Showing 429001 words to 432000 words out of 513411 words

Chapter 144 - ASANADIN MAKWABTAKA HAUSA NOVEL

20 Jul 2025

16695

anji zanjen tafiya Abuja ita kuwa innarsu Altine kamar zata saka kuka tsabar takaici ita bama don yaran yan matan da suka kwaso da baza'a tafi dasu ba ita kanta da bazata ba yasa ta shiga matsananciyar damuwa sai faman ro?on a tafi da ita take Gwaggo tace ta bari aga Motar inda wuri sai ta bi su, cikin sa'a sai gashi Motar yar babba ce mai seat ukku a boot da bayan Motar aka saka akwatunan da kwalayen sauran kayan ba'asa kayan gara ko Waya ba tunda Hajiya ta hana, a layin tsakiya Mutum huWu suka zauna harda innar su Altine data kasa rufe baki don murnar za'a da ita a gaba Mero ta zauna wasu harda cewa ai za'a iya ?ara mutum guda a gaban Driver Win yace a'a zai takura a bar mutum Waya yayi, Altine na tsaye bakin ?opar Motar harda ?wallarta tana ro?on aje da ita don Allah kofa da bikin Fatuu ba'a je dasu ba, daga cikin Motar innarsu ta wurgo mata harara tace ina za'a je da ita ra6e ra6e da Y'ay'a ko an gaya mata Abujar ruga ce Gwaggo ce ta rarrasheta tace tayi ha?uri watarana zasu je ko in Minon ta haihu fuska a yamutse tace ai ana iya ?in zuwa da ita Gwaggon tace in sha Allahu in Allah ya kaisu lokacin ita zata sa aje da ita sannan ta Wan kwantar da hankalinta, har Driver zai tada Motar Fatuu ta nufo Motar da yar sassarfa tana ru?e da hannun ?anwar su Aysha ganin tana Waga hannu yasa aka yi mashi magana ya dakata, bayan ta ?araso ro?on shi tay kan a bari ta zauna a gaban jikin inna mero da yake yasan wacece Fatun cikin kwantar da murya yace abunda yake gani Abuja ba kusa bace da za'a ce ta zauna a jikinta har suje dole su duka su gaji da alamun damuwa Fatun tace mashi to ya za'a yi don Allah ?anwar amaryar ce gashi ta ?wallafa rai sai Kuka take jin baza'a da ita ba, fitowa yay daga cikin motar yace bari yaga in zai iya samar mata wuri, kayan cikin boot Win ya gyaggyra haka akwatunan dake seat Win baya suma ya gyara tsarinsu ya rago guda biyu ya maido boot sai gashi an Wan samu wuri a bayan yace ma innar su Altine tunda ita bata da jiki ta dawo nan baya sai ita yarinyar ta zauna a wurinta mutanen seat Win ma sun fi sakewa da sauri tace to ai ita ko a cikin boot ne indai za'a je da ita to zata shiga har saida ta Wan ba Drivern dariya, bayan ta koma Aysha ta zauna a wurin ya rufe masu kopar kafin ya koma driver seat ya zauna saida yay Addua sannan ya tashi Motar aka shiga Waga masu hannu ana masu Addu'oin Allah ya tsare daga haka suka tafi.

?arfe sha biyu na yi sun gama ayyukan da suke su Aunty mareeya da Feenah suka tafi don su shiryo zuwa kai amarya Fatuu ma ta wuce gida don ta shirya zuwa lokacin tuni gidan ya cika da mutane ?awayen gwaggo da yan'uwanta harda iyalin Kawu shibaWo da shi kan shi yazo daurin auren, Jirage kawai keta kai da komowa yan Waurin aure sai zuwa suke zuwa lokacin Mutane sosae sun taru a gidan su Haisam na G.r.a yan uwa da abokan arzu?i da abokan siyasa na Senator duk sun hallara har Sameer ma ya iso haka ma 6angaren Angon Laila duk sun dawo nan gidan don a tafi tare , lokacin sallar Juma'a na masallacin da za'a Waura auren wato Masallacin Banu Commassie na gabatowa aka shirya convoy na Motoci masu sunan Motoci aka tafi Magana ake ta harkar masu arzu?i daya amsa sunan Arzu?i abun sai wanda ya gani don al?alami bazai iya zayyana ainihin ?ayatuwar ba, suma can 6angaren iyayen Mino Maza Tk da Kawu Amadu ne suka Waukko su a Motoci, Massallaci fa ya cika dankam da mutane ga tsaro ta ko ina don ma yana da girma da ba lalle ya isa ba, ana gama salla Waurin Auren su aka fara yi bayan waliyyai na kowanne 6angare sun hallara aka fara Waura na Dr Bashir da Dr Laila bayan an gama aka Waura na Engr Nameer da Ameenatu kowanne akan sadaki Naira 500 dubban mutane suka shaida, bayan angama kowa fuskar shi Wauke take da farinciki aka shiga gaishe gaishe da fatan alkhairi ga ma'auratan yan jarida muna ta aikin Waukar rahoto, bayan an gama mutanen 6angaren Angon Laila Hotel Win da suka sauka can suka koma don yin reception bangaren su Senator kuwa G.r.a suka koma acan zasu yi nasu a Masallacin ma an raba ma mutane uban Abinci da lemuna sai Addu'oi ake ma ma'auratan da kuma Senator Ali Zakee ana faWin Allah yayi mashi President sai murmushi yake yana gaisawa da mutane har saida jami'ai suka dakatar dasu, acan 6angaren gidan su amarya duk sun sha ankon atampa mai kyau da suka yi kowa ka gani yayi kyau cikin atampar har Hajiya da Saude duk suma ita suka saka anata hotuna da wayoyi, yan G.r.a na gama yin reception Win gidan Hajiya suka nufo harda Senator nan fa unguwa ta cika ango Nameer yasha babbar rigar bugaggar shadda light blue haka hular shi da agogon shi zuwa takalmanshi duk sun hau da kalar shigar da yayi sam ya kasa rufe baki hakanan ma yayi murmushi balle yanzu da dalili Allah ya mallaka mashi Babynshi yar fillo, su Kawu Amadu abokan ango duk sun sha shaddoji kowa dai yayi kyau Hajiya na ganin Nameer ta rungume shi tana faWin duk da tana kishi tana farinciki kuma da Allah ya nuna mata wannan rana su Senator dasu Kawu Mani yan Daura nata dariya, bangaren amarya Mino kuwa tana a part Win Fatuu ?wararriyar mai makeup dake a Katsina wato Munah Beauty tana tsantsara mata kwalliya, fitted gown din rantsattsan lace Navy blue da ratsin light da kuma fari mai kaman silver tasa sai net light blue an ci bakin shi da bakin lace Win jikinta aka yafa mata sai head Winta shima light blue ne clutch da takalmanta kuma silver sai sar?arta da yan kunnanta na Diamond, Wow Ma sha Allah shine abunda aketa faWi, bayan Munah Glam ta gama tsantsara mata kwalliya ta naWa mata head su Aunty Mareeya suka shiga tambayar ina aka samo mai makeup Win nan Fatuu ta bata amsa da Babbar ?awar Mino wato Safnah ta kawo masu ita tace da Sunan Yayarta ita tayi masu Makeup harda ma ?unshi na zane dana salataf duk tana yi Feenah tace kenan har ?unshin ita tayi masu Safnah dake zaune gefen Mino itama tana jira ayi mata make up Win ta bata amsa da eh har itama nata duk ita tayi masu, sosae suka yaba da ?unshin shima Aunty Mareeya tace ansha da ita da ta sani itama tare dasu akai mata ya zanu raWam haka ta Wan harari Fatuu tace duk laifinta ne da bata sanar masu ?wararrar mai ?unshi zata masu ba suma ayi masu Fatuu na dariya ta bata ha?uri tace itama bata santa ba saida Safna ta kawo ta, dafa shoulder Win mai makeup da ?unshin Aunty Mareeya tayi ta tambayeta irin abubuwan da take yi ta fara lissafo mata bangaren kwalliya tace suna yin ta Amare da masu Jego ko ta Birthday ko simple da za'a ma mutum don zuwa biki ko suna sannan tana koya ma mutum in yana so a bangaren ?unshi kuma tana yin ba?i na zane da kuma ja na zane dana salataf irin wanda ke yin maroon ko kuma ba?i sannan suna yin kitso iri iri sai wanda mutum keso sannan kuma suna yin Home service wato in mutum naso a iske shi a gida ayi mashi kowanne cikin abubuwan data lissafa, tambayarta Feenah tay ya yanayin price Win aikin nata yake ta shiga faWi mata ai tun kafin ta ?arasa Aunty Mareeya ta mi?a mata waya da sauri tana faWin yar albarka saka man lambar wayarki aikuwa su Fatuu da Aunty Feenah suka kwashe da dariya Feenah na faWin su Maman Hanif an ji sau?i tana dariya tace to yanzu a rayuwar nan ai sau?in ake nema harda tsawwalawar da wasu masu makeup Win ke yi yasa da yawa wasu suke ha?ura da yin gayun duk da suna so amman ba hali Feenah tace gaskiya kam wasu kuma sai hidima ta kama sannan suyi duk da mace da gayu aka santa amman in dai mutum zai samu Munah Glam saidai in shi ke bai son gyara kanshi, Aunty Mareeya tace ta bari kawai ai ita yanzu kakarta ta yanke sa?a gayu sai in ba'a yi yanzu ta ?ara samun tarkon da zata ?ara dam?e zuciyar Abban su hanif dama shi Wan son gayu ne shiyasa bata wasa yanzu kuma zata ?ara ?aimi da Munah Glam, bayan ta saka mata lambar ta mi?a mata tana cikin yin saving Feenah tace itama ta karanto mata tace to ta fara karanto mata lambar kamar haka 08169856268, Bayan an gama shirya amarya Mino Fatuu akai mawa da yake wadda za'a mata ba irin ta Mino bace hakan yasa ba'a Wauki lokaci sosae ba aka gama aka Waura mata kallabi abun sai wanda ya gani Babyn Haisam itama ta fito kamar Amarya, Safnah aka shiga yi mawa bayan Fatuu ana gama mata Aunty mareeya tace itama duk da tayo kwalliyar daga gida a gyara mata ita ana cikin yi mata Haisam ya kira Fatuu yace mata ta kawo Mino part Win Hajiya yanzu tace to, ita da Safnah suka tafi kai Minon, lokacin da suka shiga parlon Hajiya gaba Waya idanu suka dawo kan su da sauri Mino ta sadda kanta ?asa a haka suka nufi cikin parlon ango Nameer sai sakin ?ayataccen murmushi yake yaga yar fillon shi ta zama tamkar tauraruwa gashi yanayin shigarsu ta haWu don head Win da aka Waura mata da mayafinta da kuma fulawoyin lace Winta sun yi kala Waya da shaddar shi da gani dai tsara hakan sukai, idon Haisam na akan Babyn shi Fatuu da yaga ta ?ara mashi kyau sosai wurin Hajiya suka nufa da ita tana ta murmushi ta mi?o hannu ta kamo na Mino ta zaunar da ita a gefenta tana yaba kwalliyarta harda cewa wato shine aka ?i kawo mai yin kwalliyar tayi mata don ansan in aka yi mata sai tafi Amaryar kyau duk akai dariya su Fatuu da suka zu?unna akan Carpet suka shiga gaishe da mutanen ciki suna ta amsawa harda Senator sukai mata ya hidima, Mino sarkin kunya gaba Waya ta kasa Wagowa balle ta gaisa da mutane hakan yasa Hajiya tace ma Fatuu ta kamata ta kai ta wurin su Senator, a gaban shi suka tsugunna da ?yar Mino ta Wago ta gaishe shi yana ru?e da Adam ya kai Wayan hannun shi ya dafa shoulder Winta yana murmushi ya tayata murna tare dasa ma Auren nasu Albarka yace yana farinciki da shigowarta Family Win tare da yin Addu'o'i ya juya kan Fatuu yace ita Daughter yanzu ta zama yar gida sai dai ta tarbi wasu Fatun tay yar dariya ta Waga mashi kai tare da faWin hakane saida tayi magana sannan Adam ya gane itace ya fara mi?o mata hannu yana faWin Momy duk akai dariya don sun fahimci bai ganeta ba farko saboda Makeup da aka mata, Hotuna aka shiga yi anan cikin parlon Hajiyar lokacin da Mino ta jera da Nameer za'a yi masu har saida na furta Ma sha Allah wato kyau ya haWu da kyau sai ya bada Madarar kyau.......


99


~_*
'=؋?BOSS LADIES WRITERS=؋?
'*_~


.......Har gwaggo Hajiya ta kira a waya tace tazo ayi masu hotuna ba 6ata lokaci ta zo gidan tana sanye da Atamfar anko yau dai su Gwaggo gyale aka yafa sai gashi ta fito Was da ita baka ta6a cewa Fatuu jikar tace tafi kama da ace Wiyarta ce, ana gama yin hotunan Hajiya ta sanar ma Gwaggo suje su shirya ana gama sallar La'asar zasu tafi tace to, tare da Mino da Fatuu suka fito saida suka fara zuwa baya inda iyayensu Maza suke don ayi ma Mino faWa suka kuma yi sallama dasu, to nidai bansan mi suka ce mata ba don gaba Waya da Fulatanci sukai mata magana naga dai tana ta Waga kai tana kai hannu tana goge ?walla, bayan sun gama da nan gidan Gwaggo suka wuce anata yabon gayunta aka kaita wurin mahaifiyarta Yadikko don tayi mata faWa amman ta kasa ce mata komai gaba Wayansu sun sadda kai ?asa da alama ma Yadikkon kuka take, koda aka ?ara mata magana kan ta daure tayi mata nasiha da ?yar murya na rawa tace ai tasan Gwaggo zata yi mata kuma acan in an kai ta iyayenta mata da suka yi gaba zasu yi mata duk akace mata duk da haka a matsayinta na Mahaifiyarta ya kamata tace mata wani abu, hannu ta kai saman kan Minon tace "Ubangiji Allah yayi maki Albarka ya Albarkaci aurenki yasa gidan zaman ki ne na har abada, ayi biyayya kuma aita ha?uri" da kyar ta kai ?arshen Maganar a wawware saboda Kuka, ana ?okarin mi?ar da Minon da sauri ta faWa jikin Yadikko ta saka wani irin kuka mai ta6a zuciya, da ?yar aka raba su Aunty Mareeya ta tafi da ita don ta shiryata, bayan duk anyi salla Motoci guda biyu Jeep da ?arama suka zo Waukar su tasu Hajiya da wasu yan uwansu Hajiyoyi guda biyu na biye da ita sune sukai bikon amarya aka fito da ita tana sanye da Alkyabba sai faman rizgar kuka take sai kace ba gidan masoyinta Nameer za'a kai ta ba, yan tafiya duk sun shiga Mota anata Waga masu hannu Fatuu taso aje da Haulat amman bai yuwuwa su Kawu Amadu suda ke abokan ango har sun wuce Airport sai fatan Allah ya kaisu lafiya.

Alhamdulillah yan kawo Amarya sun isa Abuja lafiya har sun iso gidan sun samu kyakkyawar tarba daga dangin angon, biki na Abuja don gidan sha?e yake da Mutane yan uwansu yan Ethiopia da Qatar duk sunzo haka Hajiya Maryam da iyalinta har Hajiya Zainab ma da nata iyalin harda surukarta Fauzy tuni sun hallara suma duk sun sha ankon haWaddar atampa kowa yayi kyau, Fauzy da Fatuu suna ganin juna suka rungume juna cike da farinciki haka Jidderh ma sosae ta nuna farincikin ganin Fatuu sai kace sun shekara basu haWu ba, Aunty Mareeya baki ya?i rufuwa anga yar gaban goshi Fauzy, bayan an gama tarbar Amarya da gaishe gaishe part Win baya suka nufa dama su Yaya na can, lafiyayyun Abinci da abubuwan sha aka tarbe su dashi duk da bama wata yunwa suke ji ba, ana gama sallar Magrib aka fara shirin tafiya Dinner, Wakin Laila aka kai Mino acan za'a shirya su tuni har an fara tsantsara ma Laila Makeup tasha ubansun ?unshi haka jikinta sai she?i fatar ta ke yi kai da gani kasan ba ?aramin gyara tasha ba haka sumar kan ta ma, bayan sallar isha duk an shirya gaba Waya ankon lace akai saidai na iyaye daban ne haka ?awayen Laila ma kalar nasu daban su Fatuu dasu Jidderh nasu kala Waya ne duk sun sha Winkuna styles iri iri, tuni aka fara kwasar mutane zuwa wurin da za'ayi saida aka gama kai kowa sannan aka zo Waukar Amare lokacin da nayi tozali dasu har saida al?alamina ya kusa faWuwa to Laila ma ta tsara wani a bikin shi balle kuma nata ai sai abunda ya ture ma buzu naWi, rantsattsan Material ne kala Waya suka saka ita da Mino, Material Win ba?i ne yana da adon golden brown sosae yay wani baza baza sai walainiya yake gaba daya fitted gown akai masu kowa daidai jikin shi sai aka Waura masu golden brown head wuyansu da hannuwansu sun sha gold haka takalmansu da clutch Win su duk golden brown Mino sai tayi kamar yar ?anwarta saboda ba jiki don ma tana da tsawo, Uhmm wurin Dinner din abun ba'a magana don ya tsaru iya tsaruwa Naira tasha kashi, Ma sha Allah shima mijin Laila kyakkyawa dashi gashi da gani ba yaro bane don zai yi tsaran Haisam koma ya girme shi shima ba fari bane amman kuma baza'a ce mashi ba?i ba kamar dai yadda Laila Win take shima yana da haske gashi da ganin shi hutu ya zauna mashi sosae, shima shida Nameer kaya iri Waya suka saka plain yard ba?i kai da gani tsadadde ne anyi masu babbar riga aikinta kuma brown haka agogunan su ma brown ne gaba Waya suna sanye da dakakkun takalma ba?a?en cover, suma dangin Mijin Laila kalar lace Win su daban sun sha Winkuna gasu duk wayayyu ne baka jin komai sai turanci gashi ba Maganar saka gyale yawanci masu Wan gyalen duk iyaye ne haka kowane wuya da hannu ka kalla gwalagwalai ne kawae kake gani, ba 6ata lokaci aka shiga gudanar da activities Win dinar kowa kaga fuskar shi Wauke take da annuri, lokacin da aka fiddo ?awar Mino Safnah ta bada tarihinta sosae ta burge mutane gata ?arama amman turanci a bakinta kamar zubar ruwa sosae Fatuu taji daW????""""""" "
" " "
""""""""""""""""""" "!"""#"$"%"&"'"(")"*"+","-"."/"0"1"2"3"4"5"6"7"8"9":";"<"=">"?"@"A"B"C"D"E"F"G"H"I"J"K"L"M"N"O"P"Q"R"S"T"U"V"W"X"Y"Z"["\"]"^"_"`"a"b"c"d"e"f"g"h"i"j"k"l"m"n"o"p"q"r"s"t"u"v"w"x"y"z"{"|"}"~""?"in yadda tayi dama Mino ta faWi mata tana da ?okari gashi dama makarantar su babbar private ce da turanci ake magana shiyasa ba laifi itama Minon tana ganewa, lokacin da aka fiddo amaren da angwayen don su taka rawa kasa yin rawar Mino tayi dama gaba Waya a kunyace take da shigar jikinta saida Nameer ya kama mata hannuwa nan fa aka shiga zuwa yi masu li?i ganin ana cunkushewa yasa Mc raba su yace su Nameer su koma in aka gama ma su Laila sai suma su fito sai gashi an koma yin li?in a tsare, Su Kawu Amadu na zaune a inda aka tanadar ma abokan ango shida Kamalu da Tk gaba Waya ankon maza ne a jikinsu plain yard brown Winkin Senator style harda yar falmaran a sama sosae sukai kyau cikin kayan sumarsu duk tasha gyara in ka gansu baka cewa suma ba Ya'yan masu kuWi bane karma

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login