suna isa asibitin aka nufi labour room da ita aka shiga yi mata duk abunda ya dace kan kace mi na?udar ta ida kankama gaba Waya Fanan ta ruWe sai faman yi mata sannu da Addu'o'i take kaman zata mata kuka, cikin ikon Allah basu fi minti talatin da zuwa ba ta haiho san6aleliyar jaririya dama tun wurin scanning an faWi masu mace ce sai gashi hasashen su ya tabbata zo kaga murna a wurin Fanan sam ta kasa rufe baki sai faman faWin Alhamdulillah take, koda Haisam ya iso ai saidai ya taras da Baby shima har fuskarshi ta kasa 6oye farincikin sosae yaji daWin yadda bata sha wahala ba kamar tasu twins, lokacin da aka bashi Babyn zuba mata ido yay yana kallonta da murmushi sak fuskar Fatuu ta Waukko in akwae abunda za'a ce ta Waukko nashi to ?ilan saidai ko farinshi don jajir take da gani zata fi Fatuu fari amman komai na fuskarta na Fatuu ne Fanan ma saida tace Zarah ta biyo, tun a asibitin bayan yayi mata huWuba ya raWa mata suna AISHA wato sunan Mahaifiyar Fatun, yan Nigeria sai farincikin jin haihuwar ake kowa daya ga Babyn a Vedio sai ya faWi kamanninta da Fatuu, Sosae itama Fatun tayi farinciki ganin Babyn data haifa koda Fanan ta faWi mata sunan da aka saka mata saida tayi ?walla wata irin ?aunar yarinyar ta mamaye mata zuciya. Bayan sati biyu da Haihuwar suka iso Nigeria nan aka Shiga shirin yin suna wanda na iya yan Family Win su ne, sati guda da dawowarsu akayi sunan duk yan'uwa sun zo su Gwaggo da Hajiya har Aunty Mareeya ma tazo Farha dai na Katsina bata biyo Hajiya ba, su Hajia Zainab ma sun zo Fauzy dai ba'a zo da ita ba a Nasarawa aka barta don tayi nauyi sosae haihuwa ko yau ko gobe gashi itama an tabbatar da yan biyu ne, Aunty Laila ma ciki ne da ita har ya fito sosae don zaiyi wata biyar, Mino na ganin cikin Lailan ta ?ara shiga damuwa dama tana ta zura ido taga ta samu ciki amman shiru har yanzu kusan wata bakwai da yin aure, bayan an gama yin shagalin sunan da daddare Mino ta samu Fatuu a Bedroom Winta cikin sa'a ita kaWai ce sai Baby Esha kamar yadda aka yanke za'a ringa kiranta, a bakin gado ta zauna Fatuu na kallonta ta gane akwae abunda ke damunta cike da kulawa tace "Amaryarmu ya akai kamar akwai abunda ke damun ki ko?" kai Minon ta Waga mata Fatun ta tattara hankalinta gaba Waya a kanta tace ta faWi mata miye kaman zata yi kuka tace dama ce mata zata yi ita taga har yanzu bata samu ciki ba kuma ga Aunty Laila nan da aka yi bikinsu tare har ta samu nata harma ya girma Fatun tay kasa?e tana kallonta tama rasa mi zata ce mata can ta tambayeta tana period lafiya lou da sauri tace mata eh tana yi kamar yadda ta saba kuma shina abunda tace mata sai anayi ake samun cikin sosae suke yi, kunya ce ta kama Fatun ta juyar da kanta gefe a ranta ta raya bata san ranar da Mino zata rabu da wauta ba, juyowa tayi Minon ta ?ura mata ido a nutse tace mata ta kwantar da hankalinta tunda ba wata matsala zata samu dama ba daga anyi aure ake samu ba kowa da yadda yake har ta bata misali da Fanan tace mata bata ga har yanzu itama bata samu ba kuma ga Auntyn su Nameer ma itama har yanzu bata haihu ba....katseta Minon tayi idanunta sun cika da ?walla tace yanzu itama bazata haihun ba kenan da sauri Fatuu tace "ni bance bazaki haihu ba, kawai na baki misali ne don haka ki kwantar da hankalinki don shi in ka tada hankalinka to baka samu, sannan kada ki sake kiyi ma wani irin wannan Maganar da kikai man za'a Wauke ki mara kunya ne in dae kina da wata matsala game da gidan auren ki ni zaki rin?a sanar mawa kamar yadda kikai yanzu" da sauri ta Waga mata kai Fatuu tace ta saki ranta in sha Allahu kwanan nan zata samu Minon tayi Wan murmushi kawai, mi?ewa tay zata tafi Fatuu ta tambayeta anan zata kwana ne tace mata eh tace to ta kwanta anan mana tunda ita kaWai zata kwana su twins ba anan zasu kwana ba Minon tay Wan jim kafin da ?yar tace mata Ya Nameer yace a part Winshi zasu kwana Fatun tay Wan murmushi tare da Waga mata kai tace taje saida safe ta juya ta tafi Fatuu nata kallonta har ta fice ta Wan girgiza kai a ranta ta raya ta zata haihuwar sau?i ne da ita, dasu Gwaggo zasu tafi Fatuu ta bata akwatuna set guda data siyo ma Amadu acan na lefe tace mata da set biyu ma taso ta siyo to kayan zasu yi yawa ne Gwaggon tace ai dama sun siya set guda, da shi Amadun ma set biyu yaso a siya tace mashi tunda Fatun tace zata taho da wasu a barsu haka. Bayan sati biyu da yin sunan Fatuu Fauzy ta haiho twins duk mata saidai ita Cs aka mata, yaran saidai ace Tubarkallah masha Allah sak Sameer suka biyo gasu identical ne suma kamar na Fatuu amman su ta gashinsu ake banbanta su Hassanar nata ba?i ne wuluk hussainar kuma kalar na sameer ne baida ba?i sosae kowa yaga yaran sai ya yaba zo kaga murna wurin dangin Fauzy karma Aunty Mareeya taji sam bakinta ya kasa rufuwa sai kiranta ake itama ana mata barka, saboda aikin da aka mata akace baza'ai taron suna ba saidai duk akaje Nasarawa aka yi masu barka aka kuma yi ma maijego alheri sabon Baba Sameer sai nan nan yake da Babies Win da kuma mamansu ko kunyar mutane bai ji yaran sun ci sunan Mahaifiyar Sameer data Fauzy wato Zainab da Haleema. Sati guda da haihuwar Fauzy Fatuu ta tafi Katsina dama haihuwar ta tsaidata lokacin saura sati ukku bikin Amadu da Tk, saida taje ta ?ara jinjina yadda gidan nasu ya haWu, tana zuwa Washe gari suka tafi kasuwa da gwaggon don ?arasa siyayyar kayan lefen daga can wurin K.b tailor suka wuce dama Fatuu tasa Kawu Amadu ya kai mashi wasu kaya ya Winka lokacin da suka je har ya gama su suka bashi wasu cikin wanda suka siyo Fatuu tace don Allah nan da sati Waya suke son su kai lefen za'ai, yana dariya yace ai tasan bai mata wasa ko don kada ya 6ata ran Maigidanshi Haisam itama saida tayi dariya don ta fahimci da biyu yayi Maganar saboda tun farkon fara kawo mashi Winkinta da akai, bayan zuwan Fatun tayi ma Aunty Mareeya magana kan tana son magunguna masu kyau da Haulat zata yi amfani dasu ta can bangaren Haulat Win ma tana amfani da wasu da aka kawo mata daga Nijar, kwana biyu da zuwan Fatuu aka kai lefen Tk akwatuna set ukku masu guda huWu guda sha biyu kenan kuma bako ?wandalar Tk a ciki komai Hajiya tayi mashi sai su Senator da Hajiya Maryam da suka bada gudunmawa, a yadda Hajiya ta tsara a nan part Winta zai zauna Senator har Maganar siya mashi gida yayi amman tace a kusa da ita take son ya zauna, sam hakan baima Hajiya Maryam daWi ba tace ma Hajiyar ba gwara ta bari a siya mashi gida ba yanzu nan part Winta a ina zai wani zauna Hajiyar tace lafiya lau tunda falonta yana da girma sosae zata sa a maida shi bangare biyu sai suyi amfani da Waya bedrooms kuma tunda guda huWu ne biyu ita ke amfani dasu biyu kuma na ba?i sai su zauna a Waya in kuma biyu suke bu?ata sai ta basu na ba?in sai Wayan nata ya koma na ba?i Hajiya Maryam Win ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login